Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suna koya Ummah take ta haifeka biyayyarka dole ce a gurinta tare da kare haqqinta da martabarta am sorry to say Naseer wlh ka gyara tsakaninka da mahaifiyarka batada tamkarka duk duniya kamar yanda kaima bakada tamkarta"




Shigewa tayi daki ta kwanta saman gado tana tunanin abinda yayi zafi har Abba yakai ga sakin Ummah itadai ko kadan sakin baiyu mata dadiba, bata jima da shigowa ba ya shigo tana kwance ya kwanto a jikinta yace "baby na am hungry" harararsa tayi tace "ita hungry din ta kash..." Rufe mata baki yayi yana dariya yace "idan na mutu kema mutuwa zakiyi saboda ruhunmu a manne yake da juna" yana fadin haka ya rufe mata baki da nasa ya fara aika mata da sakwanni zuwa yanzu ta saba da jarabarsa shiyasa batayi masa musu ta biye masa suka motsa juna suka jiyar da junansu dadi ya dagata ta koma tana ajiyar zuciya ya lakace mata kunci yace.
"Wannan babyn nawa ragone Allah dana fara warming dinsa sai ya fara haki gsky bazan lamunta ba garama yayi hqr da ubansa a yanda yake" yana mgnr yana qara shigewa jikinta ta tureshi tace “aa nidai Allah na gaji amai ne ma yake tasomin" tana fadin haka ta diro a gado ta shige bathroom tayi wanka ta barshi kwance shidai Allah ya sani be qoshi ba dalilin da yasa ya kwanta kenan yana jiran ta gama ta fito saiya qara cinta hankalinsa zai kwanta.




Tana fitowa kuwa ya fincikota ta fado jikinsa ya mirginar da ita baiyi wata wataba ya buda qafarta ya kafa bakinsa a qasanta ya fara zuqarta ta riqe kansa tana jijjigashi tana cije lebe tace “ni bansan irin jarabarka ba..." Bai bari ta rufe bakinta ba ya nutsa harshensa cikin ya fara karkadawa batada yanda zatayi dole ta sake masa jiki sukaci junansu iya ci ranar har styles din da batasan dashiba yayi mata sosai taji jiki a wannan daren sukayi wanka suka dawo suka kwanta bacci me dadi ya daukesu.
Washegari shine yayi mata komai bayan ya gama ya tasheta tayi brush suka karya ta sakw kwanciya har yanzu wani mugun bacci takeji shikuma ya fita ya tafi gdansu dayake asabar ce sukayi mgn da Abba da Baffa akan tafiyarsu shidai Abba yaso ya qyale Nafeesah a gda ta haihu a gabansu shikuma baffa ya dage akan gara ya tafi da matarsa hankalinsa zaifi kwanciya.




Ranar litinin jirginsu ya daga zuwa Rasha saukar yamma sukayi a masaukinsu dake kusa da makarantar da Naseer zaiyi masters dinsa saida sukayi wanka sukaci abinci suka kwanta domin hutawa, bai fita ba sai washegari yaje yayi duk abinda zaiyi sannan ya dawo gda sukaci gaba da soyayyarsu.
Nidai soyayyar Nafeesah da Naseer tana burgeni komansu tare sukeyi babu inda daya zaisa qafa daya baisa ba saidai idan makaranta ya tafi ita kuma ta yini tana bacci idan ya dawo kuma suyi wanka su fita zaga gari, cikinta sai girmansa yakeyi saboda tattali da kulawa babu wanda baa nunawa cikin nan duk wani abu da ake siye na haihuwa sun gama tanada tun cikin nada wata bakwai, yanzu babu abinda yake ciwa Nafeesah tuwo a qwarya kamar nacin jarabar Naseer kullum abin nasa kamar turi qara gaba yakeyi yanzu data ganshi gabanta har faduwa yakeyi kasancewar salihin cikine da ita bayason takura ko kadan wannan dalilin yasa suka fara samun sabani dashi saboda ko yayi qoqarin daina takura mata baya iya dainawa, watan cikinta takwas semester ta qare takuwa uzzura masa su tafi gida batason haihuwa inda batada kowa to da farko yaso yaqi yarda amma daga baya da yaga yanda take fada da ciwon mara yasa shima hankalin nasa yayo gda aikuwa babu bata lkc suka dira a Abuja lkcn da suka iso ma dare yayi sosai dole sai a hotel suka kwana washegari akazo aka daukesu zuwa gdansu.




Lkcn da suka dawo suka tarar da Ummah ta dawo abin mamaki har gda tazo musu sannu da zuwa tanata yiwa Nafeesah da take zama daqyar tashi da dabara sannu lkc zuwa lkc tana share hawaye tana ayyanawa a ranta badon ubangiji yasota da arziqi ba ya ganar da ita gsky ba da yanzu ta raba danta da farin cikinsa saboda son zuciyarta da tsabar haukanta nason farin cikin wani fiye da farin cikin farin cikinta yanzu da yanzu dan shegen da Lateefah ta haifa tanaji tana gani kuma ta sani an liqawa danta da yanzu ta jawa danta jarfa ya kwashi cutar HIV ya gogawa matarsa Nafeesah da bataji ba bata gani ba towai itada meyesa ma takeqin Nafeesah ne?
Babban abinda yake sata kuka shine yanda Hajiya Talatu da shedan da sharrin zuciya suka rudeta har tabawa boka tsito kanta yayi lalata da ita da aurenta sosai idan ta tuna haka kuka takeyi tana tubarwa Allah tana nadamar abubuwan data aikata a rayuwarta.........





More comment
More typing





*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[4/25, 11:00 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: Visit to Like my Page-https://www.facebook.com/100753531623351?referrer=whatsapp



_*A B*_




*37*


_END_ _END_ _END_



Satinsu hudu da dawowa da rana bayan Naseer ya fita tana kwance a parlour tana sauraron qira'ar shaikh Abdurrahman Sudais tanashan tea saboda har zuwa yanzu shi daya take iyasha, mararta taji ta riqe tare da wani yamutsa mata tayi saurin dafe cikinta tare da dirowa daga kujerar tana mai qwallawa me aikinta kira, yarinyar ta nufota da sauri tace “subhanallahi aunty meye yake damunki kodai aihuwar ce" cije lebanta tayi ta saki kuka tace “wayyohh Hajiya ta zan mutu wlh zan mutu ki kiramin baby…" tana mgnr tana wani irin nishi da gumi na fitar hayyaci da gudu yarinyar ta juya ta shiga dakinta domin dauko wayar daidai lkcn Ummah ta bude qofar ta shigo tare da sallama.
Ai bata iya ida sallamar ba ta matsa gabanta da sauri ta riqota tace “wayyoh ya salam! Nafeesah naquda kikeyi amma baku tafi asibiti ba ina mijinnaki" cikin azaba da fitar hayyaci tace "bab...bayanan ya fita wayyohh Allah Ummah zan mutu ki taimakeni zan yage ahhhhh! ummmm!!.




Tanayin hakan tana salati tana cije lebe tana keta uban gumi, Ummah cire hijjab dinta tayi ta matsa ta zauna zaman dirshan ta kamo Nafeesah jikinta ta matseta tanata zuba mata sannu daidai lkcn kan dan ya danno kafin wani lkc kuma gabadaya ya fito subul suka sauke ajiyar a tare Ummah ta miqe ta shiga dakin Nafeesah cikin saa ta samu sabon rezer ta dauko ta dawo daidai lkcn da mabiyiyar ta fado ta yankewa jaririn cibiya ta daukeshi ta sashi a towel sannan ta kwantar dashi kan kujera ta juya gurin Nafeesah itama ta taimaka mata ta tashi daga gurin suka gyara gurin ita da hindatu suna tsaka da gyaran wajen Naseer ya shigo gdan kukan jaririn ne ya fara yi masa oyoyo ya shiga da sauri ya fara rarraba idanu can ya hango Ummah dauke da yaron a hannunta ya matsa da sauri ta miqa masa tana murmushi tace “na rigaka ganin ango na bai tashi zuwa ba saida ya hanani sakat na kasa aikata komai har saida na taso na taho gurinsa ashe fitowa zaiyi"
Sumarsa ya shafa da daya hannunsa yace “da gaske my millon kece kika haihu kece kika bani wannan kyakkyawan yaron wayyoh Allah na gde maka meyesa kinsan zaki haihu baki fadamin ba na zauna a gda kuma baki kirani ba" itadai batace komai ba sai murmushi da tayi masa ta miqawa Ummah hannu ta dagata suka nufi ciki ta hada mata ruwan dumi ta sats shiga ciki azabar zafin ruwan takeji amma haka ta rinqa daurewa dubanta Ummah tayi tace “kinajin zafin ruwan sosai fiye da misali?"



Daga mata kai tayi tana cije lebe tana hawaye tayi murmushi tace “kin qaru to sai anyi miki dinki gama muje asibiti ko kuma bari ns kira yar 'uwarki Jameelah sai tayi miki a gda" haka Ummah ta rinqa bawa surukarta kulawa saida ta gyara me jego da kyakkyawan danta me kama da ubansa sannan gdan ya fara dinkewa da mutane saboda har professor Naseer ya gama fesawa duniya anyi masa haihuwa.
Aikuwa tuni dangi suka cika gdan Hajiya mahaifiyar Nafeesah ita kadaice babu a gdan amma kowa yazo anata carafke dan gata haihuwar dangi wannan ya saki wannan ya cafe sai musu ake tafkawa wasu suce yaron da uwarsa yake kama wasu suce da ubansa yake kama.




Ita kuwa Nafeesah suna daki itada Jameelah tanayi mata dinki azaba ta isheta bayan an gama Jameelah ta dubeta tace ba dinki nake tsoro ba ranar da mijinki zai dawo gareki wlh ji zakiyi kamar yana goga miki dutse a gurin harsai kin saba a hankali zaki daina ji" shiru tayi tana ayyana abubuwa da yawa da yawa a zuciyarta itadai babu halin fita don haka kwanciya tayi anan.
Saida su mama suka gama carafke da jikansu sannan suka kawoshi domin ta bashi nono, daqyar take bashi tana rintse ido har wani hawaye take na tabara tana tunawa wai yau itace dauke da dan Naseer wanda ta haifa masa a cikinta ajiyar zuciya take saukewa tana fadin Allah kenan dama haka ya shirya min qanina shine mijina uban yayana.



Ranar suna yaro yaci sunan kakansu Ja'afar yaro dan gata ubansa kamar ya hadiyeshi da danginsa haka sukayita hotuna aka rinqa rabon kayan suna junior dan junior, tun daren sunan aka fara rigima dashi kan cewa zaa tafi da Nafeesah gda sai tayi arba'in aikuwa ya tubure yace shifa babu inda zaa kai masa matarsa da dansa har fadi yake wannan ai muguntace da zalumci matarka ta haihu baza a barku ku raini danku ba zaa wani dauketa salon dan ya taso yace besanka ba kamar bakai kasha wahala kayi abinka ba.
Wadannan kalaman sukasa dole Baffa yace abarshi da matarsa sai mama ce ta zauna a gurin Nafeesah tana kula da ita Ummah ma kullum sai tazo taga jikanta da farko Naseer yaqi sakin jiki da ita tasha zuwa ta tarar dashi ya goya junior yanata zaga harabar gdan dashi yana ganinta sai yayi fuska ya shige daki da dansa saboda gani yake kamar wani mugun nufinne da ita akan dan nasa.




Sosai Nafeesah tayi aiki wajen daidaita tsakanin mijin nata da mahaifiyarsa to shima saboda hankali ya shigeshi ya fara gane cewa matsayin uwa daban dana kowa musamman da aka haifa masa Ja'afar junior yaro qarami dan kwana talatin amma idan baiga dama ba bazai yarda da kowa ba sai mamansa.
Kwanaki sukayita tafiya har Nafeesah tayi arba'in daqyar ya barta suka zagaya dangi sukayi musu ban gajiyar suna sune har Maybalwa dangin Ummah masu kirki kamar su lashe Nafeesah da danta duk da saboda Abba sukeyi badon Ummah ba saboda ita Ummah tunda Allah ya taimaketa ta tsallako ta taho Abuja rabonta da zuwa Adamawa har sun manta saida Abba ya yanka mata jan kati sannan ta koma musu da tarin nadama nan nefa suka hau kanta suka rinqa yimata cari tana kuka to dalilin da yasa ta nutsu kenan ta yarda komai nufine na Allah kuma matar mutum kabarinsa shikuwa baban Ummah da yaji irin abubuwan da tayi Allah wadarai ya rinqayi da halinta yace itadai ba tarbiyyarsa bace wannan saboda haka taje tayi duk abinda take ganin daidaine duniya ce.



Kwanansu uku a Maybalwa suka juyo suka dawo kano suka sauka a Rano nan ma suka kwana biyu sannan suka dawo Abuja kwanansu biyu a Abuja suka daga zuwa Rasha, zuwa yanzu komai ya daidaita tsakanin Ummah da Nafeesah wani irinso takeyiwa Nafeesah wanda batasan sanda ta fara yimata shi ba koda suka koma Rasha shekararsu watansu biyar ya gama duk abinda ya kaishi Naseer akwai brain hakanne yasa ya fito da first class.
Aikuwa suka riqeshi suka bashi aiki hakance tasa shima ya nemawa Nafeesah admission ta fara masters dinta itama a kuma lkcn ne ta sake samun ciki murna a gurin Ummah da aka fada mata kamar ta rufe idonta taganta a Rasha bayan ta kashe wayar tayi kuka tana qara tubarwa Allah yanzu datuni tayiwa kanta tayiwa danta da matarsa asarar da bazata taba iya gyarawa ba koda yake bata isa ta hana Allah ikonsa ba qila da tuni ita ta dade a qiyama.



*Wai ina lbrn Anwar ne?*


Tun bayan tafiyar Nafeesah da Naseer Rasha ta farko komai ya rikice masa saboda tashi tsayen da iyayensu sukayi da addu'a da yimata ruqiyya wani malamin ruqiyyah suka samu a kano wanda duk inda mutum yake a duniya zaiyi masa kuma duk taurin kan aljani sai yabar jikinsa.
Shine ya zamo silar rabuwar Nafeesah da Anwar haihata haihata sannan ya sanar dasu Abba Anwar shine ya dasa qiyayyar Nafeesah a zuciyar Ummah tun tana qarama sannan anwar shine yakeyiwa Nafeesah shigar mutane makusantanta yana zuwa yana lalata da ita harma ya kirata hotel taje duk da zuciyarta bataso ya tabbatar musu badon Naseer ta auraba da a qudurin aljanin duk wani miji da Nafeesah zata aura kasheshi zaikeyi to daidai Naseer din shima hatsabibine shiyasa har suke zaune da dadi babu dadi.



Lkcn da cikinta ya shiga watan haihuwa sukayi waya da Ummah take fada mata bayan sun gama ta kira Naseer tace masa ya kamata Nafeesah ta dawo gda ta haihu babu kunya yace mata aa bazata dawo ba zasu kula da kansu bata jaba saboda tayi alqawarin ta daina jada mgnrsa tunda shidai haka Allah ya halicceshi kafaffe, itace ta nemi alfarmar Abba yabarta ta tafi Rashan ba qaramin dadi Nafeesah tajiba shikuwa goga cewa yayi aida tay zamanta ma murmushi kawai sukayi.
Kwanan Ummah biyar da zuwa Nafeesah ta fara naquda wannan karon saida suka dangana da asibiti sannan ta haihu ta haifi yarta mace anan akayi suna yarinyar taci sunan kishiyar babar Nafeesah wato Zainab murna gurin mama baa cewa komai, saida Nafeesah tayi arba'in sannan Ummah ta koma sukuma ma'auratan suka dora daga inda suka tsaya Haseem dinsu yanada shekara uku Haseena tanada shekara daya, rayuwarsu masha Allah sai gdyr Allah likkafa taci gaba yayansu sun saje da yaran Rashawa suna rayuwarsu cikin farin ciki so da kula da tattalin juna a birnin Istanbul Alh Naseer anzama babban mutum yanada shekara 40 Haseem yanada 18 dansa na fari ya zama abokinsa ita kuwa Nafeesah beni bakya tsufa idan ka kalleta zaka dauka Naseer yayi qanwa ta uku da ita.




_Tammat bi hamdullah_




_Nan na kawo qarshen wannan labari da fatan saqon da nakeson isarwa ya isa ga masu karatu ina jiran shawarar ku sharhi ko qarin bayani akan Number ta da kuka saba samuna_



09013718241: WhattsAp only
Kota Gmail fauzahtasiu@gmail.com




*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*

Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment