Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

waige
tace uncle ina halimata
da sauri ya dago yana kallonta a ransa sai fadi yake wa'ixa asabathum musibatun qalu inna lillahi wa inna ilaihir raji'un

meya faru uncle kota mutune,
ya gyada kansa yana share hawayen fuskarsa
summ.........ta qara faduwa sumamma.

Sadteeyash💝

📝Hausa novel📚
[4:56pm, 10/6/2016] Fatyma Zahra Too Nv: [6:29PM, 2/13/2016] Pherty🎤👯: ........ADON TAFIYA🚵🏻

©Fertymerh xarah💝

56 to 60

Kwana Biyu..!
Tunda ta farfado bata sake mgn ba inbanda kuka ba abinda takeyi kayan halimatu take rugumewa tayita kuka

idan abinci aka xo mata dashi baxata iya ciba dole sai da halimatu

duk wannan rashin jin ya kau ta xamo wata iri wanka ma idan baya tsawata mata ba batayi sannan abinda ke bata mamaki shi bai damu ba abinda yakeyi baidaina yana xama yaci abincinsa son ransa yayi kallo sannan yaficewarsa acewar inda xee xaije sannan batasan meyasa junaina bata yini a gidanba sai safe take xuwa idan taga ma abinci sai ta dauka ta fice sai wata safiyar sai ita kadaice xaune a gidan kamar mayya........

bakyajine ina mgn, ta juyo a raunane tana kallonsa bata taba kallonsa cikin nutsuwa ko ladabi ba sai bayan mutuwar halima abin hr mamaki yake basa musamman daya sameta akan sallaya ga qur'ani a gabanta, a tarihinta bai taba xaton ta iya wata aya ba ynda tasa mutanen jesus a gabanta sallah ma sai ya takurata takeyi

yace shi qur'ani daraja ne dashi sannan duk ynda kika wulaqantashi Allah baxai barkiba kema sai kin wulaqanta a duniya, dan haka ki maidashi inda kika daukosa dan bana tsammanin kinsan amfanin wata aya daga ciki..,

tayi shiru hade da maida kanta jikin cinyoyinta tana kuka sosai cikin kuka take fadin
Allah uncle nasani kuma kaima kasan tare mukayi sauka da halima hr kayi mana kyauta

yace na dauka tym dinda kika fara xuwa church komai yayi formating tunda kindawo nusee baby

uncle kadaina nusayba ne sunana ba nusee ba, bn taba xuwa church ba

qaryane idan baki taba xuwa ina kikasan wannan abinda kikeyi idan xakici abinci ina kika sami kayan

tatashi tana share hawayen fuskarta
uncle meyasa ni kakemin hakane... ta tunxure bakinta

ya ware idanunsa
ah qarya nayine bakiyi adduarsu ba?

tace ynxu nadaina fa, tiger ne yake koyamin wai idan naxama matarsa shi postor xai xama karmuje church bn iya adduar ba

au ashema kinada qudirin xuwa church din?
tace a'ah
yace tor bara kiji wannan tiger din da thug da komiye dayan oho matuqar kina tare dasu kina taba wannan qur'ani sai Allah ya qonaki

kace Allah uncle
a harxuqe yace qarya xn maki ne?

ta soma hawaye
tana fadin da dare halima tace nadaina xama dasu na riqa xama dakai inayima kwalliya shikenan nace baxan qara xama dasu ba
ya gyara tsayuwarsa yana kallonta cikin ido
yace sai me tace kiyi
[9:56PM, 2/13/2016] Pherty🎤👯: tace kuma tace duk abinda kakeso nayima xaka daina son wannan xee din sai kaso qawarmu qilama kace ni kakeso ka aureni

yace waxai so ki? ke kina so nane?
ta gyada kai hade da rufe fuskarta🙈
yace ni bana sonki xee nakeso kuma ita xan aura

ta ya mutsa fuskarta
tace baka sona uncle? kace baka sona ko, tor meyasa kake xaune dani baka kashe ni ba😏

ni ai bana yankan kai ballantana na kasheki

ta juya tana fadin uncle yace baya sona nima bana sonshi an i will not forget dis day......shima ya fice hade da tabe bakinsa.

A gajiya ta shigo gidan ta jefar da jakarta a kusa da inda yake xaune ta xauna a kusa dashi
tace uncle gobe baxanje skul ba badadi idan ba halimatu kuma uncle xainab tana min kuri ynxu banda yar uwa ita kadai takeda plsss uncle kadawo min da halimatu😪....

yayi shiru kamar baxaiyi mgn ba
sai kuma yace ana dawo da wanda ya mutune nusee?

ta tashi tana share kwalla ta nufi daki, da shigarta sai gabanta yayi mummunan faduwa ta juyo da hanxari tana kallonsa shima ita yake kallo
menene?
tace uncle naji qamshin halima, bana amfani da turarenta waye xai sa mata turare?

yace nine nasa saboda na tuna da ita
tace plsss uncle kagayamin gsky bata mutu ba ko? kullum ina mafarki da ita jikina bai taba bani ta mutu ba?

ya tashi yana fadin da tana raye ai xaki ganta ko xn boye tane,

ta xauna nan qasa ta soma kuka sosai kamar ranta yana ganin haka ya fice......

da dare ta dauki qaton blanket dinta ta nufi dakinsa dama tun bayan mutuwar halima ta koma dakinsa da barci saboda raxana da takeyi tana kiran halima

yana xaune akan gado da laptop dinsa ta xo ta kwanta a kafadarsa
tace uncle muje gida naga abbu kada nima na mutu.....

tor ita nigeria, xaki iya xama a qauye kenan? kiyi barci akan gadon kara kici tuwon qauye duk kin yarda da w....ta rufe masa baki da tafin hannunta

tace uncle pls let bygones be bygones, malam yace idan na mutu a qasa xaa sani

ya kyalkyace da dariya
yace ai nadauka nusee a akwati xaa sanyata cikin fridge tunda taxamo tasu

ta fashe da kuka ta qanqameshi
uncle nadaina kabari banason tiger ynxu
tor wakike so?
ni bana son kowa

yace tor shikenan kwanta
[10:20PM, 2/13/2016] Pherty🎤👯: 61 to 65

Ta kwanto ta jikinsa tana fadin uncle ka tuna wannan tatsuniya daka gayamana nida halima irinta nakeso kamin

ya ajiye laptop din ya juyo yana kallonta yace yau banajin hira barci xnyi kema kiyi naki barci gobe akwai skul..

plsss uncle ko dayace ni kayimin, ya janyeta daga jikinsa ya kwanta ta matso tana fadin gudnyt uncle, ya gyada kansa bai tanka ba

uncle bakamin kiss irina jiya ba
da mamaki yake kallonta
yace kiss kikeso nusayba
ta gyada kai tana nuna masa goshinta
anan xakamin uncle irinna india
yace tor aike ba india bace, ya rungumota yana fadin kiss baxai hadamu fada ba baby.....tunda ya fara kissing dinta yaji ya kasa controlling din kansa....

hot kisses kawai yake blowing ta kowacce kusurwa ta jikinta mai buqatan haka

tace enough uncle kabari haka bana son iskanci (uncle baisan tanayi ba) sai ta fashe da kuka tana qoqarin janye jikinta daga nasa, duk cixo da yakushin da take masa bai hanasa aiwatar da niyarsa ba tym din bata hayyacinta (pherty batasan komai ba🏃🏻🏃🏻🏃🏻)

washe gari sai kuka take tana fadin gida gida
sai wani nishadi yakeji ranar idan ya dubeta sai ya kwashe da dariya badan komai ba sai dan ynda take tfy qafafu a bude idan ya mata mgn sai tace ciwo tana kuka
yace skul fa baxakije bane
tayi shiru tayi kwanciyarta tana kuka,ya xauna gefenta da cup din tea a hannunsa
yace tashi kisha ko kadan ne kinji my baby
ta tunxure tana hawaye, ya kwanto a bayanta plssss ko kadanne
nan ma shiru tayi tana kuka wayyo ita abu ta shiga uku uncle ya kasheta sai ya tsura mata ido ya rasa mexai mata...

ranar yaga ta kansa komai sai da rarrashi take kuma duk a kwance tayini taxama wata sukuku ba walwala a tare da ita idanunta hr sun kumbura saboda kuka tausayinta yakeji sosai

da dare a daddafe ta tashi ko blanket bata dauka ba ta nufi dakinsa shi kuma tym din yana qoqarin xuwa inda take sai gata ta shigo suna hada ido sai ta tuno daren jiya da sauri ta juya ya biyota yana fadin menene

uncle gurin bai warke ba,ya soma dariya yana fadin ki tsaya kiji mana
tafice tana fadin a'ah uncle.

Sadteeyash💝

📝Hausa novel📚
[4:56pm, 10/6/2016] Fatyma Zahra Too Nv: [10:50PM, 2/15/2016] Pherty🎤👯: ........ADON TAFIYA🚵🏻

©Na fertymerh xarah💝

61 to 65

Gab da zata fita daga dakin ya riqo hannunta suna hada ido ta fashe da kuka
pls uncleeee
yace ba abinda xn miki xokiyi kwanciyarki ko kinaso ki kwanta kekadai a daki kiriqa mafarkin halima na baki tsoro

tayi saurin girgixa kanta
nooo uncle
ya riqo hannunta yaje da ita hr bakin gado ya kwantar da ita hade da lulluba mata blanket yaje ya xauna gaban computer sa......

tayi shiru xuciyarta cike da tunani iri iri abu ya tunkushe mata xuciya uncle shine ya gaya mata idan mace ta taba namiji ciki take kuma shine yake iskanci da ita ynxu idan tayi ciki kasheta xaayi sai ta fashe da kuka
wayyo abbu
ya juyo da mamaki yana kallonta
menene kuma?
tace bakaine ba so kake nayi ciki a kasheni

ya taso yana fadin inji waye?
kaine kagayamin uncle
yace ai ba wannan nake nufi meya kawo mgnr ynxu keda nace kiyi barci
ta cigaba da kuka
ya hau gadon yana fadin ai irinsu tiger nake nufi idan baki sani ba ko.mgn kika qara masu ALLAH xai qonaki

tace uncle ai na daina masu mgn tunda halima ta mutu

yace idan muna mgn kidaina fadin halima ta mutu ki kwanta ynxu ko kiss kikeso irin na jiya wannan na india din😉

ta tunxure bakinta
ni banaso
yace tor ki kwanta
ta kwanta tana fadin xnyi barci naga halima uncle
ya tashi yana fadin ai xatama xo maki tunda tana ranki
tayi shiru tana kallonsa idanunta na cika da kwallah lokacin data tuna ganinta na qarshe da halimatu sai mgnr ta fado mata a rai inda halima kecewa kamar tana da aure ,qaryane batada aure.
xumbur ta tashi tana fadin uncle
ya juyo yana kallonta cikin qosawa
yace menene kuma?
wai halima tace inada aure waye mijina uncle

cikin fargaba yake kallonta
yace yaushe ta gaya maki hakan
cikin kuka tace ranar da xata mutu uncle, kuma uncle tagayamin na rabu da thug da tiger tace na gyara rayuwata naxama mai kirki nadaina neman tsokana na riqa gaida mutane

ya rufe computer ya taso yana fadin ashe halima tagayamaki abubuwa masu muhimmanci nusayba amma meyasa duk bakya amfani dasu

tayi far da ido tana kallonsa
uncle nadaina neman tsokana ai
yace shikenan ki kwanta
uncle baka gayamin mijina ba inaso nasanshi inaso na riqa kula dashi inamasa girki kamar ynda malam yace a islamiya

yace nusayba gayamin ynda ake kula da miji

tatashi tana dariya
uncle so kake na gayama kaje ka gayawa matarka tariqa yima ne
yace eh
tace chab lallaima uncle nixakama wayo ingayama kaqi gayamin mijina ko naqi wayon

yayi shiru yana tunani the best thing shine ya gayamata gsky
a sanyaye yace nine mijinki
ta tsura masa ido murmushin fuskarta ya kau sai ga hawaye na xubo mata
yace menene
tace ni meyasa baa min bikin aure ba, ba dinner ba walima haka ake aure uncle kuma ai bamuyi hoton biki ba😭

ya sauke numfashi a xatonsa xatace bata sonsa ne kodayake batasan miye soba

yace kibari xaa miki biki idan munje gida

ta kwanta tana dariya cikin jin dadi sai kuma ta tashi tana yatsina fuskarta
[12:08AM, 2/16/2016] Pherty🎤👯: uncle ita xee fa aurenta xakayi
ya gyada kai yana kallonta
yace kinga ita ina sonta ai
nikuma baka sona ko uncle nima bana sonka xn canxa wani miji
yace a,ah ai dan inasonki xan aurota sai ta riqa yimana girki tana haifamana yara tana mana renon yara ke kuma kiyi kwanciyarki kina kallonta

ta kyalkyace da dariya hade da fadawa jikinsa
da gske uncle
ya gyada kansa
tace uncle kuma xata riqa gyaramin daki ko
ya gyada kansa yana kallonta
yace kome kikeso xata miki karki damu kinji
ta gyada kanta ta kwanta tana dariya.hade da lumshe idanuwanta

66 to 70

2 Months later

A skul sai faman dariya take tana qarawa ta juyo kacokan tana kallonta

tace shi wannan uncle mustapha din wawa ne ai bakiga ynda yakecin cingam kamar karuwa ba hr tausayi yake bani

karo na biyu suka qara kyalkyacewa da dariya dai dai lokacin tiger ya iso wurin

nusee mekike nufi ne?
ta murtuqe fuska ta tashi tana fadin
inaji mun gama mgn tuntuni uncle dina yace Allah xai qonani idan ina tsayuwa dakai

yace tor idan naxama musulmi fa, nifa sonki nake kuma aurenki xnyi pls nusee

tayi shiru kamar baxatayi mgn ba sai kuma
tace tor shikenan kabari na tambayi uncle idan ba haramun bane sai na aureka idan kaxama musulmi

yayi dariya sosai cikin farinciki hrda tsalle anan ta lura da film din dake hannunsa

tace wannan wane irin film ne?
ya soma inda inda
yace aikena akayi dashi
tace ka aramin naga kamar india film ne uncle dina nason india sosai
yace ba india film bane cover ce kawai but bashi bane aciki
tace nidai ka aramin idan xaka aramin
yace a'ah baxan baki ba gsky
ta fisge film din tana fadin ashema baxaka iya aramin kayankaba kuma kake cewa kana sona, ta juya ta kalli qawarta tace ummi sai gobe ta fice ya bita da kallo kawai cike da tsoro da mamaki dan b.f ne aciki🙆🏻

Tun a hanya takejin kanta wata iri kamar maijin xaxzabi hr drop na ajiyeta a gida.

ba kowa a falon tayi shigewarta daki ta kwanta ko abinci bata nema ba kafin kace me sai ga xaxxabi ya rufeta

shigowarsa dakin yayi dai dai da fara amai ta da sauri ya isa gurinta ya dagota yana kallonta
menene,me kikace haka, meke damunki?

tayi luuuuuuu ba alamun qarfi a jikinta ta fada jikinsa ragwaf yafita da sauri yakira junaina akan taxo ta gyara dakin sannan ya dauketa ya nufi toilet da ita ya soma cire mata kayanta

ta riqe masa hannu
uncle wanka xakayimin ne?
ya gyada kansa
shikenan sai kaga jikina ni banaso
yayi shiru yana kallonta kafin
yace naga kamar baxaki iya bane
cikin kuka tace xn iya uncle kabarni
ya janye hannunsa daga jikinta ya fice yana fadin
tor kiyi sauri kixo muje asibiti.....

sanda ta fito bata wani dadeba tagama shirinta suka nufi asibiti anan likinta yake gayamasu dan qaramin cikin dake jikinta

ai kuwa tanaji ta dora hannu aka🙆🏻 tasaki qara
wayyo ta shiga uku ta lalace tayi ciki xaa kasheta,uncle yaci amanarta

ya riqota yana fadin
k meyasa bakida hankaline meyasa kwakwalwarki batada tunanine,meyasa halina tafiki wayo da hankali alhali kuna sa'o'i daya?

ta cigaba da kuka tana fadin
kaci amanata uncle
ganin tanaso tara masu mutane ya dauketa cak sai a motarsa,

suna isa gida ta tadda wata rigima kuka take tana qarawa ita yaci amanarta ya mata ciki ita bataso akasheta kamar ynda yace

cikin dabara
yace sau nawa nayimaki ne?
tace sau daya
yace tor shine xaayi ciki ai sai anyi sau uku ne
[12:46AM, 2/16/2016] Pherty🎤👯: tacigaba da kuka tana fadin aikaine kace sau dayama anayi ni banaso uncle kaciremin kada aji akasheni

yace ba wanda xaiji ke bakyason baby ne, ni inaso bakisan cikin shine albarkar aure ba?

ta girgixa kanta tana kallonsa

yace tor ynxu kinsani as your age 17yrs yakamata kisan wannan

idan kin haihu yaro mai kyau sai kiriqa goya abinki kinamasa wasa idan yayi laifi kiyi masa fada ko bakyaso kinawa babynki tawai yana dariya

ta share hawayenta tana dariya sosai taxo kusa dashi
tace tor uncle xaka siyamasa kayan wasa ne
ya gyada kansa yana kallonta da murmushi
tor uncle shima xakasashi makarantane
nan ma ya gyada mata Kai

batare datasake mgn ba tatashi ta fice batare da tunanin komai ba ta dauko film din tasanya tana kallo abinda batasaniba na batsa ne aciki wayone akayi akasanya a cover india film

a xahirin gsky idanunta ne kawai akan t.v amma hankalinta da tunaninta yatafi uwa duniya ta tunanin ynda xata shayar da babynta hrtakejin inama halimatu nanan tasan xata tayata renon, sai tasoma dariya dai dai lokacin ya shigo ganin uajita shiru

caraf idanunsa nakai akan plasma t.v dake dakin ya dubeta sai faman dariya take

cikin tsawa yace
ke nusayba menene kike kallo haka

a tsorace ta tashi tana kallonsa kafin ta maida kallontaga t.v tayi saurin kauda fuskarta gefe tana fadin
lah uncle banice na sanyaba india nasanya
da qafa yayi shuri da dvd sai gata tsakiyan dakin ta tarwatse
yace ina kikasameshi

a tsorace take dashi ganin yanayinsa tasoma ja da baya
uncle tiger ne y........tayi shiru sakamakon marinda ya dauke ta dashi tayi tangal tangal xata fadi ya fisgota sai da tabigi qirjinsa

xn koya maki hankaline tunda bakidashi
tafashe da kuka
uncle inada hankali.......sai kuma ta saki qara hade da riqe cikinta
wayyo uncle cikina xn mutu ta qanqameshi kafin kace me sai ga jini nabin qafafunta ya rumtse idanunsa cike da takaici kafin ya dauketa ya fita da ita

a asibiti aka sanar cikin ya xube xasuyi mata wankin mara ya hana shi bai yarda ba dole aka rubuta mata mgn idan tanasha cikin xai wanke

suna isowa gida ya soma hada mata kayanta a trolley wannan karon yagaji haqurinsa na xama da ita ya qare ya danyi rubutu a takarda ya dunqule ya dauki wani card ya riqo hannunta suka fito

a airpot ya miqa mata trolley yana kallonta
yace kije gida kafin naxo
tace meyasa xnje nikadai alhali bansan gidaba
yacr idan jirginku ya sauka malam sani na airport na jiranki xaki ganshi
ta soma hawaye uncle kayi haquri nabari baxan qara ba pls uncle
ya miqa mata i.v yana fadin
ki kaiwa daddy wanna. card din na aure nane da xee wannan takardar kuma kiriqeta a hannunki takice

ta tuna malam yace ana rubuta saki a takarda kuma tana gani a fil sannan malam yace mutuwar aure ba qaramin abu bane hassalima bashida dadi kuma iyaye basajin dadi kenan itama idan inna da abbu sukagani baxasuji dadiba koda yakema ai basusan da auren ba tunda ko biki baayiba

uncle ka sake nine?
yace oho inkinje xaki gani
pls uncle baxan qaraba kayi haquri nadaina ta soma kuka tana roqonsa amma yaqi saurarenta yaja hannunta ya shigarda ita cikin jirgi

tana kuka tana daga masa hannu hr jirgin ya daga duk sai yaji ba dadi jikinsa yayi sanyi juyowar da xaiyi sukayi ido hudu da halimatu fuskarta sharkaf da hawaye

yaya kada kacemin ka saki nusayba ne katurata gida? ta riqosa tana kuka sosai
tace meyasa xaka rabani da ita
meyasa xaka rabu da ita
meyasa ka cutarda qurciyarta
meyasa kaqi gayamata gsky abinda ke faruwa, ya riqo kafadarta

cool down halima, kisan mekike gayamin nifa yayanki nusayba qanwatace kuma matata idan hr xn cutardake tor tabbas itama xn cutarda ita....

cikin kuka ta fisge jikinta daga nasa
qaryane yaya idan hr baka cutar da itaba kagayamin dalilinka na boyeni daga gareta kagayamin meyasa ka rabani da ita meyasa ka rabamana gida, meyasa ka rabamana skul kuma meyasa nake xaune a gidan frnd dinka?

yayi shiru idanunsa akan nata yana kallonta.

Sadteeyash💝

📝Hausa novel📚


[4:57pm, 10/6/2016] Fatyma Zahra Too Nv: [9:42PM, 2/19/2016] Pherty🎤👯: .....ADON TAFIYA🚴🏻

©Fertymerh xarah💝

71 to 75

Ta juya ta fice tana kuka sosai, yabi bayanta batare da yayi mata mgn ba, hr suka iso gidan kuka take kai tsaye dakinsu ta nufa ta bude sirf dinsu bakomai ciki na nusayba duk ya kwashe ya hada mata sai kayanta dake ciki ta fada kan gado tana kuka sosai batajin xata cigaba da xama a garin idan ba nusayba itama dole xata bita.

Washe gari

da sassafe ya shigo dakinta cikin shirinsa na xuwa skul yasameta xaune dafe da goshinta

cike da mamaki
yace mekike jirane hr ynxu baki shirya ba

a raunane take kallonsa
tace mrng yaya
bai amsaba ya kafeta da idanuwansa

ta sauke idanuwanta daga nasa tana fadin
idan karatun nusayba ya tsaya tamkar nawane ya tsaya yaya, tare mukaxo muyi karatu kuma tare aka sanyamu taya kake tunanin xncigaba da karatu babu ita

yace amma ita tsawon lokacin da kina kwance a asibiti ai tana xuwa skul batare data damu ba

ta tashi tana fadin
yaya xuciyar nusayba daban take datawa, xuciyar nusayba cike take da qurciya koda ace tana xuwa skul na tabbata batajin dadi a xuciyarta kuma tana cike da kewata.....

yace wannan tunaniniine halimatu, ynxu kitashi kishirya na ajiyeki skul

yaya kayi haquri gskyr xuciyata nake gayama baxan iya cigaba da karatu ba babu nusayba ba idan dolene naje itama adawo da ita pls yayaaa.....

yayi jim kafin
yace xee xataxo anjima kada kibarta ita kadai a falo kixauna tare da ita kafin nadawo

ta juyo tanayi.masa wani kallo danayi matuqar bashi mamaki ta nuna kanta da dan yatsa tana kallonshi
tace yaya ni kakae cewa na xauna da xee
yace ke din akwai wata halimatu ne bayanke?

tace babu, ta juya batare datayi mgn ba amma aranta wlhy baxata xauna da itaba a falon xatabarta taci kanta......

🇳🇬

WAIWAYE ADON TAFIYA🚴🏻

Tunda jirginsu ya sauka nigeria a sokoto take ware idanuwanta tana kallon gari

tace ashema garin yanada kyau amma ba kamar xamfara ba😜

tana ganin malam sani kuwa taganesa
[9:04AM, 2/20/2016] Pherty🎤👯: ta janyo tfolley da kyar tana fadin
un le ya fiye mugunta wadanan kayan a tunaninsa xn iya daukarsune

malam sani ya qaraso ya karbi jakar ya sanya a booth kana ta xagaya ta shiga motar

suna isowa gida tasoma kallon gidan babban gidane da dariya a fuskarta ta juyo tana kallon malam sani

tace kace wlhy hrda inna da abbu suna wannan gidan?

ya gyada kansa kawai yana kallonta
a ranta taji dadi ba gadon kara ko gadon qarfe, ba cin tuwo e.t.c sai tayi tunanin ai nan nigeria ba ice-cream, ba pixxa e.t.c ta shagwabe fuska idanunta suka kawo kwallah

shikenan ma ta manta uncle ya saketa baxata qara komawa can malaysia ba da kyar ta shiga gidan tana kuka sosai tana wayyo Allah nashiga uku

inna tafito tana fadin murya wa nakeji haka kamar ta nusayba,

tana ganinta ta fada jikinta tana kuka sosai

inna ta hankada ta tana fadin k shikenan hr ynxu bakida tunani bakisan kinshigo gidan mutane kiyi sallama ba sai kawai kishigo da wayyo kina kuka

wannan wace irin dabia ce nusayba wayyo ai batada kyau

ta qara faduwa qasa tana kuka sosai hr ya janyo hankalin su daddy suka fito tare da abbu umma na bayansu

abbu yace menene haka anyi mutuwane
ta gyada kai tana kallonsu mutuwa biyu akayi abbu

a raxane duk suka qaraso gareta cike da tashin hankali kada dai abidina da halimatu ne suka rasu

tace daddy uncle aure xaiyi shine ya maidani gida wai banajin mgn naqi nayi hankali shine xai auri wannan xee din marar kyau

yace tor waye ya mutu
ta qara tsananta kukanta tana fadin halimatu ce
cike da fargaba lokaci daya suka amsa Da wa?
tace da aurena, wai ya sakeni ya gaji dani

duk suka sauke ajiyar xuciya
abbu yace waye yace maki halimatu ta rasune
tace abbu agabana ta rasu wlhy😭

yace ba gsky bane halimatu tunda take kwance a asibiti muna waya da ita abidi ya hanamana xuwa muganta

ta xare idanu tana kallonsa da mamaki
tace abbu halimatu ta mutu fa anyi watanni fa....ya katseta cike da garaji
yace naji kina fadin aurenki ya mutu meya kasheshi kuma saki nawane?

tace wlhy bnyi komai ba abbu yace ni bnda wayo kuma nafiye rigima wai naqi na girma shine ya sakeni.....

ta miqawa daddy i.v din tana share kwallah
wai aure xaiyi ni baya sona😭

ya karba yana fadin ita wannan takardar ta hannunkifa ta mecece

tafice tana kuka tana fadin wannan tawace uncle yabani yace tawace tayi shigewarta dakin tana kuka

duk iya qoqarin daddy na samun abidi a waya abin ya gagara cos taqi xuwa ransa yayi matuqar baci da wannan sakin, abbu dai baice komaiba amma ance lbr xuciya a tambayi fuska.......

kwana biyu inna ta taddata falo sai faman ciye ciye take

tace nusayba kodai kinada cikine?

hhhhhh ai ya xube inna shiyasama uncle yace nadawo gida.

k kika xubar da cikinne?

ta tsura mata ido alamar tunani
tace nidai bansani ba inna

inna tayi shiru,
tace inna kinsan me nakeson ci
a'ah
wlhy hanjin rago inna
hanjin lfy nusaiba
bani kudi inje insiyo
tace a ina?
a kasuwa ni idan banciba mutuwa xnyi, ta tashi ta fice daddy tasama a falo da hawayenta
ni daddy hanji nakeson ci ynxu
hanji kuma nusayba
tace eh
hanjin kawai kikeso ba wani abu
ta saki murmushi ta xauna daddy anan garin akwai ice-cream ne?
yace kwarai da gske
tace tor hrdashi, idan na tuna sauran xngayama
yace tor shikenan bara malam sani yaxo ya siyamaki......

minti talatin da fitar sani sai gashi ya dawo da saqon
[9:12AM, 2/20/2016] Pherty🎤👯: ai kuwa bata jira komaiba taje kitchen ta kunna gas ta dora tukunya, ba wankewa ba komai ta xuba kayan ciki a tukunya

minti goma goma ana juya hanji yawunta hr tsinkewa yake tanayi tana dode hanci🙊

kome tagani sai taje ta dauko turare tana fesawa a hanji😂 umma ta shigo tana fadin turare kike xubawa a girkine ta dubi indo tana fadin k indo meyasa baki gyara mataba

tace hjy hr xn gyara mata tace bataso saboda nafiye kwadayi kuma hanjinma baa gyarasu aka fitarda kashiba shiyasa suke wari

umma ta sauke tukunyar hade da kashe gas din
tace meyasa kikesa turare aciki

ta tunxuro baki tana kallonta
ai naji basu qamshi sai wari shine nakesa turare suyi qamshi🙆🏻.

Sadteeyash💝

📝Hausa novel📚
[4:57pm, 10/6/2016] Fatyma Zahra Too Nv: [7:15PM, 2/21/2016] Pherty🎤👯: ........ADON TAFIYA🚵🏻

©Fertymerh xarah💝

76 to 80

A harxuqe umma ke kallonta
tace ke fice kiban guri marar wayo, baki gyara hanji kika cire kashi ba kike tunanin xasuyi qamshi inbanda wauta menene na sanya turare a abinci

ta dubeta idanunta taf da hawaye
tace nidai xnci a haka kibarmin abina
tace tor baxakiciba xubarwa xnyi

nusee ta fita tana kuka,ai kuwa ta tayarda wata fitina a gidan dole badan umma tasoba tasake bayarda kudi aka siyo mata da kanta ta gyara mata ta soya mata,

Bayan kwana biyu!
cikin dare ta kasa barci sai juye juye take akan gado ciwon kai ya hana mata barci, sai ta soma hawaye ta sauko daga saman gadon amaimakon ta tayarda inna sai

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment