Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

garken shanaye da raquma da dawa kai fulle Yola kam bamu da iyaka mun biyo Farida dasu Yaya Bashir su Zubaida Amare da matar Amir sun tare a gidan tunda akai aihuwar Fulb'e gembu ma an faso yara sunsha suturu da kyaututuka little Ammi kam abin ba,a mgn Dan sonta azimun tasha yan kunnayen zinari da azurfa An watse taro lfy
Bayan 40 mai jego ta koma gidanta..
By Garkuman Fulani
[4/12, 1:52 PM] Garkuwa Ali Aysha: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Y'ar Fulani part 53 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
www.aishaaligarkuwa.blogspot.com
*************"""""""""""""**********
Bayan shekara 7 Nima Aysha sai yau Na dawo jihar Gombe misalin qarfe 4 motarmu ta shigo cikin garin bubayero gaba daya a gajiye nake Dan tfya ce mai nisa Na yi tun daga jihar Taraba tarabanma can cikin garin gembu tunda muka kama hanya ban bude data naba sai yanxu da muka iso cikin Gombe Na danja phone ena Na bude data Na a take naji saqonnin Na shigomin tako ina ina budewa ko Na samu qorafe qorafe mansu karatun yar Fulani ne sukafi yawa a cikin sakonnin kan cewa Na daina typing a yadda sukeso cewar ina jinkiri typing nandai naita basu haquri da kuma gayamusu uzurina Na kuma yi alqawarin yau dai zan leqa gidan sarki Hassan Dan sarki Aliyu jikan sarki abubakar naga wacce wainar ake toyawa toh masu karu Ku biyoni mu ganewa idanmu,,,,,,πŸ˜€πŸ“
Ina shiga gidan naji hayaniyar yara da Dan sowarsu da sauri Na qarisa cikin parlor da yasha gyara da kayan qawa da alatun da kayayyakin more rayuwa Parlor ne babba daga can gefe kuma dining table ne qawatacce cangefen dining en naga wata yar duma duma mata yar das da ita tana cikin sutura ta alfarma da ka ganta kaga jin dadi a fili komai a jikinta das sai da Na zubamata πŸ‘€ sosai Na gano cewa Fateema ce ga yan yara su 6 dayar yar babba kadan ita zata kai 8 year's sai wasu su 3 Kansu daya sunsha gyara sai saura biyun bazasu wuce 4 year ba gaba daya sun kaceme sun rikita gun da hayaniya Duk sai zagaye parlor suke Abii nabin Ammi shi dai wlh sai ya rama shiko hydar ya kame sai murtuqe fuska yake da hancini Afreen kuma taya Ammi fadan take tana Ammi ki gudu kije gun mami zasu dokeki Ammi ta Dan tura baki tace Anty Afreen ko naje gun mami dukana zatayi cewa take Na fiye kaudi da masifa gashi Abbana bai shigoba kiyi sauri kizo mu gudu gun Ummi Afreen ta jawo hannuta zasu gudu kenan Abii ya tare gabansu yace hydar kazo mu rama aiko Ammi ta daddage ta tureshi ta gudu ta koma bayan Fateema maminsu kenan Hassan da tun dazu ya shigo yanata kallonsu sai murmushi yake aransa yace aha Ammina ko bananan zaki kwaci kanki Fateema ta kalli Ammi cikin tsawa tace Allah sai kin tsaya sun rama kaji fitinenniyar yarinya kin iya kalen mgn kuma kice kar a taba jikinki tace maza Abii zoka rama ta kalli Ammi tace kinsan shi kam sarkin miskilanci wlh in hydar ya kamaki zaki gane sai yanxu Hassan yai mgn yace maza Ammina gudo kizo gun Abbanki aiko ta kwaso a guje ya sunkuyo daidai tsawonta tasa hannu ta maqale wuyanshi ya tashi ya miqida ita ya kamo hannun Afreen yace yaki Ummana nasan ke zaki fadan gsky me ya hadasu ya dirata kan kujera ya zauna gefenta ya jawo Afreen yace Abii kuxo nan kunji duk suka taho tsakiyar parlon Fateema ta zauna gefe ta zuba musu ido tasan dai sai dai su Abii su hakura kawai Amir karami da Jaafar sukuma suka maqale jikin Fateema jafar Dan Na,ima ce matar Nazir sai Amir qarami shi kuma Dan da Zainab matar Hussain ta kuma aihuwane Fateema kam shiru bata kuma aihuwaba tun kan yan 3
