Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

musa yace toh inajinka yaro meke tafe dakai?

Gyara tsayuwarsa yayi yace dama xuwa nayi naimaka kashedi akan kuskuren da kakeso kayi ''nafadawa sultan dangantar dake tsakaninku''' idan har ka aikata hakan''' toh lallai kayi babban kuskure da har kamutu baraka dena dana' sanin aikata shi va''''''


Zaifi kyau kabar sirrin da yake rufe Wanda babu Wanda yata6a budewa 'kabarshi a yadda yake 'ko ka fuskanci hukunci metsanani'''''


Kallon mamaki musa yabi yaron dashi'''''''waye wannan yaron? Waya fada masa abinda yakeson sanar da sultan''' sannan wani hukunci zaiyi masa idan har yafada?

Shidai yasan baiyi shawara dakowa va akan batun fad'awa sultan d'angantakar dake tsakaninsu va''''''''


Cikeda kufula musa yace toh yayi d'an gidan gogaggu isasshe Mara tarbiya ''harni zaka kalla kafadamin abinda yadace nayi da Wanda bai dace va?

Toh kowaye ubanka agarin nan 'sainayi abinda nai niyya inga hukuncin dazakaimin ''kugamin fitsararren yaro dai ''' ka6acemin dagani kamin nasa d'ana yai k'asa k'asa dakai'''''''''


Murmushi yaron yayi yace zaka aikata kuskuren dazakai dana sanin aikatawa '''''nafada maka karka kuskura kafurta wannan sirrin''''''''''


Yana gama fadan haka yajuya yana tafiya da Sauri musa yabishi yajanyo shi baya ''yadaga hannu zai tsinka masa'''''' dago idonsa yaron yayi take wani walkiya yafita daga idonsa yashige jikin 'musa''


Da Sauri musa yasaki yaron yana karkarwa'''''' yana nuna yaron 'shikuna yaron yana murmushi''' daidai lokacin sultan na fitowa 'musa yana yanke jiki yafadi akasa''
Kuma daidai lokacin wannan yaron ya6ace '''

Dagudu sultan yakaraso ganin baban Aysha akasa '' yana kiran sunanshi ''amma ina musa sai nuna wa sultan jikin bango yakeyi amma sultan baiga komeva'''

Shidai tambayarshi yakeyi meyafaru amma babu magana '''''''''sultan dayake rud'e yana kallon fuskar musa yaga yajuye gefe bakinsa duk ya karkace ''' ga hannu kamar kuturu '''

Innalillahi wainna ilaihiraji'un ''shine kalmar da sultan yake furtawa'''

Cikin matsanancin tashin hankali sultan yaruga cikin gdn dagudu yana kiran gwaggo sa'ah '''''''''

Cikin tashin hankali take tambayar sultan lfy meyafaru''''' bai Iya bata amsava illah Jan hannunta daya Shiga yi'

Suna fitowa yaimata nuni da baban Aysha kwance sai kokawar d'aga hannun sa yakeyi amma yakasa ''''''ihu gwaggo tasaki tanufe shi 'tana kiran sunan shi'''

Tana xuwa tazube gabanshi ' cikin tashin hankali tafara tambayar baban Aysha meya sameka?
Cikin rawar hannu yafara shirin bude baki yayi magana saidai maganar taki fitowa''''


Gwaggo sa'ah cikin kuka 'tace miemie shiga ki daukon waya ki kiramin YAYA'''''
Dagudu Miemie tashige tadauko wayar''''

Ringing biyu yadauka yana cewa salamu alaikum sa'adatu lfy dai koh wannnan kira da rana haka?

Cikin kuka Miemie tace abba ba lfy ba kai Sauri kaxo gdn gwaggo baban Aysha yazama wani iri''''''''''

Cikin tashin hankali Mahmud yace wani iri Miemie meke faruwa''? Cikin kuka tace abba kazo kagani ''''''''"""''


Da Sauri Mahmud yakatse wayar yana salati '' bashiri yabar abinda yakeyi yashigo motarsa ''a 360yake gudu Allah Allah yake yakaraso yaga meya sami mijin yar'uwarsa''''


Yana karasowa ko gyara parking baiyi va dagudu yanufi Inda yahangosu '''''yana xuwa yashiga tambayarsu lfy meyasa meshi?

Cikin kuka gwaggo sa'a tace nima bansani va ina cikin gida kawai sai sultan yashigo a firgice yana Jan hannuna ''ina fitowa naga baban Aysha ne kwance da juyayyen halitta'''''"


Da Sauri Mahmud yashiga duba musa cikin firgici''''yace sultan kamashi musaka a mota mutafi asibiti'''''


Nan da nan suka sakashi cikin mota gwaggo sa'ah itama tashiga ''nan Miemie da sultan suka shiga gaba Mahmud yajasu xuwa asibiti''''





🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Wani prvt hsptl suka nufa 'Wanda yakeda kwararrun likitoci'''' suna isa nan da nan aka nufi emergency dashi'''''


Su gwaggo Mahmud dasu sultan suna reception sunyi jungum jungum 'gwaggo sa'ah sai kuka takeyi'''

Mahmud yace sa'adatu ba kuka zakiyi va'' addu'ah itace agaba ''kukanki bashi da amfani''''


Dago idanunta da sukai jazur tayi 'tadubi mahmud tace yaya 'dole nai kuka ko minti20 bamuyi da fitarsa va ' wannan al'amarin ya afku'''





*a gidan biebie isah antarbeni sosai kuma naji dadi nagode kwarai*😍😍


Ana tare👌
[08/10 8:33 am] Me Kosai✍: 🤡 🤡
🤡 🤡
🤡🤡🤡🤡🤡🤡🤡
MURMUSHIN AJALI
🤡🤡🤡🤡🤡
🤡🤡🤡🤡🤡
🤡🤡🤡🤡🤡🤡🤡
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*


*dedicated to friend bee kalbi Miemie*


Page1⃣8⃣

Likitoci sunyi matukar kokari domin su shawo kan lalurar baban Aysha amma Abu ya faskara ''nasarar da sukayi shine sun samu sun masa allurar bacci ''''' amma har bacci yadauke sa hannunsa baidena nuna Bango va""


Bayan fitowar wani Dr ne yace da Mahmud yasa meshi a office '''' cikin Sauri Mahmud yabi bayanshi''''' da shigarsu Dr d'in yadubi Mahmud yace alh saidai fah hkr domin gsky munyi iyakar kokarinmu dan gano abinda yajanyo masa wannan matsalar bamu ganova'''

Sannan munyi masa test ko yanada hawan jini nan ma duk munga BP d'insa normal''' a shawarce yakamata kufita dashi waje domin su sunfimu kayan aiki 'maybe zasu Iya gano musabbabin wannan larurar''''''


Jiki a sanyaye alh Mahmud yafito office d'in gwaggo sa'a ta taso da Sauri tana tambayarshi me likitan yace'''''mahmud bai 6oye mata komeva yafada mata''''' kuka tasaki tana kiran sunan Allah'''


Dubanta Mahmud yayi yace sa'adatu nace kidena kuka ''inhar kudi na maganin cuta toh ina tabbatar maki musa zaimike daga wannan cutar ki kwantar da hankakinki'''


Duban sultan yayi da Miemie yace kuzauna da gwaggonku barinje indawo'''''''' yana fita direct family house nasu yawuce nan yafadawa mahaifinsa abinda ke faruwa' da sauran iyayenshi mata'''


Cikin tashin hankali duk suka shirya xuwa asibitin''''''nan Mahmud yakarasa gd yafadawa hafsa ''''itama tashiga matsanancin damuwa''''''


Bayan awa biyu asibiti yacika makil da yan'uwa''''' inka dauke inna amarya ita kadaice batazo va''''''

Baabaa Laure suna shigowa tahango Miemie 'cikin murna tace lah ga mutuniyata tazo''''baabaa asabe tace toh shanyayyi ya'' ynxu wannan mekama da ya'yan almatsutsan ne mutuniyarki? Koda yake nalura tunda kikayi zama a gdnsu na watanni ta shanye maki zuciya 'shiyasa kullum kike damun mutani da kinaso kiganta'''''

Cikin ko en kula baabaa Laure tace kedai kika jiyo''tayi gun Miemie ''tana zuwa tasa hannu tacirewa Miemie tagumin da tayi 'tace meyafaru ne yar'nema kikai tagumi?

Dago kai Miemie tayi tadubi baabaa Laure tace lah k'awa kinzo Ashe''' wlh ina tunanin baban Aysha ne ''duk ya canza Yakima wani iri''''

Baabaa Laure tace toh ke inbanda abinki saiki sawa ranki damuwa '''''shiyasan abinda yaje ya jangwamo wa kansa' da hakan tasameshi''''' gashi ance likitoci basu gane cutar va''''


Cikin mamaki Miemie tace ynxu ke baabaa abin baidameki bane? Cikin yatsina fuska tace yoh mezai dameni tunda ba mijin aziza ce hakan tafaru dashi va''''''


Kallonta Miemie tayi tace ynxu sbd ba mijin yar'ki bane shiyasa baraki damu va? Firgigit baabaa Laure ta kalli Miemie sbd bata dauka afili takeyin maganar va'''''

Murmushin borin kunya tafarayi ''''tana cewa kedai wasa nake maki aidole yadameni''' tsaki Miemie tayi tace kedai baraki ta6a canjawa va'''

Baabaa Laure tace toh saiki canjani ai'yar'nema kawai' naganki ina murna amma zaki wani gwasaleni '''''''

Baabaa asabe ce takaraso Inda suke 'tace dah Miemie ke yar'kuikuiyo zo na aikeki bakin asibitin nan naga me saida goro kisiyo min'

Banza Miemie taimata kamar bataji metace va'''saida tasake magana Miemie tace idan kuma nak'ifa?

Baabaa asabe tace sai uwarki da ubanki suje su sayo''''"dariya Miemie tayi tace toh baranje va' jeki aikesu inkin isa''


Hannu baabaa asabe tad'ga da nufin marinta ''saiji tayi hannun nata yayi wani irin kara kas'''''. Ihu baabaa asabe tasaki tarike hannun nata da d'ayar hannun tana wayyo Laure hannuna yarike '''''
Baabaa Laure tace kodai sanyi ne yarike maki hannun'''

Cikin jin azaba baabaa asabe tace taimaka Laure ki jamin mugani dan yarike''''

Miemie dake kallonsu ta kwashe da dariya tace alhaki kuikuiyo ''kad'anma kika gani ''''baabaa asabe tace zakici ubanki ne tsaya a gyaran hannun kiga ikon Allah''''''

Baabaa Laure tace kedai wlh kinfaya magana ki tsaya na ja maki hannun dakyau kin'ki kina biyewa wannan '''''gashi ko gun Mara lfyr bamukai va 'kinfara gamuwa da jaraba'''''


Miemie kam dariya takeyi masu '':nan baabaa Laure tai tajan hannun amma yaki saituwa'''haka suka shige gun Mara lfyr'''''


Suna shiga bayan an gaggaisa da mutanin wurin baabaa asabe suka kara matsawa kusa da gadon da musa yake kwance''''ido suka zuba Mashi ''saikace yau suka fara ganinshi''''

Baabaa asabe tajuyo tadubi Mahmud tace mahmuda anya ko musa ba gamo yayi da autan aljanu va'kaduba kaga yadda halittarsa ta sauya lokaci guda?

Cikin shariya Mahmud yace toh baabaa ni inazan SANI tunda ba agurin nakeva lokacin da abin yafaru'''

Jinjina kai baabaa asabe tayi tace 'akwai ayar tambaya akan musa kod'ai yaci masu bashi ne bai biyava'''''sultan ne yadubeta yace haka yafada maki?

Cikin hassala tace toh isasshe dakai nayi?

Shiru sultan yayi baikara cewa komeva'''''' hakan baisa baabaa asabe tai shiru da bakinta va''''


Miemie na shigowa taji abinda baabaa asabe ke cewa nan take taji ranta na suya''''''cikin dak'ikai dabasu gomava 'idonta yajuye amma babu Wanda yalura'''''


Kallon gadon da baban Aysha yake kwance Miemie tafarayi'''nan take hannun shi yafara motsi yana d'aga '''amma babu Wanda yagani'''.

Ahankali hannun yafara mikewa yana kara tsayi',sosai hannun yake kara tsayi'''' daidai lokacin baabaa asabe na dago kanta' aiko tahango hannu sai mikewa yakeyi yana kara tsawo''


Da Sauri taja da baya tabar wurin gadon''' kusa da sultan takoma'' ta tsaya',amma ga mamakinta saitaga kamar hannun na nufota'''.

Da Sauri takoma bayan sultan ta tsaya tana yi masa rad'a a kunni''' sultan kalli gun gadon can kaga menene awurin'''

Sultan cikin quluwa yace nibanga komeva''''ido taruntse Takara budewa 'ganin dai hannun sai nufota yakeyi'''' dagudu taje Inda gwaggo sa'a ke zaune tace sa'a wlh hannun mijinki tsayi yake krawa duba kigani''''


Cikeda mamaki gwaggo sa'a tadubeta tace haba baabaa kibarni naji da abinda ke damuna mana''' wani hannu ne kuma yake kara tsawo bayan 'ga baban Aysha kwance da hannuwan sa kina kallo''''


Afirgice baabaa asabe ta matsa tana cewa wai me kuke nufi ne'''''
Jin hannu ya damke mata wuya 'ihu takeson yi amma takasa ''sai ido data shiga zarewa tafara tarin dole""""""





*am so sorry masoya wannan littafi ina ganin sak'on Ku ''da masu cewa wulakanci nakeyi dan naga anason littafina 'da masu cewa banason amsa su inasunyi magana duk ina Baku hkr''kuma kunsan dan Adam ajizi ne'''. Sannan inaso kusan saida cikakkiyar lfy zan Iya typing ''danhaka banida ita 'inakan hanyar Neman magani 'kuma inasamun sauki da ikon Allah ''kuci gaba da bibiyata 'nikuma insha Allah Dana samu karfi sosai zaku fara jina akaikai ngd*



*maman ma'aruf naga sak'onki kuma ga cigaban nan inafata zaki kasance tare dani akoda yaushe ngd''''''''husnah da khady kuma duk naga sak'onku ''amma inakuka 6atan rai saina shekara banyi typing va ehe*😂😂



*one love ''ana tare*👌
[08/10 8:33 am] Me Kosai✍: 🤡 🤡
🤡 🤡
🤡🤡🤡🤡🤡🤡🤡
MURMUSHIN AJALI
🤡🤡🤡🤡🤡
🤡🤡🤡🤡🤡
🤡🤡🤡🤡🤡🤡🤡
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*

*yawan magana akan abinda bai shafeka va yana haifar da bak'in jini'''ka fuskanci abinda kasa agaba shiyafi alkhairi''''rayuwa babu tabbas*

*happy sallah to oll Muslim's 'aci ahankali kar ashake*

*dedicated to friend bee kalbi Miemie*


Page1⃣9⃣

Sultan ne yajuyo yana dubanta 'yace wai baabaa lfy kike tari haka?

Ganin yadda idonta suka firfito gashi tarike wuyanta da hannu sai kokawa take dashi'' yasa sultan firgita '''cikin karaji yace abba kalli kaga''''

Da Sauri Mahmud da sauran mutanin d'akin suka juyo ga baabaa asabe''', Mahmud ne yakarasa yarike hannunta yana cewa baabaa lfy meyafaru''''


Cikin fisge hannunta take nunawa Mahmud wuyanta'' ba shiri Mahmud yajata xuwa waje'' baabaa Laure dake tsaye agu duk ta rude tarasa mezatayi'''' sai raba ido takeyi''''


Suna fita hannun yasaketa '''yana sakinta tasaki jiki tazube akasa ''tana maida wani waha lallen numfashi''''''''

Mahmud ya kalleta yace baabaa waimeke faruwa dakene? Cikin alamun jin jiki ''tadubi mahmud ''tari tafarayi''' kamin tadubi mahmud tace '''''

Kaga mahmud wlh shaken wuya akayi'' na tabbata mutuwa akaso nayi ''badan kafiddoni a d'akin va '' saidai a fiddo gawata'' dan'haka '''ni baran Iya komawa cikin d'akin nan va'''

Dan na tabbatar idan nakoma toh ajali ne ke kirana'''''" ka koma nizanyi zamana anan '''''

Mahmud yace haba baabaa aibare yuwuva kawai kitashi mukoma'''' cikin quluwa tace eh aidole kace natashi mukoma dashike bakason ganin ina numfashi a doron k'asa'''


Girgiza kai mahmud yayi yace Allah yahuci zuciyarki baabaa ''barin koma''''''''''''''yana wucewa tabi bayanshi da kallo tana maganganu'''''



Bayan kwana biyu 'bayan an sallamo baban Aysha daga asibiti''''' sunkoma gd' mahmud sai zirga zirgar tafiyar sultan yakeyi sbd saura kwana ukku tafiyarsa''''


Sannan yanaso yagama da tafiyar sultan farko kamin yafara Neman maganin baban Aysha''''



🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Sultan zaune a d'akinsa sai harhada kayansa yakeyi cikin jaka ''Miemie ta turo k'ofa tashigo''' kallonta sultan yayi yace ke baki Iya sallama bane?


Cikin yatsina fuska tace baka koyamin ba ai''''''girgiza kai yayi yace shikenan kije makaranta akoya maki''

Zama tayi tadube shi tace ynxu yah sultan kai baraka hkr da wannan tafiyar va''? Nifa wlh inka tafi baranji dadiva''''''kuma saidai nakoma gdn tsoho meran karfe''''


Cikin dariya sultan yace oho ke kika SANI' karkiji dad'in mana ''lokacin da ilimin dazanyi zaimaki amfani lokacinne zakiji dadi''' ni karki dameni 'inba tayani had'a kaya zakiy va'''''''


Cikin jin haushi tace tab lallaima yah sultan d'in nan ''amma dai kome zakace I will nt miss u again'' saikaje kaci karatun ''


Murmushi yayi yace huh Miemie kedai yadda kikasan murd'adden kan keke haka kike''baki daya bakida saiti'''''''


Cikin 6ata rai tace aiko zakaga rashin saiti '''''fuu tafice a dakin'''

Girgiza kai sultan yayi yana cewa Allah kashirya wannan baiwa taka''''''''



D'akin mommansu tashige tana kwalla mata '''hafsa tadubeta tace waike yaushe zakiy hankali ne kirinka kwallawa mutm kira saikace wacce ta 6ace hanya''''

Cikin zumbura baki 'Miemie tace mommah kinga yah sultan koh'''' hafsa tace meyai maki''?

Cewa fah yayi wai banida Sauri saikace kan keke''''''''


Dariya hafsa tayi tace toh karya yayi? Kallonta Miemie tayi tace kema hardake mommah ?

Gyada mata kai hafsa tayi tace ai inbara kiyi hankali va 'to nima baran goyi bayanki va'''''

Cikin jin haushi Miemie tace aidama nasan kun tsaneni amma daga yau baraku kara ganina a gdnku ba'''''. Tattara kayana zanyi nakoma gdn tsoho meran karfe ''nasan shi yana sona'''''


Dariya hafsa tayi tace kije da kafarki zaki dawo'''miemie tace wlh baran dawova '''''''nan tawuce d'akinta tafara had'a kayanta cikin akwati''''


Bayan tagama tafito ta leka falo babu kowa danhaka'' tasa kai tafita''' adaidaita ta tare tashiga ''''''



Malam bukar zaune kor gdnsa'' yahango Miemie da akwati da Sauri yamike yana takawa ahankali ya isa gareta ''yace mairo INA zuwa haka da akwati?


Dariya tayi tace tsoho nadawo gdnka ne da zama ''acan gdn duk sun tsaneni ''shiyasa nadawo gdnka nasan kai kana sona koh?


Dariyar manya malam bukar yayi yana cewa yaro yaro ne'''''''''


Duban Miemie yayi yace kwarai mairo ina sonki sosai''' tashi mushiga ciki toh'''''''''



Sashinsu baabaa Laure yanufa da ita'' suna shiga ''tahango baabaa Laure zaune tana gyaran shinkafa'''', dagudu Miemie taje tashake mata wuya tana cewa ''Allah yakamaki saimun motsa maki jiki yau'''


Afirgice baabaa Laure tasaki tiren shinkafara ta watse '''Miemie koh mezatayi inba dariya va'''


Baabaa Laure tadubeta tace amma kedai Allah yayi yar'banzar yarinya''

Saikizo ki tsinto shinkafar da kikasa nazubar'''
Tsalle Miemie tayi tace tab banyi '''ga tsoho nan yatayaki '''
[08/10 8:33 am] Me Kosai✍: 🤡 🤡
🤡 🤡
🤡🤡🤡🤡🤡🤡🤡
MURMUSHIN AJALI
🤡🤡🤡🤡🤡
🤡🤡🤡🤡🤡
🤡🤡🤡🤡🤡🤡🤡
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*


*hy fan's akwai wani page 19 dake yawo grp grp ''zaku gansa baida yawa nd rubutun wani iri''banice nai typing va ''wata yar shaye2 ce tayi so pls INA baku hkr itama tace abaku hkr lokacin tayi high dayawa ne tai typing*


*dedicated to friend bee kalbi Miemie*


Page2⃣0⃣

Dariya malam bukar yayi yacewa miemie tadau Jakarta takai d'akin baabaa Laure ta aje'''' mikewa tayi tawuce''"'

Baabaa Laure tadubi tsoho tace malam naji kace takai Jakarta dakina''''inceko lfy? Dariya yayi yace lfy lau ''tayi yajine wai a gdnsu ba'a sonta shine tadawo nan'' salati baabaa Laure tasaki tana cewa Allah kashirya wannan yarinya'''''''



Miemie'miemie waike baraki fito kici abinci bane ''''Cewar hafsa dake kwalla mata kira amma shiru babu amsa'''

Sultan wai ina wannan yarinyar tashiga ne? Sultan dake cin abincinsa yace kodai tana bacci ne''?

Hafsa tace jeka dubota adakinta'''''' mikewa yayi yanufi d'akinta '''''yana shiga yaga kayanta awargaje babu gyara ''fitowa yayi yace mommah batanan '''nd kayanta duk awargaje'

Gyada kai hafsa tayi tace barta duk Inda tashiga zata dawo 'zoka cigaba da cin abincinka'''''

Karfe biyar da Rabi babu Miemie babu alamunta ''hafsa tafara shiga damuwa danhaka takira Mahmud tafada masa'''' koda take fada masa dariya yayi yace karta damu'''yasan Inda Miemie take su kwantar da hankalinsu''''

Sai sannan hafsa tasamu nustuwa'' harta tuna da Miemie tace zatabar masu gdnsu takoma gdn tsoho''''



Da daddare bayan Mahmud yadawo yakewa hafsa da sultan bayanin kan cewa tsoho yakirasa ya shaida masa Miemie ta'iso gdnsa'''''





🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹Cikin dare misalin karfe biyu''sultan kwance yana bacci '''yafara jin motsi alamar wani Abu na motsi adakin''''''

Ahankali yabude idonsa saidai babu haske adakin sbd yakashe wuta'''''

Hannu yasa abango yana kokarin kunna light d'in d'akin '''''saidai ga mamakinsa saiji yayi anrike masa hannu GAM''' cikin muryar tsoro yafara tambayar waye waye''''


Amma ba'ayi magana va'''' cikin zafin rai yasa d'ayan hannunsa yafisge Wanda aka rike masa'''' batare daya kunna wutar va'' yace koma waye INA roko da girman Allah arabu dani ''''banason damuwa'''


Cikin wani irin murya mai firgitarwa ''yaji ansaka dariya bako kakkautawa''''' can kuma sai akai shiru''''


Cikin karfin hali 'sultan yasake cewa ''wannan wani irin shiga hakki ne mutm yana barcinsa za'a takura masa''
Baikaga karasa maganar va yaji saukar mari a fuskar sa'''' da Sauri yadafe kuncin nasa '' sbd radadin dayake masa'''''

Jiyayi an feshe da dariya ''''' zafin Marin baisa yayi shiru va''' yace Allah yasaka min tunda ba ganin Ku nakeyi va''''''


Jin wani sabbin Marin yayi a kumatunsa duk biyun ''hannunsa yasa yana cewa inakuka ga dama kuimin Wanda yafi wannan nasan ubangiji na bare barku va''''''''


Can kuma gefe guda yafara jiyo kamar ana kokawa '' sosai ake kokawar ''' amma dashike aduhu ne baya ganin kome''''


Jiyayi anjefar da Abu gefe guda''''' wata kakkausar murya yajiyo ''yana magana amma yarasa gane da wani yare ake maganar '''''


Shidai baya fahimtar yaren da akeyi '''saidai ga dukkan alamu muryar mace da namiji ne'''''


Can kuma saiji yayi muryar macen yayi kasa ' cikin kankanin lokaci tafara kuka'''''''


Tsoro da mamaki tattare azuciyar sultan'''nan yafara tunanin suwaye wadan'nan halittun? Mesuke nema dashi'' meyai masu?


Yana cikin wannan tunanin ne yaji muryar datake kuka dashi kamar muryar Miemie''''


Da Sauri yajuyo da fuskarsa saitin dayake jin kukan 'duk da baya Iya hangen kome'''


Tabbas wannan muryar Miemie ce ''toh ya akai Miemie tazo ''ya akai kodai tadawo ne?

Kaiii bata dawova 'domin shine yarufe kofa '''danhaka ba ita bace ''amma kuma wannan sautin kukan dake tashi ai NATA ne'''



Cikin karfin hali irin nashi yace Miemie 'Miemie' meyasa meki? Meyasaki kuka?


Shiru babu amsa 'saidai sautin kukan nata daya sake q'aruwa ''cikin tashin hankali sultan yace kiyi hkr miemie bana ganin kome '''sannan bansan taena zankunna wutar d'akin va'',


Cikin wata kakkausar murya akace kar kayi kuskuren kunna wuta ''domin zai zamtoh kuskuren da baraka Iya gyarawa va''''



Cikin firgici sultan yamatsa da baya ''jikinsa sai kakkarwa yakeyi''''



Wani irin kara yaji tasaki Wanda yasa hanjin cikinsa kad'awa '''' dagudu yayi bakin kofa zaifita saidai yana murda kofar yajishi a kulle''' nd a Iya saninsa yasan bai kulle k'ofar ba''''



Dariya aka kece dashi ''' cikin wata irin Hausa aka fara magana'''''


Sultan ba...ra..ka ...iya..tsere...mana..ba...

Ana gama fadar haka '''haske ya gauraye koina a dakin''' dagudu sultan yasa hannu yamurda kofa ''ga mamakinsa ' saiyaga kofar abude take''''''



Fita yayi xuwa dakin Miemie 'yana xuwa yatura k'ofar bakowa cikin d'akin ''''gashi yadda tabarshi abarbaje ba abinda aka gyara''''


Juyawa yayi Yakoma d'akainsa 'kirjinsa na dukan uku uku'''''



Bayi yashiga ya dauro alwala yafito yashimfida darduma yafara sallah''''


Yadade yana addu'ah kamin ya sallame '''''kwnaciya yakoma yayi amma baki daya bacci yakaurace wa idonsa'''


Haka yaita juyi yana tunane tunane'''






*ana tare*👌
[08/10 8:33 am] Me Kosai✍: 🤡 🤡
🤡 🤡
🤡🤡🤡🤡🤡🤡🤡
MURMUSHIN AJALI
🤡🤡🤡🤡🤡
🤡🤡🤡🤡🤡
🤡🤡🤡🤡🤡🤡🤡
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*


*dedicated to friend bee kalbi Miemie*


Page2⃣1⃣

Gari na wayewa sultan ya kimtsa bayan sunyi breakfast yacewa mommansu zaibi sahun Miemie yaje yadawo da ita'''

Mommansu tace kaii sultan kabarta taita zama acan tunda ita takai kanta zata dawo ay'
Sultan yace toh shikenan amma mommah zanje naiwa tsoho sallama domin daga yau ba lallai ne nasamu damar xuwa sallamar shi ba'''

Gyada kai hafsa tayi tace toh shikenan saika dawo'' nan sultan yafita xuwa gidan tsoho'

Yana sauka a adaidaita yahango Miemie zaune kusa da tsoho suna fira'''murmushi sultan yayi sannan yakarasa kusa dasu''. yana zuwa yadubi tsoho yace inakwana tsoho''' malam bukar yadubeshi yace lfy lau sultan ya iyayenka? Sultan ya amsa da lfy lau' duban Miemie dako kallonshi Bataiva yayi'"". yace ke kaza kanki da motsi baki Iya gaisuwa bane?
Tsaki tayi batare data kalleshi va'''
Yace ops namanta ashe ba'a koya maki va'''

Juyowa tayi tace kaii yah sultan wlh kanada matsala nabar maku gdnku domin nahuta shine saida kabiyo ni nan'''' tajuya tadubi tsoho tace tsoho sauran danginka suna INA ne? Dan ni gun danginka zankoma kozan samu salama ''

Dariya tsoho yayi yace ke mairo inbanda abinki 'aini banida dangin dasuka wuce Ku 'duk sauran dangina sun rasu ''Ku da iyayenku nake gani amatsayin dangina'''''

Kafa tabuga akasa tace kutt wlh akwai damuwa 'nikam nashiga uku ''. Dariya sultan yayi yace ke wlh gara ki hkr damu domin koina zakije koroki za'ayi sbd jarabar halinki''''

Garamu kome kikai mana zamu lalla6a dake '''''mikewa tayi tana cewa toh inbaraku lalla6a daniva Ku jefar dani a bola''' fuuu tayi cikin gdn '''' sultan da tsoho sukabi bayanta da kallo suna dariya'

Tsoho yadubi sultan yayi gyaran murya 'yace sultan wato mairo dakake gani akwai wani babban al'amari atare da ita 'Wanda iyakar bincike na nakasa gano komeye saidai inafatan yazamtoh alkhairi''' cikin rashin fahimta sultan yace wani al'amari kenan tsoho?

Jinjina kai tsoho yayi yace abinda nakeson sani kenan amma haryanzu nakasa 'amma nasan da sannu kome zai bayyana 'fatana Allah yasa alkhairi ne atare da ita''

Nan suka ta6a fira da tsoho sultan ya shaida masa tafiyarsa jibi in Allah yakaimu'''nan tsoho yaimasa nasiha sosai akan yaji tsoron Allah sannan yamaida hankalinsa akan abinda yaje nema'''


Mikewa sultan yayi yacewa tsoho zai shiga cikin gdn yaiwa su baabaa asabe sallama'''''

Yana sa Kansa cikin soron yaci karo da Miemie hannunta yaja yana cewa yauwa zo nan ke nake nema dama''''' cike dajin haushi tace toh mezan maka kuma?

Murmushi yayi yace babu tambaya kawai zan maki''''' tsaki tayi tace inajinka' shiru yabiyo bayan wasu seconds kamin sultan 'yadubeta yace' ''kifadamin gsky pls'''

Gyada kai tayi alamar eh' yace jiya kindawo gd ne da daddare?, 'cikin zare ido tace ni? Da yaushe?

Sultan ganin yadda ta razana sai zuciyarsa tabasa cewa ba ita bace'''danhaka yace forget kawai inaga mafarki nakeyi'"

Sakin hannunta yayi yawuce cikin gdn 'yabarta tsaye cikin soron'''bayansa tabi da kallo sannan takwashe da dariya ''tace am sorry yah sultan I hv no option ,,dole nai pretending '''


Acikin gd koda sultan yaje yagaida baabaa laure yace mata jibi zaitafi ta6e baki tayi tace Allah kiyaye hanya''' yana fita tabi bayansa da kallo tana cewa sakaran yaro Mara wayau kawai''''

Baabaa asabe kam daya shaida mata cewa tayi haka zaka tafi kabar jikin musa ? Kallonta yayi yace kenan nizan bashi lfy idan natsaya?

Girgiza kai tayi tace a'ah amma dai zaifi kyau katsaya Ku gana 'domin ba lallai ne kadawo ka taddashi araye ba''domin wannan cutar tashi dakyar inna tashi ne'''

Cikin jin haushi sultan yace dake ran nasa ahannunki yake saiki kashe shi ai'''mtwe, mikewa yayi yafice zuciyarsa cike dajin haushin baabaa asabe'''


Sashin inna amarya yashiga''yana xuwa ya taddata zaune tana cin dambun shinkafa Wanda yaji zogale sai kamshi ke tashi''''

Tana ganinshi tace a'ah sultan Kaine tafe ''cikin murmuahi yace eh

Please Login or Register in order to submit comment