Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

"bawan Allah tunanin me kake ?" Alhj Muntari yayi murmishi lokacin da idonsu ya sarƙe ana juna kafin yace , "ke nake tunani "wanda a zahiri ba hakan bane mahaifinsa kawai yake tunani .
Ummi tayi murmishi kana tace "yau naga fuskarka wani iri Allah dai yasa lafiya " Alhj yai murmishi ,sbda tuno maganar mahaifinsa yake ,da yace "ko bayan babu raina idan kayi aure karka wulaƙanta mahaifiyarka , murmishi Muntari yayi ya buɗe mata mota ta shiga ya shiga shima ya fara driving ,yau ta gansa ba kamar inda suka saba ba suyita tsokanar junansu dan haka tayi shiru ,har suka iso wani ahalan wa sahalan na cikin garin Jos wato inda ake siyarda wayoyi , parking taga yayi ya fita tare da shiga shagon waya ,sai gashi ya fito da leda a hannunsa bayan gani da tayi ya miƙa ATM ɗinsa , yana dawowa ya buɗe gefenta ya ɗora mata a hannunta ya rufe ya zagaya mazauninsa na driver ya zauna ya rufe tare da jansu suka nufo hanyar gida,
Buɗe ledar tayi taga kwalin waya ta duba sunan Spark2 ce ƴar madai-daiciya , ta haɗe hannayenta biyu tayi masa godiya , Alhj Muntari yayi murmishi kafin yace "karki damu tawan ".
Kwanci tashi asarar mai rai yau ta kama Laraba ,Alhj Muntari ya turo mata da 70k ta acct ɗin Umma sbda tayi hidimar biki , yau akeyin Hausa day ,akayi faten tsaki aka rarraba su goruba taura magarya , ansha rawa ,ƙasancewar ba wasu yawaitar ƙawayene da ita ba yawanci ƴan uwane suka zo mata .
Washe Alhamis akayi fulani day ,sukayi rawar fulani da shiga irin tasu , aka raba fura da nono
Ranar Juma'a kuma akayi wa'azi a cikin gidan nasu inda akayi wa'azin akan biyayya da haƙuri da kawaici da kumabiyayya.
Ranar Asabar basuyi komai ba anata shiriya amarya kasancewar ranar ne ɗaurin aure ,
Ummi na can gidan Ruqaiyya anata shiryata ,wow hangota nayi tana sanye da leshi ruwan coffee an yane mata kai da milk color ɗin gwaggwaro tayi kyau sosai ,an yafa mata ɗan ƙaramin mayafi a kafaɗa.
Ƙarfe 2:10 dai-dai dubban mutane suka sheda ɗaurin auran Jamila (Ummi) Musa da Muntari (Usman ) lakadan ba ajalan ba ,
Ɗaurin auran daya sami halartar manyan abokan marigayi mahaifin Muntari da abokan Muntari da abokan mahaifin Ummi da abokan Abdulƙadir , masha Allah sunsha Adu'oi daga mutane da yawa
[6/13, 11:00 AM] Zainab✍️: *NADAMA*
13-14
Bayan tarin nasihoyi da amarya tasha zuwa yamma aka wuce da ita gidanta dake , anguwar Dogon agogo.
Gidane tanƙasheshe mai kyau yana ɗauki da get baƙi , horn motocin amaran suka fara ,mai gadi dake zaune a gidan shi ɗaya ya buɗe musu suka shiga , bayan anyi parking aka fito da amarya Jamila aka shigar da ita part ɗinta , kasancewar tun kafin ɗaurin aure da Uncle Abdulƙadir ya siyo kayan gado aka wice dashi ,tunda Muntari ya aiko da key gidansu .
A makeken royal bed ɗinta aka ajiye tare ɗaya daga cikin ƴan uwan Umma ta kamo hannun Jamila kafin tace ",ƴata ki zamo mai biyayya ga mijinki ki guji duk wani abu da dai sanya ki saɓa masa , ki zamo mai iya tarairaya da rage muryarki akan tasa ,ki zamo mai yawan fara'a idan ya kalleki ki sakar masa kyakkyawan murmishi ,ki zamo mai yawan kwalliya da sanya turare ki zamo mai yawan kai kukanki ga Allah aduk lokacin da wata damuwa ta sanyaki a gaba "
Jamila ta fashe da kuka mai sauti kana ta fara cewa "ni na fasa auran a mayar dani gurin Umma ni bazanyi auran ba " mutanen dake gurin suka saka dariya kafin sukace aure yaƙin mata Allah ya baku haƙurin zama , kasancewar anyi sallahr isha'i lokacin yasa suka kuma sata wanka ,bayan ta fito tayi kwalliya aka ciro mata doguwar riga mai ruwan pink tayi mata kyau sosai kasancewarta ba baya ba gurin kyau , ƙarfe 9:pm dai-dai abokan Muntari sukazo mayarda ƴan uwan amarya ,Jamila na kuka suka tafi suka barta harda shure-shuren ƙafa , ɗaya daga cikin abokan Muntari yace "haba amaryarmu abinda ba nisa ne dasu ba ai ko gobe kikaso zuwa sai a kaiki " da dabara dai ya samu ta haƙura suka tafi kai ƴan biki , Jamila data gama kuka ta haye gado idonunta sun kumbura sosai a fili tace "idan dana gaiyyaci ƙawaye ai da yanzu ina tare dasu Umma ta hanani "
Ƙarfe 10:2 pm Su Muntari suka shigo shida abokansa , ango yana cikin farar shadda da malun malun taji aiki masha Allah har wani sheƙi take shima kasancewarsa fari sai ta kuma haskashi .
Bayan adu'oi da fatan alkairi da albarka da zaman lafiya suka ajiyewa Amarya 10k na siyan baki tunda babu ƙawaye .
Daga nan sukayi sallama ,Muntari ya ajiye ledar hannunsa a kan fridge ya tafi rakasu ,suna fita wani sabon kuka ya kuma zuwar mata ,a zuciyarta tace "anty Ruqaiyyar ma ko zama batayi ba ta koma gida wallahi kowa idan naje sai nayi musu rashin m ai gobe zani ".
Tayi nisa a tunani Muntari ya turo ƙofa da sallama , Jamila ta amsa tare da sunkuyar da kai ƙasa tana share guntayen hawayen dake ɗan bin kumatunta jifa-jifa , Muntari ya matso kusa da ita ya kamo hannunta yasa a nasa murya irin ta mai lallashi kamar wanda zai yiwa ƙaramar yarinya magana yace "Ummina kiyi shiru ki kwantar da hankalinki kinji " Ummi ta gyaɗa kai tare da share ƴar ƙwallarta , Muntari ya miƙe tare da nufar gurin fridge ,ya ɗauko ledar kaza da yourghot a fridge ɗin da glass cup ya dawo bedroom ɗinta ya ajiye kan wani ɗan ƙaramin table tare da janyowa yace " Ummina ina zuwa " yaje kitchen ya lauko plet da wuƙa da cokali mai yatsu ya dawo ,ya buɗe ledar ya fito da banƙararriyar kazar ya fara yankawa a plet ɗin , tare da cewa ....!


Kun fara ganewa kuwa ?
[6/13, 2:59 PM] Zainab✍️: 15-16
Ummina matso kici " cikin shagwaɓa Ummi ta cuno baki kafin tace "ni na ƙoshi " Muntari ya ɗagota cak ya ɗora kan cinyarsa ya fara bata a hankali har saida ta turo kafin shima yaci ,yana gamawa ya kai plet ɗin kitchen ya dawo.
Toilet ya shiga ya watsa ruwa daga bisani ya fito yace zakiyi wankan ne Ummina ?" Ummi ta kuma cuno baki a karo na biyu kafin tace "bacci zanyi " Muntari yace "a'a kiyi alwalah dai muzo mu roƙi Allah kiji wata magana " kasancewar a wayance yayi mata maganar ya sata miƙewa tayo alwalar ta dawo suka kabbara sallahar nafila ,ya dafa kanta ya dinga kwararo mata adu'oi, bayan sun idar ta haye gado tare dayi adu'ar kwanciya bacci .
Muntari kam yana zaune ya jingina da jikin gado sai murmishi yake wanda shi kaɗai yasan abinda yake gani ko yake tunowa , Ummi har bacci yayi awon gaba da ita sakamakon gajiyar biki da tasha , a hankali Muntari ya miƙe ya fita zuwa ɗakinsa , sauya kayansa yayi i zuwa jallabiya fara ya feshe jikinsa da turaruka har kala uku masu sanyin ƙamshi ,
Cikin takunsa na nutsuwa ya dawo bedroom ɗin Ummi tare da kwanciya daf da ita yana ƙarewa kyakkyawar fuskarta dake birgesa kallo , a hankali yace "Allah na gode maka daka mallakamin Jamila a matsayin uwar ƴaƴana Allah ka ɗorar mana da soyayyarmu, Allah ka kawo mana haske da dauwamammen farinciki a cikin rayuwarmu ".
Ya shafa adu'ar yana mai janyota jikinsa kamar wani zai ƙwace masa ita .
A haka bacci ya ɗaukesa ,
Ummi zatayi juyi taji mutum ya riƙeta ,a razane ta kurma ihu dan batayi tunanin Muntari bane ta zabura , shigo ya zaro ido yana cewa "maiya faru ne ?" Ummi da idonta ya gane mata Alhj Muntari cikin kuka tace "dan Allah karka ƙara rungumeni ".
Yai murmishi a cikin zuciyarsa yace "ƙuruciya "
Ya kalli agogo ƙarfe 3:11 na dare yace "to koma ki kwanta " ya koma ɗakinsa , cikin tsoro ta fito tana kuka tana cewa "nidai ka dawo tsoro nakeji "Alhj da yake ta dariya yana kallonta ta ɓulin dake jikin ƙofarsa yana ci gaba da dariya..!
MOM ISLAM
[6/13, 3:31 PM] Zainab✍️: 17-18
Da ihun ya ishe shi dole ya fito ya kamo hannunta ya kaita ɗakinsa , ashe da rabon shan wuya , bayan ya kwantar da ita kamar baby ya rage hasken ɗakin ya hayo ya kwanta tare da daɗa rungumeta a karo na biyu, wanan karon ƙirjinta ne ya dinga bugawa da ƙarfi sbda ji da tayi an kamo breast ɗinta dake cikin riga ana wasa dasu ,
Cikin wani irin salo ya zuge zip ɗin rigarta murya can ƙasa ya fara cewa " barin gyara miki hannun bra ɗinki sun mirɗe " Ummi ta waro ido a kunyace ta janye jikinta ya kuma matsota yana wani irin magana kamar mai jin bacci sbda yana jinsa cikin wani yanayi , tunowa da nasihar ɗazu ne yasa ta haƙura ta sallama masa kanta jikinta na ci gaba da rawa ,
Yanayin yana rarrashinta ya rabata da komai na jikinta ya rage babu komai a jikinta ya rungumeta kasancewar ya cire doguwar rigarsa dagashi sai boxes , bakinsa da taji a kan nipple ɗinta ne yasa ta waro ido duk da ba ganinta zaiyi ba sbda duhun ɗakin,
Ci gaba yayi da tsotsar nipple ɗin ya kamo ɗayan da hannunsa yana wasa dashi ,ita kam zafi takeji sbda bata saba ba taji kamar yana soka mata abu , kasancewarsu da taurin budurci yasa shi wani ƙara damƙesu yana sarrafasu san ransa .
Ummi kam ta bushe dan ko ƙwaƙƙawaran motsi ta kasa ga zafi ga rawar da jikinta keyi ,shiko sai wani irin numfarfashi yafe fitarwa shima nasa jikin na rawa kasancewar tun asalinsa ko rungumar mace bai taɓayi ba ,
Ya daɗe ya shafo nan ya tsotsi can ,daga ƙarshe ya fara wasa da hq ɗinta ,da gudu ta zabura cikin ɗaga murya tace "Allah ya gani bazan iya jure wannan zafin ba dan girman Allah ka ƙyaleni "Muntari kam baya gane abinda take nufi dan jinsa yake cikin yanayi na buƙatuwa ya natso tare da rungumota ya ɗagata cak ya ɗora kan bed ya haɗe bakinsu guri ɗaya wanda koda tayi ihu bazai fito ba ,ya fara ƙoƙarin sanya J ɗinshi a H ɗinta , sosai kuma da ƙarfi yake bi sbda rawar da jikinsu , Ummi kam hawaye ne kebin kumatunta dan ko tayi ihu babu maiji ,
Ashe duk zafin da takeji shafar mai ne sai data ji kamar ya fasa mata wani abu a H ɗinta wanda yai sanadiyar ɗaukewar jinta na ƴan wasu lokuta sannan ta fara kiciniyar ƙwace jikinta amma ina ,tadai samu bakin ya buɗe amma yaƙi ƙyaleta har wani zillo yake lolz
[6/14, 11:12 AM] Zainab✍️: 19-20
Sai da ya sami nutsuwa sannan ya ƙyaleta ,yana ta sanya mata albarka .
Ummi da ido ya kumbura tsabar kuka yana ruƙota tana ture masa hannu , da ƙyar ta yadda ya taimaka mata ta gyara jikinta bayan tayi niyar wanka, shima ɗin dan babu inda zatayi ne ,dan idan tayi tafiya ji take ƙasanta nayi mata zafi,
Suna fitowa daga toilet yana riƙe da ita ,ya zaunar da ita a bakin gado tare da buɗe drowarsa ya ciro mata jallabiya fara irin tasa , karɓa tayi tasa tana ci gaba da kuka ta haye gado , bayan ya kintsa kansa ya hayo kusa da ita yana raɗa maya my love kin faranta min ubangiji ya faranta miki Allah ya albarkaci auranmu " itadai batace komai ba ,hasali ma haushinsa takeji sbda abin da yayi mata .
A haka bacci yayi awon gaba da ita shiko ya matso tare da ƙara rungumeta .
Washe gari ma hakan ta kuma kasancewa tunda ya riga yaji ɗanɗano ya manne mata ,koda yaushe cikin jagwal-gwalata yake ,tun tanajin zafi tana gudu har tazo tana nema da kanta ,
Lokacin da ta cika sati uku da aure wata ranar Asabar da safe Ummi ta tashi da amai kamar zata amayar da hanjin cikinta , abin ya fara bawa Muntari tsoro , cikin azama yayi asibiti da ita ,gwajin farko aka tabbatar musu tana ɗauke da juna biyu na sati biyu " Muntari murna abin ba'a cewa komai harda rawa , daga nan suka bata magunguna da jaddada mata abubuwan daya kamata ta dinga ci sbda lafiyar babyn cikinta ,
Bayan sun koma gida ,ya ɗauko mata wata dattijuwa ta dinga tayata aiki , ya zamo Ummi daga cin abinci sai bacci sbda aman yanzu ba sosai ba ,lokacin da cikinta yakai wata huɗu da taje asibiti aka tabbatar mata da mace zata haifa , sunyi murna sosai , sukaci gaba da rainon cikin hankalinsu kwance .
Yau ta kama Litinin tunda akayi auransu bai barta zuwa ko ina ba acewarsa shi bayason yawan yawace-yawace ,sai da yaga ranta ya ɓaci sannan ya kaita gidan nasu ...!

Kuna ganewa kuwa 😂😱?
[6/15, 10:54 AM] Zainab✍️: *NADAMA*
21-22


Da isarsu suka tarar da Umma tana kwashe shanya a igiya , tana ganinsu ta farayi musu lale marhabun har suka ƙarasa ɗakin Umman da sallama suka nemi guri suka zauna ,
Umma ce ta shigo hannunta riƙe da jug da cups ta ajiye kan ɗan madai daicin teburin dake tsakiyar ɗakin, ta kuma kawo foodflaks da plet ta ajiye a kan table ɗin ,zamowa ƙasa Muntari yayi kafin yace ", ina yini " cikin sakin fuska Umma tace "lafiya ya gida ya kuma aiki ?"
Muntari ya amsa da lafiya lau , Ummi ma ta gaisheta ,
Tashi Umma tayi taɗan fita ta kama aikin da zatayi , tana fita Ummi ta buɗe flaks ta zubawa Muntari jollof ɗin shinkafa ta manja , ta zuba masa ruwa ,
Kaɗan yaci daga bisani yace "Alhmdulilh "
Ummi na murmishi tace "wai harka ƙoshi ne ? "
Alhj Muntari yayi kamo hannunta yana shirin miƙewa yace "eh amma kici ki ƙoshi kema sbda babynmu " uhm karfa Umma ta jimu " Ummi ta faɗa tana sanya hannu ta rufe masa baki ,
"Ni zan wuce gurin aiki so ki kular mana da baby just one hour na baki " tom kawai Ummi tace "ya kara da cewa "zan dawo in ɗaukeki ki zama cikin shiri "ya miƙawa Ummi 10k yace taba Umma ya fice .
A tsakar gida ya sami Umma tana ɗora tukunya a kan murhu ya ɗan risina kafin yace "Umma sai anjima " Umma tana faɗaɗa fara'rta tace "harka fito kenan ?" Alhj Muntari yace "eh zuwa anjima zanzo ɗaukarta " ya fice Umma nayi masa Allah ya kiyaye.

Ummi kam saida ta cika cikinta dam dama rabonta da cin abinci mai nauyi tun kafin ta sami ciki ,sbda koda an dafa tanajin ƙamshinsa zuciyarta ke tashi ,
Umma ta shigo tana cewa "Ummi ashe dama zakiyi jiki kodai ciki ne dake ?" Ummi ta rufe fuska tana dariya ,
Sunsha hira sosai har Ummi take faɗawa Umma watannin cikinta ,Ummi ta miƙawa Umma kuɗin da mijinta ya bata , godiya Umma tayi ta ƙara d cewa "maiyas tun tuni baki faɗamin ba inyi masa godiya ?" Ummi tace "ai zai dawo Umma ".
Sai wajen ƙarfe biyar na yamma sannan yazo suka tafi Umma ta haɗa musu tsaraba irin tasu ta iyaye wato kayan ƙamshin girki da sauransu,
Suna cikin mota tana gaya masa godiyar Umma da kuma farincikin kyautar da yayi mata .
Cikin ikon Allah suka iso gida bayan an buɗe musu get sun shiga suka yada zango a palo ,baba mai aiki ta fito tana yi musu sannu da dawowa , yawwa suka amsa a tare ta kawo drinks mai sanyi ta ajiye tare da wani ƙaton tirai na kayan marmari .
Ummi takai hannu ta ɗauki masoyinta lemu ,dan tunda ta sami ciki take shan lemu kamar me ,hakan yasa basa rabo dashi .

After five months ,cikin Ummi yayi girma sosai kuma ta shiga watan aihuwa ,koda yaushe Muntari yaje kasuwa sai ya taho da kayan baby , Ranar Alhamis da safe da misalin ƙarfe Ten Eleven am ,gashi Muntari baya gida , Allah yasa baba tana kusa ,
Ummi na riƙe da ƙugu ta kalli baba dake jera mata sannu tace ",....!
[6/16, 6:23 AM] Zainab✍️: *NADAMA*
23-24
Tace "muje asibiti kawai " Baba mai aiki tace "to gaskiya nima abin ya fara bani tsoro bari a yiwa direba magana " Ummi na cije baki tace "tom " kafin baba mai aiki takai bakin ƙofa taji Ummi na sauke wani irin nishi , a hanzarce ta jiyo kasancewar ta dubur burce ta taimaka mata tana mai daɗa gyara mata guri tare da sheda mata ta dinga ambaton sunayen Allah "
Aihuwar tazo gadan-gadan gashi baba bataje kiran driver ba ,dama a ranta batason asibiti .
Cikin hukuncin ubangiji da ikonsa Ummi ta aihu , baba sai murna ,nan ta gyarata ta gyara jaririyar kasancewar mace ce "
Gashi yau Alhj Muntari bai dawo da wuri ba sai wajen ƙarfe 9:20pm na dare ,koda ya dawo ya tarar da kyakkyawan labari ,yayi murna kamar zai goya Ummi.
Labari ya isar wa su Umma dasu Hajiyarsa da mahaifiyar babansu wato kakarsa ,
Ranar suna yarinya taci suna Zahra'u suna kiranta da Anisa , sosai Ummi ta sami kula daga ɓangarori da dama dan har wani kyau da ƙiba ta ƙara .
Kwanci tashi babu wuya ,Anisa takai wata huɗu , lokacin ta fara iya zama , kyawunta ya daɗa fitowa gata da fainjini kowa ya ganta sai ya yaba kyawunta.
Arziƙin Alhj Muntari nata hau hawa ,lokacin da Anisa ta cika shekara ɗaya Allah yayiwa mahaifiyar baban Muntari rasuwa ,mutuwarta ta girgizasu harda Hajiyarsa itama taji mutuwar , kwanci tashi asarar mai rai akayi sadakar uku ,
**************************
Allah kenan mai girma mai iko ,cikin ikonsa da hikimrsa shekaru suka shuɗe ciki harda girman Anisa da kuma yayeta da akayi dan a halin yanzu tanada shekaru biyar , a lokacin ne Allah ya azurta Ummi da ciki ,kasancewar ta kwana biyu rabonta da aihuwa yasa rainon cikin ya dawo mata sabo tasha wuya , cikin ikon Allah ciki ya girma har ya isa Aihuwa ,ranar wata Lahadi da yamma da misalin 8:11pm suka wuce asibiti ,kasancewar baba ta koma garinsu har yanzu bata dawo ba ,yasa Muntari bai gayawa kowa ba ,sai darduma daya ɗauko a motarsa ya fara nafil fili yana roƙon Allah ya sauki Ummi lafiya , kallon Anisa yayi dake ta wasa da warwaron hannunta yaɗanyi murmishi kafin yace "my Any kiyiwa mamynki adu'a kinji "
Anisa na ɗan gwarancinta ya bita da kallo.
Hannun Anisa ya riƙe suka nufi ɗakin da Ummi take , kukan dayaji yana fitowa daga ɗakinne ya tabbatar masa da eh anyi aihuwa ,ya fara kabbara tare da ɗaga hannunsa sama , a take ya snarwa iyaye , aiko ko asibitin basu bari ba su Umma da Hajiya da anty Ruƙaiyya kai kace a tare suka zo ,suna shiga suks samu an gyara baby da maman Hajiya na cewa "megida aka samomin ne ko kishiya " norse dake tsaye tayi mumishi kafin tace "baby ce " bayan an sallamesu suka wuce gidan Ummi .
Ranar suna yarinya taci sunan mahaifiyar Muntari wato Aisha suna kiranta da Humaira,
Haka rayuwa taci gaba da juyawa cikin ikon Allah shekaru suka shuɗe ciki harda girman Anisa da Humaira , lokacin da Anisa ta kammala primary ta shiga secondry ss1 ita kuma Humaira na jss2 tsananin ƙoƙaronta yasa ta kamo Anisa , Humaira nada basira da saurin ɗaukar abu da an biya mata ,
Lokacin da Anisa ta gama nata makaranta ita kuma Humaira ta gama a shekara ta gaba , sakamakon Humaira tafi Anisa kokari ,dan haka soyayyar da mahaifin keyiwa Anisa ya koma gun Humaira .
After one yrs da kammala karatunsu lokacin Anisa nada shekaru 17 ita kuma Humaira nada shekaru 15 ,a shekarar ne dadynsu wato Alhj Muntari ya sama musu makaranar university of jos ,sukaci gaba da karatunsu ....!

Me kuka fahimta

Muje zuwa 😍
[6/16, 3:39 PM] Zainab✍️: *NADAMA*
25-26
Cigaban labari 💃
Bayan Mamy ta dawo daga raka dady ta kai tsaye ta wuce ɗakin Anisa , samu tayi bata nan ta shiga na Humaira , anan ta samesu sunta sheƙa dariya ta ƙarewa Anisa kallo kafin tace "zan aike ki gidan Hajiya ina fatan kin shirya ?" Anisa ta turo baki sbda a zahiri bata son zuwa gidan hajyar ,gashi idan hajiya bata ganta ba ta ding cigiyarta kenan ,
Miƙewa tayi tana cewa "Humaira shirya muje " Mamy tace "aiko kasuwa zan aiketa yanzu " badan Anisa taso ba taje ɗakinta ta gyar fuskarta ta ɗauko mayafi da wayarta ta fito ,ta sami mamy a palo sai da ta ɗan tsaya wato tana kallon film ɗin da ake haskawa a arewa24 kafin tace "mamy gani "mamy ta miƙa wata ƴar leda mai ɗauke da kayan tea tace "kice mata wai inji dadynku anyi masa kiran gaggawa ne " Anisa ta yamutsa fuska ta fice .
Tana zuwa parking space ta tsaya ba tare da tace komai ba , driver daya hangota tun fitowarta ya rugo da gudu yana cewa Allah ya taimaki uwar ɗakina Allah ya ƙara miki lafiya ,ya shiga itama ta buɗe ta shiga batare data kulasa ba .
Sunyi nisa driver dai baisan inda zasuje ba ,ya tsinkayo maganarta tana cewa "gidan Hajiya zamuje "angama "driver yace sukaci gaba da tafiya .
Cikin ikon Allah suka iso gidan driver yayi parking a ƙofar gida ta shiga ,
Sallama tayi tare da kutsa kai cikin ɗakin tana cewa "ina kika shiga ko kin tafi yawonne ?" Hajya dake sallahar walha tayi mata gyaran murya wanda ba lallai Anisa ta jiyota ba ,
Sai da Hajya ta kammala adu'ointa kafin ta fito tana dariya tana cewa "amaryar Tanko kece a garin ?" Anisa ta taɓe fuska tare da cewa "wai sau nawa zan dinga gayamiki ni bansan wani tanko ba amma kin nace ga aikanki ni gida zan koma " Hajya dai tasan ta ɓatawa mutuniyar rai ,ta kamo hannun Anisa tare da cewa "yanzu zauna in kawo miki abinci mutuniyarki nayi " Anisa ta taɓe baki kafin tace ",menene mutuniyar tawa ?"Hajya tace "gurasa mana "Anisa tasa dariya tare da cewa "aiko kin fanshi kanki ".
Bayan hajya ta zubo mata gurasa ta fara ci tana santi ,daga nan hira ta tashi , hajya tace "aff na mance ashe da direbanku kika zo ko ?" Anisa tace "eh amma ina tunanin ya tafi dan bance ya jirani ba " Hajya tace "to bari a duboshi " Hajya na fita taga babu kowa ta dawo sukaci gaba da hira bayan ta miƙa mata ledar ,Hajya ta washe baki tana sambɗawa ɗan nata albarka , tace "Muntari yaron kirki Allah yaji ƙan mahaifinka " Anisa tace "Amin.
Anisa na ajiye cokali wayarta ta fara ruri , a hankali ta ɗago wayar tare da ƙarewa sunan kallo tace "Salim" sai kuma ta wayance da faɗaɗa fara'arta ,ta amsa kiran "Aslamu alaikum "daga can ɓangaren akace "ina magana da Anisa Alhji Muntari ne ?" Anisa taji wata murya wacce bata Salim ba tace " eh nice amma ina mai wayar ?" daga can ɓangaren akace gashi nan a kwance a asibiti a emergency room yana fama da ciwon zuciya ,yawan kiran suanki da mukaji yanayi ne yasa muka nemi numberki cikin sa'a muka samu " cikin tashin hankali Anisa tace "wanne asibiti ne kuma dawa nake waya " daga can ɓangaren mai maganar yace "Faruq ne asibitin Sunnah " Anisa ta kashe waya ta kalli Hajya dake kalonta kafin tace ...!

MOM ISLAM
[6/18, 8:51 AM] Zainab✍️: *NADAMA*
27-28
"Hjya ina zuwa yanzu zan dawo "Hjya ta miƙe tsaye cikin rashin fahimta tace "dakata Anisa wai meke faruwa ne ?naga hankalinki ya tashi "
Cikin dubur burcewa Anisa tace ",Hajya wata classmate ɗinmu ce babu lafiya yanzu zan dawo " Hajya dai bata gasgata maganar tata ba sbda yadda jikin anisar ke karkarwa yasa tace "kidai kula da kanki Allah ya tsare "
Anisa ta amsa da "Amin ".
A gigice ta fice ,kai tsaye ta nufi bakin titi cikin sa'a ta sami mashin ta hau zuwa Sunnah hospital, suna isa mai mashin ya ajiyeta a ƙofar asibitin ta biyashi ta shiga .
Number Salim ta gwada ,tana shiga tace "Sadiq ne ?" gani a asibitin "

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment