Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

doguwar hira haka ba,

sai ya dafe kansa da hannunsa
yace yakamata muje gida haka Dr. tunda lokacin tashinka asibiti yayi kaina ke ciwo(dayake merah ya maida xamansu a gidansa ya hada nusee halimatu da affiya)

As a professional medical doctor a take dr.merah ya gano cewa bawani ciwon kai a tare dashi kawai he is helpless a cikin soyayyar matarsa,

sai yayi murmushi ya tashi ya taimakamasa ya tashi suka nufi mota.

Sadteeyesh💝

📝Hausa novel📚
[5:02pm, 10/6/2016] Fatyma Zahra Too Nv: [3:22PM, 3/9/2016] pherty🎤👯: [2:34AM, 3/6/2016] pherty🎤👯: .......ADON TAFIYA🚴🏻

©Fertymerh xarah💝

141 to 145

Alhamdulillah...! sauqi ya samu, watansa biyu a garin suka garxayo suka dawo nigeria tareda dimbin alheri daga merah

halimatu baa baro garinba sai da akayi miji shima dan nan qasar tamuce xamfara😜 aiki yakaishi pheonix, aminan junane da merah idan xaku tuna Bilal na mulki ko sarauta shiyasa baisha wahala wajen neman aurentaba kai tsaye aka bashi.

tym din da suka iso gidan sai sukaga komai ya cnxa na gidan tamkar babu wata halitta dake rayuwa acikinsa kasancewar inna da ummane kadai agidan duk sauran maaikatan sun gudu ganin daddy bayanan kuma babu mai biyansu ya rage daga maigadi sai malam sani damai wanke wanke acikin gida,

gashi dai akwai mata acikin gidan amma sun kasa kula da maaikatan gidan hr sukaje suka barshi ya tabbata da abbu yana nan da haka bata faru ba,

a ganina not all what man can do a woman could, wannan qaryace kawai ta bature dayake cewa what a man can do a woman can do better (nidai pherty am against it😏)

shidai namiji ko anqi ko anso shine shugaba domin Allah yabashi juriya da qarfin xuciyar da baibawa diya mace ba, bata ne babba mace tace xata hada kanta da namiji,

ubangiji s.w.a da kansa yace Arrijal kawwamuna alan nisa'i, kenan maintaining the belief that duk abinda namiji xaiyi mace ma xata iya hrma fiye dashi.

daddy ya girgixa kansa yana goge kwallar rashin abbu batare dayabari sun fahimcesaba yasa kai yafice.

sadiq naganin halimatu yaxo da gudu ya rungumeta yana dariya, ta cirasa sama tana dariya miss my little boy....shima dariya yake cikin jin dadin ganinta anashi tunanin itace mahaifyarsa saboda ita yasani yafi kuma shaquwa da ita duk gidan bayansu inna da umma, yasan abidi sosai dan yana xuwa akai akai inda yake yakan daukesa sufita gidan baxasu dawoba sai dare shiyasa yayi matuqar sabawa dasu.

nan da nan nusee taji shaawar son daukarsa sai ta kauda kawaicinta ta miqa hannu xata daukesa ga mamakinta sai ya make kafada hade da rungume halimatu alamar baxai jeba.

hr axuciyarta bataji dadiba sai dai bata nuna a fuskartaba illah murmushi datayi abidina na lura da yanayinta

halima kuwa sai dariya take tana cillasi sama tace ashe yaro yasan mahaifiyarsa mai masa son gsky,ba wacce xata kyautardakai ta manta dakai ba,

nusee bata kulataba sai kawai ta tabe bakinta tayi shigewarta dakin inna cike da jimamin rashin abbu😪

sanda suka dawo gida kai tsaye toilet ta nufa tayi wanka duk tana dauke da gajiya
[2:42AM, 3/6/2016] pherty🎤👯: tana tsaye gaban madubi tana tufke gashin kanta abidina ya shigo yayi tsaye daga bakin qofa yana kallonta baisan adadin qaunar da yake mata ba,

a hankali yake takawa qafarshi na nutsewa akan kilishin da aka malale dakin barcin da ita, har ya cimmata ya xagayeta da hannuwansa ya sanyata cikin qirjinsa ..wannan dare dai dai yake da darare dari agaresu, domin darene da akabiya bashin soyayya mai yawa aka baiwa so da qauna haqqinsa suke kuma fatan Allah yabasu xuria acikinsa.

watansu biyu da dawowa bikin halimatu yataso gadan gadan,

cikin ikon Allah aka soma bikin wannan karon hr merah sai dayo tattaki yaxo nigeria hr gidansu abidi tare da matarsa affiya.

tunda aka soma bikin take laulayin ciki,abinka da abu a hannu kai tsaye dr.merah ya gano hakan, farinciki a gun abidina hr yafi na wancan karon....
[3:34PM, 3/9/2016] pherty🎤👯: WATA BIYU da gama bikin halimatu suka daga xuwa malaysia badan komai ba sai dan cikawa nusayba burinta na xama cikakkiyar likitar haqori

A can ta qara haihuwa ta sami wani namijin mai sunan daddy suke kiransa Abba

xaman su a qasar zee ta takurasu da yawa badan komaiba sai dan nadamar da tayi tadawo akan abidi ya maidata tana kuka take roqonsa

sai hakan yabaiwa nusee tausayi ta shiga roqonsa akan ya haqura ya maidata fafur yaqi hrya nuja mata.bacin ransa ganin haka yasa taja bakinta tayi shiru.....

suna garin halimatu ta haihu itama dai namijin ne,

150 to 155

A gurgujrle pls😒

Shekara kwana gamai yawan rai....
a yaune ake yaye daliban jami'ar dake malaysia....ciki hrda nusayba wadda ta karbi kwallinta mai daraja ta farko,

cikin farinciki halimatu ta rungumeta dayake itama tana cikin yin nata karatun a pheonix tare da bilal.

Da tsulelen cikinta
[11:09AM, 3/11/2016] pherty🎤👯: ta iso nigeria, ga mamakinta abidina ya bata suprise ya buda mata NUSEE DENTAL HOSPITAL, cikin lokaci qanqani asibitin ya samu kafuwa sai son barka.

156 to 160

Sanye yake da shadda ruwan toka tayi matuqar fitarda kyawunsa babu hula a sumar kansa baqa wuluk kwance a dokin wuyansa kamar wani balarabe.

ya qaraso dardumar datake xaune ya sunkuya yana yi mata magana cikin kunnenta, sassanyar numfashinsa a fuskarta,qamshin alban din bakinsa a hancinta, qamshi yake na musamman mai kwantarda xuciya

barka da asuba sarauniyar xuciyata,inasonki da yawa,rayuwata seems to be difficult without you,my life is vile, idan.na rumtse idanuwana barci baya xuwa idan babu ke nusayba meyasa kika barni jiya?

yaga bata kulasaba sai wani yamutsa fuska take kamar tana hadiyar yawu ko magana ta kasa yimasa sai nishibtake idanu a warwaje sai kawai ya dauketa da ita da tirtsetsen cikinta yai waje yasata a mota kana yaciro wayarsa yakira umma da daddy.....


kokafin ya iso hrta fita hayyacinta dan ta galabaita sosai batasan inda kanta yake.ba,

da gudu ya shiga asibitin ya turo nurse suka shiga da ita, naquda gadan gadan amma faya taqi fashewa kamar haihuwar farin ko miye dalili oho,

abidi ya tsare yaqi fita daga dakin haihuwa ba korar da basu masa ba yaqi fita, duk ya gigice shima nothing worth comes easy,

lokaci daya tayi wani nishi mai qarfi ta qanqameshi sai ga sankaceciyar budurwa ta fado,mintuna biyar tsakani sai ga hussainar ta fado.......

murna gun abidi baa ko magana hr yaka sa rufe bakinsa, ya rungumeta cikin tsantsan qauna ya tabbata nusayba bata rageshi da komai ba xabin iyayensa yana alfahari dashi, nusayba taxama wata jigo ta rayuwarsa,ta xame masa ADON TAFIYA hayake ganin rabon samuntane yaxo dashi nigeria a wancan lokaci hr aka aura masa ita, a tunaninsa xee ce ADON TAFIYARSA malaysia ashe ba haka bane?

ya rungumeta cikin wani irin so mai ratsa xuciya da gangar jiki hr yakejin bai iya controlling dinsa to such an extent dat lamarin yaxo wani limit beyond his capability to ignore,har yakejin baxai iya rayuwa idan babu taba,
a cikin kunne ya rada mata kin xamemin ADON TAFIYA,ina alfahari dake inasonki nusayba........ murmushi kawai tayi cikin xafin ciwo ta shafi sumar kansa da hannunta daya....
idan kinsami sauqi xamuje church ne matar postor,
sai ta tunxure baki alamar bataso,
ya kyalkyace da dariya rungumota😂

Ranar suna yara sunci sunan Hayfah da Hayrah, suna kan anyishi sunan dangi ba irin abincin da baa ciba ba irin xanin da nusayba bata dauraba ba irin abin alherin da basu ganiba daga yan uwa da abokan arxiki iyayensu kayan jarirai sai a store aka loda su aka kulle, kudi kuwa a account dinta aka loda, atamfofi da lesuka akwati akwati jaka jaka haka aka dorasu daya kan daya.

Nusayba da halimatu sai son barka sun cikawa maxajensu gida da kyawawan ya'ya maxa da mata abin alfahari ga iyayensu.

161 to 165

Masha Allah Laquwata illah billah!

Nan na kawo qarshen labarin ADON TAFIYA🚴🏻 sai mun hadu a MATAR WAYE?

My regards to masoyan littafaina wadanda nasani da wadan da bansaniba🙋🏻🙋🏻

ol greetings to
Sadteeyesh💝
halamcy
xarah dange
baby aysher
ru'aiya
mmn boy
kdeey
maryam ramat
nafee anka
umboh
mmn aleesha
Ammin pherty
sally
princess
ammi lurv
hamxa mohd

dama wadanda ban ambata ba ban manta dakuba, tare da ku room mate😜.


Shin da gaske ne soyayya ba lallai ta xamo jigo wajen yin aure ba? wane irin aure ne yake dorewa, wane irine yafi nagarta tsakanin auren so da auren kauna.......duba littafin MATAR WAYE?

special tnks to my caring an loving grup
📝Hausa novel 1&2📚
Muqaru da juna(serdy& aysher)
mata masu duniya
nisa'ul jannah.

Sadteeyash na maku fatan alheri🙋🏻

📝Hausa novel📚 Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment