Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tafito tsakar gida ta xauna ta soma kuka

kukanta yafito da mutanen gidan a tsorace cikin dare

daddy yace menene nusayba me akayi ne? cikin kuka ta soma mgn

kai na ke ciwo😭
umma ta girgixa kanta kawai ta juya ta fice, dama inna da abbu basu fito ba sunsan baxai wuce shirmenta bane

daddy yace tor shine baxakisha magani ba xakixo nan kina kuka ki hana mutanen gida barci meyasa bakida tunanine?

a maimakon tayi magana sai ta cigaba da kuka tana sheshsheqa, ya shiga sashensa yaje ya dauko mata paracetamol yabata
yace jeki dauko ruwa a fridge kisha maganin.

ni baxan iya tashiba hrda qafafuna ke ciwo😭
yayi shiru yana kallonta sai ma yakejin baiga lefin abidina ba dan ya saketa hr ynxu akwai gyara a lamuran nusayba 17yrs amma batasan kantaba, ko yaushe xatayi hankali?

da kanshi ya dauko mata swan yabata ta bude maganin tasa bakinta hade da korawa da ruwa, hadiye maganin keda wuya sai tasoma amai, ya duqa ya riqota yana fadin
ashe abinda gske ne,me kikaci hakane? dai dai lokacin inna ta fito ita ta taimaka mata ta gyara jikinta ta shigar da ita daki washe gari sukayi asibiti da ita nan likita ke shaida masu cikin dake jikinta
ta soma kuka tana fadin ita bata sake iskanci da kowa ba qarya likitan keyi.

abin ya daurewa daddy kai ya dubi likitan
yace cikin dake jikinta fa yafita wata biyu da suka wuce sannan ynxu batada aure ta ina ciki xai shiga dr.

Dr.Bakori yayi murmushi yana kallon Dr.Aiman Merah da mulki ya hana masa dagowa ya duqufa kan rubutun da yake kamar bayajin mesuke fada

ya bawa daddy result din
[7:44PM, 2/21/2016] Pherty🎤👯: yana fadin cikin bai xube ba a wancan lokacin kamar ynda ya nuna watansa hudu ynxu, ciwon kai da takeyi da ciwon mara bai debe nasaba da rashin jin mgnrta meyiwuwa ta cika tsalle tsalle ne saboda naga qurciya xallah a idanuwanta ynda take hararata....

daddy yace ikon Allah, amma Dr. naga cikin bai taso ba kuma wata hudu.....tayi caraf
tace daddy ya soma girma fa ina ganin sa duk naje wanka bara kagani ta soma kiciniyar cire hijabi yayi saurin riqeta

yace kibarshi.......,Sai a lokacin Dr.Merah ya dago cikin qasaita ya dubeta yanayinta ya birgeshi da alama yarinyar batada nutsuwa, suna hada ido tayi saurin kawarda kanta badan komai ba sai dan kwarjinin da yayi mata.

ya maida kallonsa ga daddy
yace cikin xai taso, dan batada jiki sosaine amma sai dai ta kiyaye tsalle tsallen da takeyi duk da motsa jiki yana da kyau ga mace mai ciki amma bnda tsalle ko Saif, ya fada yana kallon dr.bakori shima ya gyada kai......

A GURGUJE PLS😒
kuyi haquri pls....5 mnth later😜

Ciki ya girma da kyar nusee k tfy hr lokacin su abidi basu dawo ba kuma baa sanardasu cikin nusayba na nan ba,

a wata safiya ciwon mara yasata a gaba kuka wiwi hr masu aikin gidan najiyota wai xata mutu....

wasa wasa hr dare ana abu daya dole sukayi asibiti da ita duk ta jigata ta wahala nishima da kyar take inna sai hawaye take tana mata addu'oi

Dr.fulani ta karbi labour din cikin ikon Allah sai gata ta santalo qaton saurayinta sak abidina, abin mamaki tunda haihuwar taxo tayi shiru batasake kukaba sai hawaye shirunta ya sanya su daddy tsoro suna xaton ko rai yayi halinsa basusan nusee an tuna Allah ba sai addua ake axuciya yau ba batun jesus😂....

tunda ta haihu ta koma wata iri sukuku ko mgn batayi sai dai tabi mutane da kallo kuma taqi karban yaron tabasa nono dan ma yanada haquri yana tsutsan yatsa abin yaxo da sauqi......

dai dai wannan lokacin halimatu tafito rataye da jakarta tana janye da trolley ta sami abidi da xee a falo a tsaye take kallonsu ya tashi yana fadin ina xakije halima

yaya kayi haquri amma nagaji da xama nayi haqurin rashin yar uwata na tsawon watanni wannan.karon baxan jureba jiya nayi mummunan mafarki da ita inaso naje naga yar uwata..

meyasa baxaki jira muje tareba nectwk idan nagama exam

tace baxan jure xama dakai da waccan daba muharramarkaba a gida daya

yaya kana bani mamaki,ina kamanta hankalinka meyasa kake xaune da maccen daba muharramarkaba, bana xarginka dayin xina dannasan ba dabia kabace amma annabi s.a.w yace lallai an rubutawa kowane mutum kasonsa daga cikin xina kuma babu makawa sai ya gamu da ita, babu shakka idanu biyu suna xina,xinarsu itace kallo, kunnuwa biyu xinarsu itace saurare,harshe xinarsa itace magana, hannu kuma xinarsa itace tabawa, kuma xuciya tana shaawa kuma tana buri, farji shike gasgasta hakan ko kuma ya qaryatashi, ina gayama hakane yaya dan ina qaunarka inaso kayi gaggawar sallamar wannan matar
[7:49PM, 2/21/2016] Pherty🎤👯: tun shaidan bai maku mugunya huduba a xuciyaba....

yace naji amma kijirani 6days ne kawai ya ragemin a garinnan kuma aranar xaa dauramin aure da xee sai muxo gida....

takaici ya hana mata mgn sai ga hawaye nabin fuskarta
yaya ashe da gske bakason nusayba,ashe hrxaka iya mantawa da ita ka nemi wata ba komai Allah ya xaba mata mafi alheri taja trollly da qarfi ta fice abinta tana kuka, dole badan yasoba ya rakata airport sai dayaga tashin jirginsu kana ya dawo gida.
ko ya haduwar halimatu da nusayba xata kasance(ku biyo pherty kuji🏃🏻🏃🏻)


Pls duk mai wannan littafin nawa ya turomin
*JIDDAH 1
*HERLEEMERTU
*LABARI NA

Sadteeyesh💝

📝Hausa novel📚
[4:57pm, 10/6/2016] Fatyma Zahra Too Nv: [8:34AM, 2/23/2016] Pherty🎤👯: .......ADOTAFIYA🚵🏻

©🏻Fertymerxarah💝

81 to 85

Tunda ta tashi barcin rana takejin qamshin turaren daya kasa gushewa daga tunaninta,tasan su biyu ke amfani da turaren amma tun bayan dawowarta daga Malaysia daya qare bata qara ganin irinsaba.
Tor waye mai wannan turaren?

Ta sauko daga saman gadon tana miqa tare da fadin
Alhamdulillahi lazi ahyana ba'adama amatana wa ilaihir nushur.

Ta fito falon cike yake da yan uwa da abokan arxiki maqota masu xuwa yimata barka da haihuwa,ta tunxure bakinta,
Ita wannan taron da ake masu a gida ya soma isarta sai kace basu taba ganin jaririba a rayuwarsu,bata kula kowa ba ta fice suka bita da kallo suna sannu nusayba amma taqi ta amsa,

Gab da zata fice taji an riqota ta juyo cike da masifa caraf suka hada ido ai kuwa sai tasoma qara tana kiciniyar raba Halimatu daga jikinta

Abbu ya fito da sauran mutanen dake falon,Halima tasaketa jikinta a sanyaye idanunta sun kawo kwallah

Tace nikike gudu nusayba?
Tace aike ba mutum bace fatalwace ance idan mutum ya mutu baya dawowa,aka soma dariya,ta fashe da kuka
Tace wlhy ta mutu, abbu ya dafata
Yace bana gaya miki bata mutu ba tana kwancene a asibiti

Tace amma uncle ne yace ta mutu fa
Halima tace cewa ne yayi kawai Dan ki nutsu amma baki cnxaba,ina kwance a asibiti dana Sami lfy yakaini gidan abokinsa acewar qila xakiyi hankali, ta juya tana kallonta
Kice wlhy baki mutuba? Halima tayi murmushi kawai tafice umma tamiqo mata jariri

Tace jekibasa abincinsa sai kuka yake,ta tunxure baki tana buga qafafunta a qasa ta maida hannuwanta baya alamar bata karbansa

Tace ni shikenan sai yata shamin kaya alhali ni bn taba sha Masa feeder ba😳

Ankayi shiru ana kallonta umma taja hannunta a fusace tayi daki da ita fuskarta a daure
Tace karbar shi kibashi yasha kona cimaki mutunci ynxu, ta karbeshi tana hawaye ta soma bashi tana rumtse idanuwanta

Tace umma akwai xafi,
Tace nasani ki daure mana haihuwa batayi wuyaba sai shayarwa..
Cikin kuka tace wlhy nima sai nasha feeder sa na shanye madarar dake ciki🙆🏼

Umma tace tor shikenan.....

Kwana biyu sai dar_dar take da Halimatu takasa sakin jikinta da ita kamar da duk ynda halima taso,ko jariri ta dauka nusee xata aika akarbo wai karta cinyeshi.

Ranar suna nema tasaki jiki da ita duk shirin daxatayi itake gyaramata,

Yaron yaci sunan Abbu wato Abubakar suke kiransa sadiq.

Taron sunan ya qayatu anyi biki sosai kuma gwargwado daddy ya kashe kudi,

Duk inda ake bikin kudi ko babu gayyata sai kagahalamcy
Nadaisan nusee ta gayyaci gudan jini da tsoka Aysher da serdy, gasu kheedy,ummi aysher, mmn khady, mmn boy, mahasin, mami gimba,xarah dange,sally moh, ru'aiya,xinatu,xee, hassana ,rabi'a,nabila, rashida,sa'a,fidoo, kofa, bebinga da duk ma masoyan nusee daban ambataba nasanma yawa ndaku👪👪👪👪👪👪👪👪👪👪nidai pherty kobaa gayyaceniba bakomai tunda ga kishiyhalamcy😜xata wakilceni kuma dole nasamu babbarabo👯.

86 to 90

Bayan suna tana xaune tana harhada kayan data samu ga bikin da kyaututtuka da daddy da umma suka mata sai ga Halima tashigo taxauna a kusa da ita hade da atishawa
Tace Alhamdulillah,tayi shiru ko xataji nusayba xata iyar mata amma sai taga hankalinta na gun kayan datake hadawa
[8:35AM, 2/23/2016] Pherty🎤👯: Tace nusayba nayi atishawa nace Alhamdulillah bakice komai ba, batare data kalletaba
Tace mexancene me ake cewa,ni bansaniba, tayi shiru tana kallonta da mamaki Dan tasan atare aka koyardasu a islamiya
Tace baki saniba fa nusayba? Ta tunxure bakinta
Tace na manta, ke bakisan xafin haihuwa bane,idan ka haihu ance kana mantawa shine nima na manta komai nayi formatting yanxu.
Halima ta sauke ajiyar xuciya
Tace Annabi s a w yace idan dayanku yayi atishawa to yace ALHANDULILLAH dukkan yabo ya tabbata ga Allah, idan wanda ke kusa dakai yaji sai shima yace YARHAMUKALLAHU Allah yayi maka rahama,sai kai kuma kace YAHDIKUMULLAHU WA YUSLIH BA'LAKUM Allah ya shiryaka ya kuma kyautata halinku. Amma idan kafiri yayi atishawa ya godewa Allah to sai kace YAHDIYKUMULLAHU Allah ya shiryardakai, kada kace YARHAMUKALLAHU baxakace Allah ya Masa rahama ba,

Nusee ta dago a raunane tana kallonta
Hakane fa sai ynxu na tuna.
[8:35AM, 2/23/2016] Pherty🎤👯: idan kinyi anjima xn qarasamaki,
halima ta janye kayan datake hadawa tana kallonta

tace ynxu kin haihu nusee kinxama uwa yakamata ace kinyi hankali kindaina duk wasu abubuwa ynxu saboda girman da Allah yabaki, ki xauna kiyi tunanin ynda zaki gyara rayuwarki da aurenki idan baso kike kixama baxawara ba

tace wacece baxawara?
tace by defination baxawara itace wadda ta tabayin aure ta fito adalilin saki ko dalilin mutuwa.

tace tor menene aure?
tace aure sunnanh ce ta annabi mohd s.a.w, shine mace ta sadu da namiji, ita wadda tayi aure kota sadu da namiji kobata sadu da namijiba a society sunanta baxawara, kuma society na kallonta as less-privilleged than the unmarried one, inhakane kenan duk wadda tasadu da namiji a waje komai qanqantar shekarunta sai dai a liqa mata suna budurwa amma baxawarace.

tace to ai nima baxawarace uncle ya sakeni.
tace ya fada maki da bakinsane?
tace a'ah yabani takarda
tace kin karanta saki nawane?
tace a'ah na boye
halima taja dogon tsaki mtsewww kedai bakida wayo wlhy, xo ingaya maki mgn a kunne kada pherty taji tagayawa fans dinta.......ta kyalkyace da dariya

tacd tor naji xn fara kuma xnxama babbar mace qasaitacciya kamar yanda sadteeyash sukacemin da sukaxo biki.

halima ta xube mata littafan hausa a jikinta tace kifara karatu daga anjima inaso kisami experience kisan kanki kamar kowace mace ki ajiye wasa a gabanki,kisan ynda mace k kwatar yancinta agun namiji,ga dayan littafin fauxiya d. suleman matsalolin ma'aurata da ynda xaa gyarasu shima ki karanta, duka littafannan abu mai kyau nakeso kiyi koyi dasu kiyi watsi dana banxa, kinga koda yaya xaixo xaiga cnji daga nusee xuwa nusayba ko?

ta karba tana dubawa
tace tor shikenan xn karanta amma ni banason uncle gsky,
halima tayi jim kafin tace kidai karanta
tace tor.....
halima ta tashi ta fice tana murmushi tabarta da tulin littafai......

Sadteeyash💝

📝 Hausa novel📚
[4:57pm, 10/6/2016] Fatyma Zahra Too Nv: [6:04PM, 2/23/2016] Pherty🎤👯: .......ADON TAFIYA🚵🏻

©Fertymerh xarah💝

91 to 95

Tayi shiru tana naxarin littafan tana juyasu kafin ta cillasu saman gadon
idan ma hakane ai xatayiwa kanta fada danta nutsu ance anaso ta gyaru ta daina tor xata gyaru amma xata bar gidan dama qasar baki daya tunda kowa baison halinta sun kasa gane ita kowacece

ita wata irin miskilar yarinyace da wuya ka fahimci inda tasa gaba domin fuskarta bata nuna abinda k xuciyarta komi girmansa da muhimmancinsa koda xata cutu.

ba abinda xata farayi illah neman ilimi ta kowacce hanya xata xana waec da neco xatajd ta cimma burinta na xama cikakkiyar likitar haqori(dentist)kodan ta gyarawa inna haqoranta da sukayi ja da goro ta kuma liqawa kakarta haqoran roba biyu da suka fice daga bakinta na qasa, dan haka ta xabi tabar garin taje tayi rayuwar kadaici da goal attainment ta qulla abota da biro da takarda ta manta duk wata rayuwa da tayi abaya da gorin da ake mata na rashin hankali.

lokaci daya ta fara tuna irin wulaqancin da Abidina yayi mata da irin maganganunda ya gaya mata abaya, ta tashi tana kallon madubi ta yarda cewa ita macece mai surar mata tasan ita kyakkyawace bata rasa komai ba kuma ba abinda xee xata nuna mata illah farin fata da kwarewa abariki, tanada qoshin lfy da kuxari sannan kwakwalwarta a shirye take da daukar duk abinda aka koyarda ita...

idan hr tanada wadannan abubuwa mexai hana ta cigaba da yunqurin neman ilimi da fafutular rayuwa? she has to apploud th idea that individual is an actor seeking for goal and these goals are endless/limitless (wato basu da qarshe)

in hakane mexaisa ta xauna namiji yana mata kallon raini saboda kawai batada wayo da tunani,
ita bata dauki namiji jigon rayuwarta ba,
lokaci daya taji ta tsani abidi tsana mai qarfi dama bata tabajin sonsa a xuciyartaba illah komai da take yanxu tana kallonsa a qurciyane,

ta bude sirf ta nemo inda ta ajiye takardar daya bata ta bude rubutune yayi da manyan haruffa INA SONKI NUSAYBA BUT INA SON MACE MAI HANKALI DA NUTSUWA. shine kawai abinda ke cikin takardar, son banxa lallaima ashema kallon marar hankali yake mata........
[6:40PM, 2/23/2016] Pherty🎤👯: Watanni biyu da suka wuce batada wani buri sai karatu,
sauyawarta a gidan yabaiwa kowa mamaki ynda tasa karatunta a gaba na waec da neco kuma tana daukan lesson a gida, ta kauda duk wani surutu hayaniya da neman tsokana, sau tari idan ana hira bata cikasa baki ba illah tabi kowa da idanu ba kamar da dahar gardama takesa ayiba,ko sadiq bata damu dashiba bawata kulawa irinta uwa da da' koda yana hannun kakanninsa iyakarta dashi nono,

sai abin yabawa halima mamaki musamman yanda taga nusayba ta tsani duk wani abu daya shafi abidina, duk da halin-sa-ido ba halinta bane amma wannan dai confrontation ne like a chase game da takeson ganin yanda xai qare idan abidina yadawo,

dan haka take ganin bai kamata ta kira sa-idon nata da sunan sa-ido ba sai dai ta kirashi curiosty wanda haline na kowane dan adam akan abinda ya bashi mamaki.

hakan ya baiwa halima wata dama ta samun nusayba,
tacs nusee nifa canjin danace kiyi bawai ki tsani yaya bane illah ki gyara rayuwar aurenki amma meyasa kika tsanesa a ynxu?

tace saboda ynxu nasan koni wacece na fara wayo da hankali baya sona bana sonsa ko ana dolene?

tace wlhy yaya na sonki kiyarda nusaybb, tayi shiru bata sake kulataba duk iya qoaarinta nason tankwasa nusee abin yaci tura musamman sanda abidina ya dawo da matarsa xee abin yabata mamaki na halin ko inkula da nusee ta.nuna akansa shikuma tunda ya dora ido akan sadiq da ita yaji sonta da shaawarta na damunsa daman xaman da yake da zee na haqurine bata taba gamsar dashiba kamar nusaybb duk da kasancewar sau daya ya kusance ta.

Abinda ya qara daure masa kai ko gaisuwa nusee bata taba yimasa ba kwanasu biyu.magana bata taba hadasuba batama yarda su hadu sai dai yajiyo muryarta a wani daki ko kafin yaje ta fice.....

96 to 100

Soyayyar nusayba tamasa mugun kamu a xuciya it starts from one cell and spread to other cell tunda ta farone daga xuciya jinin jiki harma da nervous system, ta cigaba da attacking dinsa ta hana masa sukuni da farinciki har yake mantawa da wata matarsa xee

wani babban tashin hankalk sanda sadiq yayi shekara daya da wata shidda ta yayeshi lokacin zee ko batan wata bata taba yiba gashi xamansu sai ahankali.

ta dauki sadiq ta nufi gidan abidina dashi a falo ta samesa xaune ta ajiye sadiq da trolley dinsa, sai alokacin sukayi ido biyu dashi tun bayan dawowarsa daga malaysia sai da gabanta na fadi.

cikakken matashi dan shekara ashirin da tara ya xama qaton gske yanada wata irin halitta da kalar fata mai daukan hankali da fisgo xuciya xuwa gareshi musamman daga fitinannun matan da sukasan qirar namijin duniya, sai take ganin rashin lefin xee dan ta maqalemasa, dogo ne sosai mai ginannen jikinda babu qiba babu rama acikinsa, mawuyacin haline ka banbance nationality dinsa saboda haiba da kamalarsa yaxama chocolate bature,kyawunsa suka cakude suka bada surar giant
idanunsa kadai suna narkarda xuciya(oily eyes), tayi saurin kawar da tunaninta ido cikin ido take kallonsa

ga yaronka naxo ma dashi nayi dawainiyar rainon cikinsa nikadai batare da kulawarka ko dayaba,na haifosa na kuma shayar dashi na tsawon lokaci, inaji kamanta mgnr da mukayi dakai a baya na dawainiyar yara xaka auro wacce xatayi shiyasa naxo ma dashi kabawa xee shi tayi masa tarbiya kamar yanda kace ta juya tafice battre dataji mexaiceba

yabita da kallo hrta fice
[7:07PM, 2/23/2016] Pherty🎤👯: a ransa yace xee batada tarbiyar da xata bawa yarona wadda ta wuce ke mahaifiyarsa kibasa sai ya dauki sadiq ya nufi gida dashi

tana tsaka da karatunta halima ta shigo a fusace

tace ashe ke wawiyace nusayba, idan wannan shine hankalin dakike tunanin kinyi to kinyi asara tunda hr xaki iya kyautar da yaronki ga kishiya wacce bakisantaba bakisan.kowace irin tarbiya takeda ba ashs qiyayyar da kikewa yaya abidi xata shafi yaronki?

tace tor miye.naki don na tsaneshi inaji yaron dana kyautar nawane ba haifamin akayiba kuma naji ya dawo dashi and what else,nace bana sonsa sai me?

tace idan kikace bakison yaya bakiyi adalciba yayankine kuma mai sonki,ya soki tun kinada qurciya kuma yayi haqurin xama da halinki, nuna maki dayake bayasonki wlhy bada gske yakeyiba sai dan kisan ciwon kanki,kuma na rantse kikayi saken daya kubuce maki xakiyi nadamar da baxatayi amfaniba tunda na lura ke sakaraice bakida hankali, a bit lunatic..!!! ta fada cikin daga murya tana xaro idanu saboda takaici da bacin rai.

tace nice banida hankali halima, lunatic? Ni???ta fada tana nuna qirjinta fuskarta dauke da tsananin mamakin jin kalmar daga halima.

gyada kai halima tayi tana kallonta alamar tabbatarwa da kalamanta
tace babbar marar hankali kuwa dan ita kadai xata kyautar da jinjirinta kuma marar kirki sannan marar tunani da kara,alheri na binki kina gudu,aurenki da yaya abidina alherine kuma iyayenmu xasu dauwama da farincikinki a rayuwarsu amma kinaso ki janyowa iyayenki bacin rai saboda son xuciyarki....dubeki dan Allah(ta nunata sama da qasa da yatsa tana tabe bakinta) mekikafi yaya abidina?baqa qirin dake siririya kamar rakken tankada,banda so gamon jini ne mexaiyi dake banxa mai kama da yan qauyen chukun,

takaici ya cika xuciyarta ta harareta
tace baki burgeniba sai kingayawa uncle haka inyaso sai ya gayamaki dalilinsa nason karen rakken tankada,nace bana sonsa kuma bantaba sonsa sai kiyi abinda xakiyi, ta juya tana fadin i dont have time for your stupidity banxa ta fice...

itama halima taja dogon tsaki ta fice cike da bacin rai.

Sadteeyash💝

📝Hausa novel📚

[4:59pm, 10/6/2016] Fatyma Zahra Too Nv: [9:36AM, 2/26/2016] Pherty🎤👯: ........ADON TAFIYA🚵🏻

©Fertymerh xarah💝

105 to 110

Kwana biyu basa magana da juna ko hanyar da daya yabi daya baya bi abinda basu taba yiba a rayuwarsu jurewa kawai suke,

ranar datagama waec da neco tasami iyayenta da mgnr idan result dinta yafito tana so tafita karatu

nan daddy ya nuna rashin amincewarsa da wannan ya kira abidina akan yaxo da abbu,
yace bn yrda nusayba taje waje tayi karatuba idan kuma hrta matsa tor anan qasar xatayi kuma a dakin mijinta
abbu ma yace bai yardaba da karatun duka ta tsaya taji da aure ta rungumi mijinta da danta karatun datayi a baya Allah ya amfana

ta fashe da kuka tana fadin is a free world daddy wannan shine burina dan Allah ka taimakamin daddy

Abidina yayu shiru yana kallon nusayba ta cikin glasses din idonsa farare sol dasu, yana cike da mamakin sauyawar nusee ynxu tasan ciwon kanta tun dawowarsa bai taba yimata kyakkyawan kallo kammr na yau ba babu abinda ya canxa na halittarta daga yanda yasanta illa cikowa dataqara yi, duk da haka hr ynxu akwai qurciya a idanunta, she is looking fresh and youthful.

Abbu yace shi kuma auren fa yaxakiyi dashi?
tace ni bannson auren bana sonsa.....duk falon akayi shiru

a fusacce inna ta tashi
baki isaba nusayba baki isa ki xubamana qasa a idoba saboda wani buri naki na banxa,idan baki saniba bara nagayamaki aurenki da abidina mutu ka rabane idan ke butulece mai manta alheri mu bama manta alheri komai qanqantarsa, aurenki dashi tamkar rufin asirine ga rayuwarki da ankaso wulaqantarwa a toxartamu a gaban jamaa,

badan abidina da mahaifinsaba bansan ynda duniya xata kallemu ba,kin xame masa ADO a tafiyarsa adon da bayaso baya maraba dashi badan komaiba sai dan rashin tunaninki da qarancin shekarunki amma duk da haka ya karbi adon yayi wa iyayensa biyayya ya jure xamm dake da rigimarki hr lokacin da gaxawarsa ta qare ya maidoki gida sannan xaki butulcewa alherinsa? tor baki isaba abidina yayankine kuma mijinki na har abada muddin kika qara buda baki da sunan ya sakeki sai nayi mugun kalami akanki ta fice cike da bacin rai, duka falon akayi shiru sai kukan nusee dake tashi ta tashi ta fice tayi dakinta.
[10:03AM, 2/26/2016] Pherty🎤👯: Tayi shiru xuciyarta cike da tunani iri iri batasan da tsayuwar mutum a kantaba hakanan bataji takun shigowarsa ba kasancewarsa mutum mai nutsatsen taku, wani qamshine mai ratsa xuciya da bargo wnda ba yaune tafara jinshiba daga garesa
idonta a lumshe yake sai ta qara lumshesu saboda dadin turaren, bata farinciki da xuwan mai turaren, ta bude idanunta akansa yana sanye da da yadi filtex ruwan madara idonshi rufe cikin darkspace, fuskarshi kadaran kadahan babu tsana ba tsangwama amma babu faraa,
ta dauke dubanta gareshi dai dai lokacinda hawaye suka xubo mata shikuma a ynxu ba abinda ya tsana kamar kukanta sai ya xauna a kusa da ita ya riqo hannunta hr lokacin kuka take, ya akayi ya akayi nidai pherty ban saniba kawai naganshi rungume da ita yana share mata hawayen fuskarta ya kaimata sumbata a wuyanta bare da xuciyarshi da gangar jikinshi sunyi shawara da juna ba,

jitayi kamar ya.katse mata gudan jinin dake gudana a cikin ilahirin jikinta ta nemi numfashinta ta rasa na wucin gadi don wani abune da bata taba jin irinsaba idan ta cire wancan lokacin na qurciya da batasan komai akaiba inbanda xafi da radadi dataji

lokaci daya suka xube ragwaf akan gadon kwantar da ita da yayi akan gadon yadawo da ita cikin hayyacinta, da ina taje?tayi saurin janye jikinta tana gyara rigarta da kyar saboda jikin kowanensu ya gama mutuwa suna hada ido dashi ta galla masa harara idanunta taf da hawaye

yayi murmushi hade da sanya hannunsa a sumar kansa
wannan ta mallaki duk abinda yakeso matarshi ta kasance tanadashi koma fiye ya yarda soyayya is not the most important thing in marriage,akwai wasu abubuwa da yawa bayanta shidai burinsa shine ta amince dashi ta soshi kamar yanda yake sonta

ya cigaba da kallonta cikin yin observations masu yawa akanta kamar wani psycho-analytist koko behavioural analyst.... ta juyo suka sake hada ido tayi saurin dauke kanta daga garesa tana harararsa ta tashi ta shige toilet sai tabashi dariya, bayada saurin fushi da riqo abu kadan yana amusing din abidina, a very jovial and loving personality😘, ya tashi hannayensa sarqe a bayansa ya fice yana murmushi.

Sadteeyash💝

📝Hauua novel📚
[4:59pm, 10/6/2016] Fatyma Zahra Too Nv: [9:12PM, 2/26/2016] Pherty🎤👯: .......ADON TAFIYA🚵🏻

©Fertymerh xarah💝

110 to 115

Kuka take tana qarawa a ynda takeji batada wani xabi wnda yawuce wannan da aka dorata akai,

ta share hawayenta tana sauraren fadan da inna da umma ke.mata daga qarshe suka mata umarni da tatashi tabi mijinta gidansa dan baxasu cigaba da xuba mata ido suna kallonta da aure ba,

ta tashi hade da qara sautin kukanta kamar wacce akayiwa mutuwa ta fita kota kan sadiq bata biba, aharabar gida su abbu da daddy na tsaye ta wucesu tana kuka ta bude motar ta shiga da qarfi ta rufeta sai da abidi ya tsorata, halima ta tabe bakinta
tace yaya karkayi mgn shiga motar muje.

hr suka xo gidan bata daina kukan ba, halimatu ta rakata hr nata sashen yana tsaye yana kallonsu,

ya nufi sashensa kai tsaye dakinsa ya xarce batare daya nemi xee ba

yana xaune halima ta shigo ta dubesa a sanyaye
tace yaya ni waxai kaini gida da wannan daren,
yace driver xai kaiki ki masa mgn akwai key hannunsa

tace tor shikenan sai da safe ta juya ta fice hrta kai bakin qofa ya

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment