Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ajiye motr ya dubeni yace na dauko miki ko zaki da kanki? Nace zanje na dauko yace to muje na rakaki. Bayan na dauko muna dab da karasawa wajen motr sai muka ga wata makekiyar mota ta shigo kawai sainaji Prince yace inna lillahi wa inna ilaihir raju'un nace meya faru? Yace me martaba ne ki tsaya anan bari naje nace to jikinshi a sanyaye ya karasa yace ranka ya Dade barka dazuwa sai yace wacece wacan yarinyar, kuma meya kawota nan? Bakinshi yana rawa yace Umm....kanwar abokina ce ma....ya katse shi ban sanka da karya ba Affan fadamin gsky, itace matr da nake so na aura. Yarinyar da kake so ka aura kuma ta biyoka nan?yaushe ka zama marar tarbiya? yaushe ka fara ruguza tarbiyar dana dade ina baka? yaushe ka fara Neman mata bansani ba? shiyasa dama kakiyin aure Affan? To inaso kasani wanan yarinyar bata dace dakai ba sbd na fuskanci ba me tarbiya bace, kuma ko bayan raina ban yadda ka aureta ba, kuma inaso ka sani ayau dinan zan samo maka mata, yana gama fadin haka yaja kofar motr ya rufe driver da Dan sanan da suka rakoshi suka zo da gudu suka shiga suka tafi.
Shi kuwa Prince mutuwar tsaye yayi duk magaganun da me martaba yayi ba wacce ta daga masa hakl irin da yace bazai aureni ba, ni kuwa tunda ya fara fada nake kuka wai yau ni ake cewa marar tarbiya, wanan wacce irin mummuar kaddara CE, ya iyayena zasu ji idan wanan lbrn ya samesu inna lillahi wa inna ilaihir raj'un.

Maman Aysha
[7/9, 8:25 AM] amina yakubu: ❤💙💚PRINCE AFFAN❤💜💛

1⃣3⃣0⃣to1⃣3⃣3⃣

Da kyar ya iya karasowa inda na durkusa ya nagoni yace suhailat don Allah kiyi hakuri ki daina kuka wallahi kukanki ba karamin dagamin hnkl yake ba duk duniya ba me rabani dake suhailat, rabuwa dake tamkar rabuwa da Rayuwa ta ne. Na kalle shi nace niba rabamun da zaayi ne yasani kuka ba, daukata marar tarbiya da me martaba yayi shi yafi damuna, har abada kallon da zai ringayi min kenan na kara fashewa da wani kukan ya tallafo ni na dan kwanta a kafadarsa yace shi kenan ya isa insha Allah zanyi kokari na fahimtar dashi cewa ke me tarbiya ce suhailat, kiyi hakuri don Allah kinji sunanki bazai taba baci ba sbd kinada kyakyawar dabia, muje na kaiki gida. Tunda muka fara tpy ba Wanda ya kara magana sai wakar celendion ta coming back to me CE take tashi a motr muna zuwa kofar gd ko sallama bamuyi ba na fita.
Prince kuwa ina fita yaji jiri ya fara daukarsa, da kyar ya karasa gida yana fitowa daga mota fadawa suka fara gaisuwa Amma da kyar ya amsa abin ya basu mamaki sbd da faraa yake amsa musu amma yau fuskr nan ba walwala, direct part dinsa ya wuce ya kwanta bacci ya dauke shi be farka ba sai wajen 5pm yana tashi yayi wanka ya shirya ya dauki panadol ya bune fridge ya dauko nagari yoghurt yasha da maganin, ana idar da sallar magrib ya dauki mukullin motarsa ya fice

Maman Aysha❤💜
[7/9, 12:30 PM] amina yakubu: ❤💜💛PRINCE AFFAN❤💙💚
1⃣3⃣3⃣to1⃣3⃣6⃣

A kofar gdnmu ya faka motr yana kokarin kirana kenan Yaya Faruk ya dawo sai ya fito ya kwalla mishi kira kafin a bude gate ya Faruk na fitowa daga mota yace ah my Prince yau kaine a gdnmu kwana da yawa ko kayi tpy ne yace wallahi ina nan Faruk, ya bayan saduwa, alhmdl dama suhailat kanwarka ce Faruk? Eh kanwata ce, a ina kasanta? Itace matar da nake so na aura don Allah idan kashiga ka turomin ita OK to amma iam so happy Allah tabbatar da alkairi Prince yace amin. Da sauri ya shiga gida a falo ya sami su ya Sumy da mummy yace ke je ki dauko turaren wuta da frshner nan masu kamshi kisa a falon baki yau muna da babban bako a gdnan cikin zumudi mummy tace waye? Yace Prince ne yazo wajen suhailat a razane ya Sumy ta mike ta dafa kirji badai prince Affan ba? yace shi mana munada wani Prince agarin nan ne bayan shi a sanyaye tace to ai sai akirata tasa da kanta tunda bakonta ne yace wallahi idan bakiyi abinda na saki ba zanci uwarki a daki ya sameni ina azkar yace my sis kizo Prince yana jiranki be jira abinda zance ba ya juya ya sami Prince a tsaye jikin mota yace yallabai mu shiga ciki suka shiga falon ya sami waje ya zauna. Wasu shegun English wears nasa Riga da sicket red color masu dogon hanu, daga England mamana ta aikomin na saka Dan karamin talaha me adon duwatsu ajiki shima red, sanan na fesa turare na fita

Maman Aysha💛❤
[7/10, 9:47 AM] amina yakubu: ❤💚💜PRINCE AFFAN❤💛💙
1⃣3⃣7⃣to1⃣4⃣0⃣

Ina shiga na sameshi a zaune sanye cikin black Jeans da blue shet yana danna waya na dan risina na gaisheshi, ya amsa yana murmushi mun rabu daxu kuma gashi na kara dawowa ko? Wallahi hankalina ne ya kasa kwanciya dbd ko sallama bakimin ba kika tafi, nafi shiga tashin hnkl ko kinsan tun jiya rabona da abinci, ai kuwa ya kamata ka koyawa zuciyarka mantawa dani sbd aure a tsakaninmu ba me yuyuwa bane ko ka manta furucin mahaifinka a kaina? Yace ko bayan ransa, so ni yanzu na fara yakin cireka a zcyt saura kai. Suhailat don Allah karki min haka karki daina sona don kece Rayuwa ta, yayi kneel down agabana please suhailat iam begging.... Daidai nan mukaji muryar ya Sumy ta kawo mishi drinks ta saki baki tana kallon mamakin ganin Prince a durkushe yana rokona, tashi yayi ya koma kan kujera ta karaso a sanyaye ta gaisheshi ta ajiye tray din a gbnsh ta fice. Bayan ya fita ya kirani da husky voice dinshi mistakenly muka hada ida sainaji zuciyata tana Neman bugawa, gaskiya Prince yana da kyau sai kace ba mtum ba ya katse ni kinyi shiru baki ce komai ba? Kasan ina Sonka, to amma ya zanyi, indai kin daina fushi dani ki bar komai a hannuna nasan matakin da zan dauka. Wani lallausan murmushin jij dadi nayi nace Allah ya shige mana gaba yace Amin my princess ko ke fa, cikin shagwaba nace kace tun jiya ba kaci abinci ba me zan tafa maka shaf2 kaci? Yace duk abinda my princess taiyimin zanci mukayi murmushi na nufi kitchn faten Irish nayi masa, dama da yamma an soya kaji na diba nayi masa paper chicken, sanan na hada mishi lemon kankana da badara 20mint na gama komai na kai mishi Irish din tas ya cinye yana santi nice ke komai kin hada suhailat shiyasa nake kara sonki, nagode Allah yayi miki albarka ni zanje na tafi sai munyi waya ko na daga mishi kai na rakashi har bakin mota mukayi sallama ya tafi

Maman Aysha❤💜
[7/10, 5:21 PM] amina yakubu: ❤💛💜PRINCE AFFAN❤💚💙
1⃣4⃣0⃣to1⃣4⃣3⃣

Yana zuwa gida part din Maman shi ya wuce ya sameta a kishigine jakadiya tana gefenta a zaune ta fara yimishi kirari angaisheka Dan sarki jikan sarki kuma sarki me jiran gado barka da shugowa yayi murmushi yace barka jakadiya ya gd tace lpy kalau yarima ya sami waje ya zauna jakadiya kuma ta fita ta basu gu, shiru ba Wanda yayi magna can mum dinsa tace Prince kayi shiru lpy kuwa yace ba lpy mum subahanalla me yasameka na sami yarinyar danake so na aura Amma baba yace bazan aureta ba sabd dan wani akasi da aka samu ya bata lbrn duk abinda ya faru run farkon haduwarmu har zuwa ranar da me martaba ya ganni a gdn tayi ajiyar zuciya tace yar gidan waye? Yace Dr Nasir mahamud cikin farin ciki tace badai suhailat ba Prince yace mum kinsan ta ne tace kwarai kuwa ai Maman ta Haj Furera aminiya tace, tare mukayi mkrnt muna zumunci sosai da ita kuma Dr nasir shine lktn babanku sabd hawan jinin da yake damunsa karka damu nayi matukar farin ciki kuma zanyiwa me martaba bayani insha Allah ai ni nafika farin cikin auran Allah ya tabbatar da alkairi yace amin yaji zuciyarshi tayi fari tas sabd sarki yana tsananin son mahaifiyarshi, kuma idan ta fada masa mgn yana saurarta
Da sarki ya shigo ta sameshi tayi masa bayani ya gamsu, amma yace ta bashi lkc zai kara bincike akai

Maman Aysha💜💛
[7/12, 6:08 PM] amina yakubu: 💛💜❤PRINCE AFFAN💛💙❤
1⃣4⃣3⃣to1⃣4⃣6⃣

A kwana a tashi ba wuya a wajen Allah yau gashi saura sati daya mu gama final exams kuma saura 5days su mamana su dawo sabd dad ya gama course din da yaje yi. Mummy ne da Yaya Faruk da kuma ya Sumy zaune a falo Yaya Faruk yace mummy nima fa na sami matar da zan aura ta washe baki Allah my son? Wacece, kuma yar gdn waye? Yace yar gidan professor Idris Ilyasu ce na nan FUD, nan take tasha mur badai yar gidan Haj Fatima ba aminiyar Haj Furera Maman suhailat? eh itce mummy ya Sumy tayi karaf tace ai sameeha kake so uhmm lalle, mum tace kyale shi my daughter wallahi bazai yuyu ba haka kawai wadannan makiran kana kallon yanda nake fama da Maman suhailat Haj Furera sabd tsabar Iya makircinta duk dangin mijina ita suke so ni basa sona sai kace wata kishiyata kuma ka duba kaga sumayya tana fadamin Prince har durkusawa yatta yake tasoshi sabd masifar asirinsu na tsiya, gwarama shi Prince din dama uwarsa kawarsu ce tare suke bin malaman nasu amma ni wallahi ban amince ba, kaje ka sake tunani amma da yawuna bazaka aureta ba. Yaya Faruk ya gyara zama yace haba mummy wallahi yanda kike zarginta ba haka take ba, ai abinda zaki duba shine Haj Furera da kawayenta Mutanen kirkine, kuma Sumbawa yayansu tarbiya me kyau kinga yanzu suhailat ba Wanda bazaiji ta burgeshi ba gashi ba abinda mamamta bata koya mata ko wacce ta karnci food and nutrition bazata nuna mata Iya girki ba kuma mamanta taja danginsu babanmu ajiki tana kyautata musu shiyasa suke sonta, amma ke mummy kin nuna musu halin ko inkula ba ruwanki da kowa saimu yayanki sai kuma yan uwanki, sanan kin sakalta yarinyar nan sabd dangarta ko white rice bazata Iya dafawa ba, don Allah mum ki gyara ki koyawa yarinyar nan zamantakewa ta Rayuwa kisa ta ringa shiga ktchn tana girki sbd duk lkcn da tayi aure ta huta. Rufemin baki ai dama nasan ba haka suka barka ba sun asircemin kai dole ka ringa gayamin irin adanan maganganun fita ka bani waje, kuma bazaka aureta ba
Bayan ya fice mum tace duk abinda yaron nan ya fadamin gaskiya ne , na tafka babban kuskure a baya amma yanzu dole ne na gyara tabbas Haj Furera mutuniyar kirki ce dole na sauke giman kai na hada kai da ita dama ita bata fushi ni nake haukana ke summaya jeki kira suhailat Ku shiga ktchn ta fara koya miki gikin kafin ta koma gdns.

Maman Aysha❤
For comment or contribution call 08067063932
[6:11pm, 7/31/2016] Ummu Afra: [7/13, 10:34 PM] amina yakubu: ❤💚💜PRINCE AFFAN❤💛💙
1⃣5⃣0⃣to1⃣5⃣2⃣

Yau 2 July 2015 shine yayi daidai da ranar send up partynmu tun asuba nake shiri wani shegen lace na saka ligt blue da adon red ajiki,100k mama ta sayomin a Dubai na Mirza dauri na dauki wani haddadan mayapi red da shoe and bag suma red nasaka wasu shegun costume yan wajen 20k na kalli kaina a madubi ban taba zaton kyau na yakai haka ba sai ranar wato me karatu kyaun danayi bazai fadu anan ba kawai kowa yayi imaging nidai sainaga kamar an tsaga kara nida suwara ta cikin wani series film da ake a bolly wood😀lol
Schoo premesis din ba matsakar tsinke sabd a makare yake da manyan baki da kuma iyayen yara muma yan candy rumfarmu daban aka ware ma, wanan karan sarki ne da kansa yazo amma tare sukazo da Prince bayan director da wasu daga cikin dalibai sunyi bayani aka umarci head girl me barin gado tazo tayi bayani (wato ni kenan) na taso ina tafiya kamar ina tausayin kasa aka bani loud speaker na fara bayani a nutse, da harshen larabci na fara magana( dake ake yayyan larabawa a sch din, kuma muna practicing larafci sosai kuma kowa saiya sauke Qur'an kafin ayi candy) ina gamawa na fassara da harshen turanci, sanan na karasa da harshen Hausa tunda na fara waje yayi tsit har saida nakai karshe sanan waje ya rautse da tafi. Prince kuwa tunda na fara bayani yake murmushi ya rasa inda zaisa kanshi Dan farin ciki, daga karshe an gayyaci me martaba ya raba gifts idan ankira mutun shi zai mika ayi hoto gift na farko overall ta set din aka kira wato suhailat Nasir mahamud bayan nazo na karba aka kara kirana best in good moral, INA zama aka kara kirana best in neatness dund aka fara kirana dad da mama suke godiya ga Allah saida na karfi gift guda bakwai me martaba ma ya biyamin makka sabd tsabar burgeshi da nayi sameeha da nabeeha suka karbi bibbiyu da haka taro ya watse iyaye kowa sai hotuna suke da yayyansu Mutane kowa sai zancen kokarina ake ya Faruk ma yazo suka ringayin pic da sameeha, Prince kuwa yanaji yana gani babanshi ya jashi suka tafi

Maman Aysha❤💜
[7/14, 5:46 PM] amina yakubu: ❤💜💛PRINCE AFFAN❤💚💙
1⃣5⃣2⃣to1⃣5⃣4⃣

Mai martaba sarki ne da fulaninsa zaune a wani lafiyayyen falo suna hira bayan sallar isha'i ya kalleta yace Fulani sai yau na tabbatar da maganar da kuke gayamin game da yarinyar nan da Affan yake so sabd ta burgeni sosai kuma nayi bincike director sch dinsu tace bata taba samun daliba me biyyaya irinta ba, kuma dama mahaifinta mutumin kirki ne yana mutuntani sosai, sbd haka na amince da zabinka Allah ya tabbatar da alkairi cikin murna da farin ciki Prince yace Alhamdullila Allah nagode maka thank you dad Allah ya kara girma sarki yayi murmushi yace amin my son sanan ya miko masa wasu takardu yace na mallaka maka company na na takalma Dana tiles, da kuma na turare halak malak ga takardun sbd baka taba yimin musu kanada tsananin biyayya Allah yayi maka albarka yace Amin nagode Allah ya kara Nisan kwana yace amin Fulani ma tace angode ranka ya dade Allah ya kara budi yace amin Prince yayi musu saida safe ya fita
Dad ya shigo gida yana dariya yace surprise surprise where is my dota fito ga gifts dinki da gudu na fito nace gani dad ya mikomin mukullin mota yace tana waje cikin zumudi na fice INA zuwa na mota kirar vibe ash color da gudu na rungume shi ina murna nayi mishi godiya nayi mishi addua mama ma tayi mishi godiya sosai sanan na bude na shiga na tafi gdn su ya Sumy na nuna musu dake dama Yaya Faruk ya koya mana driving tunda dadewa

Maman Aysha💛💙
[7/14, 6:09 PM] amina yakubu: 💙💛❤ PRINCE AFFAN💜💚💛
1⃣5⃣4⃣to1⃣5⃣6⃣

Kwance nake nayi dai dai akan gado muna waya da Prince yana bani lbrn yand dad dinsa yake sona yanzu da kuma abin arzikin da yayi masa kuma yace na fadawa dad dina zasu zo gaisuwa next WK nace to zan fada musu, nima na bashi lbr an sayamin mota ya tayani murna sosai sanan yace gobe na shirya zaizo muje shopping sbd shi be bani nashi gift din ba.
Wajen 4:30pm na shirya cikin wani haddaan laffaya 25k mama tasayamin pink color na daureshi kamar yadda kanuri suke nayi make up sosai saikace daga India nazo nasa takalmi me Dan tudu na dauki yar purse dina nayiwa mama sallama na fita motci biyu na gani an faka, daya fadawa ne aciki daya kuma shi yake driving motar da yake ciki tinted glass ne da gudu aka bude min kofa na shiga yaja muka tafi, su kuma suka biyo mu a baya

Maman Aysha❤💚
[7/15, 11:06 PM] amina yakubu: ❤💛💜PRINCE AFFAN❤💛💙
1⃣5⃣6⃣to1⃣5⃣

Wani danyan voil ne ajikinsa Navy blue dan wajen 40k har wani daukar ido yake ya Dora hula zanna bukar me tsada gaskiya Prince akwai kyau na shafa'a da kallosa yana min mgn banji ba saida ya dan huramin iska a ido sanan na dawo normal muka hada ido muka sakarwa juna wani lallausan murmushi yace tunanin me kike inata magana baki ji ba nace tunanin ka nake yace ba gashi muna tare ba nace eh giyar Sonka ce ta fisgeni har na manta kana kusa dani😀, shima dariya yayi daida lkcn ya faka motar a bakin ZAJ store muna tsayawa fadawa suka fito da gudu suka bude mana mota muka jera muna tafiya irinta kasaita ga fadawa wasu a gaban mu wasu a bayanmu suna take mana baya cak Mutanen wajen suka tsaya suna kallon mu sabd ba karamin dacewa mukayi da Prince ba muka shiga Prince ya ringa jidar min kaya yana bawa fadawansa suna rikewa kamar ba biya zaiyi ba da naga abin yayi yawa nace don Allah kabar diban kayan nan haka sai kace zaka debe kayan store din baki daya yayi kamar ba jini ba saida yayi son ransa sanan mukaje ya biya kudin muka tafi. Daganan great well bakery muka wuce ya sayomin snacks, sanan mukaje unique suya spot nan ma ya ya sayo gasassun kaji bamu dawo gida ba sai ana dab da kiran sallar magrif muna zuwa fadawa suka fara jido kayan suna shiga min dasu gd, bayan sun gama na Ciro 20k a jakata na basu dama su hudu ne su kayimin godiya nima naje nayi gdy a wajen Prince yace sai munyi waya nace toh na shiga ciki, suma suka tafi

Maman Aysha
[7/16, 9:47 AM] amina yakubu: ❤💚💛PRINCE AFFAN❤💚💛
1⃣5⃣8⃣to1⃣6⃣0⃣

Dakina na wuce na shiga toilet nayi wanka nayi alwala nai salla sanan na fito mama tana zaune a falo na janyo kayan da Prince ya sayomin na nuna mata tace kai baki da hankali kika karbo wanan kaya haka ai yayi yawa nace wallahi mama saida nayi mishi magana yaki tace to Allah ya saka da alkairi dad ya dawo daga masallaci shima aka nuna masa yace Allah ya saka mishi da alkairi sanan muka nufi dining cin abinci.
Kamar yadda me martaba ya fada yaune ranar da zasu zo tun sassafe ake shiri agidan Abbanmu dake a can zaa karbesu an hada musu abinci kala kala da drinks sanan cousins din su dad mutun biyu sunzo daga bkd da yayun mamana suma su biyu sunzo daga yalleman, wajen 11am suka zo ankarbe su sosai sun kawo 200k gaisuwar Uwa da uba, kuma ansa rana wata uku suka tafi cikin farin ciki da mutun ta juna. Bayan sun tafi da yamma Yaya Faruk yazo gdnmu yana tsokana ta yace nima fa ya kamata ayi magana nace gaskiya kam yace yau da daddare ki fadawa kawarki ta shirya akwai dinner abokina Faisal zaku rakani nace to da kaina ma zanje na taho da ita, dake unguwar mu daya na fita na barsu sunata hira da mama ina zuwa gdn na sameta a ketchn tana girki muka gaisa da mamanta, na saba da Maman sameeha sosai dake aminiyar Maman mu ce sosai sanan na na karasa wajen sameeha na fada mata sakon Yaya Faruk tace ba matsala zata barni tunda dake ne nace to ana idar da sallar isha'i zamu tafi sanan na taho gida a gdnmu ya Faruk yayi wanka ya shirya dayake har daki ne dashi a gdnmu sbda zaman nashi rabi da rabi ne wani lkcn gdnmu wani lkcn kuma gdnsu dama shi dan gdn mamana ne. Muna gama dinner naje na shirya wani material na saka silver color da adon flower maroon a jiki na daura Rose silk maroon, mayafi maroon na saka costume masu kyau na dauki wasu shegun takalma da jaka nayi kyau kamar a saceni 😀lol
Mortar dad dina ya karba Mercedes Benz shima ya Faruk ba karamin kyau yayi ba a kofar gdnsu sameeha muka tsaya na shiga na kirawo ta itama tayi balain kyau ya bude mata gdn gaba ta zauna, ni kuma na koma baya sanan mukaje gdns aka dauki Yaya Sumy itama tayi kyau muka nufi Royal hotel wajen ya hadu sosai kuma dake anyi using gate pass Mutane basu cinkushe wajen ba kuma duk cikin hall din ba Dan kauye kowa ka gani Dan gayu ne, amma duk da haka muna shiga aka bimu da kallo sabda kyau ne ya hadu da kwalliya sai muka haska wajen, ya Faruk aka kira ya bada biography din ango sanan ya ruky tabada biographyn amarya.

Maman Aysha💛💙
[7/16, 12:14 PM] amina yakubu: 💖💛❤PRINCE AFFAN💜💛❤
1⃣6⃣0⃣to1⃣6⃣2⃣

Bayan yaya ruky ta zauna mc ya karbi speaker yace Royal brother of the day kuma sarki me jiran gado wato prince Affan zai shigo sabd haka don Allah jamaa mu mike domin nuna girmamawa agareshi kowa ya mike suka shigo shida abaokansa mahamud da Ahamad wani filtex ya saka me tsada fari tas anyi mishi aikin coffee color a jiki sanan yasa hula zanna itama coffee color kyaun da yayi ba a magana waje na musamman aka ware musu suka zauna tunda ya shigo hankaln yan matan wajen ya koma wajensa har naji kishi ya fara kamani waje yayi shiru sai wakar bikin da take tashi a wajen aka fara cin abinci amma Prince ko ruwa be sha ba aka umarci da ya taso suyi hotuna da ango da amarya habawa karkaso kaga shisshigi wajen kawayen amarya kowacce tana kokarin nuna haduwar ta sai makewa suke akusa dashi bayan ya koma ya zauna aka kira Yaya Faruk shi kuma ya kiramu yana rike da hannuna, sameeha da ya Sumy kuma suna gefenshi anafara haskamu Prince ya hangomu be damu da Mutanen da suke wajen ba ya karaso inda muke ya kama hanuna muka ja gefe yace wa ya ba iznin zuwa nan nace ya Faruk yace shine mijinki ko ni? Ba ko daya yace au hakama zakice bakisan yanzu na zama mijiki ba, to wallahi zan kafa miki doka duk inda zaki sai kin tambayeni kuma da nikaf zaki ringa fita cikin shagwaba nace taf wallahi sainace na fasa auran mukayi dariya gabadaya Ashe hankalin friends din amarya akanmu yake wasu daga ciki suke tambayar wacece ni kuma meye tsakanina da Prince wadanda suka Sani suka basu amsa da matar da zai aura ce yan clicks din su Yaya Sumy ma sunzu sun gaisa da Prince
Da haka taro ya watse mukayi sallama da Prince muka koma gd
Maman Aysha❤💜
[7/16, 2:51 PM] amina yakubu: 💛💙💖 PRINCE AFFAN❤💛💖
1⃣6⃣2⃣to1⃣6⃣4⃣

Rana bata karya saidai war diya taji kunya a yaune dubban jamaa suka shaida daurin auren AFFAN UMAR FARUK da SUHAiLaT NASIR MAHAMUD akan sadaki naira dubu hamsin bayan daurin aure da yamma akayi haddadiyar daba da daddare kuma akayi dinner ta Iya matasa kawai sanan washe gari akayi mother's eve a compound din gdnmu dake yana da girma kuma decoration ma na wajen 200k akayi nayi kyau harna gaji saboda tun ana saura 3wks bikin mama ta dauko mata guda biyu daya daga meduguri daya kuma daga sokkoto skaimin gyara, jamaa da suka amsa gayyata ma baa magana biki kam masha Allah ansha budiri su ya Sumy, nabeeha da kuma sameeha kafafuwansu har ciwo suke saboda rawa daddare akazo daukar amarya tun kafin suzo aka kaini gdnsu ya Sumy wajen su Abba da daddy sukayimin nasiha sosai sanan mummy da mama ma sukayimin fada tunda aka fara nake kuka har suka gama sanan Maman

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment