Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels

ο»Ώ[4/1, 10:07 PM] β€ͺ+234 902 380 8773‬: πŸ‚
ADNAN~-~ADEENA
πŸ‚πŸ‚

--------------------------------------

0⃣1⃣----->0⃣2⃣


Bismillahir rahmanir raheem..wannan ne first novel dina please bear with me I might make some mistakes..I hope you guyz will love it,thankz alot.

*KUMO GOMBE STATE*


Samari na hango su uku y'an kimanin shekaru17 a bakin kogi nakai dubana ga na farkon farine tas tashi kyakkyawan ajin farko amma saidai kash fuskar nan tamau kamar zaki zaka dauka bai tab'a dariya ba a rayuwanshi.
Hannunsa dauke da wayarsa yana dannawa.
A gefensa na hago shima farine kyakkyawa amma baikai na farkonba dukda suna kama shikam fuskarsa a saki hannunsa d'auke da duwatsu yana jefawa cikeda nishad'i
Na qarshen bai kaisu haskeba kyakkyawane shima sosai don dukansu uku Suna kama amma bansan nahaliba.

Dukansu sunyi shiru tsawon daq'iqu biyar na qarshen ne ya katse shirun da cewa
_"Hey guyz we have to get going magrib ta kusa..._
Bai gama rufe bakiba wayar ta tsakiyar tayi qara.
Ya dubesu yace _itz sis *AALIYA*_qarawa yayi a kunne
Dagacan tace *AMEER* kuna inane haka? _U have to be home right now_ awan Ku nawa a waje en u know in Abba be gankuba zaiyi fad'a.
Ameer yace _OK *diii* we"ll be right back._
Katse wayan yayi yadubi dayan yace kamar kasani *AAYAN* hankalin diii ya tashi mutafi.
Aayan ya dubi kyakkyawan ciki da tunda suka fara baice komaiba yace" *ADNAN* _whatz wrong you"ve been silence for some hours now or_ bakason wajenne.
Ameer ne yace o ohh aayan kamar bakasan waye adnan ba oya _let's get going_ tareda miqewa.
Wanda aka qira da adnan ya miqe batareda yace komaiba yafara tafiya.
Tab'e baki Ameer yayi sukabi bayanshi.

*ADEENA*

Yarinyace y'ar kimanin shekara goma sha d'aya tana tafiya tana rera waqarta da kara a hannunta.
Sai washe haqora take.
Kyakkyawace sosai son kowa qin wnda ya rasa sanye take da unifoam d'in makaranta da lollipop dinta a baki
Wata matane tazo wucewa ta gabanta
"A'ah *ADEENA*n ammi INA zuwa.
Harara ta watsa wa matar tace inda kika aekine.
Matar yace eyeee adeena nikike fad'a wa haka ah lallae wuyanki ya isa yanka.
Adeena ta dubeta a yatsine tace eh da asabe mai qosai nake kuma kije kifad'a y'arki yau saitaci ubanta idanta kama ma in had'a da uwarta idan har bata daina kula ameenu mai shagoba ehee.
Matar tadubeta rai abace tace kafin kici ubanta barin fara cin naki matsayaciya mai ba'kin jini da qafa don tsabar baqin jininki ubankima bai qaunarki ko d'aukarki bai gaba yiba balle ya siya ragon suna qila ma uwarki cikin ki tayi a wa...
Bata qarisaba adeena tace "kan ubaaa wlh baki isaba karki ganki qatuwa mai kama da giwa kice zaki zageni wlh baki fi in ragargazaki a gunba.
Asabe ta filleta da mari go gizau adeena batayi ba.
Wawusho qafar asabetayi tare da labta ta qasa ta d'ale ruwan cikinta qasa ta d'eba ta cusa mata a baki da ido sanna tasamu kumatun ta gantsara mata uban cizo asabe tanata ihu da Neman taimako.
Bulalanta ta dauka ta Shiga tsula mata tanata dariyar qeta tanacewa " *no body mess with me and go free*.so karki qara tsokoloni sannan kuma ki Isar da saqona gurin 'yarki don babu Wanda ya isa ya had'a saurayi da *jiji* na ahee.
Tanakaiwa nan ta sungumi jakar makarantar ta da lollipop dinta ta juya kenan zata tafi taga d'an asabe mai suna auwalu da gudu ta filla don tasan ya riqeta kashinta ya bushe.

Gudu take batasan Inda take jefa qafar taba jikawai tayi karo da mutum take lollipop dinta ya fad'i bata saurari mutuminba taduq'a zata d'auka tana cewa
" kuwt aradu saika bi...bata idasa ba taji sauqan lafiyayyan mari a quncinta.
Da'go Kanta tayi tadubeshi fuskarta a washare ..
Yashina fuska yayi yana kad'e jikinshi da hakey dinsa yana gamawa yayar.
Yaamaida dubansa gareta cikin muryarsa ai dad'i cikin fad'a yace _kee how dare yo_...mtswww yaja doguwar tsaki coz gani take if he talks to her kamar qasqancine.
Dadai likacin ameer da aayan suka isogun.
Ameer ne yace _watz going on?_

Itakuwa adeena data sake baki da hanci da ido tana kallonshi ahh lallai wannan baisan waye adeena ba.

Duban Ameer tayi ta washe haqora tadubi aayan tamishi murmushi duka suka mayar mata sannan tamaida kallonta gun adnan harya rab'a gefe zai wuce ta jaawoshi baya girgizashi ta dinga yi da qarfin da Allah ya bata harsaida ka ka dashi matse bakinshi tayi ta tufa miyau sannan ta tura masa da lollipop dinta dayaji qa'sa ta matse bakin quit kaji ya hadiye tanakaiwa nan ta miqe ta sab'i Jakarta ta falfala hartayi nisa da juyo tace musu
" *BANA FUSHI AMMA BANA BARIN TAKWANA*.tana kaiwa nan tayi Gaba abnta Rana cilla Jakarta Sama Cab'ewa.

AMEER da AAYAN suka rakata da ido Wanda tunda taara Sunkasa tab'uka komai wannar year ficikar yarinyar da shegen qarfin tsiya maida kallonsu ga adnan sukayi wannda yaketa kakakin amai.
Har ya fita hayya cinsa .

Auwalu ne ya sharo gwana da gudu ya iso gunsu yana musu nuni da hanya cikin haki yace
" Dan Allah kunga wata yarinya fara sosai kamar aljana tanan atare suka Nuna masa hanyar da tabi.


Hope you enjoy it thanks so much love you all😘



*Jidas luv*😘
[4/1, 10:07 PM] β€ͺ+234 902 380 8773‬: πŸ‚πŸ‚
ADNAN~-~ADEENA
πŸ‚πŸ‚

---------------------------------------
0⃣3⃣----->0⃣4⃣


Qaqarin amai yakeyi kamar ransa zai fits.
Ameer ne ya nufoshi da sauri ya dafa kafadarshi have" _easy please kabari it might affect your health_
Dago kanshi yayi ya dubeshi yarine yayi jaa.
Aayan ya matso yeah kabari muje gida sai kasha _peak_.

Shagon dake kusa dasu ameer yaje ya siyo faro da peak ya miqamai wanke fuskarsa yayi ya kuskere bakinsa kasa shan peak din yayi.
Sai tsittar da miyau yakeyi, kama hanya sukayi kasancewar babu nisa.
Wani tangamemen gate naga sun nufa fadan tsarin gidan b'ata lokacine.
Kai tsaye main falo suka nufa adnan ne a gaba.

Wata tsohuwa na hango zaune akan sofa wacce bazata wuce shekaru 67 ba.
Gefenta kuwa wata budurwace kamarsu d'aya sak da adnan itakuwa bazata wuce shekaru 19 ba riqe da waya a hannunta.
Sannan wata matashiyar mata wacce a qalla zatakai 43 take sauqowa daga stairs.

Da shigowar adnan ba Wanda ya kula direct daki ya wuce.

Tsohuwar ce tadubi aaliya tace "malama ga qannen naki sun dawo wancan d'an rainin hankalin ko sallama bai yiba...
Sallamar aayan da Ameer ne ya katseta suka amsa.

Dubansu tayi tace *bhaaii's* meh ya samu adnan.
Kallon juna sukayi nan suka gane akwai Matsala.
Matar dake sauqowa tace " hea Ameer _what's wrong with him?_
Hanyar d'akinsu tanufa aaliya tayi saurin miqewa tace mamy _let it be ah will go check right away_ tare dayin hanyar d'akin
Tsohuwar ta tab'e baki tadubi Ameer da aayan tace" kukuma yakunzo kun tsaya akan mutane kamar dogarai.
Sulum sukayi suka samu gun zama suka zauna.
Mamy tace sai kufad'a mana ko meh yasamu yarona?
Ameer yace dama..
Wata yarinyace dabazatakai 11 years ba sauqo tana ku'kuni tafad'a kan granny.
Tace " yauwa granny kice ya Ameer yabani phone d'ina.
Harara ya watsamata yace baza a bayarba.
Granny race" Ameer kafita d'aga idona kabata wayarta.
Yace" _for goodness sake granny meh *amisha* zatayi da wayace.
Mamy tace"kai meh kakeyi dashi?
Yace " buh mamy ae na girmani...
Granny ta katseshi da cewa shi yasa naga ka aje furfura.
Dariya aayan yayi yace sai shegen son girma common bata kayanta.
Duka ya kaimasa ya kauce yana dariya.
Kuka sosai amisha tasa tana buga qafa.
Aayan ne yaja hannunta sukayi waje ameer kuma yayi kitchen.


_adnan kuwa yana Shiga toilet yafad'a yayi brush kusan sau ashirin kan yafara wanka sanda yayi kamar zai canja fata_

Shigowan aaliya taji qaran ruwa a toilet hakan yabata daman zama tana jiranshi tuntana qirga time harta daina don sanda yayi good 40minutes sannan ya fito.
Yi yayi kamar baisan da mutum agun ba.
Wholedrop ya nufa ya d'auki kayansa ya koma yasa sannan ya fito.
Zama yayi a gefenta nazarinsa ta tsaya yi Dukda tasan qaninta bai dariya amma tana karantar halin daya ke ciki either happy or sad.
Dafa kafad'ar shi tayi tace"what's wrong *chootaa bhaaii?*_you seems so worried_
D'ago kai yayi ya dubeta idon yakad'a yayi jaa.
Yace " you can't believe this *didi* har akwai Wanda zai iya mun haka..sai kuma yayi shiru don baya iya juran magana.
Tace" *ya koun hai?*(who is she?)
Yace I don't know either *dii* nan ya labarta mata komai.
Yaciga please mubar garinnan *dii* I can't longer stay here it makes me sick!.
Hannun sa ta riqe tace" *please app chintaa mat karoo!*(please do not worry?..
Why shouldn't I *dii*? ya katseta
I'm afraid inna ganta I may kill her so is better if I d don't stay here.
Da Sauri ta rufe masa baki da hannunta tace kul don't you ever say such a word again.
We have to stay just because of papa balle saura muku 1week ku tafi school kaga baifi 5 days zamu q'ara ba so *chintaa mat karo,hameesha khoosh rahoo!*(so you shouldn't be worried be happy!)
Murmushi yayi tagefen baki yace so *dii* zan huta da fitinar tsohuwannan .
Matarkan tace tana dariya.
Had'e rai yayi yace" anyway *dii dil main gaye hoon*(i,'m tired)
I need to be alone.
D'ago kansa da hannunta tayiya sauqar da idonsa yayi qasa tace " *me meri vardekhaa* (look at me)
D'agowa yayi ya dubeta ta riqe kunnen ta tayi tace sorr *bhaaii* yace Ok *dii*




*Jidas luv😘*
[4/1, 10:07 PM] β€ͺ+234 902 380 8773‬: πŸ‚πŸ‚
ADNAN~-~ADEENA
πŸ‚πŸ‚

---------------------------------------
0⃣5⃣---->0⃣6⃣



*ADEENA*


Gudu take kamar qafarta zai b'alle da mugun gudu ta bankade gate d'in gdansu ta Shiga.


Wata matace da bazata wuce 35 years da gani mahaifiyar adeena ce saboda kamarsu ba zaune tana gyara shinkafa sai wata yarinya kamarsu d'aya sak da adeena saidai tanuna mata haske vazatafj 13 years ba itakuwa tana yanka vegetables.

Yarinyarce tadubi mamar tace *momma* pass 6 har yanzu adeena bata iso ba.
Momma tace kinfi kowa sanin sisternki *affia* yanzu haka tsokana ta tsaya....
Bata gama rufe bakiba saiga adeena kamar walqiya agabansu tana sauqe numfashi.
Ido su ka zuba mata momma ta hadai rai tace " _ke ina kika tsaya tun d'azu an tashi daga islamiya baki dawoba?_
Cikin rud'u tace " *kya*?
Momma tace uwakine kibani amsa..
Bata rufe bakiba taji ana kwad'a sallama a qofar gida.
Momma tayi saurin duban adeena tace _ohh ni aisha meh kika sake jawo mana_
Turo baki tayi.

Momma ta zura hijabi tayi waje.
Adeena tamaida kallonta gun affia tace *jiji* _please help me momma zata dakeni_

Affia tace "ohh lokacin dakika tashi tsakalo fad'an kin nemeni so yaukam nagaji da bin bayanki baruwana.
Kalan tausayi adeena tayi tafara safa da marwa tana neman mab'uya.
Can ta shige dakinsu ta lume qarqashin gado.

Momma sa fitan ta auwalu tagani tsaye yana huci.
Bayanin abin da yagani yayi yace wallahi kice wa aljanar y'arki tafita hanyar Mamana da qanwata.
Haquri momma tabashi sannan ya tafi.
Ranta yayj qololuwar b'aci kullum yarinya acikin jawo musu fitina.
Tana shiga tadubi affia tace ina take kalar tausayi affia tayi zatayi magana momma tadakatar da ita
_don't you dare stop me today_
Hanyar dakinsu tayi takuwa ci sa'an ganin qafafuwanta garin kid'ima bata shigar dasuba.
Jawo qafafuwan momma tayi tahau dukanta da tsintsiyan kwakwa.
Sai ihu take tana wlh momma bazan sakeba *jiji* please come and help me.
Da'qyar affia ta roqi momma ta qyaleta race"wallahi duk ranar da akasake kawo qararki bamai karb'arki tana kaiwa nan tafice.

Abun mamaki ko d'igon hawaye babu a idonsa adeena fad'awa jikin affia tayi tana sauqe numfashi.

Tureta tayi tace " baruwana dake tunda bakya jin magana.
Riqe kunnenta tayi tace _*jiji* sorry_.
Tace "naji buh kije kibawa momma.
Gyad'a kai kai tayi tace _I will *jiji* buh right now *muze tumhaari jaroorat hai*(I need water).
Pure water ta miqamata
Tace" *dhan yabad jiji*(thank you sister).
Please kirakini
Tace " _I will but prose me in mukaje no explanation just say sorry_
Riqe wuyanta tayi tace " _promise_

Jinjina kai affia tayi tace OK muje.
Zuwa sukayi suka tsuguna agabanta.
Adeena takalli affia d'aga mata kai tayi irin _you may start_
Ahankali tafara _em really sorry momma wallhi duk su suke tsokana ta d'azu kam babu abun da namawa asabe tahau jibgana shine nikuma nace tayi haquri ta kyaleni babu abunda namata shine taqi had da danta suka hau dukana shine nikuma na watsa musu qasa nagudo shine_
Bata lura lura da hararan da affia take zabga mataba.

Momma tace" adeena kene bakya jin magana ko kadan.
Tace" tace momma em really sorry
Tace" _promise me you won't misbehave again._
Tace". _promise_
Momma tace" *zaroor*(sure)
Gyad'a kai tayi alamar eh
Momma tadubi affia tace" *aur tum?*(and you?)
Sulum suka miqe sukayi d'aki

Affia tace cikin fushi" keba *chutiya kabheja ghas khane Goya hai*(your idiot brain has gone to eat grass)
Kwata kwata bakya ji.
Turo baki tayi tace sorry *jiji* sai kuma tayi murmushi tarumgumeta tace " *main tumse pyaar kartaa hoon jiji*( I love you Sis) _you are always here for me idan nayi tsokana_
Murmushin tamayar mata suka rungeme juna..



*Jidas luv😘*
[4/1, 10:07 PM] β€ͺ+234 902 380 8773‬: πŸ‚πŸ‚
ADNAN~-~ADEENA
πŸ‚πŸ‚

---------------------------------------
0⃣7⃣----->0⃣8⃣


*ADNAN*

*washegari*

Da misalin qarfe 4:15 na yamma *adnan,Ameer, da aayan*suna tafiya zasu family farm house d'insu don babu nisa da gidansu.
Adnan ya bala'in son gorin don yanason shukoki.
Sunzo da dai gunda incident d'in jiya ya faru adnan yahau rarraba idon Inda zaiga wannan *saala kutta*(bloody bitch) _sunan dayasawa adeena kenan_.ya cimata mutunci.

*adeena*

Ta bangaren adeena kuwa suna lunch da misalin qarfe 2:30
Ta dauki spoon kenan don wani balain yunwa takeji lokacin.
Ta deba abinci takai baki affia tace" _hea_ Ina ring naki?
Ido ta zaro waje tare da maida kallonta kan yatsanta.
Meh zata gani babu azurfanta, muzurai tafara don bata ta'ba cireshi a hannunta koda wasa...
Affia ce ta katsemata tunani da cewa ba momma tahanaki cirewaba.
Tace" *jiji* wlh...sai kuma tayi shiru tana tunani.
Affia tace" a ina kika ajiye.
Cikin damuwa tace " *mujse yaad hai jiji*(I can't remember sis).
Cikin kid'ima affia tace " *kya?*(what?)
Gwanda kitashi kiduba tun kan momma tasani.
Gyad'a kai tayi tareda miqewa tace" *haa*(yeah) but *jiji*
*kya app meri madaad karenge kripya*(sis can you help me please)
Affia tace" *acchaa*(OK)

Duk inda sukasan zasu gani sun duba basu samuba har suka gaji.
Adeena riqe qugu tayi cikin tashin hankali tace" what should I do now *jiji*?
Affia ta harareta tace " ae duk kece da wannan uban shirmen naki qila agun Neman tsokananki kika yar.
Adeena tace " eh pa *jiji* sknan kawai...
Affia taja dogon tsaki tace " wallahi bakida saiti ko kad'an sknan *uske baareme chintaa mat karo*( dot not worry about it)just keep staring at me karmuje mu dubo.

Turo baki adeena tayi ta riqe ciki tace" *jiji main bhopkaa hoon*( I'm hungry)
Tace" kekika sani nafasa tayaki dubawa idan momma tasani ba ruwana tareda zama.
Adeena kuwa _tunowa tayi da dukan momma dasauri tace_" *nahi jiji*(no) sorry Dan allah muje.

Atare suka fice batare da sanin momma ba.
Dubawa suka farayi tun daga hanya har zuwa islamiyasu basu ganiba
_nikuwa nace banda shirme Abu tun jiya ina zasu gani_

A dawowane sukabi inda adeena tabi a adawowa suna rarraba idanu a qasa.

*adnan*

Ta b'angaren adnan kuwa sun isogun take yatuno da komai ransa ya dad'a b'aci.
Ameer da aayan dasukayi gaba suka juyo.
Aayan yace " lafiya adnan ya ka tsaya anan.
Baice komaiba yasa qafa zai taka yaga Abu na _shinning_ a qasa.
Ware ido yasakeyi.
_ring_ yagani _azurfa_mai shegen kyau da sheqi sai d'aukar ido yakeyi.
Duqawa yayi ya sa hannu ya d'auka.
D'aga hannunsa yayi yaduba da mamaki ba makawa iri d'aya ne sak da nashi _size_ ne kawai ya banbanta.

_dadai lokacin da adeena suka sharo kwana kenan carap idanunta suka sauqa kan ring nata_

*Lol* _kubiyoni don jin ya zata kaya tsakanin *adnan* da *adeena*._



*Jidas luv*😘
[4/1, 10:07 PM] β€ͺ+234 902 380 8773‬: πŸ‚πŸ‚
ADNAN~-~ADEENA
πŸ‚πŸ‚


---------------------------------------
0⃣9⃣----->1⃣0⃣



_kan ubaaa_ shine adeena ta furta tana duban adnan.
Zataje gabanshi affia tayi saurin riqota tace " adeena don't be mad tsinta yayi
Fisge hannunta tayi taje gabanshi yar guntuwa a gabanshi.

Dago Kansa yayi ya dubeta ba shakka itace.
Cikin b'acin rai yace " you...you again *saala kutta*(bloody bitch).
Kuwt ta furta cikin masifa tace " ni ce bloody bitch?

_bai tab'a tsammanin ta gane meh yake cewa ba a tunaninshi a qasannan bai ga Wanda yakejin Hindi ba musamman ma cikin qauyen nan da fulani suke ciki_

Cikin masifa tace" b'arawo kawai oya bani ring dina _it means a lot to me__!
Dubanta yayi cikin b'acin rai har idanunsa sunyi jaa yanuna kanshi yace " nine b'arawon?
Tace " kai

D'aga hannu yayi zai sharara mata mari Ameer yayi saurin riqeshi
Yace " _calm down bros_ she's just a small girl karka biye mata!

Lokacin affia ta qaraso riqe hannun adeena take tana fizgewa.
Affia ta dubi adnan tace" Dan Allah bawan Allah kayi haquri _shez somehow mentally ill_
Tadubi affia cikin sauri tace " lafiyata qalau wararas *jiji*

Tamaida kallonta kan adnan tace " _oya_ tanuna ring d'in hannun adnan tace *ye mera hai*(it's mine) sai kabani kayana!

_it means a lot to me_ shine abunda adnan ya tuna. Take yaji b'acin ran ya tafi.

D'an guntun murmushin gefe yayi ya d'aga ring din sama
Yace " *app ka*? (Yours?)

D'aga kai tayi cikin isa tace " *haa* ( yeah)
Yace" bazan bayarba!
Da Sauri tace " *kya*? (What?)

Yace " _you heard me right_ *abhi tak nahi* (not till now).

Duban hadarin kaji tamishi tace " _you must give it back to me you *baadwa ka awlat* ( son of a pimp)_
Tasss kakeji ya filleta da mari mai kyau.
Ya nunata da yatsa har muryarshi narawa yace " _how dare you.. *you bhonsri waaka*( you fucker)

Ya d'aga ring d'in sama ya murd'a kamar zai karya yace " ba Abu mai wahala bane yanzu in karya kiyi wani magana kigani *you kamine*( you bastard)

Adeena ware idanu waje tayi tana muzurai _lallai wannan ba kanwar lasa bane_
_Tunawa tayi da lokacin da Anty aseeya sistern papa d'insu ta kawo musu tsaraba daga Saudi tace " nasan kekam adeena kwana biyu naki zaiyi but kikula dashi kibawa kowa kunyar cewa kinyi hankali inkuma kika b'atar bake ba zuwa university balle kizama lawyer kinaji itakuwa adeena idan akwai abunda takeso a rayuwarta shine tazama cikakkiyar barrister..tace " I promise *buaji* zan kula dashi wannan dalilinne yasa bata ta'ba cireshi da garaje gashi d'an banzan nan zai karya dole tayi wani abu_

Shiru tayi da bakinta takasa cewa komai
Adnan kuwa aransa yace " _lallae this ring means a lot to her tunda ta karaya murnushin gefe yayi he will use this against her_

Dubanta yayi a Wulaqance yace " I will give you back..but on one condition...


Please Login or Register in order to submit comment