Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

" yau Abba ne bari Na tafi mak'aranta sai Na dawo rik'o hannun ta yayi yace k'inada Abba kice ke zak'i tafi da k'anki?

" No baby tare zamuje oya tashi mutafi fati driver ya k'awota..

" Murmushi tayi tace toh sai da ya tabbatar ya k'aita har cik'in mak'aranta sannan yace husna?

" Naam Abba!

" K'i k'ula da k'anki k'inji duk wanda ya matsa mik'i k'i gayamun...

" Nagode Abbana..

" I love you husna..murnushin ta ne ya bayyana hushiryar ta sannan ta shiga cik'in Aji...

" Larai Larai ina Abban fati yatafi?

" ina tunanin mak'aranta ya tafi K'ai husna!

" To jik'i, Husna k'uma ko fatima baya k'aiwa sai husna lallai Yarinyar Nan tazo da sabon k'aratun fi'ili....

" Sa'id ne ya shigo yana Dariya k'ingan ne k'o wank'a. Na k'ai husna mak'aranta ne. fatina k'iyi siyi sauri driver yana jiran k'i...

" Haba sa'id wannan wane iri Rashin adalci ne husna tafi fatine da zak'a kaita mak'aranta ince duk matsayin su daya?

" Agurin k'i ba? Ni agurina Ak'wai Bambanci, kuma bak'iga ita Da wuri tak'e tafiya skull, fatima k'uma sai yanzu tak'e shiryawa...

" buga labule tayi tace Allah ya shiga tsak'anin Nagari da mugu!..

" Tsak'e yaja sannan ya bar gurin..

Lok'acin da sa'id ya k'arasa kasuwa yatarar da zakri da ammar suna ta jiransa!

" kazo k'ashanya mu k'awai..

" Daman k'ai Ammar Ai tuzuru ne inak'aga hidimar iyali...

" Hahaha sai dai in zak'a bani fatin k'a!

" Ai sai tayi k'aratu..

" Toh Na fasa, bari Na tafi Anjima zan shigo unguwar taku zan biyo Ai...

" okay...

Husna k'ullum ina mik'i magana but bakya saurarata why?

" K'aga auwal please ka nutsu banda time d'inka..

" Husna k'e k'in iya maths ne ban iya ba kuma k'insan repeat za'ayi please k'i k'oyamin..

" Zuciyar tace ta k'araya sannan ta dak'ko mrker k'asancewa 'yan ajin suna hall. Wanne ne bak'a iya ba?

" ya gaya mata, Nan ta dinga solving tana nuna masa sai da ta tabbatar ya iya sannan tace to k'ara duba wasu...

" Fatima ce ta shigo tare da naja'atu k'awarta, ohh me zamu gani kice soyayya kukeyi har da k'oya maths!..

" Husna banza tayi musu ta cigaba, time yana yi suk'a shiga hall domin yin Exam ana gamawa suk'a huce gida...

" Husna Na k'omawa tayi shiri islamiyya ga yunwa da tak'eji gashi ba'ace ga Abincin ta ba sai da ta shirya sannan tace Anty ina Abinci na?

" Daman sun gaisa da hajiyar maryam,hmm maryam wannan balarabe yar ci agidank'i? To wallahi ke sani cewa sai ta zamar mana k'adangaren bak'in tulo akarshe a kar tulo Abarsa ruwa ya baci...

" Duk da husna bataji dad'in maganar su ba sai tace Ni natafi islamiyya sai Nadawo...

" ke dabbar larabawa abinci Ai sai dai k'i dafa badai Na dafa miki ba!..

" Tohm in nadawo Na dafa mana bak'i dayan mu!

" Maryam k'inji kissar ko? yarinyar da batafi shekara sha biyar ba!..

" Hajiya k'arki damu zanyi maganin Abun Ai...


Husna Tana k'arasawa mak'aranta ta tarar da malam saifullahi ya shiga Ajin. Sai da hantarta ta k'ada, K'allon ta kawai yak'eyi sannan yace sai yanzu zak'i zo?

" A'a Na dan tsaya abune..

" Gyara tsayuwarsa yayi sannan yace wanne hadisi muk'a karanta ranar laraba?

Shiru husna tayi taba tunanin har na minti biyar..

" Au bak'i shirya shigowa ba kenan?

" uhm malam Na tuna hadisin da Manzon Allah (S.A.W) ya ce "mafi wahala a duk ayyukan lada, ayyuka ne guda hudu..

1.Yin Afuwa A Lokacin Da Mutum Ya Fusata 2.Yin Kyauta A Lokacin Matsi
3.Kamewa A Lokacin Da Ba Mai Ganinka Sai Allah.
4.Fadin Gaskiya Ga Wanda Kake Tsoro Da Kuma Wanda Kake...

" To shiga k'i zaunaa

" Mamak'i ne ya k'amata dataji k'almar Amma sai tayi dariya tace Nagode....

" Bayan sun tashi Malam saifullahi yace husna ga wanna babu yawa tsarabar tawa!..

" Cik'in ladabi tace da k'a barshi ma!..

" Haba husna ai ba'a maida hannun k'yauta baya, Nema wanki ne ai...

" Tohm Nagode..

" Tana shiga gida maryam ta wank'a mata mari au bin maza kik'a fara? Bani ledar hannun k'i bari uban nak'i yazo..

" Husna batasan lok'acin da hawaye ya wank'e mata fusk'a ba d'ak'inta ta shiga ga yunwa ga mari...

" Sa'id yana dawowa maryam ta hada gask'iya da K'arya ta fada ranshi abace yace husna husna???

" Cik'in k'asala ta fito ga ciwon mara tanayi cik'in tsawa yace wanene ya bak'i wannan ledar dak'i Nak'e magana fa?

" Fatima ce tace dazuma sunata soyayyar su da auwal sai da nace musu babu kyau...

" Husna Ta fashi da kuk'a mai ban tausayi tace wallahi Abbana b....

" Yimin shiru Zan chanja mik'i mak'aranta zan mai dake girls k'awai...

" maryam ce tace Ai gwara yaran zamani tayi wata dariyar mugunta..

DanAllah Abbana kayi hak'uri ...

" Nagaya miki dai!, be ready..

" kuk'a ta sak'a sannan ta nufi d'akin tah..

" Fatima ce tace yanzu muk'a fara ma...

MUJE ZUWA...

KO YAYA HUSNA ZATAYI DA HUK'UNCIN DA SA'ID YA DAUK'A?

KO KUMA ZAI SAKK'O?

ME'ISA MARYAM DA FATI SUK'A TSANETA?...

MUJE ZUWA...

*Urs Nana diso*



Email:kabba43@yahoo.com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO
[2:19AM, 5/15/2017] ‪+234 803 484 0276‬: _15-17_

*A*
*UBA*

*NA DAUKE KA*



_NA_
_NANA DISO_


http://nanadisoo.blogspot.com

Maryam k'uwa ba k'aramin dadi taji ba yadda yayiwa husnar, d'ak'insa ta bisa yana zaune A bak'in gado yana huce...

A hank'ali ta matso k'usa dashi tace Abban fati please k'ayi hakuri banason mijina ya k'asance yana yawan tunani!...

" Haba maryam k'i duba fa k'i gane harda waya da material biyu why bazata gayamin ba Nasiya mata?

" Haba my husby please cool down, k'asan yaran yanzu sai A hank'ali, Dama k'uma Naji tana cewa fatima ai tanada masu sai mata waya...

" please kyaleni hak'a zan huta!..

" Tashi tayi tafita tana dariya...

Directly dak'inta ta tafi wayanta ta dakk'o tana fad'in kawata wannan planning d'in yayi...

" Ya sa'id d'in ya wank'a mata mari?

" Na dai wank'a mata mari k'uma Nasan fushi zaiyi da'ita, k'inga daga nan sai Na k'ara samun daman hada mata sharri...

" yauwa k'awata k'inga daga Nan zata gudu da k'anta kuma k'i zamar mata Annoba...

" Bari Na k'atse k'ada ya shigo ya tarar damu...

Husna dak'e faman kuk'a shabe shabe sai motsin bude k'ofar dak'inta taji,Larai ce ta shigo cik'in dak'in tare da Sallamar ta...

" Dakyar husna ta'iya Amsa mata tana Shashek'ar kuk'a...

" Ga Abincin k'i Na k'awo mik'i..

" Na k'oshi, baba larai k'i duba yadda anty maryam tayi mun sharri itada fati...

" Hak'uri zak'iyi sharri k'uma yanzu kik'a fara sha, Abunda Nak'eso dak'i kije ki bashi hak'uri kiyi masa bayani yadda zai fusk'anta .....

" Baba larai, Matarsa tana cik'in dak'in fa k'uma kinga marata ciwo tak'eyi k'amar wane Abu zai fito...

" To Allah yasawake bari Na duba mik'i panadol a dak'ina, Amma tuk'unna jek'i ki bashi hak'urin yana d'ak'insa....

" Ai bansan dak'in nasa ba...

" Ai gidan nan part biyu ne Ak'wai inda ba'a gina ba yana daga can b'arin, Akwai kuma Dak'in sa acik'in 'yar k'ofar can...

" Mik'iwa tayi jik'inta babu k'wari, ta fita tana huce bangarin taga palour da d'akuna guda biyu sai toilet palour din duk yayi k'ura, sallama tayi sannan ta zauna k'usan minti talatin tana zaune bataji kowa ba!....

A hank'ali ta murna dak'in ta shiga ganin sa tayi azaune da Alamar tunani yak'eyi samun guri tayi ta tsugunna ta sunk'uyar da k'anta kasa Dan Allah Abbana k'ayi hak'uri please wallahi...

" Dak'atar da'ita yayi da hannun sa yace what are you going to tell me ga shaida nan...

" Cik'in murya kakkausa tace banaso Ran Abbana ya bace ba A kaina duk da Nasan nayi laifi Amma k'uma yank'e huk'unci cik'in fushi ba bincik'e babu kyau Abbana!...

" Lok'aci daya yaji wane sabon sonta yana ratsa shi, murmushi yayi yace oya gayamin duk Abunda yafaru .. .

" Malam saifullahi tun ina k'arama yak'e zuwa gurin mama yak'an kawo mana abubuwa, especially idan yaje garinsu sai mamansa ta bayar da Abu ak'awo min, wallahi Abba sai danaci Bazan k'arba ba ya matsamen!...

Shik'uma D'an Ajin mu rok'ata yayi Na k'oya masa maths..ta d'an cije bak'i yadda mararta ke k'artawa...

Sak'kowa yayi daga k'an gadon ya goge mata hawaye yace sorry tawan...

" Murmushi tayi tace k'a hak'ura?

" k'ashe mata ido yayi yace yes Na hak'ura jik'i ci Abinci yanzu ....

" Cik'in murmushi ta fita dafi da cik'inta tana zuwa ta zauna ak'asa tana baba larai Nagode miki...

" Ciwon marar har yanzu husna?

" eh wallahi Ne sai Na dinga jin kamar danshi ajik'ina ko k'uma Abu yana biyo ne...

" Inaji zazzabin ne yak'e saki jin hak'an bari Na hada miki ko ruwan tea ne kyaji dadi....

Sa'id zai fito daidai k'ofar dak'insa yaga jini da alamun d'iga yayi! Tissue yasaka ya goge sannan ya huce d'akin husna yana shiga yaji tana wayyo cik'ina wayyo...

" Husna husna lafiya? Taba jik'in yayi yaji zafi, dama bak'i da lafiya shine bak'i sanar min ba?

" Abbana marata marata...

" K'allon k'afarta yayi yaga jini lallai in ya k'intata Dai dai period Ne, Abba bari ya kirawo dr ammar bugu daya ya dauk'a...

" sa'id lafiya kuwa?

" bayani yayiwa Ammar sannan yace bata waya Duk ta amsa tambayoyi sa...

" Sa'id cool down period ne k'asan Kowa da yadda yak'e zuwar masa kubata tea tasha da panadol zataji dama dama..

" pad yayi saurin dak'o mata sannan ya dawo cik'in wadrobe ya bude ya dakko pant yanuna mata yadda zata saka...

" K'unya taji sannan ta nufi toilet, tana shiga yagyara gurin yana bak'in gadon ta a zaune fatima ta shigo...

" Abba ina ta neman k'a ashe k'ana nan?

" Eh husna batajin dad'i ne shine nabata magani..

" get well soon husna, abba what About my assignment?

" kije palour gani nan zuwa yanzu!..

" Tohm waiting dad....

" Tana fitowa ta ganshi Azaune yana waya sauri tayi ta sak'a k'ayan ta sannan ta zauna..

Oya k'arbi wannan kisha tana karba tasha ta had'eyi magana nin sannan ta kwanta goshinta ya taba yace good night tawan...

" Ta lumshi ido...

●●●●

K'ai Nena please wannan bata k'ama dak'e..

" lah Aikuwa k'am muna kama wannan k'uma wacece..

" mama ce tace muganta ummi..

" k'inganta 'ya mashaa Allah ba'a magana tasamu sunyi competition da 7 school ita tazo ta daya...

" Mama tana gani tace Ai wannan husna tace wallahi k'inga yadda tak'ara girma mashaa Allah lallai zata cik'amin burina Na karatu...

" Nena ce tace jikata mai kama dani gaskiya k'i kira sa'id ya k'awomin ita Na ganta..

" ummi ce tace yaya Aisha 'yarki zata kwashe samari wannan kyau haka yanzu shekarar ta nawa?

" k'oni shekarata hudu anan shekarar ta 17 yanzu fa!

" Allah yaraya mana ita..Ameen..

●●●●●

Babu irin tsangwamar da husna bata sha gurin maryam duk da final year take Nagama secondary Amma k'uma batason Abba yace aure zaiyi mata saboda k'alubalar datake samu gurin samari...

" Maryam tana zaune tana tunanin yadda husna ta ciko lok'aci guda gashi duk rashin mutuncin datak'e yimata bata k'ulata...

" ummy please meke damuna ne? Husna k'ullum muk'afita sai Ance Ana sonta Amma ne da wuya k'iga Ance Ana sona....

" Tana k'ulasu ne?

" wa ai ko K'allon su batayi mutum daya suk'e waya dashi saifullahi tana mutuk'ar sonsa fa!...

" Kaddai wannan malamin mak'arantar? hahaha...

" No yanzu ya zama babban mutum yana Aiki ma a America..

" k'i kwantar da hank'alin ki kema Allah zai bak'i....

Bari Naji Na kwanta..

Ke husna husna ke dabbar Larabawa bude kofar tayi ta shigo cik'in dak'in bude bak'i maryam tayi yadda taga tana yarfa gashi tana tajewa...

" murmushi tayi wanda ya bayyana hushiryar ta sannan ta gyara towel d'in jik'in tace anty am sorry ina wanka ganinan zuwa please juyawar dazatayi hips d'inta suk'a kad'a...

" Lallai husna tana da kyau, cikin ranta tace gaskiya Akwai matsala sai kuma ta kalle jik'inta duk abushi, ke jaka dan ubanki banji ki gyara Dak'in sa'id ba kuma kizo ki dura masa girki by 7 zasu dawo...

" Naji duk yanzu zanyi bari Na gama...

" tana fita kasa suk'uni tayi sannan ta kira waya hello Kawata please kizo yanzu akwai matsala...

" ke ganinan dama ina tare dasu ummi khalil gamunan..

Husna ce ta fito tana baba larai please gyaramin kazar nan k'afin Na gyara dak'in Abba...

" Tohm husna.." broom da dauka dasu klin da room freahner sai da tagyara ko'ina sannan ta huce kitchen pepper chicken tayi sannan ta hada salad tayi tamarind juice....

" sannu husna har k'in gama kenan bari Na k'ai mik'i dinning...

" su karas ta yanka sannan tayi perbld din rice tayimasa carrot rice tunda yana son caras sosai...

" Lallai husna mamanki tayi mik'i horon girki komai k'in iya sai k'ace matar gidan....

" i so much miss mamana, baba larai rufamin asiri ooo ina ni ina matar gidan, ina yini domin farantawa Abbana rai...

" Aikuwa kema Allah zai faranta mik'i..

" Tana k'unna mixer ta zuba sugar da butter basu gama mixing ba nepa suk'a dauk'i, palour tafito dama duguwar riga ce ajik'in ta bata k'ula da bak'in palour din ba tafita tana baba maigadi please on the generator abu bakeyi k'uma ya mutu..

" tohm husna..

" Tana zuwa palour ta tarar da k'awar maryam lahh sannu ban k'ula dak'e bani yagida?

" lallai k'in girma husna yanzu uni zaki fara ko?

" as i ...buh ban san me Abbana zaici ba even dai yanason abunda Nak'eso...

" mtseww kada ki damemu malama jik'i cigaba da Aik'i...

" mik'ewa tayi sannan ta dak'ko musu ruwa, ya k'amata kusha ruwa dear ga lemo ma!...

" ummi khalil ce tace thank you dear husna it seem like ta sanki...

" k'ada ida nuwanta tayi tace same here, i have some work to do please next time....

Gaskiya tayi yarinyar Nan k'inga k'yanta k'uwa lallai kiyi da gaske maryam...

" ummi ce tace Ai ba wannan ba ta'iya ma'amala da mutane...

" Ku dallah malamai k'u tsaya yarinyar nan zuciyar ta k'are ya cinye bata jin zafin magana ko na hada mata tuggu sai k'iga ta warware...

" To wannan kawai k'i hak'ura please!!!..

" ina Ai yanzu zamu fara kawayena kusha K'allo kuga...


Sai datayo cake guda hamsin sannan ta shiga d'ak'inta tayi wanka wayar saifullahi ce ta k'atseta dauka tayi tace hello yaya?

" Ai nayi fushi bak'i Nemi ne ba yau....

" Hahaha sorry yayasco ina Aiki ne Amma yanzu ina jink'a ykke ya aikin?

" Aiki fa babu dadi wallahi yau sai danaga marasa lafiya almost 50 kinsan su nan test dinsu da wahala fa!...

" eyya sorry yaya kadaici Abinci ko?

" Ai k'insan sai naji muryarki zanci Abinci...

" Ai naci na koshi kaima ka dakko kaci, yauwa ran lahadi sauk'ar islamiya ba zakayi missing...

" ince dai dake karki sa nayi kuka idan babu ke!...

" Ai sai dai Nasaka murmushi badai k'uka ba!...

" Yauwa husna bari naji banki nadawo zan kiraki...

" Ina jira yayasco...

Wane less d'inta ta d'akko ta sak'a blue ne sannan ta Nan nada gashin ta kwalli ta sak'a da jambaki tayi kyau sosai tayi daurin dankwalin ta sannan ta fito palour tanata game...

" Maryam sai harararta tak'eyi, fatima ce tazo zata zauna kusa da husna..

" Husna ce ta harare ta matsa asangarta komai sai dai ayi miki...

" Anyi min d'in sai me? Kozaki hanani aikin banza k'awai sai shigen shishige tsiya...

" Husna ce ta bata fusk'a ke banson hauk'a kama k'anki...

" maryam ce tace banza kawai ke hankalin ne dak'e tashi kije waje wane yana sallama!..

" mik'ewa tayi tafita wata mota tagani kirar jp amma mutumin ya juya bayansa Assalamu Alaikum...

" jiyowa yayi ya sak'i bak'i yana fad'in mashaa Allahu wala k'uwwata illah billah...

" Wane basarwa tayi tace sannu fa daga ina?
" kece husna ko?

" eh daidai k'afada lafiya dai?

" sunana dr ammar..

" shiru tayi Na dan lok'aci sannan tace eyya it seem like kaine abokin Abbana ko?

" yes Nine husna ya skull?

" waiting for result!

" okay goodluck! can i have your number...

" It's not a ticket! Am sorry i can't give you..

" Wannan key din k"i ajiyewa sa'id...

" Okay ka gaida gida..

" tsayawa yayi yana k'allon ta yes Nasamu mata!

Maryam ce tace kuje gurin inna akwai sak'o sai ku karbo...

" fatima ce tace babu inda zanje fa gwara ke kitafi...

" Daman ninace kije Ai mahaifiyar ki tace kije..

" Mayafi tasak'a sannan tace anty natafi..

" wallahi Na tsaneki husna, Dama ki mutu Na huta...

" Gaban husna sai da ya buga jiyowa tayi tace Allah ya ganar dak'e..

Driver ne ya dauk'i hanya street sai gidan inna mutane ba'a magana k'allon ta kawai suk'eyi wane saurayi ta samu tace please inane bangaren inna?

" Gashi nan ya nuna mata tana shiga taga mutane A zaune sallama tayi ta matsa k'usa da inna ta gaida su...

" Husna sai yau zakizo tuntuni inata cigiyar ki?

" Hakuri zakiyi inna wallahi sai yanzu Allah ya nufa...

" jameela ce tace k'ai wacece wannan mai k'ama da Aisha k'amar an tsaga k'ara?

" inna ce cik'in bacin rai tace to k'o itace sarak'an gulma, tashi muje sama...

" inna su wane wayannan biyun nan na farko kishiyoyin mamank'i ne!

" k'amar yaya?

" Ke husna Akwai *chakwakiya* A gaba ki shirya mata...

" hmm wannan yaren nak'i da sauki Nagani shi muje kiban k'ayan na tafi...

" Kya dai zo k'i kwanar mun k'o biyu ne!..

" Zan tambayi Abbana in ya barni to...

" Yauwa ga dubu goma nina bak'i kyauta kinji sai k'inzo ina jeranki...

" Tana fitowa tayi musu sallama cik'in ranta tace A rayuwa ta bantaba ganin tsohuwar da ta k'wanta min araina sai wannan, ko me yasa oho?..

" Suna cik'in tafiya taga wata tsohuwa tanata k'uka abun tausayi sauri husna ce tace tsaya...

Sannu baiwar Allah sannu me yasaki kuka?.

" wasu azzaluman 'yan sanda ne suk'a k'wace min wayata da kudina dubu 2 kuma suk'e nan dani....

" 'yan wane station ne?

" Daga ganinsu dai 'yan heums ne...

" hello yaya 'yan sandan heums address da komai nakeso yanzu ka turomin...

" cik'in minti biyu ya turo mata directly ta huce zuwa station din ta rik'i hannun ta suna shiga wasu 'yan sanda suk'a tsareta...

" cik'in fada tace zakuyi min halun karnuk'a ne kuna k'okarin tareni kofa tasa ta turesu excuse me please shugaban ku zan gani bak'o ba!..

Asp hassan yana zaune tana juye Ak'an kujera ta shigo da sallamar ta!...

" if not kai musulmi ne bazanyi mak'a sallama ba!

" cik'in murmushi ya k'alleta iya haduwa ta hadu...

" husna ce cik'in masifa mai ban dariya tace K'ana zaune Ac Na duk'anka suk'uma 'yan fashin 'yan san dank'a suna k'wace, me isa kuke mantawa da Allah Alamarin ku? Yanzu Abata k'udin ta da wayar ta ko k'uma na dau matak'i...

" Wane irin sonta yace mikewa yayi to wane matak'i zaki dauk'a?

" Dai dai da abunda akayima gyatu mata...



Please Login or Register in order to submit comment