Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

*_Ben jamn netanyahr_* wato shugaban ƙasar Israel yaransu na Jewish kusan tafiyarsu ɗaya,basa taɓa yadda da Musulmi bare har suyi tunanin haɗa Aure tsakanin banbancin ƙabilun, ban bancin dake tsakanin Birnin nufar da Israel shine Israel ƙasar larabawa ce domin a nan aka haifi Annabi Isa a Kashi a shirin na Annabawa duk a can aka haife su,amma gaba ɗaya mutanan ƙasar basa da tausayi da imani a ransu,kuma baza su taɓa musulunta sai mai rabo,domin sune suka buƙaci a saukar masu da abincin a sama,kuma akai yadda sukace amma hakan bai saka sun miƙa wuya ba,sam basu yadda da Annabi Muhammad ba,amma abin mamakin yadda suka san Kur'ani ko musulmi sai haka,jew (Bayahude) ɗaya yafi profeser ashirin ilimi, (Jewish) shine sunan yaransu ƴan Israel kenan,to suma ƴan birnin nufar haka suke.

a hankali wata lafiyayyiyar mota ke tafiya zuwa hanyar wani yanki dake birnin nufar, wani kyakkyawan farin matashin saurayi ne a bayan motar,kana ganinsa kasan ilimin addini ya ratsa ƙwaƙwalwarsa,farine tas mai faffaɗan jiki musamman ƙirjinsa,yana da ƙyan suru ga haiba da kwarjini,ga wani kyakkyawan saje da yaywa fuskarsa ƙawanya,pouting red lips ɗinsa yay kana ya gyara zaman dark blue ɗin shaddar dake jikinsa,cikin nutsuwa yake operating system ɗin dake saman cinyarsa yana bin cike akan ƙwayar cutar sicler,wani wawan birki drever'n yyi hakan tasa matashin ware labɓansa cikin Muryar nutsuwa yace "meke nan?" a razane drever'n yace "Dr wata yarinya ta tari gaban motarmu fa" zare glass ɗin fuskar wanda aka kira da sunan Dr yyi,a hankali ya ajjiye system ɗin zuwa gefen sa, bai sun su ɓata lokaci a yau yake son isa ƙasar su, burinsa ya ƙwana gefen Abbou'nsa,juya blue eyes ball ɗinsa yyi ganin da gske yarinyace gabansu sai ɗaga hannun take sama tana ƙunƙuni,sosai Matashin ya karanci yaran kuraman da take masa a kuma lokacin ya fahimci ita ɗin kurmace, fitowa yayi daga motar ya nufi inda take tsaye ganin ya fito yasa tayi saurin ƙarasawa garesa,jaa baya yayi tare da girgiza mata kansa shi su yake yace ta basu hanya sauri suke,a nan itama su take tace masa "ya taimake ta wasu ne suka biyo ta zasu kasheta" da hannu yay mata nuni da suwaye,ganin yadda jikinta ke rawa ga kuma yadda pech lips ɗin ta ke motsawa gaba ɗaya ya jiƙe da yawo,hakan yasa bai san lokaci data ƙarasu gabansa ba,zaro idanu yay tare da buɗe baki zai magana yaji ta faɗo jikinsa ta ƙanƙame sa,da sauri Dr Jalal Kabeer bobo ya runtsa idanunsa sbd wani sarawa da kansa yyi..




end of free page..mu haɗe a paid grp
you can start ur payment 300 for nrml grp,600 for vip zasu samu the new emir,da izzar so,da sai na aureta,duk a 600 ga posting sau biyu account number 0116886423 sulaiman naima s, unioun bank, proof of payement 08119237616 ƴan Niger suyi magana ta number, thanks for the love and care Allah yay maku albarka da rahama🥰show me some love.

_✨ UNCLE NE ✨_





*11-12*

Surprise😝

_Ga ƙarin free page nan sabida masu tambatar hakan,to gashi nan kamar yadda nai al'ƙawari, zan ƙara pages guda biyu, bonus dukkan wanda ya biya 400 a yau ta hanyar transfer ta account ɗin nan za'a sashi a vip ma dadin ya bada 600,haka wanda ya biya 200 za'a sashi a nrml grp madadin ya bada 300 ga number asusun 0116886423 sulaiman naima s unioun bank shadar biya 08119237616 akafta iya yau ne wannan bonus ɗin_





Hannu yasa ya dafe gefen kansa dake masa wani a zababban ciwon,kafin ya ware idanunsa ya saukesu aƙan yarinyar data maƙale jikinsa,gaba ɗaya jikinta rawa yake,domin iya tsorata a tsorace take,banda jijjigashi da dukan ƙirjinsa ba abinda take ware manyan idanunsa yyi sabida wani gantallun kaya daya gani a jikinta kamar ƴar kiristan,wani wani czy jeans ne a jikinta iya karshi quiwa,ga kuma wata ƙaramar riga wacce gaba ɗaya bata huce cinya ba,sai dugun gashinta da aka rinashi zuwa 2colour baƙi da blue,ga wani farce a jikin yatsun hannunta,saurin zare jikinsa yyi daga nata yana mai ƙarewa surar jikinta kallo gata kyakkyawa ajin farko,sam ba fara bace amma yadda jikinta ke sharning ga skin ɗinta a mulmule,hawayen dake zuba a fuskar ta ne zai tabbatar maka da kuka take,amma a zahiri ko muryarta bata fita sai ƙunƙuni da take, Jalal take tsaye ya lumshe idanunsa a lokacin ɗaya ya gama ƙare mata kallo,ba tare kuma da yace komai ba ya juya abinsa zuwa wajan mota,side ɗin baya ya zauna tare da ɗaukan system ɗinsa yaci gaba da dannawa ba tare da tunanin wani abunba,drever'nsa ne yaywa motar key sai a lokacin Jalal ya ɗaga firgitattun idanunsa zuwa ga murfin motar daya manta bai rufe ba,yana ƙoƙarin rufewa yaji ta shigo cikin motar sai haki take,can kuma yaji Wata hayaniya na tashi daga cikin wata duguwar hanya,rankwafuwa yyi kusanta yyi saurin rufe motar cikin taƙai tacciyyar maganarsa yace "muje airport" da sauri drever'n yywa motar revers ya juya da baya hakan yyi dai-dai da lokacin da wasu matasa kusan su ashirin suka fito daga hanyar hannayensu ɗauke da makamai kala daban-daban, ajjiyar zuwa ta sauke Jalal kam sai a lokacin ya tabbatar da maganarta da tace kasheta za'ai,kai tsaye airport suka ƙarasa suna zuwa aka fara shirin tashi daman shi ake jira sabida wajan wani babban mutum da yace zashi ya saka masa hannu a jikin wani file,yana zuwa aka amshi system nashi tare da wayoyinsa aka ajjiye waje guda,can baya aka bashi waje ya zauna,kusan 5minutes ya tuna yarinyar bata cikin jirginsa,da sauri ya miƙe tsaye yywa security cikin jirgin magana "jeka kawomin wata a waje" jinjina kai security yyi babu jimawa suka ƙarasu da ita yace "Dr gata"yana daga kishin giɗan ba tare daya kallesu ba yace "to goyata zan?go with her"jin hakan yasa security rufe vip side ɗin sannan ya bata waje daga cikin jerin kujerun jirgin,a haka aka fara sanarwar kowa ya daura blet babu daɗewa jirgin ya fara shawagi a ƙasa kafin ya lula saman gajimare zuwa ƙasar ibadan.




acan birnin nufar gaba ɗaya tawagar mazan da suka biyo yarinyar suka rufawa motarsu Jalal baya,gudun mota dana mutum ba ɗaya ba bisa dole suka tsaya suna mai takaicin rashin samun ta da ba suyi ba,cikin zafin rai Joshua ya fesar da numfashi yana mai girgiza kansa kamar zai kuka haka yake jin zuciyarsa, cikin yaransu yace "nine ta guda,bayan kowa yasan cewa dole ne namiji ya kusanci mace kafin aurensu,domin tabbatar da guzarinta,mene yasa ni taƙi amincewa dani bayan tun tana ƙarama nake kwadayinta,ohhh wow ta girma shine zata gujeni idan har Papa shine kakanta to tabbas zata dawo garin nan,zan nuna mata kalar nawa rashin imani muje zuwa"Joshua ya ƙare maganar yana gyara zaman gudun fanten dake jikinsa,gaba ɗaya jikinsa zanene ga wasu manyan layo,John dake kusa da Joshua yace "tayaya zaka dawo da ita?bayan baka san inda za taje ba,kuma kasan cewa Papa bazai taba cutar da jikanyarsa ba"a fusace Joshua ya kalli John yace "nasan baka manta uwa SUNDU ba,ita kaɗai ta isa ta dawo min da ita zuwa birnin nufar,kuma ina mai tabbatar maka nama fasa aurenta amma tabbas zan mallaketa matsayin..."kafin ya ƙarasa maganar yaji anyi saurin rufe masa baki cikin jarumta ya hankaɗe hannun John yace "kai bama ita ba,har wanda ya ɗauketa taja masa masifa daga ko yaushe zai fara ganin kalolin bala'in da zan sanya shi"yana faɗin hakan ya juya ya nufi cikin birnin nufar,kai tsaye wajan Papa su kaje nan suka tarar ya shiga cikin gidan domin ganin abinda yake faruwa.
"Papa kayimin rai ka dawomin da yarona,na maka al'ƙawarin zan bashi Joshua matsayin mata (kusan hausar marasa yare,namiji a bashi sunan mace,mace a bata sunan namiji) ƙahon dake kansa ya gyara zamansa tare dayin wani numfashi yace 'uhmmm..,kai da yaronka bakwai jin mgn,kuna haramta abinda yake al'adarmu,dan haka kiyi kuka da kanki" yana faɗin hakan yyi saurin juyawa zuwa gefen sa sbd kukan da yaji yana tashi,wata ashar ya ƙunduma tare da faɗin "baza ko daina fitomin da wannan abar ma,wlh duk sanda na ƙara arba da ita saina kasheta"ya faɗi hakan yana ficewa waje,da sauri Katarina tayi wajan da Zulfa ke zaune ta ƙanƙame wani teddy sai kuka take,sanin duk abinda da zatai mata ba zata motsa ba,yasa ta kira Jabir a waya ta shaida masa abinda ke faruwa,yana cikin neman yarin data gudu yyi saurin dawowa cikin babban gidan kai tsaye sashin Katarina ya huce yana zuwa Zulfa ta miƙe da gudu ta faɗa jikinsa dana faɗin "ya rahamanu" duk iya shekarun da tayi babu abinda take faɗe sai haka,haka kuma bata yadda da kowa tun sanda aka kulleta a ɗakin duhu a ranar da Jabir ya kawota birnin,sosai shekarunta suka jaa domin taje wajan shekara 45,amma tana nan lafiyarta lou sai rashin hankalin da take fama dashi,domin idan abun ya tashi haka zatai ta kukan kuraye gaba ɗaya a sauya mata kamani,haka Jabir zatai mata addu'a sabida yanzu ya iya karatu sosai duk da shima shekarunsa sunja,kuma har yanzu bai taɓa aure ba,domin an riga da an cire masa sha'awar mace,koda yace zai auri Zulfa Papa cewa yyi sam bai yarda ba,idan kuma yyi to dashi da Zulfan duk saiya haɗa su da uwa SUNDU, rungome ta yyi tare da faɗin "sorry na barki ko?" Ita dai bata kulasa ba sai ajjiyar zuciya take saki,a haka ya ta zuwa inda take ƙwana ya bata abinci taji sannan ya lallaɓata tai bacci rungome da teddy.



misalin biyar na yamma jirgin ya sauka a filin tashi da saukar jirage dake garin ibadan,a hankali ɗaliban suka fara sakkowa domin sosai suke farin cikin dawowa cikin ahalinsu,kowa yana kewar gida da kuma dangi,sai da kowa ya fita ya barsa zaune saman sofa ya lumshe idanunsa,a wannan lokacin idan ka kallesa saika rantse bacci yake,amma a zahiri tunanin yadda zai da ciwon da yake damunsa yake,wani lokacin har kunyar kansa yake, musamman idan tunaninsa ya juye haka zaita abu ba tare da sanin abinda yake bai dace ba,yana abu irin na wanda hankalinsu da tunaninsu yabar ƙwaƙwalwarsa,babban tashin hankalinsa bai huce yadda mazantakarsa take yawan sauya ba,wani lokacin da zama ƙarama,wani lokacin yyi mmkin girmanta, ajjiyar zuciya ya sauke tare da ware gajiyayyun idanunsa wanda ya kejin sunyi masa nauyin gaske sabida ciwon kan dake fama dashi,ganin Jafar tsaye a kansa ya sashi saurin haɗe rai tare da miƙewa tsaye,ya fara shirin fita,dry Jafar yyi yace "look at ur face my frnd,gaba ɗaya kowa ya sauka sai kai ɗaya,har na fita Abbou yace kana ina,sai a lokacin na fahimci baka fito ba,kai kowa na murnar ganin ƴan uwa kai kana zauna kana banzan tunaninka wanda baya ƙarewa"tunda ya fara magana idon Jalal yake a rufe harya kammala,ware idanun yyi tare da faɗi "uhm" kai tsaye waje ya nufa yana ƙoƙarin ficewa daga jirgi yaji tayi saurin kama hannunsa sai rarraba idanu take, ware idanu yyi tare faɗin "tab" domin gaba ɗaya ya manta da ita,wata sabuwa kenan,zare hannunsa yyi kafin ya ƙara haɗe rai yaci gaba da tafiya tana biye dashi a baya,cikin murna Aryan ya tafi da sauri yana zuwa yyi hugging ɗinsa tare da faɗin "oyoyo brother ur wlcm" murmushin gefen baki Jalal yyi wanda ya ƙara fito da zallar kyansa cikin ƙasa da murya yace "missed u too darling"a tare suka jera zuwa wajan su Abbou tun daga nesa yake ƙarewa Nihila kallo harya ƙarasu inda suke tsaye,yana zuwa Irfan da Imran suka rungome sa suna faɗin "we are happy to see u yaya" kan kowa ya shafa kamar yadda yake masu suna yara cikin mgnarsa wacce babu hausa sosai yace "i'm also so happy to see u darling" dry sukai gaba ɗaya,a hankali ya ƙarasu wajan Abbou yana zuwa ya zame hular kansa tare shigewa jikin Abbou yana sauke wata sabuwar ajjiyar zuciya, rungomesa Abbou yyi tare da shafa kansa yace "Barka da dawowa farin cikina"ƙara shigewa jikin Abbou yyi kafin ya ƙara sauke wata sabuwar ajjiyar zuciya,cikin sanyin murya yace "nai kewarka jigona nayi kewar jikinka"shafa kansa Abbou yyi yace "nima haka yarona ga Mummy can da Mameey da kuma grandmother" lumshe ido Jalal yyi kafin ya sauke kallonsa akan Mummy wacce ta kafesa da ido tana mamakin kyansa tamkar Balarabe,musamman kyakkyawar sumar kansa wacce take ƙwance sai sheƙi take,ganin yana kallonta ta sauke nata idanun tare da ware hannayenta,da sassarfa ya ƙarasa gareta yace "Mummyna"dry tayi tace "eyee bobo ya isa aure masha Allah"kwaɓe fuska yyi yace "i'm still young" haka ya ƙarasa wajan Mameey itama ya rungometa sosai taji daɗin ganinsa,salati yaji an rafka a bayansa tare da faɗin "huuu yau naga taƙadirin yaro nika tsana kakewa baƙin cikin ganinka"gira ya ɗaga mata tare da faɗin "ashe kina raye"cikin kumfar baki tace "ubanka Kabeeru da Uwarka Jamal su kakewa fatan mutuwa bani ba,yooo ina dalili duniyar nan mai daɗi ka jazamin masifa ina zaune" dry kawai yyi ya rungometa yace "sorry amaryata ykk" dungure kansa tayi tace "ɗan nema kenan ka zama jibgege abinka sai aure"shuru yyi mata,idanun sane ya faɗa kan Nihila wacce ta tsora masa idanu ko kiftawa ba tayi,juya idanunsa yyi a hankali kuma ya ƙarasa inda take,yana mai ƙare mata kallo,cikin ƙasa da murya yace "don't tell me Nihila ce wannan wow!!" Aryan yace "gata fa ta zama budurwa" ciki wata murya yace dama za'a bani auranta a firgice Mummy ta ɗago kanta murmushi yyi yace..



😫yau nayi ni a wajan aiki,am sorry aimin afuwa soon za kuji ni, Please need ur comments and na shiga shafin kuɗi kada a fitar waje.


if You need my book just contact me 08119237616 300 for nrml grp,600 for vip




*by*
*NIMCYLUV*
[5/31, 10:57 AM] Fauzeya: _✨ UNCLE NE ✨_






_13-14_

Happy Children's day👶🏻👧🏻



_End of the last page wannan littafin na kuɗi ne,kuma amana ga wanda ya siya,mai buƙatar ci gabansa zai biya 300,wanda keson vip kuma 600 zanna posting biyu a rana,kuma zasu samu paid book ɗina ciki asusun biya 0116886243 sulaiman Naima s unioun bank,shedar biya 08119237616,dan Allah wanda yasan zai siya danya fitar Nagode basai ya siya ba,sannan dukkan abinda mutum zai gani cikin book ɗin nan ban son surutu a haka labarin littafin yazo da salonsa🤷🏻‍♀️idanma zakai magana ka daɗe ba kayi ba coz you can't change my mine to stop what i want._

_wasan yanzu ya fara,kamar yadda ƙaddara ke kunnuwa ɗan adam ba tare daya shirya kar ɓarta ba,haka *Jalilerh* ta shiga rayuwar *JALAL* ba tare da sanin manufar haɗuwarsa da ita ba, kamar yadda babu wanda ya san lokacin da ƙaddara ke barin mutum, haka *Jalal* bai sanda zamansa zai ƙare da *Jalilerh* tambayar gareku fans *shin mene mafita ga ciwon Jalal?* Sannan kuma mene sanadin zuwansa birnin nufar? *shin Jalal yasan cewa baya da mahaifiya ko kowa?* shin da gaske Nihila ƙanwarsa ce ko kuma aƙwai wani abu da kuke tunani akai? duk wannan amsar tambayoyin nine nake da ikon bada amsarsu dan haka sai ku hanzarta yin Subscribe ta hanyoyin dana faɗa a sama guys kuma fans ɗina masoya littafin NIMCYLUV a motsa nasan yanzu an fara biyan kuɗi ƙarshen wata yyi✋🏻😂🤚🏻_





_13-14_
"Eh Jafar nake son bawa" wata ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya Mummy ta sauke,kafin tayi murmushi tace "ai Auta ta kana da iko da ita dan haka na amince"jinjina kai yyi alamar yadda, Mummy na ƙoƙarin faɗin wani abu Mama tayi caraf tace "yau naga sallama,wlh wata biyu na baki kiyi ciki ki haihu,yoo ina dalili haihuwa ɗaya ace wai Auta"Mummy da Mameey sunkuyar da kai sukai sabida wata kunya data kamasu,sam Mama bata iya bakinta ba,musamman yanzu da tsofa ya fara cinta "wai wace wannan take ɓoyewa bayanka ne?"Abbou ya tambaya yana ƙara kallon yarinyar sabida kayan daya gani a jikinta,sosa kai yyi yace "muje gida tukun" kansa ya ɗauke waje guda yace "baby baki missed brother naki ba?"turo baki tayi tace "naga baka kulani ba ai" hannunta ya kama tare da faɗin "uhm" Abbou ya ɗauki Mameey a gaba,sai kuma Mummy da Mama a baya,motar Aryan kuma yarinyar aka saka a gaba sai Jalal da Irfan da Imran sai kuma Nihila a cinyar Jalal tana jaa masa sajensa shi kuma yana danna wayarsa mai ƙirar iphone 12 max pro a haka suka isa gida.

A parking space sukai parking motocin nasu,cikin nutsuwa kowa yake fitowa daga cikin motar,sosai Jalal yyi mmkin gidan sabida gaba ɗaya an sauya masa fasali tamkar a Turai daga nan ya tabbar arziƙin Abbou yafi ƙarfin nada,jin an taɓasa yasa ya juya domin ganin wanene, murmushi yyi ya shafa kan Nihila yace "baby" shagwaɓe fuska tayi tace "bobo ina ka samu wannan age mate ɗin tawa"lumshe idanu yayi tare da jan ma dai-dai cin gemunsa yace "barni da tambaya" yana faɗin haka yyi gaba abinsa zuwa cikin gida daman shine ya rage duk sun shiga,yana tafe tana binsa a baya,jin tafiya a bayansa ya sashi tsayawa cikin haɗe rai yace "ke zo nan"shuru tayi masa ba tare data tan kasa ba,a zafafe ya juya abin mamaki kanta a ƙasa tana kallon fararen ƙafafunsa, hannayensa ya ɗura a waist ɗin sa kamar mace yace "shifa kurma matsala ne dashi"wajanta ya ƙarasu yana zuwa ya sunkuya wajan fuskarta da sauri ya janye jikinsa tare daya mutsa fuska yace "kai rashin addini bai ba,ji yadda kike wari"still bata kallesa ba,ƙafa yasa ya murje ta ta ƙafar da sauri ta matsa tana yarfe ƙafarta sabida zafin da taji,a hankali kuma hawaye ya fara zuba daga cikin idanunta,sai a lokacin yasan bai ƙyauta ba domin babu ƙyau ƙyamarsu,ko nuna masu banbanci,a sanyaye yasa lallausan hannunsa ya tallafo haɓarta cikin ƙasa da murya dai-dai kunnanta yace "what is ur name"yyi hakanne domin babu garin da ba'a jin English, ɗago jiƙaƙƙun idanunta tayi kafin ta ɗaga hannunta tare da ware yatsun hanunta ta fara yi masa spelling na sunan da yaran kurmanci,zaro idanu waje yyi da mamakin sunan data faɗa masa yace "what!? Jalilerh fa"shuru tayi tana kallonsa yyinda shima kallon nata yake,ba tare da yace komai ba ya juya ya nufi cikin gidan gaba ɗaya a main parlour ya gansu zaune suna Shira wacce kusan rabinta Mama ce ke zuba abinta,ba tare daya tsaya ba yace "where is my side?"Aryan ne ya miƙe yace "muje na rakaka baƙonmu,ganin hakan yasa Jalilerh saurin ƙarasawa inda yake tsaki yaja kaɗan yace "Mummy a bata ruwa tai wanka ta sauya wannan sheɗanun kayan,sannan taci abincin am coming" Mameey tace "bobo abinci fa? duk sbd kai akayi fa"cije lips ɗinsa yyi yace "zan watsa ruwa"yana faɗin yyi gaba bai tsaya ko ina ba sai babban wani sashe inda yake da side 4 da alama shine na samarin gidan,yana biye da Aryan har side ɗin ƙarshe,key yasa ya buɗe lumshe ido yyi sbd ƙamshin ɗakin,komai sabo fil ga sabbin sofa ga t.v ga fregd,ciki ya shige inda bedroom yake a nan yaga tafkeken royal bed,ga dressing mirrow da kayan shafa kala-kala kuma komai irin wanda ake amfani ne,wajan wardrope ya nufa ware ido yyi sabida sabbin suttura daya gani sama da hamsin,banda jallabiya kusan ashirin a haka wasu na wajan ɗiki,ashe dan haka suke ta tambayarsa abinda yafi so,zare kayan jikinsa yyi ya rage daga shi sai singlet da boxer,wani side a wajan wardrope ɗin ya saka kayan,kana ya nufi bathroom shima komai tass yake abin sha'awa sauran kayan ya cire,tare da tsayawa gaban mirrow'n dake bathroom ɗin yana mai ƙara kallon mararsa wacce taya mushe tare da tattarewa waje guda,idanun sane ya kaɗa yyi jaaa sosai, yana mai jin baƙin ciki da kuma takaici hallitar tashi,mekanan? duk wani binkice daya dace yywa kansa a matsayinsa na babban likita yyi amma baya nuna matsalar komai,wazai faɗawa damuwarsa?wazai fahimce sa har yyi sharing damuwarsa dashi, ajjiyar zuciya ya sauke tare sauke hannunsa daga kan mararsa,cikin nutsuwa ya sakarwa kansa shower ruwa ya fara sauka a fresh skin ɗinsa,nauyayyiyar ajjiyar zuciya ya sauke yana jin zuciyarsa babu daɗi kawai daurawa yake,a haka ya ƙarasa wankan,ya fito yana tsane jikinsa,wajan dressing mirrow ya nufa,cikin nutsuwa ya fara shafawa lafiyayyiyar fatarsa wacce tasha hutu lotion,yana gamawa ya juna handrayer ya gyara kansa wanda sumar ta sauka har wuyansa,sai sheƙi take,sassanyan parfume mai sanya nutsuwa ya ɗauka ya fesama jikinsa, pouting lips ɗinsa yyi,tare dasa hannu ya dafe kansa,a hankali ya miƙe ya nufi wajan wardrope wando three gauter ya sanya ba tare daya saka wasu kayan ba,ya koma parlonsa,gudun a.c ya ƙaro kana ya ɗauki remote ya kunna b.b.c news yana nan zaune har aka kira magrib, miƙewa yyi ya ɗaura al'wala tare da zura wata lafiyayyiyar jallabiya maroon wacce ta fito da zallar ƙyansa,farin glass ɗinsa ya ɗauka ya saka kana ya fesa turare waje yyi ya rufe ɗakin,yana fita yaga su Irfan a tsaye da alama jiransa suke, murmushi yyi masu,kana yyi gaba suka bishi a baya suna surutu shi dai shuru kawai yyi yana jinsu,a main parlour suka samu Abbou yana jiransu,gaba ɗaya suka nufi masallaci,haka Nihila tabi Mameey part ɗin ta a can tayi salla,Jalilerh na zaune sai raba idanu take,sanye take cikin riga da wando na fakistan wanda suka amshi jikinta kasan cewar tana da hips da kuma booms,sai a lokacin nake ƙara ganin ƙyanta kyakkyawace ajin farko,tana zaune kan sofa tana kallon Mummy take sallah mamakin fal zuciyata domin bata taɓa ganin irin wannan abun ba,a haka har Mummy ta idar ta fara azkar,duk akan idon Jalilerh "my dear aje ai sallah" shuru tayi mata ba tare data miƙe ba,hannunta Mummy ta kama suka nufi wajan danning area a nan ta samu kowa yazo daman ita ake kira,kujerar kusa da Abbou wacce take hannun damanta ta zauna,sannan ta nuna Jalilerh wata kujera wacce take farcing Jalal.



shuru wajan ya ɗauka kowa yana cin abincin dake gabansa,banda Jalal da yyi shuru tare da sunkuyar da kansa zuwa ƙasa,ganin baicin abincin yasa Abbou faɗin "bobona" a hankali ya ɗago lumshasshun idanunsa ya saukesu a fuskar Abbou ba tare daya amsa kiran sunan nasa da yyi ba "kowa nacin abincin babu kai why?" taune leɓe yyi tare da harɗe hannayensa a ƙirjinsa yana mai kallon Jalilerh,zama Abbou ya gyara yace "who is she?"sai lokacin ya fahimci kallonta yake cikin hikimi yyiwa Abbou bayanin komai har sanda sukabar airport ɗin da ita,gaba ɗaya suka ajjiye bar cin abincin suna kallon Jalilerh kowa mamakin kisan da akace za'ai mata yake "to mene mafita?" cewar Imran lumshe ido yyi tare da fesar da numfashi yace "may be she stay with us" babu wani zaɓi daya huce hakan dole suka amince da abinda Jalal yace,dan idanma sunce a'a ita kanta bata san inda zata zauna ba ajjiye spoon Mummy tayi tace "sam taƙi tayi salla fa" ware manyan idanunsa yyi wanda suke cike da bacci cikin kasalalliyar murya yace "kee tashi kije kiyi" sai lokacin ta kallesa cikin Sa'a suka haɗa ido da sauri ta sauke nata ganin, bakinta ta shiga mutsawa tare da wasa da yatsun hannunta cikin wata ƙaramar murya tace "ban iya ba ai" cikin tashin hankali kowa yake kallonta ko wannansu zuciyarsa cike da mamakin abinda tace, ɓangaren Jalal kuma banyi mamakin hakan ba domin ya gama fahimta wacece itan,babban mamakinsa yadda yaji muryarta ta fita daman tana magana ta nuna masa ita kurmace,tab ɗin lalle ba tasan wanene Jalal ba, miƙewa yyi bayan yasha coffee wajan Abbou yaje yyi hugging nasa yace "goodnight Abbou" shafa kansa yyi yace "asuba ta gari bobo"hakama yaje wajan Mummy kana wajan Mameey haka wajan Mama "ohh wannan dudane dudanen na baki na mene? wani sabon fitsarar ce?" murmushi yyi yace "wannan matar me take nufi da zamanta a nanne?" "hehehe au ashe ban faɗa maka ba, ɗan baƙin ciki dai ya mutu na dawo nan da zama" shi dai bai kulata ba yyi shigewarsa side ɗinsa domin wani wahalallan bacci ya keji.

kasan cewar gidan kowa da wuri yake bacci haka suka dinga sallama, kowa ya nufi part ɗinsa, Jalilerh kuma Mummy ta jata zuwa ɗakin Nihila,bayan ta bata kayan bacci tare da fesa mata turare tayi masu addu'a tare da kashe masu hasken ɗakin,kai tsaye nata part ɗin ta nufa tayi wanka ta shirya cikin kayan bacci ta nufi sashin mijinta,a

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment