Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wanda ta saurara,

tasan tabbas ayanzu batada wani madogara tunda har an gane cewa yar uwarsane ita tasan shirinta ya lalace ayanzu komai zatayi abanza ne don yadda Innani ke kaunar Hamma tasan bazata taba barin wani abu marar kyau yayi tasiri azuciyanta ba akansu,

tohh ita ya zatayi yanzu haka ta gama hada ruwan wankan tana karantawasilar jaki,

Innani ta taimakawa Fatima ta shiga wankan tayi ta futo ta shirya cikin kaya marar nauyi,

aka kawo mata abinci taci ,

sai bayan azahar Zulaihat ta farka bakinta dauke da salati da Fatima da ke zaune akan gadon ta fara cin karo murmushi fatima ta sakar mata tace

" sannu kin tashi ya jikin??,"

" da sauki,"

kawai ta iya cewa ta zauna tana bin ko ina da kallo tana kokarin tuna binda ya faru

"akwai inda ke miki ciwo ne,"

murmushi tayi tace

"aa na gode da kulawarki,"

tace

" ba komai is my duty ai ke yar uwace agareni ba godiya stakaninmu,"

murmushi kawai ta mata suna cikin haka sai ga Innani ta shigo dakin ta karasa inda take tace

"aa yan biyu maman yan biyu kin tashi ne ya jikin??,"

ahankali tace

"da sauki,"

" tohh Allah kara sauki bari a hada miki ruwan wanka ko ,"

gyada mata kai kawai tayi dan ita mamaki ma suke bata,

she wonder were Akhie yasamu wayannan mutane masu kirki haka tana cikin tunanin saiga Innani ta fito daga bathroom ta iso inda take ta taimaka mata ta mike ta cire kayanta ta kaita bathroom din,

atakaice de ita tamata wanka ranan ta shiryata ta kuma bata abinci da shayi mai kauri aiko nan taji ta koshi,

sai wani son matar ya kara shiganta wani girma da daraja ta kara a idonta ata kaice sai bayan ishaa suka samu hallaruwa kamar yadda chief ya bukata,

kowa ya hallara sai de banda zainab da faruq wato little wanda bai wuni acikin gidan ba yaso yin hakan dan ya kasance da aunty shi da twins sai de an hanshi don kar ya dameta.

An bude taro da addua inda chief ya fara da cewa

"tohh de zamu so muji labarin yadda akayi kika shiga wannan hali amma kafun nan bari mu fara da gabatar miki da kanmu da asalinmu dan mu cire ki daga duhu,

nasan kina mamakin abubuwa da yawa game da mu kina kuma da tambayoyi da yawa,

tohh yanzu zan amsa miki su inshaallah.

tohh fahh readers nasan kuma kuna da naku tambayoyin kamar haka

waye Zulaihat da yayanta=ØDÞ ?
suwa suka so kasheta >ØÐÝ??

wa ya sasu wannan aikin?

Mai ne ne dalilin mahaifin little na bari familyn su???

dan wani family ne shi>ØÝ?

wacece wannan matar wa kuma take so cutar wa=ØDÞ=ØDÞ?
wani alkawarin aure suke magana akai=Ø@Ü>ØÐÝ ?

mai ne ne kuma kaddaran wannan yarinya=ØDÞ>ØÐÝ>ØÝ ?

MU HADU A NEXT PAGE DON AMSA MUKU TAMBAYOYIN KU


QUEEN MAHIRAH IDRISS

Follow this link tojoin my WhatsApp group and =Ø¿Þ me with comment and react =ØÞ=Ø
Þ>Ø)Ý=ØÞ
https://chat.whatsapp.com/EPeM4KtGCoJ9mrYw1Avfow
=ØGÜ

Comment and share =ØÞ




>ØÚÝÿþTHE TWO LIGHT ('{RIKICIN GIDAN<Øðß SARAUTA}


?Thursday, ?February ?29, ?2024





09:09:22 PM


Story and written by
Queen Mahirah
ADAPTED EXPERT WRITER =ØÖÜ=ØŠÝþ


BOOK 1

Follow this link to join my WhatsApp group and =Ø¿Þ me with comment and react =ØÞ=Ø
Þ>Ø)Ý=ØÞ
=ØGÜ
https://chat.whatsapp.com/EPeM4KtGCoJ9mrYw1Avfow

>ØÚÝ7>ØÚÝ

ASALINSU
Malam Umar Bello wanda aka fi sani da Chief Imam, 'da ga Hardo Bello.Hardo.

Bello ya kasance bafulatani gaba da baya wanda ke rayuwa a wata Ruga wanda ke karkashin Wudil local govement a Kano State.
Rugar Hardo Bello ta kasance ruga ce mai dauke da tarin abubuwa na al-ajabi da ban mamaki.

Ta kasance boyayyar ruga wanda ke da karancin alumma da karancin ilimin addini da ilimin zamani, kasancewarsu boyayyiyar ruga masu koyi da magabatansu,

Hardo Bello ya kasance mutum na farko daya fara ketare iyakan Rugar ya fita cikin gari, domin samun illimi na addini,

yayi yawan garuruwa karshe ya sauka a garin Kano a iskalin Malam Labaran.

Malam Labaran ya kasance mashahurin Malami wanda ya sanu a garin Kano har ma da wassu garuruwa ya karantar da Malamai da dama a wannan lokacin.

Hardo Bello ya sauka agurin Malam Labaran daniyan samun ilimin addini,

yasamu tarba mai kyau inda ya fara daukan darasi agun Mal.Labaran,

cikin shekarun da basu wuce uku ba Hardo Bello ya zama cikakken Malami kasancewaarsa mutum mai gwazo da himma, gashi yana da kaifin basira wanda shi kanshi Mal. Labaran na mamakin irin kaifin basiran da Allah yayi wa Hardo Bello, cikin shekara 3 ya haddace Al-Quar'ani mai girma da sauran litattafan musulunci.

kasancewarsa mtum mai biyayya da sanin ya kamata hakan yasa Mal. Labaran basa waassu sirri na Malunta wanda acikin daalibansa dasu ka gabata da dana lokacin ba wanda yasan dasu.

Bayan ya kammala koyon karatun ne ya fara haraman komawa Rugarsu,
Bayan komawarsa ne ya tadda mahaifinsa ya rasu yaji mutuwan mahaifin nasa sosai, basu wani bata lokaaci ba aka nada shi mastayin Hardo na rugar kuma babban malami Rugar.

Cikin kan kanin lokaci ya fara karanatar da yan Rugar nasa ilimin addini dai dai iyawarsa anko yi sa'a sun dau abin da muhimman ci,
sunyi karatu ba kama hannun yaro da Allah ya dafa musu cikin kan kanin lokaci ilimin ya bazu a Rugar kasncewar basu da yawa a Rugar.

Cikin shekaru kadan Ilimin addaini ya bazu sosai ba ilimin addini kadai ba hadda yanayin rayuwar zamani don sukan yi saye da sayarwa stakaninsu da mutanen kewayensu harma da na garin Kano,

Allah ya azirtasu da kasa na noma wanda ke daukan abubuwa da ba'a samu nan kusa,

sukan yi noma sai sukai cikin gari a musu canji da wanda zaasuyi amfani dashi,

ana haka har Hardo Bello ya fara tunanin mai yasa su baza suyi ilimin boko ba sai su fara sarrafa nasu kayayyakin da kansu, bai bata lokaci ba wajen sanar da mutanen fada sai de dayawansu basu aminta ba da hakan ba,

hakan yasa guiwansa yin sanyi har ya kai ga Uwargidanshi ta fahinci yanayin shi ta tambayi ba'asi, ba tare da shakka ba ya sanar daa ita komai,

nan ta bashi shawaran ya tura yaransa maza mana su fara yin karatun zamanin muddin yayi haka suma mutanen Rugar zasu yi,

bai rena shawaranta ba inda ya hada kan iyalinshi wato Amaryarsa Nanne sai uwargida Shatu da yayansa guda 7 wanda Allah ya azirtasa dasu,
na farko shine Modibbo sai mai bimishi Umar sun kasnce 'ya'yan Shatu wanda Allah ya bata sauran mata ne kuma yayan Nanne ne,

sai de Hadin kansu yasa baka fahintar hakan don zaka ransate Modibbo dan Nanne ne kasancewar Shatu na masa kunyan 'ya'yan fari,

haka sauaran matan ma duk suna gurin Shatu Allah ya jarrabeta da son 'ya'ya mata sai de bai bata ba shiyasa ta rike 'ya'yan kishiyarta kamar ita ta haifesu,

Hardo Bello ya sanar dasu game da karatun sai de Modibbo ya nuna rashinn amincewarsa inda Umar ya nuna amincewarsa da farin cikin jin hakan yama gagara boye farin cikin shi, Hardo Bello bai ji komai ba karshe ma godewa Allah yayi daya sa ba da daya ya basa ba,

cikin kankanin lokaci ya kammala shiri ya kai Umar Kano Gidan Mal. Labaran don dama sanda ya shaawar cesa ya kuma nuna ya aminta kafun ya kawo Umar din,

am sama masa lesson teacher waanda ya fara masa tundaga Abc, cikin kan kanin lokaci ya kware kasan cewar ya gaji mahaifinsa wajen kaifin basira, anyi sa'a yaci interview aka bashi aji 6, ya ko mai da hanakali kuma an cigaba da masa lesson ga ilimin addini ma ba'a barshi abaya ba Malam Labaran Allah ya jarrabesa da son Umar yakan kiransa da Chubado wato zababbe {choosen one} ayaren fullanci,

ya fahinci Umar har yafi mahai finsa kaifin basira ya jashi ajiki sosai inda suka tasao tare da dan Mal. Labaran kansu daya.

Wai rana bata karya sai de uwar diya taji kunya Umar ya kammala degree a BUK dake garin kano ya karanci Islamic Studies ya kuma fito da sakamako mai kyau sannan yayi suna sasai amakaranatar har ma da harin Kano baki daya kasancewar tun yana yaro yasaha jagorantar garinn Kano agasa dayawa kuma yayi nasara sosai ake ji dashi,
ko a makaranata shike jan su sallah a babban masallaci anan yasamu lakabin CHIEF IMAM, saun nemi dasu rike shi amma yaki ya nuna garin su na bukatar shi, ba yadda suka iya haka yasa suka hakura suka barshi ya koma.

komawarsa Rugar ta samar da cigaba mai tarin yawa wanda yasa mutane cizon yastan su dayin dana sani ciki harda Modibbo don har kuka sanda yayi,

cikin kan kanin lokaci Rugar ta bunkasa sosai ta shahara inda gwamnati ke neman yin kaka nika a garin suna neman kwace ta, hakan yasa mutanen garin dagewa da add'ua sosai ba dare ba ranaa har da azumi ga sadaka da sukeyi akai akai,

dayake Allah ba azzalimin bawansa bane sai ya amshi addua'arsu, gwamnati suka manta da kashin su gaba daya, duk da haka basu dena rokon Allah ba daya karesu daga sharrin makiya da magauta, ya zame musu alada ako wani karshen wata sukan yi azumi guda biyu sannan suyi addu'a don neman stari daga Allah, ga kuma saukan Al-Quar'ani mai girma da sukeyi da sadaka,

aduk lokacin da sukayi noma ko sukan cire zakka sukai a makwabtan garuruwan dake kusa dasu, sannan sukan hada kudi don taimakawa marayu da nakasassu da kuma gajiyayyu.

Ta bangare daban ko sun dage da neman ilimin boko ba kama hannun yaro sai de maza kadai keyin karatun ba mata,

cikin shakara 10 kauyen ta zama wata karamar city na Fulani ga manyan masu mukami da suke dashi don ba'a barsu abaya ba, ayanzu suna da manyan gaggaruman mashahuran yan boko wanda suka jika da ilimin boko dana addini, basu rasa komai ba suna Doctors, Engineers, police... dade sauransu, hatta makaranata sun bude mai girman gaske duk da taimakon Chief Imam,

a wannan lokacin ne aka fara bawa mata daman yin karatu wanda basuyi ba kuwa ana wayar musu da kai sosai ta hanyar bude wani class na musamman na yaki da jahilci,

akarshe de Rugar aka mata lakabi da RUGAR HARDO BELLO, kasncewar dalilinsa ne duk wannan cigaban ya samu family dinsa kuwa ana ganin girmansau sosai.

Bayan rasauwar Hardo Bello aka nada Modibbo mastayin HARDO shiko Umar ya gaji mahaifinshi ta hanyar malunta yazama CHIEF IMAM ba wai limanci kadai yakeyi ba yazama masahahurin Malami mai war ware stubbu da korar mugayen isakanu da karya sihiri Wanda yakeyin Hakan ta hanyar amfani da ayoyin Allah,

ya kuma yi suna so sosai mutane na zuwa daga wurare da dama hakan yasa gidansa ya zama babba sosai don yakan saukar baki da zai yiwa magani wassu sukan kaiwa har wata agunsa yana musu magani kuma da ikon Rabbi sukan mikewa su warke dama ance ba abinda yafi karfin Allah,

Chief Imam ya auri yar kanwar mahaifiyarsa Khadija inda Allah ya azirtaasu da kyawawan yara mata guda biyu Fatima da Zainab wanda ke da hali mabanban ta, azhirin gaskiya Fatima tafi zainab nustuwa da hankili d kuma sanin ya kamata kasancewarta mutum mai nustuwa da manyanta bugu da kari ita ba mutum bace mai son hayaniya shiyasa kullum take gida bata fiye son hayaniya ba don ita ko kawaye bata dashi,

sabanin Zainab dake yar gari kowaa ya shaideta da rashin kunya da kuma neman magana ga dan banzan son yawo da son nuna ita watace Allah ya mata kishi da mugun hassada ita so take ace komai ita tafi kowa,

Khadija na mugun kokari akan Zainab sai de sam abi yaci tura kasncewar ance hali zanen duste,

anan kauyen sukeyin makaranatan su watarana sun tashi daga makaranta inda driver nasu yazo daukan su anan Fatima ta roki driver daya kai su gonan baban su dake bayan gari tana so taciri masara kasancewar lokacinshi ne ba musu ya kaita Zainab nata mita ita gida take son zuwa har suka isa Fatima ta sauka tashiga inda gonan da taimakon driver suna cikin ciran masaran ne suka hango wani mota nayin hayaki da alama ma hastari tayi ba bata lokaci driver ya karasa don bada agajin gaggawa,

suna zuwa ya bude motan ya ciro wani daga ciki wanda su kansu sanda suka razana ganinshi kamar balarabe amma sun danne hakan suka sashi a mota suka kaishi hospital na cikin rugar,

aka shiga bashi agajin gaggawa , cikin kan kanin lokaci suka dukufa akansahi don ceto rayuwarsa Allah ya yadda ya kuma basau daman hakan kasancewars mutummai sauran numfasahi adoron duniya, dakyar Fatima ta koma gida gani take kamar wani abu zai sameshi,

sanda ya dauki kwana 5 kafun ya farfado bude idonsa na fari da Fatima yayi tozali kasncewar tazo duba shi nan ta sanar wa Dr cewa ya farfado aka kuma yi masa chakeup da ikon Allah ya ware sumul sai de yaki cewa komai sai ido shima bai fiye stay wa kallon mutane da ita ba lumshe ta yakeyi yi kamar dan cordaine,
akalla ya kai 2 weeks ahalin Malam Umar na dawainiya dashi a hospital inka caire Zainab da bata kallonsahi da idon rahama karsahe saallamrsa akayi suka waucae gida dashi daki na musamman aka bashi suka cigaba da kula dashi shi mamaki suke bashi ganin basu san komi akan shi ba amma suna ta faman hidima dashi,
ya kai wata kafun akarshe a ya sanar da Malanm Umar wane ne shi da abinda yasa ya baro gida har yayi accident, Malam yayi mamaki sosai sai dea ba abun mamaki bane hasalima kadan ne daga cikin RIKICIN GIDAN SARAUTA

sunnrike shi hanu bibbiyu ya zame a musu kamar na miji da Allah abi basu ba bayan wani lokaci aka hadasahi da Fatima aure dauk da irin kananun magana da aka ringa yi agarin hatta familyn sanda aka samu mastala dasu amma Chief yayi burus da lamarin su,

nan ya nemi daya koma kasar Iraq basu hanashi ba dama acan yayi karatu kuma yake cigaban karatunshi na matakin Hand,

ya koma can da zama da Fatima har yasa ta a makaranta dama shine burinta AAllah ya azirtasu da 'da namiji suka mawa malam takwara suna kiransa da Imam ko little Imam ko kuma Faruq.

WANNAN SAHINE TAKAICECEAN TARIHIN ASALIN CHIEF IMAM DA RUGAR HARDO BELLO

Follow this link to join my WhatsApp group and =Ø¿Þ me with comment and react =ØÞ=Ø
Þ>Ø)Ý=ØÞ

https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9

END OF PAGE 7

BY ; QUEEN MAHIRAH

comment and share





ÿþÿþÿþ
>ØÚÝTHE TWO LIGHT(' [RIKICIN GIDAN SARAUTA<Øðß)
?Tuesday, ?09 ?January, ?2024
11:07:10 AM





Story and written by
Queen Mahirah
ADAPTED EXPERT WRITER =ØÖÜ=ØŠÝþ



Book one

Follow this link to join my WhatsApp group and =Ø¿Þ me with comment and react =ØÞ=Ø
Þ>Ø)Ý=ØÞ
https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9


>ØÚÝ8>ØÚÝ

BACK TO LABARI
"Wannan shine takaiceccen tarihin asalinmu,"

inji Chief Imam yana magana ne yayin da yake fuskantar Zulaihat

"ina fata ayanzu kinsan suwaye mu da kuma yanda akayi muka hadu da dan uwanki,"

kai ta gyada alaman ehh to

"Alhamdulilah haka ake so yanzu ina bukatar sanin mai ya faru dake don tabbatar da abinda nake zargi,"

dogon numfashi taja ta sadda kanta kasa wassu hawaye masu zafi na bin kuncinta tace

"sunana ZULAIHAT BINT SULTAN IBN MUHD HABIBULLAH IBN ABDULMALIK IBN ABDULFATAH IBN ABDULJALAL,"
ahankali ta sauke wani ajiyan zuciya

[ hmm ba dole ba irin wannan suna haka kamar ana kiran register akiyama]

"sunan mahaifina SULTAN

Please Login or Register in order to submit comment