Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gare bata hassada da kyashi ak'an tagyarawa kawarta Nima gashinan Anbani kyauta biyu...

" Shukrah kenan wallahi inasonki Allah ya karemu daga sharrin mak'iya sannan..

suk'aje gurin mai makarantar su yace husna ke dage gurin koya da koyarwa barakallahu fiykum daga Nan suk'a isa gida!...

" Tana shiga taga sai dariya Abbanta yakeyi shida Anty maryam tana bashi labari! Wane malulon bak'in cik'i ne ya tok'are mata zuciya ace ubank'a baije gurin taron saukar ka ba! Ne kuwa me Nayi masa?

" Dr Ammar ne yabude gate ya shigo yace husna!

" Jiyowa tayi tana k'allon yadda yayi mata wane mugun kyau cikin murmushi tace uncle!..

" Ina mutuk'ar tayak'i murna wannan Nak'i ne...

" K'arba tayi tanata godiya fusk'arta cik'e da fara'a Nagode sosai!...

" gyara court dinsa yayi yace Ai godiya tawace domin kuwa k'in fara sona ya taba zuciyar sa!...

" Murmushi tayi sannan ta shiga cik'in gidan tana Abba sannu da gida!...

" Murmushi yayi yace tawan anyi sauka congrat!...

" Wata leda da sarki yabata kyauta tabude tacero yadin shadda wannan Nak'ane, kaga zaimak'a kyau, rik'i hannun ta yayi yace kema zaiyi miki kyau!..

" Anty ga Atamfar ki kekuma fati ga less duk kyauta aka bani....

" fati ce tace wannan tak'almin fa?

" Gobe yaya saifullahi zai dawo around 5 Nasane wannan....

" Auff gobe zamuje zana jarabawar mu ta journalist by 7...

" Husna ce tace what? What?

" Sa'id yaji dadin yadda ta nuna rashin jin dad'in ta domin wannan hanyar ce k'awai zai hanata k'ula samari...

" Maryam ce tace ko dai bakyason k'aratun ne?

" Ai kuwa son k'aratu yazama wajibe agurina, domin k'akanni na gidan k'aratu ne, tanuna sa'id tace hak'a kuma Abbana ma!...

Murmushi sa'id yayi yace kuyi karatu kuzama ready banguos babanan bani ba, kuma by 9 zamu tafi...

" husna cikin rashin jindadi tace why not mu bari sai 8 muje...

" Sa'id ne yagyara hularsa yace zuwa garin 2hours ne ya fita ya bar gidan...

" Fati ce tayi dariya ni wallahi murna ma Nak'eyi yanzu zansamu chances!...

" Husna da k'uka ya wank'e mata idanu ta mik'i tsayi directly dak'in ta tashi after tayi Alwala tayi sallah sai maryam ta shigo....

" Tsinanniya dabbar larabawa dole atafi abarmun gida, asak'amin miji Agaba yak'i kiba yak'i suk'uni, kuma bari k'iji nina kawo masa shawarar asak'aku a banguos university domin munyi nisa zama hostel duk da tsadar mak'arantar bandamu ba burina ki bar gidan nan...

" ko k'allonta husna batayi ba har ta fita alok'acin wayar husna tafara ringing tana dauk'a tace hello yaya sai tafashi da k'uka!...

" Saifullahi ne cik'in mutuwar jiki yace husna menene kike kuka??

" yaya wai university zantafi gobe kuma da safe kuma bakusa baniba...

" u mean i hostel zaku dinga zama?

" Kwarai kuwa banguos university..

" banguos kuma why zai k'ai ku wannan uni d'in....

" Ne yanzu bazan gank'a ba kenan?

" look husna duk inda masoyin ka yak'e sai fa yazo inda kake, kidaina damuwa duk inda kike zanzo....

" Wane sabon kukan tafashi dashi, Ne dai wallahi...

" Husna cik'in wata murya da saida jik'inta ya mutu ya k'irata...

" Cik'in kuka tace Naam!..

" U need to stop that crying domin akwai matsala k'i tsaya kijene...

" tana goge hawayenta tace toh yaya .....

" wannan uni din akwai matsala k'i kula kiyi tak'a tsan tsan....

" Kamar yaya?

" k'i dai k'ula ki k'uma k'are mutuncin k'i...

" Tohm yaya Nagode ta k'ashe wayar k'afin tak'ai wayar kasa har text yashigo kamar hak'a _Husna ta Yanzu zakiyi Nisa, zaki shiga matak'in karatu ki kulamin da k'anki kikuma kuje samari masoyin ki Kuma mijink'i inshaa Allahu_....

" k'ara dubawa tayi still babu number! Dafi k'anta tayi daga Nan bacci ya k'washita...


Sa'id ne k'e zauna acik'in kanti yarasa Abunda yak'e yimasa dad'i wayarsa ce tafara ringing yana dauk'a yaga mamace sallama yayi mata sannan yace rank'i yadade mamanmu...

" Murmushi tayi k'amar yana gurin, kuna lafiya ya kokarin k'a da kasuwan cin dafatan dai lafiya?

" Lpya lou! Komai lafiya gobe su husna zasu rubuta jarabawarsu...

" Ta k'irani tana kuk'a wai batasan uni din Nikuma naji dadi dak'a samo musu wannan jami'a domin inason husna tayi k'aratu k'afin tayi Aure k'uma course d'inta 4years Ne!...

" To ko achanja mata wata?

" A'a sa'id kadinga tattali please!...

" karki manta abunda husna tak'eso shi nak'eso kuma k'ema k'inyi min fiya da haka!..

" Dauk'ar ta dak'ayi Amatsayin 'yar k'ama sai dai Nace Allah yasaka mak'a da alheri....

" Haba mama k'idaina fad'in hak'a Ne fa sai dakik'a yimun fiye da hak'a...

" Sa'id kenan Allah yayi mak'a Albark'a bazan daina alfahari dak'ai ba...

" Ameen Mama kwanan nan zanzo ai...

" To inajera Agaida su maryam..

Fati ce tashigo cik'in d'ak'in husna tace ki kuntar da hank'alin ki husna nayi mana bincik'e Akan mak'aranta tanada kyau kuma 'ya'yan masu k'ud'ine A mak'arantar minister president manya manya dai so cool down Allah dai yasa muci jarabawar....

" Ke karki damine malama ko wacce makaranta mak'aranta ce badai ayi karatu bani inane akace mutum ya bar gida yak'ama hostel domin k'aratu? Ne fa tsarin nan bai munba gwara aci nayi Aurena nahuta haba!...

" Fati ce tayi dariya tace to wazaki aura?

" Dr mana inada sama dashi ne shi kansa nasan bazaiji dad'in rabuwar mu ba!...

" Husna kenan har yanzu lalube kikeyi acik'in duhu!...

" K'amar yaya fati?

" Banso gayamiki ba Amma k'uma zan taimaki ki inna sanar dak'e...

" To ki gayamun please..

" Dr tabbas yana mutuk'ar sonki, Nima mak'auniyar soyayya nayi masa domin nayi ne dan kudinsa sai daga baya naga hak'an bai dace ba!....

" u mean ba don Allah kik'e sonsa ba?

" yes! K'amar yadda kikaganshi d'an kyakyawa mai bar kwance, dabi'arsa daban da sauran maza, domin baya kula kulan mata duk irin sonsa da sukeyi, yanada yayye yanada k'anne ko acik'in 'yan uwansu yafita zakkah shiyasa mahaifinsa yagi sonsa, duk da shaharar da yayi Aduniya gurin magani kudi da ilimi bayasa shi yin wulakanci komai Na rayu daidai yak'e dauka!...

" Husna ce tak'ara Nark'ar da k'ai tare da lumshi ido wane k'aunar sa taji yana yawo acik'in zuciyarta...

" Fati ce tayi murmushi tace Nasan yanzu k'in kara sonsa ko?

" Murmushi husna tayi!...

" To akwai matsalah wato mahaifiyar sa batason ya Aure kowa sai Sadiya!

" Wacece sadiya kuma?

" yar kanwarta ce yasha kai kudi tasa An k'arbo kuma tak'an sak'a 'ya'yanta su tsangwame ta har ta hak'ura....

" Wane dogon numfashi husna taja tace Allah tayi mana magani k'inga nayi bak'o bari naji Na dawo...

" Tana fita Taga Asp hassan tare da yara twins guda biyu sunyi masifar kyau tana isa suk'a rungumeta!...

" tsugunnawa tayi tace aa kunga yadda kukayi kyau!..

" Hasana ce tace Ai k'in fimu kyau! Anty yaushe zaki dawo gidan mu?

" Murmushi tayi tace so kukeyi Na dawo?

" Kullum Abba sai yayi zancen ki kuma yace muyi masa Addua!...

" k'allon asp tayi dum yayi shiru k'amar mara lafiya!..

" A hankali tace toh kuje mota...

" Nafa gode irin wannan ziyarar bazata d'in fa?

" Sonki ne duk yajawo hak'a husna k'in ki ki fusk'anci ne please husna!...

" wane tausayin sa taje sannan tace k'a kwantar da hank'alin ka, Indai har k'ai mijina ne zan Aure ka!...

" Tohm husna kullum haka kike cewa Amma ki sani cin amanar zuciya bai k'amace kiba...

" Hmmm Komai Na rayuwa hak'uri yak'i bukata!.. gobe zanfara skull..

" husna anya k'intaba soyayya? Allah yasa k'infara asa'a zamuyi waya inada case yanzu!...

" Gida ta shiga ta jibgo musu wasu Alawowi sukayi sallama ta k'oma...

Sa'id ba dawo gida ba sai gurin k'arfe 10 sannan ya k'ulle ko'ina dak'in fati ya shiga sannan yayi mata Addua ya fito yana shiga dak'in husna ya ga bacci ya k'washeta wayanta a sak'ale Ahank'ali yasa hannun sa zai cere wayar sai yaji ta riqo hannun nasa wane irin yar yaji sannan yaja wayar dubawar dazaiyi yaga dr suka gama waya dashi, murmushi yayi yace Na dai kusa rabak'u..

" Yana shiga Dak'insa wank'a yayi sannan ya tafi dak'in maryam tasa wasu fitinannun k'ayan bacci baisan lok'acin daya rungumeta ba yafara sumbatar ta!...

" Cik'in k'ankani lok'aci tafara mayar masa da martani sumbatar ta yayi hak'an yasa hank'alin ta yagushe for long nan k'uma suka.....

" Da safe bayan yayi wank'a suk'a dau hanya Tundaga titin uni din zak'asan haduwar ta husna tana gaba fati tana baya....

" Suna shiga Ana fara jarabawa duk abunda husna ta rubuta sai data tabbatar fatima ta rubuta irinsa k'usan awansu 4 sannan suk'a gama, 'yayan talakawa k'adanne sai manya manyan 'yayan masu k'udi....

" Bayan sallar azahar sannan ak'afara kiran sunan wayanda suk'aci...

" Husna duk tadamu..

" fati ce tace husna zamuci kikwantar da Hank'alin ki...

" Kuka tasaka tace wallahi wannan jami'ar ha'ince za'ayi...

" Sa'id ne yasa hannun sa ya goge mata hawayen ta yace haba tawan kada k'i badani mana!..

" Murmushi tayi sannan ta zauna kusa dashi, A hankali tace zan dad'e banga Abban ba!...

" Ne kuma bazan dad'e banga husna ta ba, zan dinga zuwa Ak'an lok'aci Nidai ku daure kuyi karatu please...

" Zamuyi abba,..

A lok'acin Ak'a fara k'iran sunan wayanda suk'a ci...

banguos university wanann shekara mutane 400 ne Acik'in adadi masu yawa da suk'a zana jarabawar shiga jami'a yadinga fadar course husna har ta yank'i huk'uncin basu fati kuwa hankalin ta yatashi...

" Rumgume sa'id tayi tana kuka can sukaji ance journalist apartment mass com... a lady with 97.5 result husna hameed sa'id.. Batasan lok'acin datayi wane tsalle ba Alhamdulilahi naci...

" shima wane Dadi yaji Sannan suk'a k'ara ji ance some one with 95.4 jabir abubakar, someone with 90.1 shukrah Abdullah. ..

" Husna itama tana nan munzama mu uku!

" A lady with 89.7 Fatimah hameed sa'id Nan fa suk'a fara murna..

" Sa'id sai da ya tabbatar sun kai kayansa yayi musu fada sosai dak'unan su ajeri husna shukrah fati sai wata rabia da suka tarar...

" Can yamma suk'a fara lecture husna ce ta fito tana jiran su fati rabia ce tace tawo muk'arasa sa tawo...

" Tohm husna tace mata sannan tayi hanyar wane lungu...

No husna tsaya cewar rabia u need to be carefull please k'in kinada kyau sosai ga shi kinada 'yar kiba which shape naki yafito so kidinga kula domin mak'arantar nan as kwai yan iska kuma wannan layin ba'a shi akwai gurari dayawa ma!..

" Saboda me??

"Muje nayo miki bayani acan suna shigewa wane yaro yace kut kunga wata baby kuwa?

" Haneef ba ruwanka da ita ba kasan ko aljana bace ba!..

" ku mutum ce fa u should look at her...

" Bataji su ba ballantana tasan me sukeyi.....

_KO YAYA RAYUWAR HUSNA ZATA KASANCE ACIKIN JAMI'AR?_

_YAYA DR ZAIYI DA SOYAYYAR TA?_

_ME AKE AIKATAWA A CIK'IN MAKARANTAR_

_YAYA SA'ID ZAIJI YANZU DAYAYI NISA DA HUSNA_

_ASP HASSAN YAZAIYI DA KAUNARTA?_

_MARYAM ZATAJE DADIN ZAMA DA SA'ID??_

MUJE ZUWA...

*INA GAISUWA GAREKU D'IN BIN MASOYA NA...*

*WHERE ARE YOU MY ABUBAKAR FA'IZA, SARATU LADAN INA GODIYA FOR THE LOVE ALLAH YAYI MUKU ALBARKA......*

*WANNAN SHAFIN NAKUNE MUTANEN KIRKI WATO MY FACEBOOK FAN GODIYA DA JINJINA AGAREKU DA IRIN KAUNAR DAKUKEYI MINI...*

*Urs Nana diso*



Email:kabba43@yahoo.com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO[3:45PM, 5/20/2017] ‪+234 803 426 9988‬: _30-35_

*A*
*UBA*

*NA DAUKE KA*



_NA_
_NANA DISO_


http://nanadisoo.blogspot.com

Suna k'arasawa hostel d'insu, husna tana shiga cik'in dak'inta taje An bude k'ofar d'ak'in cik'in k'aramin firgici ta k'alle k'ofar....

" Fatima ce rik'e da pillow a hannun ta!..

" Haba fati wannan wata irin d'abi'a ce? Ko sallama fa bak'iyi ba!...

" Sorry sis! Wallahi tsoron hostel d'innan Nak'eyi....

" And so?

" Nan zan k'wana, please karkice komai.

" K'ece komai bakya Ambaton Allah, Ina tabbatar mik'i bak'iyi Azk'ar ba!...

" Wallahi wasu Na'iya wasu ban iyaba! Ina k'okarin yin wayanda Na'iya...

" Good sai k'i kwanta bari Nak'ira rabi'a. A tare suk'a shigo suna hira...

" Rabi'a ce tasak'a dariya fati k'ema tsoro k'ik'eji?

" K'e dai bari, Rabi'a k'aratu Babu dad'i...

" Nema da sis d'ina tananan tare muk'e kwana but tunda ta mutu shik'enan Nak'e tsoron bangarin su....

" Husna ce tace Garin yaya ta mutu?

" Wai sunji practical awane skull sai motarsu tayi accident but ita daya ta mutu...

" Hmm Allah ya jik'anta, k'ina fad'a min halin uni d'innan...

" Ke husna bar zancen but akwai abubuwa da yawa wanda sai k'un kiyaye!..

" K'amar me dame?

"Has i tell you babu ruwank'i da kowa domin 'yayan president 'ya'yan governor da ma manyan masu k'udi, fasikan ci, cin hanci da rasawa k'e har zargin su akeyi da cult...

" Fati ce ta mik'i cult innalilahi anan d'in?

" Hak'a dai Naji Ance so babu ruwanku da kowa in lok'acin lecture yayi muje After Angama sai mu huce hostel baruwan mu da yawo...

" Husna ce tace oh my god rayuwa yanzu batada tabbas wallahi agurin neman ilimin ma!..

" Ai duk da hannun manyan k'asar nan d'an hak'a muk'i yaye mu dage da k'uma Addu'a...

Tundaga ranar fati bata wasa da sallah sun hade su 4 shukrah, fati ,rabia, da husna karatun su sukeyi babu wada hak'an yasa kullum sai sunyi waya da sa'id da maryam, husna da batasan inda wayarta tak'e ba bata waya da kowa...

●●●●●

Maryam k'e zaune A palour duk abun duniya ya isheta tarasa me k'e damunta Ga sa'id kullum zancen sa husna da fati abun har yafara bata haushi duk week yana gurin su...

" hajiya jamila ce atayi sallama ta shigo rik'e da leda...

" A'a hajiya yau k'ece A gidan namu!

" Maryam nice ya gida yak'okari?

" lafiya lou, ya Naku mutan gidan!...

" lafiya kalou, gulma Nakawo mik'i wai sa'id ne zai k'ara aure?

" Gabanta ne ya wane yank'e ya wad'i aure fa kikace hajiya?

" Toh zanyi mik'i k'arya ne irin wannan k'udi da yak'eyi k'insan bazai zauna hak'a ba...

" Ai k'uwa wallahi bai isaba bazai taba yihuwa ba! Wallahi babu shigeyar da zata shigomin gidana..

" Ai wannan k'adan k'i keyi ki tada bori da hauka sai ya fahimce abunda kike nufi, in bahaka ba Namiji sai ya kashe ki ba mutu, sai tarin bala'i k'uma duk girman gidan nan da k'ike gani wallahi tazo ta fitar dak'e...

" lok'aci daya taje wane malolo acik'in rantq dole nayi rashin mutunci dole Na hulakan ta duk wacce tayi k'okarin shigowa ai sa'id Nawane Ni daya!...

" To ne dai Natafi dai Anjiman k'i...

" Wane matsanan cin kuka maryam ta sak'i cike da ashar abak'in ta, tafi awa biyu tana sintiri....

" Larai tana dak'insu taji shiru har yanzu ba'ace ta dora girk'e ba, fitowa tayi tace hajiya me za'a dura?...

" Babu Abunda za'a dafawa mai cin Amanata, kowa sai dai ya k'wana da yunwa ki dafa muk'u indomie shik'uwa sai dai yaci yunwar cik'insa....

" Haba maryam mijink'i ne fa shine uban yarank'i rayuwar Aure sai Ana hak'uri, mak'awo ma yasan me masa kyauta!...

" To larai uwar bayani miji dai nawa ne ko? Kuma baza'a dafa masa ba, sai kiyi abunda zak'iyi...

" Bazanyi k'omai ba Amma k'iyi tak'a tsan tsan da duniya domin ta'ishi mai hank'ali wank'a....

"Mtsee, Ni bangank'i da allo ba ballanta na Nasan k'inyi sauk'a...

" Baba laraice ta shige dak'inta ta barta tsaye!...

" Sa'id ne ya shigo ya zauna yace sannu da gida my wife!..

" banza tayi masa ta cigaba da cin indomie...

" Maryam waya bata mik'i rai...

" Kaga malam baka da bak'in yimun magana, kowacce shigea ta shigo gidan nan Wallahi sai ta fita, Daman Ance duk wanda ya dauk'i miji uba zai mutu maraya!...

" Tsaki sa'id yayi yace sai dai ya mutu shege badai maraya ba!.. ko dank'inga ina kyale ki acik'i Gidan nan....

" Ba dai aure zak'a karaba muzuba mugani....

" Shege k'a fasa ba? To ne ba shege bani ba! K'e wai bak'ida labarin zanyi aure sai yanzu?Aure k'amar Nakara nagama ne zan Aure rabin raina wacce tak'e mutuk'ar sona wacce zata kula dani...

" k'uka tasak'a wallahi bak'a isa ba wallahi kayi kadan....

" Isa da yawa sai k'insan wacce zan aura tuk'an kuma bari k'iji duk inda zak'ije bazaki samota ba!... Amma yana tare da wannan k'arin maganar mak'ashin ka Yana k'usa da k'ai, Aure ba fashi sonnest ma!...

" Dak'inta ta shiga tana k'uka...

" sa'id yace Mace daya sai fitinar tsiya! Fita yayi yaje yasiyo yogurt da tsire...

" Ai wallahi sai yasan Dani yak'e magana zan tak'ura masa! Zai san bambancina da ita...

Shiryawa tayi cik'in wasu 'yan isk'an k'aya ko gewarta basu k'aiba, palour tafito tun daga bene yak'e kallon ta, frige tazo ta bude...

" Gaba daya hank'alin sa yafara tashi cik'in murya mara sauti yace ga yogurt d'ink'i...

" zuwa tayi ta dauk'a ta cinye ta tabbatar hank'alinsa Na k'anta yanzu..

" Maryam?

" Daga k'anta tayi da tak'ama yes?

" K'isani cewa Idan Namiji yace zai k'ara aure ba wai sai baya jindad'in aure bani ba! A'a ko da kuwa yanajin dad'in yanaso yak'ara wanine....

" Uhm hak'a suk'a sanar da k'ai? Wonderful yanzu Nasani Sai da safe...

" Directly wank'a yayi ya huce, cik'in dak'inta tana ganinsa tak'ara gyara k'wanciya, Sai data tabbatar ya mutu Ak'anta sannan ta mik'i tsaye ....

" Haba maryam k'ada kiyimin hak'a please, mala'iku suna tsene mik'i...

" uffan batace nasa ba ta wuce zata fita!...

" Rik'o hannun ta yayi please my wife...

" fizgewa tayi tace impossible! K'aje ka k'ara aure Zak'a samu morethan that ....

" Mik'iwa yayi, ya gabatar da Alwala sannan yayi sallah Tare da Adduo'in sa...


●●●●●

Fati ce tace ya k'amata this time around muje gida fa 2year is not easy...

" Kinga munada test yau k'uma zanje wani guri A cik'in skull d'innan...

" Husna nifa sai nakoma gida inaso naga mamata, after test dinnan munada 1week free yau 2years banganta ba!...

" Murmushi husna tayi tace ke 2years k'i kayi ne morethan 10years k'insan yadda Nak'eji kuwa? Amma burin mamana nayi k'aratu kuma inson fitowa da first class wannan yaron kullum dok'eni ya k'eyi...

" Shukrah ce tashigo kuzo mushiga kada lecturer d'in nan yazo k'unsan bai da k'irki...

" Sauri suk'ayi suka i'sa hll Husna Sai k'aratu tak'eyi wayanta ne ya buga hello Abba?

" Husna gani A cik'in mak'aranta!..

" fati Abba yazo quickly muje mugaisa...

" Aik'am sai k'in dawo, k'insan lecturer d'innan bai da m...

" please rabi'a come and excort me!..

" okay let go!..

" sunyi tafiya mai Nisa k'afin su samesa rabi'a ce ta gaida shi husna tace Abba ina yini?

" fine tawan ya skull?

" Skull ba dadi, murmushi tayi tace Naga k'ayi bak'i...

" Rik'e hannun ta yayi yace k'ina sona husna?

" Murmushi tayi tace da bazark'a Nak'e tak'a rawa ta A yanzu,ina sonk'a Abbana!...

" Oyah to k'ukoma see you next week's...



Please Login or Register in order to submit comment