Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

you back"
Kissing d'in ring din yana mai cigaba da kallon stars din yana murmushi .


At thesame time adeena tana tsaye ta window idanunta bisa moon and stars hawaye na ambaliya
"I know kamanta dani bayan kabarni da tunaninka.. Nasan kamun nisa na har abada ...yanzukm I promise to let you go bazan sake tunaninka ba" kuka ne yaci k'arfinta sosae.
Throughout the night tunanin juna suka tayi sai dab asuba bacci ya sacesu.








_THE NEXT DAY_
10:15am



Adnan ke cikin mota driving yake ahankali waya nak'are a kunnenshi da alama da affan yake magana.Santa yake cikin black trouser da white shirt yayi kyau sosae
Gaba d'aya bazaka ce shibane coz ya canza kamanni.

Adeena tafito bakin hanya wajen siyan fruits, sanye take da doguwar Riga yellow mai zanen red da burmemen hijabinta


Ahankali yake tahowa yana cewa" inshaa Allah za.....
Bakinsa ne yakasa magana yatsaya cak tareda k'urawa gun ido.
A...Dee.. Deena yafurta ahankali
Dagacan affan yana tambayansa mai yafaru .
Jan wani wawan burki yayi tareda sakin wayan batareda yasaniba.
Idanu ya zuba mata tanawa mai fruits d'an murmushi
Fitowa yayi a motan dan gaskata idanunshi babu shakka itace dukda akwai d'an tazara tsakani bazai manta da sanyin murmushinta ba ahankali kamar k'afansa na ciwo baikula da murfin k'ofan daya bari a bud'e ba
Harta gama abunda zatayi tajuya tashiga layinsu mai shirunnan dasauri ya ke tfiya kamar bazai kaiba
Sharar titinsu dayayi yayi dai dai dazuwar wata bak'ar CRV ansa mata tinted yasha gaban adeena,kasancewar akwai tazara tsakaninsu kafun ya k'arisa wani k'atti samudawa su biyu suka fito daga baya basu yi wata wata ba suka yiyo kan adeena
K'ok'arin guduwa dake d'aya ya cafketa. sanda kayan hannunta suka zube hajabin d'ayan ya fisge yayar.
K'ok'arin turesa take ya zabga mata marin da sai da taga stars ..d'aukarta yayi a kafad'a tana tirjewa idanunta yasauka kan adeenan dake d'an nesa dasu yana zuwa da gudu.
"Ya adnan ..." Kafun ta k'arisa d'ayan ya shak'a mata wani powder take tarufe ido suka turata mota.
Isowar adnan yayi daidai da tashin motan da mugun gudu .
Sunanta yashiga kwad'awa k'ira amma a wofi .

D'aukar hijabin yayi Da mugun gudu yayi gun motarsa ...fisgarta yayi da mugun k'arfi harsaida mutanen gun suka tsorita .
Gudu kawai yake yabi hanyar dasukayi ...gudun dayakeyi yasa ya hango motarsu ,rage speed d'in yayi yana yin yadda bazasu ganeba.
Sambatu yaketayi shi kad'ai.

Bayan gari sukayi da ita inda babu gidaje ,shima yazo dab shiga tayarsa ta fashe ta tsaya cak kasancewar bailura akwai k'arafu agunba ...sauk'a yai a motan cikin zafin nama not knowing what to do next.







*~jidas luv~*😘
[4/1, 10:28 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂


_______________________
----->9⃣9⃣





Sanda sukayi tafiyan minti sha biyar kafun yakaisu ga Wani babban uncomplicated building hawa uku suka nufa da ita... Ciccib'arta sukayi ciki da ita.
Wani d'aki suka ajiyata ciki,bbu komi a dak'in said zallan tiles da k'aramar katifa windows ko labule bbu,a katifar suka wullata sukayi waje, batamasan duniyar dasukeyiba Dan hankalinta a gushe yake.


Babbansu ya d'auki waya ya k'ira dagacan bayan ya d'auka
Yace"hope kun gama aekin ba matsala
K'aton have" yes sir! Amma...
"Well done alexdon... You guys should stay close saboda gudun Marsala Dan yarinyar kamar dila take, idan naga an samu matsala kuyi kuka da kanku" cewar na wayan
"Amma sir kamar akwai wanda yabi bayanmu
What! Sh**t what the heck are you guys waiting for?... Wasu irjn sokaye ne ku ...har abi bayanku bazaku d'au mataki ba
"Sorry s...
"Will you shut up and try to figure out a solution"
Alexdon yace "do not worry sir everything will be fine within few minutes zamu kamosa kai kabamu aeki and you know we can't fell you... We ain't giving up until munga bayanshi.. Trust me"
Sai anan yad'anji sanyi
Yace " yeah I know you can I trust you.. But don't lay your hands on him, I want him alive... I'll punish him myself for trying to mess up with me"
"Consider it Done! Zamuyi yadda kace
Yanakaiwa nan yayi hanging

Hannu yama mutanenshi su shida alamar sufice da ido yamusu magana duk kowa yabi wani hanya Dan daman da gangan sukasa k'arfe.



Adnan kuwa bayan tsayuwar motar fitowa yayi.. Baiyi tunanin d'aukar komaiba saima sa mata security yayi da babu yadda za'a iya bud'ewa hatta glass baza'a iya fasawa ba.
Tafiya yafara dan baiga inda motar tayiba ,gun bishiyoyine tamkar jungle duhu ko ina. Tafiya kurum yake baisan inda hanya zatakaisa ba amma yasa aransa gun mosoyiyarsa zata kaisa. Babu ko d'igon tsoro a ransa saima wani k'arfin gwiwa dayake zuwa masa,baya buk'atan kowa coz he knew he can make it all alone ,his baby doll needs him now, she needs him the most kuma he can never give up on her ,he will Make sure that goons suffer like hell for hurting his baby.


Sukuwa jakunan baza hanya sukayi amma rabinsu gun motan sukayi duk iya kok'arinsu wajen bud'e motar sun kasa hakzakika sun kasa fasa glass, mugun haushi ne yacikasu Dan haka kowa yayi cikan jungle d'in kamar karnuka.



_four hours later_
_Exactly 15 minutes to 5pm_
Adnan na tsugune gun bayan idar da sallan azahar,jin footsteps yaji a baynshi ,dasauri ya b'oye bayan wata bishiy yana lek'ensus, su biyu yagani suna dube dube, d'aya rik'e da cutlass d'ayan kuwa gun... Cikin ikon allah basuyiyo ta inda yake ba saima k'ara gaba sukayi .
Bin inda suka fito yayi ahankali yana tafiya ahankali yana dube dube ...murya yaji k'asa k'asa ya tsuguna ya bud'e ganyayyakin kad'an yana kalonsu
D'ayan yayi pointing inda adnan yake batare da sun ganshi ba, sake b'oye kansa yayi kna d'ayan yanufo tagun ...da Sauri ya d'ale kan bishiya
Yanadaga kai ya hango da'yan a k'asanshi ,sak'owa yayi tabayanshi yadda bazaijiba ,k'atuwar icce yad'auka ya kwala masa aka ,take jungle d'in ya d'auka duka sauran gang's din sukayi
Dasauri kowa tayiyo inda sukaji ihun rik 'e da makamansu...shikuwa mutumin fad'uwa yayi sume agun.
Adnan kuwa bayan itace ta lab'e yana kallonsu har suka taru gu d'aya...ahankali yake tafiya yadda bazasu ganshiba.
Basuyi tunanin wanine yai hakab coz babu jini...ciccib'arsu biyu sukayi sukanufi wani hanya dashi
Batare da tunanin komaiba adnan yahau bin bayansu hoping that his plan will be successful...sauran uku suka sake fasawa cikin dajin don neman adnan.
Bin bayansu yake yadda bazasu ganeba har suka isa wannan building din.
Hamdala yyi ganin plan nasa was successful finally,yasan nan suka kawo Babynsa.


Bud'e babban door sukayi batare da sun kulleba suka shige
Binbayan Su yayi ya shige ya zagaya tabaya ya boye inda baza a ganshiba.



Ahankali take bud'e idonta har ta wangale duka tana salati ahankali..ganin d'akin da takene yasata mik'ewa da sauri ,take abubawan dasuka faru sukafara dawo mata hawaye tafara cikeda tsoro tana tunanin meh tamusu dasuka mata haka,window ta kalla taga duhu alamar magrib tawuce,mik'ewa tayi taje k'ofar tafara bugawa iya k'arfinta tana kuka
"What have i done to you?...please let me go! Mugaye kawai...
Turo k'ofar akayi da mugun karfi Wanda hakan yayi sanadiyyar fad'uwanta ta buge bakinta take yafashe jini yafara zuba
Cafko gashinta akexdon yayi cikeda haushi
"Will you shut your mouth up
Rude bakin tayi da hannunta tana hawaye
"Kika sake bud'e baki...
Yasanya hannu awuyarsa alamar I'll kill you
Tushe bakinta tayi kuka nacin k'arfinta .

Ringing d'in da wayarsa tafara shiyasa ya sauta ya koma can gefe yayi yana amsawa.
Kasa kunne tayi sosae dan jin me yake cewa
"Am very sorry sir we couldn't find hi... "
"You couldn't what...? Are you trying to tell that bakusame shiba duk yawanku"
[4/1, 10:29 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂


_______________________
-----> 1⃣0⃣0⃣



Ahankali suke sauk'a daga matakalar yadda baza'a jisuba.
Lek'awa yayi yahangesu suna zuwa, janga yayi suke shige wani lungu yajawota jikinsa sosae yadda baza agansu ba har wad'ancan suka wuce sama... Da mugun sauri suka fice daga gidan suka fad'a jeji .
Gudu suketa shararawa yana rik'e da hannunta, cin tuntube tayi abu yashige k'afar ksancewar bbu takalmi ak'afarta.
Ihu zatasa yayi saurin jawota had'i da toshe mata baki, kuka tafara soboda gun na mata rad'ad'i ,d'agata yyi cak yakaita k'ark'ashin wasu ganyayyaki yadda babu mai ganinsu.
K'afar ya dago yana ganin yadda ya soketa sosae yake bleeding....k'ok'arn cirewa da hannu yake tafara runtse idanu zata b'are baki, dakatawa yayi ya janyo k'afar yakai bakinsa ...runtse idanu sukayi sukansu biyu sannan yasa bakinsa ahankali ya zare yadda bazataji zafi sosaeba...
Ji kawai tayi yacire mata batare da jin zafiba... Handkerchief yaciro cikin aljihunsa ya d'aure yana kallon cikin idonta itama shi take kallo.
"Are you okey? "
Kallonsa take sosae kana ahankali
"Umm... It's painful but not that much"
"Zaki iya tafiya? "
Nan ma kai ta d'aga masa .
Hannu ya mik'a mata alamar tatashi ...tsayawa tayi tana kallonsa sonsa na shiganta .
Shima baisake maganaba illa kallonta sundauki minti biyu ahaka ..
Ahankali ya tsuguna gabanta kamar mai rad'a
"We have to get going..."
Kai kurum tad'aga masa tasanya hannunta cikin nashi yad'agota d'ingisa k'afar take ...tausayinta yaji sosae kuma daga gani tana tareda yunwa, kasa b'oyewa tayi
"Am thirsty ya adnan"
Tafad'a kamar zatayi kuka
Tsayawa yayi yana tunani ...amota ne kawai yake tunanin yabar ruwa ....
Ganin halinda yashiga ne yasata matsowa kusa dashi
"Do not worry for now ah'll manage" tak'arishe tana sanyin murmushi...
Kallon ta yayi cikeda tausayi yadubi bakinta yayi fari alamar ki'shin ruwa ga face nata shima yacanza yazama so doll dan wahala... Baisan lokacin dayayi hugging nata tightly ba itakanta saida ta tsorita.
"AM SORRY... I couldn't come on time to save you "
Am sorry ! Tamaimaita not believing he really said that.... Babu wani mahaluk'i a duniya da adnan yatab'a cewa sorry sai ita, murmushi had'i da hawaye tafara batasan na mehba.
Jin takun mutane yasa yayi saurin breaking hug d'in yajanye hannunta dasauri suka fara guru... Dukda k'afarta ta zafi sasae baisa ta nunaba.


Bayan wad'ancan sun haura idonsu yakai kan d'akin,abud'e sukaga k'ofar,a kid'ime suka karisa suna dubawa amma babu kowa a d'akin,building d'in suka duba kafan caf amma babu labarin ta... Cikin tashin hankali suka raba jeji coz if alexdon comes to know that girl is no where to be found sunsan saura. Neman ta suke lungu sak'o.


Gudu suke sosae harsanda numashinta yafara k'ok'arin yankewa tsayawa yayi yana kallonta idanunta na lumshewa numfashin na fita da sauri sauri.
D'an duk'awa yayi akamar tahau bayanshi.
"You ...you.. Don't ha..ve to do this"
Tafad'a muryarta na seizing ....it sound so weird to him ...he can't bare this anymore .
"PLEASE you have to".
Baki tasake tana kallonshi PLEASE ta maimaita ahanki not believing har yanzu
Ganin halin da tashiga sai yad'anyi murmushi yarik'o hannunta suna kallon juna
" karki manta we are in danger... Karkina yawan tunani kinji! "
Kamar k'adangariya ta d'aga masa kai, murmushi yayi tareda pecking forehead nata.
Duk'awa yasakeyi ta d'ane cikeda mamaki... Takwantar da kanta kan bayanshi tareda lumshe ido... Shikuwa mamakin rashin nauyinta yake kamar jariri ya goya.
Sunyi tafiyan kusan minti talatin har alokacin kanta na a kwance ta lumshe ido.
Jiyo takun mutane dayawa sukayi,waigawa yayi yana kallon kowani angle yarasa ta inane...
Idanunsa yahango masa wani cave ganyayyaki duk sun rude, gun yanufa direct tareda sauketa ya d'an kwanto tareda jawota jinsa yadda baza a gansuba ...
Hangosu yayi ta cikin ganyen sunkai su bakwai suna nemansu kowa na babbaza idanu yana muzurai.
D'aga idon dazaiyi ya hango k'atuwar maciji jikin wani itace takanannad'e tana nufosu... Addu'a yafara karantawa aransa fatansa d'aya kar adeena tagani ta making wani move daza'a ganosu ...the snake is not that harmful unless kaika jawo, zai iyabin jikin mutum yawuce batare da yamasa komaiba saidai in kai kayi motsi... Yana kallon duk abunda macijin keyi.
Aekuwa idanun adeena dasuke lumshe tabud'esu sai kan macijin yana nufota ,baki tab'are zata sake ihu yayi saurin janyota ya had'e bakinsu gu d'aya.
Ji kawai tayi bakinsa cikin nata ya runtse idanunsa sosae... Itama maida nata tayi takasa k'wakk'waran motsi, har macijin yawuce tajikinsu bata saniba,jakunan kuma sunyi gaba...sunkai 2mints ahaka kana yacanje ahankali yana sauk'e numfashi ,har alokacin idanunta a lumshe kallon the most gorgeous and beautiful face nata yakeyi passionately ,ahankali tabud'e idanunta eye balls nasu yahad'u, da sauri tasauk'e nata kamar marar gaskiya gawani kunyarsa datake ji.
Ahankali kamar mai rad'a yace
"AM SORRY it wasn't delibrate..."
Shiru tayi har alokacin speechless
"PLEASE I...
Da sauri ta dago tana kallonsa
"No it's nothing
"THANK YOU"
Wounder shall never end itayau adnan ke fad'awa words uku dabai tab'a fad'awa kowaba SORRY, PLEASE, THANK YOU.
she couldn't believe so...is she that lucky?
Dubansa tayi yana lek'e wani sonsa ke k'ara shiganta. Juyowa yayi yakalleta idanunta akansa .
Kallonta yake mata shiyasa ta mik'ewa, sai alokacin ya k'are mata kallon, doguwar rigace atamfa d'inkin A shape, kanta ko d'an kwali babu gashinta ya zubo duk a hargitse tayi wani fayau da ita sai tai masa kyau...
Kallon dayake matane yasata tsarguwa tajuya ahankali, d'an murmushi yamata kana yajuya yace
"Muje"
Juyowa tayi this time around kasa hawa bayansa tayi, sarai yagane bazata iya yabarta kawai yafara tafiya tana binsa a baya.


Tafiya sukayi sosae har sunkusa zuwa gun motan... Sunbiyo gun wani itace batare data luraba zata huge yayi saurin janyota d'ayan side din shi iccen ya bugeshi
"Auusshh! " yafurta tareda rik'e kanshi, dasauri tarik'oshi yazauna hankalinta duk a tashi mulmula masa kan tafara hankali duk a tashi
"Why did you have to that ,you could have... "
Shiru tayi sana diyar kallon dayake binta dashi .
Da sauri ta duk'ar da Kanta tayi shiru tareda mik'ewa tana kallon gishinsa dayayi jaa kasancewarsa farin fata.
Mik'ewa yayi shima still idanunsa a kansa she he cares for him...
Batareda yace komai illa makirin murmushinsa dake kan lips nasa yayi gaba .
Ahankali tabi bayanshi har suka kai gun motar...sanda ya lek'a yaga babu ko alamar mutum sannan ya rik'o hannunta suka fito sarari already pass 8 nadare
Yana kok'arin bud'e motar yake aka haskosu da fitila, dasauri tarik'o hannunsa ga gam cikeda tsoro tana muzurai.
Shikuwa ko gizau baiyiba.
Dariya yaji an sheke dashi sosae kafun alexdon ya baiyana gabansu yana yafi
"Well done hero" yafurta yana dariyar mugunta adnan kam sai kallonsa yake
Adeena kuwa tsabar tsoro shigewa tayi sosae jikin adnan Ta cakumeshi sosae jikinta nab'ari
Alexdon dubi sauran
"Mik'ota nan"
Rai a b'aci adnan yace
"What did you want? "
Ganin adnan na neman yimusu gardama alexdon yamawa na bayan adnan ido
Take ya k'wala wa adnan k'asan bindiga akai
K'ara yasa yarik'e kai tare da fad'uwa k'asa, ihu adeena tasa ta isa gunsa tana k'iran sunansa a kid'im.
Biyu sukazo sukafara janta itakuwa ta k'ank'ameshi sosae tana kuka ,idon adnan ya rufe kif lokacin suka janyota tareda toshe mata hanci dawani abu.



_2 HOURS LATER_




idanunsa yabud'e a hankali kansa na juyawa, idonsa suka sauk'a kan adeena dake kwance sharkaf a k'asa ...k'ariswa yayi kusa da ita yana kallon fuskarta tamugun bashi tausayi ga hawaye ya bushe a fuskarta.
D'aura kanta yayi kan cinyarsa yana da buga checks nata...
Meh suka mata?
Bai idasa maganaba tafara bud'e idanunta har tasauke kanshi.
Dasauri agalabaice ta tashi zaune ta fara kuka tana tab'a face nashi.
"Shhhh...." Ya girgiza mata kai
"Don't am OK "
Jijjaga kai tayi ahankali tana kok'arin maida kukan
Suna cikin haka aka bud'e k'ofar duka suka maida kallonsu ga alexdon dawasu guda biyu.



Bayansa kawai suke iya hangowa yana tsaye.
Adnan ya dubesa dakyau yanason gane waye ,adeena kuwa jikinta yabata wannan d'an iskan ne...
Juyowa yayi yana musu dariyar shak'iyancin dayasaba yana tafa hannu
"Bravo in-law"
Yanamai kallon adnan, wani irin kallon tsana adnan ke watsa masa rai a mugun b'aci
"Ugh ugh... Why are you update bro.. You drag yourself into this "
Ya k'arishe yana kashe mishi ido d'aya
Yamaida kallonsa kan adeena
"Itace tayi gigin shiga gonata... Dama I told you kan duk Wanda yaci tuwa dani miya yasha.. So yanzu ita zata biya bashin da ta d'au.... "
Bai idasaba yaji an sakar masa wani wawan naushi a hanci
Take sukataso suka rirrik'e adnan da ke huci
"How dare you! Who the hell did you think you are dazaka yaudari sister na ...wallahi you're nothing compare to donkey...." Yana a rik'en yake magana
Ammar cikin zafin nama zai kai masa naushi yaji anrik'e hannunsa cak
Maida dubansa yayi kan adeena data rik'e masa hannu tana kallonsa rai a mugun b'ace
Cikin zafin nama ta yarfar da hannun a k'asa tanuna masa yatsa
"You doesn't have that right "
Su alexdon ne zasu matso ya d'aga musu hannu dasu dakata.
Cafko gashinta yayi yanaja tana k'ok'arin kwacewa
Adnan nason kwacewa suka sake rik'eshi .

"Babu mahaluk'in daya tab'a marina sai ke... Nobody dares to challenge me untill you came into my life ...yanzu it's high time daya kamata na nuna
miki ko no waye..." Matso bakinta yayi yana kallon cikin idonta
Adnan runtse idanunsa yayi haryayi jaa babu yadda baiyiba ya kwace ya kasa
Ammar yafisgi adeena ya had'ata da jikinsa tana turesa amma yamatseta.
Yajuya yana kallon adnan da idonsa jaa ja zur yayi murmushi
"Ohh Allah sarki kafun nadawo kashirya mutuwarka sannan wannan yanuna adeena I'll never set her free saboda I want her Dan I promise to destroy any obstacle that tries to come in between I and your sister.... "
Murmushi adnan yayi na karfin hali yace
" I'll neither beg you nor plead with you... But get ready to bare the consequences bastard kawai... "
Cikin zafi yamatso ya naushe bakin adnan ..
Kallonsa yyi yace
"Get ready to die within few minutes "
Nan ma naushin zai kaimasa adeena tashiga .
"Don't you even try to hurt him again"
Kallonta duka suka tsayayi
"Wow!
Ammar yace
"Amma kun burgeni sosae amma kusani your love story will end right away coz he will be mine yanzuma kuwa" yajuya ya kalli adeena "kuma da yardarki"
Kallonsa take cikeda tsana.
Bindiga ya d'aura kan adnan yace" until you said yes in bahakaba I will shot him"
Kallon kallo aka koma
Dariya ammar ya shek'e "why silence ?...rayuwarsa a hannun ki take kuma it will be in exchange with your pride.."
Kallonta adnan yake ganin jikinta yayi sanyi
"Don't make this mistake " cewar adnan yana kallonta.
Girgiza kai tafara tana hawaye
Adnan yace " don't say yes...
"Shut up and leave her to decides your life or her pride"
Kuka sosae adeena take ta girgiza kai
"Am sorry ya adnan... "
" Don't adeena inkin yadda he might kill me later "...
Ammar yai musu hannu dasu maidashi
Yana kaiwa nan yafisge adeena yahad'a hannuwanta ta baya.

Ko taku biu baiyiba yaji k'aran bullets anfara harbi
Police ne suka baibayi ko ina kowa yafara ta kanshi.









*~jidas luv~*😘
[4/1, 10:29 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂


_______________________
----->101





Bayan an sanarda CP take akafara investigation hankalin kowa duk ya tashi tunba da aka Sanar da b'atan adeena ba... Bama kamar aalia data kusa zaucewa dakyar mamy ta danneta babu abinda bakinta ke k'ira sai chootee, adeena...

Ta wayar adnan akayi tracing aka gano location d'in... Bayan sanardasu kancewa za aje yanzu aalia ta mik'e zata bisu.
"Abba please kubarni nabiku ... ."
"A'ah baikamata ba kina mace mazane ya kamata Abu zai iya faruwa dukda ba fata ake ba akwai hatsari sosae...kiyi hak'uri insha allah adnan na tafiya....
Kuka tasa sosae ta tire saifa taje
Babu yadda suka iya da ita Dole suje tare da ita, ameer ,aayan da affan .
Motocin 'yan sanda uku danasu na gida suka tafi.... Hankalin su bai k'ara tashiba sai ganin motan adnan.
Volume din kukan aaliane ya k'aru sosae affan yana bata baki.
Agun rabinsu suka sauka kafun asamo gidan ganin haske yatabbatar musu da akwai mutane
..ahanki suka kewaye gidan kafun wasu suka hango an rirrike adnan ammar ya damk'e gashin adeena.
Sanarda sauran akayi suka shigo da motoci akafara exchanging bullets .
Ammar ya tura adeena yana takansa.
Dasauri adnan ya janyo Adeena suka labe tagu d'aya sai k'aran bullets kawai

Acikin minti 15 angama da

Please Login or Register in order to submit comment