Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gaskiya na fashe da kuka ni wallahi bazan jeba nikam, naje ya kashe ni jiya ma da kika aike ni ina sanda ya gwalmadar mun da ™ashin ™unkumi na,

Sake baki galala Innani tayi tana kallonsa kafin ta fara tafka salati kai kace an aiko mata da sa™on mutuwa,
"Ohhh ni Khadijatu matar Sheik, Yan zu a ba™on ma sanda kika Ni na bakinku na tsiwa,"

Dan kifta ido nayi na mamaki na zaci zata fara surfa bala'i an Jimin ciwo kawai naji ta karya kwana,
"Yan zu Wiyar nan sanda kika nuna halin naki na tiyara ,"

Zumburo ba™i nayi na ce =ŘŢ nifa ban gane mai kike nufi ba , daga cewa ya gwalmadar mun da ™ashin ™unkumi, sai ki fara zuba kamar ™orama, ba™i ma ji abinda ya faru ba har kin yanke hukunci.

"Da ban san halin ki bane da sai na tsaya bin sassala, ai dama tun farko kin nuna bakya son kai abincin dama nasan za'a rina,"

Lallale Innani ya mareni kuma ke ki hanaani ™uka,

"Ai ni Nourda bai karya ™unkumin ki Bama ban ji dadi ba,"

Bude baki na nayi galala na yan mintina cike da kututun ba™in ciki na rike kirji na ko ince na dafa ™irjina, na ce lalle kan Innani zaki fadi haka wai somi ta uwar wawa, lallae ai dama naga take taken ki akan wannan jibgegen basamuden, sai de ban san abin naki ya kai har haka ba amma ba komai, ai dan kinga Hamma Faruq baya nan ne shiyasa kike aikata wajen wani gardi harda maste ni a gini,

Na karasa zan cen ina maste ™walla, amma ba komai zan bar miki gidan, kai ™asar ma gaba daya zan bari, sai shi ya maye miki gurbina dama naga kin fi son shi.

Na karasa maganan yayin da na mike nayi hanyan Wakin mu.

Galala Innani tayi ta sake Saki ta na bina da kallo ta ma rasa mai zata ce, in akwai abinda ta tsana a rayuwar ta bai wuce taga bacin rai na ba ko ince zan bar ™asar nan hankalinta to ranta inyayi dubu zai tashi.

Fareed ganin tuhumar bana ™are bane yasa ya ce" ki Sari Innani inna gama zan tafi masa dashi , shima kina ganinsa ba ™anwan lasa bane, yana da tsokala, kuma sai wanda yasan halinsa zai gane hakan ,"

Cike da sanyin jiki Innayi ta ce "shikenan to ka kai mishi," ta karisa maganan yayin da hankalinta ke kan hanyar Wakin mu.



KANO STATE, NIGERIA
MASARAUTAR SUHATAJ MUHD HABIBULLAH

TURAKAR GIMBIYA SAUDAT (KILISA)

Kamar kullum tana Hakim ce a sashin ta bayi na ta faman mata hidima, sai de yau shigar nata na daban ne kasancewar an yi rasuwa tana sanye da fararen kaya hannunta dauke da casbaha.
Sanarwa akayi na karasowar Sarauniya Sareena, cike da ta™ama ta shigo ta samu guri ta zauna, bayin na ganin haka suka sallama kansu bayan gaisuwar da suka mata,

Cike da zallan isa ta fara magana kamar haka "bayan kin kashe shi mai ne ne kuma dalilin zamanvmakoki da kike yi anan,"

Cike da izza ta dago kai ta ™arewa ´ar Tata kallo ta ce "ban gane mai kike nufi ba,"

Murmushi ta sake kafin tace "zaki fadi haka mana Ummi, ina so kisan wawa daban mai wayo daban,"

Murmushi Kilishi ta sake =ŘŢ na gefen Saki, "yaro yaro ne wai baisan wuta ba sai ya taka, har yanzu da sauranki Sareena, na haife ki amma naga alama ban haifi halinki ba, yarinta na Wawainiya dake, ko ince kin Wauko halin Wan uwan ki da ake cuta a kullum,"

Kicin kicin Sarauniya Sareena tayi da fuska tace "Ni fa ba zuwa nayi nan don ™i mai dani yarinya ba, zuwa nayi ki fada mun mai ye dalilin da yasa kike amfani da Mubeen?
Kuma mai Mobina ta miki da kike so ki lalata rayuwar ta?"

Jijjiga Kai kawai tayi kafin ta tsuke fuska ta ce "ina so kisan ni ce mahaifiyar ki, baki da dalilin da zaki zo ki tsaya kina mun wannan tambayoyin marassa ™an gado,"

"Hummm Ummu kenan, abin da nake so kusani anan shine duk abinda zakiyi ki tabbatar kin tauna rami dai tsayin ki kuma wallahi ki bi ahankali don duk abinda kuka shuka sai kin girbe shi tsabb,"

Cike da bacin rai tace "ya ishe ™i haka Sareena Ni uwar ki ce ba Sa'ar wasan ki ba, ™inyi ™ankantar da zaki zo ™ina gaya mun magana sin ranki, Ni za™i gani ™ice ina amfani da Mubeen mai yake da shi shudin banza ™aramin alha™i, in Kuma na lalata rayuwar Mobina mai zan tsira dashi, yarinyar daki ishirin bata cika ba, ce Miki akayi ina da lokacin Satawa ne akan kananan ™wari irin wa'yannan,"

Cike da rashin yadda take ™are mata ™allo, don in akwai abinda bata yadda dashi a duniya ba to mahaifiyar ta ne.

Mikewa tayi cike da gadara ta ce"bude na fada miki, in kina vin kasa ki ™iyayi ta shiri,"

Tana gama fadan haka ta baza alkebban ta tayi gaba,

Wani irin ™una zuciyar Kilishi keyi tabbas daban dan Sabreena ´ar ta Sace da ba tan tama yau zata ba™unci lahira, wani abu da ta tuna ne yasa ta sake wani murmushi na gefen Saki, ta ce "yaro yaro ne ni dake shege ka fasa, zaki gane ni ba sa'ar ki bane, ki gamaa baki shirin, kina gani zan mulki wannan masarautar babu yadda kika iya dani,"=ŘŢ



Zaune take cikin wani Waki mai shegen duhu tana sanye da wassu kaya jajaye, ba abun da kake iya hange ajikinta hatta fuskar ta a rufe take, hannunta dauke da candle dashi take amfani wajen haska gurin, sanda na kara baza ido kafin na hango wassu samudawa zaune gaban ta yayin da take Hakim ce bisa wani kujera wanda tasha ado da ™waran gwal, haka wuyan ta na sanye da wani tafkeken sarka da ™ananan ™waran gwal, dana ™arewa Wakin kallo ba komai aciki sai wani table mai dauke da wani kwarya akai, da mamakina cikin shi dauke da jini a cike, sai wani ™aton ™waran Gwal ciki an kunna wuta, daga gefe kuwa wasu manyan gumaka ne jibge, komai na Wakin ja ne.
Cikin wani murya mai wuyar fassaruwa take magana "na baku daga yau zuwa gobe ku tabbatar kun gabatar da aikin dana sa ku,"

Cike da girmamawa da rawar jiki na tsoron abin da zai fito daga Sakinsa yace" a mana afuwa INNA UWASU INNA UWA MABA DA MAMA adann ™ara mana lokaci, zamu gabatar da wani shiri yanzu yarinyar akwai tsaro mai karfi akan ta muna da bu™atar a fito da ita sai mu ™aaddamar da aikin mu,"

Cikin razananniyar Muryar ta mai sa maza rawar Wari ta ce " na ™ara muku ™wana Waya ku tabbatar kun ™ammala cikin ™wana uku, nake so a rufe babin wannan yarinyar."

Cike da girmamawa suka zuba sujjada a gabanta sua ce "Ran mu fansa ce gareki INNA UWASU, INNA UWA MABA DA MAMA, INNA UWASU BABU IRIN KI A DUNIYA..,"


IRAQ
HOSPITAL

˜awance take bisa lafiyayyiyar gadon asibiti, tana sanye cikin kaya na marassa lafiya, fuskan ta yayi fayau dashi kana ganin ta kasan taji jiki.

kallo na ™arewa dakin zaka ranste dakin wani hamshaqin mai ™udi ne a Nigeria, komai na dakin a tsafta ce yake, gashi komai fari tas ga sanyin ac dake tashi da wani ™amshin haWadden turare ko ince room freshener, daga wani Sangare na Wakin kuwa tamkar farlo koma ince farlo ne, yana Wauke Wa haWaddun Couch da madaidai cin Chinese carpet sai Centre table dake stakiya , daga jikin gini kuwa wani Wan™areren plasma Tv ne.

Dawowa nayi inda gadon mara lafiyan yake anan naci karo da halittar data San mamaki =Ř3Ţ wai wata saSon gani =Ř@Ü mai zan gani haka!!
Engineer Othman Ibn Abdallah (ABI), ya na zaune bisa chair dake gaban gadon, yana rike da hannunta daya, da nasa hannun, kallo daya zaka masa ka hango zallan damuwa dake shinfiWe a face Winsa.
Sanda na ™are masa kallo na hango manyan tan da yayi, sai de duk da haka bai hana zallan kyansa baiyana ba, har ilah yau yana nan yan da yake a giant balarabe, mai farin fuska da kyau wanda ke Wauke da zallan nustuwa da Chrisma wato ™warjini, game da murWadWen jiki ko ba abinda ya sauya, yana sanye cikin Black suit wanda ya cire coat din ya bar white long sleeve Win.
Daga Sangaren dama kuwa Fatima ne zaune cikin shiga na alfarma, daga nata Sangaren itama ta manyan ta sosai, sai de gyara da kula da fata da jikin ta ke samu ya hana girman bayyana, don inka ganta zaka ranste bata fi shekara 25 ba, kasancewar ta mutum mai yiT™aramin jiki, wani ™yakyawan yaro ne mai kama da Abi ke ™wance luff ajikinta, wannan ba kowa bane sai SAWBAN, wanda ya kasance Wan auta ™aramin Wan Fatima mai shekara goma a duniya.

Suna cikin wannan zaman kurame da kowa ke saka abubuwa a ransa ne aka yi sallama, cikin wata siririyar murya ko ince murya mai Wauke da zallan nustuwa, imani haWi da zallan Izza.

Ba tare da sun Wago kan su ba kasancewar sun san waye ne suka amsa sallamar.

Mashaallah lah ™uwata Illah billah, wannan shine abinda na ce a lokacin da nayi tozali da wannan kyakkyawan halittan, wani farin giant ne mai kama da larabawan Fulani, yana sanye cikin ka™in sojoji wanda yayi bala'in karbansa wato ya amshi fatar sa ko ince fatar sa ta amshi kayan, kasancewar sa mutum mai haska kaya ba kaya ta haska sa ba, fari ne tas sai de ba irin farin nan mai kashe ido ba, i can say yana da soft and creamy white skin, kamar yadda na faWi a farko giant ne wato ya na da tsayi da murWadWen jiki hadi da faWi, fuskanshi nada fadi kaWan da tsayi, fuskan na Wauke da golden eyes nashi masu sheki da daukan hankalin mai kallon su, bugu da ™ari yasa maza rawar disco musamman marassa gaskiya, golden eyes nashi na Wauke da long moist eyelashes, wanda suka ™arawa idon wani ™yau na musamman, sai well shaped eyebrows nashi Wanda tamkar shi ya seta abin shi, idan ka gangaro zuwa hancin shi kuwa kamar shi ya tsaida abinsa, yayin da inka gangaro lips dinsa ko they are so cute, zaka ranste red lipstick yake shafawa kasancewar su ja, fuskanshi na zagaye da kwanceccen lafiyayyiyar man's pride dinsa wanda aka narkawa Naira, baki sidik dashi ™awance luff, yayin da kanshi yake a cike da gashi da yayi nasaran saukowa har wuyansa, baki ne sidik mai tsansti, idan ka ™are mishi kallo zaka rasa a wani fasali zaka ajiye shi, baza ka kirashi da balarabe ba, haka ka zalika baza kace dashi bafulatani ba, sai de yanayin sa yafi kama da bahaushe wato dan Nigeria, duk da kyau da yake dashi bai hana asalin sa bayyana ™arara ba.

Wannan ba kowa bane sai LITTLE IMAM(FARUQ) Wanda ayanzu duniya ta shaide sa da MAJOR GENERAL UMAR FARUQ IBN OTHMAN ZUNNURAIN.

Popularly known as =ŘÜ TIGER. Yana daya daga cikin manyan jami'an tsaron da Duniya ta shaide su , kasancewar sa Jami'i na ™asa da ™asa, wanda yasan aikin sa, duk da kasancewar sa mai ™ananun shekaru bai hana zallan Izza da ™warjinin sa baiyana ba ako ina, musamman a filin daga wato filin da zai yi fito na fito da ma™iyansa, ya kasance mutum mai tarin masoya haWi da ma™iya, kasance warsa mutum ne da bai yadda da rashin gaskiya ba, wanda sanadin hakan ya samu cigaba da dama a Sangare daban daban na rayuwa, a yau yake da shekara 30 da wasu watanni ya tsallaka gada da dama wadda mutane dayawa basu tsallake ba , ciki har da wayan da basu kai sa shekaru ba, idan na cigaba da baku labarin irin nasarorin da MG FARUQ ya samu tabbas zamu wuni mu hanste anan, saboda haka back to normal labari...=ŘŢ



Cike da zallan isa, mazantaka da zallan Izza yake tafiya har ya iso bakin gadon mara lafiyan wanda ZULAIHAT je ™wance luff, Abi ne ya dago tunanin idonsa ya zuba su a fuskan MG FARUQ ya ce "what did the Doctor said?,"

Digon numfashi yana kafin ya ja kujerar ya zauna ya ce " No need to worry, she is alright, Bp ta ne ya hau sai kuma zuciyar ta da tsinke but munyi magana da Dr Fauziyya ta ce mu tabbatar bata kara shiga irin wannan yanayin ba, we should make sure an mata abinda take so, so that zata rage tunani, that will help her heartbeat to settle down,"

Dogon numfashi yaja ba tare da ya ce komai ba suka ji ta fara tari tana bu™ata ruwan sha, cike da rawar jiki Fatima (Ummi ) ta mika wa Abi bottle water, cikin sauri ya bude yayin da MG FARUQ ya tallafe ta ajikinsa shiko Abi ya bata ruwan, cike da ishi bukatar ruwan take sha, sanda ta kishi Dan kanta kafin ta ™auda kai ya cire mata bottle din daga bakinta, shi kuma Mg Faruq ya gyara mata kwanciyar ta wato ya ™ishin giWar da ita ajikin filo, cikin wani yana yi ta fashe da ™uka mai cin rai wanda kana gani ™asan daga ™asan zuciyar ta ke fitowa.

Ummi ne ta ™ira Mg Faruq "Faruq zo ka Wauki SAWBAN kuje waje,"

Ba musu a zo ya Wauki SAWBAN da yayi wulwul da ido yana don yin kuka ganin halin da Momyn sa take ciki, be yi wata wata ba ya sa hannu ya dauke shi kamar yaro Wan shekara uku,
ta cigaba da kuka cikin wani yanayi, jiki ba ™arfi Abinda hau rarrashinta yana cewa "Sabr yah Ukhtie,"

Cikin sheshshekar kuka ta ce "ya zan yi hakuri Akhie a dake Ni a zamanin ™uka , sun auren dole kuma su koreni daga gida batare da tunanin wani hali Ni Ko abin na haifa zasu shiga ba, kaduba kaga Akhie shi hankalin sa a kwance har da yin wani auren biya barni da igiyansa a kaina,"

Cike da rashin fahimta ya ce " I don't understand waye yayi auren ?,"
"Ni ma ban sani ba Akhie, yayi auren sa harda ´arsa zama tayi aure Ita ma,"
Dan shiru yayi din sai Yan zu ya gane mai take nufi kafin ya ce "wa ya ce Miki zai aurar da ´arsa?,"
"Ba Sawban ba ne yake fada mun and am very sure shine cos har sunan sa ya fada mun wai Shahzad ne zai aure ta,"

Dan shiruu yayi alaman tunani kai tsaye bazai ™aryata zancen ba don shima yaji magana makaman cin wannan,

"hmmm Zulaihat I know how you are feeling right know, but I want you to know and understand Babu Wanda Ya Isa Ya hana abinda Allah ya ™addara faruwar sa, they abondone us Kuma sun mana iyaka da komai nasu, kin san ™a'idar su in suka yi exiling naka to baka da wani ikon yin bincike ko Sanin abu game da Masarautar, so please come down, let it be , let the past fly away, try and brainwash them from your mind, I know is hard but try as possible as you can, mun girma mun ajiye iyali ga yaran mu sun girma ™aramin cikin su shine mai shekara goma, pls kiyi hakuri Allah bai manta damu ba, ya rufa mana asiri ayanzu muna da du™iyan da zamu iya ciyar da Mutanen dake Masarautar Suhataj Abdallah, gamu da yara da suka zamanto sanyin idaniyan mu, babu abinda muka rasa ku cigaba da addu'a ayanzu in muna da damuwa bai wuce na rashin Myreen ba, muyi addu'a Allah bayyana mana ita,"

Wani dogon numfashi taja don maganar tayi tasiri a zuciyar ta kafun tayi narai narai da ido ta ce "Please Akhie take me to Innani and Abba i miss them so very much,"

Tayi maganan yayin da ta ™ara narke face din ta, gyada Kai yayi ya ce "okay I will talk to Faruq zai shirya muku tafiyar,"

Dan turbune face Fatima tayi ta ce "Ni fah,"
Da wani ™allon gefen ido na ™asa ™asa ya bita
dashi bai ce komai ba, ita Ko sai kara narke fuska takeyi, Zulaihat ko sai zuba murmushi takeyi don ba karamin burge ta suka yi ba, ganin in bata sa baki ba bazai barta ba yasa ta ce " shike nan sai mu tafi dasu ILHAMA da AJLAL naji sun ce gobe zasu dawo Sawban kuma jibi za'a basu hutu, shikenan sai muyi best Vocation ever, I guess we will have lot fun,"
Shiruu Ayi Bai ce komai ba, in akwai wanda ya tsana rayuwar bai wuce ace Fatima zata masta daga inda yake ba ma'ana tayi nia dashi.

Dogon numfashi yana Won bazai iya cewa Fatima ba zata je ba , sabida a yanzuyan son farin cikin Zulaihat ga ita ™anta Fatima ta daWe sosai bataje ganin gida ba,

,"hmmm okay,"

Cikin farin ciki Fatima ta bashi wani side hug batare da ta samu tayi hakan ba, sautin murmushin ZULAIHAT da ta jiyo ne ya sata ta sake shi da sauri, kawai ta rufe fuskanta, Zulaihat kuwa ta kwashe da wani dariya mai ™yataar wa, ta fara tsokalan ta.

" Sannu Gimbiyar alkunya wai har yanzu baki dena ™unya nan ba yau shekarar ku talatin da aure amma har yanzu baki dena ba yar fillo,"

END OF PAGE 37
Follow for more =Ř
Ţ=ŘŢ

Story and written by
Queen Mahirah =ŘQÜ
The wordsmith =؊Ýţ=ŘÖÜ






>ŘÚÝTHE TWO LIGHTS (' (RIKICIN GIDAN SARAUTA<Řđß)>ŘÚÝ

The story contains the fact Royalty, Ego, Separation, disastrous love, hatred, hardship, twin flame journey...


Story and written by
Queen Mahirah
The wordsmith


WHATSAPP CHANNEL
https://whatsapp.com/channel/0029VacL1MhFy723j9fdgJ20


WHATSAPP GROUP
https://chat.whatsapp.com/CztvtzKaDeqHqlqpuCyeNG


=ŘńÜ Typing
FREE BOOK =ŘÚÜ

BOOK 1

>ŘÚÝ38>ŘÚÝ


RUGAR HARDO BELLO (KANO STATE, NIGERIA)

Cikin sanyin jiki Innani ta koma farlo ta samu guri ta mawa kanta mazauni, rafka uban tagumi tayi, yayin da take facing Wakin su Mahnoor sai sa™a da warwara takeyi.

Cikin nustuwa Chief Imam yayi sallama wanda yayi nasaran dawo da Innani cikin normal sense Winta, a ™asan ma™oshinta ta amsa sallamar tasa kasancewar bata cikin mood mai daWi, Fareed ne ya amsa sallamar cikin fara'a da sakewar fuska, yayin da Islam ta isa har inda yake ta karbi abinda ya shigo da shi ta kuma mishi sannu da zuwa, sannan ta dauko mishi ruwan sha.

Fuskar sa Wauke da fara'a wanda ya bawa Innani mamaki matu™a har yasa ta fara tunanin koWe an samu labarin Myreen ne, cikin Muryar sa mai cike da zallan dattaku da nustuwa ya ce" Barka da dare uwargidan Sheik?
Da fatan na same ku lafiya?,"

Wani dogon numfashi taja yayin da ta nemi duk wani damuwa ta rasa, ita kanta tasan tayi Sa'an miji, idan da akwai abinda ke kara sata farin ciki da son cigaba da rayuwa bai wuce Sheikh da Mahnoor ba, tasan soyayyar da ke tsakaninta da Nooriyya wannan hadi ne na ubangiji, Sheik kuwa ™yawawan halayyar sa na daya daga cikin abinda yake ™ara mata son sa.

Authors Note
"Shin kun lura da wani abu anan kuwa>ŘÝ?

Shigowan Sheikh Innani bata ce dashi ™ala ba=ŘŢ, haka bata karbi jakan hannun shi ba Wato abinda ya shigo dashi.

Amma abin mamakin anan shine, shi yana zuwa ya fara tambayar lafiyanta bayan mika mata gaisuwa da yayi.

Kuma fa karku manta cewa bata gaishe shi ba.=Ř3Ţ

Akwai wanda zai iya fada mun mai yasa bai damu da rashin kula shi da bata yi ba?>ŘÝ

Nawa bangaren Ni Queen Mahirah nace abinda yasa Sheik bai damu da rashin karbansa da bata yi abu biyu ne 'ţ,

=ŘFÜ Shine a lokacin da sa ya shigo ya kula da yana yinta wato ya fahimci cewa tana cikin wani hali na ™unci, shiyasa ya mata uzuri.
mai yasa ya mata uzuri?
Shine mutum ne shi mai saurin fahimta bugu da ™ari ya karanci halayyar ta, sannan shi mutum ne mai saukar da kanshi musamman abangaren rayuwar sa da iyalinsa, wato zamanta kewar sa na aure.

'ţYa mata uzuri sabida ba haka tasaba mishi ba, kasancewar ta mutum mai tsananin biyayya da basa kula, yana daya daga cikin abinda yasa ya mata uzuri a yau.

Darasin da zamu Wauka anan shine, ita rayuwa musamman na aure ana da bukatar fahimtar juna, sannan ka kasan ce mai yiwa abokin zaman ka uzuri a wasu lokutan, ka kuma yawaita karantar yanayinsa a lokaci mabanbanta, ma'ana lokacin da mutum ke cikin farin ciki da akasin ha™a."


BACK TO LABARI =ŘŢ

Dogon numfashi taja kafin tace "Sannu da Zuwa Sheikh, lafiyan mu kalau, ya aiki da fama da jama'a,"

"Alhamdulillah,"

"Toh Allah kara rufa mana asiri ya Kade hau, ya raba ka da cin haram, da kuma sharrin ma™iya,"

Gyada Kai yayi cike dajin daWin addu'ar da ta masa ya ce "Ameen summa ameen Mar'atussaliha, Allah ya yiwa rayuwar ki albarka,"

"Ameen summa ameen,"

"Ina Noorul hudah,"

in ji Sheik wanda ya tambayi Islam, cike da miskilanci ta ce "tana daki, bari na ™irata,"

Gyada mata Kai kawai yayi, yayin da ita kuma ta Kama hanyar dakin da niyan ™iran Mahnoor.

Innani ne ta tattara hankalinta zuwa ga Chief Imam ta ce" Mashaallah naga yau kana cikin farin ciki Allah de yasa alkairi ne ya samu?,"

Wani murmushin ya kuma sakewa kafin ya ce "yau munyi waya da Hamma,"

Washe baki Innani tayi ta ce "=ŘŢ to to mashaallah ince Zulaihatu na lafiya,?"
Bai kai ga bata amsa ba, sallamar Mahnoor ya kaste su, amsa sallamar suka yi yayin da Innani takafe ta da ido tana so tasan wani yanayi take ciki.

cike da nustuwa na karasa inda Chief Imam yake na tsugana har kasa na gaishe shi, cike da fara'a ya dafa kai na ya amsa gaisuwan nawa hadi da samun albarka.

"Mun yi waya da Abi ya ce mun nan da ™wana uku Ummi da Momyn ku zasu zo dukansu,"

Cikin wani farin ciki wanda tun da ya ambaci sunan Abi na tsinci kai na aciki nace, Mashaallah, Allah kawo mana su lafiya, Allah sa za'a zo da Sawban dasu Ajla,

"Dukkan su zasu zo, suma gobe zasu dawo daga makaranta sun gama Exams, Muhd Sawban ma za'a basu nasu, toh zasu tafi tare da Hamma Faruq,"

Wani dan ™aran murna na sake kafin na dan langwabe kai nace eyyah Jaddi Abi fah?

"Yana aiki shi bazai zo ba,"

Kamar zan yi kuka nace yau fah about three years rabon Abi da zuwa Nigeria,

Murmushi kawai Chief Imam ya ce "aikin ne sai ahankali,"

Turbune face nayi kafin kuma na ce shikenan Allah lah kawo mana su lafiya, i really miss Ummi so very much, Allah kawo mun ita lafiya, bari ma naje na fara shirya musu wani abun mamaki=Ř
Ţ.

Na faWi haka yayin da na mike da sauri nayi hanyar Wakin mu.

Wani irin sanyi jikin Innani yayi ganin ko inda take ban gani ba balle tasa ran zan mata magana.=ŘŢ



EGYPT

ABDUL MALIK ROYAL ESTATE <Řâß


biki yayi biki, shirye shirye akeyi bakama hannun yaro, kasancewar yau Alhamis gobe juma'a, ma'ana gobe duniya zata shaida Zawjatul Ameer matsayin Gimbiya mai jiran gado.

SULTANA NAJDA'S CHAMBER

Zawjatul Ameer ne sanye cikin wani shiga na alfarma sai zuba shagwaba takeyi a MAHZIA (concubine, ma'ana ™warkwara a hausan ce, wanda anan ™asar Nigeria masarauta na Waukan ta matsayin matar sarki ko ince matar da ba igiyar auren sa akanta amma sukan yi mu'amala tamkar miji da mata Sai de anan ya sha ban ban, kasancewar su Masarauta wacce take cike da ilimi na addini dana boko, anasu Sangaren sun dauki ™war™wara matsayin Jakadiya, wanda anasu Sangaren ya zama abin gado kamar yadda kuka sani ™a'idar masarautar SHAHARYAR ABDUL MALIK komai gada ake yi, haka itama MAHZIA ta kasance abin gado wanda har ™arantar dasu ake yi yadda zasu gudanar da aikinsu, wanda su kuma nasu aikin shine su koyar da duk wata matar Malik ko matar Shahzad yadda rayuwar gidan Sarauta yake , ko ince yadda zatý˙˙˙ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~a mulka jama'ar ta da kuma yadda zata zauna da mijinta).

Zawjatul Ameer sai zuba shagwaba takeyi wa Mahzia wai ita kayan ya mata nauyi ajikinta, ita Ko sai rarrashinta takeyi tana bata hakuri, sallamar da Sultana Najda tayi ne ya sa ta tsagaita wa da shagwabar nata, cikin cool voice dinta tace,

"Waya taba Hooriyya =ŘŢ?,

My sweet little darling =ŘŢ,"

˜ara fashewa da kukan taSara tayi har d su bubbuga ™afa,

"Ina Mahzia ce tasa mun clothe mai nauyi,"

"Ohh sweery, you look so beautiful and fetching,"

Zumburo ba™i tayi gabaa ta ce "but Mima the cloth is too heavy,"

Ta gama maganar ne

Please Login or Register in order to submit comment