Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rasa mezaiyi saikawai yawuce wajen wardrobe nata wani akwati yajawo yashiga kwasan duk wani kayanta da hannunshi zai iva tabawa yacika akwatin fal sannan yarike wani abaya a hannu da hijab yafito dasauri anan corridor ya jiye akwatin yakoma dakinshi gaban gadon yaje yazauna dagota yayi ahankali cikedawani kalan tausayi dakuma damuwa yasamata rigan da hijabin yadauketa a hannunshi ahankali kaman yadauki paper yafito daga dakin yana tafiya ahankali saida yadan leka kasa gain babu Hajiya afalo yasa yashiga sauka daga stairs dawani kalan sauri yafice daga falon yana zuwa wajen motanshi baya yabude ya kwantar da ita ahankali tareda gyaramata kafafu ya maida kofan yarufe sannan yakoma cikin gidan sai alokacin yake tunani maybe sun kwana gidan Musty daga cinema dan dare yayi saisa bakowa sama yakoma dakinshi yashiga yaye zanin gadon da bargon yayi gabaki daya vashiga bayinshi vasa a washing machine sannan yafitoyadauki wayanshi da wallet yafito key yasa ya kulle kofan dakinshi yaja akwatin Lujain dake wajen yafito yana kallon kofan dakin Hajiya tunda yake in his life baitabajin yanajin kunya d nauyin hajiya ba sai yau halan taji wani abune saisa bata fitoba dan da tuni tafito falo tai zamanta haka Hajiya take, wajen kofarta yayi da sallama yadan bude daga wajen kanshi akasa batare daya kalleta ba yace "ina kwana Hajiva" dan murmushi Hajya tayi itama bata kalleshi ba sai shavin dake hannunta data ajiye tace "mun tashi lafiya
Back
SAKON SO 1 waiting for network..
Imrana" dan shafa kai yayi varasa mezaice ahankali yace "Hajiya dan tafiya yakamani zany tafiya" dasauri
Hajiya takalleshi kana ganinshi kasan a hargitse yake kaman ba Abee ba, dauke kai tayi tace "ina zaka"? Anatse yace "kaduna uhmmm Hajiya zanje……....zanje…...da...ita" dan kallonshi Hajiya tayi gain har lokacin yaki kallonta yaki bari su hada ido yasa tace "ita? Waka ke nufi Imran"? Murya chan kasa yace "Lu...
464
5:12 PM
Jain" dan murmushi Hajiya tayi tace
"shikenan Allah kiyaye hanya Allah
E3 yamuku albarka dukanku kayi tuki
ahankali" Gyadamata kai yayi yace "su Abdallah fa"? Dan dariya tayi tace "jiya
Mustafa yakirani yace yakiraka baka daukaba sai wajajen shaniyu na dare suka gama kallon wai zai wuce dasu sabon gida su kwana tunda dare yayi" Gyadamata kai vavi har ranshi yaji dadi dan inda any yaranshi ko kannenshi sunji wani abu baisan Tayaya zai dinga kallonsu ba, gently yajawo kofan yarufe yadauki jakan Lujain yafice dasauri boot yabude ya jefa jakan sannan yarufe yakoma gaba yashiga saida yadan kalleta gain har lokacin tana nan yanda ya barta yasa yatada motan budemai gate gateman yay yafice, wayanshi yaciro yana tuki yashiga dialing wani number yakafa akunne chan yace "I have a patient are you in the hospital"? Sauke wayan yay daga kunnenshi ya katse wayan ya ijiye idanunshi sun kasa sunyi jaaa, wani babban private hospital yaje hadadden gaske tun kafin yakarasa wajen parking wata Dr babba mace mai bala'in kama da Musty ke tsaye wajen tareda wata Dr mace da nurses guda biyu, Parking yayi tareda bude koan ganinshi yasa ta taho dasauri tace "Ya Imran waye ba lafiya ince ba Kausar bace"? Baice komiba yabude bayan motan hakan
E3 yasa takalli fuskan Lujain saikuma takalli Abee dasauri tace "your wife" dudda batazo gidanba sabida busy na asibiti amman kowa yasan Lujain daga video, dauke kai Abee yayi daga kallonta ganin haka yasa takama hannun Lujain tana duba pulse nata sannan tace "let's carry her pulse nata is very very weak" sata sukai akan gado Dr tacema dayan kuwuce da ita ina zuwa, wucewa sukai da ita takalli Abee tace "what happen to her meyasameta Ya Imran"? Wani kalan mugun kallo Abee yamata yace "are you not a Dr go and find out" shiru tayi tana kallon Abee cikin kakkausan murya Abee yace "koda wasa wani
agidanmu yasan muna nan you will see the bad side of me Zulaiha" dan murmushi tayi tace "to Ya Imran everything a asibiti is confidential, bari naje" wucewa tayi dasauri kawai yanda Abee yay looking so scattered and disorganized yasa to some extend ta fahimci wani abu.
5:12 PM
Bude gaban mota Abee yayi yashiga tareda maida kofan yarufe, kife kanshi yay agaban sitarin mota tareda fuzar da iska what is this? Meyayi haka? Why why? Mesa yakasa controlling kanshi jiya? This is not the first time sha'awa kan tashin mai da bukatan mace but yana daurewa Maiya faru jiya? Mesa ya afkama this little girl, dafe kanshi yayi dake bugamai jin wayanshi na kara yasa yadago kanshi ahankali tareda kallon screen din Dr Zuzu yagani hakan yasa ahankali batare daya dauki wayan ba yabude mota yafito tareda maida kofan yay cikin asibitin a reception yaci karo da Zulaiha tana ganinshi tace
"yauwa Yaya let's go to my office" ahankali yake binta abaya, Zulaiha ba yarinya bane sa'an Binta ne ita kebin Musty su biyu iyayensu suka haifa, Abee ne yay sponsoring karatunta gabaki daya dan iyayensu Musty basu da kudi ko kadan, suna shiga office din maida kofan tavi tarufe tadan kalleshi
saikuma tadauke kanta tawuce tazauna tsayawa yayi daga kofan tareda folding hannunshi akirji yana kallonta, ahankali tace "Ya Imran kaima bakada lafiya we need to check you" anatse vace "I'm sure that's not why u called me here" gyadamai kai tayi tadau pen tashiga rubuce rubuce awani paper guda biyu sannan ta taso tazo gabanshi tabashi paper farko tace "I need you to sign here zamu shiga da ita OR she needs some few stitches tadan sami tear" wani kalan lumshe idanu Abee yayi yabudesu ahankali duk Zuzu na luradashi saikuma tabashi second paper tace "magungunan dat you will get from pharmacy" saikuma takalleshi anatse tace "Ya Imran I am sorry zandan maka magana nasan kai
Yayana ne kuma I know bakasan any family member yasan abinda yafaru but dole kasamo mata wata mace dazata kula da ita dan ba yau zamu sallameta ba, ta farfado she's terrified I don't think zatama iya bari kazo kusa da ita ka kira su Sajida ko Binta suzo su zauna da ita dan adinga taimaka mata da sit bath and the rest kai bazaka iyaba aikin mata ne" murya chan kasa tace "kaje kasayo komi kadawo zan maka allura it will make the headache go away Yaya" tana maganan tawuce tafita.
Yadade tsaye awajen sanan yabude kofa ahankali yafito, pharmacy yaje yasayo all abubuwan da aka rubuta sannan yakarbi pen yay signing yabiya duka kudin da Atm card dinshi sannan vataho daidai itama Zuzu na zuwa karban komi tayi daga hannunshi tadan kalleshi tace "Yaya nakira Binta"? Adan zafafe yace "no" baki tabude zatai magana yace "I will bring someone" juyawa yayi yafice tabishi da kallo tace
"dawanine yayi abinda kayi ba karamin fada muke musu a asibiti ba kawai ka kama ka juvema yar karaman varinva
13yrs of sha'awan daka tara kuma kanama mutane bori, some men ko" dan shiru tayi tace "matsalan tuzuraye kenan I just pity the poor girl ta bani da jaraba" tana maganan tajuya takoma dakin da Lujain take.
Gaban wani minimal house Abee vavi parking awani simple clean anguwa, kashe motanshi yayi yasauko batare daya shiga cikin gidan da motanshi ba maigadi na ganin Abee wani murmushi yayi yace "Alhaji sannu da zuwa" gyadamai kai kawai Abee yayi batare daya amsaba yashige ciki gaban wani babban falo ya tsaya taredayin sallama wata Yar budurwace da akalla zatayi sa'an Kausar tafito gain Abee yasa taja dankwalinta ta gyara tana murmushi sosai tace "Abee laaaaa come inside ina yini Abee" Gyadamata kai yayi yashiga ciki, falo ne mai kyau komi a gyare zama yayi kan kujera yarinyan tai wani daki dasauri wata Yar matace tadan kwan biyu adubiya tafito tana murmushi tace "Aini nayi fushi dakai" daidai nan was yammata biyu suka fito duk gaida Abee sukayi, murmushi yadan musu batare daya amsaba yanayinshi kadai Matar tagani takalli yaran tace "kubamu waje" duk komawa dakinsu sukavi tazauna kan
E3 kujeran dake facing Abee tace "Imrana wani abu yafaru ne yakayi haka" girgiza mata kai yayi saikuma yasauke kanshi kasa ahankali vace "Mama dan Allah zaki tayani zuwa asibiti jinyanta"?
Dasauri Mama tace "Haba Imrana akwai abinda zakaso dazanki maka aduniyan nan ko mahaifin yarana bai musu abinda kamusu ba, but waye ba lafiva ince dai ba Kausar bace"?
Girgizamata kai yayi har lokacin yakasa kallonta, dasauri Mama tace "to waye ba lafiya? Matarka"? Ahankali ya Gyadamata kai, cikeda damuwa tace
"Allah sarki Allah sawake, bari na dauko
Hijabi na debi kaya daman yanzun nan aka gama abinci sai ahada mutafi dashi ko" Gyadamata kai yayi kawai batare dayace komiba, saka yammatan tayi su hada mata abinci akula da kunun Gyada a flask itakuma tawuce daki
Hijabi ta dauko ta dadduma tafito daidai suma sun gama hada komi, Mama takalleshi tace "muje Imrana" mikewa yayi yamika hannu yakarbi basket na abincin yay gama Mama tasallami yaran nata sannan tafito waje motan tashiga yajasu har zuwa asibiti.
Daga ta dayan bangaren Musty yace
"Imran wai what happen last night nabaka 3miss calls baka dauka ba I was calling fa nacemaka dare yayi ku kulle gida zan wuce dakowa gidana mu kwana cus it was after 12 a dare kuma nasan ba bacci kake ba amman baka dauka ba, what happen baka dauka ba"? Musty yay maganan innocently kaman wanda baisan abinda ke faruwa ba, shirun dayaji yasa ya danne dariyan dayakeji yace "hello Imran" murya chan kasa Abee yace "what?" Murmushi Musty yayi yace "lafiya kake magana kaman muna fada? Anyway yanzun nan
{3
muka shigo gida Hajiya kecemana kayi tafiya kaida Lujain" adake Abee yace
"uhnn" Saura kadan wanna karan dariya ya kufcema Musty yadai daure yace "ina kaje"? Cikin wani kalan sigan rashin mutunci Abee yace "ina ruwanka"? Cikeda damuwa kaman da gaske Musty yace "I am just asking sabida nasan jiva you were planning karabu da ita tunda yanzu everything have come to light, nasani ko ka kaita gidansu ne" dawani kalan sauri yace
"badai kasake ta bane dai Imran"?
Shiru Abee yayi zuciyanshi namai wani iri tunawa da abinda yashiga tsakaninsu, daga dayan bangaren "hello Hello Imran answer me" katse wayan Abee yayi tareda jefarda wayan kan gado yay shiru he don't even know what to think again sabida yasan yariga ya tafka kuskuren da babu wani abu dayake dashi dazai iya gyara kuskuren he just disvirgin
Lujain, he just had sex with yarinyar da last born nashi ta girma, he just had sex with a 19yrs old girl imagine yana neman 50yrs that's child abuse, he just had sex da yarinyan dayake planning yarabu da ita duk randa gaskiya ya bayyana, he just had sex da yarinyar da akamusu unfortunate Marraige da, babu kalan tunanin dabaiyiba kanshi nawani kalan ciwo ahaka wani barawon wahalallen bacci yay awon gaba dashi dan jiya da daddare ya kwana yana action.
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment