Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sauri ta kauda kanta jikinta ya dauki rawa.
Ya tab'e baki yace"Oya maza tashi kije kiyi wanka ki kwanta dare yayi." Yana rufe baki ta mik'e tace"Uncle sai da safe Ummee Aunty Hauwa umma Saratu kawu na barku lafiya." Ta nufi bedroom tana tafiya cikin nutsuwarta Adamcy ya kalleta ya girgiza kai, ya kalli Ummee yace"wlh Ummee yarinyar nan akwai kinibibi sai surutun tsiya, wai fa nan tana cikin damuwa ne idan ta warware sai an nemi makulli." Ummee tace "Ma'azzara wayo gareta ga hankali Masha Allah dan Allah kubar min ita zan kula muku da ita amana" Adamcy ya tab'e baki yace"wlh Hussaina bazata yarda ba, bayan haka nayi alkawalin ni zan riketa duk runtsi." Hashim yace"Allah ya taya ku riko." Ummee tace"Ameen" Hauwa'u tace"Yayana kamani naje na kwanta dare yayi" Adamcy ya kamata ta tashi yana rik'e da hannunta suka nufi bedroom.

Suna shiga yaga Ma'azzara kwance tana rusar kuka Hauwa'u tace "Subahanallahi me ya sameki?" Adamcy ya zaunar da Hauwa'u saman katifa ya iso gun Ma'azzara ya sunkuya gabanta ya sanya hannayensa duka biyu ya kamata ya zaunar da ita yace"Me aka miki?" Batayi magana ba sai shashekar kuka take"Yay k'asa da murya ya rik'e hannunta gam a nashi yace"me ma sunaki wai nace me aka miki? Oya fadamin kinji yar amana." Ma'azzara ta rage kukan ta kara rik'e hannunsa tayi k'asa da kanta tace"Uncle na tuna Momana ne da babana da Agaishina na" ta karasa Magana tana sakin sabon kuka abin tausayi .

Adamcy yace" Oh my God To kiyi shiru ba gamu ba nida Anty ki da Ummee zamu kula dake, maza to shiru bari kukan." Ya fad'a yana kwantar da kanta a kafadarta shi yana shafa lallausan gashin kanta da ya zubo ya baje saman fuskarta.
Shiru tayi ta lafe jikinsa tana sauke ajiyar zuciya tanajin dadin kamshin jikinsa sai taga kamar yadda ya saba mata a mafarki ne, nan da nan taji wani irin sanyina ratsa zuciyarta bacci ya zo mata a kai tsaye, ta damk'e hannunsa tana murza zoben hannunsa.
Hauwa'u ta share kwalla fuskarta tace"Yayana Allah ya baka ikon rik'e amana baiwar Allah." Adamcy jin Ma'azzara tayi shiru yasa ya d'agota yace"Maza kwanta ki huta daga yau na sake ganin kinyi kukan rashin iyaye..." Idanu ya zaro ganin bacci take yace" Ya salam Hauwa tayi bacci." Ya fadi ya daukarta cak ya kwantar da ita saman gadon kusan Adiya ya tattara mata gashinta ya daure mata ya tofa masu Addu'a ya d'ago yana dariya yace" My Jiddah wannan yarinya anyi wawuya bacci kai tsaye." Hauwa'u tace"Yayana maraicine tana kuka ne sai kuma Allah ya kawo mata mai lallashinta , uba kuma uwa gareta dole tayi bacci dan ji take kamar jikin mahaifiyarta take." Adamcy ya tab'e baki yace"Ok tashi maza kiyi wanka ki kwanta." Jiddah ta mik'e tace "Allah ya bamu Alheri Bature" ta fadi tana shigewa bathroom.
Adamcy ya harareta ya zuba hannunsa cikin aljihu ya nufi parlo ya janyo masu kofar.

Hussaina na rungumeta da Ummee sai su biyu kadai kowa ya kama gun baccin sa, tana ta dariyar tusar Salamatu dan abin yaki wucewa a wajanta, Adamcy ya fito yay tsaye yana kallonta yaji wai irin nishadi yadda yaga Hussainar sa a farin ciki.
Ummee tace" To Abban Ma'azzara an fito?" Adamcy ya yamutsa fuska yace"ummee kuka fa muka iske tanayi ta tuno da iyanyata da Agaishina ina lallashinta na kwantar da kanta a kafadata kawai sai bacci." Hussaina ta tsayar da dariyar tace"Allah sarki baiwar Allah" Ummee tace "Allah ya tayaka riko." Adamcy yace" Ummee sai da safe wlh bacci nake ji Hussaina tashi muje." Hussaina tama Ummee kiss ta mik'e ta dauki cup din coffee din suka fito Ummee ma ta mik'e ta shige ciki.

Suna zuwa Adamcy ya cire jallabiyarsa ya zauna da kayan baccin sa yana shan coffee. Hussaina ta shiga bathroom tayi wanka tayi shirin bacci cikin rigar bacci doguwa ce har k'asa amma bata maraba da sange komai nata a waje, kana ganin pant dinta da bra dinta sai zuba kamshi take ta saki gashin kanta.

Adamcy yana zaune gefen gado yana shan coffee ya kalleta yace"wow matar Adamcy Oya mon bebeta zo na rungumeki." Ya fadi yana ajiye cup din coffee saman dan table din gefen gado.
Hussaina tayi fari da idanu tana takowa a hankali ta isa da sassarfa gareshi yay maza ya ware mata hannunsa ta shige jikinsa ya dauketa cak ya dora saman cunyarsa ya kura mata idanu yana jin sonta fiye da komai a duniya idan ya cire Ummee.
Hussaina itama shi take kallo tana lumshe idanu ta zagaye hannuwanta bayansa tace"my Adamcy ina sonka ina kaunar ka matuka yayana." Adamcy ya kashe mata ido d'aya ya kara rungumeta gam jikinsa ya kai bakinsa kunneta cikin kasalaliyar murya mai kashe mata jiki, yace"mon bebeta nima ina sonki bana jin zan iya son kowa wace mace bayan Hussainar Adamacy je t'aime Bcp mn bebeta i love u more." Ya fadi cikin wani irin cool voice yana kissing din kunnenta, wanda ya saka Hussaina cikin wani mugun shaukin sa ta wani narke ta shagwab'e ta kara shiga jikinsa tana sauke ajiyar zuciya daki-daki, cikin sanyin murya tace"mon trésor bacci zanyi." Adamcy ya saki murmushi yace"Marowaciya Oya kiss me." Ya fadi yana turo mata lips d'insa.
Hussaina ta tallabo kan Adamcy ta dora bakinta a nashi ta fara lasar lips dinsa a hankali ta tura hannunta sumar kanshi tana shafawa ta fara tsotsa labbansa cikin nutsuwa suna kallon juna.
Adamcy ya tura bakinsa cikin nata ya lalubo harshenta ya fara tsotsa cikin nutsuwa, ya warware igiyar rigarta breast dinta suka baiyana ya dora hannunsa ya shafa a tare suka sauke ajiyar zuciya, Adamcy ya fara murza mata nipples dinta still suna shan bakin juna suna musayar yawu dan har karan yawun kakeji.

Hussaina ta fara sakin layi ta zare bakinta a na Adamcy tace"mon trésor pls kasha min breast dina k'aik'ayi suke min." Kamar jira yake ya kwantar da ita ya cire mata komai nata ya dora bakinsa saman breast dinta ya fara tsotsa yana murza d'ayan ya fara rikitata da salonsa, ta saki wani marayan ihun dadi tana cewa"Pls mon coeur ka.... Asuba ta gari asha bidiri lafiya...

*************** ******** ***************

Bayan kwana goma zuwa wannan lokacin Ma'azzara har ta saba da rashin Agaishina tayi kukan har ta gaji, su Ummee da Hussaina harma uban gaiyar yana kokarin bata kulawa amatayin yar amana Hussaina bata son abinda zai tab'ata.
Su Salamatu kuwa bak'in hali ba'a fasa ba amma sunbar Ma'azzara tun ranar da yan sanda suka tisa keyarsu a mota, Adamcy yaba megari kudin tinkiyar Salamatu yako aika tazo ya bata ya Ja mata kunne ba ita ba Ma'azzara tace anwuce wajan dan haka ta sayo tinkiya da kudin ta d'aure sauran wancan kudin take ciye ciyen da ta saba tusa kuwa sai Addu'a dan komi ci take, ita da Haliru uwaka ubanka sukayi yace sai an raba kudin taki bashi ko sisi a ciki, yako ce sai ya ba uwar garke guba taci ta mutu, sai da tayi karansa gidan megari ya masu tsakani ance da zaran tinkiya ta mutu to Haliru ya kasheta sai ya biya linkin kudin to da haka rigima ta mutu, amma yanada niyar billowa ta bayan gida.

Bayan anyi sadakar sati su Adamcy sukayi shirin tafiya Agadez Ummee tace sai ta kara jimawa garin bai isheta ba, su suka taho harda Hauwa'u mijinta sai kira yake.
Kwanan su Adamcy uku a Agadez yasa akama Ma'azzara takardun haihuwa sabbi dan sunje can gidan kakarta Agaishina amma babu ya dai amso takardun makarantar ta da komai nata a school dinsu.

Yau ta kama Alhamis kuma yau zasu tafi Naimey karfe shida jirginsu zai tashi sun gama shirya komai na tafiya.

Misalin karfe biyar daidai Adamcy ya shigo parlon da sallama Ma'azzara na zaune ita kadai riga da siket ne a jikinta irin yan saudiya Hussaina tayi mata kwalliya tsaf ta gyara mata gashinta sai sheki yake bak'i sudik andaureshi da ribbon.

Sam bataji shigowarsa ba saboda film din da ake ya dauki hankalinta sosai a tashar canal+ Elles, dan tana son taga ana soyayya.
Adamcy ya kalleta yace "Ke amana baki amsa sallama? Ban son raini fa." Sam bata jishi ba haushi yasa ya nufi Tv din ya kashe yana cewa Hussaina ban hana kina barinta tana kallon irin wannan séries dinba?" Sai lokacin Ma'azzara ta dawo nutsuwarta, ta kalli Adamcy ta mik'e tana tunzuro baki gaba ta saki kuka tana kiran "AUNTY zo kiga Abinda Daddy uncle yamin" Adamcy zaro idanu ya buga mata tsawa yace"Ke zo nan." Ma'azzara ba shiri ta hadiye kukanta jikinta yana rawa tazo gaban Adamcy ta zube gwiwarta a k'asa ta sadda kanta.

Yace"Waye kika raina tun tafiya batayi nisa ba ni sa'anki ne?" Da sauri ta girgiza kai. Yace "Ok raina nine kikayi?".... Hussaina ce ta fito cikin shiri tasha wani uban less bak'i mai masifar kyau da tsari dinkin riga da siket cif dai-dai ita ta yafa mayafi bak'i takalmi bak'i jaka bak'a.
Ta zaro idanu tace"Wayyo mon coeur me kuma amana tayi dan Allah." Adamcy ya harareta yace"wlh Hussaina zanyi mugun sab'a maki kece zaki saka yarinyar nan ta renani, kuma na hanata kallon film amma kike barinta ko? slm nayi bata jiba tana kallo sai da na kashe kayan kallo, abin ta tambayeni me tayi taban hakuri ta sakamin kuka zata neman ki kizo ki bani kashi." Hussaina ta gintse dariyarta tace"Haba Yayana yi hakuri tuba muke kanmu bisa wuyanmu." Tsaki Adamcy yaja ya kalli hadaddan agogon hannunsa ya zaro idanu yace"Oya maza muje lokaci ya kusa." Ya fadi yana fita ya kirawo megadi ya fitar masu da bayansu, Hussaina ta kama Ma'azzara tana lallashinta suka fito.

Hauwa'u na gaban motar Adamcy ashe gidanta yaje ya daukota su Hussaina suka shiga baya yaja motar suka bar gidan mijin Hauwa'u Faisal na saman mashin yana biye dasu har Airport dan shi zai dawo da motar da matarsa Hauwa'u.

Suna zuwa basu jima ba aka fara sanarwa matafiya daket Jiddah ta rabu da Adamcy sai kuka take saida ya lallasheta tayi shiru ya sakata dariya kafin yake barinta, su shiga jirgi faisal ya kamota suka nufo gida yana lallashinta. Ummee kuwa sai kiran Adamcy take suna hira tana ta masu Addu'ar sauka lafiya.
Wajan hawa jirgi da Ma'azzara daket Hussaina da Adamcy suka rik'eta sai makyarkyata take.
A tsakiyar su suka zaunar da ita saboda a mugun tsorace take sai hawaye take.
Adamcy yaja tsaki yana harara ta yace"Bakauya kawai." Bata dai kula shi ba ta damke hannunsa da na Hussaina.

Karfe shida da minti goma cif jirgin su ya cira zai tashi ai kuwa Ma'azzara ta saki kuka hade da ihu jikinta sai kyarrrrrma yake jama'a sai kallonsu suke yana cirawa sama kuwa da karfin nan ta ida rikicewa hajijiya ta fara daukarta tana kwarara ihu Adamcy ya toshe mata baki da hannunsa ya rungumeta jikinsa yana cewa"ni kam naga ta kaina a rayuwa haba ina dalili ni fa ban saba da fitina ba.........✍🏻


*Na kudi Ne kan farashi Nera 200 kacal +22792589446/ +22796515805*


💃🏻Dag Alkalamin *Real ladingo Sweet Baby* ummu Fareesa😘

*💖BANI DA GATA💖*




*MALLAKIN*

*Real ladingo Sweet Baby*💋
Yar mutan Niger🤙🏻



*DEDICATED TOO*

MY HABIBTY SA'ADATU ISHAQ YAR MUTAN JIGAWA.
*ONE LOVE😘*
*Kiji dadinki ta wajena shafin duka naki ne sai kinso group matasa zusu karanta😉😜*


*Bismillahir Rahamanir Rahim*



*Chapter 9*


.....Lallashinta Adamcy yaci gaba da yi yayin da taci gaba da kuka cike da rashin sabo, shi kam kansa yakan dauki zafi in har tana masa irin wannan shirman, to yaga idan yaci gaba da nuna fushin sa a kan shirmanta ba wani dainawa zatayi ba, dole yaci gaba da lallaɓata cikin dabara ya zame hannunsa a nata ya ɗora saman tsakiyar bayanta yana shafawa.
Ai kuwa a hankali ta fara sauke ajiyar zuciya, can kuma yaji tana sauke numfashi alamar tayi barci, tafiya ake cikin kwanciyar hankali aroud 9:00 pm suka sauka a garin babban birnin niger, wato Naimey mai cike da ɗinbin jama'a da albarka, dai-dai lokacin kuma Ma'azzara ta kusan kaiwa ƙarshe a mafarkin da take inda tayi mafarki Uncle Adamcy ya sayo masu chocolate.
juyi tayi cikin baccin inda takamo lallausan hannunsa ta sanya yatsarsa a bakinta ta fara tsotsar cikin nutsuwa.
Hakan yayi dai-dai da dawowa da Adamcy yayi daga duniyar tunanin da ya lula, da mamaki yake ƙoƙarin zare hannunsa daga bakinta dan sosai take tsotsar yatsarsa kamar ta sami Sweet, yana matuƙar jinjina wa da rigima irin ta 'yar amana, sanda ya zare hannunsa daga bakinta hakan yayi dai-dai da farkawarta daga baccin da ta ɗauki lokaci tana yi.
Manyan idanunta ta bude tar ta sauke su a kan Adamcy wanda yay kicin-kicin da fuska, tai saurin kallon Hussaina taga bacci take jikin Adamcy, sadda kanta k'asa tai tana wasa da yatsotin hannunta, amma bata yi k'ok'arin janyewa daga jikinsa ba.
Adamcy ya rabata da jikinsa yana jan tsaki, kallon Hussaina yay wacce ta kwantar da kanta a kafadarsa tana bacci cikin nutsuwa take fitar da numfashi, Adamcy ya kara shigar da ita jikinsa yana shafa kyakyawar fuskarta yana sakin murmushi.

Ma'azzara ta saci kallonsa taga yanda ya rungume Hussaina yana murmushi, kanta ta sadda taji kwalla ta cika mata idanu ta goge ta jingina kanta jikin Hussaina ta lumshe idanunta, bata sake koda motsi ba har jirginsu ya tsaya aka gama duk abinda za'ayi matafiya suka fara sauka.

Sai da taji Adamcy yana ma Hussaina magana cikin zazzak'ar muryasa yana tashinta, shine ta d'ago ta kalleshi ta sake maida kanta k'asa.

Hussaina ta farka Adu'a d'auke a bakinta, ta kalli Adamcy ta dan turo baki ta damk'e hannunsa tana murza tace"mon trésor nayi bacci sosai, nabar my baby." Ta fadi tana juyowa b'angaran Ma'azzara wacce idanunta suke a kumshe kanta sadda taki ta kallesu tana matsar kwalla .

Hussaina ta rungumeta tana murmushi tace"my Baby amana mun iso fa sai gida." Ma'azzara sai lokacin ta bude idanunta ta kalli Hussaina. Hussaina ta zaro idanu tace"Subahanallah kukan me kike baby? Wayyo mon coeur amanatu na kuka." Adamcy ya kalli Ma'azzara ya kauda kansa yana mai cike da jin haushin kauyencin ta, a ransa yace yanzu haka kukan rashin bata tab'a hawa jirgin bane yaki karewa, koko yawan jama'ane ba taso. Ya fadi a ransa, a zahiri kuma yace"Oh my God amanatu kukan kauyen cin ne? Sorry munzo Oya ku tashi muje." Nan suka mik'e bayan Hussaina ta lallashi Ma'azzara tako saki ranta tana mak'ale da hannun Hussaina, taki ko kallon Adamcy sai ma fushi da take masa, dan da zai rik'e hannunta kiyawa tayi ta rik'e hannun Hussaina gam.

A hankali suka fara saukowa daga matattataƙalar jirgin inda Hussaina take tafiya a hankali tana damk'e da hannun Ma'azzara, sakamakon zama da suka dan jima cikin jirgin ta gaji sosai dama gashi duk kasala takeji .

wajan sauka daga jirgin ma kaɗan ya rage Ma'azzara ta tara masu jama'a sai da Adamcy ya mata tsawa, dan gaskiya hankalinsa yana ga Hussaina saboda yana jin tausayinta tare da yaba mata a ko yaushe. Direban sa ne yazo daukarsu cikin wata jibgegiyar mota *Ferrari* kirar 2020 Bak'a sudik mai numfashi.
shi kansa direban idan ka kalleshi zakasan maigidan sa na kula dashi babu karya, bayan sun gama fitowa sun gaisa da direban cikin mutunci da karamci.

Direct katafaran gidan shi dake plateau suka nufa wadda itama wata ƙayattaciyar unguwa ce a cikin birnin Naimey ɗin.

Suna shiga gidan na saki baki da hanci kallon gidan tamkar a k'asar turai dan komai ya hadu na gidan, ba karya.
Suna fitowa Ma'azzara ta saki baki da hanci tana kallon tafkeken gidan, wanda bata tunanin ko a mafarki zata shigesa ba, duk ma a tsorace take, ta mak'ale Hussaina.

Adamcy kuwa Hussaina yake kallo yadda take takawa da kyar ga ƙafafuwanta duk sun fara kumbura tamkar me tsohon ciki, a hankali take takawa yayinda flawer's ɗin harabar gidan suke kaɗawa suna bada wata iska mai daɗi da sallama suka shiga cikin gidan duk da sun tabbata ba kowa a ciki komi na gidan fes gwanin ban sha'awa, baza kace mutanan gidan sun daɗe basa ciki ba, Ma'azzara kuwa ƴar kauye sak takoma domin ita tunda take a rayuwarta bata taɓa kofice gida mai kyau da tsaruwar wannan ba gaba ɗaya tazama bagidajiya, sai mannewa Hussaina take.

Kallo saima da suka shiga tamk'meman parlonsu mai fitar da kamshi Hadiza mai aiki ta gyara komai tsaf, nan ma Ma'azzara sai zaro idanu take tana kallon duniya Hussaina na mata dariya.

Adamcy kuwa direct bedroom ɗinsa ya fice kamshin man body lotion da turaransa tsaf ya kama ɗakin kamar yanzu yasanya ga wani sanyi dake manne a ɗakin kodan ginin tayis ne kokuwa dan na urar dake manne aɗakin wadda ke sanyaya ɗakine wato Air condition to duka dai zasu iya samar da yanayin sanyin.

numfashi ya sauke daidai nan ya zauna bakin gado ya ajiye wayarsa dan kira yake ta amsawa tun zauwarsu kusan 40 minutes.
Ya fara ƙoƙarin cire sock ɗin ƙafarsa daidai nan kuma Hussaina ta shigo da sallama dan daket Ma'azzara ta barta ta gusa bayan ta kaita masaukinta ta nuna mata yanda zatayi wanka, ta fito mata da riga doguwa milk colour me shegen kyau ta barota ta nufo gun mijinta.

Murmushi kwace kan fuskarta wanda tuni tayi wanka ta sanya ƴar amlas dan samu wadatacan iska kasan cewarta mai juna biyu sabo kuma.

ɗagowa yayi yana kallonta cikin yanayi na kauna yace" my dear bebeta har kinyi wanka shine aka ƙikirana tayi bayan kinsan banaso kina wahalar mani da kanki a yanzu tunda bake ɗaya ce nafi so komi in maki kekuma kihuta" ya ƙarasa maganar da shagwaɓa. Cikin ƙara ninkaya a son mijin nata tace" Mon coeur ni dai tashi muje na maka wanka wai me ma kake baka yi wanka ba?" ta ida maganar tana durkusawa gabansa cover ɗin ƙafarsa mai shegen kyau da tsada ta fara cire mashi ita taimaka mashi har ya cire komi nashi haka yake janta da hira sai wani wasa yakeyi da wasu ɓangarori nata inda duk itama ta narke mashi tana murza masa nipples dinsa tana kara shigewa jikinsa, ta kama lips dinsa tana tsotsa suna kallon junansu shiko yana murza mata nonuwanta sai lumshe idanu take tana kara kaima wajan shan bakinsa.

Da kyar suka bar juna ya samu kansa bayan ya d'auketa sun shiga toilet ta masa wanka suka fito.

Kaya ta fiddo mashi marassa nauyi towel a weast ɗinsa yayin da yake guge kansa da wani dan karami, Hussaina kwance a kan katafaran gadonsa inda gajiya ta fara saka gyangyaɗi domin ita in ana tafiya bata iya bacci amman kuma da an sauka sai taji baccin, yauma tayi mamakin baccin da tayi a jirgin.

kallanta yake yana mata kayataccen murmushi kwance a fuskarshi ya haura saman gadon sauran ruwan kansa ya fara ɗiga mata da sauri ta buɗe ido, gira ya ɗaga mata sannan ya langaɓe kai yace"kada kiyi baccin yamma kinsa ba kyau kuma gashi wuni guda bakici abinci ba oyo hurry up" shuru tayi shi kuma ya ƙara hawa saman bed ɗon sosai ya fara mata wasa a wasu bangarori na jikinta inda ta fara dariya tana zillewa shi kuma yana cewa "ai in baki tashi ba yanzu zan canza maki yan...... " dai-dai lokacin Ma'azzara ta shigo da sallama jin gidan yayi shuru yasa ta biyo Hussaina, dan ta ɗan jima tsawon lokaci tana jiran Antynta, amman sai taji shuru gidan, yadda taga Adamcy na riƙe da Hussaina itako tana shan bakinsa yasa ta koma da baya da sauri tana turo baki a ranta tana cewa irin yadda take yawan mafarki yana matane taga yau yana yiwa Aunty Hussaina. Kayataccan porlou ɗin mai cike da kayan more rayuwa ta koma zuwa tayi tasami wata sofa ta haye ta rufe manyan lumsassun fararan idanunta da suka fara canza launin Ja, duk mafi yawan mafarkan da takeyi idan ta kwanta yadda uncle ke mata tsaf take ganin pic ɗin abin cikin idanta sai taji wani irin yanayi tsikar jikinta na mik'ewa, wata irin miƙa tayi tsaf akan idanun Adamcy da Hussaina wanda suke ƙarasowa tsakiyar parlon bayan sun gama wasannin su mai sanya ma'aurata farin ciki ta shiryasa suka fito.

kallonta yake murya can k'asa cikin amonta me dadi yace " Ma'azzara miye haka kike? Kuma me ya kai ki d'akina wlh idan kika kuskura kika sake sai na maidaki wajan Salamtu."

A mugun tsorace!! Ma'azzara ta miƙa zaune ta d'ago ta kwakwab'e fuska zata fara kuka ta d'ago ta zuba mashi oil eyes ɗinta tana kallonsa, suna had'a idanu ta mance 'bacin ranta, taga yayi mata kyau kamar fure ido ta zuba masa taƙi ko daukewa shima kallanta yake cikin basarwa wani tunani yazo ransa da sauri ya kauda yana ga ai bata kai matakin da zata so namiji ba kawai kauyenci ne ke damunta .

Ya umarce su da su zo aci abinci daket Ma'azzara ta mik'e tanajin wata irin kasala ga kamshin uncle da kyawunsa sun gama kashe mata jikinta.
Hussaina tayi murmushi ta kama hannunta tace"Amanatu duk rashin sabon ne kika zama wata iri kirabu da uncle ba inda zai kaiki" Ma'azzara ta saki murmushi tace"Antyna nima ban saniba ko menene kawai idan na tuno abinda uncle yake min ne a cikin mafar....." Wata irin tsawa Adamcy ya buga mata yace"Ke maras wayo uwar me na maki tunda muka zo zagi ko duka?" Ma'azzara ta rungume Hussaina ta fashe da kuka daman haushinta na cinta.

Hussaina ta kalli Adamcy tana harara sa ta zumburo baki gaba tana masa nuna haka ba kyau. Tace"Yi shiru wannan uncle din sai mun zaneshi maza share hawayenki." Ta fadi tana goge mata fuskarta tana mata chakulkulo sai kuwa ta fashe da dariya tana cewa "Wayyo Auntyna na daina kukan." Hussaina ta saketa tana dariya tace "Wow kinyi kyau sosai Masha Allah diyarmu ta zama budurwa wlh." Adamcy ya girgiza kai yayi yana murmushi ya nufi kan dining din.

Suka biyo bayansa a ka ƙayataccen gurin cin abincin da abinci iri-iri kusan kala Hudu Hadiza ta hada ga nama nan naman kaji da na rago kayan ciki wanda sukaji haɗaɗɗan farfesu sannan gasu sakwara dambun shinkafa coffe shayi dangin kek da lemon kwali dana gwangwani har ma dana kwalba, babu ce kawai babu agun.
Ita kam madam Ma'azzara bama abinda yafi tafiya da imanin ta sai korayan furanni da jajaye harma da fara da aka ƙawata gurin cin abincin dashi wani abin mamaki harda wani ɗan madaidaicin famfo akan daning ɗin wanda kai biyune ɗaya ruwan sanyine dayan kuma ruwan zafine amman ba zafi canba na sanyin kuwa har raɓa yake yi kamar ruwan roba faro da yasha wutar lantarki, a na urar sanyaya abu wato fridge abin mamaki kawai yake bata inda take taraba ido tana zuba kauyanci, cewa take a ranta ikon Allah gurin cin abincin ma sai anyi mashi ado lalle mutanan nan basu dawata damuw.... tunaninta ya tsaya inda taji an fara rigima tsakanin Hussaina da Adamcy inda ya dage ai shi zaiyi saving ita kuma tace a a ita zatayi, shi kuma sai lallaɓata yake yi yana nuna mata bayasan ta dinga wahalar masa da kanta yafi so ya dinga bata duk wani free time ɗinsa dan tattalinta, domin yana matuƙar jin tausayin condition ɗin da take kai nan ma vedio suka ƙara zamarwa Ma'azzara inda take ayyanawa su dai sunji daɗin su komi nasu kamar zaɓa sukayi kuma duk abinda sukayi saitaga shine burin ɗan Adam a rayuwa, shayi ya fara haɗamata ya zuba mata dambun shinkafar ya ajiye mata, ganin yana loda mata abinci yasa ta dakatar dashi inda saida a ka taɓa barkonci da ƴar rigima sannan Hussaina tace"saura mutuniyar ni zanyi serving ɗinki mai kikeso ƴar Amanata" ta faɗa tana doka mata murmushi.

Dan ƙaramin bakinta ta taturo tana cewa" komi ma ." Adamcy yace" A'a kada ki wahalar mani da kanki bara inyi serving ɗinta" nan itama ya hau zuba masu ran Hussaina ƙar tana jin daɗin yadda yake kula da Ma'azzara harma da ita kanta, ita kam ba abinda zatace a rayuwa sai godia ga Allah da kuma wanga bawa dayake tsananin kulawa dasu, haka sukaci abincin cike da raha da annashuwa ana wasa da dariya har lokacin bacci yay

Please Login or Register in order to submit comment