Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yace "haj yau inaso nayi wata magana da yarannan, saboda haka duk kice dasu susaman a parlor yanzu nan" haj tace "to" tanufe kofa dakin jabbar ta fara ta tarad baya parlor tanufe bedrom canma shiro harzata koma sai tajuyu kukan ruwa a toilet, takaraso gabda toilet din tace "Jabbar idan kafito dadynku nason magana taku kasamemu a parlor" tayi tafiyarta, tanufe dakin Safna tatarad tana makeup akan mirror tace "idan kingaba Safna mahaifinku nason mgn daku kifito, Safna ta amsa da "to momy" daganan tayi dakinsu Zainab da Nafee suma ta tarad suna makeup din tace "oh ni Rabia diyadai kamar diyan yan daudu, to idan kungama sai kufito parlor dadynku zaiyi magana daku" duk suka yarfomata eyes dinsu masu ba mutun tsoro, "Momy lafia dai ba wani laifi mukaiba ko"? Oho nima bansaniba kwajiya idan kunka fito, sukace "to Momy gamu zuwa" ta fice tabarsu. Nima dai daba'a kiraba sai naji danda nice mai dauko rahotun,aman zan lafe bayan kushin.lolz
Duk dai an hallara a parlor, Dadyne da Momy ke zaune kan kujera 3star sai sauran yaran duk a k'asan carpet, sai Faisal dakekan Momy dayake shi auta ne Momyn kecewa, nan take dady yabode taron da addu'a da sa albarka ga iyalansa da yan uwansa, yacigaba da cewa "to daga farko dai abinda ya sanace inason ganinku a nan shine, inaso na sanar muku da cewa duk kaninku banason na ganku da wani namiji kuna tsaye kukai Jabbar da wata macin domin kuwa na rigaya na zaba muku wadanda nakeso naga kunyi rayuwar aure dasu ina fatar zakumin ladabi akan zabin dana muku? Jabbar wanda zuciyarsa sai dukan 9 takeyi saboda sabar gidimewa, can dai ya tattaro hankalinsa ya sakoma babansa amsar cewa "eh insha'allah dad zamuma biyayya akan abinda ka umurcemu da shi" Dady yace "yawwa Allah shimaku albarka, Momy da'ita un farawa fatace uhm ba tace "Ameen" Safna kam kasa cewa komai tayi domin itakam tarigaya ta fada kogin son Hafiz tayi nisa sosai batajin akwai wani abinda zaizo ya rabata dashi gaskia ita kam wannan zabin da Dadynsu ya yanke bai mataba, kamar zatai magana kuma sai wata zuciya tace "no Safna karki kuskura ki magana a yanzu zakiyi rashin kunya" sai kawae ta fasa tatashi tanufe dakinta da gudun tsiya, saboda itakam hawaye sunrigaya sun kworaro mata kuma batason kowa yasan halinda take ciki, Dadyne yace Safna lafia kuwa? Haj tace "tayu wani abu kedamun ta" yace "to Allah yasauwak'a" nandai yasallame su tareda ciwa zai sanar musu zabin nasu aman ba yanzuba.
Safna kuwa da isarta daki tafada kan gado sai kuka take mai tsanani azuciyarta tana ciwa anya kuwa wannan zabin zan yarda dashi? Kaiiiiiii inaaaaa bazaiyuba gaskia, wata zuciyar tatace tabata shawarar tasame mahaifiyarta ta gayamata, tsam tamike ta nufe dakin Momy tasamar ta shiga wanka zaunawa tayi saida tafito, Momy tace "Lafia Safna"? Taje tarungome Momy cikin shasshekar kuka take maganar "Momy ni kam gaskia inada wanda nakeso Momy dan Allah kiji kisame Dady kisanarmai inada wanda nake so plss Momy help me" anya Safna lafiyarki klu kuwa? Kinfi kowa sanin halin mahaifinki kinsan baya magana biyu, nikam bazan iya tinkaratai da wannan maganarba gaskia ba ruwana idan zakibi zabin mahaifinku kibi idan ba hakaba Allah Safna banida abinda zanmiki kisani just kibi ra'ayin mafaifinku idan ba hakaba kekinka sani,kije kisameshi kigayamai ni ba ruwana, kuka mai tsuma zuciya Safna ta fashe dashi ta durk'usa tana rokon Momy, tsawa Momy ta bugamata wacce koni Manshat saida na razana harna banko k'ofar da saure kumadai na fasa nace saina ida kawo muku rahotun,kije nace....
Safna tanufe dakin Dady ba ko alamar tsoro a tattare da ita ta bude marfin dakin tayi Sallama tashigo, Dady yace "lafia kuwa Safna"? Tadurk'osa ta gaidashi ya amsa jiki ba kwari, tace Dady daman zuwa nayi nafadamaka Allah ni inada wanda nakeso! Whattt....
Safna kinkuwa san abinda kike fada? Nifa mahaifinkine rashinkunya zaki min? tace A'a Dad, yamata mune da hannu alamar tayi shiru, yace "bari kiji nagaya miki daga yau karna k'araganin kinsaman da batu irin wannan Allah saina sassabamiki,mamarhankali kawae, shashasha, tashikaban huri, Safna ta b'arke da kuka tace "dan Allah Dady kayi hakuri kataimakeni bazan iya rayuwa ba Hafiz ba, Dady yace "ai kuwa sai dai akai kawarki a gidansa shi Hafiz din, Da... keee! Get out from here, Safna tamike tsun tsun tsun tanufe k'ofe.
Tana kai bakin kofar parlor kajita zuuuuuuuuuuu!!!
Kubiyo ni danjin yazata kaya...
Shin Dady zai yarda da auren Safna da Hafiz kuwa?...
Saidai kunjini

Taku har gobe

πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ‘‡πŸΏ

Writing
By
πŸ’ManshatttπŸ’

JUMU'AT KHAREEM TO ALL MUSLUM UMMAH😘
[10/23, 3:14 PM] β€ͺ+234 703 632 4075‬: πŸ™†πŸ˜­πŸ‘„*BAKIN IYAYEπŸ‘„πŸ™†πŸ˜­
*Na*
*Mrs phareesy*
7⃣
Tana kai bakin kofar parlor kajita zuuuuuuuuu!!!
Tafade somammiya,Momy tana zauna a parlor tace "innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un! Safna! Safna!! Safna! Har sau uku shiro Safna ta some,Momy tarasa yanda zatai aguje taje dakin Dady tana kuka tana Alh tamutu! Yace "waye yamutu Haj"? Safna ce Alh, Mtwsss! Haj karki kuskura kikoma zomin da batun Safna wlhy idan kika sake sai ranki yabace,
Momy tace "Alh idan bazakazo mukaita asibiti ba ni kaban izini naje nakaita" Dady yace "baruwa na da lamarinku, Momy tayi waje tana sharar kwalla tazo da gudu hurin Safna da haryanzu ko motsi batayi tana "Zainab! Zainab! zainab tazo da saurinta tareda Nafee sukace lafi....Momy mike faruwa??? Innalillahi sai kuka suke, Momy tace kukira driver, Nafee ta watsa aguje tana driver! driver!! driver!!! Yace na'am Haj tace "yimaza ka tado mota zamu je asibiti" dasauri yace "asibiti kuma" Nafee bata tankashiba takoma ciki da gudu tace "Momy adaukota muje" suka tauketa suka fito da ita driver yariga yai parking aka sakata aciki, Momy na dauke da ita, Momy tace " Nafee kigirka mana ruwan tea kizo muna dasu tace "to Momy" driver yajasu sai asibitin *UDUS* suka yada zango....
Wata kyakkawa ce na hango sanye da kayan likitoce tana tsaye tare da wani guy a gabanta tana dauke da wasu takardu a hannunta, driver ne yaja wani wawan burki a harabar asibitin Momy tama za tattalota suka dufe wadannan mutanin, Momy a gideme takecewa "dan Allah kutaimaka muna mararlafia muka zoda ita wannan likitar tace "ok kushigo da ita" wani room akashiga da ita, basu dadeba suka fito duk gumi ya musu wanka doctor yace Haj kisameni a office yafice tareda wannan matar, Momy tamara musu baya, nimadai Manshat banyarda anbarni ba nabi bayansu da saure karsu kulle k'ofar badaniba.
Shikuwa Jabbar dashigarshi daki ba abinda yake sai tunanin wacece Dadynsu yaga zasu dace da zai hadasu da ita? Kaii gaskia akwai sake aman dole yayi hakuri da zafin iyayinsa, wayarsa yadauko ya kiraye abokinsa Yaseer yakwashe komai ya gayamai, dariya Yaseer ya mai sosai, yace "kai wawa yazan gayama magana kacikamin kunne da ihu? Banza kawae Allah zanbarka, Yaseer yace "Sorry My man am joking, aman gaskia Dady yamin dai-dai sokake saika koma tuzoru ne tunyaushe nake ma maganar aure aman kai ko yarinya bakada waikai ba yanzu ba to zangani yanzu, Allah ma kasa bamai dadewa bane time din" Jabbar yaji raina ya koma bace yace "kai banza nifa banason auren dole fa nafison abarni na zabe mata dakaina wlhy" Yaseer yace "No JB karka yarda kaki bin wannan zabin wlhy saboda insha'allah zakaci muriyarsa,idan kuma kak'i to kuwa zaka haduda *BAKIN IYAYE* wlhy ka kiyaye ka daina wannan batun tayuma zabin nasu yafi naka, tunda kai ba kyawawan yanmata kasaniba" yayi dariya, Jabbar yace "ok zanyi tinani akai kuma nagode abokina" sukai sallama yakatse wayar, toilet yanufa yasake wani wankan saboda wannan yabace da gumi.
*Hospital*
Haj tasame huri tazauna a mazaunin masu zuwa, docter yace My Jidda daukomin wancan file din tadaukomai, niko Manshat jin ananbace sunan Jadda yasa na dagokaina yadube wannan matar da aka kira Jidda din wai masu karatu ko kunsan ko suwaye wadannan likitucin? Ashewai su Dr Ghali ne da Jidda, hm abin yaban surprising naga sun kara kyau sosae gaskia....
Nan dai Dr Ghali yace da Haj "munyi k'ok'arin cuto da rayuwarta aman gaskia a tsare gaba, kuma Haj wanna yarinyar akwai abinda takeso wanda idan bata samaiba to komai zai iya faruwa da ita ma'anadai zaku iya rasa yarku" Haj tace "to Dr jiki a sanyaye" Dr yarubuta mata magani daza'a je asiyo yabata takardar yace kuma insha'allah nanda gobe komai zaiyi dai-dai za'a sallameta, Momy tayimai godia sosai tafito tasame Zainab da takardar maganin a hannunta, takalle Safna wanda haushinta duk yakamata a zuciyarta tace "Safna kin tafka *BABBAN KUSKURE* nakin bin umurni mahaifinki kuma kinsansa shibaya magana biyu koda wanene bale ke yarsa dayasan yanada iko dake"...
Hafiz ne kekwance a parlor kan kujera, wata mata naga wacce shekarrunta bazasu dagama 40 tana saukowa kan stair d'ai-d'ai take saukowa tazo gabdashi tace "My son lafia dai? Naganka akwance haka"? Wlhy Ummi wani abunne ke damuna kwanakkinnan, dam! Gabanta yafadi tace "miyeshi Son?kafadamin mana koma miyeshi ni zan samammashi idan har dukiya da mulki da sarauta na samarda shi, plss tell me My son" cikin gidemewa take maganar kasancewar itada mai gidanta suna matukar son Hafiz d' daya tillo a gunsu namiji sai kanwarsa Safiyya aman hakan yasa suke sonsa, cikin damuwa yace "Ummi daman wata yarinya ce nakeso kuma dai nakeganin kamar bazan sametaba shiyassa nake cikin damuwa" Hmm Son kenan yu har akwai wata yarinyar dazaka gani a duniya kace kanasonta tace batasonka inaaaa Son babu wannan yarinya, ita *Yar waye*? Dahar zatak'i Sonka, to ina mai ma albishir da saika same wannan yarinyar ko daminene idan dai har kudi,mulki,sarauta zasu saishi,kawae kagayamin gidansu Abbanka zaiye yasame iyayenta da maganar aurinku, ihu yasake tareda rungome Ummin tasu yana cewa "Yawwa Ummi na shiyassa nakesonki, think u Ummi May Allah blass u, tayi daria tace "Ameen My Son"....

Taku har gobe

πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ‘‡πŸΏ

Writing
By
πŸ’ManshatttπŸ’

HAPPY JUMMA'AT KHAREEM TO ALL MUSLUM UMMAH😘
[10/23, 3:14 PM] β€ͺ+234 703 632 4075‬: πŸ™†πŸ˜­πŸ‘„*BAKIN IYAYEπŸ‘„πŸ™†πŸ˜­
*Na*
*Mrs phareesy*
8⃣
Nafee kuwa daga shigarta kitchen ta nufa ta saka heter taje dakinsu toilet tashiga tayo wanka tashirya tsaf, bayan tafito ne sukai karo da Jabbar shizai fito a kitchen sakamakon fitowar dayai yana neman Momy baigantaba har dakinta yaje shiro shiyassa yace bariya duba kitchen kotana can..
Ita kuwa Nafee zata dauko ruwan da ta kirka a heter, ananne fa abin yafaro kajisu kaffffff! Sun hadu, washhhhhh!!! Nafee tace tarida rik'e kanta, tayi sauri tace "sannu Yya Jabbar Allah bansan kazoba" yace "bakomai kinji ciyone? Tagir-giza kai alamar a'a, Jabbar yato waima ina su Momy ne naji gidan shiro kuma naje part dinta banganta ba, Nafee tace "oh Aunty Safna ce ba lafia suntafe asibiti nima yanzu cannayi" Jabbar yazaro ido yace "whatt? nikedamunta ne? Oya maza-maza muje" Nafe tace "zanbiya musu da kayan tea ne yace "ok muje kidauko" suka koma a kitchen din su duka, ruwan ta juye a flask tadau cups da kayan tea din tasaka a basket, Jabbar ne yadauka tace "No Yya Jabbar kabarshi zan dauka" ya kalleta yamata murmushin nan nasa mai k'ayatar da kyansa, yace "kibarshi kawai ni zan dauka" tashiga gaba yana biye har sukazo parlor tace "Yya zandauko hijab nida" ok kisaman a waje, tadauko hijab dinta pink colour tasaka tafito, bayan motar tashiga tazauna, wata mayyar harara yasakarmata wanda nikaina Manshat saida na tsorata a tsorace ta fito tashiga gaba, driver ya budemusu gate suka dau hanyar *UDUS*
A cikin motar yake janta surutu ita ko daman ba mayyar surutu bace kamar mmn sanah😜.....
Cikin tsoro dai take maida masa har suka iso asibitin, basu huyar ganewa ba kasancewar hurib bashida huyar ganewa.
Suna shiga dakin suka taradda Momy zaune kan kujera,Zainab tana mata firfita dasallama suka iso Momy ta amsa "Jabbar yace Momy yajikin nata" tace "da sauki Dr yace" Nafee ma ta gaisa Momy tare da mata yajikin aunty Safna ta amsa mata da sauki, tabata flask dinda sukazo dashi takarba ta ajiye, nan dai Jabbar yake tambayar abinda yafaro Momy tabashi labarin abinda yafaro daga farko har karshe, harda sak'on Dr, yajinjina al'amarin yace "to Momy yaza'ai yanzu haka za'akoma da ita Dady baizoba? Gaskia Momy Safna nason tajama kanta wlhy tafasan halin Dady muma ai hakuri mukai da abinda yayanke mana, Momy tanisa tace "yazanye Jabbar kafikowa sanin halin Dadynku idan yahau bashida saukin saukowa" Jabbar yace "to Momy bari akira su uncle Usman da Farouk mana su yakanyi su idan sukaima magana yaji" Momy tace "to Allah yasa,kasanar musu kawai" kai tsaye Jabbar yakira wayar Uncle Usman yasanar ma shima yajinjina lamarin yace yana zuwa haka ma Uncle Farouk shima duk suka ce gasu tafe yanzu..
Jabbar yace "to ai Momy yakamata shima wanna mutumin a sanar mai dan yasan halin da yajefa ta a ciki" Momy tace "bamatsala kanada number sa ne"? Yace "A'a aman nasan baza'a rasaba a wayar tata" tace to ai bamuzo da itaba" Zainab tace "Momy ga warta a hannuna" Jabbar yakarb'a ya bincika contacts dinta yaga wata no ansa mata *Part of my life* dagane yasan itace, nan take yadanna kira....
Ringing daya aka daga cikin nishade yace "My beauty yakike? Hope kina cikin qoshin lafia"? Jabbar yace "ba ita bace Yyanta ne" a kunyace Hafiz yace "Ohh Yya Jabbar ne yagida yasu Umma"? yace "dasauki, muna asibiti ne Safna batajin dadi" Hafiz yace "whattttt!!! Safna shin Innalillahi wace asibitin"? Jabbar yace "muna *UDUS*" Hafiz yace "ganinan tafe yanzu-yanzunnan"....
Da Ummi sukaci karo taganshi a gidime ko hula babu kansa tace "My Son lafia kuwa kake hakan ina zuwa hakan"? Yace "Ummi kiran gaggawane akaimin zuma magana idan nadawo" ya fige moter yafita dagudu yake tafiya kamar yafira sama yakeji ko kallon gabansa bayayi shidai tafiya yake kawae, cikin ikon Allah ya iso asibitin lafia, koda yazo duk su uncle Usman da Farouk sun iso suma........

Kubiyone dan jin wannan gogormayar.......πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»

Taku har gobe

πŸ‘‡πŸ» πŸ‘‡πŸ‘‡πŸΏ

Write

πŸ’ManshatttπŸ’

My dear Billy A.A godia sosai marar iyakaπŸ™‹ da kaunar dakika nunamin, Allah yabar zumunci da kaunaπŸ‘πŸ»πŸ˜iluv u😘
[10/23, 3:14 PM] β€ͺ+234 703 632 4075‬: πŸ™†πŸ˜­πŸ‘„*BAKIN IYAYE*πŸ‘„πŸ™†πŸ˜­
_Na_
_Mrs phareesy_😘✍🏻
9⃣
Da isarsa suka gaisa da su Uncle da Jabbar duk kansu suka dunguma sai dakin da Safna take, sallama sukai Momy ta amsa musu, anyi sa'a Safna ta far-fado an mata tea mai kaure tana sha, duk suka gaisa da Momy sukai mata yajikin, Safna tana k'asa da kai kamar mara gaskia su Uncle suka mata sannu yajikin ta amsa da "naji sauki Alhamdulillah" Uncle farouk ne yace da Momy "gafa Hafiz din" Momy ta kalle tace "sannu kaji Hafiz ko"? Ya k'ara durkusawa ya gaisa da Momy ta amsa masa cikin sakin fuska....
Fita sukai suka barsu daga Hafiz sai sarauniyar wato Safna, suka k'ara gaisawa yamata yajiki "ta amsa da sauki sosai inaji ma yau za'a sallamemu" Hafiz yace "Allah yak'ara lafia My beauty" Safna ta amsa da "Ameen"...
Jabbar ne yaturo k'ofar yace "pls muna so magana dakai ba damuwa" Hafiz yace "ok no bakomai" suka bar dakin, su Momy ne suka shigo suka zauna suna fira abinsu itada Nafee da Zainab, Nafee ce take zulayarta tana cewa "hmm aunty Safna da kin ware ai da munrasa babbar aunty, gakuma _NECO_dinda zaku fara saura 2week Hhhh, Safna tadan harareta tace "to banmutuba na taso magulmaciya an" wayarta ce tayi kara tadaga' Fatima tace"ke mara kirki miyassa baki shigo school ba yau kinsan fa zamu fara exms" Safna tace "wato ke bazakima tambaini lafia ba ko saiki hauni da masifa kamar uwata ko? To banda lafia ne ina asibiti ma yanzunnan" Fatima tace "mikinkace????? Asibiti wace asibitin kuma? Safna tace "muna _UDUS_ aman anjima insha'allah za'a sallamemu" Fatima tace "ayyah frnd Allah yabaki lafia ai bamusani ba wlhy, Aman anjima nida su billy zamuzo dubaki kafin a sallamekun" tace "to saikunzo ngd" tak'atse wayar......
Jabbar da fitarsu office suka nufa inda Dr ya aramusu, dukkansu suka zauna, Uncle Usman ne yace bawan Allah miye sunanka? Hafiz yace "Sunana Hafiz Alh Abubakar Mai Makka" Uncle Usman yace "wai daman kai dan Ambassador A.M.M ne ai nasanshi sosai kuwa, to munaso kasan ciwa mun fiddama Safna mijinda zata aura ne saboda haka kayi hakuri dan Allah Hafiz, wannan abin shine yakawo Safna a asibiti sakamakon zabin da mahaifinta yamata, but munaso kayi hakuri idan dai Safna rabonka ce zakasame ta, Hafiz tune hawaye yacika masa kwalla ya duk'a har kasa yana rokon Uncle Usman daya taimake rayuwarsa bazai iya rayuwa ba Safna ba a cikin dunia, Uncle Farouk yace "Hafiz kayi hakuri Mahaifin Safna baya magana biyu kaganmu nan mune K'anninsa, bamu isa mu hanashi abinda yatashiyima saidai mubi komai a hankali idan rabonka ce da ikon Allah zakasame Safna. Hafiz yace bakomai nagode yaja kafarsa wanda dakyar yake takata jiri nadibarsa yafito yanufe motarsa yakoma gida cikin k'onar rai Ummi tana parlor Safiyya na kan cinyarsa tana latsar waya, yak'araso cikin juria yana Ummi! Ummi!! Ummi!!!.........
Da saure Ummi tatashe taje takamashi tana "Son lafia kuwa"? Yace "Ummi na rasa Safna! Mahaifinta ya mata miji zai mata aurin dole, Ummi idan har narasa Safna zan iya rasa raina wlhy Ummi, plss Ummi help me! Plss n plss Ummi"
Ummi tace Son karka damu zakasame Safna da ikon Allah yanzu mahaifinka yamin waya yana airport yau dinnan zaidawo, zanmasa magana zaije gidansu yasame mahaifinta kuma nama alk'awar saika same Safna da izinin ubangiji" wata sansanyar ajiyar heart yayi yafada kan Ummi yana mata godia sosai, tace ba komai Son idan bamma ba wazanma? Jekakai wanka kaji sanyi ka fito muci abinci daman kai muke jira, yace "to Ummi" yanufe side dinshi......
Su Fatima ne da Mardy da sumee da billy sukazo duba ta, da isowarsu sukama Safna yajiki? Tace dasu "klu kungama min walakanci ko kungani shiro kwana biyu koku tambaini kuka shareda Safna ko"? Billy ce tace "waima na tambaiki mikemiki ciwo ne kodai son Hafiz yake damunki ne haka harda wani mik'ewa kangado kice bakida lafia ai da Momy nanan dana gayamata lafiyarki klu" sakamakon Momy taje gida kasancewar Dr yace dasu zuwa karfe 5:30 zasu bata sallama shine tabarsu Nafee kawai suzo da ita idan ansallamesu.
Safna tace "Au kewatoma bakiga na rameba ne dakin iskeni jiya aida bazaki ce hakaba yar rainin hankali kawae,Sumee tace wai tun jiya kuke ne? Safna tace "bansaniba" mardy ce tace "barni dasu kawai My Safna zanmiki maganinsu" Fatima tace "Hm kedaice Safna ce, kinsan idan dai Safna ta anjima majiku da ita, Safna takwadama ta harara tace to yar bakin ciki to nida Mardy har abada kisani" Fatima tace bari kikai ni ai bazan mikiba ayanzu muna asibiti aman idan muka hadu school zaki gane shaye ruwa ne. Sukasa dariya Safna tace sorry tahannun dama na ai bazanmiki ba karki dakan a school...
Dr Ghali ne yashigo rikeda file suka gaisa yama Safna yajikin tace ta warke ai Dr yayi daria yace "wato dan karnamiki allura ko to sainamiki ita kuwa ayanzu" su billy akasame abin dariya sukaita ma Safna daria Dr yaga alamar zatai kuka yace "wasafa nake yar Momy karkimin kuka" duk sukasa daria harda su Nafee dake kan kujeru kamar sarakuna....
Dr yace "daman zamu sallame kine yanzu" yabata takardar sallama yafita, Jabbar ne yashigo da sallama suka amsa yace "Nafee ansallameku ne"? Nafee tace "yanzunnan kuwa Yya" yace to kushirya zamuje gida" nan yagansu Billy duk an sak'e baki da hance sai kallun Jabbar suke kasancewar basu sanshiba, Sumee ce tarufema Billy bakinta datasaka tana kallun Jabbar, Jabbar yace sannunku yan mata, Billy tayi karaf tace "yawwa sannu yagida"? Fatima tazungore Mardy tace wai kinga Billy sai rawar kai takema wannan mu2min? Mardy tace nidai ganomin hanya wai makawo yazo gulma, Sumee tace ai daman Billy magulma ciya ce, duk sukasa daria harda Safna, tace kai nidai idan kuntashe muje Yaya najira karyayi fushi kinsan halin Yayana, suka fita duka...
Har zasu tafi Jabbar yace a'a aikubari kawai mubiya dasu kawai suka ce to inji Billy.lolzzzzzzzzzzzz
Nafee ce a gaba itada Zainab sai Safna dake baya itada kawayenta, anatafiya suna fira har suka iso gida, bayan sungaisa da Momy ne driver yadaukesu kowace sai gidansu..............

Kubiyoni........πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

Taku har gobe

πŸ‘‡πŸ» πŸ‘‡ πŸ‘‡πŸΏ

write

πŸ’ManshatttπŸ’

Lov u all frnd😘😍😍😘
[10/23, 3:14 PM] β€ͺ+234 703 632 4075‬: πŸ™†πŸ˜­πŸ‘„*BAKIN IYAYE*πŸ‘„πŸ™†πŸ˜­
*Na*
*Mrs phareesy*😘✍🏻
πŸ”Ÿ

Dady kekan kujera said juye take dashi acikin office ga takardo jera kan table aman baya iya aiki yakasa komai tunanin Safna kawae take, acikin ransa take cewa wai wannan yarinyar har takai tayi jayayya dani akan zabin danai mata?lallaima to nizai na godama ta na is a agunta yau dinnan sai nayanka mata sadaki kuma nanda 1mouth zanmata are...

Wayara yadauko yakira Uncle Usman yana dagawa yace "Usman inaso kacewa C.R.O inaso Iran yashirya nanda awa daya yaturo manyansa ayanka sadaki, uncle yace to to cikin sauri, Dady yakatsi wayar, uncle Usman yakira C.R.O yagayamai sakon Dady, cikin jindadi yace to gasu zuwa insha Allah, suna gama wayar Dady Yakoma kiran Uncle Usman yace " kuma kusaman office kaida Farouk" yace to angama...

Ummi dai sai faman kaida kawo ake itada autarta Safiyya aiki suke tukuro mana wasaba kakamako Abbansu Hafiz yayi 5mouth baya gida, bayan sunkammala suka kowacce tanufe side dinta domin shiri dukkansu toilet suka nufa...

Safna CE kwance tana waya da Hafiz, daganin yanda suke wayar kasan NASA cikin farin ciki, Safna tace "karma damu Hafiz kasan inasonka wallahi bazan iya aurin wani ba Iran bakaiba kawai nabaka damar katuro iyayenka kawai idan katurosu kasan Dady zai yard a muyi aure" Hafiz yace "nagode Safna kuma yau Abbana zaidawo zansanarmai kuma zaizo,in so kirinka mana addu'a Allah kasa me tawace" Sana yace amin kuma inayin addu'a koyaushe but zank'ara"
*Office*
Dukkansu sun hallara harda many an C.R.O, nandai akai magana su Uncle suka tsaida sadakin Safna akan 30k saboda samun albarkar aure domin hadisin manzo (s.a.w) dayake cewa "albarkar aure tanadaga k'arancin sadaki", many an C.R.O basuso hakaba sunso yakai koda million nawa ne, sakancewar su masu kudina naji da fada. Him nidai Manshat nace abuga manya😏kai talaka ai saiyanda hali yayi.loz Dady yace "ai mu albarka mukeso ma auren ni ko a auren banaso ayi wata bidi'a"
Nan dai suka gama taro yawatse tareda cewa za'ai auren nan da 1mouth.

Ummi CE na hango cikin wata atanfa exclusive tasha aiki kamar ba gobe, tayi kyau matuk'a, Safiyya!Safiyya!! Take kira, Safiyya tafito tana na"am Ummi" Ummi tace "kifito mutafi yace nan da 30mins jirginsu zaisauka" tace "ai daman na Isar yanzun nake batun fitowa" Hafiz yafito shima yasha kyau,duk suka fito suka dau hanya,Hafiz ne ke driven,suka nufe airport basu jimaba jirginsu ya sauki, can cikin masu saukuwa Ummi tahango Abba yayi kyau sosai,nan dai yahagosu suma yak'arasu gunsu sukai hugging dinsha 1by1,suka kama hangar gida.

To phaaaaaa! Kubiyoni kutayani ganin wannan drama......
Dady dai ya tsaida aure Safna..πŸ˜³πŸ™†...
Ga Abban Hafiz yadawooo😳
Saidai kunjini😘😘😘😘😘😘

Takun har gone

πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ‘‡πŸΏ

Writing

πŸ’ManshatttπŸ’

I lv u Friend's😘😘😘😍
[10/23, 3:14 PM] β€ͺ+234 703 632 4075‬: πŸ™†πŸ˜­πŸ‘„*BAKIN IYAYE*πŸ‘„πŸ™‹πŸ˜­
*Na*
*Mrs phareesy*😘✍🏻
1⃣1⃣
Da isarsu Ummi takaishi toilet yawatsa ruwa, suka nufo dining dukkansu suka ci abinci mai raida motse, suna ci suna fira,Abba yace ma Hafiz "yadai Son naga duk kacanza lafiayarka kuwa"? Hafiz yace " Abba lafiata klu duk aiki ne kawai yamin yawa aman bakimai bane" Abba yace to badamuwa Allah shitaimaka" yace "Ameen" Abba yace "autar hajia kinkama ci ko magana babu ne ya karatun fatardai kina karatu sosai duk da nasanki dason karatu" Safiyya ta yariya tace "eh Abba ina k'okari sosai ma" Hafiz yace "kajita wanne kina k'okari inba firaba ba abinda ta aje Abba" Ummi tace "kaga son karabarmin da aura fa ina ruwanka da surutunta kai ai kafita surutu ma" Abba yayi daria yace " eh wato haj za'a gwada muna babbanci neko"? Ummi tace " a'a maigida yaraina min ya ne siyasa" duk sukasa daria, kan kowa yakoma side dinsa.

Haj Rabia ce ke Safa da marwa acikin daki kasancewar Dady ya gaya mata batun yanka sadakin Safna

Please Login or Register in order to submit comment