Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

uku-uku ta amsa kiran , daga can ɓangaren Humaira na dariya tace "anty Anisa ina tayaki baƙinciki munci dady a mr bigs " Anisa tace "ni na ɗauka ma wani abun zaki faɗamin kun dawo ne ?" Humaira tace "ai mukam sai wajen ƙarfe tara dan dady ma yaje anguwa sai ya dawo zai ɗaukomu mu taho amma momy ina tunanin ta taho " Anisa tace " whatt" ta tahofa kikace ? Humaira tace "eh sbda Fiddausi ta kirata a waya wai tana gidanmu shine ta tafi " a hanzarce Anisa ta kashe wayar kafin ta ɗauki wandonta zata saka Salim ya ruƙo hannunta yana yi mata magiyar tayi haƙuri ko sau ɗaya ne yayi " Anisa ta zaro ido kafin tace "Allah ne ya fargar dani sbda zina muke shirin aikatawa nikam wallahi bazanyi ba ,taci gaba da magana tana rufe ido a dole bata son ganin joystic ɗinsa dake tsaye kyam .
Idanun Salim sunyi jajur ya ƙara kamo hannunta ta fizge lokacin da take saka rigarta ko tunanin ɗaukar bra batayi ba ta ɗauki mayafinta da jakarta da wayarta ta fice tana kuka .
Tana fita Salim ya dannawa ƙofar saƙata tare da kwanciya yayi ɗai-ɗai yana biyawa kansa buƙata da kansa.
Anisa na fita ta tari mai mashin zuwa anguwarsu Tudun wada ,tana Allah-Allah kar momy ta iso imma ta iso karta ganta , cikin ikon Allah suka iso ,ta sauka taba mai mashin kuɗinsa ta bubuga get aka buɗe mata ,mai gadi na cewa "sannu gimbiya Anisa na ce masa mamy ta dawo ? " mai gadi yace "a'a har yanzu bata shigo ba " Anisa tayi hamdala ta shige babban palonsu ta wuce bedroom ɗinta ta faɗa toilet bayan ta cire kayan jikinta ta sakarwa kanta ruwa tare da adu'ar niyar wanka ,
Tana gamawa ta fito ɗaure da towel taji nocking wanda ko ba'a sanar mata ba tasan mamyn ce ,
A hankali ta isa bakin ƙofar ta buɗe tare da washe baki tace "mamy har kun dawo " mamy ma na murmishi tace "nice na dawo sbda Fiddausi tazo ,ko baki ganta ba ?" cikin dubur burcewa Anisa tace "mamy ba...ban...ganta..bafa " mamy ta fara ƙwalawa Fiddausin kira amma shiru , wayar dake hannunta ta danna tare da lalubar number Fiddausi ,ring ɗaya ta ɗaga kafin tace "Anty da nazo bakyanan shine na wuce gidan Mama Ruqaiyya " mamy tayi ajiyar zuciya tace "to ki gaisheta yaushe zaki ɓulle " Fiddausi tace "zuwa gobe Anty " mamy tace "Allah ya kaimu".
Anisa da tayi mutuwar tsaye ta sauke ajiyar zuciya wacce mamy ma saida taji tace "inafa gidannan mamy da tazo da na ganta "mamy tace "to me aka dafa mana " Anisa ta ƙaƙalo ciwon ƙarya ta riƙe ciki tare da cewa aush "mamy wlhi sai yanzu na samu nayi wanka tunda kuka tafi nake cuwon ciki " mamy ta galla mata harara kafin tace "yanzu abin naki ko kunya babu ko ?"Anisa tayi ƙasa da kanta tana cewa "kiyi haƙuri mamy , mamy tace "a haɗa tea inaga ko su dady sun taho ,dukda sunci abinci zai buƙata " jiki na rawa Anisa tace "toh "
Dan ta matsu mamy kauce ta bata guri sbda gani take kamar mamy zata iya gano abinda sukayi itada Salim.
Ƙarfe 10:00pm dai-dai motar dady ta shigo , yana parking suka fito tare da Humaira ya buɗe mata both ta ɗibi tsarabarsu ,suka shigo .
Anisa dake jere cups a dinning taje da gudu ta rungume Humaira tana cewa "ai tun daga nan a buɗe a bani nawa sannu da dawowa dady "dady da fara'a a fuskarsa yace "ywwa Anisa ya aiki ?" Anisa tace "lafiya ya hajiyar " dady ya amsa da tana gaisheki tace ,tana binki bashi "Anisa ta riƙe baki tana dariya itada Humaira , a gurin Humaira ta zube babbar jakar dake cike da kaya ta ajiye kan kafet tana tamayar mamy da Fiddausin fa ?" dady kuma ya wuce bedroom ɗinsa .
Anisa tace "mamy na ɗaki Fiddausi ta wuce gidan mama Ruqaiyya sai gobe ".
bayan Anisa ta gama aikin ta zauna gurin Humaira suka fara duba kyayyaki ,turaruka ne da kayan lashe-lashe (ƙwalama) da dambun nama wanda Hajiya ta bayar a kawo ,
Anan suka raba kayan kasancewar nasu ne na mamy na ɗakinta ta wuce dashi,
Washe gari da asbha bayan anyi sallah kasancewar ranar Asabar ne yau kuma dady zai koma Kano kuma basu da makaranta yasa tunda sukayi sallah suka koma bacci , ƙarfe 9:10am yai dai-dai da shigowar kiran Salim ,murya ƙasa-ƙasa yace...!

Free page ya kusa ƙarewa ki mallaki naki sisters kisha karatu 😍.

Mom Islam
[6/12, 6:26 AM] Zainab✍️: *🪂NADAMA🪂*


Zainab Habib(Mom Islam)

Elegant online writers

Follow me on wattpad

https://www.wattpad.com/user/Momislam2021?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends


Tabbas naji ƙorafinku akan kuɗin littafin yayi yawa ,inason ku sani bawai iya shi kaɗai zan dinga posting ba amma daga yau da gobe na bada bonus dominku ki turo 200 ki karanta hankali kwance ta wannan account ɗin 3175689751 Zainab Habibu first bank shedar biya ta wannan number 08141799224 idan kum kati ne ,zaki ɗauki hoton katin ki turomin in sambaɗaki a grp ƴan Niger kuyimin magana ta numberta.
Ƙarshen free page 👐






I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 08066268951

____________________🆓P8
A hankali Anisa ta farka tare da amsa kiran ta kara wayar a kunnenta kafin tace "aslamu alaikum "
Daga can ɓangaren Salim yace "my  Any jiya kin barni a cikin wani yanayi  "Anisa tayi kamar ba da iya aka aikata abin ba tace "yanayin me ?" Salim na rungume ɗa pilo a ƙirjinsa yace "cikin kewarki da sha'awar kasancewa dake my Any kinyimin rowa jiya yaushe zamu ji daɗin juna " da sauri Anisa ta kashe wayar tare da cillata kan bed ta fara mammatse ƙafafuwa , sbda maganar da Salim yayi da yace suji daɗin juna shine ya tayar mata da matsananciyar sha'awa , ta buɗa ƙafafuwanta tare da sanya hannunta ta gefen pant ɗinta ta fara wasa da hq ɗinta tana sakin numfashi "takai tsawon minti 30 a haka ,daga ƙarfe ta jiƙe kamar wacce aka kwarowa ruwa ta kwanta tana mayar da numfashi .
Su mamy na zaune a palo har 11:2 am lokacin sun gama breakfast dady na shirin tafiya , Humaira ma ta gama nata breakfast ɗin ta koma ɗaki , dady dake zaune kusa da mamy ya kamo hannunta kafin yace "me kuma yake damunki ?" mamy tayi rau-rau da ido kafin tace "nidai inaga Anisa bazata wani tsaya tayi karatu sosai ba ,tunda kaga sai dai inga Humaira ta fito da books ɗinta tana dubawa amma banda Anisa " dady yayi tsaki kafin yace ",haba nace ki dena damun kanki inhar karatu ne dole ta tsaya tayi sbda shine ginshiƙi kuma hanyar samun cin abincinta wanda zata dogara da kanta ,bafa mu zatayiwa karatunan ba ".
Dajin haka ,mamy tayi tsit tare da rungume dady ta ɗaga fuskarta sama tana kallon tasa idanuwansu suka sarƙe ana juna kai kace sababbin fara love.
Bayan Anisa ta gama aika-aikan ta cire kayanta ta shiga wanka tare da niya ,tana gamawa ta fito tana tsane kanta da towel ,tana goge jikinta da wanda ke ɗaure a ƙugunta .
Bayan ta goge jikinta ta zauna gaban mudubi ta shafe jikinta da mai ta shafa powder ta sanya mai a bakinta ta zo gaban drowa ta ciro doguwar riga ta atamfa ,ɗinkin ya zauna a jikinta sosai kasancewarta mai ɗan jiki ba sosai ba ,kuma tana da yalwar na shanu.
Juyawar da hanjin cikinta keyi ne ya sata riƙe ɗankwali a hannunta ta nufi ɗakin mamy da sauri kasancewar babu kowa a palo tana cewa "mamy wai har kunyi....
Ganinsu da tayi a tsaye rungume da juna ya sata sauri juyawa ,
Dady kuma ya fara faɗa da ƙarfi yana cewa " baki iya sallama bane da zaki faɗoww mutane babu neman izini wannan ai ba yi bane "
Itadai Anisa ta ruga da gudu bata zarce ko ina ba sai ɗakin Humaira ta faɗa kanta tare da cewa "Humaira kina nan naje na ganowa kaina " , Humaira ta ajiye littafin dake hannunta ta ɗan maza kafin tace ",Anty Anisa me kika gani ,ai na ɗauka baccin kike "
Anisa na dariya taba Humaira labari daga nan suka sheƙe da dariya aka shiga hirar samari ,
A hirar tasu ne Humaira tace "Anty Anisa niko ina Yaya Salim ne ? "
Anisa ta ɓata rai tare da cewa "karki ƙara yimin zancensa wallahi " Humaira na dariya tace "halan yayi laifi mai girma ne ko ?" Anisa ta kamo wani zancen tace " bitar karatunki kuwa ? Humaira naci gaba da dariya tace "sosai ma ".
Daga nan sukaci gaba da hira abinda suka daɗe basuyi ba .
A ɓangaresu dady ,ko sawa a kira masa su Anisa baiyi ba sbda haushi ,kasancewar ƙa'ida ne idan zai tafi sai yasa an kirasu yayi musu nasiha ,yaukam taifiyarsa yayi mamy ta rakashi gurin mota ,sai da aka buɗe masa get ya fice sannan ta dawo cike da kewarsa...!

Akwai zazzafan posting anjima wallahi inhar kuka jini shiru bani da chaji i promise zakuci dariya kuga ikon Allah kudai fans muje zuwa.

Daga wannan page ɗin free ya ƙare sbda tsaro idan kikaga littafinan a waje to na sata ne .

MOM ISLAM
[6/12, 6:26 AM] Zainab✍️: *🪂NADAMA🪂*
Page 9
ƊANƊANO
Garin Jos
Anguwar Tudun wada .
Gidane ɗan madai-daici wanda da gannsa bazaka kira mutanen gidan da talakawa ba ,kasancewar akwai rufin asiri.
Wata farar dattijuwar mata ce a zaune a tsakar gida kan kujera ƴar tsugunno , matar da a ƙalla zatayi 54yrs a duniya , tana da ɗan jiki a bakinta akwai haƙorin makkah ga dukkan alamu ta ziyarci ɗakin Allah ,
Cikin ɗaga murya ta fara kiran sunan Ummi ! Ummi ! wacce aka kira da Ummin ta fito a ƙalla zatayi shekaru 18 a duniya tana sanye da shadda ɓaƙa anyi mata ɗinkin doguwar riga , tasha adon duwatsu ,ta durƙusa gaban datijuwa kana tace "Umma gani " dattijuwar da aka kira da Umma tace "maza jeki gidansu Sa'a mai adashi kice idan kuɗin sun samu a bani  ,haba sai kace bana zubi ",
Ummi ta miƙe tare da komawa ɗaki ta ɗauko mayafinta ta fita ,tana tafiya tana wasa da yatsun hannunta .
Kasancewar gidan babu nisa yasa nan da nan ta iso tare da shiga da sallama , Sa'a dake zaune gaban murhu tana ɗora miyar dare kasancewar 5:20pm ne ,tana ganin Ummi tace "yawwa ƴar albarka shigo dama yanzu zan aika yaro ya kai mata " Ummi ta zauna kafin ta gaishe da Sa'a ,bayan Sa'an ta miƙa mata kuɗin hannunta tace "irgasu " Ummi ta ƙirga kuɗi dubu talatin ta miƙe tare da cewa "sai anjima " Sa'a tace "kice mata na gode ina gaisheta "Ummi tace "to " ta tafi .
Tana gaf da shiga gida taji wata mota mai numfashi wacce ke fitarda raɓa tayi horn ,a hankali ta juya tare da ci gaba da tafiyarta cikin nitsatsen takunta ,kai tsaye ta shige gida da sauri ,ta tarar da Umma tana ɗaki ta isa gurinta tana cewa "yau akwai cin kilishi Umma kuɗinki sun fito " Umma tana daga ɗaki tace "me kyau ma kuwa ".
Ummi na shiga ta miƙawa Ummanta kuɗin Umma ta irga taga sun cika ,tayi hamdala tare da cewa "gobe kasuwa zani siyo miki kayan kitchen kafin Allah ya baiyano da masoyin gaskiya " Ummi ta rufe fuska tana dariya , Umma na kasafin kuɗinta taji yaro yayi sallama ,bayan sun amsa sallamar ne yaron yace "wai ana sallama da wacce ta shigo yanzu " gaban Ummi ya bada dumm sbda bata son hira da samari ko kaɗan...!

Fans wai kun gane a ina muke kuwa 😂
[6/12, 6:27 AM] Zainab✍️: *NADAMA*

Page 10
Umma dake sauraron yaron tace "jekace inji wa " yaron ya fice ya tambayo ,sai gashi ya dawo yace "wai inji Alhji Muntari ɗan gidan Hajiya indon tudun wada " Umma ta riƙe baki kafin tace "yaron Alhji Musa kenan Musa bushasha ? amma ko in haka ne kaf anguwarnan anyiwa mahaifansa sheda maza tashi kije " Umma tace ,yayinda ta miƙe tana ɗura ruwa a buta kasancewar ankusa yin magrib.
Ummi ta turo baki gaba ta fita bayan ta yafa gyalenta , tana zuwa ta sami Muntari tsaye hannunsa riƙe da waya ya jingina a jikin mota yana sakar mata murmishi , tana isowa gabansa tace "ina yini " Muntari ya amsa da lafiya lau ƴan mata ya gida ya karatu " Ummi ta amsa da lafiya lau , Muntari ya sauke sassanyar ajiyar zuciya kafin yace " tunda na hangoki ɗazu zaki shiga wani gida shine naji kin kwanta min duba da yanayinki ko ba'a faɗa ba ansan kinada tarbiya " Ummi ta rufe fuska kafin tace "nagode zan iya tafiya ?" Muntari na dariya yace "eh a'a amma tunda ana shirin kiran sallah to zan dawo gobe " Ummi data matsu ta koma gida tace "uhm ni ba anan anguwar nake ba " ta shige gida da gudu .
Waye Musa ?
Alhji Musa shine mahaifin Alhji Muntari , sunyi zama a Kano yana da katafaren gidan buredi wanda ake masa laƙabi da Nagarta bread , tun bayan rasuwar mahaifansa yake zaune a Kano ,yana ci gaba da sana'ar buredi , sosai Allah ya ɗaukakasu ,kafin mahaifinsa Alhji Musa ya rasu ,sukanyi buredi da buhun fulawa ɗaya , cikin ikon Allah suka koma yin biyu gaba gaba har huɗu da harkar ta karɓesu suka koma yin buhu goma har buhu ashirin sunayi a rana , arziƙi ya dinga hau hawa cikin hukuncin ubangiji Alhj Musa yasi fili a Jos a tudun wada , aka ƙera masa tamfatsetsen gida mai kyau kamar a ƙasar turai , ya dawo nan da iyalansa ,lokacin Muntari yanada 20yrs a duniya yana makarantar gaba da sakandiri , tun daga Aihuwar Muntari Allah bai ƙara bawa Aisha aihuwaba har Muntari ya kammala karatunsa ,yabi mahaifinsa sukaci gaba da gudanar da harkar buredinsu .
Lokacin da Muntari yakai shekaru 30
lokacinne Allah yayiwa mahaifinsa rasuwa , sunyi kuka sosai musamman mahaifiyar Alhji Musa data tsufa take zaune a Kano kasancewar tun yana yaro iyayensa suka rasu .
Bayan anyi sadakar bakwai  kakar Muntari ta wajen Uba na shirin tafiya yace "babu inda zata ,sbda tausayinsu da takeyi dole ta dawo zama tare dasu .
Kwanci tashi asarar mai rai har akayi arba'in ɗin mahaifin Muntari suna jin mutuwarsa kaf dangin saida suka girgiza ,
Cikin ikon ubangiji mahaifiyar Muntari ta fita daga takaba , yaci gaba da gudanar da harkar kasuwanci cikin aminci da riba dakuma amana,

Wannan kenan.

Koda Muntari ya koma gida ya sami kakarsa da suke kira da Inna ,ya sabar mata da haɗuwar da yayi da budurwa , ɗazu ya akan tayi masa kuma ƴar gidan Alhaji Usman ce , Inna tayi murna sosai ,sbda marigayi Alhj Usman da marigayi Musa abokaine kuma anyi zaman mutunci .

Washe gari bayan anyi sallahar asbha mahaifiyar Muntari tazo gaisheda  Inna ,bayan sun gaisa take bata labarin Muntari zaiyi mata kishiya ,kasancewarsa ɗan fari kuma a gaban Uwar miji take yasa ta jin kunya ta fice da sauri , Inna tayi murmishi tare dayin fatan Alkairi .

Bayan da Ummi ta koma gida jiya ta sanarwa da Umma wanda yazo gurinta duk da yaron ɗazu ya sanar da ita , bayan sunyi magrib sunci abinci anyi isha'i ,Umma ta gyara zama tare da kiran sunan Ummi tace " Jamila tun bayan rasuwar mahaifinki ,da kika kai munzalin da kika mallaki hankalin kanki nake adu'ar ubangiji ya fito miki da miji na gari ,nasan Allah ne ya amsa adu'ata shiyasa wannan bawan Allahn yazo gareki ,dan Allah karki watsamin ƙasa a ido Jamila " Ummi ta sunkuyar da kai ,sbda a kullum abinda mahaifiyarta takeso shi takeso burinta shine farinciki ya ɗore a fuskar Ummanta a koda yaushe , ta share hawayen da suka zubo mata tace ..!

Sannu a hankali zaku gane inda muka dosa
[6/12, 12:14 PM] Zainab✍️: *NADAMA*
Page 11&12
"Umma zan amince da duk abinda kike sona dashi ",Umma ta shafa kanta tare da sanya mata albarka.
Asalinsu Umma ƴan garin Maiduguri ne ,gudun hijira na faɗace -faɗacen da akeyi ne ya dawo dasu garin jos unguwar Dogon agogo , Tun bayan auransu da Alhaji Usman iyayen Umma wato Zainab suka rasu , Alhj Usman yana sana'ar jan doguwar mota yana kai kaya gari-gari , tun yanada mota ɗaya har Allah ya azurtashi da motoci har goma manya , da kuma wacce ya siya ƙarama ta hawa ,
Kwanci tashi yayi arziƙi na ban mamaki yaje makkah yakai mahaifiyarsa Amina makkah lokacin mahaifinsa ya rasu , akwai wani ɗan uwansa ana ce masa Abdullƙadir shima Alhji Usman ya kaishi makkah , daga nan yakai Hajya Amina makka , bayan ta dawo da wata bakwai Allah yayi mata rasuwa ,ƴaƴansu biyu da Ruqaiyya da Jamila, lokacin Ruqaiyya tayi aure da shekara ɗaya tana ɗauke da ciki wata takwas ,sunyi kuka da mutuwar mahaifinsu ,tun bayan rasuwar Alhj Usman Umma ta kama sana'ar kayan kitchen suna samun alkairi sosai ,
Kullu nafsun za'ikatul maut aranar wata Juma'a da safe da misalin ƙarfe goma dai-dai aka bugowa Umma waya jikin mahaifiyar Alhj Usman ya tashi , a hanzarce Umma ta fice da gudu mayafi kawai ta ɗauka kasancewarsu babu nisa , dana tafiya tana haɗawa da gudu kafin takai ƙofar gida ta hango mutane ana cike kowa yayi cirko -cirko , Umma na gani ta fashe da kuka kafin tace "shikenan suntafi babu manya " tana shiga ta samu anata salati masu kuka nayi ana hanasu ,Umma ta zauna a kan dakalin gidan tare da rafka tagumi tana tuno abubuwan da mahaifiyar mijin nata take yi mata na alkairi .
Batamayi kuka ba sai da taga an wuce d gawar a makara ta miƙe tana sumbatu ,dole aka riƙeta ,Ruqaiyya dake da tsohon ciki ta kalli Umma ta share nata hawayen abda tunowar da tayi Umma marainiya ce batada uwa batada uba ,kuma itakaɗai iyayenta suka haifa sai ƴan uwan iyayenta wasu ma ba lallai ta sansu ba .
Bayan anyi sadakar uku ya rage sai umma da Abdulƙadir wato ƙanin mijinta da ƴar uwar uwar mijin da Jamila ,sai da akayi sadakar bakwai sannan suka koma gida , Abdulƙadir yaci gaba da kula da dukiyar Alhj Usman cikin aminci ,duk ƙarshen wata yana sanya musu ribar da akace ya raba gida uku ya bawa Umma biyu ya ɗauki ɗaya .
Lokacin da cikin Ruƙaiyya ya cika wata tara da kwana goma ,a safiya Litinin naƙuda ta kamata , kasancewar ta kira Umma ,Umma ta tura mata Jamila wato Ummi ,
Daga baya itama ta tafi , Umma na sallama ta samu ƴan uwan mijin Ruqaiyya har sun ƙarɓi aihuwa kasancewar a gida ta aihu ta haifi yarinyarta mace kyakkyawa , sai da Umma tayi ƴar ƙaramar ƙwallah duk da aihuwar fari ce amma wani sa' in sukanyi wasa da dariya.
Cikin ikon Allah ranar suna yarinya taci suna Salma , taga gata da kayayyaki ta fannin Umma da dangin mijin sbda suna son Ruqaiyya sosai , har Umma ta tambayi wankan gida suka hana sabda zasu bata kulawa kamar inda Ummanta zata bata ,Umma tasan halinsu na kirki ta barmusu Ruqaiyya ,kwanci tashi asarar mai rai har sukayi ar'bain da kwana goma ,a ranar taje gidan Umma da goyon zuƙeƙiyar yainyarta wato Salma suna kiranta da Afnan , tanayin sallama Umma ta fito daga ɗaki ita da Ummi wato Jamila , suna mamakin kyau da ƙiba ga wani haske da Ruqaiyya tayi , suna shiga ɗaki Ummi tace "abamu sirrin Anty Ruqaiyya " Ruqaiyya na dariya ta kunto Afnan ta direta a cinyar Umma tare da zama kan ɗaya daga cikin kujerun , kasancewar ɗakin yana ɗauke da kujeru huɗu da mai zaman mutum biyu da kuma mai zaman mutum ɗaya guda biyu , Umma na kan mai zaman mutum biyu Ruqaiyya ta zauna a mai zaman mutum ɗaya , Ummi ma tana kan mai zaman mutum ɗaya .
Bayan sun gaisa aka shiga hira Ruqaiyya na faɗin irin alkairan da iyayen mijinta suka dinga mata Umma na godiya , ƙarfe 11:20 suka ɗora girkin shinkafa da miya wacce taji kifi da latas da cocumba da tumatur da albasa , bayan sun kammala aka zubowa Umma Ummi ta zubo musu itada Ruqaiyya , suka ajiye na dare a foodflaks babba .
Suna kammala ci akacigaba da hira har akayi azahar sukayi sallah , Abdulƙadir ya shigo ,kasancewar yau ya sauka a gari , ya shigo gidan Umma da sallama ,Umma ta fito tana faɗaɗa fara'arta kafin tace "muryarka bata ɓuya ,Abdulƙadir yayi dariya kafin yace" Umma kenan ashe kin kusa fita ?" cikin wani irin yanayi Umma tace "gobe ne " Abdulƙadir yace "Allah yayi masa rahama "ya ƙarasa cikin ɗakin hannunsa riƙe da bako har guda biyu ya ajiyesu a ɗakin Umma , Ruqaiyya da Ummi na ganinsa suka hau murna kowacce na ƙoƙarin gaishesu , bayan ya amsa da cewa "mai jego ya baby "Ruqaiyta tayi murmishi batace komai ba , Ummi ta ɗauko masa yarinya ta miƙa masa ,ya karɓa tare da kwararo mata adu'oi ya tofa mata , Ruqaiyya ta zubo masa abinci ta kawo masa ruwa , bayan yaci yayi hamdala ,ya buɗe bakin bako bag ya miƙowa Ruqaiyya ,kana ya kira Umma ya bata nata , Ruqaiyya ta buɗe nata ta fara ɗago atamfofi har kala huɗu masu tsadar gaske ga manshafawa da sabulai da rigar yarinya kala biyu ,har ƙasa ta durƙusa taje gabansa tana yi masa godiya.
Umma dake fito da nata kayan ta fashe da kuka tana cewa "Abdulƙadir ubangiji ya baka mata ta gari ya kareka daga dukkan sharri "Abdullƙadir da kansa ke sunkuya yana amsawa da Amin yace "Umma kome nayi miki ai ban faɗi ba ,duk daga cikin dukiyar yaya Usman ne kuma ke kika nunarmin da yin alkairi "
Umma kam bakinta ya rufe ,
Ya miƙe yana duba lokaci ƙarfe 3:12 pm har ya fita ya dawo da baya yana cewa "ah "ai na mance Ummi ga tsarabarki " Ummi taje da sauri taga kwalin wata Tecno mai maɓallai harda layi yayi mata rijista a ciki da memory , tsalle ta doka tana murna sosai ,kafin tayi masa godiya yayi musu sallama ya fice.
Umma tace "bansan dame zan sakawa Abdull ba .
Sai da Ruqaiyya tayi kwana biyar sannan ta koma gidan iyayen mijin suka mayar da ita gida.
Lokacin da Ummi ta gama secondry bataci gaba da makaranta ba ,kasancewar samari da suketa kai komo a kanta ga kuma Alhj Muntari dake kawo nashi harin dan har an turo da magabata ,
Cikin hukuncin ubangiji aka yanke dukiyar aure dangin mahaifinta bayan sun kawo kuɗin da sati biyar aka sanya rana wata ɗaya.
Kasancewar Umma nada tsuminta a ɓoye na tarin kayan kitchen dama tana siyarwa ,yasa yanzu take siyan abubuwan buƙata kamarsu zanin gado labulaye da sauransu ,
Kwanci tashi asarar mai rai biki ya rage saura sati uku , Umma babu zama koda wane lokaci tana busy ga wata mai gyaran jiki dake zuwa ana gyarawa Ummi kullum da tsumata da magunguna , a lokacin da bikin ya rage sati biyu wata ranar Lahadi ,Alhj Mintari yazo cikin shigarshi na manyan kaya ,wani lallausan yadi mai ruwan ƙasa ne a jikinsa sai sheƙi yake bugu da ƙari kuma mai tsadar gaske , jingina yayi a jikin motarsa daga bisani ya sanya hannyensa a cikin aljihu yana kallon ƙofar gidansu Ummi , Ummi dake zaune tana taya Umma tsintar shinkafa ,kasancewar babu inda Umman taje yau taji wayarta na ring , sunan my lovely ne ke yawo a fuskar wayar ta miƙe da gudu tayi ɗaki , tana shiga ta amsa tare da sallama , bayan ya amsa sallamar yace "gani a ƙofar gidanku " Ummi tace "okay ganinan fitowa " ta zura zumbulelen hijabinta ta fice ,kasancewar yanzu sun saba tunda yazo ba na ɗayaba kuma ba na biyu ba bayayin kwana uku bai zoba ,tana fita ta tarar dashi a jingine a jikin mota yayi nisa a tunani " ɗan tafi tayi masa a gefen fuskarsa kafin tace

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment