Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kida ku gafara ga gadon kudi ya iso dangin kudi masu takama da kudi Kai mun kyautar mota Kai min kyautar gida ka bani kijerar hajji suka ji marokin natayi faruk yace ya isa haka ya bashi bandir din dubu dari suka shige gidan Jeddah kamar ansata a aljanna zuciyarta tayi haske hakalin ta yayi hanyar shigowa cikin sa a yana sako kafarsa karaf a idanuwan ta jiyay duniyar na juya masa da kyar ya iya karasawa ya kasa dauke idonsa daga kanta amma fa tana da kyau gaskiya wacece wannan a Ina take shiko faruk gaba daya ya ganta duk abunda tai masa ya tabo mutumin nasa gafa gimbiya ta chan wadda muka kawo jiya yai masa banza ya shagala da kallon Jeddah





Sai da abokan ango suka fara jawo shi yazo ay hotuna ya shiga itama tai wuf ta fada Nan fa waje ya hautsine sai da aka gama sannan suka firfita har sun fita faruk y aiko a Kira masa Jeddah takara gyara fuskarta suka fita ita da mutuniyar tata suna fita suka Kara hada ido ya zuba Mata ido yaga suna tun karo wajensu ta gaishe su har kasa afra sakin baki Tai kawai tana kallon ta wannan wani sabon barikin ne Kuma Tama kasa magana abunda Bata taba ganiba Nan faruk ya fara janta da Hira wannan ce Jeddah wadda muka kawo jiya cikin sakin fusaka ya ce au dama ita ce sannu fa Jeddah ya gajiya wallahi ba gajiya Nan sukai sallama tabawa faruk number din ta suka shige motar su suka tafi su Kuma suka tafi gidansu suna shiga ta daka tsalle ta dare babarta cike da farinciki



Anan zan dakata sai zuwa page nagaba idan me duka ya kaimu nice taku akoda yaushe




*Feedyn bash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation






GASKIYA FANS KWANA BIYU KUNDENA COMMENT KO DAI LITTAFIN BAYAY MUKU DADINE GASHI NAKARA YAWAN TYPING GASKIYA ZAN TAFI HUTUN TYPING NA SAI BABA TA GANI TUNDA KUNDENA COMMENT




BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
JINJINA ??GA ARNAN DAJI FANS 1&2 WANNAN WANNAN PAGE DIN NAKUNE MASOYANA ????




60-65



Rama da Tenkwai suka nutsa cikin jeji suna ta karyo gan yayyaki da ciyayyi kaya guda suka taho suna ta hirar wannan tashin hankalin dasuke ciki sunada yakinin ba yadda za'i Aduke jikinta ya hade basu Nan meza siyi Mata ba Dan ta farku har yanzu zubar da jini take Rama ko kawai goge kwalla take Bata Bari Tenkwai taganta ita kadai tasan damuwar data ke ciki



A haka suka zo gidan su Aduke suka Tarar da ita yadda take da gudu sukai kanta tafara sankame wa jinin jikinta ya Fara kasa da hanzari Rama sarkin jarumta ta mike tafara hada ganyayen ta mitstike wasu ta mike tace bani ita Nan



Tenkwai jiki ba laka ta Mika ta ta bude bakin ta ta shiga dura Mata wani nashiga wani na dawowa a haka ta Bata maganin tafara hada wasu ta hada wuta tafada su ta dagata tasata a ruwan sai ta saki wani ihun azaba ba Wanda be zubar da kwalla ba cikin su daure kiyi hakuri kisamu lafiya



Tabata na Sha da zafinsa maza Sha haka ta bude bakin ta dinga Bata a hankali harta ture tadanji Dadi a jikinta ta cireta daga ruwan ta kwantar da ita



Bacci ya Fara fusgarta saboda Taji dadin jiki ta duk da ba wanka Tai ba wannan ne Kuma sai afi wata inma za ai ba soso inama suka sanshi bare sabulu akwai dai masu sa ganyayyaki su wanke jikinsu Amma dayawa kawai ruwa za a shara a fito Dan basu da wani bandaki kawai guri ne za a zagaye idan antara bayan gida sai aje a zubar a jeji


Tenkwai ta nutsa tace gaskiya tashi zakuyi mu koma gidan mu gaba daya shiru ba Wanda yai magana chan Rama ta nisa nifa dama gaskiya bazan koma ko inaba sai gidanku itama yazama Dole mu dauke ta mu maidata tabbas inaga bama kakar ki akaze kashewa ba ke ake nema Dan haka Dole mu tafi kunsan Yan garin Nan ba Wanda yake damuwa da damuwar kowa kowa abunda ke gabansa yake yi



Kama ta mutafi suka kamata suka fita tana ta kuka abun duniya ya Mata yawa ga wannan tashin hankalin gashi Kuma wai Babu kakarta a haka suka dangana da gidansu Rama ta shiga ta dakko jakar ta wadda mahaifinta ya bar mata wadda yake aiki da ita a haka suka karasa gidansu Tenkwai




Ja'e ko duniyar Tai masa zafi kawai surar Tenkwai yake gani daya rufe ido ba wata mace daya kwadayi kamar ta Kuma shi ba wai daya Gama ba tagama amfani a'a har abada suyi ta zama tare Santa yake ya tabbatar bazan iya ba ya furta da karfi tuni ya fice ya tunkari fada hankali tashe



Yana zuwa ko iso be jiraba ya sa kai sarki kaho zaune Mata goma sun zagaye shi suna ta lailaya shi kamar kwai sai shafa shi suke shi kuma kamar maye sai ya kamo duwawun wannan ya sida ya lasa ya cika ya cafko maman waccen har ya Fara fita daga hayyacin sa sai ga Ja'e kamar anje ho shi




Sarki kaho yace lafiya magajina kashigo hankalin ka kamar a tashe ya dakatar da matan zan gana da gudan jinina sum sum suka fice suka basu waje




Kaho badu ya temake ka so nake Nan da kwana biyu duk yadda za'ayi a dauran aure da Tenkwai duk da nasan ba lokacin bikin aure bane Amma ranar za'ai bikin cin jariran da aka Haifa ahada da bikin auren Nan




Kaho yai shiru yace kasan wannan doka ce ta badu indai ba wai jin Dadi zakuyi ba ba'a aure sai karshen shekara kaje kayi yadda kaso da ita daga baya ai muku auren tunda dayawa haka akeyi wannan ba wani Abu bane



Ni bahaka nakeso ba kaho so nake na aure ta a kawon ita cikin gidan Nan bazata amince mun ba yarinyar tanada nutsuwa hhhhhhh sai ta amince ma yi Mata ta karfi ba karfi nake son sa Mata ba auren ta zanyi Dole ai auren Nan kwantar da hankalinka gudan jinina zanje mugana da badu zan sanar dashi idan ya amince sai a daura kwana biyu masu zuwa




Karkaje kaho kawai ayi abun da nakeso ay ba sani zeba ko ka manta tunda besan me muke aikatawaba suka kwashe da dariya dukansu to shikenan zansa a Fara shela a yau za'ai bikin daba a taba yinsa ba a wannan gari na kuguru ka kwantar da hankalin ka



Cike da murna ya rungume kaho godiya nake badu yaja da kwanan ka harkaga yayayen mu cike da farin ciki ya fito be zame ko Ina sai wajen mahaifiyar sa



Cike da murna yake cewa kwana biyu masu zuwa kaho ze dauran aure da Tenkwai Ina cikin farin ciki Mara misali yau za afara shela saiki Fara naki shirye shiryen kema bema saurare ta yaji mezata ce ba yasa Kai yai gaba




Duk inda hankalinta yake ya gama yashi ay Bata Bari dare yayi ba Tai hanyar gidan su Tenkwai hankali a tashe tana tafe tana tunani mutane sai kallon ta suke basu Saba ganin taba wasu ma basu San wacece ba ta kara Kai mi da azama ta shiga gidan




Mezata gani Aduke ce kwance tana ta nishi ga dukkan alamu tana jin jiki sai wannan Mara lafiyar zaune a gefe yana ta binsu da kallo bece kala ba Amma shi mamaki yake kodaga sittirar sa datasu akwai bambamci tabbas akwai abun da ya same shi




Ya taba wata rayuwar ba wannan ba Amma ya kasa tuna komai kawai rintse ido yake idan ya kallesu ko Ina a waje ba kuma abun da ya damesu ko shi dayake namiji gashi a killace




Mahaifiyar Ja'e ce ta sawo Kai gidan Nan da Nan lamunde tahau haba haba da ita Banda yammatan Nan uku ko wacce jitake kamar ta kashe ta har lahira saboda mugun halin Dan ta da mijinta




Cike da murna ta kalleshi ka far fado kenan sannunka meye sunanka dama inaso ka far fado zami magana cike da tausayawa lamunde tace yasamu makuwa sai dai mi fatan badu ya dawo masa da tunaninsa Ina zamu bar shi yaje a wannan halin gashi be isa ya fita a haka ba




Cike da murna ta jata gefe burina ya kusa cika Nan ta kwashe duk yadda ta shirya ta gayawa lamunde jikin ta yay sanyi kina ganin ba matsala iyar Ja'e bawani damuwa kwana biyu masu zuwa zan turo mado yazo ya shirya shi zaki tsantsar kamar dasuke Dan dai wannan yana da haske za asan yadda za'ai a rinar da fatarsa da tiri




Cike da gasgatawa lamunde tace wannan basira Taki tayi Amma Taya zamu dinga ganin sa Dole kuyi hakuri da ganinsa sai dare ba wannan ba muhimmiyar magana ta kawoni




Maganar auren Tenkwai da Ja'e ubansa ya tsaida Rana kwana biyu masu zuwa za ai shagalin bikinsu Dole musan abunyi abun yazomun a bazata Dole mataki kin San ba abunda ze Hana wnn Abu duk da ba lokacin yin sa bane sunce sai sunyi





Ina tsoron fushin badu akan wannan auren Amma ba komai zan dage bangarena ze sata Dan nadinga kula da ita bazan Bari wani Abu ya same ta ba kiyi hakuri lamunde




Lamunde sharar kwalla kawai take cike da tashin hankali batasan yaza siyiba basu da kowa basu da komai basu da me Hana wannan lamari tanata Sharar kwalla




Yanzu Dan isa da mallaka da wulakanci auren Yar tawa ma sai Ana kwana biyu masu zuwa za a sanar Dani wannan wulakanci har Ina dame zamuji gaba dayansu basa cikin farin ciki yaran Nan haka zata tafi tabar mun su ga Mara lafiya danma kince ze koma wajen ki shima sai kuka




Ihu suka jiyo a waje anata koke koke suka fita da gudu mezasu gani tenkwai ce a sume yayin da su Rama keta rabzar kuka lafiya meya faru Suma sai sukaji Ana shela daga waje ta daurin auren Tenkwai da Ja'e kwana biyu masu zuwa Wanda ya kama ranar bikin cin jariran garin


Tofa muje zuwa



AKWAI LITATTAFAI NA WANDA ZAN MUKU BAYAN NAGAMA ARNAN DAJI SUNAN ZUWA GAREKU BA DA DADEWA BA


*AKAN RABON GADO*
*FACCALATA*
*MATAN AUREN KO YAMMATA*
*DAN ISKAN NAMIJI*
*GIDAN MARAYU*

WANDA KUKA ZABA SHIZAN FARA YO MUKU BAYAN MUN GAMA ARNAN DAJI SABODA YADDA NAKE KAUNARKU WANNAN PAGE DIN NAKUNE MASOYANA ????




60-65



Rama da Tenkwai suka nutsa cikin jeji suna ta karyo gan yayyaki da ciyayyi kaya guda suka taho suna ta hirar wannan tashin hankalin dasuke ciki sunada yakinin ba yadda za'ai Aduke jikinta ya hade basu san meza siyi Mata ba Dan ta farku har yanzu zubar da jini take Rama ko kawai goge kwalla take Bata Bari Tenkwai taganta ita kadai tasan damuwar data ke ciki



A haka suka zo gidan su Aduke suka Tarar da ita yadda take da gudu sukai kanta tafara sankame wa jinin jikinta ya Fara kasa da hanzari Rama sarkin jarumta ta mike tafara hada ganyayen ta mitstike wasu ta mike tace bani ita Nan Tenkwai



Tenkwai jiki ba laka ta Mika ta ta bude bakin ta ta shiga dura Mata wani nashiga wani na dawowa a haka ta Bata maganin tafara hada wasu ta hada wuta ta dafa su ta dagata tasata a ruwan sai ta saki wani ihun azaba ba Wanda be zubar da kwalla ba cikin su daure kiyi hakuri Zaki Sami lafiya inaji a jikina kisamu lafiya



Tabata na Sha da zafinsa maza Sha haka ta bude bakin ta dinga Bata a hankali harta ture tadanji Dadi a jikinta ta cireta daga ruwan ta dumin ta kyalayar dashi duk jini harda guda guda takara zuba wani ta wanke ta duka har jikinta ta kwantar da ita



Bacci ya Fara fusgarta saboda Taji dadin jiki ta saboda ba wanka suke ba wannan ne Kuma sai afi wata inma za ai ba soso inama suka sanshi bare sabulu akwai dai masu sa ganyayyaki su wanke jikinsu Amma dayawa kawai ruwa za a shara a fito Dan basu da wani bandaki kawai guri ne za'a zagaye idan antara bayan gida sai aje a zubar a jeji da wani Abu sukeyinsa kamar kaba zasuyi katon kwando me fadi



Tenkwai ta nutsa tace gaskiya tashi zakuyi mu koma gidan mu gaba daya shiru ba Wanda yai magana chan Rama ta nisa nifa dama gaskiya bazan koma ko inaba sai gidanku itama yazama Dole mu dauke ta mu maidata tabbas inaga bama kakar ki akazo kashewa ba ke ake nema Dan haka Dole mu tafi kunsan Yan garin Nan ba Wanda yake damuwa da damuwar kowa kowa abunda ke gabansa yake yi Kuna kallo mutum biyu ne suka it's kwasar gawar kakar aduke sukaje suka yasar



Kama ta mutafi suka kamata suka fita tana ta kuka abun duniya ya Mata yawa ga wannan tashin hankalin gashi Kuma wai Babu kakarta ankasheta Kuma ta tabbatar Ja'e ne ze Mata haka a haka suka dangana da gidansu Rama ta shiga ta dakko jakar ta wadda mahaifinta ya bar mata wadda yake aiki da ita saboda zata cigaba da duba marasa lafiya a haka suka karasa gidansu Tenkwai




Ja'e ko duniyar Tai masa zafi kawai surar Tenkwai yake gani daya rufe ido ba wata mace dayake kwadayi kamar ta duk tarin matansa ashirin da doriya basa gabansa mantawa ma yakeyi dasu idan yana tunanin ta rabon da ya rabesu ma ya manta gwara yay ta bin na waje Kuma ba wai yayi amfani da ita daya Gama ba tagama amfani kamar sauran a'a har abada suyi ta zama tare Santa yake ya tabbatar bazan iya ba ya furta da karfi tuni ya fice ya tunkari fada hankali tashe



Yana zuwa ko iso be jiraba ya sa kai sarki kaho zaune Mata goma sun zagaye shi suna ta lailaya shi kamar kwai sai shafa shi suke shi kuma kamar maye sai ya kamo duwawun wannan ya sida ya lasa ya cika ya cafko maman waccen tsotsa ya tsotsa har ya Fara fita daga hayyacin sa sai ga Ja'e kamar anje ho shi




Sarki kaho yace lafiya magajina kashigo hankalin ka kamar a tashe juya ya dakatar da matan kuje zan nemeku anjima kadan karkuyi nisa zan gana da gudan jinina sum sum suka fice suka basu waje




Kaho badu ya temake ka so nake Nan da kwana biyu duk yadda za'ayi a dauran aure da Tenkwai duk da nasan ba lokacin bikin aure bane Amma ranar za'ai bikin cin jariran da aka Haifa ahada da bikin auren Nan idan bahaka ba zaka rasani zan kashe kaina




Hankalinsa a tashe yai shiru chan ya ajiye gwauron numfashi kasan wannan doka ce ta badu indai ba wai jin Dadi zakuyi ba ba'a aure sai karshen shekara kaje kayi yadda kaso da ita daga baya ai muku auren tunda dayawa haka akeyi wannan ba wani Abu bane a wannan gari ayi ta karfine mutan gari basa so ko ta karfin Kai bame cewa Dan me kaine sarkin gobe





Ni bahaka nakeso ba kaho so nake na aure ta a kawon ita cikin gidan Nan bazata amince mun ba yarinyar tanada nutsuwa kuma Ni santa nake hhhhhhh sai ta amince ma yi Mata ta karfi "ba karfi nake son sa Mata ba auren ta zanyi Dole ai auren Nan idan kana so naci gaba da rayuwa kwantar da hankalinka gudan jinina zanje mugana da badu zan sanar dashi idan ya amince sai a daura kwana biyu masu zuwa wannan ba wani Abu bane kadena batun mutuwar ka ba yanzu ba kaine zaka gaji wannan gari




Karkaje kaho kawai ayi abun da nakeso ay ba sani zeba ko ka manta tunda besan me muke aikatawaba kawai karka gaya masa kasan baya magana sai shekara suka kwashe da dariya dukansu to shikenan zansa a Fara shela a yau za'ai bikin daba a taba yinsa ba a wannan gari na kuguru ka kwantar da hankalin ka gudan jinina



Cike da murna ya rungume kaho godiya nake badu yaja da kwanan ka harkaga yayayen mu nida Tenkwai cike da farin ciki ya fito be zame ko Ina sai wajen mahaifiyar sa





Cike da murna yashiga wajenta kamar karamin yaro ya kwanta akan cinyar ta kwana biyu masu zuwa kaho ze dauran aure da Tenkwai Ina cikin farin ciki Mara misali yau za afara shela a garin Nan gaba daya saiki Fara naki shirye shiryen kema bema saurare ta yaji mezata ce ba yasa Kai yai gaba




Duk inda hankalinta yake ya gama tashi ay Bata Bari dare yayi ba Tai hanyar gidan su Tenkwai hankali a tashe tana tafe tana tunani mutane sai kallon ta suke basu Saba ganin taba wasu ma basu San wacece ba saboda tanajin kunyar yawo a haka balle ita bafulatana dama fulani da kunya Banda irinsu jeddah ta kara Kai mi da azama ta shiga gidan




Mezata gani Aduke ce kwance tana ta nishi ga dukkan alamu tana jin jiki sai wannan Mara lafiyar zaune a gefe yana ta binsu da kallo bece kala ba Amma shi mamaki yake kodaga sittirar sa datasu akwai bambamci tabbas akwai abun da ya same shi




Ya taba wata rayuwar ba wannan ba Amma ya kasa tuna komai kawai rintse ido yake idan ya kallesu ko Ina a waje indai namiji ne Kai Dole yawu ya tsinke kuma ba abun da ya damesu ko shi dayake namiji gashi a killace




Mahaifiyar Ja'e ce ta sawo Kai gidan Nan da Nan lamunde tahau haba haba da ita Banda yammatan Nan uku ko wacce jitake kamar ta kashe ta har lahira saboda mugun halin Dan ta da mijinta




Cike da murna ta kalleshi ka far fado kenan sannunka yaro meye sunanka ya zuba Mata ido kawai dama inaso ka far fado zami magana cike da tausayawa lamunde tace yasamu makuwa sai dai mi fatan badu ya dawo masa da tunaninsa Ina zamu bar shi yaje a wannan halin gashi be isa ya fita a haka ba




Cike da murna ta jata gefe burina ya kusa cika Nan ta kwashe duk yadda ta shirya ta gayawa lamunde jikin ta yay sanyi kina ganin ba matsala iyar Ja'e bawani damuwa kwana biyu masu zuwa zan turo mado yazo ya shirya shi zakiga tsantsar kamar dasuke Dan dai wannan yana da haske za asan yadda za'ai a rinar da fatarsa da tiri




Cike da gasgatawa lamunde tace wannan basira Taki tayi Amma Taya zamu dinga ganin sa Dole kuyi hakuri da ganinsa sai dare ba wannan ba muhimmiyar magana ta kawoni wajen ku




Maganar auren Tenkwai da Ja'e kaho ya tsaida Rana kwana biyu masu bisa tilastawar dan sa za ai shagalin bikinsu ranar bikin cin jarirai Dole musan abunyi abun yazomun a bazata Dole mu dauki matakin Kare Tenkwai daga sharrin sa kin San ba abunda ze Hana wnn Abu duk da ba lokacin yin sa bane sunce sai sunyi





Ina tsoron fushin badu akan wannan auren idan karshen shekara tazo nasan hukuncin raba shi ze dauka Amma ba komai zan dage bangarena ze sata Dan nadinga kula da ita bazan Bari wani Abu ya same ta ba bazan Bari ya lalata Miki itaba kiyi hakuri lamunde




Lamunde sharar kwalla kawai take cike da tashin hankali batasan yaza siyiba basu da kowa basu da komai basu da me Hana wannan lamari tanata Sharar kwalla




Yanzu Dan isa da mallaka da wulakanci auren Yar tawa ma sai Ana kwana biyu masu zuwa za a sanar Dani wannan wulakanci har Ina dame zamuji gaba dayansu basa cikin farin ciki yaran Nan haka zata tafi tabar mun su ga Mara lafiya danma kince ze koma wajen ki shima sai kuka




Ihu suka jiyo a waje anata koke koke suka fita da gudu mezasu gani tenkwai ce a sume yayin da su Rama keta rabzar kuka lafiya meya faru Suma sai sukaji Ana shela daga waje ta daurin auren Tenkwai da Ja'e kwana biyu masu zuwa Wanda ya kama ranar bikin cin jariran garin


Tofa muje zuwa



AKWAI LITATTAFAI NA WANDA ZAN MUKU BAYAN NAGAMA ARNAN DAJI SUNAN ZUWA GAREKU BA DA DADEWA BA


*AKAN RABON GADO*
*FACCALATA*
*MATAN AUREN KO YAMMATA*
*DAN ISKAN NAMIJI*
*GIDAN MARAYU*

WANDA KUKA ZABA SHIZAN FARA YO MUKU BAYAN MUN GAMA ARNAN DAJI SABODA YADDA NAKE KAUNARKU FANS??AMMA SAI NAGA COMMENT DINKU
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation





*GAISUWA ME TARIN YAWA GA MASOYANA DAFATAN KOWA NA CIKIN KOSHIN LAFIYA INA BARAR ADDU ARKU INADA WATA BUKATA A WAJEN ALLAH DAN ALLAH KUTAYANI ADDU A ALLAH YABIYAMUN ITA NAGODE MASOYANA*




WANNAN LITTAFIN SADAUKARWA NE GA MAHAIFIYATA ALLAH YAJA KWANA



*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*




65-70




Hankali tashe iyar Ja'e ta leka tace suje anji sun sani ay sukan su abun ya basu mamaki na ganin iyar Ja'e meya kawo ta oho ita da Sam Bata shiga wasu abubuwan dasuka shafi gidan sarautar koda yake ita dazata aurar da danta komeye namu ma oho suka wuce suna ta shelarsu hankalin su kwance cike da farinciki





A guje Rama ta debo ruwa ta zuba Mata ta farfado kuce mafarki nake kar kuce a gaske naji wannan batu tabbas badu be chanchanta da zama abun bautaba tunda ya kasa temakona akan wannan hali kullum sai na Kai Masa kuka na amma be taba amsa mun ba kullum susuke nasara akan kowa da komai Tai shiru tana ta sheshsheka





Aduke ta taso da kyar ta dafa ta karki damu Yar uwa kiyi hakuri ki aure shi kodan ki daukar Mana fansar abunda yai Mana bazan taba yafewa Ja'e ba kobayan Raina karku kyale shi ku daukar mun fansa keda rama iyar Ja'e ta dago fuska jage jage da hawaye dama shine shi yai Miki wannan abun Dana sameki cikin lalura meyai Miki tana girgizata kigaymun mana kuka kowa yake anrasa me magana a cikin su





Tabbas nayarda akwai wani ubangiji bayan badu Wanda shike bamu ruwan sama Amma bamu San shi ba kullum addu ata haske yazo wannan gari inga Wanda ze kawo karshen mijina da Dana bana kaunarsu ko kadan basu kasance masu tausayin na kasa dasuba su kansu kawai suka sani basa tausayin kowa Banda burin dayafi Naga karshensu





Tenkwai ta dago ido cike da tausayinta tabbas batai sa a ba a rayuwarta baga miji ba Baga da ba duk mugaye masu munanan dabi u azzalumai masu danne hakkin kowa nice zan kawo karshen Ja'e nizan auri Ja'e nayarda zan aure shi zan kawo karshen shi zan koya Masa darasi a wannan duniyar tamu




Cike da mamaki lamunde ta kalleta kin amince zaki zauna da azzalumi bashi da imani sam kema kashemun ke zeyi shike Nan kema zan rasaki tamkar yadda na rasa Dan uwanki na rasa mahaifin ki sai kuka dama inada Dan uwa meyasa baki taba gayan ba yana Ina Ina ya shiga





Lokaci na zuwa da zan baki tarihin rayuwar mu a wannan gari zakisan matsayin mu awannan gari na kuguru na Miki alkawari ranar bikin shekara na abun bauta badu zan sanar dake komai da duk abun da ya faru a Rana me kamar ta wannan zansanar dake koma wace ke a garin Nan




Gaba daya lamunde tasa kowa a cikin rudani gashi duk Wanda yay magana a cikin su sai ta daga Masa hannu Bana bukatar tambayar kowa a yanzu Amma kamar yadda nai alkawari gaba dayanku ku taru

Please Login or Register in order to submit comment