Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dashi yasa aransa yaga matar aure amma mace har mace Amma gaba daya ya lura ta tafi a duniyar San abokinsa gashi shibamesan mata bane Dan betabajin yay masa zancen wata ba banda haleema yarinyar dayake masifar so wadda ze aura Bata karasa candy bane yace besan manyan mata da idanunsu y bude Yan gaba da secondary tayi karatun a gidansa behanaba yarinyace me nutsuwa gata iyayenta masu rangwame gatane suna dai da rufin asiri har ansa musu rana da ita tofa tirkashi muje zuwa








A tsorace baban rama ya fara ja da baya suka fara binsa Nan yafara gudu ya nutsa cikin jeji suka dinga gudu gashi ya fara manyanta sukuma samarine masu jini a jika jinsu suke kamar zakuna ga ARNAN DAJI dama karfafa samudawa bazato ya zabga uban tuntube ya Fadi kasa warwas Nan sukayi masa chaaa aka sukayi masa dabaibayi suka daukeshi kamar kullin goro suka juya da baya Dan cika umarnin ogansu magajin garinsu ja e sarkin gobe suna zuwa suka cilla masa shi gabansa ya kece dawata mahaukaciyar dariya kagama gudun ina kaje bazaka taba tserewa ukubataba Dole ka karbi hukuncin Dana shirya yima kokanaso kobakaso saboda guduwar dakayi sainasa anganama azaba zuwa faduwar rana sannan mucinyeka hhhhhhh sai sarki me jiran gado sukadinga ihu suna murna suna masa kirari suna kara zugashi Kai damusa shiga cikin gari ka kawo Mana burkutu ku daureshi a wannan bishiyar haka yanaji yana gani suka daureshi suka dinga dukansa suna gana masa azaba har kusan faduwar rana sannan yasa akwance shi yasa akabashi wuka kakkaifa yasa suka danneshi yanaji yana gani sukay masa yankan rago nan suka hau ihu da sowa harda tafi Nan da nan aka hada wuta aka farke cikinsa suka fara cin kayan cikin danyu aka cire kan aka ajiyeshi agefen hanya akafara gasa naman anaci ana hadawa da burkutu sunata ihu da murna hankalinsu kwance ta Fadi gasassa







Idan hankalinta yay dubu ya tashi har yanzu babanta be dawoba besaba dadewa hakaba gashi ta tabbata aduke najin jiki gashi tanaso taje taduba mara lafiyan nan dasuke masifar so ita da kawarta bara tabishi dajin taga ko lafiya tunda tasan inda yake zuwa batagayawa tenkwai tafitaba saboda itama tazama kamar matacciya tayi tayi suje gida takiya kawai takyaleta tace mata inazuwa tadau hanyar jejin datasan yatafi tana tafe gabanta yanata faduwa Amma Bata kawo komaiba daga chan nesa ta hango hayaki tanadanjin kauri kauri kamar n mutum tunda tasan yanayin kamshin mutum wannan bana dabba bane tome akeyi a dajine toke meye naki wata zuciyar tace kije kinemo babanki kawai shiyafi Miki hankali kwance take ta tafiya tana kara dosar inda wutar take tazo daf da wutar kenan harzata gifta tunda sina Dan cikin ciyayi basa ganin giftawar mutum mezata hango kan mutum agefe a ajiye sunma manta dashi harzata wuce tace Bari dai in sanda inga wakuma yau aka yanka tadaure takarasa cikin sanda tana zuwa gabanta na cigaba da faduwa karsu ganta tayi tawuce lafiya tana zuwa harzata fasa dubawa saitace Kai bara dai naga kan wane wannan tundasu sunbada baya sunata shagalinsu tana dagawa wazata gani babantane batasan sanda tasaki wata gigitacciyar karaba jikinta y sandare a fusace suka juyo wazasu gani ramace (chab dijan Nan Nima nasaki alkalamina jikina yanata Bari tofa muje zuwa meze faru a wannan dajin kubiyoni kusha labari)









Inajin dadin yadda kuke nuna kaunarku ga littafina da yadda kuke comment akansa godiya mara adadi agareku masoyana nice taku a kullum ako wane lokaci kuna Raina ina alfahari daku masoyana









*FEEDYN BASH*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation






50-55


*GODIYA AGAREKU MASOYANA INA JIN DADIN YADDA KUKA NUNA KAUNA AKAN LITTAFINA MUSAMMAN ARNAN DAJI FANS DA KAINUWA FANS GODIYA AGAREKU MARA IYAKA ALLAH YA BANI IKON FARANTAWA MASOYANA INA JIN DADIN COMMENT DINKU GARENI GODIYA MARA ADADI*





*JINJINA AGAREKU KAINUWA WRITERS ALLAH YA KARA DAGAKU YA ALBARKACI RUBUTUNKU*






Tenkwai tasa Kai dakin data bar aduke mezata gani adukece a sassankame tana cikin wani mawuyacin hali ta rushe da kuka nashiga tara badu ka kawon tallafi dame zanji abun yay mun yawa bazan iya daukaba Nini kadaice bazan iyaba karki mutu kibarni haka tadinga kuka ta kife akanta lamunde taji kuka yay yawa tana shigowa taga aduke a sankame





Da gudu takoma ta debo ruwa ta zuba mata Amma shiru kakeji saida tay wata dabara ta danna Mata kirjinta saitin zuciyarta saita saki wata ajiyar zuciya cike da farin ciki tenkwai tayi kanta ki tashi Yar uwata karki tafi kibarni kinsan ku kadai gareni tunda muka Kai aduke bamu Kara komawa mun gantaba tana bukatar temako daga garemu nasani ki karfafa jikinki nasan duk akan abunda akaiwa adukene natabbatar Miki dazan daukar Mata fansa nayi Miki alkawari






Tafara gyada Mata Kai kibarshi tenkwai bazaki iyaba babana Babu ya tafi baze dawoba ankasheshi a daji sai yanzu tasami damar yin magana ya tafi shima Banda kowa saike a wannan garin sai suka sake rungume juna sunata kuka me tsima Rai kuka nashin hankali.





Kigayan gaskiya Rama waya kashe babanki na tabbatar kashe shi akai Ja'e ne ze kashe shi tabbas Kuma a yau base gari ya wayeba zanje na kashe Ja'e zan daukar Miki fansar abunda yay muku keda aduke saboda duk sabodani yay muku duk kokarin da kuke akan naso shi na aure shi gani yake kamar kune kuke zigani nakishi ayau koni koshi gaba daya jikinta sai rawa yake jijiyoyin jikinta duk sun tashi rada rada cike da bacin rai tafice daga dakin tadibi kwari da baka da kibiyoyinta masu shegen dafi saboda tenkwai ta kware a fannin harbi Bata taba saita Abu Bata same shiba





Da gudu Rama tazo tarike kafarta tana gursheken kuka bashi bane nagaya Miki bashi bane kubuwace ta cikin Daji Ina shiga naga gilmawarta ta yasar dashi a wajen kiyi hakuri kinsan Ja'e yafi karfinki duk abunda kikeji dashi Ja'e yafiki zai iya hallakaki kema kinsan duhu yayi ba a fita muje daki mu kwanta danta kautar da wannan maganar ya jikin Mara lafiyanki ya farka iceko tenkwai tai shiru takasa magana tanata sake sake a ranta kome take sakawa oho






Tabbas rama jarumar macece wadda take iya jure duk wata damuwa datake ranta tayi hakuri tasa dangana aranta tasan Bata da kowa yanzu ba uwa tunda tafaifeta ta rasu yanzu Kuma uban nata datake jin dadinsa take ganin Bata da wani gata sai shi yau gashi Babu shi ta tabbatar yanzu ita ja'e yake hari agaba yanzu yazatai tabbas bazata koma wannan gidan ba tasan tunda yaganta sai ya kasheta maboyarta dayace gidansu tenkwai saboda yay masa wahalar zuwa saboda zallar San daya kewa tenkwai da Kuma shayinta daya ke wannan kenan






Jeddah ta shiga bayan motar faruk yashiga gaba suhail yaja wani mugun tsaki ya figi motar kamar ze tashi sama bakin cikin duniya ya ishe shi besan meyasa faruk beda hankali ba Banda hauka daga ganin mace ka kwaso ta harda sa ta A mota to gidan uwar wa zashi da ita cike da takaici ya cemasa ina mukayi madam Ina mukayi cewar faruk dangwauro what ya fada da karfi niban San wannan unguwar ba cewar suhail





Ranta yay masifar baci tome wannan yake nufi a kauye take komai tai kwafa faruk yace haba suhail gabanfa sa'datu rimi ne idan kawuce fly over ay ba wani nisa bane amaryar ma ai achan take yay musu shiru be kara tanka musu ba zuciyarsa tamkar zata fashe Rai bace ya dau hanyar dangwauro








Suna tafe tana masa kwatance har suka zo layin su tanuna musu dai dai gidan su yai parking rai bace faruk meye sunan abokinka naga baya magana faruk yay dariya suhail kenan ai miskiline baya magana sosai ran suhail in yai dubu ya baci dan Allah jibi yadda yadda yake ta washe mata baki mtsww ya ja tsaki yadau waya yakira budurwarsa haleema cike da shauki yake maganar ran gimbiyata yadade nasan nayi lefi tuba nake kiyimun rai karki fushi kinsan kece rayuwata gaba daya





Ai jeddah jitai gaba daya ta muzanta ya gama da ita agabanta yake cewa wata itace rayuwarsa a fusace ta bude motar ta fita faruk yai maza ya bita gimbiya ta yazaki tafi bamu gama magana ba kaina ne yake ciwo zanje gida mayi magana wata rana baki ban no dinki ba cewar faruk ka kyaleni Dan Allah bazan bakaba suhail ko ya gama wayar yana jinsu meko zeyi inba dariya dariya yake kamar cikinsa ze kulle maganinka kenan na mamajo kowa kagani kana so Jeddah tasa Kai ta shige gida ranta a kuntace ko sallama Bata iya yiba dama ba damun ta tai ba da chokareren takalminta ta shiga dakin ta tana zuwa ta zube a katifar ta luntsumemiya ranta a kun tace tana ta saka da warwara





Haka suka kwana zuciyoyinsu a jagule gari be gama wayewa ba sukaji kakarin mutum yanata ruwa ruwa ay da gudu suka Mike suna Yar rige rige saboda duk cikin su ba Wanda yai bacci kawai juyi suke cike da damuwa suka dai suka San abunda ke damun zuciyoyinsu gasu suba musulmai b bare suyi sallah Kai musulunci yayi Allah ka kara Mana tsoronka da biyayya agaremu ka kashe mu cikin bautar ka





A guje tenkwai tadebo masa ruwa Rama Kuma tai dakin tana zuwa ta tallafo shi sannu sannu basu ya baka lafiya ya zuba Mata ido yana kallonta waye Kuma badu besan shiba tenkwai ta shigo da ruwa jikinta har rawa yake kamar mazari Rama ta karba ta bashi Nan ya kafa Kai sai da ta janye Dan karya kulle shi cikin sa ba komi yadinga binsu da kallo suwaye ku Ina ne nan wanene ni cike da tausayinsa tenkwai ta ce tsintarka mukayi a ruwa waye Kai Ina ne garin ku kayi bayani musaka a hanya idan suka ganka zasu kashe ka Amma Ni zan bika cewar tenkwai ya kara kallonta kawai yakasa tuna komai na rayuwarsa bana iya tuna komai iya abunda yace kenan Amma Nan ba iri na bane ku tabbas katuna Mana cewar rama shiru yay be kara cewa komai ba






Rama ce ta mike zoki ji tenkwai ta mike ta bita tana ta waiwayensa wai shine ya tashi har yake ta magana haka ranta kal burinta ya kusa cika Rama taja tenkwai gefe akwai damuwa saboda ya samu cutar mantau sai kuka tabbas Rama bataso haka ba Amma tunda tagan shi tasan sai anyi haka saboda ciwon dake kansa ya taba kwakwalwarsa gwarama mantau din Ana dawowa akan ace hauka yake jagwab tenkwai ta zube tana ta kuka abubuwa sun musu yawa wannan gari babu adalci cikin sa bazata bar shi ya rayu a ciki ba zata San yadda zatayi






Rama jaruma ta durkusa ta gogewa tenkwai hawayen ta nasan yadda kike ji a ranki game da soyayyar wannan mutum wannan itace damar dazaki amfani da ita ki mallake shi tunda yana cikin mantau baze iya tuna komai ba ze soki ya kaunace ki a hakan da muke a cikin jeji saboda beda wani zabi a yanzu (gaskiya Rama kina burgeni jaruma ce ke kujifa wata sadaukarwa duk da San da take masa kawance na gaskiya kenan)ta rungumeta kin kawo shawara me kyau Amma Dole sai bayan na auri Ja'e na kashe shi sannan wannan alkawari ne saina cika shi sannan tawa duniyar zatai mun Dadi um um kibi a hankali duk yadda kike tunanin Ja'e ya wuce Nan karki fara kibi komai a hankali yanzu tashi muje muga aduke bekamata mu yasar da itaba tun jiya bamuje mun Kara ganin taba gaskiya fa hakane bamu kyauta ba muje maza nasan tana jin jiki gashi ba asa Mata maganin ba muje muganta sai mu wuce daji mudebo Mata maganin Amma bazan je wanchan ba banaso naga gawar babana sai hawaye suka zubo mata muje na chan gaba da gari hanyar beguwa






Suka fito suna tafe Rama tana ta hawaye saboda tunawa da abun da Ja'e yay wa mahaifinta Yanzu fa shikenan ya cinye shi Kuma kashe shi yayi gwara ace mutuwa yayi taga gawarsa data ga wannan bakin lamarin Amma yazatayi ba Wanda ya damu da damuwar wani a wannan garin kowa ta kansa yake kanayin Abu kadan za a kashe bakin ciki yai wa mutan wannan dajin yawa dame zasuji tana musu fatan su Sami chanji a rayuwarsu Koda bayan ta gushe ne a duniya Dan tabbas zata kashe kanta rayuwarta Bata da amfani






Tenkwai ce ta kamota Ina zaki je meyake damun ki Rama nasan tunanin babankine kiyi hakuri kinga kububuwace bamu da damar daukan fansa kaddara ce sanadin ciwon aduke amma tabbas na Dora alhakin hakan akan Ja'e Dan shine ya janyo ko sunansa Bata so a Kira suka sa Kai gidan suka shiga gari yayi haske tanga raran suka duba dakin farko ba kowa suna dakin chan kenan suna sa kansu tenkwai ce a baya Rama a gaba me Rama zata gani inance a daddatse yayinda ga aduke Kuma a mace Amma ita ba kasheta akai ba Dan ba yanka a jikinta waye da wannan aikin Ja'e ne zuciyarta ta gaya Mata Bata San san da ta yanke jiki ta Fadi ba tenkwai naganin haka itama tasa Kai mezata gani saita zunduma wani irin ihu daya jawo hankalin mutanen da suka fara fitowa waje kafin su shigo itama taje kasa






Kumin afuwa fans anan zan dakata baku samu typing da wuriba yay wallahi ayyuka ne sukai mun yawa Amma kuyi min uziri ga wannan nice taku har kullum






*Feedyn bash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation














*GAISUWA DA JINJINA AGAREKI MAHAIYATA NASADAUKAR MIKI DA WANNAN LITTAFIN DAMA NAKINE BAN ISA IN BIYAKI DAWAI NIYAR DAKIKAYI DANI BA ADDU ATA KULLUM ALLAH YAJA DA KWANA YA BIYA MIKI BUKATUNKI KI DADE KI KARKO KIYI SHEKARU IRIN NA DABINO ALLAH YA BARNU TARE UWA TAGARI*







A KULLUM BANA MANTAWA DAKU MASOYAN LITTAFINA A KULLUM INA JIN DADIN YADDA KUKE NUNA KAUNARKU AGAREKI DA LITTAFINA GODIYA MARA ADADI ALLAH YA KARA KAUNA NAGODE MUKU DA SAM BADOMIN COMMENT DA KUKE????????




*BAZAN MANTA DAKU BA ?KAINUWA WRITERS ASSOCIATION A KULLUM KUNA RAINA ALLAH YAKARA DAUKA KAKU MUSAMMAN ANTY FAUZAH YAR AMANA DA MARYAM DANDAWAKI WADDA TAKE MUN EDITING JINJINA AGAREKU KAINUWA WRITERS??*





55-60



Mutanen da suka fara fitowa suka jiyo ihu yai yawa daga gidan da gudu sukasa Kai gida da tenkwai sukafara karo a yashe a kasa saisuka sa Kai dakin sukaga Rama da Aduke suma a kwance ga kakar aduke an Mata kisan gilla hankali tashe aka debo ruwa aka shiga kwara musu Tenkwai da Rama sun farfado Amma Aduke shiru aka janyesu gefe sai kuka suke basa cikin hankalin su dakyar aka samu Aduke ta motsa Amma Bata cikin hankalinta akanade gawar kakar Aduke suna kallo wasu mutum biyu suka fitar da ita za'aje a yasar a daji namun daji sucinye sai suka kara rushewa da kuka Banda Aduke da Bata cikin hankalinta






Da murna suka koma suka cewa Ja'e komai ya kammala sun kashe Aduke Nan yayi wani irin ihu cike da farinciki yace saini namiji daga kaho magajin garin kuguru duk abunda nasa agabana sai naga bayansa ban taba raya abu ban same shi ba sai Nina Tenkwai ba gaba da gaba ba cike da farin ciki yace gobe yau saura kwana biyu bikin cin jarirai aranar zamu cinye Rama hhhhh ba Wanda yayi saura sai Tenkwai tawa zamiyi soyayya hankali kwance





Mahaifiyar Ja'e sun gama shirya komai ita da mado tace zataje gidan a yau taga halin dayake ciki koya farfado Dan Susan abunyi murna a wajen mado kamar ze sume Amma ya babban tashin hankalinsa barin matar sa Dan yana san,ta ga Dansa Amma ya ya'iya







Mutuwar sabuwa ta dawo wa Rama a jiya ya kashe mahaifinta Yau Kuma ya kashe kakar Aduke ya Mai dasu basu da kowa ita da Aduke da hanzari tayi kan Aduke saitaga har yanzu jini malala yake ta kasanta kar jininta yakare tamutu itama bama ta cikin hayyacin ta da gudu ta fice tenkwai ta lura da ita tabita da gudu Amma Ina tayi nisa kamar mahaukaciya Nan ta rufa Mata baya gudu take tana binta tana ihu Rama ki tsaya karki tafi duk inda zaki Ina biye dake sai dai mu tafi tare na hakura da rayuwa NASADAUKAR da rayuwa ta akanku Yan uwana tana gudu tana binta har sukai cikin Daji ba Wanda tace kububuwa ta kashe mahaifinta suna ta gudu har sukazo dai dai inda kan mahaifinta yake ta tsuguna tadauka ta rungume shi tana wani irin kuka tenkwai tazo ta rungumeta taga kan mahaifin tane tasaki kuka kikace kububuwace gashi shedar kashe shi akai me hakan ke nufi wayake aikata wannan aikin cike da kuka tace wannan ba lokacin tambaya bane tenkwai muje mu ceci aduke har yanzu ta zubar da jini tenkwai a fusace ta daka tsalle ta dauke kan uban Rama na rantse da wannan kan mahaifin naki dayake hannuna sai na dau fansar wannan abun da akai masa ta daka tsalle ta Haye bishiya ta cire karyo wani katon reshe ta sakko tai haka me zurfi ta binne ta soke kan akansa sukayi masa sujjada gaba dayansu ( yasalam Allah kafitar da wayannan bayin naka ka haska musu addininmu na musuluny)suka dau hanya suna kuka suka shiga daji Nemo maganin daza ay wa aduke Wanda jinin ze tsaya






Suhail ya dingawa faruk dariya Wanda ya cika yai dam wai shi mace zatai wa haka to wallahi zata San shi taiwa haka ya fasa Bata number din Kuma sai ya kwashi rabonsa tunda bata da mutunci haka suka karasa gida dake makoyane yana Tai masa shaki yanci a a kaga na Jeddah bada kanka a sare ya akai haka Kai da madam din taka yai masa banza ya bude mota yai shigewar sa gidansu shima ya shige nasu gidan da motarsa





Jeddah ko ranta ya gama baci Dole tasan abunyi da wurwuri kafin lokaci ya kure Mata da haka ta kwana juyi tana tunanin wannan bawan Allah daya tafi da zuciyarta tabbas sai ta mallake shi Dan gidan gadon kudi ne su suke da kudi a garin Nan waye besan suba sun mallaki manyan kadarori gida da waje ga kyau gashi yaro Dole tasan abunyi a haka bacci ya kwashe ta ko takalmi bata cire ba dama ba batun sallah





Da sanyi safiya tana tashi ta wanke idon ta ta doshi dakin babansu Wanda yazama na mahaiyarta a yanzu tasameta tana ta shirgar bacci taja tsaki mtsww umma umma tashiga buga Mata kafa firgigit ta farka lafiya akwai matsala kitashi musan abunyi wace irin matsala Kuma yaushe kika dawo kinga Ni a gida na kwana kinata kwasar dariya keda kwarton ki yaushe zaki San nashigo ke bansan iskanci nikike gayawa haka naci ubanki fita kiban waje tana borin kunya Ni kinga ba wannan ba aure nakeso nayi aure aure Kuma cewar umma ki rufamin asiri kinsan idan Kikayi aure yanzu burinmu be gama cika ba ya kike so miyi mtsww kinji matsalarki nagaya Miki wazan aura ne to Wanda zan aura ma besan inasansa ba Dan gidan alhaji ibrahim gadon kudi ne ay da gudu ta mike gadon kudi da gaske eh shi nagani nakeso na aura ki tashi muje gidan wani malamin yanzu a malaman ki cike da farinciki yanzu ko Yar Nan Yar albarka me kashin arziki






Ta mike ko sallah ba taiba dama ba damunta tayiba ta wanke fusaka jiki na Bari ta yayimi mayafi muje nagama ta mike ta dakko wani yalolon mayafi ta fito uwar tasata agaba kamar wasu kawaye ko tsari Babu ace wannan yarkice da wannan tsinanniyar shigar Kuma Kika tasota agaba haka suka dau hanya suka gangara dotsa gidan wani malamin ta ko ince Dan bori suna zuwa bema tashi ba suka jira ya tashi yafito suka gaisa malam dama bukatace Dani yatace yaga wani take sonsa take so ta aure shi kayi mana kokari malam a juyo da hankalin sa kan ta Dan baya santa






Nana malam ya baje kayan aiki ya fara duba chan ya dago akwai matsala tabbas amma abun me sauki be zan Bata wani kwalli tasa a idonta duk yadda zata yi su hada ido dashi to tabbas zezo wajen ta Amma ba Dan yana santa ba kawai dai zezone idan yazo wannan turaren shi zakisa kina fitowa ya shaki kamshin ze manta da waccen yarinyar soyayyar kice kawai zata maye gurbi a zuciyarsa shikenan bukata ta biya zaku bani kafin alkalami dubu hamsin idan bukata ta biya kuban dubu dari biyu Dan kungama samun duniya amma fa zaku iya samun matsala ta bangaren iyayensa zami musu rufin baki akanta shike Nan bukata ta biya cike da rawar jiki ta jawo Jakarta kudin basu Kai hamsin ba talatin da biyar ne kayi hakuri malam gobe zan dawo na cikama to ai ba matsala mun Dade da babarki karki damu ya shiga ya dakko Mata suka dau hanyar gida dake ba wani nisa sosai da kafa suka karasa gida cike da farinciki burin ta ze cika





Ranar ta kasance ranar daurin aure Jeddah tayi kyau dama kuma mekyau ce tayafa mayafinta kamar yadda tasaba tasa kwallin da aka Bata tanata addu ar Allah yasa dai yazo Bata saniba ko baze zoba haka dai ta fito uwar nata zuzuta ta tana Mata addu a samun nasara Allah ya bamu sa a diyata ki kerewa sa a kiyi fintin kau yadda duk kyauna nai auren talauci ke bazaki ba diyata cike da farinciki yadda ummanta ke Koda ta ta fice tana zuwa gida ya cika ya batse anata Hira harma andaura auren sai shakiyanci ake chan kawarta afra tazo shegiya shine jiya Kika tafi Kika barni nai ta nemaki ko kinyi wani kamunne ba daya kaina ne yake ciwo na tafi gida a chan na kwana ke Kuma fa Ni nayi wani zazzafan kamu shi ya Mai Dani gida ma sai da yatafan dubu dari Amma fa Dan hannune Banda shopping din daya yomun kan nipples Dina har wani bala in zugi suke min saboda tsotsa na tsotsu jiya yau zamu je mu kyankyashe rayuwar mu hmmm kawai jeddah tace gaba daya hankalin ta baya jinkin ta suna zaune suna Hira akace su fito ga angwaye za ai hotuna ai jikinta har rawa yake kamar mazari a sukwane ta fice tariga kowa yin waje





Ta dinga baza ido Bata ganshi ba gabanta ya shiga faduwa hankalin ta ya gama tashi ga ango ma ya shigo amare duk an fito anfara daukan pics sai sukaji maroka sun fara

Please Login or Register in order to submit comment