Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya kai mata bobo ka san cewar a wajensa yake ƙwana kai tsaye wajan Mama yaje ya nufa yace mata yana son yazo takwashe kayan Zulfa daga gidan,zaro idanu tayi domin bata tsammaci abinda zai faɗa kenan ba, murmushi tayi tace "kamarya ya kenan kb? shuru yay mata sabida bai san abinda zaice mata ba,gyara zama yay yace "hankali na yana tashi idan naga kayanta kullum gani nake kamar zata dawo"tsaki Lamir yay yace "munafiki dai sam baiji daɗin halinsa ba wlh" kwaɓe fuska Jamal tayi tace "ayya bro Lmr babu ƙyau fa"wata harara ya watsa mata yace "kee dalla gafara kema ai munafukar ce sai kace ubanki hala kema yakai jininki an tsaface"Jamal bata ƙara cewa komai ba taja bakinta tayi shuru, "kai Allah ya rabamu da halin gado kai dai Lmr babu inda ka bar kakanka wlh wannan la'antaccen halin ba'a nono na ka tsotsa ba,Kabeeru ina son Jamal ta maye gurbin ƴar uwarta Zulfa ko babu komai Jalal zai tashi hannun ƙanwar Mahaifiyarsa,jinjina kai Alhaji kb yay yana mai danne zafi da raɗaɗin daya keji akan ambatan sunan Zulfa da suke"amma Mama how can that happen?tayaya zan zauna da Jamal bayan ban saki yayarta ba? numfashi ta sauke tace "yanzu waya san inda Zulfa take Kabeeru?baka da tabbacin tana raye dan haka idan ka amince a gobe sai a ɗaura auren ta koma mazaunin yayarta ita ta buƙaci hakan da kanta" miƙewa yay tsaye yace " shikenan na amince"yana faɗin hakan ya fice daga gidan,a hanya ya biya inda ake samun masu aiki mata yay dace da samun wata matashiyar budurwa,bayan yay parking ya fito baba Habu yace "mai gida wannan abar fa?"zaro manyan idanunta karime tayi tace "wace abar?"washe baki yay shima sai da gatsonsa ya bai yana yace "ke mana wlh ko alahira aka bawa mutum ke yasan bai aika abin arziƙi ba wai ina ruwan duba"haɗe rai tayi tace "wallahi nasan na fika ƙyau jini baki haƙora a waje duk gansa kuka"Alhaji kb danne dryarsa yay yana sauran maganar su,baba Habu ne ya ɗauki goro ya cilla a baki yace "wallahi wannan bakin da kisa ɗaya zan kasheki, Allah sarki innata tasha tsotso ina ruwan Kabilu😂, ganin basu da alamar gamawa yasa Alhaji kb yay shigewarsa cikin gidan.

tofa kamar yadda Mama ta faɗa haka washe gari aka ɗaura auren Alhaji kb da Jamal akan sadaki duba hamsin sosai Lamir yay baƙin cikin faruwar hakan dole yay shuru domin anfi ƙarfin musamman da baba Kamis yay magana yayan Mama kenan.
haka shekaru suka dinga zuwa suna shuɗewa tamkar yadda a kullum nake rubuta page ɗin labari ina tafiya wani page ɗin yanzu muna da kimanin shekaru biyar kenan Jalal ya zama ɗan shekara biyar kyakkyawan yaro fari tas kamar ɗan larabawa ga shegen surutu da wasan tsiya,amma masha Allah aƙwai ilimi musamman na addini baya wasa hakan tasa Alhaji kb yake alfahari dashi,a wannan lokacin Mameey ta haifi yara maza guda uku a lokaci daya ƴan uku kenan Imran,Irfan,Aryan inda Jalal ya basu tazarar Shekara uku kenan a wannan lokacin suna da sheka bibbiyu su kuma, Jamal kuma tana ɗauke da ƙaramar babynta mace mai suna Nihila sosai Jalal yay murna da samun babyn kullum idan ya dawo daga makaranta haka zaita ɗaukanta yana mata wasa,yanzo ma yana zaune yace "Mumy Nihila muna kama ko?" dry tai masa sabida baya gajiya da surutu wani chocolate ta ɗauka tace "maza kaiwa su Aryan"amsa yay da sauri cikin nutsuwa ya nufi part din6 Mameey ganin babu kowa yasa ya shige bedroom ɗin arba yay da wata roba tamkar zuma ce a ciki yana zuwa ya buɗe ya shaye tasss, ganin kusan awa guda bobo bai dawo ba yasa Mummy (Jamal)zuwa part ɗin Mameey a zaune ta samu Mameey ita dasu Irfan suna ganin Mummy suka tashi da gudu suka nufi wajan "eyee ƴan samari an girma ina yayanku? tun ɗazo ya shigo nan babu labarinsa?"Mameey ce ta miƙe tace "nikam ina part ɗin Abbou Jalal su Aryan kuma Yanzu aka kawosu daga school kafin Mummy tai magana Imran yazo da sauri wajan Mummy yace "Mummy ayaa can"ya faɗa yana nuna mata bedroom ɗin Mameey da sauri suka ƙarasa wajansa wata kara6 Mummy tayi sabida ganin Jalal ƙwance a ƙasan carpet kumfa na fita a bakinsa...


kash😢na gaji idan babu comments gobe babu UPDATE zan hudu
_Kamar yadda mace liffafin UNCLE NE na kuɗi a bayan nai free book guda biyu nace zanyi PAID book guda biyu to nayi THE NEW EMIR wannan shine cikon na biyun mai son UNCLE NE zai biya 300 da nace 400 amma na rage sabida naga kuna son shi da yawa,idan kuma kana bukatar vil inda zaka samu duka littafan dana rubuta na kuɗi kuma a nan zan dinga posting sai biyu a rana zaka biya 600 babu yawa ai nayi ƙoƙari da 1k ne, idan kuma ta prvt kakeso ana baka wannan kuma 1k shima zaki turo ta wannan asoson 0116886423 sulaiman naima a unioun bank,shedar biya 08119237616 ƴan Niger suyimin magana ta waccan number dana bayar wannan tafiyar daban take dan Allah idan ba siya zaki ba kada kimin magana, and kuma Ni bazance kada afitar ba kawai da kusan hakƙin da bana ku ba.

_✨ UNCLE NE ✨_







_✍🏼 NIMCYLUV_

*8-9*





_Wannan littafin na kuɗi nake rubuta shi da dukkan zuciyata,lafiyata,basirata kuyi hqr da a abinda littafin ya ƙunsa haka nashi salo yake,babu wanda naiwa dolen karantawa Sai wanda yay niya sabida haka masu faɗin kuɗin littafin yay yawa bance dole ku karanta ba ku barni da abina😂daman book ɗin ba irin naku bane na ƴan ajin tubar kalla ne,don haka i don't care about what people say to me,coz i have i confidence,kuma Allahamdulillah i have what i want kmar yadda nake so *UNCLE NE* bamu shiga komai ba a littafin har yanzu shimfiɗa nake *wannan page ɗin sadaukarwa ne ga dukkanin matan dake shan maganin feeling kuma suke anjiyeshi a inda suka dama ba tare da sanin halin da yaransu zasu shiga ba* ki biya kuɗi akan farashi mai sauƙi 300 idan kina buƙatar vip inda za'a ke posting sau biyu a rana kuma zaki samu sauran paid book ɗina ciki zaki biya 600 ta wannan asoson 0116886423 sulaiman naima s unioun bank proof of payment 08119237616 ƴan Niger suyimin magana ta Whasapp Please account za'a turo ko aje p.o.s musamman ƴan vip wanda bai da account yaymin mgn_

labari ko wanne da salonsa da kuma sigar da zai faɗakar musamman wanda suka sama ranse cewa dan su faɗaka zasu karanta domin ance fazakkir fa'innal zikira tamfa'ul mu'uminun.








cikin tashin hankali Mummy ta ƙarasa inda yake ƙwancen tare da saurin saka hannu ta jawoshi zuwa jikinta, jijjigashi ta fara yi tare da kiran sunansa "Jalal Jalal" shuru babu magana kuka ta fara sabida daman raguwar zuciya gareta da sauri Mameey ta amshi Nihila a hannunta ita kuma Mummy ta ɗauki Jalal tayi waje dashi da gudu tana kiran sunansa da ƙarfin gaske,tana fara taga strais ɗin benen Alhaji kb na shigowa ganin hannunta ɗauke da bobo ya sashi sauri sakin jakar dake hannunsa hannu yasa ya amshi Jalal dake hannun Mummy ya ƙarasa dashi wajan duguwar sofa cikin wani irin yanayi yace "mene yasha"?kafin Mummy tayi magana Mameey tace "a ɗaki na aka samesa a ƙwance yaje kaiwa su Irfan chocolate kuma tym ɗin bana part ɗinka ina gyarawa" cikin damuwa ya miƙe tsaye ya nufi part ɗinsa frist acid box ɗinsa ya ɗauka cikin sauri ya fara bin cikar abinda ya sanya shi wannan duguwar sumar da kuma kumfar dake fita a bakinsa,wajan 30minutes ya ɗauka yana dubawa gaba ɗaya ya haɗa gumi sai zufa yake zubarwa, numfashi ya sauke tare da kai dubansa ga Nihila dake kuka hannun Mameey cikin kulawa yace "kina jinta dai ko?mene yasa baki son bata abincinta ne"cikin son danne kukan da take tace "bana da ƙwanciyar hankali Abbou Jalal kalli bobo a ƙwance ban san ra sashi"jinjina kai yay dan shima ba ƙaramin tashin hankali ya shiga ba musamman daya fahimci abinda Jalal ya sha,kallonsu yay 1 by 1 kafin ta kalli ƴan uku da suka rungome juna suna kuka musamman Aryan domin yafi shaƙuwa da Jalal "wane ya ajjiye maganin feeling a cikinku?" da mamaki suke kallonsa kafin su haɗa baki wajan faɗin "maganin feeling kuma?" da sauri Mameey tace "ayya wallahi na ajjiye saman dressing mirrow i almost forged"girgiza kai kawai yay kafin yace "kin san illarsa ga yara wanda basu da sinadarin sha'awa bare maganin yay aiki a jikinsu,kin san halin da yake sanya su Salmerh innalillahi"kukan Mummy ne ƙaro kafin tace "yanzu wanne hali yake ciki?"goge zufar dake zobu masa yay kafin yace "yana halin Neurological disoders" shuru sukai gaba ɗaya kafin Mummy tace "me kenan?" hannu yasa ya ɗauki Jalal yace "Wasu lokatan Maganin Yakan Tursasa Kwakwalwa take bada Umarni wa Gangar jiki Barkatai sbd aikinta zai karu fiye da yadda takeyi sbd Sinadarin Adrenaline dayake a cikin maganin, haka zaisa shi yaron da bashida feeling sai maganin yanemi ya taba kwakwalwarsa saiyake kamar ana sashi yayi abu, kansa zaiyi masifar ciwo sbd babu Sassan da maganin zaiyi aiki a jikinsa direct kwakwalwa zai tafi"zubewa tayi wajan tare da faɗin "na shiga uku Ni Jamal wannan wanne irin abune meke shirin faruwa da Jalal ne?hakan na nufin zai dinga abu kamar mara hankali ne ko kuma me ya ilahi wacce irin lukutar masifa ce wannan yaro ƙarami ya fara samun matsala da brain ɗinsa to inaga ya girma basu san abinda hakan zai dinga jawowa ba,basu san mene zai dinga aikatawa ba"da sauri ta miƙe tafi bayan Abbou Jalal tana zuwa ta samesa yana yana ɗaurawa bobo drip a hannu bayan yay masa injection,zuciyarta ce ta buga da ƙarfi sabida gaban Jalal da taga ya tattare waje guda ga fatar wajan ta ya mutse tamkar ba'ai masa kaciya ba,cikin sauri ta ƙara inda yake ƙwancen takai hannunta zuwa saman mararta sa saurin saki tayi tare da fasa ƙara sabida ba tayi tunanin abin har yaje ga haka ba,da sauri Abbou ya jawota jikinsa ya fara rarrashinta cikin sigar lallashi yace "mutum baya tara sani ga Allah Jamal, ƙaddara kutse ta kewa rayuwar ɗan adam ba tare daya shirya amsar ta ba,kamar yadda bamu san yaje ya ɗauki wannan maganin ya sha ba,haka bamu san sanda ƙaddarar zata rabu daga jikin bobo ba,nasan cewa jiya ta huce yau tazo kuma muna jiran ganin gobe to itama ƙaddarar da aƙwai lokacinta,ki ɗauki matsayin wata jarrabawa daga rabbil arshir azeem komai zai zama dai in sha Allah"wasu hawayenne suka ƙara fitowa daga cikin idanunta cikin tausayin halin da Jalal ke ciki ta kalli Abbou tace "amma kalli yadda gabansa ya..." sauri ɗaura labɓansa yay saman nata tare da rungome ta sosai a jikinsa sabida yasan halinta yanzu zata iya birkice masa bayanta ya bubbuga yace "na gani basai kin faɗa ba kiyi masa addu'a kawai"kaita ɗaga masa tace "in sha Allah"sumbatar lips ɗin nata yay yace "that why i always love you babyna" tun ɗazo take tsaye ba tare da tace komai ba sai yanzu da taga zasu tafi wani abun tayi saurin bubbuga ƙofar gaba ɗaya suka juyo suna kallanta idanunta fal hawaye tace "wallahi bada wasa na ajjiye wannan maganin ba,kamar yadda bazan so rayuwarsu Aryan ta lalace ba haka bazan so rayuwar Jalal ta gurɓata ba,domin wata rana shine Garkuwa yarana shine zai zame masu gata dan Allah kada ku zargeni akan wannan abin yadda ban taɓa cutar da Zulfa haka bazan taɓa cutar da jinin ta ba"ambaton sunan Zulfa da tayi yasa Abbou saurin dafe kansa da yaji yana sara masa lokaci guda yaji duniyar na juya masa,ga wata guguwar tsanar Zulfa data ƙara bunƙasa a zuciyarsa,cikin sauri ya shige bathroom ya sakarwa kansa shower gaba ɗaya jikinsa rawa yake idanunsa sun sauya kala a hankali kuma bathroom ɗin ya fara juya masa kafin daga bisani yaji wata iriyar murya kamar ta mage tana faɗin.




"dole ka manta da Zulfa kamar yadda ta gudu ta barka duk da irin soyayyar da kake mata yeeeeeehuuuuuu ka manta da Zulfa a rayuwarka ka manta da ita shine ƙwanciyar hankalinka idan ba haka ba sannu zamu fara...."bai bari an ƙarasa maganar ya fasa ƙara wacce ta karaɗe cikin amma ga mamakinsa shi kaɗai yaji ƙarar domin ko su Mameey dake bedroom ɗinsa basu jita ba, cikin ficewar hayyaci ya tari ruwa a wajan sink ya watsa saman fuskarsa cikin zafin rai da ƙunar zuciya ya buga kansa da bangon bathroom kafin ya samu damar faɗin "na sani daman nasan gujeni kikai kamar yadda ban san waye ni haka kema na manta dake a cikin rayuwata na tsaneki Zulfa na tsaneki" ya ƙare maganar cikin kuka mai tsuma zuciya tamkar ba namiji ba,haka suka ƙare hunin ranar babu farin ciki Jalal shima haka ya huni da wani a zabbban ciwon kai har firgita yake sai dai Abbou ya ƙara ɗaura masa drip da allurar bacci ko abinci ƙin ci yay,haka ƴan uku banda kuka da kiran sunan ahyyyaaa wai yaya babu abinda suke da kƴar sukai rungome juna sukai bacci, Abbou kam bacci gagarar idanunsa yay zuciyarsa fal tausayin bobo saboda shika ɗai yasan matsalar data samu Jalal yaƙi gayawa Mummy ne sabida bai son ta tashi hankalinta,haka shima Jalal har abada bazai taɓa gaya masa wannan tashin hankalin ba,washe gari da safe bobo ya farka jiki da sauƙi cikin nutsuwarsa ya fara tafiya part ɗin Mameey yana zuwa ya nufi bathroom room ɗin kayan cikinsa ya cire tas tare da ƙarewa surar jikinsa kallo, Mameey da gama shirinta kenan zata kaisu makaranta sabida Abbou tun safe ya tafi office hatta huce bathroom ɗin ta sai kuma ta dawo da baya sabida wani nishi da gurnani da taji yana fitowa daga cikin bathroom ɗin a tsorace ta fara buga ƙofar amma sam taƙi buɗewa cikin haka taji wani wani sexcly sound ya fito daga bathroom ɗin ƙara ƙasa kunnu tayi taji an ƙara faɗin "ahhhyashhhh"


guys what did you expecting?
GAREKU IYAYE MASU SHAYE-SHAYE MAGANIN SHA'AWA SANNAN KU AJJIYE SHI INDA KO KAGA DAMA....YANA DA AMFANI KUMA YANA DA ILLAH *MUJE DAI ZUWA HAR YANZU SHIMFIƊA NAKE*
_✨ UNCLE NE ✨_







*9-10*







Zaro idanu waje tayi cike da mamaki da sauri ta miƙe tsaye tare da zuge wata ƙaramar ƙofa dake jikin door ɗin bathroom ɗin,a hankali ta leƙa a tsaye ta hangesa yana kallon mirrow ba tare da tasan abinda yake ba kasan cewar ya bata baya,cikin ƙwanciyar hankali tace "Jalal.."dadaran idanunsa ya ɗaga wanda sukai jaa sosai ya zubawa mirrow'n idanu, ta mirrow'n kuma yake hangen ƴar Kofar da Mameey ke leƙensa lumshe idanunsa yay tare da sakin murmushi har saida beauty points ɗinsa suka loma,ba tare kuma da yace komai ya ƙarasa wajan ƙofar ya murza key ya fito,ajjiyar zuciya tayi tace "kaban tsoro bobo what did you do inside the bathroom? girgiza kai yyi yana nufar parlour yace "babu fa" itama ba tace komai ba tabi bayansa har zuwa parlour'n, gaba ɗaya su Imran suka tawo wajansa da gudu suka rungomesa "ayyya bafiiii ciwooo ko" cewar Irfan, ɗan waro idanu bobo yay tare da shafa kan Irfan yace "shirme kawai naji sauƙi fa"kallon Aryan yyi daya kafesa da idanu yace "ohh hello darling"ya faɗa ya tafa hannunsa kwaɓe fuska Aryan yyi kafin shima ya shige jikin yayan nasa suka haɗe su huɗu waje gudu abin sha'awa "ohhyaa guys Les go" Mameey ta faɗi hakan tana yin gaba, binta sukai a baya ya zamana Jalal shine na ƙarshe yana tafe kamar baya son tafiya hannunsa dafe da mararsa sai lumshe idanu yake,kai tsaye makaranta ta kaisu kafin ta dawo zuwa gida.
da yamma misalin ƙarfe biyar Jalal ya fito compund cikin shigarsa ta farar jallabiya kansa ya sha gyaran da Mummy tayi masa, direct wajan baba Habu ya zauna yana mai sauraran wani news da akeyi a gidan redio a nan yaji mai labaran yana faɗin "hukumar gwamnatin ibadan tana neman yara masu kimanin shekaru biyar zuwa goma domin ɗaukan su zuwa karatu a ƙasar Paris as valunteer,haka kuma duk yaron daya fito da 1st class hukumar zata ɗauke sa ta bashi aikinyi wanda yaga dama" haka yaci gaba da jin labarin a kuma lokacin ya haddace email ɗin da suka bada domin kowa ya tura baya nan sa, baba Habu ne yyi saurin faɗin "wa yaga al'ƙawarin ƴan nepa..., atoo kuyi komai lokaci ne mudai ana watsa mana ƴar yafin shinkafa zamu kaɗa maku ƙuri'a" kallonsa Jalal yay ba tare da yace komai ba, ƙara gyara zama baba Habu yyi yace "sannu boba kai a rasa sunan da za'a saka maka sai na wannan abin zuƙar,ina ruwan ɗan Maraya aida idanuna biyu aljanun suka ɗauki mamanka da gora zan rakasu,ai kaga tun lokacin basu dawo ba,yoo to nima ɗin ai Sheikh ne a ƙauyan mu kaji siminin da ake karantawa aljanun ko NASI KO FATIHA ai saba'in ɗin nan na hadda ce ta"miƙewa Jalal yyi tare da gyara zaman farin glass ɗin idanunsa yace "sittin dai"yana faɗin hakan ya shige cikin gida sabida kiran magrib da akai,babu kowa a main parlour sai Imran yana bacci tashinsa yyi yace "time for paryer" da sauri ya kama hannun bobo suka nufi upstrais part ɗin Abbou suna zuwa yana fitowa daga bathroom al'wala suka ɗaura Jalal kuma ya nufi bedroom ɗin Abbou ya fesa parfume kana ya biyosu a baya,dwonstairs a nan suka samu Aryan da Irfan gaba ɗaya suka nufi masjid ɗin dake wajan gidansu.



gaba ɗaya a zaune suke saman babban daining table suna dinner "mene? hauka ake da za'a bar bobo karatu har zuwa paris babu inda zashi" Mummy ta faɗa lokacin da take kai glass cup bakinta da niyar shan lemon inibin da tayi masu ɗazo, haɗe rar Jalal yyi tamkar babba kuma tsill ya gagara faɗin ko "A" sai juya strawberry ɗin da aka yanka masa ya kasa cin koda ɗaya ne, Abbou ne ya kalli Mummy yace "idan yaro yazo da abu ba'a gwasalesa da a kudu ne iyaye sunwle suke neman shawara wajan yaransu sabida hakan na ƙara buɗa masu ƙwaƙwalwarsu, Ni anawa ganin abarshi yyi abinda ya keso is better" cikin yanayin damuwa Mummy tace "amma tayaya ne zai iya kula da kansa? kai kanka wani lokacin birkici maka yake,yaya kake ganin ace babu wani family nasa.." ta ƙarasa maganar cikin raunin zuciya,domin har zuciyarta bata son tafiyar,girgiza kai kawai Abbou yyi domin daman yasan za'a sha wahala da Mummy "manyan makarantu irin wannan aƙwai kula,domin abinda za'ai wa mutum acan ko gaban iyaye sai haka, addu'a shine kawai ya dace da Jalal" cewar Mameey,ganin da gaske kuka Mummy kesonyi yasa Jalal miƙe ya ƙarasu inda take zaune, murmushi yyi kafin yace "my ambition is ur ambition too zaki farin ciki wata rana"gaba ɗaya kallonsa sukai domin Jalal idan yay magana saika rantse ɗan shekara Ashirin ne bayan ko 6yrs bai rufe ba,yana faɗin hakan ya shige part ɗin Abbou,abinda masu sani ba Jalal ya daɗe da tura baya nansa ta email ɗin da suka bayar.

washegari da misalin 8 aka kira Abbou tare da tambayarsa shine mahaifin Muhammad Jalal? da "eh" ya amsa masu nan sukace ana nemansa shida Jalal yanzu a gidan Gwamnati, murmushi kawai yyi domin ya tabbatarwa kansa Jalal ne,a gurguje yaje islamiyyarsu Jalal Lokacin yana tsaka da bada hadda ya nemi permission wajan malam,ganin babu wata matsala daman saukarsu saura wata guda yasa yace "suje kawai" a parking spaces na gidansa yay parking anan ya tsaya yace Jalal yaje ya sauya kaya, baba Habu na zaune yaji ana buga get da sauri ya ɗauki gorarsa yace "huuu yau naga tsiya iyayenku su nome sannan kuzo aci daku,atoo ina dalili nima dai naje na ɗauko su Iliya a makarantar su daina cin na mutane.." murmushi Abbou yyi yana jinjina abin dryar getman ɗin a haka Jalal ya fito cikin blue black ɗin jallabiya sosai tayi masa ƙyau sabida farar fatarsa,a duniya yana son jallabiya dan duk rabin kayansa sune.


yana zuwa Abbou ya buɗe masa side ɗin kusansa ya zauna,key yaywa motar ya nufi wajan get da ita,a nan baba Habu yace "Allah ya kiyaye,ahaa yama kiyaye ai domin tasss na tofe wannan motar da siminin sama" gaba ɗaya Abbou da Jalal suka saki murmushi lokaci guda,da haka suka bar gidan,sosai sukai cike-cike na takaddu kuma a nan akace nan da wata guda tafiyar,hakan yaywa Abbou daɗi domin har Jalal yay sauka kafin tafiyar,suna kammalawa suka nufi gidan Mama,a parlour suka sameta tana jin motsi tace "naga shegun ƴan wutan da suka yankemin waya" da sallama Abbou ya shiga ganinsa yasa ta washe baki tare da faɗin "lale lale ashe Kabeeru ne da ango na"direct bobo wajanta ya nufa yana zuwa ya haye cinya yace "grandmother badai masifa ba"baki ta saki tare da tafa hannu tace "yau naga tsiya to ubanka Kabeeru shine mafifaffe"sai kuma ta saki dry tana faɗin "hehehe Allah ya jiƙan Laure badan ta mutu ba,tasha jibga Musamman a ruga" zamewa Jalal yyi daga jikinta ya nufi cikin bedroom yana faɗin "kawai kice kinci zali" sai a lokacin Abbou yace "mun sameki lafiya Mama? ya mutsa fuska tayi tace "kadai sameni lafiya, wancan fitsararran ina yake ta lafiyata...,har yanzu ƙafarce ke damuna da ciwo" cikin damuwa Abbou yace "sai hqr ai Mama,kin san shekaru sun fara jaaa"da sauri ta miƙe tsaye tana faɗin "dama na sani to wallahi nida mutuwa munyi hannu riga,yooo nida nake shirin aure zaka jawa masifa jaa ɗanka kuyi gaba" danne dryar dake cinsa yyi yace "ba haka nake nufi ba,amma kiyi hqr"nan ya shaida mata tafiyar Jalal zuwa ƙasar Paris,dryar tayi tace "wlh yaje na sarara ina dalili baka haifa na wani ya addabeka"kafin Abbou yace wani abu bobo ya fito hannunsa ɗauke da fara roba ya cika dambun nama a ciki,sannan ya ƙulle wani a leda yace mata nasu "darling ne"su Aryan kenan "wlh ubanka ka jawa a sara"ta faɗi hakan tana kuntu wata farar sabuwar Naira biyar ta bashi,wannan ƙa'ida ne saita bashi,a haka Abbou ya fito da dubu biyar ya bata kana sukai mata sallama,suka tafi.


Komai aka sawa rana yana da lokacinsa,sai dai idan ba'a saka ba,a yau Jalal sukayi saukar Alkur'ani mai girma,tare da hadisai,fiqhu,sira, umdatul ahkam,farin ciki wajan Abbou da Mummy harda Mameey ba'a mgn, haka suka dinga walima da ɗaukan photo da allon Jalal ha Kur'ani,har shedar kammalawa, Jalal yasha babbar riga Tamkar babban mutum,a kuma wannan ranar yini yay da a zababban ciwon kai,ta zarar kwana biyar tsakanin jirginsu Jalal ya shilla zuwa Paris, Mummy kuka hadda majina shima a lokacin ji yyi kamar kar yaje,su Irfan daman ba'a zo dasu airport ɗin ba,sabida kukansu akan idanunsu jirgin ɗaliban ya tashi. _(a gurguje)_

after 24yrs

wata ƴar kyakkyawar budurwace mai kimanin shekaru 16 ta fito daga wani part jikinta sanye da wata lafiyayyiyar abaya wacce kalarta kawai zaka gani ka fahimci tsadarta,domin abaya shigar girma da mutunci ce,wanda ya san asalin abaya bazai tuzarta ta ba,wani babban falt ta nufa a wannan flat ɗin wajan side huɗu ne,side ɗin farko ta fara shiga,tun daga ƙaramin parlour'n tasan yana nan bai fita wajan motsa jiki ba,a hankali ta tura kanta cikin bedroom ba tare da tayi sallama ba, idanunta ta shiga juyawa ganin baya bedroom ɗin,ganin komai tsaf yasa tayi murmushi,daka bayanta taji anyi mata cakul cikin sauri ta zabura ganinsa a bayanta yasa ta turo baki tace "naji tsoro" kai ya ɗauke yace "uhm ko..? mene ya kawoki side ɗina bako sallama da ido kamar na mage"kwaɓe fuska Nihila tayi tace "to ba Abbou yace min na gaya maka can yamma za'a je airport ɗauko bobo ba"zaro idanu yyi yace "what!? bobo zai dawo wow"lumshe idanu Nihila tayi tace "Finally zanga kyakkyawan gidan nan yau,zanga bobo na" drya Irfan yyi yace "to uwar iya fice kiban waje" a can Paris jirgin daya ɗauko su Jalal babu inda ya tsaya sai wani gari mai suna *_Malta_* a wani yanki da ake kira da *_birnin nufar_* wani yanki na Yahudawa, idan kaga yadda mutanan suke babu musulunci saika rantse tafiyarsu ɗaya da ƙasar *_Israel_* domin yadda shuban garin yake abu babu tausayi saika ɗauka halinsu ɗaya da

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment