Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Sadiq yace "eh nine gashi anyi masa transfer zuwa wani asibitin na bauchi "cikin damuwa Anisa tace "ciwon zuciyar sosai ne ?" Sadik yace "eh amma zan sanar dake gaskiyar lamari Salim yana ɗauke da cutar HIV " cikin tashin hankali da ruɗu Anisa ta fashe da kuka tare da cire wayar daga kunnenta tana wani irin numfarfashi kamar mai shirin suma , Sadiƙ yanata hello hello ,amma shiru dan bata katse kiran ba , da gudu ta fito bakin hanya ta tari mashin ta dawo gidan hjya , tana shiga gidan ta fashe da kuka wanda hakan ya tada hankalin hajya tana ganin kamar wani abun ya faru da ita ne "....

Mom Islam
[6/18, 9:11 AM] Zainab✍️: *NADAMA
29-30
Hajya ta rungume Anisa tana tambayarta ya jikin wacce taje dubowa "Anisa ta matse ƙwallar dake zubo mata kafin tace ",hjya wani hatsari na gani a hanya wanda ya firgitani " hjya tahau tafa hannu kafin tace "na shiga uku sun firgitamin ƙawa, kiyi haƙuri kici gaba da adu'a " Anisa ta gyara kwanciyarta a kan cinyar hjya tare da sauke nannauyar ajiyar zuciya ,ko me ta tuna oho ta miƙe tana cewa Hajya "zani in kwanta yau a gidannan zan kwana " hjya da mamaki ya isheta dan tunda Anisa take zata iya ƙirgo zuwnta gidan amma yau itace harda neman ɗaki wai zata kwana ,kodai sunyi mata wani abunne ?,amma barin kira in tambaya " hjya ta faɗa a fili.
Janyo wayarta tayi dake gefenta ta danna number mamy ,ring ɗaya mamy ta ɗauka tare da sallama ta gaishe da hajya ,bayan hjya ta amsa tayi godiyar abinda Anisa ta kawo mata tace "wai kunyiwa mutuniyar tawa wani abu ne ? naga yau itace harda mararin kwana " mamy tayi dariya kafin tace ",kuma wallahi in gaya miki hjya daƙyar ta yarda tazo " hjya tace "to ai shikenan Allah ya bamu alkairi sai dasafe a gaida indo"
Mamy ta amsa da "insha Allah"
[6/18, 9:38 AM] Zainab✍️: *NADAMA*
31-32
Anisa da ta keɓe kanta domin samun nutsuwa amma ina ,jinta takeyi kamar wacce aka illata ,tuno abubuwan da suka dingayi da Salim tayi kafin tace ",astagfirullah da tuni nima na kamu da cutar Allah ya kareni wayo Allah "
Wasu zafafan hawaye suka zubo mata ta sharesu tana cigaba da kuka har aka kira sallahr azhar , ta shiga toilet ɗin ɗakin ta ɗauro alwalah tazo ta shimfiɗa sallahya ta kabbara sallah ,
Bayan ta idar ta rasa abinda keyi mata daɗi ,sbda jinta take kamar ta daɗe tana ciwo.
Hjya ta shigo hannunta riƙe da plet na shinkafa da miya wacce taji kifi busashe da kayan lambu tayi sallama ta shigo ɗakin da Anisa take kafin tace ",Anisa kinƙi faɗamin damuwarki ?inma wani abun akayi miki ki gayamin inje gidan in saɓa musu "
Anisa tace "a'a kawai dai ina tuno hatsarinne "hjya tace ",kici gaba dayi musu adu'a ita suke buƙata ".
Anisa ta janyo abincin da Hajya ta ajiye kafin ta fara ci tana daɗa tuno Salim.
Zuwa yamma damuwar taɗan fara raguwa amma time to time takan tuno tayi kuka , bayan anyi la'asar tayi sallah ta fito palo ta zauna tana kallo , sam hankalinta baya kan TV kawai dai idonta ne a gurin hankalinta ko baya gurin , dalilinta nayin haka shine dan kar hjya tace " tana cikin damuwa .
Zuwa dare bayan anyi magrib anyi isha'i tana shirin kashe waya taji kira , a hankali ta ɗaga wayar tare da amsa kiran cikin siririyar murya tace "aslamu alaikum " kasancewar bata gane number ba " cikin wata daddaɗar murya da baisan yanada ita ba yace " Anisa ya gida ya kuma karatu " Anisa tace "lafiya lau dawa nake magana " mai maganar yace "Abubakar ne "ina fatan kina cikin ƙoshin lafiya ?"Anisa ta amsa da alhmdulilh "yaci gaba da cewa "nine abokin Salim na jiya nasan baki sanni ba amma kina yawan jin sunana a bakinsa " Anisa ta furzar da zazzafar iska kafin tace " eh ban sanka ba amma dai lafiya ?" Sadiq yace " eh ba lau ba inason gobe mu haɗu a ƙofar gidanku kibani address " Anisa tace "barin tura maka "
Da sauri ta tura masa hannunta har wani karkarwa yake burinta kawai taji ance Salim cutar da ke jikinsa ƙarya ce....
[6/18, 10:33 AM] Zainab✍️: *NADAM*
33-34
Kashe wayar tayi ɗiff ,ko hjya batayiwa sai da safe ba ta kwanta zuciyarta cike da damuwa.
Washe gari da asbha ta tashi tayi wanka tun ƙarfe huɗu da rabi , ana kiran sallah tayi alwalah tayi sallah ta mayar da kayanta bayan tayi kwalliya ta yafa mayafinta tare da ɗaukar wayarta ta fito palo lokacin ƙarfe 6:30 ta shigo ɗakin hjya lokacin tana kwance tun bayan da tayi sallah .
Anisa ta tasheta tare da cewa "Hjya zani gida " hjya tace "Anisa lafiyarki kuwa ki koma anjima kya tafi "Anisa tahau diddire ƙafafu tana cewa "ni wallahi tafiya zanyi yanzu haka Humaira ta fara shirin zuwa makaranta.
Dole hajya ta tashi daga kwanciyar da tayi tace "to shikenan ga ɗari biyar ki hau mashin " karɓa tayi ta fice da suri ta buɗe ƙofar gidan tayi bakin titi ,
Anisa na fita Hjya tace "oh ni ƴasu wannan abu har ina ?yarinya kamar mai jinnu to Allah ya kyauta.
Anisa na isa gida bayan mai mashin ya sauketa ta bashi kuɗinsa ta ƙwanƙwa get ,mai gadi na buɗewa ta shige da gudu ,tana isa palonsu ta dai-daita nutsuwarta kafin ta shige .
Lokacin ƙarfe bakwai mutanen gidan ma basu tashi ba ta wuce ɗakinta ta buɗe drowa ta ciro shadda mai ruwan milk color tasha aiki ,gashi da tasa ta zauna a jikinta sosai , burinta kawai Sadiƙ ɗin yazo taji abinda ke wakana...
[6/18, 12:51 PM] Zainab✍️: *NADAMA*
35-36
Tadawo palo ta zauna tare da kunna TV dan rage tunani.
Agogon palon ya buga ƙarfe 8:am dai dai , mamy tafito tana hamma ,taci karo da Anisa ta ɗaga kanta sama bata ma san da zuwanta ba .
Mamy tace "Anisa saukar yaushe ?" Anisa ta sauko da kanta kafin tace "mamy ɗazu na shigo " mamy tace "kamar ana korarki ?"kin haɗa mana break fast ne ? Anisa ta yamutsa fuska kafin tace " Uhm mamy banfa daɗe da shugowa ba " mamy ta wuce kitchen ba tare data sake yi mata magana ba .
Ƙarfe 10:1am mamy ta kammala haɗa komai ,Humaira data taso tana ganin Anisa tace "anty Any yaushe kika shigo ?" Anisa tace "yanzu" a taƙaice Humaira ta wuce kitchen taya mamy aiki , tana zuwa ta samu mamy ta kammala , tayi mata wanke-wanke.
Daga nan suka kawo abincin dinning suka jere kowa ya nemi gurinsa ,
Bayan sun kammala bteakfast Anisa ta koma kan kujera tare da ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya , daga mamy har Humaira babu wanda ya kulata suka wuce aikin gida,
Dama hakan takeso sbda taci gaba da tunaninta a nitse .
5 Hours latter
Lokacin ta fitar da rai da zuwansa taji ya rangaɗo mata kira ,
Da sauri ta ɗaga Sadik yace "gani a ƙofar gidanku....!
[6/18, 1:34 PM] Zainab✍️: *NADAMA*


37-38

Lokacin su mamy sun fita gidan Mama Ruƙaiyya kasancear Fiddausi babu lafiya tunda tazo , Anisa ta samu damar fita .
Cikin nutsuwa ta fice amma gabanta na dukan uku uku tsabar fargaba ,jingine yake a jikin wata mota ƙirar benz fara sol ,
Ta ƙarasa tare da yi masa sallama ,
Sadiƙ dake sanye da wani lallausan yadi baki ya juyo ,wow madarar kyau , Anisa ta faɗa a cikin zuciyarta ,
Sadiq fari ne tass kana dogo fuskarsa na kewaye da baƙin saje wanda ya ƙarawa fuskarsa kyau , hancinsa dogo ne yayinda laɓɓansa suke ja , masha Allah ba wani mai jiki bane sosai amma baza'a kirashi da siriri ba .
Anisa tace "barka Sadiƙ ne ?" Sadiq dake murmishi yace "eh shine ya gida ya kwana da yawa ?"Anisa bata bashi amsa ba tace "ya kakejin labarin Salim " Sadiq yace "yana lpy amma baya iya magana a halin yanzu " Anisa ta rufe baki tana shirin fashewa da kuka tace "ka kaini im gansa ko ka kaini gidansu "
Sadiq yace "kiyi haƙuri ba yanzu ba nazo in kwantar miki da hankali ne ,gashi jiya abokinmu Faruq ya rasu dalilin ƙara tashin ciwonsa kenan "
Zai ƙara magana yaji wayarsa na rurin neman agaji , cirota yayi a aljihu tare da dannawa ya kara a kunensa , muryar mahaifiyar Salim yaji tana kuka tana cewa "Allah yayi masa rasuwa Allah ya karɓi abinsa "
Da sauri Sadiq ya kalli Anisa data zuba masa na mujiya yace "mama zan kira anjima ya juyo ga Anisa yace...!
[6/19, 3:49 PM] Zainab✍️: *NADAMA*
39-40
"Anisa ko ?"
Anisa tace "eh sunana kenan "
Sadiq ya rasa ta inda zaiyi mata bayani ,ya dafe kansa tare da cewa "inaso kiyi haƙuri ki rungumi ƙaddara Salim ya rigamu gidan...luuuu tayi zata faɗi ,Sadiq ya rungumota ta faɗa jikinsa hakan yayi dai -dai da tahowarsu mamy karaf suka haɗa ido da Anisa da idonta yaketa tsiyayar ƙwallah ,
Mamy ta kamo hannum Humaira suka shige ciki ,
Anisa na ganin su wuce ta dafe ƙirji tana cewa "shikenan na mutu na lalace "
Sadiq yace "mahaifiyarki ce ?" Anisa ta gyaɗa masa kai alamar eh "Sadiq yace "dan Allah ki bata haƙuri ni zan koma " Anisa tace "inason zuwa gidansu Salim zuwa gobe " Sadiq yace "okay zanzo in kaiki dont worry ,
Ta shige gida da gudu ,shi kuma ya shiga mota ya wuce .
Tana shiga ta sami mamy zaune kan kujera ta zauna a nesa da ita kanta a ƙasa tace "mamy sannunku da dawowa " mamy ta galla mata harara kafin tace "abinda kika shiryawa rayuwarki kenan ko ?"burinmu mu baku tarbiya amma ku burinku ku wulaƙantamu koh ?"

Anisa ta haɗe hannayenta biyu tana bawa mamy haƙuri , zuciyar mamy babu daɗi ta nuna Anisa da yatsa kafin tace "wallahi bari dadynku yazo gara ayi miki auran a huta ni bazan iya da wannan taurin ran da rashin tsoron naki ba "
Anisa ta fashe da kuka dama a hanya take taci gaba ,mamy bata saurateta ba ta wuce hanyar bedroom ɗin Humaira tana ƙwala mata kira .
Washe gari ta kama Talata an tashi da sanyi ,gashi yau sunada lectur ,tun dare Anisa ta ambata babu inda zata koda kuwa za'a kasheta ,
ƙarfe 9:12 am lokacin sun kammala breakfst Humaira har tayi shiri Anisa na komawa ɗaki ta kwanta tare da ƙudun dunewa da bargo ,sbda wannan sanyin da aka tashi dashi ya haifar mata da sha'awa , yau bata buƙatar kallon blue film ɗin ma burinta kawai ta samu wanda zai rage mata abinda yake damunta ,
Kallon kayan makeup ɗin dake jere akan dress mirror tayi taga babu abinda zai yaye mata damuwarta ,yaukam tana jin sha'awa mai ƙarfin gaske .
Bubbuga ƙofar da Humaira keyi ne ya sata yin tsaki a faɗace ta ɗaga murya tare da cewa....!
[6/19, 4:05 PM] Zainab✍️: *NADAMA*
41-42

"Wai me ya faru ne ?"
Humaira tace "Anty Anisa kin mance munada..."dallah kija ai ba dole sai dani zaki ba " Anisa ta faɗa cikin masifa .
Wucewa Humaira tayi ba tare da tace komai ba.
Anisa na riƙe da ciki dake murɗa mata ta sanya hannu tanata shafo hq ɗinta tana wasa dashi tare da runtse idonta , ta daɗe tana haka kafin daga ƙarshe taji ta jiƙe taci gaba da fitarda wani irin numfarfashi .
Tunowa tayi da mamy zata iya faɗowa ɗakin kuma bata kulle ba yasata miƙewa ta shige toilet ta tsarkake jikinta ta fito ɗaure da towel , zani da riga tasa na atamfa wanda bashi da wani ado amma atamfar tayi mata kyau ,
Aiko mamy ta shigo tare da sallama tace "wai ba ɗazu naga kinyi wanka ba ?" eh Anisa tace " mamy tace "to mai yasami waɗancan kayan ?" Anisa ta hau inda inda wanda mamy ta riga da ta fahimci komai ,
Juyawa mamy tayi ,kai tsaye ta wuce ɗakinta ,ta zube a kan gado tare da zabga tagumi tace " na shiga uku Anisa tana bani tsoro wallahi ,anya bazamu jefa yarinyar nan a halaka ba kuwa ?bari dadynta ya dawo wallahi musan mafita wannan fa ba ƙaramar damuwa bace
[6/19, 4:16 PM] Zainab✍️: *NADAMA*
43-44
Da taje akan ta matsa mata zuwa makaranta ne ,yanzu kam tsoronma taga Anisa ta fita takeyi.

Har akayi azhar akayi la'asar Anisa bata fito ba ,lokacin Humaira har ta dawo ta ci abinci ,
Mamy dake zaune kujerar dake kallon ta Humaira tace " Humaira jeki kiran antynki " Humaira ta miƙe tare da isa ɗakin Anisa ,kasancewar a buɗe yake yasata turawa ƙofar ta buɗe ta ganta a baje baccinta takeyi masha Allah , ta juya tare da kullo ƙofar.
Tana zuwa gurin mamy tace "aiko bacci takeyi " mamy tace "Allah dai yasa tayi sallah "
Washe gari
Tun asbha mamy da tayi sallah bata koma bacci ba ,anata shirye shirye dady zai dawo yau ,
Ƙarfe 11:am dai dai mamy tayi wanka ta haɗe cikin wani haɗaɗɗen leshi baƙi mai adon flawoyi jajaye da fari ,da stone ja tayi kyau sosai.
Sha biyu da rabi dady ya iso , bayan an buɗe masa get ma'aikatan gidan sun kwashi gaisuwa ,ya fito daga motar yayi cikin gidan .
Da sallama ya shiga mamy dake gyara abincin data jere a dinning tazo da sauri ta rungumeshi , dady da fara'a shima ya rungumeta kafin yace "zomuje ki karɓi tsarabarki "
Suka shige riƙe da hannun juna.
[6/19, 4:42 PM] Zainab✍️: 45-46 *NADAMA*
A bedroom ɗin dady suka yada zango , dady yana rungume da mamy ya raɗa mata na biya miki hajjj " wani tsalle mamy tayi ta kuma rungumeshi kafin tace "wayo daɗi godiya nake inason ma zuwa gidansu Umma gobe " dady yace "kin wuce hakan , daganan dai dady sai da ya fanshe gajiyarsa a jikin mamy sannan sukayi wanka aka ɗunguma zuwa dinning , Humaira ta fito kunna TV taga dady a zaune taho da sauri tare da cewa "dady ashema kana kusa da gida walhi na ɗauka saukar yamma zakayi ?"dady yayi murmishi kafin yace "mamana zauna kici abinci ina Anisa ?"Humaira tace "tana ɗaki " dady yasa a kirata .
Bayan Humaira ta kirata sunzo tare suka zauna Anisa ta gaishe da dady suka fara cin abinci cike da nishaɗin dawowar dady banda mutum ɗaya wato Anisa .
Bayan sun kammala cin abinci mamy tace "ku tayani yiwa dadynku godiya ya biyamin makkah"
Anisa ta buga tsalle tana rawa , Humaira tace "dady mufa ?dady yace akwai lokaci , a ranar kaf gidan suna cikin farinciki marar misaltuwa .
Babu shar'hi 😢
[6/19, 5:04 PM] Zainab✍️: 47-48

Zuwa dare bayan anyi magrib anyi isha'i kowa ya wuce sashinsa ,
Ya rage dady ne da mamy a palo , mamy ta matso kusa da dady ,cikin sanyin murya tace "Alhjyna ina son yin magana dakai pls "cikin sauri dady yace "oya ina jinki hajiyata "mamy tayi murmishi tare da cewa , "so nake ka amincewa Anisa akan ta fito da wanda takeso wallahi muna nan zata lalata rayuwarta kaga ko ranar lahira mune da laifi "
Dady ya turɓune fuska kafin yace " wai Jamila sau nawa zan jaddada miki karatu nakeso tayi ?" Mamy tace "ai idan anyi auran inhar mijin anyi yarjejeniya dashi ina ganin babu matsala " dady yace "to shikenan akwai wani abokina inbaki mance Alhji Khalid Naira wanda ke kasuwanci a ƙasar waje ba ,to shine yayimin magana tun shekara ɗaya data wuce naƙi amsa masa "mamy tace "to ai bafa ya rayuwa a Nigeria kasani koh ?"dady yayi tsaki kafin yace "so kike mu siyar da akuya ta dawo tana ci mana danga ni ba dani za'ayi wannan kwaɓar ba "
Mamy babu inda ta iya tasan dady da san kuɗi dole tabi abinda yakeso ta kuma raka lamarin da adu'a ...
[6/19, 5:14 PM] Zainab✍️: 49-50
Washe gari , Anisa ta tashi da ƙudirin zuwa gidansu Salim gashi dady bashi da larabar komawa ko meye dalili oho .
A ɓangaren dady kam wani farinciki yaji yana ratsashi amma adu'arsa ɗaya Allah yasa Alhaji Khalid bai yiwa ɗansa aure ba , ya janyo wayarsa tare da danna numbersa ,
Ring ɗaya zuwa biyu Alhj Khalid ya ɗaga tare da cewa "Alhj ka ɓuya ashe ana jinku ?"dady yayi dariya kafin yace "ka ka kusa daqowa Nigeria ne ?" Alhjn yace "gobe zamu dawo duka da iyalina sbda an gamamin ginin dana bada ayi kasan tun wata tara aka fara ginin sai yanzu aka kammala ,guda biyu ne dana Yasir danamu " dady yace "masha Allah anyi auran shi Nasira ɗin kenan Allah yasa bakayi fushi ba "
Alhj ya sa dariya tare da cewa "aiko dai yaƙi waishi sai ƴarka daya gani a waya wancan lokacin da muka haɗu dakai a london , dady yayi hamdala tare da waigawa yaga babu kowa yace "abu mai sauƙi aminina inhar kuna so anbaku ka wuce ka nemi wani abu a gurina ka rasa " Alhji yayi masa godiya tare da cewa "muna sauka zakaji kirana insha Allah"...!
[6/20, 2:37 PM] Zainab✍️: *NADAMA*
51-52
After two days da maganarsu , dady duk ya tayar da hnkalinsa ,kullum shikenan yiwa mamy mitar ta ƙara yiwa Anisa nasiha karta sake ta wulaƙanta mutanen nan.
Yau ta kama Alhamis , Sadiq yayiwa Anisa zuwa bazata ,sai da yazo sannan ya kirata ,batayi tunanin dady yana palo ba , kasancewar bataji motsi ba , saɗaf- saɗaf ta fito tare da buɗe ƙofar waje ta fice , da gudu ta ƙarasa bakin get ta buɗe ta fita ,tana fita ta samesa a tsaye a jingine a jikin motar .
Tana isowa ya sakar mata murmishi kafin yace "barka dai autar mata gimbiya kyakkyawa " rufe fuska Anisa tayi kafin tace "uhm duk ni kaɗai " tunowa da dady zai iya fitowa ne ya sanyata ce masa ,"dady yana gida gashi nayi alƙawarin zuwa gurin ta'aziyar Salim ina mai bada haƙuri sai dady ya tafi " Sadiq kam inda bakinta ke motsawa idan tana magana yake kallo sbda irin zubin halittar da Allah yayi mata dole ko wanne lafiyayyen namiji ya ganta yaso ta kasance matarsa gashi abokinsa sa'i yayi ko a ina ya kwaso wannan cutar oho "
Maganar da Anisa takeyi ne ta dawo dashi daga duniyar tunanin daya tafi ,yaji tana cewa "zan wuce gida sai dady ya tafi ma ƙara haɗuwa " Sadiq ya gyaɗa kai har ta shige gida yana kallonta, daga ƙarshe dai ya tada mota ya fice.
Anisa na shiga gida taci karo da dady yana shirin fita anguwa ,zaro ido tayi abda tun yanzu ta fara nazarin abinda zata gaya masa , cikin dakiya dady yace "Anisa ina kikaje ? kan Anisa a ƙasa tace "kayi haƙuri dady na dubo ƙawata ne batada lafiya " dady yace " last worning walhi karki sake fita inhar bada izini na ba "
[6/20, 2:50 PM] Zainab✍️: *NADAMA*
53-54
Anisa tace "insha Allah "
Dady ya fice .
Kai tsaye mota ya shiga yaje ya dubo hjya daga nan ya dubo Umma ,mahaifiyar Mamy yakai musu tsaraba ,daganan ya wuce guest hause na Alhji Khalid kasancewar tun jiya jirginsu ya sauka a Jos ,
Koda dady ya isa bauchi road wato anguwarsu Alhj Khalid ,ya daɗe a tsaye sannan mai gadi yazo ya buɗe masa ,sbda sai da aka isarwa Alhjin .
Dady na shiga Alhji ya fito suka shiga ciki tare , wow iya tsaruwa gidanfa ya tsaru ,tun daga wajensa a cikinsa abin kallo ne , nima na tsaya ƙarewa gidan kallo , ganin sun shige ne yasa ni binsu muka ɗunguma zuwa tafkeken palon nasu .
Tofa kallo ya koma sama sunan wani abu ,
Anan dady ya fara ganin aljannar duniya duk da haɗaɗɗen gidan da yake ciki hakan bai hanashi kwaɗayin wannan gidan ba .
A ɗaya daga cikin luntsuma luntsuman kujerun suka zauna , Alhjn yace "gidan babu kowa daga ni sai my lovely Yasir ɗina su Hajya Mima sunje zaga gari " dady yace "okay masha Allah dama akan maganar ƴar gurina ne "
Alhj yayi murmishi kafin ya ƙwalawa Yasir kira , Yasir dake ɗakinsa a can saman bene ya amsa da Dad hutawa nake "Alhj yayi dariya kafin yace "to ga mahaifin Anisa " Yasir ya fara takowa a hankali ,kamar wanda ƙwai ya fashe masa a ciki
Cikin yamutsa fuska kamar mace ,ya kalli dadyn Anisa kafin yace "barka dai " Alhj yace "da fatan bazaka juyawa zaɓina baya ba " Yasir yace "nifa aurannan a bari ba a wannan shekarar ba dady haba ka mance uzurirrika na ne ?"
Gaban dady ya bada dummm...
[6/20, 3:05 PM] Zainab✍️: 55-56

Dady gani yake shirinsa na hau hawar arziƙi zai rushe , gumi ya fara keto masa , Allah ya taimaka ma hankalinsu da idonsu bai kai ga kallonsa ba.
Alhjn ya dafosa kafin yace "dole fa yayi aure nanda one months idan ka amince ayi aurannan ,inhar itama yarinyar tawan ta amince "
Dady yace "amincewa kai " kafa yimin komai bani da abinda zan saka maka sbda taimakona da kayi lokacin da ƴan fashi suka tareni "
Alhj yace "haba ka dena taso da wannan maganar dan Allah "
Yasir miƙe ya haura sama .
Cikin farinciki dady da Alhji suka cigaba da hira har sai da akayi azhar daga masallaci bayan an sakko suka rabu .
Kai tsaye dady ya wuce gidan hjya ya sanar mata da cewar ai yaron dake son Anisa ɗan gidan mutunci ne kuma ɗan gidan manya wato masu dattaku "
Allah sarki hajya ta amince tare da cewa "zata sanarwa da kawunan sa .
Daga nan ya koma gida cike da murna.
Washe gari da safe hjya ta tara ƴan uwanta ta sheda musu Anisa ta samu miji , tabbas a zahiri sunsan Alhj Khalid mutumin arziƙi ne ,sai dai zargi irin na mutane da suke yi masa na rashin tunani.
Dady na komawa gida ya sanarwa da mamy , bata wani yi farinciki ba ,amma a fili tayi masa yaƙe sbda bataso ayiwa Anisa auran dole .
Shiko dady bai fahimci hakan ba ,
Washe gari ta kama Juma'a dady ya tara su Anisa da Humaira , gyaran murya yayi kafin yace ....
[6/20, 3:17 PM] Zainab✍️: 57-58
Tabbs nasan nayi miki laifi Anisa danaƙi barinki ki fito da miji ,kuma na sani koda na barki bazaki fitoda nagari ba , dalili kuwa yanzu samari sun zamo sai adu'a ,shine nayi miki zaɓin dan Alhj Khalid Naira wanda duniya ta sansa nasan ma kinsan ɗan nasa , Yasir Naira "Anisa ta dafe ƙirji sbda tasan shi amma a TV kyau da kuɗi ba'a magana a gurinsu .
Anisa ta faɗaɗa fara'arta tare da cewa " dady na amince ,sai kuma ta ruga bedroom ɗinta da gudu .
Mamy taɓe baki ,a ranta tace "tunda tanaso shiken nima ina so alhmdulilh "
Dady ya sheƙe da dariya tare da cewa "Anisa ƴar albarka Anisa yar Aljannah ubangiji ya sanya miki albarka kena ƙanwarki " Humaira tace "amin.
Tofa anadara 😜
Washe gari gida yaɗau farinciki sbda nishaɗin da dady yake ciki.
Bayan kwana goma da maganar auran Anisa ,Alhj ya turo a tambaya masa auranta , cikin sa'a aka yanke musu dukiyar aure 200k
Washe gari da zasu dawo suka kawo one million naira " mamaki ya kama su hajya da ƴan uwan dady ,ƴan gari aka fara cece kuce akan ai dady ya siyarda ƴarsa ne .
Yasir kam baya kula harkar komai .
Yau ta kasance weekend , Asabar , Alhj ya umarci Yasir da zuwa gidan su Anisa...
[6/20, 3:38 PM] Zainab✍️: 59-60
Bai yi masa gardama ba ,

Motoci guda biyu ne suka shigo anguwrsu Anisa , ta gaban fara ce sol ta bayan kuma ruwan toka sai sheƙi suke .
Kasancewar Alhj yayi masa kwatancen gidan da komai da komai ,yasa basu sha wuyaba .
Kai tsaye horn motar gaban tayi a bakin get ɗin gidansu Anisa ,
Get man na buɗe masu suka shiga ,
Yana shirin rufe get ɗin yaji wata motar fara irinta farkon da suka shigo ɗazu sun kuma shigowa .
Motar na shiga mai gadi ya rufe get ya fara kwasar gaisuwa.
Abin mamaki mutum ɗaya ne ya fito daga cikin motar mai ruwan toka .
Sai kuma wani ya fito mai baƙar suit da alamu masu tsaronsa ne .
Bayan both naga an buɗe na motar ƙarshen data shigo anata fito da kayayyakin abinci da abin sha .
Kasancewar dady ya sanarwa Anisa tare dayi mata umarni

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment