Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels

[2:18AM, 5/15/2017] ‪+234 803 484 0276‬: _1-5_

*A*
*UBA*

*NA DAUKE KA*



_NA_
_NANA DISO_


http://nanadisoo.blogspot.com

Gari yayi sanyi ko'ina iska sai k'adawa tak'eyi.Garin banduwa gari ne mai Dinbin tahiri da Albarka domin Allah ya hure musu abinci ga kuma sana'a Duk inda ka kallah zakaga masu saida abubuwa, in ma daga kafa, kokuma a abin hawa wasu kuma a keke. A kwai manya manyan Attajirai agarin da kuma talakawa. Abunda zai burgek'a duk inda ka kallah k'owanne sha'anin sa yak'eyi da sabgar sa, Ga hadari har gari ya fara duhu mutane sai rufe shagunan su suk'eyi wasu k'uma sai rufe rufen k'aya sukeyi, yadda ruwa ke sauk'a yasa k'owa sauri sauri, wasu suna fak'ewa...

Daga gefe kuma wata farar yarinya Na hanga sanyi da k'ayan makaranta riga da wando sai jakarta a ratayi, du'idu bata fi shekara 9 ba sai k'uka tak'eyi tana tafiya, D'aga k'anta tayi taga ruwa sai jikata yak'eyi, Aik'uwa sai tak'ara fashewa da kuka, Ga takalmin ta ya tsinki ga jakar makarantar ta tana kokarin jik'iwa, Tsugunnawa tayi ta cere tak'almin ta rik'i aikuwa sai ta saka kuka tana kiran mama mama, K'ai k'a tausaya Mata yadda tak'e gudu tana k'uka Har ta k'arasa gida....

" Yadda Mama ta jiyo k'ukan 'yar ta ya sata mik'iwa da hanzari tana fad'in Me yafaru husna? A cikin ruwan nan? Sau nawa zanci kidaina shiga ruwa salan mura ta kamaki? Dubi yadda i'donk'i ya kumburah sai kace an bugeki ahanya?

" Wane k'ukan Husna tak'ara fashewa dashi tana fadin k'iyi hak'uri mama jarabawa muk'eyi k'uma ance sai Na k'awo k'udin term Na bawa malamin hak'uri yace Na tafi gida...

" Jik'in mama ne yayi sanyi bak'in zanin ta ta k'wance Dubu daya ta rage mata kuma da'ita zatayi kosai da yamma. Muje toh Na bawa malaman naku hakuri kinje...

" K'uka husna takara sak'awa nasan baki'da kudi mama, wannan dubu dayan ta kosai ce ko?

" Bani dashi husna kuma kinga yau anyi ruwa bana tunanin yin kosan nan muje Na bawa malaman naku hakuri tuk'unna...

" Tohm mama.suk'a kama hanyar makarantar suna k'arasawa ta samu anty dinsu husna tace 'yata gurinki nazo!..

" Fitowa tayi tace barka da rana mama yagida? K'inga an k'oro husna ko? Wallahi wannan k'aranne suka tsananta dok'ar k'udin makaranta...

" Eh 'yata shiyasa nazo nemar mata Alfarma, zuwa wane satin zan kawo k'udin, Duk duniyar nan ita kadai Allah ya bani, gata tuntana ciki mahaifinta ya mutu, in ban bata ilimi ba bana tunanin akwai abunda zan bata...

" Hak'ane mama to k'ije gurin accounter din k'iyi masa bayani k'u tafi da husnar..

" Suna Shiga gurin Accounter ya nuna husna da hannu ke banaci sai kin kawo kudin makaranta zaki kara zuwa ba? Iyaye sai son zuciyar tsiyar..

" Sannu D'ana nice uwar ai, wallahi rashine da yau amma ya za'ayi mu danne hak'kin wane, k'ayi hak'uri ga dubu zuwa jibe zan ciko dubu ashirin din...

" k'iyi hak'uri hajiya Nan ba gurin adashi bani, in bata k'awo k'udin gobe ba to sai tatafi wacce ba'a biyan kudi...

" k'wallah ce ta zubowa mama tace d'an nan..sauri husna tayi tace k'ark'iyi k'uka Allah zai taimak'e mu...

" Tohm husna sai anjima...

" Husna ce ta huce aji ita k'uma mama tayi gida....

" Husna tana shiga cik'in aji Anty ta bata exam, cik'in mintina k'alilan ta gama, cik'in nutsuwa ta mik'awa anty...

" Husna you're not serious fah! 20mint aci k'ingama exam why kikeso ke fade? Ki karba ki kara dubawa...

" Anty abunda nasani shi zan rubuta k'uma ita jarabawa sa'a ce! Indai ka rubuta daidai zaka ci inshaa Allah...

" Husna zo nan! Wanene yak'e k'oya mik'i kalaman manya? As your age 11 wannan kalaman na mature people ne...

" Husna ce tace ita nutsuwa daga Allah take! Sannan ta k'oma seat d'inta...

" Am praying inzan haihu Na samu Yarinya like husna...

" lokacin break yanayi kowa ya fita zuwa gurin siye siye wasu kuma suk'a huce zuwa gurin wasa, Husna kuwa tana aji a zaune ta bude flask dinta tafara cin dumamen tuwon da Mama ta zuba mata...

" fatima sa'id ce ta shigo ke wai me isa mum dinki bata baki kudi? Hahah dubi abincin ki kamar kashe i can't eat it...

" Abunda Allah ya hure mana mu! Aduniya babu wacce mamata takeso sama dani! K'uma k'isane ne zan iya cin abinci na....

" Sorry husna sunusi...

Bayan awanne gurin k'arfe 2 ak'a tashe su, Husna har tayi gate domin tafiya gida fatima ce ta rik'e ta!

" Haba husna why bakya lesson duk class anayi...

" Bani da halin yine fatima please mama najera na we should talk tomorrow...

" K'ullum sai Na bawa abbana labarin ki please k'i tsaya ku gaisa...

" Fatima kinsan i can't stay know but next time...

Tunda ta Nufi hanya tak'e ta faman wak'arta har ta'isa gida Tana shiga da Sallama ta rungume mama sannu da gida!...

" Mama tana dagowa cik'in murmushi mai k'ama da k'uka sai hawaye...

" Mama menene k'ike hawaye? Ak'an k'udin makaranta tane ko? K'arki damu mama sai na hak'ura na daina zuwa Amma banaso kema k'ina kuka please...

" Husna kice farin cikina i can't see you staying at home yanzu k'ina primary 4, matsala ta bansan ta'inda zan samo k'udin mak'arantar k'i ba duk nabi wata hanya amma ina ban samu ba, ilimin ki ba k'aramin Amfani zaiyi miki ba!...

" Allah yana tare damu zai k'awo mana mafita bari naje nayi sallah...

" Mama ce ta sak'a k'uka tana wasu tunani, bayan mintuna ta ga husna ta sak'a uniform har kin shirya uniform din duk sun k'ode shekara 3 kenan...

" Mama badai ayi k'aratun ba? Ni babu ruwana da k'odewar sa, ta dakko jakarta tana duba littafi can sai tayi shiru...

" Husna menene? Naga kinyi shiru ko sunce abada kudin makaranta ne?

" Bangaya mik'i ba saboda Naga bak'ida k'udi k'ullum sai an dake'ni ak'an k'udin wata dana littafai 3...

" Amma bak'i sanar ba? Yanzu ba 500 bani k'udin littafin ma ba dari 400 bani ba?

" Eh hak'ane Amma mama wallahi banso sanar dak'e ba saboda hannuna tsabagen Duk'a da k'yar Nayi exam...

" Ga dubu dayar nan k'i basu Allah ya shige mana gaba..

" Ameen...Na tafi Mamah

" Duk Nisan makarantar Amma husna a k'afa tak'e zuwa, yau ma k'amar k'ullum tana k'arasawa ta huce ta biya kud'in mak'aranta tana shiga aji tace ina yinin ku 'yan aji...

" Cik'in murmushi suk'a Amsa lok'acin 'yan class suk'ace husna k'i k'irawo mana malam saifullahi tun d'azu bai shigo ba k'insan halinsa..

" Husna tace Amma ya k'amata idan ban k'araso ba mai taimako na yakirawo malami....

" khalifa ne yace k'insan k'ice molita kuma sai bak'i zoba zan wak'ilci k'i...

" Husna aranta tace Ne banason k'iran wannan malamin bashi da sak'in fusk'a gashi da misk'ilanci, tana k'arasawa ta tsugunna tace ina yini malam dalha...

" lafiya lou husna..

" Ina yini malam sai...

" k'afin ta k'arasa yace ai nayi tunani bak'wason k'aratun ne..

" Cik'in ladabi tace malam k'ayi hak'uri Nice banzo da wuri ba...

" Toh ganinan zuwa afara bitar inda ak'a biya jiya...

" Tohm tace sannan ta huce ajinsu...

" A gask'iya abok'ina bazan daina gaya mak'a cewa inason husna ba ina k'aunar ta, Dama aci mamanta zata yarda abani ita tun yanzu...

" k'ai saifullah tun tana shekara 4 k'ake Fadin k'ana sonta yau gashi k'usan shekarar ta goma zuwa 11...

" Jina nakeyi kamar itace matata bazaka fahimce irin son da nak'eyi mata ba..

" Hmm da kayi shiru domin irin wannan matan alhaji ne suk'e dauk'esu Mashaa Allah ka k'alle ta yanzu..

" Wallahi in ta k'alleni kamar kai dai Allah yasa matata ce....

" Hahaha toh ameen...

Mama tana gyaran kayan miya Sai jin sallama tayi, bisani tana daga k'anta taga hajiya azumi ce cikin fara'arta tace Assalamu Alaikum...

" Wa'alaikis salam, barka da zuwa bari na shinfida miki tabarma, ina yinin mu?

" ina gajiya, yagida ya husna k'wana biyu ko lik'owa batayi ince dai lafiya?

" Lpya lou mak'aranta ce ta sata agaba shiyasa, daman k'o bak'i zoba ina k'okarin zuwa...

" Allah sarki, gaskiya hajiya Aisha k'ina hak'uri! Yanzu haka zak'i cigaba da rayuwar ki cikin wahala? Dan Allah dubi 'yan kayan miyar ku! K'insa k'ank'i a wahala haba k'awata wannan fushi nak'i ya k'amata k'i ajiyeshi..

" Nifa banason zance daya k'ullum k'ikazo zancen ki k'enan tunda muna samun rufin Asirin Allah Ai shik'enan...

" Wallahi k'ika k'aine bango sai Na tak'a har gida naje nasanar inda kik'e, Abunda yake bak'anta min shine wannan sayar da kosan dakikeyi! Ga yaron Nan sa'id ya rok'e ki Akan k'ibashi Amma kin k'i...

" Mama ce tace ba hanashi daukar ta nayi ba, haka nace sai ta girma tukun sannan tayi dariya bazamuyi hak'a daki yanzu dai dubu ashirin da biyar nak'e buk'ata aro...

" Allah ya taimak'e K'i yanzu ak'a kawomin k'udin gidana dubu 30, ga Dubu talatin d'in ki hada k'i rike saboda ci da sha ga k'uma dawainiya, kun biya kud'in haya kuwa??

" Toh kawata Nagode zan k'okarta inye hada miki k'afin nan k'afin watan gaba, ai shekara ta 11 rabona da biyar kud'in haya innayi zancen sai yace ai ban cinye k'udi na ba...

" Wane dai yana biya muk'u, Amma ta yaya za'a ce dubu goma shekara 11 ba'a cinye ta ba? Ai abun da mamaki, K'uma k'udi k'yauta Na bak'i babu ranci babu bashi, Abunda kik'aye min ada ai bazan iya biyank'i ba, k'inga sai anjima zan tafi...

" Toh Nagode kawata, da k'in tsaya Nagama wainar sai Ki tafi da ita...

" Yanzu ma zanci idan husna ta dawo sai ta k'awomin, abincin k'i abincin dadi wanda ya barshi ai ya barwa k'ansa...

" ke k'infiya tsok'ana ki gaida Aliyu sai nazo...

" Zaije...

Bayan tafiyar ta, mama ta dorah wainar shink'afar ta sai data gama sannan ta dura miyar k'afin ayi magariba ta gama, husna tana shigowa ta tarar mama tana k'ashe wuta...

" Sannu da aiki mama, kinje ne shiru ko? Malamin ne bai fita da wuri ba shiyasa...

" Toh sannun k'i da mak'aranta Allah yayi mik'i albark'a yak'ara mik'i fasaha da baseera!

" Ameen mama ta Allah yabarni dak'e...

" in k'inyi sallar k'i dau Abincin nan k'ik'aiwa hajiya Azumi...

" Duk da batason zuwa gidan ta saboda wannan d'an nata mai magana, Amma tanayin sallah ta huce gidan hajiya Azumi tana shiga ta tarar da Aliyu yanata rubuce rubuce...

" A'a yau manyan bak'i mukayi agidan? Lallaine husna k'ink'ara girma! Ya mak'aranta?


" husna ce ta tsaya tana k'allan sa rasa Amsar da zata bashi tayi, can tace d'uk lafiya lou!..

" Me mamah tak'e bak'ine sai girma k'iketayi?

" murmushi tayi masa sannan ta shiga dak'in ina yini hajiya?

" A'a gimbiya irin wannan kyau dak'ikeyi menene sirrin?

" Sunk'uyar da k'anta tayi tare da fad'in bari Na tafi hanyar taku akwai duhu...

" Toh shikenan ga bak'ar leda nan tafiyar wa da mama itah...

" Tana d'auka Aliyu ya mik'i let go! Ki'nga dare yayi bai k'amata ace ban rak'aki ba..

" Shiru ita dai tayi masa har ya k'aita k'ofar gida zata shiga yace husna!..

" Jiyowa tayi tana k'allon sa..

" bak'i iya godiya ba!..

" Ya ya Aliyu ai ne Addu'a nakeyi wa mutane..

" Murmushi yayi yace to Nagode da addu'ar da kik'ayi mini zan dinga zuwa muna gaisawa...

" Sai dai k'adinga koyamin k'aratu..

" bakomai duk za'ayi ki gaida mamah sai nazo, yana k'omawa gida ya tarar da hajiyar sa, hajiya kinsan me?

" Sai k'afada Aliyu!!

" Wallahi ina mutukar son husna..

" husna kuma? Haba Aliyu yarinya ce fa! Ka daina zancen nan please...

" Am telling you mum wallahi ina mutuk'ar sonta kuma zamuyi daidai k'afin Na k'arasa skull itama ta gama!!!...

" Wane irin jan Numfashi tayi sannan tace toh Allah ya bada me Alheri...

" Ameen hajiyata Nagode!..


Da safe husna tana ta shara da Alamun k'o wank'a batayi ba mama ta fito..

" A'a me zan gani husna? Ina makarantar? Ya bak'iyi wank'a ba?

" Mamah k'insan dai ba'abiyan k'udin mak'aranta ba..

" K'atsita mamah tayi tace husna namanta ban sanar dak'e ba hajiya azumi ta bani dubu 30 Na biya k'udin mak'arantar k'uma Na siyo mik'i tak'almi da jak'a da uniform!...

" Rungume ta tayi tana Nagode Mamah tah Allah ya barmu tare itama hajiya mungode mata...

" Bakomai husna zanyi komai dan naga na bak'i ilimi mai amfani k'e dai k'i cigaba da hak'uri da rayuwa ta hak'a zak'i cimma Nasara...

" Tohm mamatah me k'ama dani, directly bandak'i ta shiga ta gabatar da wank'a sannan ta huce zuwa mak'aranta yau ma kamar k'ullum ta riga k'owa gama wa...

" Fatima sa'id ce tace please yau ki tsaya ku gaisa da abbana...

" Mama tana jirana fatima Amma zuwa gobe zan tambayi ta sai Na tsaya...

" Toh Ai shikenan, bayan tafiyar husna da d'an mintuna sai Ga Abban fatima yazo..

" Abba wai meke faruwa ne? K'ullum sai Nace kazo da wuri before atashi mu but bak'a zuwa why?

" Don't tell me tatafi?

" Yeap, tatafi sai dai gobe..

" Daina fushi fatina gobe da wuri zanzo kinji?

" Yauwa!!

