Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a cinya yace bros daukemu photo haka ya rinqa daukarsu abin gonin Sha awa ranar anan Fateema ta wuni duk Wanda yaxo sai ta dan bada baby adan gani ta kuma karba.............. Hassan kuma ranar ma aikatan gidan duk saida yaimusu kyautan farinciki shima sai qarfe 10:pm ya samu ya dan watsa ruwa yayi shirin bacci har ya dan kwanta Fateema shiru ba lbrinta ya danyi dry shi daya ya dauki phone enshi ya kira layinta saikuma yaji woyarta din a kan gadon sai kawai ya tashi ya nufi part en Hussain a hankali yake takun har ya isa bakin qofa yayi SLM tare da shiga a parlor ya tadda Nazir da matarsa suna shirin fita ya dan kalli Hussain yace Fateema fa ai dare yayi Hussain yayi dry yace ni dai ba ruwana bani Na hanata komawaba ita tace ba inda zataje da yarta zata kwana Hassan yace aiko Hmmm ya kada kai yayi ciki Nazir yayi dariya cikin tsokana yace wai Hassan ina baka da lfy yaushe ka miqe har miskilancinka ya dawo Hussain yayi dry harda tafa hannu dan tsiya yace ba dole ya miqeba tunda ya yada jinkai ya ruggumi yar Fullo ta cetomanashi dai dai lokacin ya fito Fateema Na bin bayanshi tana tafe tana tirjewa da tura baki Hajia Nenne kanwar mahaifiyar Zainab da tazo daga Yola dan zama da maijego tana binta abaya Nenne irin matanane wayayyu wadanda boko ta ratsasu ga iya zama da jama,a tace karki damu Fateena gobe da sassafe zakizo gun yarki kinjiko yanzu kije kidan samu Hutu Kinjiko kinga baki da lfy dayake dama Hassan en cema Nenne yayi bata da lfy mgni zaibata ya dan kalli su Nazir yace Allah ya shiryeku ya dan haratesu suka saida safe duk suka watse yaja hannuta ya mannata da jikinshi tana dan tureshi har suka isa bedroom enta kai tsaye toilet ya shige da ita ya fara sabule mata kanyata ya sabule nashi ya jawota qarqashin shaya ya sake musu ruwan sanyi da sauri tai zillo ta fada jikinshi tace Hamma sanyifa ya danyi murmushin ya rinqa murza musu sabulu da shashshafata har burosh shi ya mata ya nadeta cikin towel ya dagata kamar baby sabon aihu shi da kanshi ya gamamusu shirin bacci duk tana boye fuska da dan tutture hannushi ta wani turo dan bakinta************ bayan sun kwanta yasa dan yatsrasa yana zagaye bakinta tadan ture hannu cikin jin dadi ya kalleta yace fushi Kike yi dani ta qara tura bakin tace to ba kaibane ka hanani kwana da baby naba ya dani ajiyar zuciya yace sorry my habibati baby kike so ko to karki damu in kinaso zaki samu tace eh wlh inaso ya qara manneta da jikinshi yace to karki dami yanxu kuwa zan baki baby ki ajiye mana xuwa nangaba wata 9&9 zaki fito manada ita.. cikin rashin fahimtarsa tace to bani aiko ya rinqa kidimata da irin NASA salon da yayi shekara da shekaru yana Adanawa sai daya haura kanta ta gane abinda yake funi ta fara tureshi ya rinqa mgn a hankali yace kiyi haquri kinji yau bazakiji xafi kuma yau xan baki baby ko bakya so ta geda kai a hankali tace ina so mana Amman dan Allah Hammana kayi a hakali kajiko shidai bay iya bata amsaba ya rigada yayi nisa sai Sabbatu kawai yake sai daya gama samun gamsuwa tukun ya rinqa suburbudomata godiya da Sanya mata albarka********* mangariba tayi yan uwa sai nayi salla tukun Na ganomana ya suka kaya. By garkuwan Fulani Gaisuwata gareki hajja Nenne Uwata ta kaina
[4/12, 12:14 PM] Garkuwa Ali Aysha: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 47 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Ahankali rayuwa tai musu dadi cikin hikima da salo irin nasa ya rinka tsuma zuciyar da tasa zuciyar da qaunar juna ga tsantsar so da yake gwada mata har gobe dai Hassan mishkiline bai da yawan surutu Amman abin mmki in ka ganshi gaban Fateema sai abin ya bawa mutum mmk ran suna yarinya taci sunan Ummah Nafeesat kenan Amman suna kiranta Afreen haqiqa yarinyar tana shan gata da kulawa tako wanne banqare Fateema kam tamkar ita ta haifeta baccine kadai ke rabasu akwana atashi yau kusan 5 months kenan da samun xaman lfy da kula tskanin Hassan da matarsa a yanxu kam sun zama tamkar hanta da jini ********************* yau Monday tun da safe da Hassan ya tafi Hospital bai dawoba sai yanxu after 4:30 Am la asar sakaliya ga yana yin gari da ake ciki sanyin hunturu iska mai sanyi keta kadawa ta ko ina tunda ya shigo babban parlonsu yake slm Amman shiru ba Fateema ba mama a parlon kai tsaye dakinshi ya nufa yana shiga ya fada toilet yayi wanka da ya fito yadan shafa mai ya dau turare mai sanyin qamshi yabi jinshi dashi ya dauki kum ya gyara gashin kanshi cikin takun qatsaita da nitsuwa ya nufi dakin ta a hankali ya tura qofar tare da yin slm"""""""""""" tsayuwa yayi ya zuba mata ido ganin yadda take ta faman kokuwa da siket janshi take iya qarfinta amman ko motsi bayayi da kadan ya dan haura kan cinyarta itoko sai jaa takeyi har tana hada zufa daga dukkan alamu yanxu ta fito wonka ta gyara gashin kanta sai sheqi yake ta tubkeshi daga qeyarta ta kitse jelar ta konto har kan gadon bayanta jikinta sai qamshi mai dadin shaqa yake fitarwa ta juya baya tana kallon miro dan towel ne a kan kafadarta ko bayanta bai gama rufewaba ba komai a jinkita sai ondawuya mai taushi ta dauko siket en atanfa shine take ta kokuwar sawa yaqi wucewa """""""" ita batama jin shigowarsa ba sai yanxu a hankali yayi gyaran murya gami da tattaki ya nufi gunta ta juyo ta danyi murmushi😊 tace laa Hammana yaushe ka dawo banji shigowarka ba ya dan kalleta cikin watsa yace inafa zakiji shigowata yar lukutan Hammanta kina ta fama da kokuwa da saka siket ta dan tura baki cikin shogobarta mai fizfar zuciyarsa da ruda tunanishi tace Allah ko Hamma xan hadaka da Ammina in baka daina cemin yar lukutaba ni dai banaso yai dan murmushi mai dan sauti ya garisa gunta ya juyata jikin madubin shima madubin yake gani ya daura kanshi kan kadafarta ya dan kashe mata ido daya gami da daga mata girarsa daya cikin xoleya yace Allah ko Habibati kinyi qiba sosai kinyi yar duma duma kuma qibar kinsan ta inada take ta girgixa kai yace toh daga hannu sama tako daga tana cewa Hamma ka ganifa duk kayana basa shigana ya kalleta cikin tsantsar so ya wani lonqobar da kai bisa wuyanshi kamar yaro qarami ya daura hannushi kan gugunta ya sabule siket en ya dan dago ya kalleta yace ya za.ayi kayan su cigeki ke bakya ganin yadda kikayi qibane kinga yadda mazaunaki da cinyarki suke ta qara habaka kuwa ya dan jawota zuwa bakin gado yana cewa kinki kiyarda kin qaru ni nasan ba kayan da zai shigeki sai sabbin da nasa aka dinkami da kuma dogayen rigunan kekuma kince sunyi Burma Burma ya dan konta yana rige da hannuta yace ke bakya jin sanyine ta tura dan bakinta tace toh ya zanyi ya dan lumshe ido yace sunkuyo in gayamaki yadda zakiyi a hankali ta dan ronqofo aiko sai jin bakinshi tai kan mamanta hannushi daya ya zaqayo bayanta daya kuma kan daya mamanta ya rinqa sarrafata ta yadda yakeso itakam gaba dayama ta manta ba riga a jikinta sai da taji ta acikin tarkon Hammanta ta dan barshi saida ya gama kidimewa ya gama narkewa duk ya susuce tasa hannuta cikin gashin kanshi tana murxawa cikin salon birkita mai lissafi duk ya tattaro hankalishi gareta ta rinka jan qirjinta baya tana ture kanshi daga qirjinta cikin sauri ta fixke abinta daga bakinshi tace kai Hamma kai baka gajiyane kullum kullum abu daya ni dai ka tashi ka bani kaya Na saka zanje Na dauko Afreen ya dan koma jikin pillow ya kwanta idanshi a lumshe yace naqi din bazan bada kayanba ki zauna haka nakeso dan yau kinfimin kyau a hakan ta dan matso kusa dashi tace ayyah Hammana sanyifa nakeji ya kalleta ya danyi dry ya koikoyi muryara yace ayyah Hammana sanyifa nakeji ya dan mannamata kiss a kumatu yace ai kin iya qaramar murya kam in kinason Abu *******bayan ta zira rigar doguwar rigace baka irin yan saudia Amman duk da dan fadinta sai da ta matseta ya dan kalleta yace Albishirinki cikin zumudi tace goro yace fari ko jaa tai dan dry tace fari qal kamar Hammana yai danyi murmushi cikin jin dadi yace a a ni zan xabi gorona yace toh kishirya gobe zamuje gida su Umma sun matsa Na kaimusu ke aiko tai Salle ta maqale wuyanshi ta hada bakinshi da nata ta rinqa bashi wani salon a hankali ta zare hatshenshi cikin nata ta kalleshi sai kuma taga yanayinshi ya sauyaya cikin yanayin damu tace Hamma ko bakosan naje ne ya dan girgiza kai yace um a a ina dai jin tsoro kar su Umma suriqemin mata suce sai kin kwana ta danyi fari da ido tace kai toh daman kai Hamma ba kwana zanyiba yadan Hada fuska yace toh Na fasa bazakijeba yayi hanyar fita da sauri ta rungumoshi ta baya tace ayyah Hammana kayi haquri dan Allah ka barni naje ya dan jata jikinshi yace toh inmunje daman kice ke kem zamu dawo tare badai kina son zuwa gun su Bappa ba tace ehh cikin xumudi yace in kin yarda kin kwana dai to ba zuwa garin yabani kin yarda ko tace ehh wlh Na yarda,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,****************** by garkuwan Fulani
[4/12, 12:14 PM] Garkuwa Ali Aysha: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Y'ar Fulani part 48 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
K'arfa 10 dai dai suka isa fada tafe suke kamar taurari a cikin daren marka marka shaddace wacce ta amsa sunanta kalar yellow ce a jikinsu takalam su farare da hularshi yellow da dan ratsin fari fati itako gyalanta fari da jakarta duk faratene riga da zanine zanin ta daurashi ras ga yar riga ta zauna a jikinta das ta murza daurin dan kwalinta kai abindai ba mgn sunyi ras gonin sha'awa a tare suka shiga babban porlon da slm su cikin sa'a ko suka samu duk suna hade a parlon sai Zubaida ce bata nan Umma kam tamar zata hadiyesu dan farin ciki da murna ta tarbesu Ammin kam sai murmushi take har cikin ranta take jin dadin ganisu Hajja inna tai dry jin dadi tace masha Allah zama yayi kyau lalai ni kam naga ribar zamaku Hassan ya dan kalleta a miskilance yace to waya tabbayeki fadi ba tabbaya ba Ammi ta danyi dry tace kaci gidanku cikin jin dadi Umma tace mai martaba yau dai ga Fateema ta zo cikin Annuri da ka ganta ba sai kayi wani binci ke ba Sarki yayi dan murmushi ya lokacin da suka gaisa yace Fateema baki da wani damuwa ko? tace eh yaci gaba dacewa ki gayamin fa in akwai abinda ke damunki ta dan sunkuyar da kanta tace Abba ba komai duk suka Amsa da Alhamdulillah haka ake sonji Hassan ya dan karya wuya cikin jin dadin iyayenshi sunyi farin cikin ganinsu haka yace Allah sarki Umma Na wato ni kam baku damu da sanin halin da nake cikiba kudai yarku kawa Alhj babba ya dan yi dry yace ato ai duk da ganinku kun samu nitsuwa duk sukai dry Zubaida ta shigo da slm jin ana ta nishadi tana ganin Fateema aiko da sauri ta rungumeta tana dry ta kalleta da kyau tace kai Anty Fati kinga yadda kika zama kuwa gsky kinmin wayo yanzufa in na zauna kusa dake baqa zan zama Kinga wani farin da kikayi gsky ki bani sirrin tai dry tace kai Zubaida har wani fari nai Zubaida tace wlh Anty Fati har mani yellow yellow kika yi haka sukai ta hira cikin jin dadi Hajja inna ta kalli Zubaida tace ke tashi a kanta haka ke bakya ganin yadda takene Zubaida ta tashi tana kedai kin fiye Sa ido """""""""""""""""""""""bayan sunyi sallan azahar Umma da Ammi sai nanna suke da ita a kawo wannan a kawo wancan suna cikin haka Hussain ya shigo suna gaisawa ya kalli Hassan cikin damuwa yace Bros Fateema fa xuwa a asibiti ya kamata wlh yanxu a ka kawo wasu bayin Allah sunyi hatsari duk sun kakkarye munyi ta kiranku Amman bakwa dagawa Hassan ya dan kalleshi yace toh ina Doctor Usman Hussain yace dan Allah Fateema tashi mu tafi Alhj babba yace Hassan kuje Ku hamzarta ai taimako ne Ammi tace ai shi haka yake komai sai yasa ra'ayinshi Abba ma yace maza kuje haka dai suka dunguma harda Zubaida ta bisu*******************suna shiga hospital en kai tsaye inda aka kontar da majinyata Hussain ya nufa dashi da Zubaida shikuma Hassan da Fateema suna tafe a jere suna isa Fateema ta fara aikinta ba gaggautawa ta gama gyaran karayan da yaron yaji yaro fari tas ta kalli Hussain tace yaya ina iyayen yaron yace gashinan a bayanki ta juya abin mmki malaminta ta gani Uncle Sulaiman cikin mmk tace mlm yaronka shima cikin mmk yace yar Fulani kece kece doctor Fateema Hassan Aliyu saraki tace Mlm duk iyalanka ne yace eh ita wannan matatace ai*** Allah sarki duniya indai kai alkhairi to zakaga alkhairi haka Hussain da Fateema da Hassan dama saran doctors en suka yi musu aiki cikin kulawa sune basu gama aikinba har goshin maggariba tsayuwar da Fateema tai mai yawa shi ya fara isarta da gyar dai ta samu ta gama sun gama kenan ta juya zasu fita sai ta fara ganin duhu yana giftawa a idanta kafin wani lokacin sai jiri a hankali tace Hamma duhu ya rufemin ido bana gani jiri nakeji kafin ta rufe bakinta tai luuuuuu zata fadi da sauri cikin gudu Hassan ya ture doctor Usman ya je ya tallabota ta fada jikinshi jikinta sai bari da sauri cikin rudewa ya ciccibeta ya nufi office enshi da ita sauran doctors suka bisu a baya abin kamar wasa sai gashi har dare yayi sai ta bude idanta sai taga gaba daya office en Na juyawa hatta mutanen dake kantan sai taga suna juyawa tsai tai saurin rufe idan da sauri shi kam gaba daya Hassan ya rude yana gefenta Zubaida ko na can gefe a rakube sai hawaye kebin fuskarta Hassan ya kama hannuta ya riqe ya dan sunkuyo kanta cikin muryar damuwa yace Fateema ki bude idanki nine fa Hammanki ne ki bude idanki ki gayamin meke damunki ta dan girgiza kanta tace Hamma ina Zubaida da sauri zubaidan ta matsota tace gani Anty Fati ta kamo hannuta tace Zubaida kiramin Ammi kice su zo mutafi gida,,, Hassan ya qara dimaucewa itako Zubaida tuntuni takira su Umman ta shaida musu a hankali doctor Halima da doctor Sadiq suka dugufa kanta dan gano meke damunta dr Sadiq shike aunata itoko Dr Halima cikin hikima da qorewa take jefamata tabbayoyinta ta kama hannun Fateema tace dr Fati meke damunki idanta a rufe tace duhu nake gani gakuma jiri taci ga tabbayarta kina cin abinci kuwa tace mata eh tace yaushene ganin period enki na qarshe tace sati uku da suka wuce cikin sauri dr Sadiq yace dama kwana nawa kikeyi tace kwana 4 yace toh yanxu kuma kwanawa kikeyi tace 2 days yace OK ya sunkuya ya danyi rubuce rubucensu Na litotici ya miqawa Dr Halima itama ta danyi rubutun Hussain kam da Nazir sai binsu da ido suke cikin muryar dry Dr Sadiq yace Alhamdulillah Dr Hassan matarka Na dauke da ciki har Na tsawon 5 mont Hussain ne yace mekace Sadiq abar batun wasafa Halima tace wlh ai ba wasa Hassan miqewa yayi yana dry cikin tsananin **farin ciki Nazir ya kalli Dr Sadiq da Dr Halima cikin far in ciki yace Goron albishirinku kujerun hajji aikuwa sukai ta murna da godiya Hassan kam sujjada yayi a gun cikin farin ciki da godiyar ubangiji Hussain cewa Dr Halima yayi yau duk majinyatan asibitinnan komai ayi musu kyaita dan yau muma munsamu farincikin samun kyautar Allah ita kam Fateema tunda taji batun cikin duk tajita ta watsake ta rinqa binsu da ido Hassan ya qaraso gun ya rinqa kissing enta yana Fateema kin biyani ngd Allah ya miki albarka Fatima mai zanmiki in saki farin ciki a dai dai lokacin** su Ammi suka iso haqiqa a wannan ranar Fateema taga tsantsar qauna da kulawa a wannan zuriyar sai dataji kunya Na kamata yau hatta Ammi farin cikinta ya kasa boyuwa Ammin tace toh fa gida zamu koma da ita sai ta qara samun qarfin jikinta shi kam Hassan dan dole ya yarda badan ya soba aiko suna shan sintirinsa ko shabiyun dare zuwa yake ba ruwansa baya iya boye Sonta da tattalinta gaban kowama gwada mata qauna yake *""""""""""""***
by garkuwan Fulani
[4/12, 12:14 PM] Garkuwa Ali Aysha: πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Y'ar Falani part 49 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
A hankili dai cikin har ya cika wata 6 yauma kamar kullum garfe 8 dai dai ya isa cikin gidan duk suna porlor suna break fast sai Umma d Fateema sune basa gun Amir ya dauki pilet ya zuba mai abinci ya Dan ya mutsa fuska yace ni fa banjin cin abincin ba yanzuba ya fada yana kallon Ammi itama shi take kallo tace toh Dan tsari ai mu duk bamu iyaba sai kai kaima Amir mgninka mutum da ba amai goninta sai kuita rawar qafa a kanshi ta kalli Hassan tace tunda anxuba kuma ba azumi kakeba Dan haka ci kaban fili ya danyi murmushi ya jawo pilet en ya fara ci yana Dan gyatsina fuska a ranshi kuma cewa yake Ammi sarkin fada duk dai wai Dan nine Dan fari karta goda sona ace tai rashin kunya kai fulaku sai a hankali wani lokacin sun gama karin ya miqe ya nufi dakin da Habibatinshi take
Zaune suke ita da Umma sai Hajja inna ta miqe qafafu daga dukkan alamu ta danci abinci ne ya matsa yana Dan murmushi ya gaida su Umma itako ta gaidashi ya Dan zauna dab da ita ya kalleta yace ya dai madam fatan kina lfy ko? ta Dan karya wuya tace wlh Hamma banda lfy ni qafata tana yawan kamamin ko tafiya sai Na kasa... ya kalli Umma da Hajja inna yace Umma dama ana irin wannan cikin ciki har ya kai wata 5 ba asan da shiba gashi har ya ciki wata 6 Amman kallifa ya Sa hannunshi ya jawo rigar da ke jikinta zuwa Dan sama kadan yace Umma ki ganifa ba wani alamun ciki a jikinta kuma ni da kaina nayi bincike a kan cikin ga ciki yana nan daram baby ma lfyanta qalau kuma har motsi tanayi Amman Umma ciki baya girma nikam gsky abin yana bani tsoro ya fada cikin karaya da Al ajabin abin. cikin qarfafa musu guiwa Umma tace kwantar da hankalinka ana haka mana ko wanne da da inda yake buya a jikin mahaifiyarsa Hajja inna tace Amman dai kai bansan wanne irin likita bane kai dama can baka gane tana da cikinba sai da kukaje asibitin toh in banda abinka ai alamun ciki sun dade da bayyana a jikinta kuma da kake cewa cikin baya girma ka duba yadda gigunta da cinyoyinta suke cika mana ciki dama ko wanne da salonsa wasu kuma haka sai nonunasu ne sui ta habaka su goyi cikin ta qirjinsu haka dai suka rinqa basu qarfin guiwa sannan suka fita suka tafi
Ya Dan jawota jikinshi yana Dan shashshafata da Dan bubbuga bayanta ya Dan dago kanta yace Habibati yaushe zaki koma dakinki kinsan Hammanki Na buqatarki a kusa dashi.. ta danyi rau rau da idanu sai hawaye shar😭 tace Hamma ko Na koma bazan iya komaiba Hammana ka kallifa yadda Na zama qafafuna sunfi qarfina jin jijiyoyin qafar nake kamar zasu tsinke cikin sauri ya toshe bakinta da nashi sai bayan wani Dan lokaci ya zare bakinshi a nata yace cikin kasala bana so bana son jin irin furucinnan zaki aihu lfy ba abin da zai sameki insha Allahu haka ya rinqa bata baki har tai bacci ya dagata ya dora a gado ya rufeta ya mannamata kiss a goshi ya shafa dakalallen cikinta ya fita ya tafi
Haka dai Fateema ta rinqa fama da kamewar qafa kamar dama cikin jira yake a ganosa ya fara bata wuya
Yau Monday misalin bayan azahar suna zaune a parlor maimartaba da Hajja inna da alh babba da su Ammi sai su Hassan kamar ko da yaushe Al adar gidan in mace nada ciki da zaran cikin ya shiga wata 7 Inna waziri zata fara hada mata magunguna da Addu oi ana bata tana sha Na samun sauqin naquda toh yau shine za,a fara bawa Fateema ta gama hadawa (insha Allahu zan lissafo mana itatuwan koda a qarshen lbrin ne) Umma da kanta taje ta kirawo Fateema tana gaba Fateema Na binta a baya har suka shigo inna waziri tace matso nan yata ta daga qafarta da niyar takawa ta qarisa gun inna waziri qafa kam ta kama gim taki sakewa ba gaba ba baya a take taji tamkar ana Jan jijiyoyin qafafun cikin jin azaba tace wayyo Allah Na gaba daya suka juyo gareta Umma kam harta isa gunta har suna hada baki gun tabbayarta Meke faruwa cikin jin zafi ta riqo hannun Umma tace Umma bazan iya tfy ba qafata ta kama Hassan ya qariso gunta ya kamo hannuta cikin tausa yawa yace zo In taimaka miki taka a hankali ya Dan jata cikin jin azaba ta danyi qara sai hawaye ke bin fuskarta tace tana yarfa hannu bazan iyaba Hamma bazan iyaba qafata zata balle ta qarisa mgn cikin kuka abin gonin tausayi cikin jin tausa yinta ya tsuguna ya ciccibeta gaba daya ya kontar da ita kan kujera duk sukai ta mata sannu cikin kulawa inna waziri ta bata mgunguna da addu,oin shi ya sake daukarta kamar yarinya ya mai data dakinta ya ta runqumoshi ta rinqa rera kuka yai shiru yana saura ronta ya gadai bata da niyar barin kukan sai ya Dan zame jikinshi a nata ya durqusa guiwa bibbiyu yace Fateema Dan Allah kibar kukanna haka ki gayamin meke damunki kinji wlh jin kukanki nake tamkar ana sokamin Mashi. cikin kukan tace Dan Allah Hamma ka kaini asibiti a ciremin cikinnan wlh cikin zai kasheni in baka cireminba ..........
Da sauri cikin razana da jin furucinta yace haba Fateema anya kuwa kina cikin hayyacinki cikin nawa kike cewa muje a cire ai zafin ciwo ba shine mutuwa ba kuma in ba so kike a illatakiba ya za,ayi cikin da ya shiga wata 7 a cireshi haka ya rinka dannarta d bata baki Amman abin yaci tura duk randa qafar ta tada azabarta sai tai ta kuka ita dai a cire cikin har su Umma ta gaya musu kokuma ta zauna tai tamasa kuka ita kam ya maidata gun bappanta gashi cikin ikon Allah da isarsa cikin tunda ya kai wata 7 din sai ya rinqa wani irin girma na ban mmk qafa kuma sai qaruwa take jikinta kuma da fuskarta sai wani kyau da kyan haiba take ga wani annuri da yake wanxu a jikinta..
By garkuwan Fulani
[4/12, 12:14 PM] Garkuwa Ali Aysha: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Y'ar Fulani part 50 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Yau Alhamis tun da safe da qafar ta kama har yanzu da yamma taqi sakewa ko sallah ta kasayi ga uban ciki a gaba ya girma tamakar Na watan aihuwa ga abinci Amman ta kasa ci doctors kusan 5 suke ta zirga zirga a kanta Amman qafar taki naduwa sai tana miqe zat an murza qafar har ta gaji dama shi kam Hassan tana ganinshi zata kamo hannushi ta rinqa surfan kuka ita dai aje a cire cikin Zainab kam itama kuka sosai take tayata da Zubaida Na,ima ko cewa tai indai haka ciki da aihu yake ase sai ta godewa Allah Hassan har tsoron shiga gunta yake Dan abinda zata cemai shi kuma bazai iya mata yadda take son enba Dan baya qaunar abinda zai taba lfyarta lallai yana son baby Amman sonta kuma da banne a rayuwarsa yakan shiga damuwa da rudu inyaga tana Neman abinda bazai mata ba bayan sunyi la,asar

Please Login or Register in order to submit comment