Hassan ya kalli Afreen yace Ummana me ya hadasu fadan ? cikin sanyi da nitsuwarta tace Abba su suka tsokaneta fa Fateema tace kai Afreen fadi gsky fa ta Dan kalli Fateema tace Allako mami su sukayi tsokana ta juya gun Hassan tace Abba ka gani ko ta ture hular kanta da Na Ammi yan qananan kitson Kansu suka zubo kan kafadunsu sai sheqi gashin yake tace Ummi Na ta min kitso shine tace inje in kira Ammi itama a mata, toh ina kasan Ammi ita yarinyace tana kukan kitso ? ta fada da alamun tabbaya yace mata ehh sai kuma akai yaya,? Taci gaba da cewa shine da muka je su Abii suka bimu ana mata kitso suna ta mata dry hydar harda cewa wai ita raguwace ba abinda ta iya sai sokanci da kaudi Ummi tai ta musu fada subari sukaqi shine ita kuma da ta tashi ta watsa musu ruwa muka gudu gun momyn jafar Na,ima kenan.Ammi tai maza ta daga yan sawayenta masu kama dana Fateema sak tace Abbana kalli momy kuma ta mana qunshi ya Dan kalli qafansu ita da Afreen yace gsky kunyi kyau Ummi da momy sun kyauta toh mami kuma maita muku ya fada yana kallon Fateema ya Dan kashemata ido ya kwntar da kai yana furza numfashi Ammi ta katseshi a tafiyar da yafara nisa cikin buqatar matarsa,,,,,, tace cikin shogoba tab mami kam wonka ta mana kuma ni kam Abbana kumfa ta samin a idona shine Dan nayi ihu ta dirkamin dundu abaya kamar zata karyani su hydar suka min dry niko Na rama a kansu *** Hassan ya danyi dry cikin nishadi da tsantsar qaunar yayansu gaba daya Fateema ta Dan kalleshi cikin salon kana son kai yace kiyi mgn mana kinyi shiru ni dai nasan Ammina bata Neman tsokana ta miqe cikin Dan fushi ta nufi gunsu zata cabko Ammi tana cewa kaji yarinya ina zaune zaki min sharri ganin haka Ammi tace wayyo Abbanna mami ta karyani ya danyi dry mai sauti yace kai Ammina batama isomu bafa ya sauqeta ta bayan kujerar da yake zaune yace maza duk Ku gudu gun babanku Hussain kenan zai kaiku garin yabani aiko duk sukayi waye a guje Ammi Na cewa nice zan zauna agaba hydar yace kaji maiyar mota da son zama a gaba sai son yawo kamar kaza, tace oho dai ba,arama ba,,,,,,,
Suna fita ya jawo Habibatinshi jikinshi ya runqumeta yayi ajiyar zuciya ya dago kanta ya zuba mata ido yace,,,,,
By Garkuwan Fulani
[4/12, 1:52 PM] Garkuwa Ali Aysha: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Y'ar Fulani part 54 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Yace Habibati kinyi shiru ta Dan dago ta kalleshi tace gsky Hammana kana son kai kana nuna babbanci komai Adai tai bata laifi su Abii ko sune da gsky baka basu gsky yarsu yarinya ga shegen kaudi batajin mgn ni gsky zan shiga ramawa bayin Allah ya dan kamota ya rungume abarsa yace kai Fatima ai ya kamata ki gane itafa Ammi itace babba kuma ita macece Mae rauni ce ita su mazane dole in koyamusu haquri da mace kuma dole in nuna musu mace uwace yar a lallaba kuma mace mae raunice abin a tausayawa dole in godamusu wahala a kan mace karsu girma basu San wahala a kan mace ba su zo suna horuwa da girmansu kamar yadda Abbana ya horani a kanki Fatina ta Dan kalleshi cikin salon so da qauna tace gsky Hammana duk da haka kafi son Ammi wlh ya Dan kara mannata jikinshi ya rinqa shafa gadon bayanta a hankali ya sake daqo ganta ya daura hancishi kan nata yana Dan gogawa a hankali ya Dan lumshe idonsa ya bude a hankali atake idonsa suka rine sukai jaa ya Dan zaro harshenshi ya Dan lashi lips enta cikin sarqewar murya da jinta kasan pakala yake buqata yace Ammina Ammina Fateema dole naso Ammina fiye da sauran 'yayana Ammina ita Na fara fitarwa daga jikina Na baki kika rainama Na ita Ammina ita Na fara gani a duniya a matsayin gudan jininah Ammina ita ce mai sunan mahaifiyata Ammina itace take gwadamin yarintarki a baya da ban ganiba fuskar Amina fuskarkice jikinta irin naki sak qafarta irin taki tafiyarta mgnarta sakalcinta shogobarta kaudinta da tsiwarta sak irin taki ta yarinta Fateema kin manta yarintarki ko toh ni ban manta ba bazan kuma manta ba kin manta wata rana da yamma a kan hanyar dadin kowa kin mata tsiwar da kikamin ta Dan tsune kanta a girjinshi alamar πŸ™ˆ ya tallabo kanta yace i love you my baby Zahra ta Dan dago tace cikin kasala Dan muryarsa da Solon yadda yake mgn da yadda yake mata itama tuni ta fara darso pakala a ranta kai Hamma wai baby da girmana πŸ˜ŽπŸ˜€ ya Dan yin kissing inta a habarta ya sunkuyo ya dagota tsaf ya nufi daki da ita yana cewa girma ai sai dai su Hydar suga girmanki Amman banda Abbabsu kam Dan nikam har abada a yarinya danya caraf nake ganinki dai dai lokacin ya direta kan gado ya jawo blanket ya Dan rufesu ya Dan ronqofo kanta yace cikin tsantsar qaunar ta kin manta wasu darare guda biyu da suka wuce kin manta abin da nai miki a dakin nan da kuma can bedroom ena kin manta nine Na karbi quruciyarki kin manta a hannuna kika girma ni Na maidaki cikekkiyar mace cikin sanyin murya tace ya isa haka Na tuna cikin hikima ya zira harshenshi cikin bakinta ya rinqa sarra fata sai bayan wani Dan lokaci ya Dan samu ya iya furta mgn yace Fateema kiyi Addu,a Allah yasa yau zan samawa Ammina qanwa ta Dan narke a jikinshi tace Hammana zaka tayani naqudane yadanyi murmushi lokacin da ya jamusu borgo yace kiyi shiru kar Garkuwa ta jiki kinsan ta da son ganin qoqof Dan naga yauma daga gembu ta dawo ko suwa ta leqo kuma oho cikin muryar rada tace su yaya Ahmad da Hamma Yusuf da yaya Adam dasu Aysha sai Amira ta leko kuma kwananan zata turawa masu karatu,,,,,,,,,,,πŸ˜ŽπŸ˜€πŸ˜œ
Alhamdulillah ala kulli halin....
GAISUWATA gareku yan uwana qawayena yayuna qannena Aminaina iyayena fatan Alkhairi ga dukkan yan uwa musulmai ban manta dakeba Fatima
Kema kina raina takwarata Aysha Aliyu Tsamiya 😘😍 group's da yawa Na gaidaku yan garko group😘😍 hakazali group en rayuwa mata a musulunci kuma 😘😍 INA Alfahari daku yan group en TABITAL FULAKU😘😍 Kema Asma,u Ahmad 😘 members Na gzrin gobe alkiyama fatan Alkhairi a gareku group en all pl😍😘 kai dama duk group en da ban ambataba group en Dan gyarankanmu iyaye HmmmπŸ˜œπŸ˜πŸ˜˜πŸ˜€
Mai Adashe's family jina abin alfaharina 😍😘 Allah ya qaramana zumunci da qaunar juna
MAGANIN naquda ko ince zaqi duk dai dayane mata mu gwoda sai dai kuma matsalar wasu itacen bansan sunan su da hausa ba yar uwa dazaran kina da ciki ki samu itatuwannan 1 cediya 2 durmi sai barma gada shi dai bansan ya ake cemai da hausaba sai xobo mai kyau ki aje sai cikin ya shiga wata 7 Ku rinka tafasawa kina Sha da zaran cikin yakai wata 8 sai ki bari sai randa kikaji naquda Ki tafasa kiyitasha da ixinin Allah zaki aihu wani bai saniba wlh mu gwada yan uwana Allah yasa mu dace,,,,,
YAFIYA TAFIYA YAFIYA ina Neman yafiyarku yan uwana mace ko namiji babba ko yaro Wanda nasani da Wanda ban saniba Wanda Na taba mgn da ita da wacce ban taba mgn da itaba Dan Allah in akwai wacce Dan lbr nan ya batawa rai ta gafarceni banyi da niyar batawa kowa ba wannan Dan lbr qirqirane banyi da wataba ban kuma dauki lbrin wata ko waniba ni kuma ban yarda a sarrafamin nawa ta wata tsigarba ni Na yafewa kowa
Sai mun hadu a karo Na gaba inanan taho muku da
(```MI WASMITI```) ma,ana
*(nayi nadama)*
VISIT www.aihausanovels.com.ng For More Novel.

AIHAUSANOVELS is website consists of hausa novels note, the reason of launching this site is to Entetaint, Motivate and Educate our readers.



We provided hausa novels of many type, Such Adventure, love, romance, fiction, non-fiction, mystry, fantasy, action e.t.c from hausa Authors



We provided a new and old novels both softcopy and hardcopy from our Author with thier permission.



AIHAUSANOVELS shafin yanar gizo ne wanda yake ?auke da littattafan hausa, dalilin bude wannan shafin shine domin Kayatar masu karatu da kuma ilimantar da su.



Mun samar da littattafan hausa na nau'uka daban-daban, kama daga littafin, soyayya, tatsuniya, almara, Hikayoyi, gyara kayanki (yadda mata zasu kula da kansu a gidan mijinsu) da dai sauransu, daga Marubutan hausa.

Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment