Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

yanzu?
Miqewa tayi da sauri ta shigs dakinta ta dauki wayarta ta kira number Maryam ta daga tace “Kinsan an daura aurena da Naseer kuwa?" Wani ihu ta saki tare da kabbara tace “yaushe wannan abin arziqin ya faru?" Numfashi taja muryarta na rawa tace “kwana hudu kenan amma ni abinda yake damuna sati biyu kafin aurena da Naseer munyi tarayya da Habeeb meye matsayin aurenmu yanzu?" Shiru Maryam tayi na dan wani lkc sannan tace “kinyi period?" Amsawa tayi da eh nayi period sau daya kuma ai jini biyu shine istibra'ih to shima wannan tsageran yaron ya kusanceni jiya yanzu ya kenan?"

~_Kar Wanda yacemin komai ehee_~

More comments
More typing

*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[4/22, 9:58 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_A B_*

*21*

Kallon juna sukashi shida Mama yayi wani ihu ya rungumeta yace “kingani ko kinga rabo ko Mama ciki fah Mama cikina ne a jikin My millon Allah na gde maka da qananun shekaruna ka azurtani da mata gashi harda ciki" sakin Mama yayi da tayi mutuwar tsaye saboda tsananin mamaki tanabinsa da kallon mamakin yaron “shi wannan dan abun shine har yayiwa mace ciki?"
Ta tambayi zuciyarta cikin mamaki wai Nafeesah take dauke da cikin Naseer abunda ta kasa samun da sauran mazan data aura dama ashe rabon na Naseer dinne.

Shiga yayi dakin ya tarar da ita tana bacci ya zuba mata ido yana kallonta sai yanzun ya gano hasken data qara sosai ta rame kuma murmushi yayi yace “zakiyi qiba kwananan zanyi miki kiwon da baa tabayi miki ba" qarasawa yayi gabanta ya sunkuya ya daga rigarta yayi kissing cikinta yana jin wani farin ciki a ransa, turo qofar Mama tayi yayi saurin janyewa ya tsaya sosai kallonsa Mama tayi tace “amma Naseer kayi shiru da bakinka kada ka fadi a cikin gda tunda kun kusa tarewa kasan abin mgn ba kadan gareshi ba" kallon Mama yayi yace “au Mama yanzu saboda nayiwa Mata ciki sai ayi surutu?" Ji Mama tayi kamar qasa ta tsage ta shige amma dole tayi masa bayani yanda zai gane.

Bayani tayi masa sosai har saida taga ya gamsu sannan ta qyaleshi ya fita ya siyo mata magunguna ya dawo kafinnan Feesah ta tashi tana zaune ya matsa da sauri ya riqo hannunta ta janye yayi murmushi yace “kada dana yaga kina gudun babansa fa akwai matsala kinsani ko" shareshi tayi ya zauna kusa da ita ya dauko fruit ya fara bare mata ayaba yana bata da farko qinci tayi saida taga ya hade rai yana neman fashewa sannan ta karba yana bata yana murmushi ya dauko Apple ya bata taci kadan ta kawar da kanta yace “kada ki horamin baby na da yunwa don Allah nafison ki haifamin qaton da wanda da anganshi ansan yaron nan yana qoqari kuma yana kaiwa har maqogoro"
Harararsa tayi yayi dariya yace “Allah cikine dake sati biyu dayan kwanaki kai likita kwai jarababbe wai har ya gano abinda akayisa a sirr..." Juyowa yayi ga mamakinsa kuka takeyi tana girgiza kai tana fadin innanillahi wa innah ilaihirraji'un ciki kuma ciki Naseer wanne irin ciki kuma ana zaune qlau" kallonta yakeyi baki a sake yace “ciki na haihuwa kuma na sunnah" gabanta ya sake faduwa tace “aa Naseer kada muyi haka dakai wlh banaso Allah ya kiyaye kaima nawa kake rainonka fa aka bani sannan kacemin wani ciki aa nikam banaso wlh tun muna mutunta juna ka canza zancenka bazan iya haihuwa da yaro kamarka b..."

Rufe mata baki yayi yace “kada kuma ki shegantamin ciki wlh wannan kadai idan kinada hankali ya isheki ishara ki gane cewa ba yawan shekaru ne girma ba kinga cikinnan na jikinki Nafeesah wlh ko ciwon kai yayi kece saboda haka ki kiyayeshi ki tsaremin shi sonsa nakeyi fiye da yanda nakeson kaina"
Ficewa yayi daga dakin ya nufi motarsa ya zuba kayan nasu a ciki Mama ta kuma diban wasu ta fita dasu ya dawo ya matsa ya kamota ta miqe tare da tureshi ta nufi hanyar fita yabita a baya yana mata fadanci da bambadanci takaici ya cikata sosai, ta rasa irin Naseer da baya da zuciya akan duk abinda ya shafeta baya ta bude ta shiga yana zuwa ya tsaya yace “gsky baki isaba fitowa zakiyi aini ba drivenki bane" kwanciya tayi ma a bayan dole ya qyaleta Mama ta shiga gaban sunajin Jan zuciyarta alamar kuka takeyi shareta sukayi har sukaje gda tun kafin ya gama daidaita parking dinsa ta bude ta fice ta shiga gdan, binta yayi da sauri yana Kiran sunanta har yana tuntube amma tamaqi sauraronsa dakinta ta shige ta datse da key bugun duniya taqi bude masa.

Dole ya haqura ya qyaleta ya juya ya fita nufi gdan yana shiga a parlourn ya tarar da Ummansa kasancewar yar tsama sukeyi jam'u yayi musu sannu zai wucce ta daga murya tace “Kai nake jira Naseer" sake tsare gda yayi yace “to lfy?" Yanda yayi mgnr yayi mugun bata mamaki tace “zan samu arziqin ka zauna muyi mgn ko kuwa a tsaye zaka tsayamin akaina kamar ubana?" Jan qafarsa yayi kamar bazai takaba ya zauna a hannun kujerar ya fito da wayarsa yana dannawa yace “inajinki"
Takaici ne ya cika Ummah ta yarda har zuciyarta an gama mata dada an shanye kurwarsa dubi yanda yake mata mgn a gadarance kanar wani ubanta dan da abaya duk tsagerancinsa yana daga mata qafa amma Wai yanzu shine yakeyi mata abu isa² dole ta dauki mataki akan Hayatu da zuri'arsa bazasu rabani da dana ba, dubanta yayi yace “inason zan shiga ciki idan bakida abin fada nasan dai bai wucce kice Ina naje ba to kafinma ki tambaya bari na fada miki matata ce batada lfy mukaje asibiti ashe ma qaruwa muka samu cikine da ita kin kusa daukan jika"

Wata zabura tayi ta miqe ta qunduma ashar tace “Billahil lazi qaryane Naseer ciki kai yanzu dan ubanka yaushe ma ka tafasa da har zaka qone inama abin yake dahar zakace wani wai matarka cikine da ita ina matar take? Tsohuwar guzumar kaini banma yarda cikinka bane wannan kawai dai liqa maka akeson yi ni dama nasan da wata a qasa cutata akeson yi aka qaqaba maka auren wannan tsohuwar yarinyar kusan saata" miqewa yayi yace “haba haba Ummah ki rinqa tsoron Allah ai kema saida kika tsufa kika auri Abbanmu don Moddibo ya fadamin rasa me aurenki kikayi a Adamawa har saida kikayi shekara talatin sannan aka bawa Abba sadakarki balle Nafeesah yarinya qarama ni wlh ganima nakeyi batan lissafi kukayi na girmi Nafeesah nesa ba kusa ba, ke komadai menene nidai inason matata kuma wlh zan sabawa kowa akanta sannan dole ne idan anason a zauna lfy dani a daina yimin shisshigi akan iyalina domin yanzu lkcna na Nafeesah ne da dan tayin dana dake cikinta yauwa" yana fadin haka ya juya nufi dakinsa kare da waya a kunnensa yace “My millon ina sha'awarki sosai Allah yau bazan iya bacci..."

Iya abinda taji kenan ta toshe kunnenta saboda kalaman Naseer din sun wucce tunaninta, miqewa tayi tana zagaya dakin zuciyarta cunkushe da damuwa da kuma tunanin yanda zatayi da Naseer duk inda ta biyo masa zillewa yakeyi, wayarta ta wawura ta danna number aminiyarta tace “Talatu akwai matsala fah duk inda kike tunanin tsagerancin yaron nan Naseer ya wucce haka wlh an busar masa da zuciya baya ganin kowa da gashi sai yarinyar nan bansan daya zanzo masa da mgnr auran Lateefah ba bama zai taba yarda ba nasani balle kuma babansa" wata muguwar ashar Hajiya Talatu ta saki tace “wlh baki isaba Nafi dolene kiyi amfani da power ki ta uwa ki tursasawa Naseer ya auri yata Lateefah wato bakeson bacin ran danki nikuma tawa yar ta mutu ko? To baku isaba wlh"
Qasa Ummah tayi da muryarta tace “ba haka nake nufi ba Talatu kaina ya kulle bakiga diban albarkar da yaron nan yayimin ba harda cemin wai nima tsohuwa babansa ya aureni garama Nafeesah ita yarinya ce wani kayan takaici duk da dokar da malam ya bani ta kada ya kusanci yarinyar nan nima na gindaya masa dan banzan yaron nan baiji ba saida ya kusanceta yanzu yake fadamin wai asibiti sukaje cikine da ita..."

Salati Talatu tasaka ta fashe da kuka tace “shikenan ta faru ta qare kinyi sake danki ya zama ba naki ba kinajin abinda malam yace laqaninta a jikinta yake indai ya kusanceta to yariga ya gama mallakuwa sai yanda tayi dashi amma dake ke wawuya ce baki kishin danki kika sake har ya kusanceta, Uhmmm! Hmmm!! To nidai koma menene indai akwai malamai da bokaye a duniya ko zanyi yawo babu dan kamfai zan tsayawa yata ta samu cikon burinta wato Naseer kuma saina wulaqanta Nafeesah a duniya tunda ta shiga gonar yata"
Kit ta kashe wayar tabar Ummah da “hello! Hello!! Talatu..." Sauke wayar tayi ta zabura ta miqe tana zagaya parlourn ta koma ta zauna tace “qarya kake Naseer ni na haifeka bakai ka haifeni ba dole nima kayimin biyayya" miqewa tayi ta shiga dakinta ta dauki mayafinta ta fito ta nufi gdansu Nafeesah, tun daga qofar parlourn ta fara kiran sunan Hajiyan Nafeesah tana fadin “Zuwairah kike ko Juwairah to koma me kike bai dameni ba kashedi nazo nayi miki tun dare baiyi miki ba ki koma gurin bokanki kice ya kwance asirin da yayiwa dana wlh ban haifawa guzumar yarki da taqi zaman aure miji ba Naseer yafi qarfin auran bazawara na riga nayi masa mata kuma ki fadawa yarki ta nemawa shegen cikinta uba amna ni dana burarsa batayi qwarin da zaiyiwa mace ciki ba yaushe ma aka haifi Naseer din da har yayi balagar da zaiyiwa wannan tsohuwar yar taki ciki?"

Hajiya ce da take saukowa ta cafe da cewa “Haba Nafi ai duk abin baikai na hakaba da Naseer da Nafeesah duka yayanmu ne kuma dukkansu ikonmu ne ba dole akayiwa danki ya auri Nafeesah ba hasalima ita akayiwa dole duk da itace take da yancin zabar mijin aure kasancewarta bazawara..." Mama ce ta cafke da cewa.
“Kuma da kike wannan babatun waye ya gaya miki baikai ba aini tun ba yau ba nasan danki ya isa burarsa ta cika wandonsa idan kinada ja kije ki duba ai danki ne ya kamata ace kin riga kowa sanin hakan kuma ma da kike cewa an liqawa danki auran bazawara wlh bani na haifi Nafeesah ba Amma tafi qarfin a liqawa namiji ita balle harijin danki ke bandama dabbancin ki ai taimakonki akayi don da ace baa daura masa auranba memakon dan sunnah da zaki goya da shege zaki goya a matsayin jika, shashasha kawai da batasan ciwon kanta ba wlh Nafi ki fita idona idan ita wannan sullutuwar bazata iya qwatarwa yarta yanci ba toni zanyi yaqi dake akan Nafeesah dama danda kike iqirarin nakine shege ka fasa ni dake"

Sosai suka rinqa musayar kalamai ita da Mama itadai Hajiya Juwaira hqr take basu da taga abin yaqi saita kira Baffa a waya ta fada masa shikuma ya kira Abba tunda shi baya gari a fusace Abba ya shigo ya zafga mawa Ummah Nafi mari ya nuna mata hanya yace “kika qara second talatin a gdannan a bakin auranki ki wucce Adamawa" juyawa yayi ya kalli Hajiya Juwaira da Mama yace “kuyi hqr matar nan batada hankali saina nutsar da ita Ina Feesahta" daki Hajiya ta nuna masa tace “tana ciki batada lfy" numfashi ya sauke yace “ku hada mata kayanta yanzu Naseer zaizo ya dauki matarsa su wucce kawai ayi bikin daga baya idan ta haihu"………….

More comments
More typing

*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[4/22, 9:58 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_A B_*

*20*

Numfashi Maryam ta sauke tace “bansan komai akan wannan harkar ba amma zan tambayi limamin masallacin unguwarmu duk abinda yace zakiji amma kiyi hqr don Allah ki kwantar da hankalinki zakiji dadin wannan auren insha Allahu Naseer dan'uwanki ne kuma qaninki da yafi kowa sanin darajarki idan kika kwantar da hankalinki zakiji dadin aurensa kuma zakiyi alfahari da aurensa..." Cike da masifa ta katseta tace “dakata Maryam ba nasiha nidai na kiraki nace kiyimin ba saboda haka ki adana wa'azinki a gaba zaiyi miki amfani" kashe wayar tayi ta koma ta kwanta zuciyarta cike da tunani kala² tanata tufkawa da warwarewa har zuwa wani dogon lkc ta tashi ta sake fitowa parlourn turus taja ta tsaya saboda ganin iyayen akwatinan dake zube a parlourn har guda sha biyu ta zuba musu ido cike da tunanin lefen wa aka kawo?.

Muryar Aunty Amina taji tace “yawwa gatanan ma sai tazo ta gwada idan sunyi mata yawa sai a mayar a canzo tunda baa fita da kayan ba" gabanta ne ya fadi daidai lkcn da Jameelah tazo ta ruqo hannunta tace “matar yaro ga lefenki nan an kawo kizo ki duba ki gani" wani abu taji ya tokare mata maqogwaro ta zare hannunta daga na jameelah ta juya zata shiga kitchen idanunta na zubar da ruwa Jameelah tayi saurin riqota tace “ki duba mana" zame hannuta tayi tace “basai nagani ba sunyi" kitchen din da bata shigaba kenan ta shige dakinta ta fada gadon ta sake fashewa da kuka tana fadin “Allah na gode maka nikam wai da gaske yaronnan ne mijina ni Nafeesah?"
Kukanta taci me isarta sannan ta tashi tayi alwalar azahar tayi sallarta a dakin ta sake kwanciya sosai takejin yunwa amma ta kasa sake sauka saboda ko kayan batason gani, duk da bangarorin zuciyarta suna bata shawarar ta hqr ta rungumi qaddara ta karbeshi a matsayin qaddararta wannan rana taci kuka ta gode Allah.

Duk yanda yan'uwannata sukaso ta fito cikinsu a parlourn taqi ko abinci da Jameelah takai mata yin duniya taci taqici Allah ya sani da zata iyayin jayayya da mahaifanta da tayi akan aurennan musamman da taji hirar dasu Jameelah sukeyi dasu Mama a parlour na diban albarkar da Ummah takeyi akan auren dannata da Nafeesah take ta qarajin tsanarshi musamman da taji yanda wai take cewa Hajiyanta ce ta tsaface danta aka mallakesa kan aurensa da Nafeesan hakan ya qara mata tsanar auran a ranta tare da qudurcewa a ranta duk yanda zatayi saitayi taga auren ya wargatse.
A bangaren ango Naseer kuwa komai ya rikice masa musamman ta bangaren mahaifiyarsa da take kullum cikin yi masa bala'i da jawa auran nasa mugayen alkaba'i kala² tana dorawa auren nasa inda shikuma ya qara qaimi wajen ganin ya samo kan iyayen nasu maza sun bashi matarsa hakan kuwa akayi a baya wata biyu akasa zaayi bikin amma saboda baqin nacinsa saida Baffah yace ya rage sati biyar ya dawo dashi sati uku, murna gurinsa baa cewa komai.

Hidima akeyi sosai a gdan nasu duk wani abuda Nafeesah take buqata Naseer ya bata Maryam da Aunty Amina sune suka zama jakadu tsakaninsu sai Jameelah da komai ita take tsarawa kasancewar itadai Nafeesah duk shirin da akeyi taqi saka baki a ko daya ko kasuwa da suka matsa sai taje sun zabo ashobi dinsu su hudu cewa tayi ita bai Isa ta tambayeshi zata fita ba gashi shikuma Baffah cewa yayi komai takeso ta tambayi mijinta Aunty Amina ce ta kira Naseer ta tambayeshi zasuje kasuwa da Nafeesah aikuwa yace “dawa zaku Aunty Amina aa wlh ban yarda ba koba yanzu ba ban aminta matata taje kasuwa ba kuje kawai zan turo muku da kudin da zaku siyi komai ma" yana fadin haka ya kashe wayar suka kalli juna Jameelah tace “tabdi lallai yaronnan yayi nisa wato har yasan kishin matarsa" tabe baki tayi ta miqe ta shiga bathroom tayi wanka ta dawo lkcn sun fice daga gdan.

Sai magrib suka dawo suka zube kayan a dakin nata suka fara dubawa kayan sunyi kyau sosai suna tsaka da dubawa Naseer yayi sallama ya shigo dakin idonsa ya fada kan matar tasa da take zaune a gadon tanata danna wayarta Aunty Amina ce tace “meya kawoka dakinnan rasa kunya?" Murmushi yayi ya shafa kansa ya taka a hankali ya zauna a gefen gadon lkcn jikin Feesah yasha gyara na dole da Mama ta dage akeyi matashi daqyar, hannunsa ya dora saman sangalalin qafarta wani taushi da danshi yaji fatarta tanayi ga wani qamshi fitinanne da yake tashi a jikinta ya hadiyi wani yawu ya sanya hannunsa ya dago fuskarta yayi mata kasalanlen murmushin sa yace “kin hanani ganinki wifey tsayin sati biyu wato ke babu ruwanki da halin dazan shiga saboda rashinki ko?"

Zamewa tayi zata miqe ya riqota yace “karki takurawa kanki nima sauri nakeyi dama nazo na kawo miki kayan fitar bikinki jibi zaayi gobe zaayi kamu jibi juma'a dinner ranar asabar bayan an kaiki zamuyi walima da dare a gdanmu da abokaina Jafar ne ya shirya mana ita hannunsa yasa a aljihunsa ya zaro raffer na dubu daya guda biyu ya ajiye mata yace “saboda ko zaki buqaci wani abu kiyi hqr don Allah ki daina fushi dani Mummy na ni nakine har abada ki taimakeni na samu sauqi ta bangarenki ki duba kiga yanda na rame saboda damuwa My millon pls..."
Ya fada yana matsawa jikinta ya shammaceta ya ruqo weast dinta ya matsa sosai jikinta numfashinsa na dukan fuskarta yana sauke ajiyar zuciya, dora bakinsa yayi a saman nata ta janye da sauri ta zuba idanunta akan fuskarta idonta ya fada cikin nasa, kamar yanda yayi mata kwarjini haka shima yayi mata ya lumshe idonsa ya zame a hankali ya kwantar da ita ya danneta yana wawurar bakinta ya hadesu guri daya ya tura hannunsa cikin gashinta yana yamutsawa zuciyarta taji tana tashi ta tureshi da sauri ta miqe ya riqota da sauri muryarsa na rawa ya miqe ta sake janyewa ya riqo qugunta ta zame ta zube a qasa ta fara kakarin amai nandanan ya saketa ya tsugunna a gabanta ta fara kelaya aman tana riqe qirjinta daqyar da samu aman ya tsaya ya matse hawayen tausayinta ya matsa ya dagata cak ta kwantar da kanta a qirjinsa tana sauke numfashi na wahala bathroom suka shiga ya bata ruwa ta wanke bakinta da fuskarta ya fita ya gyara wajen ita kuma tayi wanka tana daura towel a qirjinta ya shigo ya sake dagata ya fita da ita ya kwantar da ita ya fita.

Bargo taja ta qudundune jikinta saboda wani mugun zazzabi daya rufeta ga sanyi da takeji har yanzu zuciyarta tashi takeyi bata jima ba bacci ya dauketa, dawowa yayi hannunsa dauke da ledoji ya ajiye ya koma saman gadon ya dagota “subhanallahi" ya fada da sauri tare da dagota qwanqwasa qofar akayi yabada izinin shigowa Hajiya ce ta shigo yanda ta samesu sai taji kamar ta juya saboda kunya amma kafin ta fita yace “wai dama Hajiya My millon batada lfy baku fadamin ba jibi yanda duk tayi laushi sai amai take sheqawa amma kunje asibiti kuwa"
Kada kai tayi tace “aa saidai idan yau abin ya Sameta amma koda rana ma qlau take" gumi ya sharce yace “gsky ta jima tanajin jiki zazzabi ne sosai a jikinta" juyawa Hajiya tayi ta turo musu mama hankalinta ya tashi da ganin yanda taketa rawar sanyi ya dagata cak jikinsa na rawa suka fita yasata a mota suka nufi asibiti.
Suna zuwa akasa mata ruwa shigar ciki ke gareta ga kuma damuwa da take damun zuciyarta.

More comments
More typing

[4/22, 9:58 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_A B_*

*21*

Kallon juna sukashi shida Mama yayi wani ihu ya rungumeta yace “kingani ko kinga rabo ko Mama ciki fah Mama cikina ne a jikin My millon Allah na gde maka da qananun shekaruna ka azurtani da mata gashi harda ciki" sakin Mama yayi da tayi mutuwar tsaye saboda tsananin mamaki tanabinsa da kallon mamakin yaron “shi wannan dan abun shine har yayiwa mace ciki?"
Ta tambayi zuciyarta cikin mamaki wai Nafeesah take dauke da cikin Naseer abunda ta kasa samun da sauran mazan data aura dama ashe rabon na Naseer dinne.

Shiga yayi dakin ya tarar da ita tana bacci ya zuba mata ido yana kallonta sai yanzun ya gano hasken data qara sosai ta rame kuma murmushi yayi yace “zakiyi qiba kwananan zanyi miki kiwon da baa tabayi miki ba" qarasawa yayi gabanta ya sunkuya ya daga rigarta yayi kissing cikinta yana jin wani farin ciki a ransa, turo qofar Mama tayi yayi saurin janyewa ya tsaya sosai kallonsa Mama tayi tace “amma Naseer kayi shiru da bakinka kada ka fadi a cikin gda tunda kun kusa tarewa kasan abin mgn ba kadan gareshi ba" kallon Mama yayi yace “au Mama yanzu saboda nayiwa Mata ciki sai ayi surutu?" Ji Mama tayi kamar qasa ta tsage ta shige amma dole tayi masa bayani yanda zai gane.

Bayani tayi masa sosai har saida taga ya gamsu sannan ta qyaleshi ya fita ya siyo mata magunguna ya dawo kafinnan Feesah ta tashi tana zaune ya matsa da sauri ya riqo hannunta ta janye yayi murmushi yace “kada dana yaga kina gudun babansa fa akwai matsala kinsani ko" shareshi tayi ya zauna kusa da ita ya dauko fruit ya fara bare mata ayaba yana bata da farko qinci tayi saida taga ya hade rai yana neman fashewa sannan ta karba yana bata yana murmushi ya dauko Apple ya bata taci kadan ta kawar da kanta yace “kada ki horamin baby na da yunwa don Allah nafison ki haifamin qaton da wanda da anganshi ansan yaron nan yana qoqari kuma yana kaiwa har maqogoro"
Harararsa tayi yayi dariya yace “Allah cikine dake sati biyu dayan kwanaki kai likita kwai jarababbe wai har ya gano abinda akayisa a sirr..." Juyowa yayi ga mamakinsa kuka takeyi tana girgiza kai tana fadin innanillahi wa innah ilaihirraji'un ciki kuma ciki Naseer wanne irin ciki kuma ana zaune qlau" kallonta yakeyi baki a sake yace “ciki na haihuwa kuma na sunnah" gabanta ya sake faduwa tace “aa Naseer kada muyi haka dakai wlh banaso Allah ya kiyaye kaima nawa kake rainonka fa aka bani sannan kacemin wani ciki aa nikam banaso wlh tun muna mutunta juna ka canza zancenka bazan iya haihuwa da yaro kamarka b..."

Rufe mata baki yayi yace “kada kuma ki shegantamin ciki wlh wannan kadai idan kinada hankali ya isheki ishara ki gane cewa ba yawan shekaru ne girma ba kinga cikinnan na jikinki Nafeesah wlh ko ciwon kai yayi kece saboda haka ki kiyayeshi ki tsaremin shi sonsa nakeyi fiye da yanda nakeson kaina"
Ficewa yayi daga dakin ya nufi motarsa ya zuba kayan nasu a ciki Mama ta kuma diban wasu ta fita dasu ya dawo ya matsa ya kamota ta miqe tare da tureshi ta nufi hanyar fita yabita a baya yana mata fadanci da bambadanci takaici ya cikata sosai, ta rasa irin Naseer da baya da zuciya akan duk abinda ya shafeta baya ta bude ta shiga yana zuwa ya tsaya yace “gsky baki isaba fitowa zakiyi aini ba drivenki bane" kwanciya tayi ma a bayan dole ya qyaleta Mama ta shiga gaban sunajin Jan zuciyarta alamar kuka takeyi shareta sukayi har sukaje gda tun kafin ya gama daidaita parking dinsa ta bude ta fice ta shiga gdan, binta yayi da sauri yana Kiran sunanta har yana tuntube amma tamaqi sauraronsa dakinta ta shige ta datse da key bugun duniya taqi bude masa.

Dole ya haqura ya qyaleta ya juya ya fita nufi gdan yana shiga a parlourn ya tarar da Ummansa kasancewar yar tsama sukeyi jam'u yayi musu sannu zai wucce ta daga murya tace “Kai nake jira Naseer" sake tsare gda yayi yace “to lfy?" Yanda yayi mgnr yayi mugun bata mamaki tace “zan samu arziqin ka zauna muyi mgn ko kuwa a tsaye zaka tsayamin akaina kamar ubana?" Jan qafarsa yayi kamar bazai takaba ya zauna a hannun kujerar ya fito da wayarsa yana dannawa yace “inajinki"
Takaici ne ya cika Ummah ta yarda har zuciyarta an gama mata dada an shanye kurwarsa dubi yanda yake mata mgn a gadarance kanar wani ubanta dan da abaya duk tsagerancinsa yana daga mata qafa amma Wai yanzu shine yakeyi mata abu isa² dole ta dauki mataki akan Hayatu da zuri'arsa bazasu rabani da dana ba, dubanta yayi yace “inason zan shiga ciki idan bakida abin fada nasan dai bai wucce kice Ina naje ba to kafinma ki tambaya bari na fada miki matata ce batada lfy mukaje asibiti ashe ma qaruwa muka samu cikine da ita kin kusa daukan jika"

Wata zabura

Please Login or Register in order to submit comment