Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

woje da Sauri Ummah ta bita da ido tace mata da miji sai Allah.. πŸ™ˆπŸ™ˆπŸ˜œπŸ‘πŸ» uhum kubiyoni dai muji ina zaikaita kuma me zaiyi😜😜 sann byan Yaya zata kaya da Abban πŸ™ˆπŸ˜ŠπŸ˜ŠπŸ˜Š ina alfahari daku masu karatu by Garkuwan Fulani
By garkuwan Fulani
[4/12, 11:30 AM] Garkuwa Ali Aysha: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 37 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
yana zaune ta iso sanye take da rida da siket in atanpa mai taushi tayi das a jikinta qirjinya ya zauna ras a cikin rigar ga gugunta da ya baiyyana kib a ciki ta sake gashin kanta yana kwance kan kafadunta yayi ras a kan kafadun tamkar mayafi ta yafe daga saman rigar kaurin mamanta ne suka dan danno kai fuskarta tamakar ta balarabiya dan qaramin bakinta jaa sai sheqi yake daga nesa fatar jikinta kuma tamkar ta jarirai tana taku tamkar hawainiya nanma wai sauri take.......har ta qaraso inda yake bai San ta isoba binta kawai yake da ido ta bude marfin car in ta shiga gami da zama sai da tace kai da kankane zakayi driving ne? Ya danyi ajiyar zuciya gamida lumshe ido yace eh xan iya ai qafatace tafi ciwon tace toh mu tafi kar Ammi ta nemeni bata ganniba ta fito ya kalleta da kyaw lokacin da yaja motar sukabar haraban gidan yace hmmm kina tsoron kar ta gankine ba da mijinki zaki fitaba tai shiru a hankali ya daura hannunshi kan cinyarta yana dan murzata a nitse yace kinyi shiru ko nidin ba mijinki bane shirun dai ta kuma yaci gaba da cewa Fateena kayannan sun miki kyau Amman sun matseki da yawa...tce a a batsu matseni bafa.... Ya juyo ya kalleta ya daga yatsarsa ya zana kan Rabin mamanta da suka fito waje yace haba Fateema ai zakisa zuciyata ta buga in mutu ki gafa kirjinki duk rabi a waje ai wannan sirri nane bana son ki sakesa irin wannan kayan ki fita kinji ko toh tace dai dai lokacin da takai hannunta ta kamo nasa hannun da yake ta faman turawa cikin riga da sauri ya matse hanun nata cikin nashi ya jawo ya daura kan cinyarsa ya rinqa murzawa tana ja yana ja hankalishi kuma Na kan titi... a hankali ya ringa danna hon a bakin wani katon Hotel Na gani a fada mai gadi ya bude musu get ya dannan hanci motarsa ciki ta kalleshi da kyau tace hotel fa me zamuyi anankuma ba tare da ya kalletaba yce zan duba wani mara lfy ne ki fito mu tafi... Dakine babba da pola ba abin da babu a ciki Na bukatar rayuwa ya wuce daki ya ajiye yar akwatin dake hannusa ya fito ya ce xokici abinci a a Na koshi... Toh bazakison mu tfko nidai Na koshi sauri muje gun Bappa ni girkin innata nakeson ci ya jawota kan kujera ya dauko ledar dake kunshe da zabbi ya rinqa yaga yana bata a baki tanaki yana tura mata a dole da lallashi ya samu taci kadan ta mike tare da gyara zaman rigarta tace mu tafiko yace zoo yayi cikin dakin ya kwanta kan gadon ta tsaya ta tsaya taji shiru ta taka a hakali ta shiga ta tsaya kusa dashi tace bacci zakayi kuma tfyar fa ta turo baki tce ni dai wlh ka tashi mu tf xauna mana a a nidai bazan zaunaba ta fada idonta Na zubda kwallah ya jawota a hankali ya mannata da jikinshi bakyason zama dani ko kiyi haquri Fateena ki gayamin gsky bakyason zama dani bakyason ganina ko kingaji