Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mintuna a gaban Khalipha idanuwanta suka kawo ruwa, suka kada suka yi jajir. Tunda ta sunkuyar da kanta ba ta kara dagowa ta dubi Khalipha ba kada ya gane bacin ranta.
Shi kuma Khalipha har zuwa lokacin kallon ta kawai yake cike da matsananciyar kauna cikin kwayar idanunsa, zuciyarshi harbawa take da gudun gaske sakamakon ganewa da ya yi Rahane kuka take.
Bai san sanda ya baje shaddarshi a kas, ya zauna dirshan agabanta ba, kiris ya rage su dunkule waje daya. Gaba daya ya manta a inda suke. Da murya mai sanyi yake fadin.
“Daina tunanin komai cikin rayuwar nan Rayha, tunda ga ni, zan zame miki uwa, uba, kawa, yar uwa, dan uwa, aminiya, masoyi, sannan MIJIN AURE.
Insha Allahu, daga ranar da aka daura mana aure (idan har kin amince) kin gama zubar da hawaye a kan kalubalen rayuwa. Ina sonki Rayhanah, Rayhanah za ki aure ni???”

Mu biyo Rayhanah da Yaya Khalipha a littafi na biyu. Don jin amsar ta. Tare suke. Sumayyah Abdulkadir ce Manan SAFAH da MARWAH. ke yi muku fatan alkhairi. Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment