Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rub'ewa kacire kayar.

Roqanshi sukafara suna kuka hakan yasa yabarta tashigo.
Zama tayi a qasa cikin kuka tace" baffa dan allah kuyi hak'uri Ku yafemun nasan nayi muku laifi kuma nayi nadama k'warai tun aduniya nafara ganin qin biyyayya danai muku

_(gareku mata bin iyaye yanada matuk'ar amfani a duniya haka kuma kaucemusu babban tashin hankaline dan zaka had'u da fushin ubangiji tun a duniya...duk abunda suka zab'ar mana indai baida aebu mubi dan gaba muzamuci riba dan abunda babba ya hango ko jirgin sama yaro yahau bazai ganoshiba...)_


Kuka takeyi sosae tana nemar yafiyansu tare da fad'a musu abunda Abubakar yayi mata.
Sun natuk'ar tausayamata amma baffa bai nunaba duk da yana matuk'ar k'aunar 'yarshi amma k'in Abubakar ya dad'a tsananta a zuciyarshi harbayason had'a jini dashi yaji bayason 'ya'yan da suka Haifa.

Sauk'e numfashi yayi ya dube momma dakanta ke k'asa tana zub da hawaye .
Yace" *aisha*
D'ago kai tayi ta dubeshi.
Ya cigaba " kinfi kowa sanin bana magana biyu amma dalillin rayuwar dakika shiga yasa zan miki lamuni amma da sharad'i Wanda sai kin cikashi zan iya yafe miki.
Tace"baffa Indai hakan zai faranta maka rai kuma zaisa kayafemun nayi alk'awari insha allahu zanyi.
Yace" bana magana biyu kin amince zakiyi?
Tace" Eh!

Ya lumfas yace" *Aisha* zan iya yafe miki amma da sharad'in zaki rabu da jinin Abubakar ma'ana zaki dawo gida kibarsu gun 'yan uwansu sannan zaki koma makaranta bazaki sake waiwayarsuba har sai lokacin Dana yanke saboda kema ki d'an d'ana bak'in cikin damuka shiga.

Zufane ya ke ketowa momma tako ina tagama fita hankalinta
_tayaya zata iya rabuwa da 'ya'yanta farin cikinta ta gefe guda kuma yafiyar iyayenta_

Umma zatayi magana ya d'aga mata hannu yace" babu ruwanki.
Yadubi momma yace" nabaki nan da kwana uku kije kiyanke shawara yafiyarmu ko 'ya'yanki.
Yanakaiwa nan yanuna mata k'ofa yace tashi ki wuce

Sum sum taja jiki tafice cikin tashin hankali hawaye d'aya nabin d'aya.


Ahaka ta isa gida lokacin ana dab magariba.
Batabar affia ta fuskanci halin datake cikiba ta k'ule kanta a d'aki tarasa mafita

*adeena*

Ta gun adeena kuwa har k'afe biyar basu farkaba nanma adeena ta farka danjin anfara iskan ruwa.

Duba lokaci tayi taga 5:56pm tasan yaci ace tajima a gida
Lek'a waje tayi taga hadari ya had'u bak'i k'irin tsorone ya shigeta tasan yanzu haka momma da *jiji* nacan sun damu da rashin dawowarta.
Kasa hak'uri tayi ko takardunta bata tsaya d'aukaba tasa kai ta fice.


Babu kowa ko ina shiru saboda tsoron dukan ruwa.

Tsoro ya gama shiganata data tuna da mutumin d'azu last furucinsa tatuna take ta rud'e can ta hango motarsa tashawo kwanan da mugun gudu ta canza hanya
_shikenan tasan bamakawa ya ganta shikenan tata ta k'are batasan ya zatayiba_
Batasan inda take jefa k'afarta ba.


_lols adeena uwar tsoro da k'arfin hali koya zata k'are? keep following me Thanks_



~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:11 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

---------------------------------------
3⃣5⃣----->3⃣6⃣


Gabaki d'aya tagama tsorita ga ba wuta a layin sai duhun hanya...
Fitsarine kawai batayi a jikinta ba
Wani lungu tashiga ta lab'e tana sauk'e numfashi tana lek'enshi.
Gani tayi tafito a motar ya nufa wani shago dake kusa da gun...bataji meh yake fad'aba saidai gani tayi anmasa nuni da hanyar da take.
Wani sabon tsoronne ya shigete _kardai sateca zaiyi_

Adeena da bata t'aba karaya ba a komai yau ta gamu da gamunta....
Ta lungun tabi tafita d'ayan layin tana sauk'e numfashi.
Wani k'aton sanda ta hango a k'asa da sauri tasa hannu ta d'auka tanad'an murmushi a ranta tace"
_d'an iska kayi gigin zuwa tanan sai ka ziyarci asibiti_ tsayawa tayi dai dai kwannan Layin ta lab'e ta bango tanajiran yayi gigin zuwa tagun.


*Adnan*
_same evening_

Da misalin 5:30 suka fito daga farmhouse
A k'afa suke tafiya dan sunfi jin dad'in hakan.

Phone d'in Ameer k'ira yashigo bayan ya d'aga sun gama magana yamaida kallonsa kan adnan yace" ina kasa wayanka sis aalia tana k'ira baka d'aga ba.
IPad nashi ne a hannunsa ya laluma aljihunsa.
Ya dafe kansa yace" _oh gosh...I think I left it_ a inda muka tashi.
Aayan yace" sai mukoma ae

Adnan ya girgiza kai yace" _Nah...you guyz should go zankoma ni idan *didi*_ tafaara ganinku zataji sanyi kuje kawai.
Yanakaiwa nan yajuya.
Aayan yace" but akwai hadari kaga kabari Kawai idan mukaje sai ka koma da car.
Yana tafiya yace" kuje kawai _I will catch you up_ Saudi zanyi kar ruwa ya sauk'o.

Ameer yace" ohh yau har ya damu da wasu.

Juyawa sukayi suka tafi.


Bayan Yakoma ya d'auko lokacin anfara iska ga garin yayi duhu kamar dare
Yafiya kawai yakeyi yana Allah Allah kar ruwan ya sauk'o sai Sauri yakeyi coz bayason dukan ruwa.

Adeena kuwa na rik'e da makaminta tajiyo takun mutun ae kuwa ta saita sandarta
Dai dai lokacin ya sharo kwana ae kuwa sai jin sauk'ar sanda yaji akanshi.

Wash yace" ya dafe goshinsa dai dai lokacin ruwa ya sauk'o nad'e hijabi tayi zata falfala yayi saurin rik'ota.
Jikinta ya fara mazari hanjin cikinta na shoki.
_shikenan ya rik'eta tata tazo k'arshe kawai sai tafara rok'onshi._

Tace" dan Allah kayi hak'uri ae Kaine kafara d'an iska ne kai...nikuma kaga nitsattsiyace dan Allah kayi hak'uri karka mun komai...

_har yau baimanta da wannan muryarba itace mace da farko data fara sashi tunani da kuma b'acin rai_

Fisge hijabinta take k'okarin yi takasa dabarace ta fad'o mata tasamu hannunsa ta gantsara mishi cizo.
K'ara ya sake yana yarfe hannu.
_lalle bayan kwad'a masa sanda datayi gashi ta cizeshi_

Ta tartare hijabi zata gudu saiga mota ta shawo kwana take ta haska ko ina.
Caraf *adnan* da *adeena* sukayi ido biyu mamakine k'arara baiyane a fuskarsu dan sarai ta ganeshi.
Babu shakka itance ya raya a ranshi.
Take ransa ya sake b'aci.


Aayan ne ya fito daga motar yana cikeda mamakin meh adnan ya tsaya yi.

_few minutes back_
_bayan Ameer da aayan sun isa gida ganin hadari ya had'u sosai alamar ruwa aayan yace shi zai koma a mota ya d'auko adnan Ameer ya shiga yace sunyi mantuwa sunkoma kar family su damu_
_Fitarsa kenan yaje farmhouse meh gadin yace masa yanzu yabar gun yyi mamaki dabasu had'u a hanyaba saikuma yayi tunani k'ila yabi hanya meh sauk'i shine yazo yyi tambaya a shago suka cemasa yanzu sukaga gibtawan mutum suka nuna masa inda adeena tayi kasancewar gun ba haske shiyasa basuga fuska ba shikuma sai yazagaya ta d'ayan layin inda yaga lungun datashiga zai fita_


Maida kallonsa yayi gun adeena... Shima ya tunota sarai abokiyar fad'an adnan.

Da yatsa ta nunashi tace" _you?_ meh kakeyi anan

Rai a b'ace yake kallonta yama rasa mai zaice don ransa ya b'aci.
Tacigaba" b'arawon ring kawai Allah yakamaka ka gudumun da zobe dan mugunta...

Gadan gadan zai nufota tayi saurin ja baya... Aayan ne ya rik'eshi yaja hannunsa sai mota gashi inda tabuga masa sanda yayi jaa.
Bayan aayan yashiga suka wuce sukabarta a gun.

Itakuwa baki bud'e tayi agun can ta tab'e baki tace" kod'an tausayina basujiba sun tafi sun barni Suna ganin ruwa na dukana mtsw
( _Lol banda rashin kunya tamusu laifi sannan su taimaketa_)




~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:11 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

---------------------------------------
3⃣7⃣----->3⃣8⃣



Hankalin affia yatashi ganin har shida saura adeena bata dawoba hankalinta yafara tashi.
D'akin momma taje tasameta cikin damuwa data tambayeta sai tace bbu komai itadai tasan mommansu bahaka takeba.
Ta tambaya ina adeena data dawo bata shigoba.
Cikin damuwa affia take sanar mata bata dawoba.
Ganin ruwa hankalinsu ya dad'a tashi cirko cirko sukayi a waje...
Ganin ruwan ya k'ara k'arfi yasa su d'aukan hijabi zasu fita sai gata ta shigo da gudu.

Da mamaki suke kallonta affia tace"adeena ina kika tsaya?
Maida lumfashi tayi.
Momma tace" dake ake ina kika tsaya.

Tan ta kwashe komai tafad'a musu amma banda ha'duwar ta da ammar da adnan.
Bayan sun Shiga tana cire kaya tana tura baki
_tana tunowa da fad'ansu da adnan_

Affia tadubeta tace" *kya hua?* (what happened) _why are you frowning?_

Yamutsa fuska tayi tace" _I met that *kamine*(bastard) today_

Affia cikin mamaki tace" *yah kaun hai?*( _who is he?_
Tace" _I don't know his name either but_ wannan b'arawon ring d'inne
Affia tace" Allah sama baki masa rashin kunyaba
Cikin ko inkula adeena tace" nayaushe kuma! Ae anwuce gun koba komai narama da bugun sanda

Cikin mamaki affia tace" kikayi meh?
Turo baki tayi tace"
Nakwad'a masa sanda but ae *jiji* a rashin sanine _I thought he will hurt me that's why_
affia tace" zaki Sani kuwa wannan rashin hankalin naki wataran sai kin cakalo makanki abunda yafi k'arfinki
Tana kaiwa nan ta gyara kwanciyarta.

*adnan*

Bayan isansu gida direct d'akinsu ya nufa bai bar kowa yaganshiba coz yasan sukaga k'ulun goshinsa zasu masa dariya balle idan sukaji ba'asin abun.
Aayan ne kawai yasani kuma baifad'a wa kowaba _shidai yarinyar tana burgeshi from the first place...he wish yasake had'uwa da ita tamasa shurmenta_
Murmushi yayi ya wuce gun 'yan uwansa.


*_the next day_*

Bayan sunyi sallar asuba sukaje gaida momma.
Sun sameta kan sallaya tana lazumi bayan sun gaisheta fuska a sake ta amsa
Saga yanayinta sunsan batajin dad'i amma sun tambayeta tace musu babu
Jiki ba k'wari sukayi waje...bayan sungama aekace aekacen cikin gida affia tamusu breakfast.
Da misalin k'arfe sha d'aya sukajiyo sallamar Anty aseeya.
Tagudu sukaje suka tarbeta suna murnar ganinta.
Bayan sunkaita d'akin Umma duk adeena tacikata da surutu.
Saida suka gama mata Nasu hirar sannan suka basu guru.

Anty aseeya tamaida kallonta kan Umma tace" Anty aisha( _dukda tagirme momma amma haka take k'iranat_) naga kamar kina cikin damuwa
Numfashi momma tasauqe take hawaye suka fara ambaliya akan fuskarta.
Cikin tashin hankali Anty aseeya ke tambayarta.
Bata labari tayi sannan tad'aura da cewa" natasa mafita Anty aseeya....tagefe guda yafiyar iyayena da gefe guda kuma 'ya'yana farin cikina
Take kuka ya k'wace mata.

Anty aseeya da itama tasoma nata hawayen tace" Anty aisha karki damu,ayanzu yafiyar iyayenki yafi komai muhimmanci karki d'aga hankalinki ki d'auka 'ya'yanki basuda gata kid'auki komai a k'addarar Allah jarabtar mu yakeyi.
Kikoma gun iyayenki Aisha....namiki alk'awarin rik'e affia da adeena tunda 'ya'yanmu ne duma zanmaye musu ke dakuma gurbin da yayana yakasa.
Affia da adeena bazasu tab'a wulak'anta ba zasu zama abunda kowa zaiyi alfahari dasu.
Karki damu mujira duk lokacin da mahaifinki ya yanke.

Godiya momma tayi gefe guda tana farin cikin yaranta sun samu gurin da za'a kuladasu dakuma samun yafiyar iyayenta gefe guda koma tana bak'in cikin rabuwa dasu.
Momma tace" bansan tayaya zan fara gayamusu ba.

"Karkidamu momma
Duka suka juya suna kallon k'ofa affia da adeena suka gani suna tsaye hawaye na kwaranya a idanunsu
_sunzo kawowa buajin su abincine sukaji meh ke faruwa hatta labarin momman Su_



~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:11 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

---------------------------------------
3⃣9⃣----->4⃣0⃣


K'arasowa sukayi suka fad'a kan Umma suna kuka Anty aseeya ma kukan takeyi.
Sanda suka gama mai isarsu kana Umma tafara musu nasiha sosae.

Sunyanke kan jibi zasu wuce kafun sungama tattara kayansu.
Sun yanke shawarar biyawa adeena waec da neco acan saboda yanzu tana ss3..
Affia kuwa dama takusa komawa makaranta.
Sunyanke akan zasuyita gaisawa a waya.
Kuka sosai sukayi ranar.Anty aseeya anan ta kwana.


*adnan*

Aalia ce ketafiya tanata murmushi ita d'aya adnan ne yafito saga d'aki saura kad'an subige juna kallonta yakeyi da mamaki itama shi take kallo
Yace" *kitne baje ek hai? Dii*( what's it?)
Girgiza kai tayi tace" bbu
Fushi yayi zai wuce tayi saurin jawoshi baya tace kawo kunnenka.
Abu ta rad'a mishi ya zaro ido wake.
Murmushi tayi tawuce tabarshi tsaye agun can yatab'e baki yace " _I have to know him coz I don't want anyone to hurt my sister he must promise to take care of her before I can approve it_
Wucewa yayi tare da mamaki.


Washegari da misalin 4:49pm duka suna zaune tsakar gida suna hira.
Sallama sukaji.
Aneesa ce tashigo..
Bayan ta gaishe
Momma suka shige d'aki suna 'yar hiransu tasanar da it a akan zasu koma gombe amma bata fad'a mata daliliba.
Tayi jimami itama sukayi insha Allah zasu had'u a makaranta.

Dab magriba tace zata wuce.

Adeena tace" ke nifa bazan rakakiba coz ina tsoron layin unguwanku.
Dariya aneesa tati tace" yo kicemun kina tsoron ammar kawai....lol yau adeena ce mai tsoro.
Had'e rai tayi tawayance tace" ke niba cemiki nayi ina tsoron zuwaba ruwan sama nake tsoro kuma gashi INA mura.
Ae kema kinsan nafiki zuwa har gidanjen layinku sun shaidani.
Tana k'arisawa tare da harararta.
Aneesa tace" wannan kuma yarage naki _abeg_ tashi kar mukai magrib ahanya.

Fitowa sukayi suna tafiya suna kewar rabuwa da junansu harda d'an guntun hawayensu suka rungume juna sannan aneesa tawuce adeena kuma tajuyo tana share hawaye.
Caraf suka had'a ido da ammar yana mata murmushi.
Sanda hanjin cikinta ya kad'a amma tadake tace" malam lafiya kawani zo kataremun hanya.
_abeg commot for road make I pass_
Dariya yayi harda tafa hannu.

Aranta tace kardai ya zareni k'rjinta sai dukan Tara Tara yakeyi.
Can kuma ya tsume kamar bashi yake dariya d'azuba.
Yace" wayace miki ana tab'oni na K'yale kokuwa ana mun nashare.
So kafun namiki na k'arfi Shiga kawai mutafi.

Kallon sama da k'asa take mishi ranta ya b'aci ae _this is an insult_
Tace" Mallam kaga nai maka kalan 'yan is....
Sshhh yad'aura hannunsa a Baki yace " kalla can yanuna mata _babu kowa ta arean gun_ yayi murmushi yace _so don't mess with me do as I said_

Hawaye tafara tana zazzare ido tace" Dan Allah kayi hak'uri (lol yau adeena ta rok'on wani)
Yace" Nah karki had'ani da Allah nasake harzuk'a so kiyi abunda nace.
Hanya tasaita zata gudu yayi saurin riqota ya bugamata baki...take ya fashe.

K'ok'arin k'watan kanta take takasa.
Take k'afa tayi tareda tufa masa yawu bashiri yasaketa yana rik'e k'afan.
Ae kuwa ta kwasa a guje shima kuwa cikin azama yahau binta.
Ihu take tana Neman taimako.
_Kasancewar gun babu gidaje sosai sai manyan gidaje ihunka banza yasa babu Wanda yajita_


Tafe yake yana waya dagaji yanajin d'adi yafito d'an motsa jiki tabayan gidansu yaji kamar ihun mutun tagun yayi cikin sauri bayan ya katse k'iran.


Tana cikin gudu taji anjata tabayan wani k'aton bishiya an toshe mata baki.
Zuru zuru take da idanu dan bataga fuskar wanda yajataba take tak'ara tsorita.

Ammar kuwa sama da k'asa yarasa inda
Tayi haka yajuya yanamai bak'in cikin rashin ganinta.
Shikuwa Wanda ya rik'eta baisamu ganin fuskar ammar ba dukda yaso hakan.

Janta yayi ya juya mata baya batasamu ganin fuskarshiba.
Janta yayi tayi har suka iso sarari sanna yasake mata hannu tareda juyowa ido hud'u sukayi dashi.




_toh readers guess who?...wayene yayi saving adeena? Waiting for your answers Luv yhu all_




~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:12 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

---------------------------------------
4⃣1⃣----->4⃣2⃣



Aayan ne tsaye yana kallonta itama da mamaki take kallonsa ba shakka taganesa.
Sauk'e numfashi take tace" _thank you_
Cikin mamaki yace" meya kawuki wannan hanyar _at this time_ kuma kina mace.
Tace" rakiya nayi _and on my way back_ nahad'u da wancan mutumin har nab'ata hanya yanzu bazanganeba duk gun ya rud'emun.
Tak'arisa maganam tana had'e rai kamar shiya biyota.
Taso bashi dariya yace " _then come let me show you the way out... but next time you have to be very careful coz this place is too dangerous especially_ Ku mata.

D'aga kai tayi tace " thanks so much


Tare suke jerawa haryakawo kan hanyar dazata gane.
Sannnan yajuyo ya kalleta yace" OK yanzukam zaki hane ko.
Murmushi tayi tace " eh nagode sosai thanks once again daka taimakeni.
Yace " _no probs but can we be friendz?_

B'ata fuska tayi tace" kaiba maceba...yo ina natab'a ganin anyi abota da maza.
Dariya sosai tabashi yace" aah kawai mutunci zamuyi.
Tace " o ohhh sai yanzu nagane
Sai kuma tayi murmushi tace " meh sunanka
Yace "aayan.
Tace" nikuma adeena.
Yace"friends?
Tad'aga masa kai.
Sannan sukayi sallama dukda tak'i fad'a masa gidansu akan in Allah yayi zasu sake had'uwa...ahaka suka rabu.

Isar adeena gida kuwa bata bari sunga bakinta ba Allah ya taimaketa bai kunbura ba da batasan meh zataceba coz batason kowa yaji ita aganinta zasubar garin hakan bazai sake faruwaba.

Shiko aayan baifad'awa adnan kan yahad''u da abokiyar fad'ansaba har sun k'ulla abota coz yasan halinsa sarai.

Washegeri sunsha kuka sosai na rabuwa da momma sunyi sallama da mak'ota da abokan arzik'i.
Haka badan sunsoba suka rabu da momma tana kuka suna kuka.
Susuka fara wucewa kan momma ta tafi.
Basuyi yunk'urin sa haya agidanba sunsan lalai a kwanannan paa zai iya zuwa korarsu.


*_2 weeks later_*

Adeena an zama 'yar gari dukda basu zuwa ko ina sai affia dake zuwa school kullum tasawo.
Basuda matsalar komai yawuce kewan momma d'insu sai matsalar mijin *buajin* su baida mutunci ko kad'an ga wayan fad'a da Neman magana bahali suyi Abu sai yamusu gori abun yana matuk'ar damunsu.
Dake adeena Nada baki bata shiru saidai wani sa'in takawar saboda ganin girman Anty aseeya.
Suna moving simple life basuda k'awaye dama affia dake zuwa school k'awarta d'aya mai suna *abida*
Kullum adeena ce a gida sai Anty aseeya dake bata yawan fita sosae sai mijinta *uncle Abdul* d'an zaman banza.

Kwanaki sun jaa jarabawar adeena nata matsowa saidai matsala dasuke fuskanta ta rashin kud'i ganin haka affia takoma hostel saboda transport ma aekine hakan kuwa yasamo asaline da
_uncle Abdul ya yaudare Anty aseeya kan suhad'a hannu tabasa 10m zai fara business_
_da farko tak'i yarda daga baya bayan yagama mata dad'in haki harta had'a da k'adarorinta ta sayar yasaura batada komai sai gidan datake ciki sai kud'i dabasufi 50k ba a cikin account dinta._
_tunda yatafi shiru idan sukayi ways yace yafara but abubuwa basu fara hab'akaba....datamishi magana tanason kud'i ko kad'anne sai yadaina d'aukan k'iranta daga baya kuma layinma yadaina shiga_
_hakan kuwa shiya haifar mata da hawan jini abban rash in hankalinta baiwuci Inda zatasamu kud'in jamb da registration d'in waec da neco na adeena ba hankalinta ya matuk'ar tashi gashi basuda abincin ci_
Tayanke shawarar d'an kudin dake account nata 15k zatabawa adeena taje kasuwa tamusu shopping kafun asan inda hali zaiyi inyaso tabiya mata.saboda haka tace yau adeena yashirya taje
Ga affia ma zasu fara examz so tana school batasan wainar da ake toyawaba.
Adeena tana matuk'ar tausaya was buajinsu sosai hakan yasa kullum take debe mata kewa saboda gudun tashin ciwonta.


Yau Friday da misalin k'arfe 4:02 adeena tafito daga gida domin zuwa kasuwa tanata Sauri kar takai magrib don jikin buaji ba dad'i.

Awa biyu yad'auke ta kagama komai tatari adaidaita sahu yamaidata gida.
A bakin titi yasauk'eta tanata mita shikuwa yace bata biyashi da kyauba.
Sanda tazageshi tas Dan ranta yab'aci shikuwa mai napep koya kulata yayi gaba.
Haka ta kinkimo kaya tana tafiya dak'yar tana haki



~*jidas luv*~
[4/1, 10:12 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

---------------------------------------
4⃣3⃣----->4⃣4⃣


*_ADNAN_*


B'akar Benz ne da tinted glass ke mugun gudu a hanya don da alamar mutumin dake ciki yana sauri.
*_Adnan Ahmad Attahir_* kenan *_A.A Attahir_*

Da misalin 5:30pm yabar office dan aeki sun masa yawa Sauri yake saboda ya isa gida da wuri coz yasan *didin*sa tayi fushi dashi coz yau yak'i picking call nata saboda yasan zatace yadawo yayi lunch kuma inhar Yakoma to bazai iya komawa office ba _aduniya ya tsani ganin b'acin ran didinsa don itace farin cikinsa itace mamarshi itace k'awarci...ya kwammace yab'ata da kowa saboda farin cikinta_

Sai palpala gudu yake saikace titin na _*Ahmad attahir ne*_ aekuwa irin ruwan dake gefen hanya kasancewar dasafe anyi ruwa.
Dayazo da gudu ya Shiga ruwan ya watsu sai jikin adeena.
Subhanallah shine abunda yafito daga bakinta sai wani d'an.....magananta yatsaya ganin wata tsohuwa data tsallaka hanya cikin azama ta tura tsohuwar suka fad'i gefe guda sai kuuuuu...kakeji yaja burki.
Adeena tad'aga tsohuwar tanai mata sannu itakuwa sai samata albarka take taceceta.
Da dai lokacin adnan yafito daga motar batareda adeena takalli mutuminba tacewa tsohuwar
" baba kiyi hak'uri kinsan iron wad'annan mutanen 'yan iskane marasa imani da tausayi...kwata kwata basuda mutunci basusan meh rayuwaba Kansu kawai suka Sani dayiwa talaka wulak'anci su kwana lafiya saboda sonkai da rashin tausayi.
Baba tace" hakane 'yar nan amma sai hak'uri komai zaizo yawuce.
Adeena tace" yanzu kidube wannan d'an banzan mutumin ga yarda yab'atamun jiki banda hauka ga yanda yake tafiya akan titinnan kamar

Please Login or Register in order to submit comment