Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuma lawyer tun tashinsu da safe take ta shiri baji ba gani sai zumudi take Su Hussain da matansu duk suna parlor ta fito wonka tana gaban miro tana daure da towel a kirji tana ta gyara gashin kanta da yake zube har bayanta ta muraza yar foda a fiskarta ta tashi ta tsaya gaban durowa tana tuna kayan da zata Sa cikin Wanda aka diddinka musu ta jikin madubin durowar ta hakoshi ya shigo tare da SLM a hankali bata amsaba bata juyoba ta qura masa ido tacikin madubin tsarki ya tabbata ga ubangijin da yayi wannan halittar Yana sanye dawata shegiyar galila da ta amsa sunanta kalar sararin samaniya mai kyawun ganuwa wondo da rigace iya guiwa sai hularas da takalminsa kalarsu daya sai agogon zinari dake sanqale a hannunshi gashin kanshi da dan sajensa sai sheqi suke ga gashin duk da hular dayasa gashin ya kwanto luf kan keyarsa ta gaban goshinma sai sheqin gashin yake yau rana ta forko da ta fata qarewa fuskarsa da suranjikinsa kallo wani abin takejin yana yawo cikin jinin jikinta duk tsikar jikinta ta miqe tsaye daga tsakiyar kanta takejin wani Abu Na wanxuwa har kan dan karamin yatsar kafarta πŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ˜πŸ˜πŸ˜˜ takwara ina qaunarki Allah ya tabbatarda Alkhairi agareki Aysha Aliyu Tsamiya😘by Aysha Ali Garkuwan Fulani
[4/12, 11:30 AM] Garkuwa Ali Aysha: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 42 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Ta kasa koda qifta ido shima itan yake kallo a hankali ya tattara gashin ka n bayanta ya maidashi kan wuyanta ta gefe daya ya dan daura gemunshi ya dai dai ta fuskarsu a hankali ya dan qefta mata ido daya ya daga girarsa dayan ya danyi murmushi sai da gefen kuma tunsa ya lotsa a hankali ta sauke idonta cikin nasa tai saurin sauqe idonta qasa ta danyi ajiyar zuciya Shi kuma numfashi ya furzar yce hingo ga kayan da zaki saka irin galilar jikinshine takalminma kalarsu daya da nasa sai gyale kalar takalmin da poser sai ondis masu taushi har da rigar nono ba musu ta karba ta shiga toilet doguwar rigashe wacce tasha aiki Na zamani ta saka rigar ta zauna a jikinta das tana fitowa tai gun miro ta dauki abin kulle gashinta ta kulleshi daga forko ta kama jelar ta kitse ta wurgashi ta gefen wuyanta ta murza daurin dan kwali kai abin ba mgn wlh ko nace zan zayyanamu yadda suka fito abin bazai faduba a hankali suka fito polor Na.ima matar Nazir da sauri ta nupesu tana ta daukarsu picture Zainab kuma da cikinta da ya bayyana sosai sai dry take tana ayye kunji dadi zakuyi sauri da Salle yadda kuke so nikam Na zama kaya ta fada tana kollon mijinta a hankali ya shafa cikin yace karki damu muma zamu aihu mu koma dai dai dasu duk sukayi dry suka dunguma sai babbar makarantar Nan ta gombe (G,S,U) gaba ki daya harabar makarantar cike take da jama,a ga manyan baki gomna sarki kam dama yau dole yazo haqiqa taron yayi taro duk daliban sun samu kyatuttukan ban girma da jinjina Fateema Hassan Aliyu saraki da Zubaida Aliyu saraki suna masu amsar keutar jinjina da karramawa Fateema aka fara kira a hankali ta yunqura tamiqe ta fara haurawa inda zataje ta karbo kyautar Hassai ya juya gabas da yamma tako ina ita aka xubawa ido take yaji wani irin kishi ya tokari qirjinsa ta qarisa gun shugaban makarantar ya mikamata ta dan rusuna ta karba aka bata abin mgn da zumar tai godiya da fatan kowa Allah ya maidashi lfy a hankali Hassan yayi tattaki ya iso gun ya karbi abin maganan shi yayi komai a madadinta suka juyo suna saukowa a hankali cikin takun qasaita nan take jama,ar dake gun suka dauki sowa ganin Hassan da Fateema tamkar taurari a cikin duhu da ka gansu kaga ma aurata nanfa aka rinqa daukarsu pictures tako ina abin gonin Sha.awa itako gaba daya ta rude da sauri tadan rakubu a jikinshi nanfa abin ya kara fitowa Yan jaridu da gidan T,V da Radio suka koma Kansu daker suka samu suka kauce garfe 2 dai dai suka tashi bayan sunyi sallah suka wuce Fada dan gudanar da bikin tayasu murna a ranar dai a gsky Fateema tasha gajiya duk sai da ta kidime dan yawan zirga zirga sune basu koma gidansu ba sai qarfe 9:pm....... 😜 Kufito mu biyosu dan muga ya gajiyar zata kaya. By garkuwan Fulani
[4/12, 11:30 AM] Garkuwa Ali Aysha: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 43 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Suna shiga gidan su Nazir da Hussain duk sukayi saida safe suka nufi part insu mama kai tsaye gefenta ta nufa shima Hassan can part enshi ya dosa yaje ya watsa ruwan dubi ya Sa rigar bacci mai dan igiyoyo ta gaba ya maidasu ta baya ya dan qulle daga sama kuma faffadan girjinsa a bude daga qasama rigar bata qarisa guiwansa ba cin yoyinsa da sharaban qafafunsa duk gashine a kwance Zara Zara a kan farar fatarsa gashi mai taushi da saitsi phone inshi kawai ya dauka ya nufi dakin Fateema cikin yanayi Qaunarta da begenta ga tsantsar Sha.awarta dake azab tar da zuciyarsa a hankali ya bude qofar ya tura kansa ciki da yin slm cikin murya mai kama da maiyin rada
.....................turus ya tsaya bakin gadon ya kura mata ido kai abin dariya Fateema da mmkin ta baza su kareba kwance take kan gadon ta kifa qirjinta kan pillow ga guda 2 ta jerasu a madakatar da take yiwa Hassan Rabin jikinta kuma a qasa ta durqusa da guiwarta ko takaimin qafarta bata cireba kanshi kawai ya girgiza ya qaraso kanta a hankali ya birkitota ya daurata kan pillow shi kuma ya danyi qasa ya zare takalman qafarta ya dawo kan gadon gaba daya da ita ya dan kifata kan kirjinshi ya zuge zip din doguwar rigarta cikin hikima ya rinqa jan rigar ta qasa har ya cireta ya jefar da ita gefe itako Fateema a take taji sanyin A.C da sannin hadarin da ya taso ya rinqa ratsa jikinta sai ta rinqa qwaqumasa jikinta tana ta faman shiga cikin jinkinshi ya kalleta da kyau cikin ransa yace toh gashi dai ni bani Na matsakekiba ni kuma kina faman rabani da hankalina sai kuma kin tashi ki isheni da mita da koke koke yadan matseta a jikinahi yace gwandama nasan nayi laifin tinda ke kike kawo kanki a hankali ya ja borgo mai taushi ya rufesu ya qara jawota jikinshi itako harda qara narkewa a jikinshi da fidda numfashi cikin sauki ita adole taji dumi Shi kam tuni ya kasa sarrafa kanshi sai ita yake ta juyawa ta yadda yake so da muradi ya rigada ya fita haiyacinsa ya rude iya rudewa sai sabbatu yake da mammanna mata kiss yake tako ina ya rigada ya gama subule duk wasu kayan jikinsu
cikin bacci taji wani irin bakon yanayi da sabbatun da yake Ayyah Hassan duk da tsananin Sha.war dake damunsa ga azabbeben ciwon bara dake tsirgar masa gashi ya gama fita hayyacinsa ga damar daya samu zai iya komai a wannan lokacin cikin qarfinsa dan ya kauda abinda ke Neman zamamai fitina Amman ya kasa .sabida Alqawarin da ya mata shiyasa cikin wahalar da tsananin bukatar cikin wani irin yanayi murya tamkar wanda yake cikin ciwon ajali ya tallabo kanta yace Fateema dan Allah kiyi haquri ki taimakami wlh bazan iya jurewa ba kuma bazan iya karya alqawarin da namikiba har sai kin yarda bazan kusance ba tare da bakya soba dan Allah ki taimaka min wlh zan iya cutuwa zan rasa lfyta ya kara narkewa a ajikinta itako tana tureshi tana zubda qolla tana ja da baya cikin tsoro tace ni dai wlh bana so kuma wlh zanyi kuku da ihu da qarfi ni ka bari ko inje in gayawa mama ya daqo idanunshi dasun rigada sun zama tamkar wuta gaba daya gashin jikinshi ya mimmiqe jijiyoyin hannushi duk sun taso yasa hannushi bibbiyu ya damqe mararsa ya kafa guiwowinsa kan gadon ya ronqofa da firjinsa cikin wahalliyar murya yace kiyi shiru zoki kwanta Na barki Na haqura duk dai nasan haqqinane a kanki kuma in bansamuba komai Na iya faruwa dani ta dai tsaye ya kirata cikin murya kamar Wanda yake shirin suma yace Fatina zoki kwanta bazan miki abinda bakya soba Na miki alqawari sai da yardarki tace to tadan lallabo ta kwanta gefenshi shikam yananan a yaddayake tun dazu ita kam tuni tayi baccinta shikuma a take yaji wani irin qullewar Mara ga a zabebben zazzabi ga kanshi da yakeji tamkar ana sarawa nan take yaji sanyi ya shigan jikinshi duk ta inda gashi yake yakejin sanyin Na shigarsa cikin axaba ya kwanta a duqunqune hannunshi matse da mrarsa dan jin marar yake kamar zata balle sai rawan sanyi yake.
.....by garkuwan Fulani
[4/12, 12:14 PM] Garkuwa Ali Aysha: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Y'ar Fulani part 44 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Da asuba duk su yi sallah a masallaci sun fito suna tafiya Nazir ya kalli Hussain cikin alamun damuwa da tabbaya yace toh yau meya hana Hassan zuwa masallaci Hussain yace ko makara yayi Nazir ya dan jinjina kai yace badai makara bakam kai dai bari Na kirashi muji Allah dai yasa lfy Hussain yace Amin yana dannawa ko wayar ta shiga bugun forko a cikin kunnen Fateema da sauri ta mike tana dan dube dube tayi mmkin ganinshi kwance sai karkarwa yakeyi gashi hatta jijiyoyin kanshi saida suka taso ta kallleshi a rude tace hmmm baka da lft ne me yake damunka bakaje massalaci bane yau shiru sai idon da yadan bude da gyar cikin wahala da azaba ya bude baki kamar mai rada yace daukomin jallabiya a dakina da gajeren wondo cikin yanayin da bansan me xa acemishiba ta shiga toilet da sauri ta dan watsa ruwa a gurguje ta yi alwala ta fito ta dauki doguwar riga baka ta zira a jikinta tazo kanshi tace a nakiranka fa tun dazu baka dagaba a hankali yace daukomin kaya tace toh ta fita da sauri tana zuwa ta dauko tana miqa mishi zata juya ta nufi waje inda ake buga kofa dan su Hussain sun gama rudewa dan sunsan ba lfy sunkira kusan kira goma ba adagaba ya kamo hannuta cikin azaba yace taimaka ki samin rigar ta zura mai ido cikin mmki tace bazaka iyaba ne ya gyada mata kai cikin rudewa ta taimaka mai yasa rigan da wandon ta fita a Palo sukaci karo dasu Nazir da mama da ta budemusu qofa cikin sauri Hussain yace Qanwata ya dan uwana fa? lfy kuwa? Nazer yace meyasa baije masallaciba? meyasa bai daga phone enshi?
Kaha suka jeramata tabbayoyin sai ta rasa wazata bawa amsama a cikinsu ta zuba musu ido mama tace lfy kuwa shikam Nazir dakin ya nufa kai tsaye yana shiga da yaga halin da Hassan yake da sauri yazo yaja Hussain ya nufi dakin dashi cikin rudewa Hussain ya kamo hannushi daya damqe mararsa zai jaa cikin axaba yace bros Marata cikin rashin fahimta Nazir yace meke damunka meke maka ciwo marrace ya gyada masu kai da sauri Hussain ya tafi cikin dakin Hassan din ya dauko dan garamin Bo's inshi Na taimakon gaggawa yazo shi da Nasir gaba daya suka duqufa binciken lfy yarsa Cikin damuwa da takaici Nazir yace kai Hassan meyasa kake son kashe kanka da kanka mesa zaka cutar da kanka ya za.ayi kana da mata bawai baka da mataba zakabar bukata ajikinka har ya nemi dauke lfyarka da sauri mama tace kumin bayani meke damunsa Nazir yace ai bazaki ganeba mama cikin jin haushi Hussain yace zata gane zamu fada mata Nazir tayiwa yarta fada ta kuma kai laifin da tayiwa mijinta kara har gaban Abba in anqi kuma ni zanyi komai ya dauko wata allura ya jaa ruwan ya daidaita yace mama a yanxu dai dole sai anyiwa Hassan wannan allurar Amman da zaran anqara yimishi gaba zata shafi qwoyoyin aihuwarsa zata iya rabasa da lfyarsa mama ban San irin wannan zaman Fateema keyi da mijintaba ya juyo gun Fateema bayan ya mishi allurar a take bacci ya daukeshi cikin jin zafi yace haba Fateema kefa musulmace kuma muminama kuma kina da ilimi kinsan haqqin mijinki a kanki meyasa kika zabi ki cutarman da dan uwana meyasa kike son Allah yayi fushi dake meyasa ya qarisa mgn cikin yanayin wa.zantarwa da lallashi cikin sanyi jiki ta sunkuyar da kanta qasa ya juya ya nufi parlo yace kixo ki sameni a nan tabi bayanshi ita da mama Nazir kuma ya zauna yayi ta kula dashi a parlo kuma mama da Hussain sun sata a gaba nasiha sukemata sosai mama kuma tayi alqawarin zuwa har gidansu ta gaya bappanta matuqar dai bata gyara hallayarta ba shikuma Hussain cewa yayi wlh indain bakya son dan uwana ni zanyi fushi dake karki sake min mgn zankuma je ingayawa Abba ba laifin Hassan bane laifinkine sunyi nasiha sunyi fada duk dai tai ta kuka tana basu haquri bazata sakeba .. Shiko Hassan sai azahar ya farka ita da kanta ta hadamai ruwan woka ya tashi ya nufi toilet en Amman Sam bai miqe tsawonshiba kuma hannushi nakan mararsa haryanxu ta bishi da ida yashiga ya watsa ruwan ya fito ta daukomai kaya ya saka da kanta ta shafa mishi mai ta dan fesa mai turare amman duk abinda take mishi taqi su hada ido ta dan kalleshi a sace tace ya jinkin yai shiru ta qara matsowa inda yake tace ana jiranka a parlo nanma shiru sai ta dago kanta ta kalleshi shima itan yake gani ya danyi wahalellen murmushi ya yawota jikinshi ya mannamata kiss a goshinta yace ngd Fateema Allah ya biyaki ya miki albarka ita dai batayi mgn ba ya shafa kanta ya juya ya tafi parlor Gba daya suna nan suka gaisheshi dajiki Na.ima tace Yaya ga abinci dai dai lokacin itama Fateema ta zauna gefensu kadan mama ta tashi ta dauko abinshin da ta hadamusu kala daban daban ta kawomusu Na.ima ta fara sakawa mijinta itako Zainab da cikinta da akejiran aihuwa ko yau ko gone yanxu shi Hussain sheke mata komai ya dan samata ta karba tana kallonshi tace Abban Afreen Allah dai ya sauqeni lfy nima naga Na dawo yimaka hidima fiye da yadda kakemin yadanyi murmushi gami da shafa cikin yace karki damu matata zaki dawo normal kamar saura Nazir ya danyi drya yana shirin cewa muma Allah ya bamu aiko ya dan qware da sauri Na,ima ta balle bakin gorar ruwa tabashi tasa Hannunta kashi tana shafawa tana sorry my dear ta Sa hannta daya kan kirjinshi tana dan bubbugawa kamar wani yaro ya danyi gyaran muryace kontar da hankali matata mama tace kai yaran xamani yadda kukeyiwa mazanku abin har dariya kuke bani Hassan kuma Fateema ya zubawa ido ya mai mata alamun kinga yadda ake kula da miji duk sukayi dryar mgn mama Zainab tace yo banda abinki mama ai miji abin tattaline aljanrmufa Na qarqashin diga diginsu mama ta dan kalli Fateema tace tab aiko wasu kam aljanar zata wucesu cikin sanyi Hassan ya kalli Fatinshi yace mama kenan Indai irinane nikm harma Na daga qafata Shiga kawai ya regewa matata Fateena ta kalleshi idanta tab hawaye dan ta gane da ita mama take ya girgiza mata kai alamar ta maida qollar😍😘. Allah sarki duniya kowacce Allah ka barta da miji mai qaunarta da gsky ..
Dubun gaisuwa zuwa gareki mu,allima.
By garkuwan Fulani
[4/12, 12:14 PM] Garkuwa Ali Aysha: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 45 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Tunda ya dan ci abincin sai ciwon marar da kai din suka dan rinqa damunsa kan ace zuwa wani lkcin ciwo kam ya dawo gadan gadan da qyar ya samu ya dan tattaka zuwa bedroom enshi aiko yana kwanciya zazzabin ma ya dawo zuwa 8:Am mama ta kira Hussain ta sheida masa tare suka shigo da Nazir da Yaya Fawaz ya dubeshi cikin damuwa yace maza mutafi Hospital Hussain ya kalli Fateema dake zaune a gefenshi tana ta gyara masa blanket en da yake ciki yace Yaya Fawaz ba inda zamu kaishi ai ita matarsa tasan matsalarshi da kuma yadda zata magance matsalar in kuma bazata iya bane ni ina da yadda za amishi ba wani Abu mai wuya bane Aure a yau ba sai gobe ba zai samu matar aure Nazir yace ai kam Fateema kin sani bawai baki saniba haqqinshi Na kanki Hussain a cikin fushi ya kalli Hassan dake ta nishi ya damqe mararsa ya kamo hannu Fawaz da Nazir yace mu tafi gata gashi intaga dama ta tuna Allah ta taimaka masa ita da Ubangijinmu inta barshi ya rasa ranta nanma ita da mahaliccinmu yace mama mutafi suka fita sukayi tfyarsu itako dama tunda Hussain yake mgn take ta zubda qolla shi baisan kuka takeba da yake idonsa a rufe sai daji ta fara sheshsheqa a hankili ya bude idonshi cikin sanyin murya yace kiyi haquri kinji ki daina kukan bana son naga kina zubda hawaye a fuskarki Ta miqe cikin sanyin jiki tai part enta tana shiga kai tsaye toilet ta fada ta shiga murzawa jikinta da soso mai taushi da sabulai kala kala da turaren wonka iri daban da ban duk ta murje jikinta har gashin kanta da kayan qamshi tana fitowa ta gyara gashin ta sakeshi kan gadon bayanta ta rinqa bin duk jikinta da Humra mai qamshi da dadin shaqa ta dauko yar qaramar rigar bacci fara tas da dan rasti ratsin Jan mai shara shara da kadan ta wuce mazaunanta ta fito ras kamar balarabiya ta tsaya gaban miro ta qarewa kanta kallo nan take taji qirjinta ya fara bugawa da qarfi sabida tuno azabar da tasha a fs 9t insu jinkita har rawa yake takuma tuno halin da mijinta ke ciki ta kuma tuna kalaman mama da Hussain sannan ta tuno zasu dauketa a Mara tausayi mama da Umma kuma zasuji zafin bata dauki nasiharsuba da wannan ta dauko hijabinta babba har qasa ta zura taja dakin ta nufi part enshi. Tana shiga ta tsaya bakin kofa tana qare masa lallo daga dukkan alamu yanxu ya fito toilet yana zaune ya dafe kanshi da hannu biyu duk jijiyoyin kanshi da Na hannunshi sun taso sama jin mosin ta ya daqo da gyar ganin abinda ke bin fuskarsa yasa ta qarasa gunshi da sauri ta zare hijabin jikinta ta wurgar gefe tasa hannu ta tallabo kanshi tasa tafin hannuta masu laushi da taushi tana goge hawayen dake bin fuskar da sauri ya kamo hannuta gami da rintse idonshi yana girgiza kai ya bude baki a wahale yace kibari bana so Fateema ganinki a haka zai Sa zuciyata ta buga zakisa kaina ya fashe tunanina zaibar jikina karki matsoni tunda kinsan bazaki taimaka minba duk ya rude sai surutai yake ya cigaba dace kiyi haquri ki tafi dakinki ki barni ni kadai Fateema Allah zai kawomin mafita kuka yake kamar yaro qarami itama kukan take sosai harda sheshsheqa cikin sauri yace Fateena kina qaramin zafi a raina tunda bakyasona dole Na haqura bazan cutar da keba gwara Nina cuci kaina kodako zan rasa raina da sauri ta haye kan gadon ta rungumoshi ta baya ta kontar da kanta kan bayanshi tasa hannunta biyu ta rungume qirjinshi cikin kuka tace bazaka mutuba Na yarda Hamma Na kayi duk abinda kakeso Na yarda wlh Na yarda zan daure taci gaba da kuka mai tsuma rai da sauri Hassan ya juyo gunta ya matseta a jikinshi yana ta shashshafa da manna mata kiss tako ina gaba daya jikinshi ya hau bari da tsuma mgn yake Amman bata fita mgnar ya rude ya rudata ita kama gaba daya jikinta din bari yake sabida tsananin tsoro cikin kuka da tsoro ta kamo hannushi duk biyu a lokacin da taji ya haura kan ruwan cikinta tace wayyo Hamma Na wlh inajin tsoro kayi haqiri kamin a hankali ayyah Fateema aikin makara da doctor yayi nisa bazaiji kiranba haka Hassan ya rinqa sarrafa ta da juyata ta inda yakeso tun tana kuka har tayi shiru shima din kukan yake yana sambatu kamar zaucecce nima kaina banji meyake cewa bare Na shafamuku shiyasa Na hakura nafita Na basu guuu .....
Sai Asuban fari tukun ya dawo haiyacinsa haka ya rinqa binta da kiss tako ina yana shafa kanta da fuskarta yanasa hannushi yana gogemata hawayen dake zuba a idanta cikin tsananin farin ciki yace matata Allah ya miki albarka ya kara matseta ajikinshi yace Fatina kin biyani duk maxan duniya saudaya suke samun budurcin amarensu Amman ni budurci biyu kika bani ita dai sai ido ya manna mata kiss a lips enta yace Fatina yauma a budurwa nasameki kinbiyani i love my Fateema zahra I love u so mush duk ya dimauce da kanshi yayi mata wonka ya gyra dakin ya jasu sallah ya kontar da ita ya je gun mama yace mama Fatena ba lfy a hadamata abinda zataci kusan tare sukayi aikin abincin ferfesub da dan soyeyyen dankali sai ruwan zafi da Jan nama da mama taimata gashin tukunya mai romo romo da kanshi ya dauko yakai dakin ya kamota ya zaunar a kan gadon haka ya rinqa bata tanaci tana manne ajikinshi harta qoshi suka koma suka konta ya dorata kan qirjinshi
by garkuwan Fulani
[4/12, 12:14 PM] Garkuwa Ali Aysha: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 46 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
tai shiru tanajin yadda yake ta shafata ta qara mannewa da jikinshi shima ya qara shaqar qamshinta gami da manna mata kiss goshinta a hankali ta dan kalleshi cikin rashin tunanin komai tace Hamma yace na'am ya habibati ta danyi shiru yace manene ki fadamin kinji me kike so ta dan kalleshi tace Hamma meyasa kake kuka jiya da dare? meya sameka ko kaima zafi kaji? Cikin nishadi da jin wani irin yanayi ya tashi ya zauna ya jawota kan cinyarsa yace ni banyi kuka ba ya fada yana kallonta cikin ido ta dan tura bakinta cikin shogoba tace Allah kayi kuka Hamma ya danyi murmushi yace ai ni ba irin naki kukan nayiba ni kukana kukan jin dadi ne. kukan biyan buqatane. kukan samunki.ne cikin jikina.kukan Na ya banbanta da naki ke kika sani kuka ya dan kama kuncinta da hannu bibbiyu ya dan jinjina cikin yanayi godiya da jinjinawa da tsatsar qaunarta yace Habibiti kin biyani Allah biyaki kema ta bude baki zatayi magana yai saurin zira harshensa cikin bakinta ya fara sarrafa cikin yananin qauna mai zurfi ya rufesu da blanket ya rinqa shafa bayanta bacci mai dadi ya fara daukarsu dan basuyi baccin dareba kwana sukayi suna kashemana arnan garin Gombe 😜................... cikin baccin Hassan yaji wayarsa Na suwa a hankali ya miqa hannushi ya dauka wai duk dan karta tashi ganin sunan Hussain yai saurin dagawa jikinshi kawai Hussain ya tabba sai kuma yace bros Zainab ta aihu yau muma mun zama iyaye da Sauri yace Alhamdulillah kai Allah mun gode da sauri ya dan zame jikinshi daga nata yana riqe da wayar yana cewa kuna ina adibiti ko gida yace ai dama a gida ta aihu ya juya zai tafi yana kokarin zura riga ajinkishi yaji ta riqo hannishi da sauri ya juyo da nufin ya dan maidata bacci sai ya ganta a zaune tana qoqarin tashi sai cije lips enta take alamar zafin da takeji ya rakofo yace sorry Habibati Na tadake ko ta dan yi fari da ido tace ina zakaje cikin farin ciki yace Zainab ta aihu da sauri tace haba mu tafi nima zanje mun samu baby a gida ta yunqura zata miqe da sauri ta koma ta zauna ta riqo hannunshi da dan guntun hawaye tace wayyo Hamma Na zafi nakeji kuma nidai zanje da sauri ya sunkuceta ya fita da ita yana xakije ki ga yarmu ni zan kaiki yau nine car enki tunda ni najimiki ciwon tai sauri ta tsune fuskarta a jikinshi ...*"******* aiko sai da ya kaita har cikin dakin ya direta saida ya ajiyeta yaga Ashe su Ammi da Umma sun zo ya dan sosa qeya ya gaidasu Na,IMA ta miqa Mashi baby ya karba yace Allahu Akbar masha Allah Umma mumafa yanxu mun zama iyaye ya rinqa kallon yarinyar yana subbatarta. Fateema kam tunda ya direta kunya ta hanata motsawa sai da ya dauko yar ya daura mata

Please Login or Register in order to submit comment