Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

decorating dinsa da bottled water da dan glass cup ta tsuguna tana tsiyaya masa ta je kusa da gabansa

"Matsa ki bani waje ko in watsa maki,ai guba kika zuba mun insha in mutu?"

"Aah fa amma tunda baka gamsu ba bari in barshi ,amma bari in rage maka kayan jikinka ko?"

"Ke uban me kike mashi?" Ta gefen ido ta maka mata wani irin shedanin kallo "my Major Are You alryt?" Takai hannu saman kirjinsa zata cire masa bottle din rigarsa ,hannunta tasa ta kaɓar da hannunta "Zubaida learn to stay by your boundary karki sake taba mun miji"

Fadawa jikin zuby yayi yana ajiyar numfashi "karki barta zata kashe Ni ne"
Da sauri ta rungume kansa a qirjinta "Yi shiru kaji i am by your side bazata iya maka komai ba"

Sarara yusra tayi tana jin kamar ta kwantsama ihu ko ta samu salama ,anya da lafiyarsa kuwa ji yanda yake abu kamar qaramin yaro? Tana kallo ta ciccibesa suka shige zuwa bedroom dinsa tana ta faman yin masa sannu.

Shiru Yusrah tayi cikin tashin hankali saidai takai ta dawo ta zauna ta mike ta rasa meke mata dadi nan duniyan.










Oum Aphnan
09065990265
[7/6, 6:39 PM] Chuchu👻: _Bonus_
_Ina godiya da tarin masoyana wanda suka kirani a waya don jin lafiya ta da wanda sukayi mun Dm ta whatsapp ,wasu na amsa wasu ban iya amsawa ba,A big thnk U ,kuma nayi lafiya har an sallamo mu a asibiti ...luv U all💞_

Zuby kam tuni ta raba Adeel da kayan jikinsa ,tana marmatsa masa duk wani gaɓan jikinsa shikuwa sai nishi yake yana faɗin "thnk u my love" yana lunlumshe ido ,raɓo jikinsa tayi tana goga masa dukiyar qirjinta ta na wasa da halshen bakinta akan dukkan wani sassan qirjinsa har zuwa cikinsa da yayi 7 good pack saboda yawan jim da atisaye da yake yi. Haka ta cigaba da karkada masa nonuwanta da mazaunan ta a kusa da fuskarsa shikuwa sai daɗa gigicewa yake yana miƙa hannu yana son kamo ɗuwaiwukanta yana so yayi spanking dinsu .sai tayi maza ta kauce tana cigaba da yi masa waiwayi da halshenta a jikinsa shikuma sai miƙa yake yana gantsarewa.

Da qarfi Yusrah ta banko qofar dakin hannunta riqe da bindigar Adeel .da gudu zuby ta dirko daga gadon jikinta na ɓari
"Zoki fita !"
Tana magana tana nunota da bindigar hannunta.

"Hiyyeh ke meye haka😳" ta magantu cikin dakiya

"Second biyar kacal na baki kibar cikin gidan nan ko yanzun nan in tarwatsa maki kwanya" tana ida maganar ta daga hannun bindigarta sama ta saki kunamar bindigar ,aikuwa cikin rashin zato saiga bullet ta fice daga bakin bindigar ta je ta daki cunkusassun fitilun dake tsakiyar dakin aikuwa gabadaya suka rikito qasa suka tawarwatse .
Ba zuby ba harta yusran da take rike da bindigar saida ta firgita .da qarfi Adeel yace "Kai kai lafiya?" Saidai ina koda yayi yunkurin tashi kasawa yayi sai ya koma luuuu ya kwanta kamar gawa ya lumshe ido .
Yusrah sake nunata tayi da bindigar "Zaki fice ko saina tarwatsa kwanyar kanki?" Jikinta na rawa tace "Zan fita ,don Allah zan fita amma ki bari in kwashi kayana 😫"

"Kwarankwasa a haka zaki fita ke ba ga karuwa ba ,ai bai kamata kiji kunya ba er isa kwartuwan miji" da gudu ta daka tsalle zuwa bakin qofar .itama kuwa a take ta rufa mata baya hannayenta duk biyu da bindigar
"Muguwa sai ynz na gane kin dirka masa qwaya zaki taking advantage dinsa ki sa ya fada tarkon zina .fitaaaaa"
Da sassarfa take tafiya ,har gate duk ma'aikatan ba wanda yayi qwaqwaran motsi kowa dai yasan halin Madam da masifa mai gidan ma dukda zamanshi Major ubansa take ci da darunta to bare kuma su .tun kafin su isa gate sojojin suke bude masu hanya .haka ta tisa qeyarta a daren sai da ta dangana da ita titi sannan tasa aka rurrufe masu gate ta dawo dakinsa strght ,tana isa gefen gadon tayi cilli da bindigar ta raɓa gefensa da yake ta sharan barcin kamar mushe ta kwanta a sosai ta rungumosa ta gefe ta saqa kanta cikin faffaɗan kirjinsa tana jin wani irin mugun kuka yana tunkudo mata ,so take ta hadiye amma ta kasa .yauce ranar farko da ta taɓa raɓan jikin namiji haka nan taji tanaso tayi kuka ,haka nan taji wani abu mai girma a game da Adeel yana ratsa ta ,cikin wannan yanayin mai qunshe da baƙin ciki da tausayin Adeel da ya ɗarsu mata a dare ɗayan nan taji ya cure mata a qirji a haka barci ɓarawo ya sulale ta itama.


****
5.15am
Yusrah ta riga Adeel farkawa daga barci saboda duk iskancin Yusrah sangarta bai hanata sallah akan lokaci ,farkawa tayi ta janye jikinta a hankali a jikinsa sosai Adeel yaji dan nauyin dake kusa da qirjinsa ya ragu wannan ya kaima hormone dinsa signal ya fara mormotsa Idanuwarsa yana son buɗesu.

Yusrah rafka tagumi tayi ta ɗan kishingida a gefensa tana qare masa kallo ,ashe dai Adeel mugun kyakyawa ne ? Me yasa na kasa ganin hakan tuntuni ? Ga quruciya ga Naira da daloli ga motoci ga gidaje da jiragen sama ,ga jarunta irin na manyan sojoji uwa uba ga hakuri da jure iskanci da haukan ƴa mace ....kallon kowani gaba na jikinsa take musamman kan nono sa da suka ɗan kumkumburo kamar irin na matasan qwailaye din nan zasu fara nono kafe su tayi da ido tayi sosai tana ɗan murmusawa ,wanda ita kanta batasan dalilin murmushin nata ba.

Waras Adeel ya sauke idanunsa akan fuskar yusra dake qumshe da murmushi ilahirin hankalinta na kan qirjinsa.

Gigif ya motsa ya saka hannunsa cikin duvet din da ta rufa masa a saman jikinsa zuwa qugu ,da sauri yakai hannunsa kan kayan marmarinsa😊daga shi sai dan kamfai ya jisa yanda dai zuby ta tafi ta barsa.

"Me kike mun a daki?"
Ya tambaye ta a firgice
Yusrah kam ko a jikinta sai ma qara yalwatar murmushinta da tayi zuwa qaramin dariya maras sauti "Good morning"

Ko kallonta baiyi ba ya sake dan hangade duvet din yana qare ma kansa kallo
"Ya na ganni tsirara 🥹"?

"Circumstance"

"Baki bani amsar tambaya ta ba ,ina kayana nace?!"

"While laifine don ka ganka tsirara bayan kana tare da matarka?" Ta bashi amsa tana karkada masa ido cikin gari da kisisina.

"Wait wait ,karkice mun kin mun fyade"?

Murmushi tayi mai tsananin qayatarwa "Tabbas munyi komai da komai....ahhhh dama haka kake? You Are a bad guy... Wallahi ka iya tattalin mace a gado ,hummmmm ahhhhh Allah nagode maka da na samu ingarman miji kamar ka..." Ta qare maganar ta tana kai hannunta gefen hannunsa tana shafa masa daga kafadunsa zuwa qasa .

Qif qif da ido yayi yana kallonta tana wani irin karairaya tana lashe leɓenta na qasa tana jan numfashi ciki ciki.

"Ke ke kice mun wasa kike mun,wannan ma ai ba'a ne!"

"Akan me zan maka wasa ? Da gaske ka iya 😂" ta fashe da dariya lokaci daya kuma ta gintse fuska ta dirka daga kan gadon ta wuce tana jujjuya masa en madaidaitan mazauna ta da suka saje da ɗan slim jikinta ,ta bude qofa ta fice a dakin ta barshi a nan yana bin bayanta da kallo yanajin kamar ya cafko qugunta mai dauke da er farar short din nan yayi wasa dasu .saidai inaaa qwalelensa.

"Auccchhhh " ya kaima katifar da yake kai naushi yana ayyana abubuwa a ransa.









Oum Aphnan
09065990265
Littafin kudine dai ,You can get yours by sending your payment via this account details
9065990265
Opay
Mohammed Hassana

Ko
7782217014
Fcmb
Mohammed Hassana
[7/6, 7:25 PM] Chuchu👻: Yusrah tana zuwa dakinta wanka tayi tai brush ta dauro Alwala ,ta shimfida praying mat din ta ta gabatar da sallan farilla ,tadan tsaya tayi addu'ointa da ta saba ,saidai haka nan ta tsinkayi leɓenta na masu addu'an zaman lafiya ita da mijinta ,tare da fatan sanya ma zuciyarta ruwan sanyi ta daina masa rashin kunya kuma tayi masa biyayya gwargwadon Iyawanta.
Cikin hawaye ta ninke darduman ta wuce kicin ta soma hada masu break fast .
Doya mai yawa ta fere tasa a wuta tana simmering dinshi in a low flame ta qara pintch of salt da sugar For taste ,kana ta dakko kayan miya tumatur ,red pepper da bell pepper ta gyarasu ta zuba a blender ta niqasu ta bude fridge ta dauko kankana wanda bai nuna sosai ba da kwashe ciki ta fidda seeds din ta zubar ta nike kankanan ta cakuda da kayan miyan ta zuba a cikin tukunya ta zuba tafasasshen naman rago da left over din soyayyen kazan da take dashi.

Kafin ta gama haɗa wannan stew din doyanta yayi laushi ta tsane ta soya shi da isashen kwai ,ta zuba a mazubi mai kyau ta rufe da foil ppr ,ta dawo ta sa wani tukunyar ta daura dahuwar white rice da yarfin peas a ciki .
Cikin qanqanin lokaci ta gama komai ta gyara ta haɗa masa lafiyayyen shayi irin na larabawa harda su cloves da na'a na'a tasa a qaton Flask din gida wasu kuma duk ta diba ta zuzzuba a jakan abinci .
7.15am komai nata ya daidaita ta dauko kayan abincin ta wuce dashi zuwa wajen compound dinsu ta damqa ma driver dinsa tace ya saka masa a mota .
Sauran tea da fried yam din ta dauko zuwa dinning ta ajiye condensed milk dinta da evaporated milk sai milo da raguwar cake dinta na fridge ta jere a wajen ta kunna ma dinning din turare mai sanyin kamshi ta fito falon tana mopping karafaren wargajejen falon .
A nutse ta gama shima tabi labilen tana turare su da kamshi zuwa kujerun ta dawo da qaramin towel din hannunta tana karkade kayan kallonta zuwa manyan aljifan maajiyar TVn .all of a sudden ta zaro wasu folders wanda taga kamar da safe ya fita dasu ,debosu tayi da nufin ta kai masa daki .sai washarrrr suka zube a qasa
"Subhanallh" abunda ta furta kenan ta duka tana tattarewa
"Ya salam!!"

Hoton Nutsatsiyar mace ta gani ta nade jikinta cikin abaya mai ruwan jinin kare ,fuskarta fal fara'a sai qyalqyali take cikin gwala-gwalai .

Yusra ji tayi kamar an sassara mata gwuiwa dakyar taja jiki zuwa gaban kujeranta ta zauna yaraf hannunta na kakkarwa riqe da hoton matar Adeel

Kafeta da ido tayi bakinta na rawa na wanda kuka yake son cin qarfinsa
"Kiyi haquri ki yafe mun...ban da nufin sanadiyyar barinki duniya balle har in maye gurbin gidanki ,ke nutsattsiyar macece da duk wani namiji zai fatan samunki matsayin matar sa ,daga sanda naji adduoinki akan mijinki naji kin sauya mun rayuwa ,naji kin burgeni naji sonki yana ratsa bargon jikina, naji ina ma kina raye inje in sameki mu zama qawaye ko kya bani shawarar zaman duniya ?!!! Amma kuma a yanzu da na ganki gani sai naji na tafka kuskuren da bazan taba gyara shi ba ,dole ne in amsa hukunci a wajen mijinki ,banga azaban komai ba ,kuma tabbas na cancanci hukuncin da ya fi hakan ma ,amma plz ki yafe Ni kuma inaso ki sani mijinki yana sonki kuma nasan bazai taɓa qaunata ba har abadan...amma nayi maki alkawari zan cigaba da kula maki dashi har iyakan numfashi na na qarshe wannan fansan ranki ne da soyayyar ku ...😭😭😭" Kasa cigaba da maganar tayi saboda yanda kukanta yaci qarfinta wani irin kuka mai shesheqa da kururuwa takeyi kamar wacce ta rasa komai nata na rayuwa.


Adeel dake tsaye kamar drawing yana jin duk abinda Yusrah ke cewa ,yana ganin zata dago yayi gaggawar ja da baya da baya har ya isa qofa ya bude a hankali ya fice zuwa office.








Oum Aphnan
[7/6, 8:26 PM] Chuchu👻: Yusrah zama da Major Adeel ta fahimci mutum ne mai son gida ,sannan yana son yaci abinci a gida musamman na gargajiya ,kuma ta karanci duk inda 6pm yayi to yana hanyar gida .don haka tun 4.30 ta tashi ta sake gyara gidan ta sauya ma gadajen gidan sabbin zanin gado ta wuce kicin dinta na second floor ta samu dogon stool ta zauna ta shiga youtube ta yi searching vegetable couscous sbd tasan dai bazata iya masa dambu ba . Tana kallo tana girkin ta har ta haɗa kyakkyawar couscous yaji hanta da veges ta yi masa kunun aya mai dadi ta maida a fridge ta haɗa masa shayi mai kyau daje ta jeresu a dinning ta saka turare mai fidda ruwa. Tana jin qarar shigowar motocin sa ta haye saman dakinta da sauri sam bata son su hada ido dashi kunyarsa yanzu take ji . Wani sanyin niimtaccen dadi yake ziyartar kofofin hancinsa tunda ya shiga gidan ,cike da zaquwa ya je yayi wanka ya wuce dinning dukda Yusrah ba gwana bace a girki amma iya dan training din muguntar da zuby ta bata da dan zama da qawaye yasa ta ɗan koya ba tare da wahala ba ,sannan wani abun jin dadi abincin yayi dadi tamkar qwararriya,yaji dadin abincin da takai masa office sannan yaji dadin ganin na dinning na jiransa .
Saida yaci sosai shi kansa ya manta when last ya nutsu yaci abinci haka in baiyi qarya ba tun kafin matarsa ta rasu .

A daki kuwa yusra bayan tayi wankanta ta sauya zuwa kayan barci qarfe tara ta feshe jikinta da turare ta haye kan gado tana cigaba da kallon yanda ake tuwon samo ta youtube.

Adeel knock daya yayi bai jira izininta ba ya tura kai cikin dakin .
"Hi"
Murmushi tayi masa mai fadi ta kife fuskar wayanta akan gadon saboda kar yaga me take gani
"Me kike kallo?"

"Ina koyon yanda ake tuwon semo ne,gobe zan ma shi shine nake ta bita"

"Hhh shine ya saki nishadi har hakan?"

Rausayar da qwarorin idonta tayi ,ta na ɗan sosa kai cikin jin kunya.

"Ohh kalan naki salon yaudarar kenan? Shiyasa kika kashe mun mata? Saboda kizo ki zambaceni? Kin kashe ta ke kuma don ki samu ki maye gurbin ta!"
Cikin mamaki ta nuna kanta da yatsa
"Wai Ni?"

"Aah bake ba Ni"

"Haba Adeel ya kamata zuwa yanzu ka dauki qaddara ko matarka ta kwanta lafiya a kabarin ta kayi hakuri kaji duk kuskurene kuma an aikata ba kuma zai gyaru ba"

"Baki isa ba ,yanda banyi farinciki ba haka kema"

Cikin sarewa ta mike tsaye "Haba Adeel ya kake so inyi da rayuwata ne...in nayi masifa kace nayi and now i am trying to fix it..."

"Fix what? Shedaniya makira algunguma?!"

Dafe kai tayi cikin ɓacin rai kawai a harzuqe ta dago "Adeel kasan menene kawai ka kashe Ni! Aidai kana da bindiga ko? Ka dauki matakin da ya dace ka kashe Ni ko ka fanshe haushin na kashe maka mata,meye amfanin ka barni a raye kana ganin ajalin matarka?! Kashe Ni kawai ka huta zaka iya kuma ba wanda zai tuhumeka doka ta baka dama"

"Ke Ni zaki isheni da barazana? In na kasheki kina nufin kinci banza kenan? To baki isa ba sai kin fada mun me yasa kika kashe mun mata"

"Kai kanaji ko? Na gaji kawai na gaji sake Ni inyi gaba na yarda talaucin ya kashe mu Allah da ya bamu a da in ka qwace in da rabonmu zai qara mana wani...don haka sakeni inyi gaba "

"Bazan sake ki din ba anan zaki mutu"

"Kai mahaukaci ne🤧" ta juya bagazan² zata fice .da sauri ya bi bayanta
"Waye mahaukacin?"
"Nace kai!........" Daidai nan ta wangale kofa kuma a take ta hadiye miyan bakinta ganin wanda ke bakin qofar .yanda ta ɗauke wuta shima haka Adeel da ya biyo bayanta ya ɗauke wuta cikin mugun razana.







Oum Aphnan
09065990265
[7/6, 9:57 PM] Chuchu👻: Dafe baki Yusrah tayi da sauri cikin trembled voice tace "momy!!!😳" A gigice Adeel yace "aaaaah manyan baqi mukayi haka...Barka da zuwa sannu da zuwa"
Gabadaya Hajiya Juwairiyya shan jinin jikinta tayi don haka a kasalance tace "yauwa ya kuke"
Kamo hannun yusra yayi yana murza mata en yatsu ita kuma sai murmushin yaqe take "wallahi muna lapiya" itakuma yusra ta tabbatar mata ta hanyar gyada kai
"Sweery daukan mata kayanta mana mukai ciki" da sauri Yusrah take zata dauki cartoon din gaban momy .da sauri uwar ta dakatar da ita cikin mamaki ,yaushe yarinya na ta soma aikin qarfi har haka? Amma a zahiri sai cewa tayi "aah noo,ina masu aikinku naga kawai wulkawar uniform din sojoji nike gani ba er mace"

"Aah momy😃Ba wani jan magana da tsayi bari in daukan maki muje daki kinji " cikin murmushi ta kinkimi cartoon din tayi gaba ,cikin sanyin gwuiwa tabi bayanta ,shikuwa sai washe baki yake yana ɓaɓatun sannu da zuwa.
Tana wucewa ya kame baki ya gartsa ma yatsansa cizo
"Me ya kawo matar nan cikin dare gidan surukanta ,kardai tace kwana zatayi kardai an kai mata tsegumi"

Washegari
Tun dare Adeel yasa aka masa ordern abun break fast a wajen near by restaurant da kansa ya jere masu a dinning ,ya zauna yayi tagumi yana jiran fitowar su .yusra ta fara fitowa da shigar bom short da er ɓingilar riga taso tayi girki amma ganin komai a jere cikin warmers na alfarma yasa tazo ta giftashi sai bulbula qamshi take ta isa gaban warmers en tana bubbudawa "uhmmm farfesun turkeyn H &J ne wannan...awwn i missed it"
Harara ya banka mata da murya qasa qasa yace "mayya abunda kika iya kenan wai tsabagen bala'i har qamshin girkin kowani gidan abinci kin sani..."
Yatsine ta masa gamida harara "har ma da ɗanɗano duk ma sani mtsew marason zaman lafiya kawai"
"Kece dai fitinanna laluwa masifa"
"Kai wallahi You cant overshadow me bar ganin momy tazo Ahaa"

Magana suke qus qus amma masifa sukeyi kamar zasuci kansu ,a nutse momy ta iso mayen dinning din
Da sauri dukkansu suka miqe .
"Hello my beautiful angels"
"Sannu momy an tashi lafiya ya baqunta"
"Aaah Alhamdullh ,ku haka kuke break da wuri haka"
"Yes momy kinsan yana zuwa office da wuri"
"Yeah i see"
Taka kujera ta zauna sai sannan suma duk suka zauna

A nutse suka fara cin abinci amma sukam qirjinansu sai lugude yake
"Ya ya kuma zaune lafiya dai ko?"
"Aah wlh lfy qalau ,Yusrah kyakkyawar matata ga qwazo"
Tattare giran sama da qasa tayi ta kasa tantance sambatun da yake "qwazo? A gidan auren? Boyi boyi kike?"

"Kai momy Yaren sojoji ya maki ,plz mu sauya fira zuwa na nishadi mana momy"

"Oh really? To yaya jaririn ku ? Yana lafiya? Wani asibiti kukayi registar na yin awon cikin...." Tuni cikin Yusra ya fita ruwa quuuuuu,wani cikin mijin ma da bata taba sani saba

"Am...aiiii....ehhh nayi ɓari ne satin da ya gabata"

"I see😏🤨" ta basu amsa tana cin abincin ta

"Eh momy karfa ki damu sa far as muna son junanku bamu cire tsammani ba a shekara ɗaya ki ganmu da en uku" a tare su biyun suka fashe da dariya wanda dukkansu bai kai zuciya ba

"Kun tabbata kuna zaune lafiya kuwa?"

"Sosai ma" suka bata amsa kamar hadin baki.

Kallon su tayi daya bayan daya "ok Ni har mutane sun kai mun mummunar labari amma bakomai zan ganinma idona ,as U saw me yesterday i had a plan to go to Canada but i lost my trip so sai nan da kwana biyu shiyasa nace Bara in zo in spending a gidan yarinyata nayi kewarta sosai dukda ita bata zuwa wajena ....ko bakuyi farinciki bane naga duk kun guntse fuska.


"Kai kai farinciki mana ,momy ai nan gidan damu da abunda ke ciki duk ikon ki ne"

"Ok tnk U my children nidai Bara inje in dawo kamar nayi mantuwa a ciki"
Ta mike tsam ta fice ,tana bada baya yusra ta kalli hannunta da ya rike ta wani wancakali dashi
"Dalla mu cikamu"

"Dalla Ni karki isheni da pretending nasan kece nan kika kirata"

"Kaidai ka kirata saboda na watsa maka ruwa na sattar maka da tayar mota and on and on..."

"Mayu kawai a zo za'a kwashe mun dukiya"

"Kaine dai maye qatoton ma"
"Bari ta tafi zaki maimaita mun ne"





Oum Aphnan
09065990265
[7/7, 7:22 PM] Chuchu👻: At Night
Yusrah tana ji tana gani ta dauko pillow ta wuce dakin Adeel gudun kar momy ta saka mata ido ,saidai tana shiga dakin yayi zubut ya mike zaune.
"Me ya kawo ki dakina kin wani rungumo pillow"
Harara ta Banka masa "Ni fa tsiyata da kai takalan fada in bacin momy me zaisa inzo ince zan kwana a dakin ka? Da na zo?"

"Shut up ur mouth ,duk yawan dakunan dake gidan nan bazaki iya zuwa ki laɓe a wani ba sai nawa to kuwa sai kin fita"
"You know You Are just something else ,don Allah mubar fitinan nan saboda momy in ta tafi a cigaba"
"Bazan bari ba kina jin tsoron ɓacin ran mamanki amma Ni kika dasa mun ɓacin rai For life? Kin cuce Ni Yusrah ,wai fada mun ke wata irin muguwa ce?"
Tsaki taja kawai tayi kwana ta haure kan gadonsa
"Zoki fita!"
"Naqi din ba inda zani"
Biyota yayi kan gadon suka fara kokawa yanason ya kinkimeta yayi waje da ita itakuma ta rirriqe zanin gadon.tana kururuwan ba inda zata .

Cikin barci Hajiya Juwairiyya Sadiq take juyo ihun Yusrah sama sama kuma take jiyo Muryar Adeel yana ce mata ta fice ta bashi waje.zuruf ta zura takalmi da dogon hijabi ta nufi hanyar da take jiyo ihunsu da sauri.


"Baka da tawakkali ,ka zaɓi kayi ta punishing dina bcuz of your late wife ,to na gaji wlh na gaji kuma fita bazan fita ba"

"Zakuwa kiga bala'i ganin idonki"
"Ya Salam Allah ya mana tsari dashi ...." Muryarta kawai sukaji a saman kansu ,tsit dukkansu sukayi kamar ruwa ta cinye su.

"Baku kyauta ma kanku ba kuma kun tozarta niimar da Ubangiji yayi maka na lafiya da dukiya ,and above all kuna qoqarin ruguza rayuwar quruciyarku.....now yusrah jeki tattare kayanki ki taho mu tafi."

"Momy kiyi hakuri inason in zauna"

Wani irin tsawa ta daka mata wanda ya sata daukan rawan dari tunda take bata taɓa ganin tayi mata irin tsawan nan ba ,not only her harta Adeel saida hantar cikinsa ya kaɗa ,a iya saninsa da Hajiya Juwairiyya macece mai saukin hali da taushin hali,but why?

"Nace wuce ki kwashe kayanki mu tafi and now!!! This minute!!!!!"

Raɓawa tayi ta wuce tana zuwa bayan momyn ta tsaya tana hararansa da murguda masa baki ,kana ta bude kofar ta rufe gararam!!

A nutse Hajiya Juwairiyya ta isa gabansa da sauri ya sunkuyar da kai saboda tsananin kunyar da ya rufe sa

"First thing gobe da sassafe ,zan signing a jikin duk documents dinka ,kama daga companies ,estate da gidanmu ma da muke ciki ,amma kafin nan yau a daren nan zan tafi da ƴata..."

Kafin yayi magana ta fice gamida dako qofar da qarfi.

***
"Momy don Allah ki bari in cigaba da zama dashi ai bai taba duka na ba ,and beside bana son ya kwashe komai da muka mallaka momy mu dawo talaka"

"Sai me in mun talauce su sauran talakan ba bayin Allah bane kuma Allah ma yafi son talaka mai tsoron Allah.a ranar lahira Allah yana cewa akwai mutanen da yake jin kunyar hada ido dasu na daya ,wanda Allah bai bashi haihuwa ba na biyu...." Katse ta yusra tayi da sauri cikin kuka

"Shikenan momy kin fara mun waazin talauci a maimakon hiran juya Naira ya dawo dollar what the hell😭😭😭"

"Ehh akan farinciki kine Yusrah bazan taba bari ki zauna da mutumin da yake zargin ki a kisan matarsa ba ,wallahi har abadan bazai soki ba,da kiyi rayuwar qunci a daula gwara kiyi rayuwar dadi a talauci....always remember ke kadai Allah ya bani kuma ke din marainiyace na rasa mahaifinki amma inna tunosa na tuna ya bani ke sai inji sanyi a raina ....yusra idan baqincikin da namiji ya haddasa maki bugun zuciya kika mutu kika bar duniyar nan bazan yafewa kaina ba ,don haka yusra ƴata kitattara kayanki mu tafi ,garinma duk zamu bari mu samu wani keɓantaccen qauye muyi rayuwar mu cikin farinciki"

Jinjina mata kai yusra tayi cikin sharɓen hawaye ,bata taɓa sanin maraici masifa bane ba sai yau ,ya rab!

"Momy ki yafe mun zan bi dukkan umurninki kuskure na aikata kuma inshaAllahu ya zame mini izina ashe fushi dokin nadama ne,ashe rashin hakuri babbar Misifa ne ashe gaggawar yanke hukunci ke kai mutum ga da na sani ,nikam naga nawa kalan qalubalen"

Ta faɗa jikin mamanta tana shesheqar kuka mai taɓa zuciya.

"Look You mean alot to me ,my yusrah zan iya sadaukar da komai nawa don farincikinki amma as U knw that kinyi kuskure ina rokonki kafin mu bar Abuja kije ki nemi gafaran Adeel ,maganar gaskiya kin cutar dashi"

"Yes momy i will"
***
Da duku ² momy taje office din su Adeel da kanta takai masa duk documents din komai da komai da wani er guntuwar wasiqa a envelope taba sakataren sa ta ajiye masa .ta bar yusra

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment