Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na hade kayan su .itakuma ta wuce cikin gari don suyi magana da qawarta inda zata samo masu gidan haya a irin unguwannin masu saukin qarfi na Abuja ta yanda zata fara business koda na waina da miya ne ko kosai da fanke .









Oum Aphnan
09065990265
[7/7, 8:37 PM] Chuchu👻: Lastly Alhmdllh 🙏🏽🙏🏽

Yusrah rututu tayi a qasa tana bawa Adeel haquri fuskarta kace kace da hawaye ,Adeel da bai dade da gama karanta takardan momy ba,hasalima jikinsa a mace yake hannunsa riqe da takardan ,ji yayi duniya tana juya masa .
"Ka yafe mun Adeel wallahi tun asali ba so da qauna yasa na shigo rayuwarka ba kazalika yanzu zan fice ba tare da na samu ko digon affection a kanka ba face ina tsananin nadamar abinda na aikata kuma ina rokonka ka yafe mun ko na samu in yi sabuwar rayuwa ta cikin aminci Adeel"

Ji yayi kamar tana sake watsa masa wutan tausayinta a ransa ,sadda kai yayi yana jin wani irin baqin cikin saka ta kula da yayi For long ,yanda ta qanqame qafafunsa ji yake kamar tana qara masa wutan tausayinta ,a gaggawce ya fizge qafarsa tayi wani taga taga zata fadi ,ba zato taji yayi sama da ita ya tado ta tsaye .
Janta yayi gabadaya faffadar qirjinsa ya rungume ta
Cikin wani irin calm voice yake rada mata kalmominsa daki daki .
"Qarya kike kice bakya sona, sannan ke din yarinyace ta gari Yusrah ,bazan boye maki ba ,i luv You since from the first meet ,Daga ranar da kika shigo rayuwata na gane banbanci mata da mata maza ke din ta dabance,ina sonki ina son rashin jinki stubborness ɗinki yana burgeni ,wallahi na jima da sanin kinyi nadama ,haka kawai nake jin idan na nuna na yafeki zamu daina comedy din da mukeyi ,fitina a jinin soja yake sai gashi na sama mace da zarran jinin soja ,salonki ya qayatar dani Yusrah....Na yafeki daga yau har qarshen rayuwata kuma nasan da cewa mutuwar wani tashin wani kekam a gareni Albarka ce .INA SONKI😍"

A qagauce ta dago da kai ta kafe sa da ido don tabbatar da abinda yace jinjina mata kai yayi da alamar tabbatarwa

Maida kanta tayi gabadaya akan qirjinsa ta qanqame shi ta baya.
wasu hawaye suna gangara mata tiryan tiryan .

"Ki bar kuka kinji in ba so kike ki karya mun zuciya ba ,I heard all your fate ,saidai na jishi a makare lokacin da na rigada na shafa ma kaina baqin fenti a idon surukuwata bansan haka kike ba ki gafarceni"

"Nagode mijina "

"Da Adeel da dukiyarsa nakine ke kadai My queen i do love You ,yau gobe har zuwa tsawon numfashi na na har abadan...."

Kuka me qarfi ne ya qwace mata tana sake masa godiya mai sauti.

Shiru yayi yana shafa gashin kanta yana jin wani sauki a cikin zuciyarsa .

Knocking aka fara yi daga waje
A hankali ya zareta a qirjinsa suka koma suka zauna a kan 1 seater din dake office din tare ya kwantar da kanta a cinyarsa yana shafa mata baya .

"Yes a shigo"

Wani Zabgegen soja ne ya shigo gamida qamewa a gabansa
"Colonel Adam ya akayi?"

"Sir an samu kamo Captain din dake luwadi da yaran cikin hostel ɗinmu yanzu haka mun tara assembly an zaqalo duk yaran da sukayi falling victim an ware su waje guda..."

"Da kyau colonel Adam,yanzu ina da magana mai muhimmanci da iyalina ,i'm sorry to say bazan samu ganinsu ba ,a yanke masu hukuncin da ya dace ,qananun cikinsu a wuce dasu asibiti For check up ,manyan cikinsu a basu horo na musamman bayan an raba masu takardan sallama a makaranta"

Sake kamewa yayi ya Sara masa kana ya fice .

Yusrah dago kai tayi ta kallesa da jajayen idonta takai hannu kan wajensa tana shafawa,a hankali take motsa sexy mouth dinta "Kana qoqari amma a haka nake baka fire"

"😆😆Karki damu and now is my turn zan baki fire amma a bed saina fanshe qwalaman da kika dade kina bani "

"Niii?🥹"

"Eh mana ba kin iya seducive walk ba hum hum"

Rimtse idonta tayi da sauri da tafukan hannunta "Ni fa mai kunya ce ,har kasa naji kunyar ka kuma ma🥲🥲" tayi magana tana shagwagwaɓe fuska

Kamo kuncinta yayi yana jan duk manyan kumatunta ,ya narke murya da fuska "Nima kinsa ina jin kunyarki kuma ma🥹🥹" ya kwaikwayi yanda tayi gamida kaina goshinta sumba .

A tare duk suka fashe da dariya Itakuma ta dunkula hannu ta daddaki kirjinsa "kuma ba ruwana dakai"

" Ke kin isa ! Yanzu dai taso muje gida yau zan fara amarcin da wannan dan ficilin bakin naki ya hana mu ci😄"

Noke kafada tayi "uhm uhm naqi ²"

Aikuwa a kafada ma zan saɓaki sai nayi shela a barrack din nan yau ogansu ya angonce kar a jini shiru a nemeni na fada koman Yusrah...and mind You ƴan uku uku sau uku nake so😉😋

Wayyo quguna.... Ta faɗa tana shafa qugunta tana tunanin yanda zasu zubo aikuwa ya fashe da dariya yana tada ta zaune da kansa ya saka mata takalminta mai tsini da madauri igiyoyi

Awwn amaryar ta Major fa er gayuce ,kamo hannunta yayi suka jera zuwa wajen mota da kansa ya bude mata ta shiga ya kewaya ta dayan side din ya shiga driver yaja suka fice uhmmm abun ta masoya ne.

***
Momy har magrib tana jiran dawowar Yusrah ,Yusrah nacan duniyar Adeel sai jagwalgwala mata en nonuwa yake yana marmatsa mara duwaiwuka gashi mici mici kadan yayi kissing dinta . Itakam yusra mamaki take dama haka Adeel ya iya soyayya ya barta a gantale ? Lallai tayi missing .tuni yayi masu booking honey moon ya barsu pended ta zaba duk qasashen da take so next week sai tafiya ,duk yanda taso gocewa sai yace nifa en jariran nonuwan nan kawai zan murza in tsotsa bazanje da nisa ba kinji er jaririyata🥰😘"
A haka tayi release ba adadi saidai yaje yayi wanka yayi Sallah suci ordered food su sake maqale juna .

Momy shiru shirun yayi yawa and decided to give yusra a call

"Hello uwata i missed You" yanda taji Muryar yusra ya qara zaqi tana magana cike da karsashi da jin dadi yasa tace "Ke gidanku ! Kina ina "

Kashe ma Adeel ido guda tayi kana a sanyaye tace "Ina tare da mijina "

"Yusrah mene?"

Warce wayan yayi a hannunta "Aifa momy saidai kiyi hakuri wallahi bazan iya rayuwa ba tareda Matana ba ,kuma saboda ku ma gobe zamu gudu Ko Dubai ne su bamu masauki in kin huce mun dawo ..."

"Ni zaku mayar er drama😃"

Hade baki sukayi wajen cewa "momy sorry ,aidai mun shirya " sai yusra ta cigaba da cewa "ke me ya kaiki shiga fadan mata da miji🤣"


"Ahhhh lallai naga ishara kuna can abinku kun barni da zullumi"

"Momy sorry agafarce mu muna nan zuwa har gida mu nema yafiya amma sai kin huce kamar nan da wata 3 lokacin mun fara rainon jikokin ki kamar yanda kika buqata .....and sorry momy before then duk documents din nan suna wajen lawya na nasa ya goge komai ya maida sunan ki nakine duniya da lahira and others asset of mine zasu zama mallaki na da mine and our babies" yana magana amma sam ya manta da surukuwarsa yake magana wani guguwar shaawar yusrah na dibarsa ita kuma tasa hannu a qirji sai murza kan nononta take wai yana mata zogi yau ya wuni yana tsotse mata shi yasa kan nonon zafi.....wani luuuu yayi zai kai hannunsa ya ciro daga rigar gabadaya


"Kai kai momy akan layi"

Kitt sukaji an kashe wayar
"Shikenan ka bani kunya"
"Ai bata san me muke ba and beside mata da mijintaaa"

Yana magana yana fiddo nonon ya sa halshe yana lashewa "sorry en nonuwan mu an daina tsotseku sai gobe"

Hashhh taja numfashi a kasalance tana gantsaro qirji wani irin feelings ke damunta maranta sai taruwa da ruwa yake ,ta na jin kamar ana tsikarinta da allura a matancinta bil haqqi take so ya cita amma when???

"Tom mijina"

"Yes my world"

"Har na tuna rikicin mu da zuby wai don nace mijina har tana gawra mun mari"

Gintse fuska yayi "kibar tuna mun da en iskan nan ,ai saida nasa aka kame shegu aka kaisu gadirin aka masu bulala yaseen har kwalta saida sukayi ma cakulkuli yanda suke ma maza ba duk yatsun hannunsu Saida yayi faso saida na tabbatar an karairayasu sannan nasa aka qyalesu ,so abun is adult abuse(Hhhh wai adult abuse) fyade suka mun bayan sun samun magani ,wallahi ban taɓa zina ba yusra so plz shine experience din da bana son tunawa a rayuwata karki sake fada mun kinji matata"

Jinjina masa kai tayi "inshaAllah ,I am sorry kaji"


Hummm nikam oum Aphnan sai jijjiga nake biro na yana kan takarda na Qosa a fara harka in nado ma masu karatu....saidai kash yayin da Adeel yakai hannu zai cire ma yusra riga idonsa yakai kaina maqale a bayan labule,wani mugun kallo ya wulla mun wanda ya sani tuna a gidan soja nike .
Ai da gudu na falfala na fice ina tsoron kar a sani yi ma kwalta cakulkuli koma a sani tsince tsakuwan dare



Anyways ,Allah ya kawo qazantar daki.
Asuba ta gari
Yusdeel💞🥰😋








Oum Aphnan For life
09065990265
07/07/2024
Happy b'day my Aphnan
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment