Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kusani ba kowa bane face ku tsakaninsu domin dad'a kara dank'on zumuncin fa sakaninmu,,,,,,

Kai Abdul-jabbar kaine babban su inaso nasanarma nahadaka aure da yar uwarka wato Nafisat, dasauri yadago kai yakalle Nafee wadda itama tadago takalle Jabbar din gabanta sai dukan Uku uku yake!
,,,,,Dady yacigaba da cewa "kai kuwa Kamal nahadaka da kanwarka Maryam!!!!! ,,,,,,,,,shi kamal tunema jininsa yahau saboda bugunda zuciyarsa keyi,,,,,,bale ma ita maryam da ita allah bai hada jininta a Yaya Kamal ba kokadan Dan ita acewarta shegen girman kai ne dashi tun da bale yanzu ayake ganin yafita waje yaga wayayyun yan mata,,,,,, hm gaskiya dasake,,,,, shima kamal tinaninsa kenan yana ganin maryam yar uwarsa CE ama shi dabi unta basa yimasa akwai ta da kuri ga iya walak'anta talaka,,,,,,,,,

Duk Dady yak'atse musu tunaninsu da cewa " ke Zainab zan so kidebimin bakin cikin da yar uwarki tasamin nida mahaifiyarki kimin biyayya ki aure wannan mutunmin,,,,,,, nan hawaye suka kwararo ma Dady😭😭😭😭😭

Zainab tace "bakomai dady nizan ma biyayya zan aure duk wanda kakeso nasan bazakamin zabi mara kyauba,,,,,,,,,,
,,,,,Dady yamata godeyi tareda sa albarka acikin rayuwarta,,,,,,,,, nan su uncle baki bai rufuwa sunji abinda dama sukeso,,,,,
,,,,,,,Uncle Usman ne yace " ai wlhy Yaya wannan had in yayi dai-dai damani inada wannan buri arayuwata"
,,,,,,uncle Farouk yace " Nima wlhy nayi tunanin hakn kuma Yaya babu komai aikai babbane agaremu kowani hukunci kayanke dai-dai ne agaremu,,,,,mudai fatarmu Allah yasaka maka damafificiyar aljanna kuma wannan abinda zamuyi Allah yasaka muna hannu akai ya Allah karka barmu da dabararmu.

Dady yaji dadin maganar yan uwansa yace "ameen ngd,,,,,Allah kak'ara had a kahunanmu dana 'ya'yanmu" duk sukace amin,,,,

Dady yace kuma inason wannan auren asakashi a watannan tare duka............
,,,,duk suka yarda akasaka rana aure,,,,,
Dady yace kukuma bawai shawara ku mukesoba umurni muna baku SBD haka inaso kumuna biyayya,, duk suk aminci kuma da alk'awarin zasuyi biyayya...

Dady yace "Allah yamaku albarka" sukace "ameen"

Uncle Usman ne yace yakamata asaka tareda Na Safna,,,,,,, Dady yace ni nacire hannuna akan Safna tajecan tak'arata kuma idan har ta aurai to tattabata komai yamata karta sake tatako gidana kai itada gidan nan har abada wlhy.......

Kuma ni bazanje nema mata aure ba kuma ba'anan gidan za'ai auren taba baza aura mata aure a gidana ba,,,,,
,,,,,,,ai saita gane *BAKIN IYAYE* kuma saitayi nadama arayuwarta..............

KubiyoniβœπŸ»βœπŸ»βœπŸ»βœπŸ»βœπŸ»βœπŸ»βœπŸ»βœπŸ»βœπŸ»βœπŸ»βœπŸ»βœπŸ»βœπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»

Kuyi hakuri yau banyi typing ba banajin garau ne wlhy fever kedamuna ama ga wannanπŸ‘ŒπŸ»πŸ‘ŒπŸ»

Takun::::::::::
Daughter Usman😘😊

πŸ’ManshatttπŸ’

Pls frnzzzzzzz INA buk'atar addu'aπŸ˜ͺπŸ‘πŸ»
[10/23, 3:14 PM] β€ͺ+234 703 632 4075‬: πŸ™†πŸ˜­πŸ‘„*BAKIN IYAYE*πŸ‘„πŸ™†πŸ˜­
*Na*
*Mrs phareesy*😘✍🏻
1⃣6⃣
Abba ne yashigo gida a fusace, Ummi tanamai sannu dazuwa yamata banxa yana kiran "Hafiz! Hafiz!! Hafiz!!!.

Hafiz yafito daga dakinsa yace "Abba sannu da zuwa" Abba yace "Daga yau bakai ba safna kaji nagayama, idan nak'ara jin kamin zancin Safna saina sassabama agidannan aikin banza" Hafiz yana soke dakai baice ufan ba sai hawayen dake zubo masa, Ummi tace "Alh lafia kuwa" yace a fusace "ina kuwa lafia yazubar min da mutunci a she uban wannan yarinyar bashida kirki, yawala k'antamu yaci mana mutunci, wai ashema yamata miji shine baka sanar minba saida mukaje aka mana walakanci"

Hafiz yace "Abba Safna batason wanda za'a aura mata zasu mata auren dole ne, dan Allah Abba kataima kene inason Safna" Kaiiiii! Hafiz banason shashanci, yarinyar data guduma bata gida to wama yasani ko yar iskace dahar zata bar gidansu tsawon sati bata dawoba? To kasani kacire Safna a zuciyarka domin bazaka taba auren taba "

Hafiz tune ya zube a zaune sai wasu zafafan hawaye dake zubar masa yana anbatun innalillahi wa'innah ilaihirrajiun! Ummi tarik'oshi tana bashi magana Abba tune yahaye side dinsa akabar Ummi da Safiyya suna fama da Hafiz wanda tune yazube kamar matatce.

Wayar Dady ce tai k'ara yana dubawa wazai ganiiiiii😳 sunan kaka ne a mak'ale jikin wayar, saida yaji gabansa yafadi yana tinanin ko wani abune yafaru a kyauyen su shidai yasan idan har kaka takiraka to tabace.

Sauka yayi yakara a kunnansa tare da sallama, a can bangarin kaka ta amsa tace "Hashimu yau inason ganinka yanzunnan, kafin yace wani abu kaka takatse wayar, yatashe zumbur kamar wanda aka tsikara, ya hau shiri, Momy ce tashigo dakin tagansa yana shirin fita, tace "tafiyar office dince dahuri takama" yace "a'a wlhy kaka ce takirani yanzu wai naimaza nazo tanason ganina" Momy tace "to Allah kasa lafia" Dady yace "Ameen dan rabul alameen"

A gidansu uncle Usman kuwa yau kamal zai dawo daga ingland su Umma sai shiri ake anata hidima yau danta namiji tillo zainawo gida nigeria aiki suke tukuro harda su zainab da Nafee anshirya anata famar aiki anjima zasuje tarbosa zuwa 3:30 jirginsu zai sauko.

Canma a gidan Uncle Farouk yau yarsa zata dawo gida ita ma tana zama a gidan Aisha ne wacce ke aure a abuja kanwarsu Dady kenan yar autar kaka sakamakon batacika lafia ba sosai idan tanada ciki shine dalilin kaimata maryam da alai danta tayata rainu, nanda karfe 10 ita zata dawo.

Su Uncle Usman sai famar neman yarsu Safna suke a boye dan sunsan idan har Dady yajiya bazai barsu ba dan yace suma karsu sake suje neman ta.

Dady sai famar cin daji yake dan amsa kiran kaka, nantake yaiso mahaifarsa wato dange shuni a dai-dai kofar kaka yayi parking, kaka tajuyo kukan mutarsa taceda Safna wacce ke shara a tsakar gida tace "Safinatu baza ajiye shara je wancan dakin ki boya, Safna tace " to kaka" da sallama yashigo ta amsa rai a bace, Dady yagaidata nanma ciki-ciki ta amsa suka shiga daki, Dady yace "kaka yagida ai dama gobe nakeson zuwa sai ga kuranki" tace "eh, yasu Rabia da yaranta"? Dady yace " duk suna nan lafia suna gaidake" tace "ina amsawa ya Safinatu ba"? Nan gaban Dady yafara dam-dam yace " eh itama tana lafia" kaka indo tace "yanaganka kamar mara gaskiya"? Dady yace "bakomai kaka" (kasancewar yara suna cewa da kaka indo da kaka shiyasa suma su Dady sukabi sahun yaransu suna kiranta da kaka)

Kaka indo tace "hm Hashimu kenan to kobaka sanarmin abinda akecikiba nasani tazo tagayamin wato shine abinda kukewa yaran a birni"? Cikin rashin fahimta Dady yace "minene kaka kuma wayazo yagaya mini"? Kaka tace "wadda kuke neman halakawa wato kusilwantar da rayuwarta Dan kunga ba ita kadai kuka mallaka ba ko"?

Dady yace "nifa bansan wadda kike magana ba" a fusace tace "Safna mana" Dady yace "kenan tana nan muke nenanta? Kaka indo tace " karya kuke kunemi ta ina gidan wa kuka nemeta? To barikaji nagayama karkasake kamata auren da bataso narigaya nayanki hukunci" Dady yace "kaka Dan Allah kiyi hakuri wlhy harsun kawo kudin aure wannan watan dazai shigo za'ai aurensu" Kaka tadaka mai tsawa da ko Safna dake dayan dakin saida ta tsorata bale Dady dake zaune a gabanta, kunsan tsofaffi da jidali tarinka jidali inda take shiga batanan take fitaba, nandai Dady yabata hakuri akan sa'a aurawa Safna zabinta tayi hakuri.

Dakyar kaka ta hakura takira Safna ttace da ita tashirya zatabi mahaifinta itama nanda sati biyu zatazo ai shirye-shiryen biki da ita.

Cikin dari-dari safna takammala kayanta tasaka ajakarda tazo da ita suka kamo hanyar skt, ko kallo Dady baima Safna ba itako sai tsoro takeji kar Dady yadaketa, ahaka dai har suka iso gida, Dady ya fice side dinsa Safna ma tahuce nata tafiya take kamar wacce tayo sata sut-sut tashige dakinta tasaukar da lunfashi.

Su Nafee na hango da Zainab sai budar baki ake yau Yaya kamal zai dawo can naga Ummi tafice cikin wani hadaddin yadi tasha kyau sumu su Nafee wata doguwar jallabiya ce irinta larabawa sukasaka kace yaune ake bikinsu sai shege suke, can nahango wata budurwa itama tanada kyau ajin karshe ce kamarta nahango da Ammi matar Uncle Farouk shiyasa nace toko itace maryam dinda akace zata dawo yauπŸ€”Aliyu ne da intisar naji sunce "laah aunty maryam yaushe kikazo ina Barik da Unaisa? Tace dasu "kai- kai little din Umma ashe kungirma? Yau nadawo kuma su Aunty Aisha nagaidaku kai sai Aliyu Barik na gaidaka kekuwa Intisar kawarki Unaisa nagaidaki, (Barik da Unaisa diyan aunty Aisha ne k'anwarsu dady dake abuja) duk sukai dariya suka ce " to yaushe zasuzo"? Tace "sai sunyi hutu suna exms zasuzo" suka hau murna.

Yaya Jabbar ne yashigo da sallama, tareda Faisal, su Aliyu da Intisar suka musu oyoyo Yaya Jabbar yace "twins din Umma yakuke? Badai daku zamuje airport dinba azulaye" Aliyu yace "Yaya damu za'aji" Jabbar yace "Nikan bazanje sa yaraba" Intisar tace "ai ni babbace kaidai Aliyu baza'aje dakaiba" Jabbar yakwashe da dariya yace "lallai ma su Intisar angirma"

Su Ummane suka fito Umma tace "au Jabbar kazo katsaya wadannan suna tsayama ruwan surutu" sukai dariya dukkansu suka nufu mota Jabbar ke tuk'i Umma da Aliyu suke mazaunin gaba su Nafee da Zainab da Maryam da Intisar baya, suka nufe airport✈✈✈✈✈✈✈

Kubiyo uwar gidan phareesy😘😜

Takun har gone

πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ‘‡πŸΏ

Writer

πŸ’ManshatttπŸ’

Luv u frndzzzz😘😘😘😍
[10/23, 3:14 PM] β€ͺ+234 703 632 4075‬: πŸ™†πŸ˜­πŸ‘„*BAKIN IYAYE*πŸ‘„πŸ™†πŸ˜­
*Na*
*Mrs phareesy*😘✍🏻
1⃣8⃣
,,,,,Uncle Usman yace "Yaya Dan Allah kayi hakuri kabari abata Hafiz din tinda tazabe hakan,,, Dady yace " Ban hana kuje kunemo mata ba sai dai ni bazanje neman wannan auren ba wadannan mutanin dagani basada ladabi shima mahaifin yaron bashida kirki,,,,, waihar ni zai gwadama kudi da mulki,,,,,,,,,
Uncle Farouk yace "Yaya hakuri za'ai tunda ita Safna takafe saishi ni aganina abarta man ta aure zabinta"
,,,Dady yace "bamatsala tunda tazabe hakan nidai ba'a gidana ba kuma bada yahuna ba kuma ni nayiwa wannan aure *BAKI* kuma bana taba mata fatan alkhairi atattare da aurenta,,,,,,,,
Su uncle dai suka dinga aikin lallashin Dady suna bashi magana,,,,,,yayi hakuri ama yanakan turbarsa.....

Nan taro yawatse har su uncle sunkai k'ofa Dady yace " Kuma inaso Safna takoma a gidan ku har tatare agidan mijinta banason ganinta a gidana natsaneta natsane rayuwarta....... Suka amsa da to.......

,,,,,kwashe gari dasafe su uncle sukaje gidansu Hafiz don subawa mahaifansa hakuri,,,,,,, sakayi sa'a kowa yananan baifita ba,,,,,, mai gadi yamusu iso zuwa dakin bak'i,,,ya gayawa Abba cewa yayi bak'i,,,,,,,,,,

Abba yaje dakin bak'i suka gaisa anatse,,,,,Abba yaso yagane uncle Farouk sakamakon sun hadu a office din Dady,,,,,, ama baigane shiba sosai,,,,,,

√√√√√√√√√√√√√√√√√
,,,,Bayan sun gaisa ne uncle Usman yace "Alh baka ganemuba ko"? Abba yace " Gaskia kam ama kamar tasan wannan fuskar yanuna uncle Farouk"
,,,,,,uncle Farouk yace "Kwarai kuwa kasanni munhadu a office din Alh Hashim" Abba yace "tabbas kuwa anyi hakan tayaya"?
,,,,,,uncle Farouk yak'ara dacewa " eh to mune yan uwansa,,,,dama kaji abinda yazo damu" yakwashe duk abinda ke tafe dasu yagaya masa,,,,,,,,,,,

√Abba yace ai bazaiyuba saida yacimuna mutunci yawalak'antamu sa'anan zaizo bayan bage yace ga batu ga labari,,,,,,,to kuje kosamai kuce ni Alh Abubakar nama d'a na mata kamar yadda shima yamurje ido yagayamin yama yarshi miji"
,,,,,,,duk abinda akeyi Hafiz nanan labe yanaji kasancewar yaga shigowar motar su uncle kuma yasansu a asibiti dasuka hadu,,,,,,
,,,,shine yalabe danyaje dami sukazo,,,,,,yanajin abinda Abbansa kefada ,,,,,yabanko gofar dasauri yane gun abban nasa yarik'e kafafuwansa yana "Dan Allah Abba kayi hakuri wlhy inason Safna kataimakeni Abba,,,,,,,,,,,
Abba yatun dayafar maganar yakejin kamar ya shago huyansa,,,,yanaganin yakunyatashe agaban wadannan mutanin,,,,,,,,
Nidan manshat nace Abba baisan so ba kenan,,,,,,RoyyyyπŸ’ƒπŸ»
,,,,Abba yace "kai katashi kabani huri kaji ko idan dai sakasamu wannan yarinyar zaka rayu tosaidai kamace aman bazan yarda dawannan aurenba" Hafiz kuwa kuka yake kamar ba man ba idan kaganshi zaka sa mutuwa akaimai,,,,,,,,,,
Uncle Usman yace "baza ai hakaba Alh mu silhu mukazo nema,,,,kuma duk abinda kaga yafaro to aikin shedanni wlhy bahalinsa bane duk abinda kaga yafaru kuma yana baka hakuri akan abinda yayima"""'"""""
~~~~Abba yanisa yace "wlhy yaci albarkar ku dakuma dana yanasonta dawlhy saina gwadamai ni dashi ba dayaba......oh ni Abba akwai alfahriπŸ€”

Nan dai komai yayi normal akayanka sadaki acikin gidan,,,Abba yakira k'anenai da abokinai su uku sukazo aka yanka akan sadaki 50k akasaka ranar aure kamar yanda aka saka tareda su Jabbar.......

Murna gun Kamal ba'a magana barin Safna da harda sujuda saida tayi duk abokananta su Billy da Sumee da mardy saida takirasu tagaya musu,,,,nidai Manshat nace su Safna bako kunyar *fulanin daji*πŸ˜’πŸ˜‚
,,,,,,duk kansu sukatayata murna tareda mata jajin rashin samun exms dinta tak'arshe,,,ita Safna batama ta exms Dan ita burinta tasame Hafiz,,,,,,,,,,,

Su kamal anrasa tasawa bale wal-walewa yadaisan bazai gujema umurnin iyayensu ba kuma gashi yanason showa dasuka hadu a england sunsha soyayya kuma yamata alk'awarin aure,,,,, shi dai baisan mafita ba gashi sai k'ara tsanar maryam yake,,,,duk da ita tabarma Allah komai,,,,,,,

Su Jabbar kam sai jindadi ake ansame masoyiyatai wayar sa yadauka yakira Yaseer yakira yasanar masa,,,,,Yaseer yace "Yayi my man kace kai da ajiyarka Ashe" Jabbar yace "kai banza waya gayama ansan inason ta ne nifa basonta nakeba kawai dai.........
Yaseeer yace " Kawai mi fadamin mara kunyaπŸ˜™"
Jabbar yace "Kai bazan fadaba ai su Dady sunsan mundace ni shiyassa sbd Nafee tanada kunya nibanji wani abuba da'aka hadani da ita"
Yaseer yace "Shege baba anfada tarko,,,lolz

Zainab dai danafi sai fira suke Nafee tace wlhy ni inatsoron Yaya Jabbar shi Dady baisan yadda muke fama dashiba an an gidan shiwai bayason raini nasan saiyawa matarsa tsanani,,,,,,
Zainab tace "hm ai ke aunty Nafee ma dasaukinki keda kinsan shi kuna gida daya,,,to nifa yarafa kegarai kuma kinsan dangin miji bale 'ya'yansa zasu rainani" Nafee tace "ai bari kawai zee (sunanda take mata kenan) Allah dai yasa muga maikyau kuma tunda biyayya zamuyi ai Allah zai shigemuna gaba,,,, mudai kawae mucigaba da addu'a"
,,,,,Zainab tace ameen aunty Nafee,,,,,,,,,

Come,,,,,,,,,,,,,,,,,,frndzzzzzz,,,,,,,,,,,✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

Taku har kullum
πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ‘‡πŸΏ
Diyar UsmanπŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»
πŸ’ManshatttπŸ’

Luv u all frndzzzzzz😘😍
[10/23, 3:15 PM] β€ͺ+234 703 632 4075‬: πŸ™†πŸ˜­πŸ‘„*BAKIN IYAYE*πŸ‘„πŸ™†πŸ˜­
*Na*
*Mrs phareesy*😘✍🏻
1⃣9⃣

Shirye-sheryen biki kawai ake acikin wannan family kowa kagani sai shire yake,,,,,,su Dady ma shiri suke,,,,,, barin su Momy da suke iyayen amare da angaye,,,,,,,,

Acanma gidansu Hafiz shirin biki suke saboda bikin saura 2week shiri suke bana wasaba komai na kayan lefe a Dubai Hafiz yasiyo,,,,,,,,,

Kaka yau anfaso gari itama tace baza'a barta abayaba,,,,,,,,ta tattaro inata-inata tayo sokkwato dama tace zatazo kafin sati biyu dabiki dan ayi komai da ita,,,,,,,,,,,.

Su Dady sai kaida kawo suke suna hidima,,,, Abu ga many a,,,,,,,,,,

Acan gidan C,,,,,,R,,,,,,O ma hidima ake su Haj Fatima sai shirye-shirye suke itada yaranta,,,,,,,,,Haj Fatima mutuniyar arzikice batada matsalar rayuwa sbd mijinta nasonta batada wata damuwa,,,,,,,ita tunkan amarya tazo bata bak'in cikin ta,,,,,,,,(Haka akeso mukasance mata musani duk yadda kake haka zakasame kishiyarka idan kadauketa yar uwa tazamema yar uwa idan kuma sabanin haka to fa komai kake dashi yaran zamani sunfikashi sbd haka anaso kafin kishiyarki tazo konace abokiyar zama,,,,,kizamo kinkarkare duk wata hamayyar ki da ita kirik'eta da amana kafin tazo,,,,,,shima mijin naki zaiji dadi wlh yaga bakya bakin ciki da alhairin dayasamu,,,,,kishiya ai alhairice duk namijin dakika yak'ara aure to kinsan badan baidama wadata CE tazo saiki karbeta hannu bibbiyo,,,,,,,duk da kishiya badadiπŸ˜‚)

Sai dai diyan Haj Fatima sunada kishi waisu suna taya mahaifiyarau kishine wai ace babansu zaiyo amarya warin diyansa,,,,,,su wlhy data takasu zasu kakkarya ta,,,,,,,,,,,,,,,,,.

%%%%%%%%%%%%%%
Yau akasaka ranar kawo laife yau yayi dai-dai da lahadi gobe su Nafee zasu gama exms takarshe ,,,,,,,,,,,,

Safna da abokananta su Sumee,mardy,Billy, Fatima, tana cemusu "waiku yabatun zuwanne kunsan fa zamuje hurare dadama shiyassa nakeso mufara raba IV dinnan dahuri dan Allah karku batamuna lokaci nasanku,,,,,,,har dai ke Billy sukace "To zamuzo uwar k'orafi,,,,,,Sumee tace waifa Safna jitake kamar takai kanta gidan Hafiz,,,,,,,, Fatima tace ai dagaskiyar ta aure ai abinsone dole tayi dauki bikin,,,,,,, duk sukasa dariya Mardy tace kai Fatima bakida dama wlhy kema dagani kina son auren,,,,,,,,Billy tace ai ba ita kadaiba muma munaso Allah dai kakawo muna mijin muyi aure mubar wannan bokon,,,,,,,,,,Sumee tace shegiya askare akwai son.......... Nandai firar tak'are,,,,,,,

Su Momy da Umma da Ammi da sauran k'awayensu suna parlor suna firar bikin,,,,,,zaune suke sunajiran masu kawo laifin,,,,,,,,sakamakon duk dairana za'a kawo harna Safna,,,,,,ama Dady yatab'o kasa yace lallai baiyarda akawomai lefen Safna ba acikin gida,,,,,,aka yanke shawarar idan ankawo na Zainab za'aje gidan uncle Usman atarbe na Safna,,,,, Dan ma ita Safna tun tuni takoma gidan uncle Usman,,,,,,,,

Wadansu manyun motoci nahango sunjero sunkai kusan goma sha,,,,,,,ana tafiya ana daukar picture's abin ba saf-safci harkarde ba k'arya cikin motocin ba tak'asa da million 5 duk chadaddun ne namanya masu hannu da manshanu,,,,,,,,,,,

Bakin titin *Gawon nama* suka nufa sai jiniya ketashi kamar bak'in sarkin musulmai sa'adu abubakar nidai manshat sai biye name dasu ina dauko muku rahoto,,,,,,,,,,,

Dai-dai gate din gidan Alh Hashim suka yada zango,,,,,,mai gadi yanajin kukan motoci ya wuntsalo daka bincin daya kwance yana saurarin vision FM ya kware musu marfin gate din suka fara parking-parking da motoci,,,,,,,,,,

Nidai manshat wangale baki nayi ina kallun ikon Allah waiiiiiiiπŸ˜³πŸ€”,,,,,,,fitowa akeda akwatayya harma nagaji da kallo abin kwanin sha'awa,,,,,,,,,,


Su Momy sunji tsayuwar mototi suka kikkintsa suka tarbosu banda Momy,,,,,,,,,,Mutane ne sunkai 20 Sukazo da akwatayyan cikin su kuwa harda Uwar gidan C,,,,R,,,,O wato Haj Fatima tabbbb abin ba'a magana😍 nidan manshat nasha kallo hardani cikin masu bubin lefen akwatine 15 akai mata tare da mukullan mota Asama da kujerun makka biyu na *IYAYAN* amarya,,,,,,, idan nace ta zayyane abubuwan dake ciki to zangama buk din bamu k'arasa ba😊

Anyi abubuwa cikin far in ciki skatafi tare da cewar Haj Fatima sai tazo daukar yar uwarta kuma k'anwarta,,,,,,,waiiij kujimin mutuniyar kirkiπŸ˜³πŸ€”

A gidan uncle Usman ma kuwa haka mukasha kallo,,,,,,,sbd shima Hafiz ba bayaba yagyaro laifinsa ba'a magana shima yayi mata nata akwatin 12 *Dai-Dai ruwa dai-dai gari* kowa yayi tasa bajintar,,,,,,,,,.

Hakama su Jabbar suma suka fito da tasu bajintar,,,,,harka dai ta maikoce kowannesu babayaba,,,,,,,,Suma komai nasu 12 sukai *Komai dozin* abubawadai tubar kallo sai Wanda yaganiiπŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»

Kubiyo uwar gidan phareesy😘✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

Takun:::::::::

Writer

πŸ’ManshatttπŸ‘―
[10/23, 3:15 PM] β€ͺ+234 703 632 4075‬: πŸ™†πŸ˜­πŸ‘„*BAKIN IYAYE*πŸ‘„πŸ™†πŸ˜­
*Na*
*Mrs phareesy*😘✍🏻
2⃣0⃣

*Biki bidiri*πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―

Yau takama ranar assabar kowa sai hida yake,,,,,,,bikin namanyane tun saura sati daya a daura auren ake shagul-gula kulun da event dinda ake yi,,,,,,

Yau za'ai Village day (Ranar kauyawa) su billy sai kaida kawo ake ana shirin village day,,,,,,itada sauran k'awayen Safna da Rash kardam sune k'awayen Safna na hannun dama kasan cewar Rash bata gida 9ja shiyassa sai daza'a bikin babbar aminiyarta sa'anan tadawo dan ayi biki da ita,,,,,,,.

Zainab da Nafee komai nasu daya kasancewar tare suke komai tun asali,,,,,yau harda maryam duk antare gidan Momy,,,,,,su bawasu k'awaye ne dasuba,,,,,Nafee ita k'awayenta 2 Zainab(mmn sanah) sai Nusaiba,,,,,,sai Zainab itama danata k'awayen 2 Hafsy london da Billy"n"Ibrahim (aunty billy)sai ita maryam itama danata biyun Ameena (Marnona) da Ummi (Ubcy majeli),,,,,,,,,,

Karfe 1:30 kowa yagama shiri sbd 2:00 aka saka event din kowa ya hallara ansha ado irin na kauyawan asuli,,,,,nidai manshat naga takainaπŸ€” duk wacce naduba bana ganeta duk sunkoma wadansu iri,,,,,,

Can nahango wadansu taurari su 4 sunfito cikin wasu motoci hadaddu suna takon k'asaita Mc sai biyarsu yake da kirari,,,,,,saida nasaka eyeglasses sa'anan nagano ashe amarinne,,,,,,waiii abin tubar kalla😍 ban ankaraba naji yahu nazubarmin nidai amarinnan sun min kyau sosai nazata daga India sukazo suma ayi bikin dasu,,,lolz,,,,,😜

Nandai aka rak'ark'ashe su Billy ansha rawa dama can Billy mayyar rawa ce biki koba nasuba zataji danta chasheπŸ’ƒπŸ»πŸ˜œ

Sati daya akai ana dansewa shagul-gula kala-kala akai agidaji,,,,,,,,,


πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’

*RANA BATA K'ARYA*
(sai dai uwar ya tayi kunya)😘

Yau takama assabar ( 6-August-2016) wanda yayi dai-dai da (8-ZULKI'D-1436) hijra manzon Allah daga makka zuwa madina,,,,,,,
,,,,,,,,Taro iya taro,,,,,,,k'asa-da-k'asa sarakuna na jahohi dadama sun halacce tarun barin yan siyasa da malamai cikin su hardasu sheikh kabir gwambe sautus-sunnah dasu ml mansur da maluma da sama sun sheda dauren auren wadannan familyn,,,,,,,,,,,,,,

An daura auren 'ya'ya 4 ,,,,,,,,,
Abdul-jabbar Hashim Al'amin,,,,,, da
,,,,,,,Nafisat Usman Al'aminπŸ’žπŸ’ž

Kamal Usman Al'amin,,,,,,,, da
,,,,,,,Maryam Farouk Al'aminπŸ’πŸ’

Hafiz Abubakar mai makka,,,,,da,,,,,
,,,,,Safinat Hashim Al'aminπŸ’–πŸ’–

Alh. Aminu C,R,O,,,,,,,,,,da,,,,
,,,,,Zainab Hashim Al'aminπŸ’•πŸ’•

Anci ansha taro kuwa ko ina kabi zakaji ana zancin wannan aure a vision ma anata yadashi dawadanda aka gayyata dama wanda ba'asan dashiba sunhalicce taron andaura aure,,,,,angaye sunsha kyau motoci kam ba'a magana ni danaga an kawo laife da motoci dadama ashe soman tabi ne ga Inda ake wasa dasu nan,,,,,,,,

Bayan ankammala dauren aurene na hango su Kamal da Jabbar sai watsar hauro akeyi waiiii yau Jabbar anzama ango hohohooπŸ˜‚

Acikin wadannan gidajin kuwa ko INA karega shagali ake su aunty Aisha ta abuja tazo itada yaranta biyu da Bariq da Unaisa,,,,,,, su kakus sai jindadi ake dan ita a gidan Uncle Usman ma tatare a hurin Safna,,,,,,

Yan uwa da abokanan arziki duk sun zo na birni dana kauye wasu anan suka kwana wasu kuma yau suke zuwa gidajin acicike da jama'a bikin na manyane

Naira tayi kuka nima dai manshat na cakwalee dan bakwashe kunun ayaπŸ‘―πŸ‘―πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ˜‚.

Can nahango su billy, sumee, mardy sai farin ciki suke yau safna tazama amarya,,,,,,,,su Nafee anacan itada su zainab sai fira suke da k'awayensu,,,,,,,,,,,

Momy tasaka akasamo mata masu gyaran amare ciki da waje kwararru,,,,,,angyara amare sosai sunsha kyau sai shege suke abinsu,,,,,,,haka umma tagyara Safna itama sosai kasan cewar ita tana gidanta Dady yarabata da yan uwantaπŸ˜ͺ,,,

Wacce tagyara su Nafee itace Umma tace a izomata itama tagyara mata Safna sosai abuga kyan asali sai tafi su Nafee kyau sosai sbd ita dama ko acikin kyawawa Safna tana canye gasa kyawawa,,,,,,,tayi kyau kam tasha gyara ciki da waje,,fatarta ta kwanta sosai tayi mul-mul da ita,,,,,,,,,

Su Nafee ne da Zainab da maryam suna zaune a falo suda aunty Aisha tana tsokanarsu,,,,,angayen ne suka shigo sunsha kyau suma tubar kalla sai sharara kamshi suke,,,,,aunty Aisha CE tace "Angaye yadai,,,,,,kunwani zoma mutane hakan,,, amarinne kuke kwadayin gani ko yaya,,,,nasan dai kuna tare kullum" Jabbar dayake suna wasa da ita sosai yace "lah aunty Aisha Allah bahaka bane" tace "to tunda kunce bahaka bane barinaje dasu abuja"
,,,,,,,Kamal dan kar aganoshi sai yace "a'a aunty Aisha kiyi hakuri,,,mufa yunwa mukeji" Jabbar yace "wlhy kuwa aunty Aisha akwai sauran abincin"
,,,aunty Aisha takama dariya itada Zainab tace 'ai kuwa yaya Jabbar akwai abincin bari na debomuku"
,,,,Nafee da maryam su tune sunyi mutuwar zaune saboda kunya,,,shi Kamal baima lura dasu Maryam ba saida yaji Zainab tayi mgn sa'annan yadubesu,,,,, wani haushi Yakama shi wai ita wannan yanzu zata rainasa,,,,,,,
,,,,aunty Aisha tace "ai kuwa daku fadi gaskia"
Jabbar yace "yawwa Zainab jeki dubomuna kisamemu a dakin mu,,,,,,,kallun Nafee dai yakeyi tasha kyau sosaiiii,,,,,,,,.

Wai kubiyo Uwar gidan phareesy😊😊😊😊
Yau sai ahankali gobe zamukai Amar.........✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

Takun:::::::

πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸΏπŸ‘‡

Writer

πŸ’ManshatttπŸ‘―

Iuv u all frndzzzzzz😘😍
[10/23, 3:15 PM] β€ͺ+234 703 632 4075‬: πŸ™†πŸ˜­πŸ‘„*BAKIN IYAYE*πŸ‘„πŸ™†πŸ˜­
*Na*
*Mrs phareesy*😘✍🏻
2⃣1⃣
""""""""""""""""""""" ”””"""""
Zainab tanufe kitchen tazubu musu abinci,,,,,da fitarsu suka nufe dakinsu ,,,Kamal yace "Jb wai kai kalura da wadancan yaranne" Jabbar yace "A'a wlhy mikagani" Kamal yaja tsaki yace "yanzu fa zasu raina mu barinma maryam,,,mtwsss" Jabbar yace "kai

Please Login or Register in order to submit comment