dani ta gyada mai kai alamar eh ya dago da sauri yce bakyasona kinfo son Abba ya rabamu kinfi son kibarni Na rasa rayuwata yana mgn ne iya gskyarsa kuma har ransa hakane ya kara matseta a jikinshi fateeema kece farin cikina kece burin raina ke kadai zaki iya zama min mafita dan Allah ki samu Abba kice kar ya rabamu wlh bazan iya sakinki ba cikin rashin damuwa tace nifa gsky ba ruwana gwarama su rabamu dan ni kana bani tsoro ka fiye min mugunta ni ni nafison in koma gidanmu. araunane cikin zulumi ya xame qasa ya ruqo hannunta cikin rawar murayam yace dan Allah fateema ki mance abin da ya rigada ya wuce dan Allah ki qafarceni wlh xaki sameni mai gyara gaba jikinta yayi sanyi ya tashi ya ruggumota ya rinqa kiss inta tako ina cikin hikima ya zuge zip in rigarta ya sabule nashi kayan ya rinqa sarra fata duk ya rude ya rudata cikin kuku tace kabari bana so wayyo Ammi zai kasheni cikin kuku shima tamkar yaro yce kiyi haquri dan Allah ki bani haqqina kiyi haquri kar kisani nakai kaina wuta wlh yau bazan iya danne Sha.awata ba plss inaji a jikina zan rasa Fateema dan Allah yaw kawai ki barni Na samu nisuwa dake dan Allah in ban sameki yawba toh Narasaki har abada abin mmk baya qarewa a duniya Hassan mutum da akaimai gyaran kareya da targade yana zaune cikin hankalinshi bai xubda kollaba sai yaw kuka sosai yake yana mgn Fateena yau Abba yace nabashi takaddari yau zan rasaki gobe kuma zan rasa raina dan Allah ki bani hakkina kar Na mutu da Sha.awarki ki taimaka in inada rabon Aihu in dasa jinina a cikin mahaifarki ya kara ruggumota kiyi haquri ki kasance uwar yayana dan Allah ki barni insamu in bar mai min Addu.a koda bayan raina abin tausayi shi kuku ita kuku ta fada kanshi ka daina kuku bana so kazo kayi duk abinda kakeso Na yarda bazaka mutuba ta kamo shi zuwa jikinta jikinshi har bari yake ya fada kanta da niyar kauda damuwar da ta addabi zuciyarsa itako rumtse idanunta tayi tana tuna azabar da tasha a baya hawaye nabin kuncinta....qirrrrrrrr qarar phone enshi ya katsemai hanxari da kyar ya Sa hannu ya dauko da niyar katse kiran sai yaga Abbanshi ke kira da sauri ya amsa kiran ko SLM bai Amsaba yace Hassan duk inda kake ka zo yanxu ka dawomin da fateema ya katse kiran cikin farga ya yajawota ya fara samata kayanta ta bude ido tce Na yarda kayi a a Fateema tashi mutafi Abbah Na kirana da gyar yake tuqin Allah dai ya kaisu gida lfy.. Cike suke a parlon suna Shiga Abba yazo gabansa yace bani bani takardar sakinta yanxu ya juya ya kalli Ammi da sauran mutanen cikin fargaba yace dan Allah kubawa Abba hqri wlh bazan sakeba cikin tsawa yace Hassan bani takardarta ya dago a razane ya rinqa girgiza kai yana baya baya Abba inason matata wlh bazan iya sakintaba cikin fushi ya rinqa jeramai Maruka in ya marishi sai yace Abba kayi haquri wlh insonta bazan iya sakintaba haka ya rinqa binsa da mari harsaida ya durkusa kasa yana kuka kamar yaro qarami Abba sai kasaketa aurenku kam yaqare da sauri ya kamo hannu Fateema wacce tunmarin forko da akamasa take kuka fatee kibar kuka kicewa Abba kinyafemin kina sona kar arabamu saketa Abba yace dashi Hassan ya qara rudewa yaje gaban Ammi yace dan Allah Ammi......dakata tace dashi yau koka saketa ko najama Allah ya isa da sauri yaja hannunta yana kuka sharaf sharaf Wayyo Ammi karkijamin Allah ya isa so kuke Allah yayi fushi dani Amir da Hussain da Fawaz duk kuka suke Ammin jikinta yayi sanyi yadda ya doro kanshi a cinyarta ya riqo hannun Ummah yana kuka mai tsuma ran mai sauraro Allah sarki uwa da danta nan take taji tausayin dannata Hassan dai yake irin wannan kukan yana rarrafe kamar yaro yaje gunwannan yaje gun wancan.. Kukan ya isa haka Hassan ya isa cewar Alhj babba Kakansu kenan ya kalli dansa sarki Aliyu yace Aliyu da ga yau bana son Na sakejin wannan batun kar kasake cewa zaka raba aurensu koda bayan raina cikin girmamawa da kaunar mahaifinshi yace shikenan baba duk abinda kace haka za.ayi agafarceni bazan karaba..Hassan kuma da rarrafe yaje gun kakansa ya kwanta kanshi yana sheshsheqa ya kasa mgn fateema sai ajiyar zuciya take a hankali Alhj babba ya dagashi ya ajiyeshi Yce Nafisatu ke da Aysha kuje kushiryamar matarsa yau dinnan sukoma gidansu sai yanxu Hassan yayi wani irin ajiyar zuciya Alhj Babb da Waziri da galadiwa da sauran manyan fada sukasashi gaba suka rinqa mai nasiha yako yi alqawarin bazai basu kunyaba Abbanshi kuma ya yafemai Amman yace da saura bazai gama hucewa ba harsai yaga yadda zamansu zai koma muje zuwa da saura dai by garkuwan fulani
[4/12, 11:30 AM] Garkuwa Ali Aysha: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 38 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Tunda sukaje suna hada suna hada mata kayayyakinta tai shiru suna dan mata nasiha Umma ce ta dauko yan magungunata tace toh Fateema kinga dai yadda al.amarinnan ya kasance dan haka dole sai kunyi haquri da juna kibi umurnin mijinki yi nayi bari Na bari dan aljannarki Na qarqashin diga digin mijinki ita dai tunda Umma take mgn kuka takeyi sosai a hankali Ammi tazo kusa da ita tace Fateema ni tamkar ya kike a gareni ni ba surkarki bace Umma itace surkarki ga mgninki kar kiyi wasa da shansu tasa hannu tana goge mata hawayen tace meke saki kuka bakya son komawa ne? Ta geda kanta alamar eh Ammi ni nafi son zama a nan gidan Ammi ta dan jinjina kanta tace toh karki damu kiyi shiru indai bakya so to bazaki komaba Wlh Aurenma inkince bakyaso bazamu yimiki doleba dan kema yace kuma kina da damar ki akan zama dashi...a hankali Umma tace haba Aysha kiyi kokarin ki xama babba mana ya kamata ki gyara ba ki bataba Ammi tace a a Ummah ai gsky ne kuma zanje Na shaidawa kankansu Tana fita Umma ta dafa kafa danta tace dan Allah Fateema kimin afuwa ki koma gidan mijinki kuma kimin alqawarin zama Na gsky ki tausayawa Hassan dan Allah Na nemi alfarmannan kuma inma akwai abin da yake miki Wanda bakya so ki gayamin insha Allah zanmishi fada a kai kuma bazai sakeba cikin kuka ta geda kai tace ni dai Umma a kirashi kimai fadan a gabana kuma in ya yarda toh sai inkoma a hadani da Zubaida da mama Umma tace toh bari Na kira woshi a parlo Ammi tace cikin rutsubawa da girmamawa baba itafa yarinyar tana can tana kuka wai bazata koma ba Alhj babba ya dan jinjina kanshi yace ai Na gama magana Hassan tashi kaje kaja hannun matarka Ku tafi da sauri cikin zumudi ya mike ya fita yana fita suka hadu da Umma suka koma dakin tare...
Da sauri ya qarisa gunta yama manta da Umma ya jawota zai ruqqumota da sauri ta tureshi tayi baya kusa da Umma cikin kuka tace Umma ba kinganshiba haka yaketa min ni bana so tsoro yake bani ni ya daina tabani ki gayamishi ni banaso ya daina cikinjin kunya Umma ta jawota tace haba Fateema ai wannan sirrinki ne da mijinki kar ki sake ki sake gayawa wani irin zancennan kuma kiyi haquri gashi a gabanki zan hanashi cikin jin kunya tace Hassan ka kiyaye kanshi a qasa yace uhummmmmm hmmm toh Umma wlh zan kiyaye insha Allah zan guji duk abin da bata so kodako ni zai zama ajalina Umma tace Allah ya muku albarka Kinji ko kinyarda Ku koma ta geda kai muryar Yaya Bashir ke cemusu Abba yace su fito su tafi suka fito tare da cewa toh yana gaba tana baya da mama a gefensu sukaje parlon
Hassan kam gaba days jikinshi yayi laqausa da nasihohin da ake musu mai shiga jikin ita kam haka kawai ta kasa barin kukun cikin raini Hassan yace ngd iyayena Allah ya saka muku da ma daukakiyar Aljannanh duk suka amsa da Amin Alhj babba yace kama hannun matarka Ku tafi ke Ruqqayyatu jakadiya kenan tashi Ku tf sauran gyara da lura yana gareki kuma ni da kaina zan rinqa bincikanku........ Tunda suka koma mama da sauran barorin gidan harda matar Hussain da matar nazir suka hau gyara tuquru abi da hannu da yawa kafin kace kobo gida tako ina ya dau sheqi da qamshi mai sanyinji mama da kanta ta shiga dakinshi ta gyara komai tsab komai sai shegi suyi abinci kala kala duk harda mama suka zauna kan tebirin cin abinci.. Sun gama cikin abincin kusan qarfe 9 pm. suka watse Zainab har ta fita ta dawo da dan karamin cikinta tazo gab da Fateema tace toh Anuty Na dan Allah a kulamin da dan uwanmu a dawo dashi cikin haiyyacinsa. Fateema ta dan tabe baki tace hmmm kunemi wata ba dai ni ba kam
By garkuwan Fulani
[4/12, 11:30 AM] Garkuwa Ali Aysha: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Y'ar Fulani part 39 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
qarfe 11 dai dai ya gama sbyvrin kwanci baccinsa a hankali ya dauki turaren kan mironshi ya rinqa bin duk jikinshi wani qamshi mai sanyi ya rinqa tashi yasa kum a kanshi ya rinqa kontar da sumar kansa mai laushi da sheqi ya fito ras tamkar jarumin India film innan sheheet khapoor a hankali yake takawa kai da ganinshi Kazan jin sarautane gaba da baya kuma dan Filanin asali ziryan wlh dolema Hassan yayi kyau shifa daga Fulanin gefe biyunnan ya fito Fulbe Yola be Fulbe Gombe.
A hankali ya murda qofan yako yi Sa.a a bude take ya maida qofan ya rufe a hankali ya karisa kan gadon ya jawota jikinshi rigar baccin dake jikinta yar qara mace mai taushi da sulbi bakace mai shara shara duk suran jikinta tayi fiyau a ciki.... Hannunshi yasa ya rinqa shafar fuskarta har zuwa qirjinta. cikin bacci taji wannan baqon yanayi da sauri ta tureshi hadi da mikewa abin da ya faru a deren forko da ya shigo dakinta ya rinqa dawo mata a idonta tamkar yanxu abin ke faruwa ta tuna tsantsan azabar da ta Sha da sauri ta rumtse ido tace cikin yanayi tsoro bana so wlh bana so ka fita harkata da sauri ya kamota yana jijjigata kiyi shiru dan Allah darene fa kowa Na jinmu dan Allah kiyi haquri nifa mijinki ne in ban rabekiba wa zan raba ya mannata da kirjinshi yana shirin ya dan lallashe ta cikin karaji ta tureshi ni bana so mugu kawai ai dama nasan niyarka so kake Na dawo ka kasheni ai ban manta abin da kamin a bayaba Azzalumi cikin sauri ta juya tai woje.. Kai tsaye dakin mama ta nufa tana zuwa ta kwanta gefen mama tai baccin ta cikin jin tsoro shi kuma a nitse ya koma bakin gadon ya zauna ya Sa hannunshi bibbiyu ya dafe kanshi cikin damuwa da fargaba yana tunani ya zaiyi fateema ta gane yadda yakeji a haka ya kwana a zaune. Da asuba mama tayi mmkin ganin ta a dakinta da sauri ta daka mata duka cikin alamun tabbayoyi tace me hakan? me ya kawoki nan? ina dakinki? Me kika zo yi? Haka taita jeromata tabbayoyin Ta rinqa murtsike ido tace ni mama tsoro nakeji tsoro kuma toh in tsoro kikeji ki tafi dakin mijinki ta mike tare da kamo hannuta tace taso mu tafi janta take har qofar dakin Hassan tace kar ki sake zuwamin dakina ga inda zaki zo ta juya tai tafiyarta tana ta fada itako binta da ido tayi a hankali ta juyo ta kalli qofar dakin da sauri ta juya ganinshi a tsaye yana kallonta da alama masallaci zai tafi. Da ranako wunin gaba daya taki su hada inuwa daya Qarfe tara Na dare mama tace Fateema jekiyi wanna ki shirya kije dakin mijinki.
Ta dan zunbura baki tace Hmmmm................. tana zuwa tai wonkanta ta Sa yar riganta mai dan kauri iyakarta guiwa taje ta rufe daki ta zare kiy tai kwanciyarta ta dan mikar da qafarta daya daya kuma ya tadan nadeshi ta dan tura ma zaunanta sukayi dam dasu daga baya. Shikuma yana dakinshi har qarfe 12 bacci ya gagari idonsa ya dan ja tsaki mtsssss kai kai Fateema wlh kina azabtar dani ya tashi ya zauna bana son kici gaba Damin kallon mugu ko azzalumi mai son kai a gareki.haka yaita zama cikin zulumi ga tsananin Sha.awarta dake cin zuciyansa zuwa qarfe 1:Am ya kasa jumrewa dole ya mike yaje dakin ya murda qofar a rufe ya girgiza kai ya koma yana wani irin murmushin da bansan ma,anarsaba kiy ya dauko yaje ya bude qofar ya shiga kwanciya yayi a gefenta a hankali ya rinqa kiranta cikin kunne kamar mai rada da sauri ta farka ta zazzaro ido waje😳 tace wlh ni ka matsamin fa. Kuyi haquri masu karatu Assalamu kharu minal chart πŸ•Œ lokacin sallah yayi bari mi jula sai muci gaba fatan Alkhairi a garemu baki daya😊😊
by garkuwan Fulani
[4/12, 11:30 AM] Garkuwa Ali Aysha: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 40 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
ya miqe ya nufi inda take yana matsota tana jan dabaya har ta isa jikin boggo ya tsaya gabanta ya kama kafadunta ya tallabo kanta ya tsura mata mayatattun ida nunsa masu Sa zuciyarta bugawa da rikita qoqolwar yan mata idanu masu tsadar ganuwa dan zaka yizan wata da yarima Hassan bazaka ga qwayar idanunshi ba.. Da sauri ta sauqe idanta qasa dan taji wani irin yanayi taji shakkarsa da tsoronsa sun cikata a kasalance yace daqo ki daqo kanki ki kalleni ki gayamin me matsalarki ki gayamin me kike nufi a kaina ki gayamin plsss Fateema wlh kina cutar dani wlh zaki hadani da ciwon Mara menene matsalar ki gayamin laifina Na baki haquri ...
