Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayin da ta langwabe kanta idonta ko fill yake da ruwan hawaye wanda ya ™ara wa idon wani ™yau da kyalli.

Hannu Sultana Najda tasa ta tallafa face din Zawjatul Ameer cike da ™auna ta ce "ohhh Hooriyya baki ga yadda kika yi kyau bane shiyasa, You know this is how Royal blood use to dress like, and the biggest part is you are a Crown Princess."

Ta kammala maganan yayin da ta kama moist hand din Zawjatul Ameer da nata soft hand din, ta zaunar da ita akan dressing mirror chair, wani cute smile ta sake kafin ta ce "Mashaallah lah ™uwata Illah billah, Mahbeer ya yi Sa'an kyakkyawar mata,, Allah ya baku zaman lafiya, ya azirtaku da zuri'a Wayyiba,"

Ta ™arashe maganar yayin da take shafa gefen fuskan Zawjatul Ameer, zuciyar ta cike da abubuwa da dama, babu abinda take fata ayanzu da wuce mafarki ta na kullum ya kasance gaskiya, idan har hakan ta faru tabbas zata fi kowa farin ciki.

Cike da nustuwa da zallan manyan ta na sarauta daya bi jikinta ta daga hannu a Mahzia ta mata alamar zata iya tafiya, cike da girmamawa ta dukar da kanta kasa sannan ta juya ta kama hanyan fita daga Wakin.

Cikin nustuwa ta dauki cum ta shiga taje mata Kai cikin nustuwa ta shafe mata kan da mayuka masu bala'in kamshi, tufke mata gashin tayi guri guda kafin ta ciri wassu daga gaban goshi ta Sangaren hagu da dama tayi amfani da wani machine tayi curling gashin wato ta Wan murde su sai suka zamanto tamkar macaroni, wani box ta buWe wanda yake Wauke da wasu zafafan jeweleries wanda aka yi su da zallan narkekken Gold wato pure white gold,Sanya mata shi tayi a wuya ta,

* Mashaallah =Ø
Þ sai kunga yadda ya haska ya kara fidda asalin ™yan da Allah ya mata,*

bayan ta gama ta sanya mata jeweleries din da ta dauko haWadWen Golden crown =ØQÜ dake ajiye bisa wani red cushion Mai tsananin taushi da Waukan hankalin mai ™allonta, dauko shi tayi ta sanya mata shi akanta wanda yasha gyara sai tashin ™amshi ya™e yi, cikin ™an™anin lokaci ta gama shirya ta cikin ™aya na alfarma ita kanta ta burge kanta sai washe hakora takeyi,

"Mima ki ganni na zama kamar Cinderella ,"

Tayi maganan ne with full of excitement yayin da take daga rigar da ke jikinta wanda yake tamkar na Disney princess, murmushi Sultana Najda ta sake ta lakaci hancin ta ta ce "Mashaallah lah ™uwata Illah billah, Allah ya kare mun ke daga sharrin ma™iya,"

"Amen summa ameen Mima na yaushe za'a kaini gidan Zawjy Mima =ØÞ ina son zama tare dashi, inaso na haifi babies kuma yace wai sai in an kaini gidan shi zai bani babies, amma ya™i fada mun yadda zai ban wai sai in naje=ØÞ=ØÞ,"

Tayi maganan ne cike da yarinta wanda ya zame mata jinin jikin ta ayanzu, shiruu Sultana Najda tayi ta rasa mai zata ce gaba daya.


wani boyayyen ajiyan zuciya ta sauke kafin ta shafa gefen fuskanta cike da tausaya wa tana mai ayyana abubuwa dayawa a ranta tabbas ita ta kawo shawarar Mahbeer ya aure ta gudun karta subuce musu a wannan lokacin, sai de ayanzu tayi dana sani badan komai ba sai dan gani take kamar zata cutu da yawa kasancewar babu abinda ta sani na rayuwa duba da irin halin da ta shiga.

da za'a bi nata da an kara lokaci har zuwa lokacin da zata dawo cikin hankalinta,

a yanzu takan hasaso abu dayawa akan auren musamman inta hasaso cewa inta dawo hankalinta akwai possibility din da zata iya cewa bata son auren ko bata son shi Mahbeer din, Wanda in Hakan ya faru tabbas babu makawa dole a raba auren Won baza ta lamunci ganin ta cikin wani yanayi ba musamman cikin ™unan rai, kuma koda ita bata bukaci hakan ba tasan sarai Master zai raba auren inhar ta nuna bata son hakan , wani dogon numfashin taja a karo na biyu wanda ta yi shi a bayyane.


Cikin yanayi na yarinta wanda ya bayyana ™arara a fuskarta ta kama hannun Sultana Najda da yake gefen fuskanta da nata soft hand din dake wani kaamshi na azo a gani mai gigitar da hankalin ma kusancin shi ta ce "Mima nayi miki laifi ne?,"

Murmushi Sultana Najda ta sake mai cike da zallan ™auna da nustuwa kafin ta ce"waya ce Miki kin yi laifi, ai Aroosa (bride, Amarya) bata laifi,"

Murmushi ta sake kafin ta ce "really, but why do you look sad naga mood Winki ya canja, is there anything wrong?,"

Nodding kanta tayi kafin ta kamo duka hannun Zawjatul Ameer da nata hannun ta mikar da ita murmushi tayi ta ce,


"Mashaallah Wiyata ta girma, ba abinda ya faru Hooriyya =ØÞ an so happy kin girma kin kai aure, at the other hand I pitty my self cos zan rasa ki by my side zaki zama mallakin Beer not my kin tashi daga Hooriyya kin koma Zawjatul Ameer mai cikakken iko, I don't know whether you can handle the position and the responsibility?,"

Murmushin da ya zame mata ruwan jikinta ta sake cike da shagwaba da yana yi na juyewar brain ta ce " don't worry Mima I can handle it, remember am a change person, I have already grown up."

Murmushi kawai Sultana Najda ta sake kafun ta kamo hannunta ta ce " let's go ,"


Cike da ™asaita suke tafiya bisa wani haWadden white center carpet Wanda aka mishi ado da wasu golden flowers Wanda suka ™ayata Centre carpet din, da zallan Izza suke taku ga wani Waukan ido da sukeyi na ban mamaki, wani walwali da sheki gurin keyi kasancewar an zan zara masa ado na ban mamaki,
sun cigaba da tafiya bisa shinfidadden Royal centre carpet din wanda ya sada su da hadadden stairs din da zaiyi leading dinsu zuwa hamshakin farlon da yasha ado na alfarma, duk da dama farlon ba baya bane wajen haduwa, sai de na yau din daban ne kasancewar anan za'a gudanar da taro.

komai na farlon an mishi ado da white and golden colour, ga wani kanshi na alfarma dake tashi, tafiya suka cigaba yi yayin da Sultana Najda ke rike da hannunta kallo daya zaka musu ka hango zalla ™auna dake wanzuwa a zukatan su Wanda hakan ba karamin burge mutanen dake farlon yayi ba da daukan hankalin su kowa yana fadin albarkacin bakinsa, ga mahassada kuwa na ciki na ciki.

ko wani takun su daya yana tafiya da bugun zuciyar mahassada da makiyan su, sun cigaba da tafiya har suka sauko daga stairs din yayin da suka cigaba da tafiya bisa carpet din har suka isa inda aka tanadar musu dan zama.

Suna isowa kowa dake farlon ya mike cike da girmamawa kai a kasa, Sultana Najda bata kai ga zama ba sanda ta tabbatar ta zaunar da Zawjatul Ameer cike da tsananin soyayya da kulawa sannan itama ta zauna a mazaunin ta, cikin nustuwa da Izza daya bi ko wani ™usurwa na jikinta 'tayi alama da hannunta alamar kowa ya zauna, ba tare da bata lokaci ko kara wani sakan ba suka zauna, yayin da kowa ke kokarin tura nasa sakon gaisuwan cike da bukatar samun matsuguni a wajen Sultana Najda da ita kanta Zawjatul Ameer, Kasancewar Sultana Najda mutum ne mai tsananin ™warjini da kuma kamewa hadi da rashin son reni, Bata fiye sa kanta a abinda be sata ba haka kazalika bata Waukan reni, bugu da ™ari mutum ce mai karancin magana wato miskila ce ta bugawa a jarida,


Ta kasance daya daga cikin shahararrun mata dake tashen kyau da iya Waukan wanka ta kasance cikin jerin Top five world best Queen.

Ta sharaha ta kowani fanni, kyau ilimi both Arabic da boko, a fannin kwalliya da iya Waukan wanka i can say she is being count out as the world best fashion model.

yanayin jikin ta baya nuna girmanta kai tsaye idan baka sani ba baza kace ita ta ajiye Young handsome billionaire PRINCE MAJOR GENERAL UMAR MAHBEER mastayin Wa.

Kasancewar ta mace mai gyara kaanta komai nata na daban ne, takan yi order kayan amfani ta daga Company like perfume, toiletries da sauran su, ko kayan da zata sa fasalin su daban ne kasancewar a ita kadai ake producing kayan,
yana daya daga cikin abin da yasa mata dayawa keson rabarta sabida su kasance cikin shafin mujalla (magazine)ta farko wace ko wani rana sukan wallafa labarai kasancewar su shafun sada labarai da ya yi shura a fadin duniya,

Sultana Najda ta kasance mutum na farko dake bayyana a wannan shafin ta fannin ado da kwalliya da kuma sauran Sangarorin, Kasancewar komai tayi abin burge wa ne ga jama'a.

Duk da kasancewar ta mutum mai kamewa hakan bai hana ta taimakawa marassa karfi ba sannan Bata kasance daya daga cikin masu karfin mulki dake wulakanta marassa ™arfi ba, Wannan kenan.

Cikin nustuwa da Izza daya bi ko wani ™usurwa na jikinta ya samu gurin zama ta dago lulu golden eyes dinta tabi ko wani daya daga cikin su dashi cikin abinda bai fi sakanni biyu ba ta ™auda kanta batare da tace musu komai ba,

Ganin haka ne yasa daya daga cikin su wacce tafi kowa kamewa da nustuwa hadi da kyan haiba,kana ganinta kasan karatun addini yabi jikinta, cikin siririyar muryanta ta fara magana kamar haka "Assalamu alaikum warahmatullah ta'ala wabarkatuh yah Akhawaat,"

Cikin girmamawa Waukacin matan dake farlon wanda ko wace daya daga cikinsu ke ji da kanta ta fannin ado da kyau da kuma arziki wanda kana iya kallonsa azahiri kasancewar abubuwan da sukayi amfani dashi wajen ™awata kansu gold, lu'ulu'u, zinare da sauran su,

sai de duk wannan ado ba wacce ta ko kamo hannun Sultana Najda bare kuma muje fannin Zawjatul Ameer da ke tashen kyau kasancewar ta mai karamin shekaru, ga hutu daya bi ko wani ™usurwa na jikinta.

Amsa mata sallmar sukayi kafin ta cigaba da cewa "Alhamdulillah godiya da yabo sun tabbata ga Allahu subhanahu wata'ala daya kawo mu wannan rana mai tarin albárka, badan komai ba sai dan gabatar da wannan muhimmin taro da muka gada daga kaka da kakanni,
yau ta kasance daya daga cikin rana ce mafi tarin muhimmanci agare mu gaba ki daya,

Kamar yadda kuka sani yau rana ce da zamu gabatar da kawunan mu ga Zawjatul Ameer, wato kowa zai gabatar da kansa da matsayin sa a wannan Waular mai cike da tarin albarka, bayan an kammala gabatar da kai kowa zai bada kyautar sa ga Zawjatul Ameer,

Bari ni na fara da kaina Sunana Sayyidah Oum suleim Bint Sawban, na kasance shugaban mata ta fannin addini, sunan mijina Sheik Muhd Jabeer,"

Tana gama fadin haka tayi wa wanda ke zaune a gefen ta alama da ta gabatar da kanta, ba bata lokaci itama ta soma gabatar da kanta kamar haka" ni sunana Hidaya bint Ja'afar Ni ce matar Hisham Ibn Abdul Waheed wato Rayiys alhadath,"

tana magana cike da yanga da burin samun matsuguni a gurin Zawjatul Ameer.

Wanda ke gefen ta ne ta karbi maganan ganin cewa ita Hidaya bata da niyan tsayawa duk da ta kammala gabatar da kanta iya yi da gwallami da son cusa kanta ya hanata dakata wa, cikin dakakkiyar muryanta da babu ko digon tsoro da son cusa kai aciki ta fara magana,

" Arya bint Abanoub, ni matar Hamza ibn Abdelwahab (Qayid aljaysh) Army commander,"

Tayi maganan ne a rarrabe batare da ta damu data hade su ba kasancewar ba gurin zama take nema ba abinda ya kawo ta kawai take aiwatar wa wato gabatar da ™anta,

Sultana Najda ne ta dago kai ta mata kallon rabin sakan kafin ta ™auda kai cike da salo na ™ayatarwa, tana jin jina irin karfin hali na Arya halin ta na daya daga cikin abinda take jan hankalin ta gare ta, kasancewar Sultana Najda bata ™aunar mutum mai shishshigi da cusa kai, Itako Arya cusa kai da shishshigi wannan ba sana'ar ta bane.

Sun cigaba da gabatar da kansu da nuna za™wadinsu na son samun gurbin zama wanda sam babu wacce tayi nasaran samun hakan.

Bayan sun kammala ne kowa ya fara kokarin nuna shi wani ne wajen bawa Zawjatul Ameer kyauta na alfarma Sayyidah Oum suleim ne ta fara bada nata kyautar wanda ke nade cikin white box da yasha nadi mai Waukan hankali, wata murdaddiyar giant ne dake sanye cikin farin jallabiya na mata ta karba cikin ladabi ta fara bude box Win don ganin mai ne ne acikin, kasancewar ta mai tsaron lafiyar Zawjatul Ameer wanda aka kawo su daga runduna na musamman na sojoji mata daga kasar Sin (China),

Ware shi tayi tas yayin da wani haWadden Qur'ani da yasha ado da wasu duwatsu na alfarma ya bayyana, yana nan Wan daidai wato Medium size, cover shi baki ne wuluk yayin da rubutun jikin anyi shi da golden colour sai wassu tsaddden stones ko ince lu'ulu'u da sauran abun kwalliya akayi amfani dashi wanda ya mai da shi tamkar abin ado, tana gama binciken ta ajiye shi bisa hadadden Royal stool din dake gurin,

Hidaya bint Hisham ne ta Mika nata cike da rangwada karba tayi ta bude shi wani cute small box ne dake dauke da diamond ring mai tsananin jan hankali wanda takai aka mata ko ince ta umarci Wanta Majeed ibn Hisham bin Abdelwahab,

ya ™era mata shi kasancewar sa mai hamshakin kamfanin da suke sarrafa abubuwan ado su sar™a wato jeweleries, ya yinda ta umarce shi da ya ™era zoben shi kadai bayan tsibbun data cika zoben dashi, ta Umarce shi karya yi su dayawa kuma karya ya ™era ta a kowa, sanin cewa Sultana Najda bata amfani da abinda aka kera wa wassu sai ita kadai,

Bayan Uwar kudin data kashe wajen yin siddabaru ajikin zoben, wanda wani gagarumin bokanta dake ˜asar Giza ya umarce ta data yi zoben shi kuma yayi wa zoben wankan tsubbu,

Hakan ne yasa ta kulla ci aniyar tako wani hali sai tasa Zawjatul Ameer tasa zoben a hannunta, da fatan cewa zai zama sanadin cikan burin da ta dade tana yi tsawon shekaru.

Hidaya na ganin za'a ajiye box Win a kan stool tayi saurin cewa " Please Sultana ina neman wani alfarma,"

Ko dago kai Sultana Najda batayi ba bare tasa ran samun amsa, sanin halin Sultana Najda ne yasa ta cigaba da magana,

"ina so Zawjatul Ameer tasa wannan zoben a hannunta hakan zai tabbatar mun da ta gode da kyautar dan.....,"

Kallon da Sultana Najda ta bita dashi ne ya sa ta gagara karasa zancen ya makale a makoshinta, wani irin juyi cikin ta yayi saboda kuskuren hada ido Da tayi da ita cikin kankanin lokaci ta nemi nustuwar ta ta rasa,

Da golden Lulu eyes Dinta tayi wa soldier dake tsaye alama data mai da mata da zobenta,

Ba musu soldier ta dauki zoben ta mika mata, jiki na rawa ta karba ba tare da ta san abin faWi ba,,

Cikin tausheshshen Muryar ta mai cike da zalla izza da isa ta fara magana wanda yasa cikin hidaya kurdawa,

"A duk fadin Africa do you think akwai wanda yake da dukiyar da zai mana kyautar da zamu gode masa?

Tambayar ki nake....!!!,"

Tayi maganan cikin kau sheshshen murya wanda ya haddasa wa Hidaya saukowa daga kan kujerar ta ta zuba guiwan ta akasa jiki na rawa har kana iya jiyo yadda hakorin ta ke kara kaf!! Kaf !!,,,

Soldier dake tsaye ta daka mata tsawa "bakya ji ne Sultana na Magana kina ji....!!!,"

Cikin rawar jiki da zallan tsoro tace " ALLAH ya huci zuciyarki Sultana Amun afuwa....,"

Bata karasa zan ce ba sanadiyar kuka mai karfi daya kwace mata,

"Shut up Madam!!!,"

Cikin rawar jiki tasa hannunta ta rufe bakinta, ajiyan zuciya Sultana ta sauke na bacin ran da yake cinta kafin ta yi magana cike da karfin iko ko ince ta fara magana kamar haka,

"Sayyidah (Chief),"

Cike da girmamawa ta amsa, "take the ring and make sure kin yi bincike mai karfi a kanshi,"

"Inshaallah zanyi sanyi yadda kika ce Sultana,"

ta kammala faWin hakan yayin da take kokarin karban zobe daga hannun Hidaya wanda ta rike shi gam taki bayarwa, wani mahaukacin tsawon da Soldier ta buga mata ne yasa ta sake box Win hadi da wani guntun fustari don tasan tabbas Kashin ta ya bushe.

˜are mata kallo Sultana tayi yayin da ta hango zallan tashin hankali da rashin gaskiya ™arara ya bayyana, ta ce "Liya,"

"Yes your highness,"

"take her to guard room and make a strong investigate on her,"

"As you said your majesty,"

Ta gama maganar yayin da tayi Saluting nata, ta juya ta fuskanci Hidaya da tayi mutuwar zaune,

"Stand up Madam ,"
Cikin wani irin yanayi na tashin hankali ta mike tana kokarin fashewa da kuka Liya ta daka mata tsawa ta ce "shut up!!!, ko na fasa kan ki da bindiga,"

Tsum ta hadiye kukan ganin yadda ta seta bindigan akanta, sum sum suka kama hanyar barin hamshakin farlon daya ke na karshe a sashin kasancewar falko uku ne kuma kowanne kamar gari yake don girma sannan acike yake da kayan alatu da more rayuwa.

Cikin bada umarni Sultana Najda ta ce " Lesha, ki tattara kyaututtukan kitafi dasu and make sure you examine all of them ayau nake son result,"

Sojan da aka kira da Lesha ne tayi Saluting Sultana sannan ta ce "Your wish is my command your majesty,"

Tana gama fadin haka ta tattara sauran kyaututtukan tayi gaba dasu, Sultana ta cigaba da magan kamar haka" Lujain go with Sayyida Oum Suleim make sure you take good care of the ring and record all you find,"

Lujain ne ta sarawa Sultana sannan tace "inshaallah I will do as you said Your Highness,"

Ta na gama fadin haka ta juya bangaren da Sayyidah take cikin girmamawa tace "You first Sayyidah,"

Ta fadi haka yayin da take mata alama da hannu ta fara tafiya wato ta shiga gaba,

Gyada Kai tayi kafin ta mike cikin girmamawa ta ce "Ma'assalam yah Sultana,"

Gyada Kai kawai Sultanah Najda tayi, kafin ta fuskan ci sauran mutanen dake farlon ta ce "You can leave,"

Cike da rawar jiki suka Mike kowa na mika nashi sallmar suka kama hanya,

"Arya!! Tomorrow you will be appointed as my Chief advisor,"

Cewar Sultana Najda kenan wanda in ba kaga lokacin da tayi magana ba zaka ranste ba ita tayi ba, cike da wani yanayi na mamaki da farin ciki Arya ta sadda kanta kasa, cikin yanayi na girmamawa ta ce ,

"Allah kara Miki girma da daukaka yah Sultana, Ina kuma rokon Allah da ya bani ikon rike Miki amana,"

Gyada Kai Sultana Najda tayi yayin da take kara jan hankalinta ya kwanta da ita sosai, kasancewar ta dade tana bincike akanta da yanayin halayyar ta, akarshe ta tabbatar da zata rike mata amana kamar yadda Jalila bint Abdelwahab tayi wato kanwar Rayiys alhadath wanda Allah ya dauki ranta,

Murmushi Sultana Najda ta sake wanda yasa Arya daskarewa ta ce,

"You can go,"

Cikin girmamawa ta juya ta kama hanyar ta na barin farlon, tana futa Zawjatul Ameer ta rungume Sultana Najda ta fashe da kukan da tun dazu ta kunshe abun ta saboda hudubar da kullum Sultana Najda ke mata na cewa muddin tana kuka ko surutu da karban abun hannun mutane toh za'a hana ta zuwa gidan Zawjy dinta,

kuma za'a aura masa wata hakan na daya daga cikin abinda yasa take nustuwa musamman inta ga mutanen da bata sani ba, bata sake musu ko kuma rauni ya a zahiri.


"Shhhhhhh!! Hooriyya is okay,"

Kara hugging dinta tayi so tight cikin sheshshekar kuka tace "an scared Mima, na tsorata,"

Wani nannauyan ajiyan zuciya ta sauke kafin ta ce "is okay no body dares to hurt you Rania (Queen), and karki yadda da kowa, anan ba'a yadda da kowa they may easily hurt you,"

Gyada Kai tayi ta ce "bazan yadda da kowa ba Mima inshaallah, sai wanda kika ce na yadda dasu,"

Murmushi ta sake sannan ta lakaci hancin ta tace "silly, let's go and fresh up,"

"Okayy, Nima na gaji da Wannan heavy costume din da nauyi sosai,"


SHAZANA SUBAIHAT'S CHAMBER

Cikin sheshshekar kuka da yake na zallan bakin ciki da cire rai take kuka kamar zata mutu, yayin da gefe daya tana tuna irin asaran da ta tafka na rashin auran SHAZAD (Prince, dan sarki), duk da jin kukan nata take har cikin ranta saide sam bata da ™arfin guiwan da zata iya rarrshin kanta bare ta rarrashi yar nata Sabreena, ita kanta tana bukatan wanda zai lallashi ta ya kwantar mata da hankali ya kuma tabbatar mata da cewa Shazad Muhd Kahter bazai yi kulikulin kubura da ita ba,

Suna cikin wannan yanayin ne sai ga FUAD IBN SAREE wanda ya kasance miji a gareta kuma mahaifin Sabreena ya shigo, ganin su cikin wannan yanayin ya matukar daga masa hankali har ya kaisa ga daburcewa dan a duniya in akwai abinda ya tsana bai wuce ya gansu cikin wani yanayi ba kasancewar kallon da yake musu matsayin wani dukiya ko ince hanyar samun dukiya da shahara da Allah ya bashi cikin sauki.

"Yah Allah mai ya sameki yah Najahiy,?(samu na),

Ganin mahaifin nata ne ya kara bata daman fashewa da wani kuka tana ce wa "Daddy I loose him, ba Rasa shi my dream my work is all in vein, Shazad yayi aure na tashi a tutar babu,"

Hugging dinta yayi ajikinsa cije da tausaya wa sanin yadda ´ar tasa ke ™aunan rayuwar Mulki, dago idonshi yayi ya zubawa SHAZANA Subaihat cikin siririyar murya mai cike da kulawa ya ce,

"Ameliy (my hope) why do you look so disturb?,
Akwai wanda ke damun ki ne,?,"

Wani ajiyan zuciya ta sake mai karfi Kafin ta ce, "You are asking me Basariy (gani na), after all what I did, kana tunanin hankalinsa zai kwanta ne kafin kowa sanin halin Shazad Muhd Kahter,"

Murmushi ya sake ya ce "don't worry Ameliy,"

Ido ta taro ta ce "hiw can I not be worried?,"

Wani murmushin ya sake ya ce "have you forgotten who am I?
So trust me ba wanda yaisa ya Miki wani abu after all ba wanda yasan ke kika yi hakan,"

Da mamaki take ™are masa kallo jin abinda ya fadi kamar almara"ya akayi kayi hakan?,"

"Ki dena damuwa son sanin abinda nayi, just chilled of,"

Dogon numfashi taja tace "okay nayi but kna nufin duk abinda suka mana na tozarci mu hakura?,"

Murmushin da shi kadai yasan ma'anan sa yayi ya ce" yah su iyayen mu ne komai suka mana sun cancanci suyi so please ku kwantar da hankalinki ki nuna kamar babu abinda ya faru,"

Tun da ya fara maganar ta ke bin sa da wani ™allon bakin ciki "please ya isa inkainkaga zaka iya ™urar hakan sai kayi tayi but Ni har abada wallahi bazan taba sarawa ba har sai na jefa rayuwar Malik Sultan da zuri'arsa cikin mastanancin tashin hankali ba har abada, sai na tabbatar na maida hawaye ya zamanto abin ado a fuskan su,"

Wani murmushin nasara ya sake ganin cewa ha™ar sa ya cimma ruwa ya ce "okay I guess am a leader here so bazan bar mutane na cikin hastari ba. , bani da wani option ko choice sai na biku don baku kariya,"

Ya gama maganar yayin da yake sake wani killer smile na samun cikar burinshi a tafin hannunshi...



KANO STATE NIGERIA

MASARAUTAR SUHATAJ MUHD HABIBULLAH


QUEEN NASHWA'S CHAMBER (FULANI)

Kwance take lubb bisa hadadden Royal Bed dinta da aka lailayeshi da hadadden white bedsheets, kallo daya zaka mata ka hango zalla ranar da tayi a zahiri ta fayau da ita a Kwana Waya kawai duk kamaninta ya canja kamanni, bude lumsassun idonta ta fara yi jin an ambaci sunanta cikin wani murya mai wuyar fassarawa,

"Moooobiiiiinaaa,"

Kara ware idon tayi jin an ambaci sunanta a karo na biyu waige waige ta fara yi ganin ba kowa a Wakin sai ita kadai, cikin ™ankanin lokaci dakin ya fara canja launi daga fari zuwa hasa wanda yayi matukar firkita ta, ahankali ta ringa jin wani abu na bin jikin ta ya kanainaye ta, danginsa da zata da kanta taci karo da wani jibgegen maciji mai jan ido wanda ya nade ta idonsa ko cikin nata, tsabar firkici rasa yadda zata

Please Login or Register in order to submit comment