Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mugun had'in kai suna matuqar son farin cikin junansu kowa naso yaga ya faranta wa d'aya.
Duk tsokanan da adeena zatayi affia sai tasan yadda zata rufe suna rufawa junansu asiri.





~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:11 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

---------------------------------------
2⃣3⃣----->2⃣4⃣


*_adnan_*

Ta b'angaren adnan kuwa suna isa gida suka Tarar da aalia na shirya musu luggage nasu.
Aayan da Ameer ne suka fara tayata.
Shikuwa adnan guri ya samu ya kame a sofa yana game a tablet nashi.
Cikin gadara yafara magana
" _*diii* why are we leaving so soon? Inace you told me sai nan da d'an kwanaki_

Muryar granny ya tsinkaya tana shigowa d'akin tanacewa " oho...ba'asaninba kawani kame a kujera sunamaka aeki koh?.
Ohh ni meh zanyi da ragon miji...
Yamutsa fuska yayi shima yace " Nima meh zanyi ke?? ' yan matan zamanin ma basumunba bareke da kanki duk furfura.
Tace " wannan kuma yarage naka...
Ameer ne yace " granny k'yaleshi yaga y'ar kyakkyawa fara yanayi amma yanakaiwa kasura gaki had'addeyar Babe _yaqarisa maganar yana dariya_
Granny tace" kaikuma ways sakoka ae banayinka tunda ka b'atawa baby na.
Aayan ya kwashe da dariya yace" malam sai haquri Dan tuni an sakeka.
Granny tace " ahto fad'a mishi...

Aalia tace " aah yakun taru kun mishi yawa _ta dubi Ameer_
Tace" don't worry broseyy kafisu ne shiyasa take sakayewa.

Nan suka cigaba da raha tsakaninsu amma banda adnan da qarshe tashi yayi yabar musu gun.
Harsuka gama had'a kaya.

Misalin 4:50 sukabar kumo dukansu by 5:34 suka shigo gombe.


*_adeena_*

Bayan sun gama koke kokensu harsuka haqura suka barwa Allah suka cigaba da walwalansu.
Sun manta dawani batun _ring_ har washe gari da safe.

Washe gari takama Friday Dake suna hutu na school kuma ba islamiya
Bayan sungama aekace aekacen gida dasukeyi suna breakfast anan ne adeena tatuna da incident d'in jiya.

Cak ta tsaya cin abincin tadubi affia _da itama ta manta_ tace " *jiji* ring d'ina _I totally forgot jiya_
Ta b'ata fuska" yanzu maybe that monster ya karya mata.

Affia tace" ae wannan shegen bakin kinne yaja miki dakin lallab'ashi yabaki kayanki...

Muryan momma sukaji tanacewa " yamiki kyau ae yanzukam yawuce kuma bake ba zuwa university.
_mamakine yacikasu Inda momma tasani_

Katsemusu tunani tayi dacewa" don't be surprise coz nasan komai tundaga jiya.

Adeena kamar zatayi kuka _yanzu shikenan wannan bitch din yajawo mata ba ita ba zuwa higher institution balle tazama barrister Allah ya isan ta_
Haka tayita tura abincin ita a dole tana fushi da Wanda baisan ma tanayiba lol.
Haka yawuni sukuku affia da momma sun zuba mata ido yau ba surutu.
Momma kuwa da gangan suke rud'ata saboda tayi hankali.

_*adnan*_

Bayan isansu zai cire kaya ya taking shower kenan yasa hannu zai cire abubuwan cikin pocket nashi ya Ciro da _ring_ d'in.
Tunowa da face nata yayi tana zazzaga mishi masifa take ranshi yaqara b'aci
Har zaiyi wurgi da ring d'in komai ya tuna sai kuma yafasa yakai cikin abun watches nashi yasa aciki sannan ya shige toilet.




~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:11 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

---------------------------------------
2⃣5⃣----->2⃣6⃣


_*3 days later*_

Cikin kwanakin angama preparation nazuwa school d'in su adnan a *chulalongkorn university dake bangkok THAILAND*
a ranar flight nasu zai d'aga.
Zasuyi missing 'yan uwansu sosai amisha har kuka tayi aalia ma dauriya kawai take don bata ta'ba rabuwa da adnan na wata ba gashi yanzu har sai nan da 5years don papa yace basu ba zuwa Hutu.
Qarfe 11:00pm suka tashi saidai fatan ayi karatu lafiya cikin sa'a.


*adeena*

Sun dangana al'a Marin paa d'insu a gefe suna fuskantar future.
Anty aseeya taje momma tasanar da ita abunda yafaru.
Ranta ya b'ace data qirashi ya balbaleta tas sannan ya raba all ties dake tsakaninsu.
Lallea yayanta ba qalau yakeba _shine abunda tafara kawowa aranta_
Addu'a kawai zasu bishi dashi.

_aseeya mijinta ya rasu tun last 7years,'yan uwan mijinta sun d'auke d'anta tunyana da shekara 16._
_Sun tattari dukiyanshi akan su zasu riqeshi._
_Itakuwa nata tafara business dashi kuma alhamdulillahi tana samun cigaba tanada rufin asirinta daidai gwargwado tana zaune a gidanta._
_Ta qara aure but mijintan Nada rufin asiri ga kuma son abin duniya._
_Haka suke rayuwa tana haquri dashi kuma tun lokacin bata sakejin d'uriyan d'anta ba tuntana k'iran dangin baban suna mata wulaqancin kan su zasu riqe d'ansu inya girma zai nemata haka ta haqura_.
_shima d'an ansha wahala kan aka hanashi huld'a da mahaifiyarsa qarshema turashi makaranta abroad sukayi_.

Haka rayuwa taketa gudana cikin rufin asirin Allah adeena anshiga jss1 affia kuwa tana jss3.

Ta bangaren su adnan kuwa hankali kwance suke karatu basuda wani abokai sai junasu.
Adnan yana karanta *business administration* aayan kuma *law* while Ameer kuma *medicine*.
Adnan a halayensa babu abunda ya canza gashi da k'yaliya.
Mutum d'ayane Allah ya had'a jinin adnan dashi wato *affan* yagirme musu sosai Dan yanada shekaru 22 alokacin course d'aya sukeyi but ya girme mishi a level Dan saura masa 2years kum d'an Niger ne shima.
Shine yamaye mishi gurbin *didinshi* (aalia) yana girmamashi.


Haka rayuwa tayita gudana cikin kwanciyar hankali har alokacin anty aseeya na taimakon su adeena
Momma kuwa tafara sana'arta cikin gida tana had'a drinks ana zuwa siya to alhamdulillah komai na tafiya normal.




~*jidas Luv*~😘

[4/1, 10:11 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

---------------------------------------
2⃣7⃣----->2⃣8⃣


*_5 YEARS LATER_*

Cikin 'yan shekarunnan abubuwa da dama sun faru Wanda ciki harda gama sec din affia yanzu tana higher institution tana karanta pharmacy tana 200lvl.
Adeena kuwa yanzu take ss3 an zama 'yan mata Wanda duka da rufin asirin allah sannan da taimakon Anty aseeya.
Babu abunda ya canza a halayyar adeena saidai girma yazo ace tarage wani abun.
Affia a hostel take zama but kowani weekend tana zuwa gudan Anty aseeya tayishi sai bayan 3wks take zuwa gida.
Yanzu kuwa tazo hutun mid-semester ne.
_Anty aseeya tana matuqar jin jiki a rayuwar aurenta mijinta yasakemata ragamar gidan ga shegen bani bani abun duniya ya rufe masa ido gashi sai zaman banza ba aekinyi._
_D'an kudin datake samu na business nata shi yake rufa musu asiri_
_ga yayanta tun tana qiranshi baya dagawa har layin tadaina Shiga.. Ya watsar da ita gaba d'aya_.
_ahakane take lallab'a rayuwar kullum...yanzu mijinta ya roqeta kan tabashi jari zai fara kasuwanci dafarko taqi amma har yanzu tana shawara_


_*gombe*_

Al'amarin su aalia kuwa sai alhamdulillah tagama school nata ta fara aeki amma haryanzu ba aure duk mazan dasuke zuwa mata kud'inta sukeso dataga haka kuwa ta watsar da sha'aninsu gaba d'aya.
*Afra* kuwa tayi aurenta 'yarta d'aya mai suna *amal*.

Amisha tana ss3 itama.
Dawowansu adnan koyau ko gobe.sun kammala karatunsu alhamdulillahi.


*adeena*

Yau tadawo makaranta a gajiye tun daga qofar falo ta yi jifa da school bag d'in.
Cire sandals d'in tayi shima tayar komai tayi wurgi dashi.har tashiga d'aki
Fisge d'an kwalin tayi tafara girgiza kanta tubar kalla she's cute just like *shruti hassan*😘
Affia data zuba mata ido tana ganin ikon allah tace" oh adeena banga randa zakiyi hankali ba.
Turo baki tayi" yace *jiji* kedai bari kawai in ana sallah ba'a magana.
Affia ta gyara zamanta daga kishigide da take tazauna da kyau tadubeta tace " *kya hua?*(what happen)?

Shafa cikinta tayi tana yamutsa fuska tace" *main thak gayee horn* ( I'm tired) also *main bhoopkaa noon* ( I'm hugry).

Guntun tsaki affia taja tace" wlh _I thought something serious_ zaki fad'amun shine zakizo kina haukata mna d'aki.
Oya " kafun ki fita *kripyaa karme ko saaf kijiye* ( tidy up the room) _right now_
Turmutsa fuska tayi kamar zatayi kuka tace " _*jiji* please I'm really starving right now maybe later_ tana kaiwa nan tafice tabar affia sake da baki.
Murmushi tayi tace
_silly girl_

D'akin momma tanufa ta Tatar tana sallah komawa tayi ta d'ebo abinci ta zauna a sitting room tana ci..
Bayan ta gama tamaida plate d'in wanka tayi sannan tayi gun momma.

Takai Minti goma tsaye akan momma amma bata saniba tafad'a duniyar tunani.
Har affia tashigo momma bata saniba.
Zuwa sukayi sukay dafata firgit tayi tadubesu.
Affia tace " lafiya momma mehsameki?
Murmushi tayi tace ba komai
Sata a gaba suka dingayi har saida tayarda zata fad'a musu.
Tace" inaga lokaci yayi dayakamata na nemi parents d'ina a ko' ina.
Cikeda mamaki adeena tace" momma dama munada 'yan uwa dariya tayi ya cigaba _wow I can't wait to see mah grandparents_
Nima nayi wasan kaka dasu...
Affia ce ta doke qeyarta tace" wai ke adeena lafiyanki komai sai kinda shirme...
Turo baki tayi waje
Momma tace" insha allah inhar nagansu _I promise to tell you everything about my past_
Adeena tace " _momma insha allah we'll help you find our grandparents tunda nasan they're within gombe_
Kifad'a mana details nasu.
Girgiza kai kawai affia tayi Dan tagaji da shirmen adeena...




~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:11 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

---------------------------------------
2⃣9⃣----->3⃣0⃣


_*3 days later*_


Ayau takama Friday familyn *attahir* suna shirye shiryen dawowan su adnan,Ameer da aayan.
A abuja suka sauk'a sun kwana d'aya gidan *Ummi*(alawiyya Maman aayan)
Yau zasu wuco gombe.
Da misalim qarfe 3:02 suka sauqar a haraban mansion Nasu.
'Yan uwa kowa yafito ana musu barka.
Bayan sunyi wanka sunci abinci.
Kowa yayi mamakin girmansu duk da suna chatting ta Skype.
Ameer kuwa sai tsokanan amisha yake itama tana ramawa.
Bayan sun d'anyi hira kowa yawuce room nashi.
Adnan yanay shiga yafad'a kan gado yayi rub da ciki.
Ajima kad'an baccj ya d'aukeshi bai farkaba sai 6:51 ahankali ya fara bud'e idonshi
Agogo yaduba subhanallah ya furta a hanzarce ya fad'a toilet alwala ya d'auro yanufa masallace.

A can suka had'u da Abba da papa ( daya dawo a ranar).
Bayan sunyi sallan isha suka nufa cikin gida.
Kowa ya halarta a falo papa yace toh alhamdulillahi allah yayi kun qare karatunko kun manyanta.
Nan yasanar dasu yasamar musu aeki Inda adnan zai zama MD na company d'insu sai Ameer a family hospital nasu aayan tagun abokin papa tare zasuna aeki da aalia.
Sannan yasanar musu kafun sufara aeki zasuje kumo gaishe da 'yan uwa da abokan arziqi.
Adnan kuwa kumbura fuska yayi baiso hakan ba daga dawowansu.
Haka akayita hira tsakani har 10:00pm sannan kowa yanufa d'akinsa.

Adnan kuwa da shigansa duk abun duniya ya isheshi daga dawowansu ko hutawa basuyiba.
Baccinma kasawa yayi shirya kayansa yafara yaje kusan qarshen can ya hangi wani box qarami mai kyau.
'Dagowa yayi da mamaki danshi yama manta meh yasa a ciki.
Ahankali ya bud'e idonsa yasauqa kan ring din adeena.
Zurawa ring d'in ido yayi Dan gabaki d'aya yamanta da ita.
'Dan guntun tsuka yaja daya tunota that *saala kutta*( bloody bitch)
Addu'a yafara allah karya sake had'ashi da ko mai kamarta bazai tab'a manta face nataba.
Maidawa yayi ciki yajefa bayan kayansa yabi lafiyar gado.
Har bacci yafara d'aukansa yayi phone nasa na qara.
New number yagani tsuka yaja _daga d'aura layi har Anfara q'iransa har ya tsinke
Aka kuma sake qira haryakusa yankewa sannan ya qara a kunne.
Dagacan tace " hello ya adnan.
Cikin masifa yace " who am I talking to.
Dagacan tace" itz Azeema.
Ooh gosh yafurta a ranshi yace " right now I'm sleepy we can talk gobe...ya kashe wayan ya kwanta
( _remember Azeema 'yar friend d'in papan su_)
Baccine mai dad'i yayi awun gaba dashi.


_*washegari*_

Yau takama Saturday. Ba school duka suna gida da misalin 11:30am momma tafito cikin shiri.
Adeena ce tadubeta tace "momma ina zuwa haka?
Tace" naji wani old friend d'in baffana(babanta) yana garinnan maybe he can know my parents whereabouts.
Please kukula gidan _I'll be back in no time_ you guyz should take care of yourselves,...

Fatan alkhairi suka mata sannan tafice.
Tasha wahala sosai kafun tasamu gidan.
Yayi mamakin ganinta k'warai dan bai tab'a tsammaninta wannan lokacinba.
Tafad'a masa abunda ke tafe da ita.
Yadubeta" lalle kinyi tunani mai kyau aisha allah ne yanuna miki gaskiya tun anan Neman gafaran iyayenki shine yanzu haske a rayuwarki.
Mahaifinki Yajima da Barin garinnan tun bayan faruwar al'amarin amma ina kyautata zaton nan da sati zaizo garinnan insha allahu yazo zan aeka miki.
Godiya tamasa sosai sannan takoma gida.

_*5 days later*_


Ayaune mahaifin momma da iyalensa suka sauqa garin kumo.
Labari yaje mata gabanta sai fad'uwa yajeyi tayaya zata fuskancesu da irin laifin data aekata musu a baya.
Bata iya zuwa a ranarba.
A ranar su adnan suka diro garin.

Adeena ce ke tafiya islamiya...tana tafiyarta a hankali tanabin haddarta.
( _cikin hijabinta har gwiwa donsu d'abiansu kenan sa hijabi gyalwme sai occasions basu cika sashiba_)
Wani motace qirar Honda accord ta tsaya gabanta.
Fitowa yayi daga cikin motan yasha gabanta...tab'awa tayi ta gefensa zata wuce.
Yace" _hea babe_ dake nake.
Juyowa tayi ta zuba mishi harara _ba laifi hez handsome but daganinshi d'an iskane_
Juyawa tayi ta gefenshi zata wuce.
Sa hannu yayi ya riqo hannunta yajawota baya
Batare dawani tunaniba cikin azama Tass kakeji ta d'ebeshi da mari.




~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:11 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

---------------------------------------
3⃣1⃣----->3⃣2⃣



Baki bud'e yake kallonta
_lallae yarinyarnan batasan shi wayeba da dibo ruwan dafa kanta_

Muzurai tafara tana neman hanyar guduwa.
Tajuya zata wuce da sauri yajawo bayan hijabinta ya nuna mata yatsa
Yace" _how dare you_ kin kuwasan ni waye da zakisa qazamin hannunki ki mareni _who did you think you are haa?_

Dukda k'irjinta na dukan Tara Tara bai hana bakinta rufuwa ba gawani matsanaicin tsoro daya shigeta hakan bai hanata yin shiruba
Wafce hijabjnta tayi tace" eh din an mareka kai waye haa?
Ko angaya maka ni 'yar iskace dazaka tab'ani...wlh hannunka yasake gigin tab'ani sai namaka abunda yafi haka d'an iska kawai...

Baki zalala yake kallonta ransa yayi mugun b'aci.
Tacigaba " wallahi andaiji kunya k'aton mutun dakai bakada kunya harda wani _hea baby_ ( tayi yadda yayi)
Tsabar rashin kunya kadubeni k'atuwa dani kak'irani _baby_ ko angaya maka yau aka yayeni...banza kawai

Juyawarta keda wuya ya jawota yahad'a da mota ya shaqe mata wuya
Muzurai tafara tana k'ok'arin kwace kanta amma takasa dan ba qaramin shaqa yamata ba.
_har mutane sun fara taruwa_

Yanunata da yatsa yace" ke k'aramar 'yar iskace yarinya sai kinyi nadamar haifoki da uwarki tayi duniya sai kinyi nadamar rana irin tayau...kuma zan nuna miki ni d'an iskane babba ma kuwa
Sai kinsan ba'a tab'o *Ammar* a zauna lafiya kijirani yau, gobe, ko anjima ina zuwa gareki sai kinbiya bashin maganganunki sai naga mai tsaya miki a garinnan 'yar matsiyata.


Yana kaiwa nan yayi wurgi da ita tafad'i qasa ya bula mata k'ura yayi gaba
Kallo ya dawo kanta tashi tayi tafara karkad'e jikinta.
Dadai lokacin *aneesa*( best friend d'in adeena tare suka kwab'a shirmensu) ta qariso gun.
Tayata kad'e jikinta tafara tace" adeena meh ya had'aki da mutuminnan.
Tab'e baki adeena tayi na rashin damuwa ( _amma aranta har yanzu tanajin tsoro_)
Tace" rab'u da d'an iska wallahi ina dai dai dashi.
Tana kaiwa nan tamaida kallonta kan 'yan kallo tace " malamai ya kunzuba mun idanunku kamar na mage kuna kallo... Ooh! Wato kun samu TV koh?
Ae in rahoto ne kun iya bazawa a gari amma ba Wanda yayi qoqarin zuwa k'watata...

Sum sum suka wuce dan sunsan halinta sarai yanzu zata zage ta qare musu tanadi don su suka shigo gonarta.

Cikin tashin hankali aneesa tace " lafiyanki kuwa besty? Kin kuwa San waye *ammar aliko* kusan kaf garinnan ansansa shiyasa kikaga ko taimakonki ba'azoba da kinsa dabaki bari Abu ya Shiga tsaninkuba.

Cikin rashin damuwa adeena tace" wannan kuwa Ku ya shafa ban nemi nasani ba.
Zatayi magana adeena ta katseta.... _hea that's by the way_
Kirakani gidanku dan fitsari nakeji tariqe maraarta.
Dariya aneesa tafara
Duban kin rainani adeena tamata tace
" *kya*? *app kyun Hans rahee ho?* (why are you laughing)?



Aneesa tace" yo kekisan meh kika fad'a

Tasake kwashewa da dariya tace " kice kin tsure zakije toilet mutumin daya tsolalo fad'a ya karaya yau..

Tsaki adeena taja tace " wallahi idan baki daina dariyana ba *main tumhaare danant ho dega* (I will break your teeth)

Aneesa tace" wannan kuma kekisan meh kike fad'a dan babu wanda yajiki da aljanu kikeyi inma zagina kikayi back to Sender...

Hanyar tafiya adeena ta kama aneesa tabi bayanta har suka isa gida.
Maman aneesa tace " yo mekuka dawo yi kuda zaku islamiyya.
Adeena tagaishe da mama tace " sheknan tunda kun fasa zuwa kuxauna kujirani anqirani ankai Mamana asibiti zanje na duba.
Suka amsa da to tare da fatan samun lafiya

Bayan tayi fitsari sun shiga d'akin aneesa
Adeena tace" amma wannan mutumin dan iska.
Aneesa tace" naga alama bakisan shi wayeba naga hankalinki kwance wallahi baida mutunci ko kad'an d'an iskane na fitan hankali.
Ya b'ata rayuwar mata da yawa sai yabiki yacew yana sonki inkin yarda anfara shirin aure ya yaudareki inyasamu abunda yakeso yayi gaba kuma babu abunda iyayenki suka isa suyi don ubansa wanine.
Sannan ya tab'a raping wata yarinya dasuka kaishi kotu yabada kud'i zance yabi ruwa.
Kuma inyace yanasonki kikaqi kin banunki.
_and I wonder_ meh ya had'aku.

Adeena kuwa tunda tafara taketa muzurai tagama tsorita aneesa nata magana Bata sauraronta tafad'a duniyar tunani.

Shikenan ta banunta tajawa kanta can tanata cije yatsa ya zatayi


Kan ta juya bacci ya d'auki aneesa tsaki taja tace kaasa kawai itama kishin gid'a tayi tana tunanin mafita har itama baccin ya kwasheta.


_am sorry readers kwana biyu kunjini shiru this was due to some certain problems but insha allah zakuna jina akai akai Luv yhu all_😘



~*jidas Luv*~😘

[4/1, 10:11 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

---------------------------------------
3⃣3⃣----->3⃣4⃣



*momma*

Ta b'angaren momma kuwa bayan tashirya kamar yadda sukayi alqawari da abokin baffanta haka kuwa akayi
Bayan taje yake shaidamata zuwansu tareda d'ansa ya had'ata ya nuna mata gidan.
Dukda tana fargabar had'uwanta da iyayenta amma bata fasa ba.
Bayan yakaita k'ofar mansion d'in yamata yace zai koma.
Godiya yamishi ya wuce k'ofar gate d'in ta k'arisa k'irjinta na dukan uku uku.
Runtse idanunta tayi tabuga gate d'in.
Mai gadine ya bud'e ya leqo dubanta yayi na rashin Sani yace" malama wa kike nema?
Momma tace" mutanen gidan.
Juyawa yayi zai koma
Tayi saurin cewa " dan allah Mallam kace musu sunyi bak'uwa kace musu aisha.

Komawa yayi na tsawon minti biyar sai gashi yadawo yace tashiga.
Shiga tayi tana rarraba idanu rayuwarta nada yafara dawo mata.

Cikeda matsanaicin fargaba tayi sallama cikin falon.
Muryar macece ta amsa..
Sadak'arwa kawai tayi ta cusa kai.
Ummanta dake zaunene tafara tozali da ita.
Zumb'ur ta miqe tana mutsittsuke idanu don gaskata abundant idanunta ya gani.

*AISHA* ta furta cikin tsantsar farinciki da kuma tashin hankali.
Baffanta ne yajuwo dan ganin wacce aka k'ira da aisha.

Kallon kallon akayi na tsawan lokaci aa k'afa zatayi ta k'ariso baffanta
yace " dakata! Karki Kuskura k'afarki ta k'ariso nan...
Umma tace" dan allah alhaji kayi hak'uri kabarta ta k'ariso jininkace

Tuni hawaye sun wanke fuskar momma hakama Umma.
Baffa yace" jinina ! batada wannan matsayin *amara'u* dan na jima da cireta sahun 'ya'yana.
Ummace ta fara rok'anshi

Have" aisha taban mamaki kwarai kuma tayi laifin da bazai tab'a goguwaba.
Cikin kuka Umma tace " ae alhaji hanunka baya

Please Login or Register in order to submit comment