Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ban samu ba!..

" Au Alhaji sambo ya k'asuwar bana dan jindadi ne shiyasa ban shigo ba!..

" Ai kuwa ya k'amata ka shigo domin Kwantinar mayafan k'a An k'i asake su...

" Subhnallahi garin yaya?

" Dole fa sai k'azo alhaji domin ak'wai matsala...

" K'atse wayar yayi tare da fad'in innalilahi *Me Ke Faruwa Ne*..

" Sallamar inna ce ta k'atse sa tace mek'e damunk'a sa'id dubi ida nuwank'a?

" Tsugun-nawa yayi ya gaida mahaifiyar har k'asa sannan yace inna ina buk'atar Addu'ar ki, Ga wata masifa an rik'imin kwantina 70...

" inna ce tace to sai me sa'id, kayi fa a hank'ali k'ada kud'i su rudek'a, ribar Nawa kake samu? Ina kanfanin k'a? Dai dai yau k'adai An kwace kwantinar shine zak'a damu? Ince ba'a taba k'arba ba ko Antaba? Ina k'abar talak'awa masu neman sana'ar amma basu samu ba? Wasu da sana'ar babu cinik'i, Anya sa'id anya k'uwa? Ka godewa Allah duk halin dakuke ciki, Allah ke bada Arzuk'in kuma ya hana....

" Hak'ane inna zan kiyaye insha Allahu, Allah ya k'arama na tawak'alli...

" Yauwa k'uma asp hassan d'an gidan kawunk'a yace yana son husna zuwan datayi jiya, wallahi duk yafita hayyacin sa...

" Shiru yayi sannan yace mak'aranta zatayi yayi hakuri!...

" K'ai sa'id ba'a aure a cigaba da mak'arantar ne, wallahi jiya dakaga yadda yazo min bak'ace hak'a ba...

" Amma inna..

" k'ada kace uffan zaizo suna gaisawa har Allab yasa su fusk'anci juna, itama fati in Allah yak'awo sai a hada..

" Tohm inna Natafi sai Anjima!...

" To k'a sauka lafiya...

Hajiya wallahi Abunda sa'id yak'e min ak'an 'yarsa nagaji nagaji yaya zanyi da raina?..

" To shasha sha uwar masu hank'ali ai yanzu an daina asiri sai mugayen kissa!

" To hajiya wacce irin k'issa ce banyi ba?

" Dallah yimun shiru maryam ke Ai hauk'a k'ikeyi soyayya afili k'iyayya a boye, in a gabansa ne ke nuna k'infi kowa sonta idan kuma bayana k'i jibge shigea k'izame mata karar k'are sai antaba shi yak'e haushi ....

" Baba habu ne yafito yace wai wacce 'ya ce ake cewa 'yar gidan sa'id...

" Wata yarinya ce husna da bata gidan yabata rainon ta sai daga baya tuk'unna ya dawo da'ita gidan, baba habu bak'aga yadda tak'e Nuna masa so ba, shik'uwa sa'id ba'a maganar son da yakeyi mata...

" Wai husna kike nufi?

" Eh itace..

" wai akuya sark'in wauta, hmmm Ai baki fara hauk'a ba sai ma agaba...

" Hajiya ce tace toh mantau sark'in rashin iya lafazi, maryam dai ta dangwalo arzuki babu yarda k'a iya sai dai k'a mutu don bak'in ciki...

" Hajiya kenan lalube kukeyi cik'in duhu bak'usan menene acik'i ba...

" jik'a can...

" karki damu k'ekuma gashinan ana miki bak'in ciki koma gidan ki zanzo da k'aina...

Tunda sa'id ya shiga kasuwa zazzabe ya rufeshi cik'in sauri yak'ira dr d'insa yace k'asame ni agida...

" Yana isa ya zube a palour k'wanciya yayi ak'an k'ujera bayan minti baifi 5 ba sai ga Dr yazo nan ya duba shi sannan yasak'a masa drip...

" maryam dake fitowa daga d'aki tace me zangani subhnhi sa'id me yake damunk'a...

" Dr ne yak'alle maryam yace kina ina?

Mijink'i yana cik'in wane hali fa! Yana yawan tunani yanzu jinin sa ya hau please ki kula...

" Tohm dr mungode, kuma za'a kiyaye inshaa Allahu, k'usa da Sa'id taje ta zauna fusk'ar ta cike da hawaye...

" Hannan sa ya k'ai ya share hawayen menene Na kuka maryam?

" Nasan saboda ne kake damuwa sa'id please am sorry bazan k'uma ba trust me please...

" Murmushi yayi yace maryam dita ba hak'a tak'e ba da sai yanzu ta chanja please ki daina damun husna please!

" Tohm mijina nadaina, tayi wata dariya mai k'ama da ta kissa tace bari nakira yaran nan...

" Tana shiga d'ak'in husna tace to dabbar larabawa ubanki bashi da lafiya sai kitawo...

" Subhnlhi anty yaushe? gani nan tawo wa bari nayi sallah...

" Maryam tana fita tace Ga sunan zuwa husna waya takeyi i think sai tagama zata tawo...

" fati ce tace sannu Abba GWL dad!..

" Abba sannu k'aji wallahi bansan k'ashigo ba ya saifullahi yanayi mak'a sannu ko Na hada ku awaya?

" A'a basai k'inyi ba Nagode!...

" sallamar Ammar ce tak'atse su ogah garin yaya harda drip?

" kai dai bari wannan container d'in tawa ta hargetsa ne...

" anty husna ina yini?

" shiru tayi tace uncle k'ana lpya?

" Ai k'insan bana lpya k'infi kowa sani ....

" sauri tayi tace Ai dole kaima lafiyar k'a ta ragu abokin k'a babu lafiya!..

" fatima ce ta kyalkyala dariya uncle ina yini?

" fine fatituwa...sannu uwargida ran gida!...

" Sannu ammar!..

" sa'id Akwai wane malami na anjima in ancere drip din sai muje kayi masa bayani...

" husna ce tayi saurin zabura tace No my dad will not follow you! Cuz komai Allah ke rubutawa kuma k'ayansa In ya dage da Addua za'a sak'ar masa, kusamu lok'aci tsakar dare kuyi sallah ku gayawa Allah kuyi kuma sadak'a...

" Yauwa husna ta gwara da kika tunasar damu...

" K'ada idanuwan ta tayi tace u know how I love you my abba...



" Fatice tace me too Abba, uncle please asiya mana new phone!..

" Wacce kukeso?

" Ni dai iphone nakeso! Bansan husnah ba!...

" Husna wacce kikeso?

" No! Bani da problem da wayata,..

" Ammar ne ya bata rai sannan ya rausaya k'ansa yace Ne ban yarda ba fa!...

" Sa'id ne yaga tak'e tak'en Ammar Nan yace k'a kyaleta mana tunda tace bataso...

" No Abba bawai banaso bani ba k'awai yaya saifullahi jibe zaizo k'uma yace zai siyomin...

" wanene k'uma saifullahi cewar Sa'id??

" Fati ce tayi saurin cewa ai saurayin ta ne! He love her madly...

" Sa'id ne yaji k'ansa yana sarawa, Ammar kuwa sai cewa yayi saurayi kuma???

" Maryam tace me ruwanku dubi yadda duk k'uka har gitse, she has the right to love wanda takeso....

" Husna ce tace No bafa saurayi na baniba he's like brother to me, Abba Allah ba soyayya mukeyi ba!..

" Baba mai gadine yashigo yayiwa sa'id yaya jik'i sannan yace husna wannan mutumin Najiya yana jirank'i...

" Asp kake nufi?

" eh tun dazu yazo ai..

" Bari naji nagayamai banda time din aure yanzu k'aratu zanyi...

" sa'id ne ya dak'a mata tsawa tare da fadin daga yau nak'ara ganin ki da wane wallahi sai na saba miki kije k'i sallame shi...

" Ammar da zuciyar sa ke k'okarin bugawa yace sai anjima sa'id..

" Yana fita waje yatsaya daidai kofar fita ya jingina k'ansa sai hawaye...

" Lok'acin da husna tafito sanye da hijjabi sai da jik'inta yayi sanyi cik'in rarraunar muryar da zata tabbatar mak'a tayi k'uka tace uncle me ke damunk'a???

" Idon sa yayi ja yace kece kece kece husna!!! Ina k'aunar k'i, durk'usa wa yayi yace please kisoni ko k'adan ne Dan Allah husna i can't live without u, zan sanar da Abban ki please k'i taimaki ni kafin Azumi am praying please ya sunk'uyar da k'ansa...

" K'allon sa tayi Ammar irin k'amilallun likitocin nan ne k'wararre ne gurin hark'ar magun guna, ahak'a dai babu ruwansa Amma shine mutum Na farko da yace yana sonta! Sai k'uma mutumin da k'ullum ya k'e aiko mata da sak'on soyayya...

" Mik'ewa yayi yace husna soyayya gaskiya ce hak'a kiyayya tak'e k'ada kiga danne banda k'arfi sosai...

" Hmmm uncle kenan Ai komai *Nufin Allah ne*...

" Husna zan iya shiga *k'uncin rayuwa* dalilin hanani soyayyar k'i...

" Tak'awa tayi tafice gurin Asp hassan cik'in da shashiyar murya tace k'ayi hak'uri Na bark'a tun dazu...

" Zafi da radadin soyayyar k'i yafi tsayuwar da zanyi cik'in rana wacce zata illata ne, Husna Arayu ana samun masoya k'amar yadda Ake samun mak'iya Ne bak'owa bani face mai Aiki under gwamnati, matata biyu sai 'ya'ya uku, zai 'iya yihuwa bakyason aikina, kok'uma bakyason k'ishiya, ina da k'arfina daidai gwargwado, k'uma ina fatan yin adalci tsak'anin *MATA NAH*Amma k'isani Nida gask'e nakeyi gobe ma sai Aturo!...

" Wata ajiyar zuciya tayi sannan ta goge hawayen dak'e cik'in fusk'ar ta tace Nagode da irin soyayyar da kak'emin, Amma k'uma inason sai nayi k'aratu in zak'a jirani to...

" zan jiraki...

" Zaro idanun ta tayi tace what?

" because i love you!..

" Murmushi tayi tashiga gida tana k'arasawa ta wada bed d'inta k'uka tak'eyi Mai cik'e da tausayi wayanta ce tayi k'ara alamar sak'o ya shigo dauk'a tayi k'amar k'ullum taga private number!.." Husna rabani da rayuwata shine rabani dak'e zuciyata gab tak'e da bugawa Ayayin dakik'a yaudari ta! K'usan shekarar mu 8 tare dak'e please k'i adana min soyayya ta..." To wannan k'uma wanene duk yadda Akayi ya sanni, Amma bari yaya saifullahi yadawo Nagaya masa ko zan samu mafita ....

Washe garin ranar ak'a samu babban rik'ici tsak'anin husna da Maryam inda maryam ta zuzzuba mata waya!..

" Hak'an yasa husna cik'in damuwa Amma sai husna tace kiji tsoron Allah wallahi banyafi mik'i ba k'uma sai Allah yayi mana sak'ayyah...

" daidai maganganun husna daidai shigowar sa'id hak'an yasa maryam tayi saurin tsalle tare da k'uka munafurci tace k'anajin irin k'alaman da tak'e gayamun ko??

" Sa'id ne ya wank'awa husna mari hak'an yasata tsugun nawa tana k'uka sosai batare datace k'omai ba...

" maryam k'uwa tayi caraf tace me'isa k'a dak'eta banason bacin ranta sa'id husna 'ya tace...

" ita me isa bata dauk'e ki amatsayin uwa ba me isa tak'i mik'i rashin k'unya? Husna duk ranar dana kuskura ganink'i k'ina wa maryam fitsara sai na kakkarya k'i...

" Husna ce ta mik'e bazan karaba inshaa Allahu sannan ta nufi dak'inta wank'a tayi sannan ta shirya zata gidan k'awarta shukrah maganar k'aratun sauk'ar su...

" Sa'id k'uma tunda ya mari husna bai kyale fati ba da yaganta da wane dan isk'an saurayi...

" fatima tana palour tace Abba zanje gidan inna nadawo...

" Tohm k'i gaidata, bayan fitar ta da mintuna husna tafito ko kallon sa'id batayi ba tace Abba zanje gidan su shukrah maganar...

" Daga mata hannu yayi hak'an yasata saurin fita tana fita gate taga dr ammar atsayi gaisawa suk'ayi sannan tayi gaba...

" k'i taimak'a mini danAllah kizo Na kaiki husna me isa bazaki yadda dani ba?

" Dama zuciyar ta cik'e tak'e da fushi sannan ta yank'e huk'ucin gwara tafara soyayyar ta ta huta...

" Please my husna!...

" Dariya yabata yadda ya marairai ci, to k'asan inda zanje ne?

" Cik'in bark'on ci yace zansani Ai, Zuciyata Zata sanar dani...

" murmushi tayi sannan tace oya muje toh, tunda suk'a tafi sai hira yak'eyi mata hak'an yasa ta manta da damuwar ta, cik'in murmushi yace munzo oya bari Na bude mik'i k'ofar...

" Fitowa tayi tace thank you bari naji Nagode...

" No ai ina nan har sai k'in fito...

" Shagwabe masa tayi please k'atafi k'anada Aiki fa yau a hospital!...

" K'insan Allah babu inda zanje har sai Na maidake gida, So kikeyi Na tafi wane ya kyasa...

" Dariya tayi ta shiga gidan mumy mumy..

" A'a husna sai yau sannu k'i to k'araso D'an kawark'i tayi fushi....

" Husna ce ta zauna k'usa da shukrah tace haba bestiee, k'insan Abbana baya barina fita, wallahi mumy tunda Nak'oma gidan sa fita k'emin wahala ga Anty maryam da sa ido...

" Shukrah ce tace Ai daman Nasan za'ayi hak'a! Gaskiya k'inyi kyau gobe ne sauk'ar tamu fa!...

" Eh wallahi Ne Nagama k'aratuna, mumy Angama mana k'ayan?

" eh ganak'i nan Amma gobe kuje da wuri fah!...

" Shukrah Ana jirana bari Na tafi Sai munyi waya....

" Muje toh Na rak'aki, ke husna nayi Nayi saurayi fa sunansa nasir don't see yadda yak'e sona!...

" Hmm Nema k'inga Abok'in abbana ya mak'ale min Dr Ammar...

" gaskiya nayi mik'i murna ai duniya ma tasan dashi please kark'i koreshi k'awata....

" K'insan Allah yanzu zuciyata tafara sonsa!..

" Yauwa k'inga munk'usa musa bik'i...

" Gaisawa suk'ayi da shukrah Dr yace please k'awarmu k'i ce ta soni ko sau daya ne!...

" Murmushi husna tayi tare da cije lebe..

" Oyah gimbiya muje!..

" bestie see you tomorrow...

" Sai da ya tsaya Awane bakery yayi mata siyayya da ledojin sunfi goma..

" Uncle please ajiyene anan k'ada aganni....

" Husna wato har yanzu bakya sona?? Bazaki iya bayyana soyayya taba?

" Lok'aci daya taji jik'inta ya mutu har kofar gidan ya k'aita ya shigar da'ita harabar gidan sunata hira sai ga Sa'id daga ina kike?

" Dr ne yace haba sa'id nina kaita gidan su shukrah fa!...

" Tsabagen kishi irin na sa'id baisan lok'acin da ya wank'a mata mari ba menene alak'ar ku??

" Abba inason Dr ina k'uma kaunar sa...

" Baisan lok'acin da ya wanke ta da wane marin ba So husna husna kauna...

" Sa'id k'adaina duk'anta please she's my life ina kaunarta...

" Ammar Ammar Ammar k'afita harkar husna, kacere sonta domin bazak'a taba samunta ba!

" Sa'id yanzu muka fara soyayya sonta ya zame min dafe mai karfe...

" K'afin k'a bata abotar mu ta shekara 35 to k'afita rayuwar ta...

" ke kuma shiga gida idiot tana tafi tana kuka...

" Aikuwa abotar mu zata baci indai Ak'an husna ne....

" Husna tana k'uka ta shiga gida maryam ce ta hank'ada ta wato yaudarar mu kikeyi??? K'insan yadda fatima tak'eson Dr k'uwa?

" Fatima ce take kokarin k'ama husna da fad'a k'in cuceni mara mutunci dr ammar nawa ne shine life d'ina ina sonsa tana k'okarin jijjiga husna tayi maza ta hank'ade ta....

" K'ashe ne zak'uyi? DR shi ya koyamin son sa k'uma ina sonsa inasonsa!!!! Ku k'asheni...

" Sa'id yana shigowa yaji maganar husna baisan lok'acin da ya wad'i ba....



*Urs Nana diso*

πŸ‘ŒπŸΌπŸ‘ŒπŸΌ *WHERE ARE MY ANTY MAI JIDDA, DEEJARH NA'ABBA, AISHA MUHD, ZEESAG, UNAYSA Am so grateful for your loves /cares and comments.. May the blessings of Allah fill your life with happiness and open all the doors of success now and always...😘 love u oll*

Email:kabba43@yahoo.com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO
[2:20AM, 5/15/2017] β€ͺ+234 803 484 0276‬: _25-30_

*A*
*UBA*

*NA DAUKE KA*



_NA_
_NANA DISO_


http://nanadisoo.blogspot.com

A Lok'acin da sa'id ya wadi sai da hank'alin kowa ya tashi, husna ce tayi saurin k'iran dr d'insa ko cikakk'en mintuna ba'ayi ba yazo yaganshi au nashi yayi tare da fad'in me'isa kuke barin sa yana mugun tunani? Heart d'insa zafa ta'iya samun matsala! Abunda yak'eso abashi....

" Husna cik'in k'uka tace ko ak'an kayanshi da ak'a riqe ne?

" maryam ce tace yimin shiru k'afin na k'ifa mik'i mari banza sha sha sha! In banda ke jahila ce ace bak'i fahimce cewa ke kika jawo masa wannan bala'in ba! In bak'i bar gidan nan ba wallahi sai na nak'asaki....

" Fatima k'uma tace muguwa azzaluma zata k'ashe mana uba!...

" Husna da wane matsanan cin hawaye yak'ara wanke fusk'arta tace Me 'isa kuk'e jifana da k'almomin da bansan su ba?

" Dr tane yace subhlhi yaya hak'a zak'u dora lefi Ak'anta...

" Husna d'ak'inta tashiga bata tsaya wata wata ba sai hada k'ayanta da k'uka dake wanke mata ido, zuciyar ta tace yanzu idan k'intafi ina zaki? Yemein ba kusa ba? Inma k'usane k'insan gidan k'akan nin nak'i? Wane sabon k'ukan ne ya k'ara tana mayar da k'ayan wayarta tafara ringing cik'in sautin wak'ar maher zain goge hawayen fusk'arta tayi dataga Number mama ce cik'in sanyin murya husna tace Mama ina yini?

" Mek'e damunk'i kike kuka?

" Bakomai kawai ina tunanin k'i ne!..

"Hmm Husna kenan zama da mutane sai hak'uri, rayuwar duniyar gaba dayan ta hak'uri ne ke daina sa damuwa Arank'i komai mai hucewa ne! Ke kuma yiwa sa'id biyayya ince dai bakya yiwa matarsa rashin kunya?

" Allah babu abunda Nakeyi mata Amma tasa kuka...

" Mama ce tace Amma itace matsalar ki ko? Ke dai kiyi hak'uri Ayanzu kuma kikasan itace matsalar ki akwai wasu agaba, wannan tsanar tak'a da tsangwanar shine dauk'akar kiyi hakuri kinji asma'u....

" Tohm mama! Gobe ne sauk'ar mu!..

" Alhamdulilahi husna ya maganar jami'ar tak'i?

" mun kusa farawa, ki dinga yimin addua Allah yasa dani acik'in bangaren 'yan jarida....

" To husna ko bak'i samu ba kiyi hak'uri ki k'arba kowanne Allah yayi miki Albark'a...

" Ameen mamata ina sonki!...

" Nema hak'a ki gaida mutan gidan...

Tun lok'acin da tayi waya da mama bacci ya dauketa sai gurin biyar Na asuba ta fark'a fitowa tayi taji tsit A hank'ali ta murda dak'in Abban ta tashi tarar dashi tayi azaune yana danna computer!..

" Lafiya da sassafe husna!..

" Dama k'inyi min lefi ko?

" Cik'in sauri tace eh Abba please k'ayi hak'uri....

" K'allon ta yatsaya yi Na k'usan minti 6, yanzu idan nak'i halarta saukar k'i zakije dadi?

" Haba Abba please karkayi hak'a Abba please Allah Na daina duk abunda...

" A'a basai k'in karasa ba zanzo Amma da sharadi!..

" Menene sharad'in?

" bazak'iyi soyayya yanzu ba sai dai Abota!...

" Haba Abbana daga abota soyayya tak'e farawa nadai yimak'a Al'kawarin zan tsaya nayi karatu babu sha shanci ta goge hawayen dak'e fusk'ar ta....

" Toh menene Na kuka tashi kije Na Amince murmushi tayi ta fita....

Ammar me'isa kake damuwa ne?

" Dady i just need ur prayer...

" kullum cik'in yi mak'a nak'e! ammar u need to remove anything arank'a mutane na bukatar likitoci irink'a dole sai k'ayi hakuri, kadaina tunani Ai wancan yana da k'aza ne bani dashi, No kowa da lok'acin sa, aure lok'aci ne so kadaina damunk'anka kaji boy...

" Murmushi yayi yace okay best dad bari naji hospital inada wata mara lafiya! Tun Ak'an hanyar sa yak'e kokarin k'iran husna but ba'a dauka ba sai a Na karshen dayayi ak'a dauka!..

" Husna tana filin sauk'a ne!

" please k'ada k'i katse turomin address Na skull d'in...

" Nan da nan yaji asubuti ya duba mara lafiyar sannan ya huxe wane islamic book shop yasiyo mata littafai da k'ur anai masu kyau...

Tunda safe su husna da shukrah suk'a tafi makarantar su cik'in Ank'on sauk'a wato farar shadda da milk din hijjabi sunyi mutuk'ar kyau k'usan su 56 'yan sauka duk'ansu sunyi iri daya maza ma sunyi iri daya lok'acin da gomna ya'iso tare da sarki anan ace suzo su gabatar da k'arantun su, Anfara kiran abida, husna k'uwa sai waige waige tak'e domin bataga dr ammar ba, shukrah ce tace husna meke damunk'i yaufa ranar farin cik'i ce damuwa ba tamu bace ba...

" Shukrah dr baizo ba nak'asa samun sukuni shukrah kaddai hak'a soyayya tak'e sai hawaye!...

" u need to stop all this husna yanzu za'a kiraki kinga Akwai manyan mutane Please k'ada ki bamu kunya tafi k'inji Ana kirank'i...

" haka tatafi jik'inta babu kwari tunda ta'isa kujerar idonta ke zubar da hawaye k'owa yayi shiru yana sauraran kuk'an ta da lasfik'a ta cika ko'ina dashi k'amar daga sama taji Ance Allahu Akbar tana daga idon ta taga dr yayi mata wannan murmushin Nasa!..

Batasan lok'acin da tafara rairo k'aratun kur'ani ba acik'in murya irin ta kwararru...

" Sarki da k'ansa ya tashi ya bata kyau tare da samata albarka..

" Shukrah ce tace yanzu munrabu kenan? husna tace wane irin mun rabu ai yanzu muk'a fara zumunci wannan kyautar da nasamu sunyi min yawa!...

" Shukrah ce tace dalilin zama da diya ta

Please Login or Register in order to submit comment