Mama ce k'e faman fad'in husna sauna wa Nawa zan habak'i tafiya mak'aranta bak'i ci abinci ba? Sai k'i dinga tunanin ko tak'ura mik'i Nak'iyi ko? To husna ki sane wasu basuda iyayen da zusu tak'ura musu watarana bana nan...

" Mama k'i daina fadin hak'a muna tare da yardar Allah, K'uma inshaa Allahu bazan k'ara mantawa ba indai zancen Abinci ne kiyi hak'uri...

" K'e yarinya ce ba lallai k'i hange Abunda Na hanga ba Allah yayi mik'i Albark'a!..

" Ameen..

●●●●●

Sa'id dogone Amma k'uma 'yana da 'dan jiki, yana manyan ido, sai bak'insa d'an karami, chocolate colour ne shek'arar sa 30 baifiye son magana ba, sana'ar sa k'asuwan ce, mahaifin sa Alhaji garba shahararren mai arzuki ne, shine babba a d'ak'in mahaifiyar sa, sai k'annan sa guda uku sadiya, umma, Amina, matar sa guda daya sai 'yarsa fatima, yana mutuk'ar sanso amma duk soyayyar da yake musu rabin ta husna ce!

Wata siririyar mace ce da bata huce shekara 23 ba, murmushi ne k'awai ke sauk'a a fusk'arta, Farace duguwa, gata 'yar siriya sai dai k'uma da Alamun tanada fad'a, A hank'ali tak'e saka wasu riga da wando da Alama dai bacci zatayi, Tafiya take tana wata irin magana har ta'isa kusa dashi wato bak'in gado...

" Sweetie please ka daina sak'a zancen yarinyar nan arank'a Mana!

" A hanzarci sa'id ya dago k'ansa yace k'insan mek'ike cewa maryam?

" Haba sa'id yaza'ayi ace yarinya k'arama ta hanak'a suk'uni? Ko dan 'yar k'ace?

" K'in manta irin son da nak'eyi wa husna kenan? Kin manta Alak'ar mu kenan?

" Duk son da k'akeyi mata ai baik'ai wanda kak'emin ba!..

" Dariya yayi ya k'au da k'ansa..

" k'uma Dan 'yar k'aci ai bai k'amata ka fifita soyayyar ta a gidan nan ba ne wallahi har nafara tsanar ta...

" kice dai k'infara tsanar mu!...

" Hmm tace sannan ta k'wanta tare da rungumo sa'id Nan da nan ta sauya masa lissafi....

" Da safe fatima tana shirin k'ayan school tace yau abbana zaiga husna k'awata husna mai hank'ali...

" Ohh fatima k'ema soyayyar husna tak'ama ki kena?

" uhm ummy Ai Abbana bai ganta ba!..

" Ai fatima yana da 'ya husna shima, Yana sonta sosai...

" fatima ce tace me'isa bata dawo gidan nan ba...

" Sa'id ne yafito yana murmushi ta k'usa dawowa ai...

" Maryam ce tace hark'a shirya?

" A hank'ali ya matso kusa da'ita yayi mata hug sannan yayi mata kiss! Sai na dawo...

" Har yak'ai kofa tace Abbana don't forget to come early!!!

" Alright my fatima, Zanzo da wuri bye bye...

" Ummy bye bye sai na dawo adafamin rice and beans..

" okay my fatima sai k'in dawo...

Sa'id yana zaune a shagonsa sai ga zakri..

Mutumina yaya k'aga husna ne?

" kai husna fa tana nan Mama ce tace sai ta k'ai 11 year zata bani to i don't know ko tayi k'uma ta riga ta rantse!..

" To kaje k'a gwada man, Ne kaina Na dagu naga husna!

" murmushi sa'id yayi yace zakri kenan tsorona k'ana maryam ta wahalar da'ita...

" Bak'ana nan ba? Don't worry babu abunda zai faru..

" Allah yasa! Ameen Anjima za'a kawo dealer atamfofin nan be ready...

" okay mutumina...

" humm k'awata ina gaya miki husnan nan fa nafara jin tsoronta tun k'afin ta shigo, sa'id bai da magana da tunani sai Nata...

" Wai shekarar ta nawa ne?

" Goma mana...

" Mtseww Nazata balagagge ya ce dubi yadda kik'a wada please k'i daina damuwa da'ita...

" Toh Ai bak'isa......

*Urs Nana diso*



Email:kabba43@yahoo.com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO
[2:19AM, 5/15/2017] ‪+234 803 484 0276‬: _5-10_

*A*
*UBA*

*NA DAUKE KA*



_NA_
_NANA DISO_


http://nanadisoo.blogspot.com


Toh Ai bakisan wane abu ba! Idan ta dawo gidan nan ina tsoron fifita soyayyar ta da zaiyi da mu!...

" Au k'e tsayawa zak'iyi k'ibarta taje dadi? Wata da haihuwa k'e da raino? Ai wannan baya cik'in lissafin mu ta shigo gida ki k'oya mata hank'ali k'i hanata suk'uni....

" Allah k'o k'awata?

" ah toh! Ai gask'iya ce, bari na tafi inada lecture yanzu sai munyi waya!...

" To nagode k'awata, zamanta k'e da wuya taje sallamar sa'id mik'ewa tayi cike da murmushi a fuskarta, sannu da zuwa...

" sauri k'ik'awo mun abinci shabiyu ta k'usa....

" kitchen ta shiga ta hada masa drinks da abinci ta k'awo masa! Hope dai lafiya Naga k'a dawo da wuri?

" k'insan da alk'awarin fati ak'aina, so shine Nace inshaa Allahu zan cik'a....

" oh fatima da rigama tak'e! Yanzu ta ta sok'a daga k'anti..

" Bak'omai ai dak'ko min muk'ullin civic dita..

" Dama k'a tsaya kayi wank'a, k'aji dadin jikin k'a...

" idan Na tsaya wank'a Ai lok'aci zai k'ure...

" Tohm sai k'a dawo, k'ujera ta samu ta zauna, hmmm ai yadda nak'e da mijina ba'a haife matar da zata shigo ba! Nice amarya nice uwargida hahaha, larai larai larai???

" Naam hajiya!

" k'i gyara Naman nan k'i kuma duramin ruwan shinkafa...

"Tohm hajiya!!!

" fatima sa'id yana ga sai murmushi k'ikeyi ne?

" Yau zak'u gaisa da Abba na yace yau da wuri zaizo!...

" Ai Na tambayi mamanah ma tace Na tsaya mu gaisa sai Na tawo...

" Soyayyar k'i da mamank'i tana burgeni dama Nice k'omai Na gaya mata!..

" K'insan k'owa da irin shak'uwar su da suk'ayi da iyayensu...

" Hakane suna k'arasa wa bak'in gate fatima tayi maza tafiya gurin Abban ta, yau kuma kazo da wuri...

" Ina k'awar tak'i to?..

" Gata can, farar can husna husna...

" Jiyowar da zatayi i'danu wanta suk'a sauk'a k'an sa'id Nan da nan sai hawaye Abba...

" husna husna?matsowa yayi ya rungumeta to menene Na kuk'an?

" kuk'a ta k'ara fashewa da shi tace me muk'ayi ka gujemu?

" Dama bak'i manta dani ba?

" k'ataba jin inda 'ya ta manta da uban ta?..

" fatima ce cik'in mamak'i tace itace husnar tak'a?

" 'itace yayark'i...

" lok'aci daya taje wane haushin husna, lallai idan ta dawo gida Ak'wai matsala..

" Bari Na tafi, Mamana na jirana! K'awata sai gobe har tayi gaba ya rik'o hannun ta ta jiyo, A hank'ali yace inasonk'i husna!..

" cik'in wane murmushi da bai k'ai bak'i ba tace Nagode...

" A mota fatima tace k'ace ma da yar uwa ta Nake k'awance, toh Abba me isa k'ak'e son husna da yawa?

" Sai k'in girma zan bak'i labari, all i want from you k'ada ki wulak'anta ta domin time yayi da zata shigo cik'in dangi...

" To tace k'awai tayi shiru k'ema ina sonk'i sosai...

" Nema hak'a..

Tunda suk'a koma gida sa'id ya k'ara

Please Login or Register in order to submit comment