Cikin yanayin tsoro da yarinta tace ni ka bani hanya ka matseni. Inna baki hanyar ina zakije? Ni bacci nakeji zanje in kwanta... Ya lumshe idansa ya bude tare da kawo hannuta ya nufi kan gado da ita taku yake tana binshi a hankali tana kallon bakin kofa suna zuwa dai dai qofar ta fisge hannunta da sauri ta bude qofar da gudu gudu sauri sauri ta nufi dakin mama shima da saurin ya biyota yana ina zakije karfa ki fita ki dawo ni zan tafi dakina.. Ita dai gudu take tazo dai dai bakin kofar dakin kuma ta juya baya taga ko ya isota ganinshi dab da ita yasa ta juya da sauri aiko tsautsayi sai buga kanta tai jikin kofar gum da qarfi cikin jin zafi tasa qara tare da riqe goshinta da tuni ya kumburo tab. Cikin sauri ya karisa gun ya kamota yana sannu kin ga abin da nake jiye miki ko gashi kinjima kanki ciwo kin cutardani abanza shi har cikin ransa yakejin zafin yasa hannunshi mai taushi jazir dashi kan qulun da niyar murza qulun dan ya bace. aiko ta kamo hannu gami dasa kuka tamkar yarinya tana wayyo mama ki budemin qofa zai kasheni fa cikin bacci mama tajita da sauri ta diro daga gado taje ta bude qofar tana ganinta ta dage ta hada duk qarfinta ta ture hannun nashi daga kanta ta koma jikin mama tanata sheshsheqa cikin kidima mama tace lfyar ki kuwa Fateema? meyake farune Hassan? Cikin yanayinshi Na qin yawan mgn da miskilanci yace nima ban saniba mama nadai jita tana ta ihu tana gudu shine nafito Na sameta a haka ... Mama kam ta gane meke damunsu tasa hannu ta ture ta daga jikinta tace toh da kike maqalemin ni dame zan taimaka miki ni ba likitaba ai wanda kike gudun dai kike cin mutumcinsa shi zai taimaka miki cikin yarinta da shagoba ta tura baki tana yarfa hannu da dan bubbuga qafa da shan yaji tace 😩😭ni ni dai gsky a barni bana so a barmin kaina haka mitsssss mama ta ja dan guntun tsaki tare da turata gun Doctor tai shigewarta daki ta rufe. Itako kuka ta qara sawa ya kalleta ya girgiza kai yasa hannu yana janta tana tirjewa yaga dai bata da niyar binshi sai kawai ya daqota kamar jaririya ya ruqqumeta akirji ya nufi dakinshi tana
. kan gado ya kwantar da ita ya hau ya rinqa murza wurin tana kuka dan zafi ta rinqa shigewa jikinshi tana shakumoshi sai da yaga qulun ya bace ya dauko mgni ya bata tasha a hankali ya gyaramata konciya ya dan zame kadan ya riqo hannunta shikin yanayin gsky da gsky yace Fateema a yidayam ko baki sona kin gaji dani mai nayimiki mai tsanani haka da kika kasa mantashi kin kasa yafemin ta dan kalleshi a raunane tace ba nacemaka Na yafeba ya kamo hannunta cikin rauni ya sumbaci bayan hannunta idonshi sinyi jazir cikin rawan murya yce Kin yafemin to meyasa bazaki tsaya inda nakeba gayamin menene bakya son Na kusanto inda Kike ki gayamin namiki alqawarin Barin duk wani abinda zuciyarki ke qii game dani. Da sauri tace ni ka daina tabani bana so kai komai sai kazo kusa dani kai ta mammatseni kajiko ya quramata ido ya qaremata kallo cikin qarfin hali yace Fateema ke nakeso ba jikinkiba bawani abun daban nake soba zatinki da farin cikinki su nakeso ya danyi shiru idon shi cike da azabebben qaunarta ya qara masowa gareta yace Fateema qaunarki nake Amman kuma dole Na bukaceki ko dan dabbaqa aurenmu abinda nakeso a gareki shi zai cika zancen ma aurata Amman tunda bakyaso wlh namiki alqawari bazan sakeba koda ko zan cutu ....... Ayyah Hassan ta damu 😜. πŸšΆπŸ»πŸ•Œ yan uwa ankira sallah hami jula tawon
by Garkuwan Fulani
[4/12, 11:30 AM] Garkuwa Ali Aysha: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 41 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
hawayen da yake taso su zubu tun dazu ko zai sa inmu sassauci a zuciyarsa sai yanxu suka zubo masu safiin gaske ya kara matse hannunta yana shinshinawa kamar zai hadiyeta cikin raunin murya yace Amman dan Allah dan Allah ki yarjemin Na rinqa zuwa dakinki ina kwana kinga inbanje ba mama zata kai karata gun Abbanmu ya tsura mata ido yana jiran amsarta sai yaji tace toh ina dai bazaka tabaniba yace eh ya sunkuceta yace toh daga yau mu fara kwana a can tai shiru ya kaita dakin ya direta kan gadon shima yazo ya kwanta can gefe kan gadon har ya kashe wutar tace kunna wutan ni bana son duhu yace toh an gama ya kunna sai yaga ta tashi ta dauko pillows ta rinqa jerawa a tsakiyarsu tace toh ga iya filinka ni kuma ga nawa kar Wanda yaje gun Na wani kasani nikam in kazo filina zan hanaka kwana a dakina uhum ta fada ko a jikita ido kawai ya bita dashi yace toh Na yarda ta juya tai kwanciyar ta kan kace kobo bacci ya kwasheta shiko haka yai ta saqe saqe a ransa wani lokacin a fili yarintar Fateema ke gudu ko shagobane ko tsanarsane yana cikin tunanin yaji ta cikin baccin da nishadi ta mirgino a hankali kamar wahainiya tako dago hannuta daya ta rata kan girjinshi ta mirgina kafarta daya ta doura kan cinyarsa kan ta kuma kan damtsen hannunshi tai pillow dashi a hankali yayi ajiyar zuciya da firda azabebben numfashi ga tsananin Sha.awarta da ke tsirga kokon zuciyarsa a hankali ya lumshe ido shi dai haka ya kwana cikin kidima tamkar qoqolwarsa zata wartsake. aiko da asuba tai ta mita Allah in ka sake zuwa guna zan koreka shi wlh dariya sosai tabashi Amman in yayi dariyar ya jawowa kanshi sai yce kai baby kecefa kika zo guna bani najeba ai ni namiki alqawari ta geda kai tace ai bansan San da nazoba ya jinji kai yaje yayi alwala ya fita masallaci
da safe ko ya gama shirin tafiya hospital ya zo ya samesu suna cin abinci yace mama ni zan fita ta kalleshi da kyau tace abincifa yace Hmmm toh ai ba abaniba zanje haka mama tace Fateema tashi ki bashi abinci ta bargun itako Fateema ta yunqura ta mike tayi hangar kicin yace tsaya yaje gabanta yace ni Na koshi ya dan roqqofa kanta yace bari Na Duba miki goshin tace toh ya maso ya mannamata kiss mai kyau a goshin ya juya ya fita yana cemata bye sai Na dawo ta tura baki tana qunquni . . haka sukaci gaba da rayuwa kullum sai ta azalzalamai da taushin jikinta da dare gari ya waye kuma ita zatayi ta mita duk San da zai fita kuma sai ya mannamata kiss haka kuma inya dawo
akwana atashi yau watanta 3 da dawowa Kuma yaune ranar da za ayayesu a makaranta yau Fateema zata bar makarantar a matsayin cikekkiyar likitan qashi Zubaida

Please Login or Register in order to submit comment