Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ƙwance ta samesa yana tunani tana zuwa ta shige jikinsa tace "me mijina yake tunani ne" kanta ya sumbata yace "the gril" da mamaki tace "which gril are you talking about?" zama yyi kafin ya kalleta yace "takwara bobo i mean Jalilerh,kin fahimci ba musulma bace? nidai bana jin daɗin ganinta hakan ina mata sha'awar musulunci,tana da ƙyau sosai kuma bata da hayaniya komai nata a nutse kamar ba ƙabila ba"jinji kai Mummy tayi alamar gamsuwa kafin tace "ƙilan rabon musulunci ne ya haɗata da bobo kawai muyi mata addu'a, shi addinin musulunci sai mai rabo" a haka ta gama maganar kafin ta juya zuwa wani salon nada ban.


Jalal na zuwa part ɗinsa direct bathroom ya huce ya cire jallabiyar ya ƙara wanka kana yyi al'wala,turare ya fesa,cikin gajiyawa ya ɓalli tablet ya wasa a bakinsa tare da ɗurawa da ruwa, farin boxer kawai ya saka ya nufi bed ya kwanta,hannunsa ya saka a bed side ya kashe lamp,wani blue light ya maye gurbin hasken, addu'a yyi sosai ya shafa a jikinsa,kana yaja duvet ya rufe naked skin ɗinsa cikin ƙaramin lokaci bacci yyi gaba dashi.

Jalilerh sam ta kasa bacci sai juyi take saman bed ta riƙa ta saba bacci jikin mahaifiyarta shiyasa yanzu ta kasa jurewa,sannu a hankali kuma kewan gidan ya fara ɗaukewa yyinda ciwon mara ya maye gurbinsa,abun kamar da wasa harya nemi zarce tunaninta,gaba ɗaya wata zufa ta kawowa jikinta ziyara,ciwo yyi ciwo harta kai ta kasa jurewa gashi sam bata san wajanwa zata ba dole sai shi,cikin dauriya ta fito daga ɗakin a hankali take tafiya har zuwa sanda ta sakko daga upstrais,a kwance ta samu Mama tana bacci saman duguwar kujera ta tura cinyar kaza a bakinta ga kuma wata a hannunta,kai tsaye side ɗin da taga yyi ta nufa,sai dai wajan side huɗu ne ko wanne a rufe,cikin Sa'a taga na ƙarshe a buɗe, cikin fitar hayyaci ta shiga kai tsaye bedroom ta nufa,cikin Sa'a ta ganshi ƙwance yana bacci,gabansa taje ta ƙwanta tare da juyawa tana kallon fuskar gaba ɗaya jikinta rawa yake sabida tsananin ciwo da azaba,can cikin baccinsa yaji shassheƙar kukanta,a hankali ya buɗe manyan gajiyayyun idanunsa cikin Sa'a ya saukesu a saman fuskarsa, lumshe ido yyi kana ya ƙare buɗesu, hannu yasa ya zareta daga jikinsa kafin ya juya mata baya gaba ɗaya bacci ne a idanunsa,kuka ta ƙara sakawa tare da ƙanƙame sa,cikin harshen turanci tace "UNCLE cikina ciwo zan mutu" banza yyi mata cikin wani irin hali taja numfashi mai ƙarfi kafin ta ƙara maƙalesa tace "Please help me, Please UNCLE" sai lokacin ya juya ya kalleta sabida kukan da yaji yyi yawa,kallonta ya shiga yi sosai musamman kayan baccin da aka saka mata,cije leɓe yyi kafin yasa hannu ya tallafe haɓarta cikin sanyin murya yace "ina ne?" ya faɗin maganar yana hura mata isakar bakinsa a saman fuskarta sabida zufar take sakko mata,sam a wannan lokacin ba zata iya magana ba,sabida natsananin a zaba da raɗaɗin data keji,cikin wani irin hali ta kama hanunsa tare da cusa shi cikin wandonta a ƙoƙarin ta na son ɗura hannunsa a saman mararta,kansa ne yaji yyi mahaukacin sarawa sabida inda yaji hannunsa ya sauka, ƙara cusa hannun nasa yyi a wajan da sauri ya zare hannunsa sabida ruwan da yaji ya taɓa..


need ur comment
mu haɗe a paid group
[5/31, 10:57 AM] Fauzeya: _🙆🏻‍♀️ UNCLE NE 🙆🏻‍♀️_






Dedicated to uncle ne fans🥰hrt u all,wlh am proud of u kununamin zallar ƙauna.


Allahamdulillah,na gode wa ƴan uwana WRITERS,da kuma masoyansa readers, ci gaba kullum ƙara zuwa yake,a Lokacin da kake tunanin mutum 20 zasu ƙaunaci abinka zai kaga kusan 100 sun mara maka baya,banyi niyar ƙara wani posting akan littafin *UNCLE NE..* ne ba, nayi hakan akan masu faɗin wai book ɗin ana saka batsa ciki😫 har kullum abinda mutane basa ganewa,shi rubutun littafi yana tafiya da yadda ka tsara kabarinka tun farko, LITTAFIN UNCLE NE nafi wata biyar da tsara labarina tun daga farko har zuwa ƙarshe, kuma a kwana 30 zan gamashi insha Allah,rubutu kawai ya ragemin, daku nake masu jiran nai posting ku karanta a bati.

1.muna ɓata lokaci wajan tsara labari kafin kaje ka rubutashi.

2. Muna ɓata lokaci wajan zaman rubuta littafi,wata rana sai munyi kabar zamu haukace kafin mu baku farin cikin da kuke tunanin zaku samu a garemu.

3. mu ɗauki 3 hours zaune muna typing,muna gamawa tsautsayi ya sanya mu goge da hannunmu ko kuma yara.

5. kana cikin rubutu waya/ system zata lalace ba tare daka kammala rubutunka ba.

6. zaka sanya kuɗi ka sai data kafin kace ka gama posting, Whasapp, facebook, Telegram, wattpad data 1.gb ya tafi,wacce a kullum sai mun saka sabuwar data mun siya.

yeee nawawo all this baku gani ba,saiku da zaku sanya 300 ku siya abinda kuke da tabbacin zai maku farin ciki, nishaɗi,ilimi, fadakarwa kuke ganin hasara kamar kin faɗi ne,kun gwammace ku karanta wanda ba halaka ɗinku bane,ku sani Ni surutu bazai sanyani na fasa rubuta wannan littafin ba,sannan kuma babu wanda naiwa dolen siya ya karanta, kowa akan aikinsa sarki ne,dan haka sai a bar mutum yyi abinda yaga ya dace dashi ko kuma ya dace da labarinsa, jiya akan idanuna bayan na saki wani page inda Jalal zai sanyawa Jalilerh brezia😂billahi kafin na fita daga grp ɗina na vip naga har an fidda book ɗin,abinda baku sani ba ni ban taɓa damuwa da fiddashi da kuke ba,coz da kuɗinku kuka siya wannan ya rage naku ku barshi ko kuma ko fidda🤷🏻‍♀️Ni fa NI'EEMERH rubutu ne kawai nawa.

Dan Allah masu tambayata frm page one kuyiwa Sarauta hqr,idan kana so 300 ɗinka ya isheka ka karanta,cikin nutsuwa da ƙwanciyar hankali,babu bin grp ana dan Allah uncle ne..page kaza dukkan wanda Allah yasa yaga posting ɗina a yau kuma yake da niyar karanta book ɗin na bashi dama idan yana da account ya turo 400 zan sashi a vip,idan yana da 200 zan sashi a nrml grp zaku turo kuɗinku ta wannan account ɗin 0116886423 sulaiman naima unioun bank, send ur evidence of payement to 08119237616 wannan damar ta yau ne kawai.... littafin UNCLE NE yanzo na fara rubutunsa da dukkan tunani na, basirata,da kuma ilimi da hikimar da Ubangijin rahama ya ban da haka basu buƙata suyi following nawa zuwa PAID grp.



Dan Allah dan Annabi dukkan wanda ya karanta yyi share alfarma Annabi.


Alƙalami yafi takobi
Hikimata arziƙi na
ilimi na GARKUWATA
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment