Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Daddy dan Allah ka saurare ni...” Hannunta Amrah da ƙarasowarta kenan ta riƙe suka nufi cikin gidan tana gunjin kuka “Me ya sa ba ki faɗa ma sa komai ba? Na ɗauka duk ya san abinda ya faru ashe bai san komai ba? Ɗan farincikin da na fara samu aka daƙushe min? Shi kenan ni ba zan ji daɗi ba a rayuwa? Amrah na dawo da niyar karɓan sa a matsayin miji duba da halayyarsa masu kyau da nagarta, Amrah mai ya sa ƙaddara ta zaɓe ni? Sai ni? Komai sai ni ce? Whay Amrah! Me ya sa komai yake zuwa mun a cukurkuɗe? Sai yaushe ne zan yi dariya kamar kowa? Sai yaushe zan samu sukuni na daina fuskantar matsalolin rayuwa? Ni kenan daga wannan sai wannan...”
“Yi haƙuri Noor komai da lokacinsa duk abin da yai farko zai yi ƙarshe wallahi na ɗauka Hajiya Umma ta sanar da shi komai ashe ba haka ba..”
Cikin kuka Nuriyya ta dakatar da ita da faɗin “Ya zan yi? Ban san yadda zan yi mishi bayani ya fahimta ba na san yana can yana saƙa zancen zuci..”
“In Sha Allahu komai zai zo da sauƙi muje ki yi sallah sai mu ƙarasa maganar daga ba ya”
Janta ta yi har ƙuryar ɗaki Nuriyya kam ta yi shuru tana kallon ikon Allah domin an canza fasali da tsarin gidan an ware part ɗin Maman Nafisa da ban haka ma nasu kowane da toilte an gyara tare da zuba kayan alatu “Duk cikin sati biyu aka yi wannan aiki? Waye ya yi?”
Zaliha da ke ƙoƙarin girka mata taliya ne ta amsa da faɗin “Aikin mijinki ne duk shi ya yi mana wannan abun arzikin” Shuru tayi tare da ajiye handbag ɗinta ta nufi bayi wanka ta yi sannan ta ɗauro alwala tana fitowa sai ga Fiddoh ta shigo da ihun murna ta rumgumi Nuriyya “Su amare an yi fresh kinga yadda jikinki yake wani glowing kuwa? Kin yi kyau kin cicciko lallai an ji...”
“Ke kam Allah ya shirya mana wannan bakin naki” Dariya ta yi tare da kwanciya saman Bed tana faɗin “Ina zanga Alhaji na? Taɓ! Wallahi na yarta aure ni’imomi gareshi tun da ga shi na gani da idona..” Tsaki Nuriyya ta yi don ta lura magana take son saka ta. Zaliha ce ta faɗa wa Firdausi abin da ya faru.. Tun kafin ta dire zancen nata Fiddoh ta wuntsilo tare da faɗin “Kan babban buran uba! Ai kuwa zai na ci kan uwar..”
Riƙe ta Nuriyya ta yi ganin yadda ta zaburo tana shirin fita ta san kuma muddin ta fita maganar ba zai tsaya iya nan ba sai an kai ga 'yan sanda dan kaɗan ne daga halin Fiddoh abu in dai ya shafe ta ko Maman su ba ta wasa da shi. “Mene ne haka? Dalla malama cika ni saina koya mishi hankali wallahi da sojoji zan haɗa shi su ci uban ɗan shegiya”
“Eh na san haka za ki yi shi ya sa ba na so ki fita Baba ma kaɗai ya ishe shi ba sai an kai ga hukuma ba..”
“Kina nufin kenan na ƙyale shi?” Cike da takaici ta miƙe tana jan tsaki sannan ta sake faɗin “Wannan shegen zuciyar naki ba ya faɗa miki gaskiya” Fita ta yi tana ashar domin dai ba ta cikin hayyacinta shi ya sa ma ta yi saurin dakatar da ita. “Ai da kin ƙyaleta wallahi..” Da sauri Nuriyya ta ce “A'a Amrah ba ki ganin halin da take ciki ne? Ta yaya zan barta ta je ta yi abin da za a dawo ana da-na-sani?”
Amrah ta ce “Kuma haka ne fa Allah ya kyauta, ina wayarki?” Kallon Zaliha da ke ajiye musu abinci ta yi tare da faɗin “Ɗauko min waya yana cikin jakar can” Juya wayar Zaliha ta yi tana faɗin “Wow! iPhone 14 pro max! Aunty Nuriyya wayyo Allah! zan kashe selfi..” Karɓan wayar na yi ina faɗin “Damuwarki ragagge ne”
“Noor ai gaskiya ce koni na yaba lallai an tsuma Daddyna dole kema ya gwangwajoki da wannan wayar da ake ya yi” Ta faɗa tana jujjuya wayar ita ma kana ta kira layin shi sai dai har kiran ya katse ba a ɗaga ba, sake kira ta yi amma still no answer sai da ta jera mishi five miss call bai ɗaga ba kallonta na yi domin tuni zuciyata ta sake karyewa murya na rawa na ce “Kin gani ko? Ya ƙi ɗaukar kiran...” Na ƙarasa maganar hawaye na zubo min “Tura mishi saƙo" Karɓan wayar na yi hannuna na rawa na rasa ma me zan rubuta kallon ta na yi tare da yin shuru “Noor ki nutsu! Mijinki ne a wannan ɗan tafiyar da kuka yi, ya ci a ce kin fahimci wa kike aure sati biyu ba wasa ba..”
“Wallahi Amrah na kasa tuno komai ban san abin da zan rubuta mishi ba, kuma ma ba zama yake ba, bare har na karanci halayyarsa..” Amrah ta katse ta da faɗin “Ki tuna dai!” Runtsa idona na yi da ƙarfi nan sauran hawayen suka zubo a hankali na fara rubuta mishi kalamai har na gama sannan na tura mishi muna zaune har 10 domin ta ce a nan za ta kwana tun da Mamanmu sun je biki ƙauye ne. Abinci ma sai da ta takura min kafin na ci kaɗan.


****
Kiran wayar Laraba ya yi yana tambayarta ina ta tafi nan take sanar masa tana Lagos amma jibi za ta dawo bai tsaya jin ƙarshen maganarta ba ya kashe wayar tare da jan dogon tsaki wanka ya yi yana jin wani azaban ciwon kai gefe ɗaya yana ganin kiran Amininsa amma ya ka sa ɗauka sai da ya yi wanka tare da sallah sannan ya kira shi suka gaisa “Ya na ji muryan ka haka? Wani abu ya faru ne?” Murya can ciki ya ce “Mu haɗu a gidan Hajiya Umma sai mu yi maganar gabaɗaya a can” Da ƙyar ya yi driving zuwa gidan yana isa ya zube a kan kujera yana mayar da numfashi tare da runtsa ido yana mai dafe kanshi gefe guda “Oyoyo Daddyna!” Suhaima ta faɗa tare da zama kusa da shi. Buɗe daurewa ya yi suka yi ɗan hira domin ba ya so ta fahimci halin da yake ciki, sai da Abban Amrah ya ƙaraso kafin ta shiga ciki ganin Hajiya Umma ta fito ga dukkan alamu magana mai muhimmanci za su yi.
“Lafiya naga duk ka yi wani irin?” Murya can ciki ya ce “Umma akwai abin da ya dace na sani a kanta ne? Akwai wani abin da ya kamata in sani ne?” Haɗa baki Umma da Hon. Sa’id suka yi wurin faɗin “Kamar ya fa?”
Furzar da iska me zafi yai daga bakinsa tare da cije leɓe yana faɗin “Ina magana ne a kan Nuriyya domin na ji abin da bai min daɗi ba..”
“A ina? Wa ya faɗa maka?” Umma ta faɗa tana kallon shi. “Kenan da gaske ne? Shi ne ba ki sanar da ni...”
“Dakata min haka! Akwai wadda ya isa tsallake ƙaddararsa ne? Ba na son dogon magana Aminu! Ka shirya maganar tarewa ka gyara ɗayan gidanka domin ban yarda da tuban da Laraba ta yi ba”
Ɗagowa ya yi da jajayen idanunsa yana kallon yadda take masa magana “Tarewa yanzu?” Miƙewa ta yi tare da nufan hanyar ɗakinta ta barsu a wurin. Bin bayanta yai da ido yana jin kanshi tamkar zai faɗo ƙasa saboda tsananin sarawar da yake yi, domin maganar tata ya sake dilmiyar da shi zuwa ga wani irin tunani na daban nan take zuciyarshi ya shiga kitsa mishi abubuwa a kanta.
“Wai me ke faruwa?”
“Komai ma ya faru” Nan ya kwashe komai ya faɗa masa “Yaa Subhanallah! Kai! Wannan batun ba gaskiya ba ne..” Kallon sa Alhj Aminu yai tare da faɗin “To yaya ne? Kana ji dai Umma da bakinta ta tabbatar mun..” Wani irin kallo yai masa tare da faɗin “Ban ji inda Umma ta ce maka 'yar isaka ba ce, ban ji ta ce maka komai dangane da wancan zancen ba. Kai Aminu! In ka ce za ka bi maganar mutane wallahi kashe maka aure za su yi gwara tun wuri ka kawar da wannan mugun tunanin a ranka Nuriyya ba za ta taɓa aikata haka ba” Shuru kawai ya yi masa. Koda ya dawo gida tunani ya shiga yi a haka kiranta ya shigo wayarshi bai ɗauka ba, hatta saƙonta ma bai kula ba, haka aka shafe kwana biyar tana kiran wayarshi tare da tura mishi saƙo duk ta kasa nutsuwa tun tana kukan ɓoye har ya zo ta kasa daurewa Amrah ma ta yi ƙoƙarin kiran shi amma wayar ba ta shiga koda ta samu Abbanta da maganar ya yi matuƙar mamaki jin har yanzu bai bar wancan maganar ba, nan take sanar da shi ainihin abin da ya faru da ita. Ya ji matuƙar tausayinta sosai jin wannan mugun ta'asar da aka yi mata.
“Noor!” Buɗe shanyayyun idanunta ta yi tana kallon Amrah “Ki shirya muje ki duba Daddy ba ya Jin daɗi”
“Ni ba zan iya zuwa gidan matarshi ba..” Hararanta Amrah ta yi sannan ta ce “Dalla can malama ki tashi muje matarshi ba ta nan” miƙewa ta yi tana ƙoƙarin saka hijjabinta “Dan Allah je ki yi wanka bari na dafa mishi wani abun ba haka ake zuwa dubiya ba” Dan dole ta shiga ta yi wanka doguwan rigan material ta saka sannan suka fito bayan ta shafa turarukan da ta ajiye mata, cikin gida ta bayar da makulli a ajiye wa Zaliha dan ta tafi islamiyya.
Zama suka yi tana ƙare wa falon kallo ganin yadda aka narka dukiya, nuni Amrah ta yi mata da ɗakinsa sannan ta fita tare da faɗin “Noor ki shiga ki duba shi ina zuwa” Kiran wayarshi na yi ina tunanin ko zai ɗauka amma har kiran ya tsinke bai ɗaga ba. Saƙo na tura mishi _Daddy ga ni a falon na zo duba jikinka._ Kusan minti shida ba reply nan take jikinta ya ƙara yin sanyi miƙewa ta yi a sanyaye ta nufi hanyar ɗaki daidai ya fito toilte ɗaure da baban towel a ƙugunsa wurin wayarshi ya nufa domin tun yana wanka ya ji ana kira ɗaukar wayar ke da wuya ya ji sallama juyowa yai ganin ita ɗin ce ya sa shi ɗauke kanshi yana duba kiran da ta yi masa tare da saƙon “Daddy ya jikin?” Murya na rawa ta yi maganar shuru yai mata tare da ajiye wayar ya nufi gaban mirror yana ƙoƙarin shafa mai da turare, matsowa ta yi tare da ajiye wayarta gefen sofa ɗin sannan ta kai hannu ita ma kan mai ɗin da yake ƙoƙarin shafawa da sauri ya kalleta ganin hannunta ya kan nashi marerecewa ta yi kamar za ta fashe da kuka ganin yanayin da take yi mishi ya sa shi ɗauke kai daga kallonta a hankali ta ɗiba mai ɗin tare da kallon shi kaɗan kafin ta kai hannunta ƙirjinshi jin tattausan lallausan hannunta cikin fatar jikinshi ya sa tsigar jikinshi miƙewa da ma ga shi kwana biyun nan daurewa kawai yake, lumshe idanunshi yai tare da sauke ɓoyayyen ajiyar zuciya. Yanayin da take tafiyar da hannunta a jikinshi ba ƙaramin gigitashi take yi ba.
“Dan Allah ka yi min magana mana..” Buɗe tsumammun idanunsa yai tare da watsawa cikin nata murya a shaƙe ya ce “In ce miki mene?”
“Dan girman Allah ka yi haƙuri wallahi Allah ban taɓa aikata wani abu na alfasha ba, namiji bai taɓa riƙe koda yatsata ba, duk maganar da aka faɗa ba haka ba ne Daddy fyaɗe aka min wallahi bayan wannan ƙaddara sai kuma Aurenmu..” Da wani irin kuka me karya zuciya ta ƙarasa maganar. Tun da ta furta kalman fyaɗe ya runtsa idanunsa yana jin wani abu ya tokare masa ƙahon zuciyarsa share fuskarta ta yi ganin har yanzu ya ƙi yi mata magana “Shi kenan zan tafi tun da ba ka yarda da ni ba Allah ya ƙara lafiya” Juyawa ta yi sauri duk yadda ta so tsayar da hawayenta kasawa ta yi domin haka ya ci gaba da tsiyaya tamkar a buɗe famfo buɗe idanunshi yai tare da saukewa a bayan ta taku biyu yai tare da riƙo hannunta cak ta tsaya tana sauraron numfashinsa da yake sauke mata a bayan ta, juyowa da ita ya yi tare da faɗin. “Ba wai ina fushi ba ne, ina jin zafin abin da aka aikata miki ne, ko ma su waye suka aikata hakan da sannu Allah zai miki sakayya” Ya faɗa haka tare da dawo da ita cikin jikinshi ya rumgumeta yana sauke ajiyan zuciya. Ɗagota yai yana kallon fuskanta mayafin da ta lulluɓe jikinta ya zame yana kallon ainihin dressing ɗin da ta yi ƙamshin turarenta me sanyin daɗi ne ya daki hancinsa da sauri ta riƙe towel ɗin da ke jikinsa ganin na kwance ba ta shirya ganin komai ba, hannunta na kakkarwa ta riƙe gam ɗan murmushin gefen baki yai ganin yadda ta rufe idonta tsakiyar dakin ya dawo da ita har yanzun ta kasa buɗe idonta tana jin ya zuge zip ɗin rigarta ta buɗe idonta tana girgiza mishi kai ɓalle bran ɗinta yai yana kallon fuskarta ganin yadda take ɓata fuska dabara yai ya zame rigar gabaɗaya yai ƙasa har towel ɗin da ke jikinshi da sauri ta riƙo shi jikinta na bala’in rawa haɗa jikinsu yai nan ya sauke wani gwauron numfashi jin yadda Breast ɗinta suka tokare shi har saman bed ya kaita nan ya shiga yamutsa jikinta da wani zazzafan salo zaamewa take tana faɗin “Dan Allah Daddy ba ni kaɗai ba ce ba...” Wani irin numfashi ya fesar a saitin kunnenta murya can ciki ya ce “Ke da waye?”
Riƙe shi ta yi sosai jin yadda yake yamutsa ƙirjinta “Tare muke da Amrah...” Ɗauke wa sauran maganar tata yai jin bakin shi cikin Breast ɗin yana sucking nipples ɗin dan ya san Amrah ba zama za ta yi ba.
Kuka ta saka mishi ganin yadda yake lasar jikinta ga shi gabaɗaya ya kashe mata gaɓoɓinta kiran sunan shi take amma ina notikan kanshi ya gama kwancewa dan turaren da ke jikinta ya hargitsa shi sosai duk yadda ta so ƙwacewa kasawa ta yi domin ya danneta daga ƙarshe ya haɗe bakinsu ganin tana mishi magiya domin ba ya jin zai ƙyaleta yau. Runtsa idonta ta yi sosai jikinta na sake ɗaukar rawa jin abin da yake mata da kyar ya samun hanyar wucewa sai da ya nutsa sosai sannan ya sauke ajiyan zuciya yana faɗin “I'm sorry AMNOOR!”
Shuru kawai ta yi domin ta kasa ƙwaƙƙwaran motsi bai ƙyaleta ba, sai da ya samu cikakkiyar nutsuwa mirginawa yai gefe yana sauke numfashi da sauri ta ja zanin gadon ta rufe jikinta shafa fuskarta yai tare da lumshe mata ido yana share mata hawayen da ke gangaro mata “Ki yi haƙuri..” Girgiza mi shi kai ta yi tare da riƙe hannunshi “Ka kira min Amrah zan tafi gida kar Mamarmu ta dawo ba na gida” Toilte ya shiga yai wanka tare da yin alwalar magrib sannan ya haɗa mata ruwa masu zafi ya zo yana shirin taimaka mata daurewa ta yi ta sauko ta nufi toilte ɗin ta yi wanka ta fito lokacin ya isar da sallar ita ma sallah ta yi nan ta saka shi a gaba lallai za ta tafi abincin da ta kawo shi ya ci sosai sannan ya lallaɓata ita ma ta ci fita ya yi a gidan ya je ya sayo mata magani da kayan ciye-ciye sosai yana dawowa ya ƙulle ƙofar falon tare da kashe haske ya turawa Amrah saƙo sannan ya shigo nan ya sameta tsaye ta yafa mayafinta tana jiran dawowarsa ajiye kayan ya yi yana binta da wani shu'umin kallo “A wannan yanayin za ki tafi? Kinga yadda kika tafiya kuwa?”
“A'a Daddy ni zanje gida..” Hannunta ya kamo tare da zaunar da ita da sauri ta zube a jikinshi domin zafi wurin yake mata tana daurewa ne kawai. “Kin ga irin abin da nake faɗa ko? Sorry zo ki sha magani” Tana yamutsa fuska ya lallaɓa ya ba ta cikin jikinshi ya sakata nan take barci ya yi awon gaba da ita domin ta gaji sosai cikin dare ta farka wayarta ta fara nema ba ta gani ba dole na shi ta ɗauka tare da kunna haske ta nufi bayi ruwan zafi ta sake haɗawa domin wurin ya yi tsami har ta ka sa fitsari yana tsaye bakin kofar ta fito wayar ya amsa tare da taryota jikinsa suka koma gadon yana rumgume da ita barci ya yi awon gaba da su. Washegari ma ƙin yarda ya yi domin ƙememe ya hanata komawa gida haka Amrah ta kawo mishi kayanta ya ƙi yarda ma su haɗu da ita. Haka ta gama haɗe-haɗen fuska har dai ya lallaɓeta da dare ya kasa barci sai da ya turmusheta sosai kafin ya barta sosai jikinta ke ciwo daurewa kawai ta yi har ya samu nutsuwar da yake so ƙirjinta kam zafi suke mata yana rumgume da ita sai a ƙuri yake ba ta tare da kiran sabon sunan da ya raɗa mata *Amnoor!* Sunan na ta yawo a ƙasar zuciyarta sai da ta yi tunani mai zurfi kafin ta gano haɗa sunan su ya yi.


#Amnoor
#Hotlove
#Sadstory
#Sexstory
[5/9, 11:44 PM] FARHATULƘALB💔🤗: *♡AMNOOR...!*
_A romantic story💋_
Wattpad: ayshajb
Arewabooks:ayshajb
®
FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION📚
★F. W. A★


Free page 29_30


Kuje YouTube ku yi Subscriber Channel ɗi na FARIN JINI HAUSA TV. Domin samun ƙayatattun littafanmu.


H-P Place Group.


Tana kwance cikin jikinshi ta ce “Dan Allah Daddy ni ka kaini gida na san yanzu Mamanmu ta dawo ban san me zance mata idan ta tambaye ni inda na je...” Leƙo fuskarta yai tare da yi mata wani tattausan murmushi kana ya shafa ɗan ƙaramin laɓɓanta yana lumshe ido ji ta yi gabanta ya faɗi domin a tsakanin wannan yanayi tana ƙoƙarin haddace wannan yanayin da yake saurin shiga a hankali ta fara ƙoƙarin barin jikinsa, jin haka ya sa shi buɗe idanunshi a kanta tare da dawo da ita duk wani haƙuri da magiyar da take masa bai ƙyaleta ba sai da ya samu nutsuwa ya rumgumeta yana sauke ajiyan zuciya tare da kai bakin shi saitin kunnenta murya can ciki ya ce “Ke ɗin ce ta musamman na rasa da wane irin zuma zan haɗa ki, ɗanɗonki, zaƙin ƙi...” Da sauri ta rufe mishi baki da tafukan hannayenta tare da lumshe ido ɗan cizonta yai nan ta cire hannun tana yarfewa “Wash! Allah zafi..” Riƙo hannun yai yana faɗin “Muga ni...” Da sauri ta zame ta sauko a gadon tare da nufar toilte shima biyota yai nan suka yi wanka tare duk wani noƙe-noƙen da take bai hanashi lalacewa a jikinta yana taɓe-taɓe ba, a haka dai ta lallaɓo shi suka fito yamma lis ya nufo hanyar gida da ita bayan ya cika Booth ɗin shi da sayayya yana faka motar ya juyo yana kallonta “Ki kula min da kanki” Gyaɗa masa kai ta yi tare da riƙe gefen mayafinta tana wasa da shi “Uhm!” Ɗagowa ta yi tana kallon shi domin ta gane sarai abin da yake son faɗa. Waigawa ta yi ko akwai mai iya kallonsu sai ta ga ashe glass ɗin motar me duhuwa ce ajiyan zuciya ta sauke jin saukan numfashinsa a wuyanta nan take ta runtsa ido, shafo cikinta yai tare da murza hannunta kana ya haɗe bakinsu.
Wani irin numfashi suke saukewa a tare, tsotsar laɓɓanta yake yi kamar ya samu minti da ƙyar ta samu ya sake ta bayan ya gama yamutsa jikinta mayar da kanta ta yi jikin kojerar motar tana mayar da numfashi tare da daidaita nutsuwarta kana ta fito ta nufi cikin gidan tana tafiya a hankali har ta ƙara sa cikin gidan da Maman Nafisa ta ci karo ɗauke kai ta yi daga kallonta ganin yadda take tafiya a hankali “Ke kuma da ga ina haka? Tun ɗazu na dawo Zaliha take cewa kun fita tare da Amrah shi ne sai yanzu? Ana magariba za ki shigo..” Zubewa ta yi jikinta tare da sauke ajiyan zuciya jin ita ma yau ta dawo kuma Zaliha ba ta sanar mata da komai ba. “Mamarmu na yi kewarki sosai..”
“Ɗaga ni karki karya min cinya gonson-gonson da ke za ki wani zube min a jiki” Cikin sanyin murya ta ce “Ayya Mamarmu duk kewar nan naki da na yi shi ne kike korata? Allah sarki”
“Aunty ni dan Allah ba ni wayarki na yi hoto” Jakar ta miƙa mata tare da shigewa ɗaki. “Mamarmu kinga wayar da nake ba ki labari, wallahi ya haɗu 'ya'yan masu kuɗi kawai ke riƙe iPhone 14 pro max” Ɗan dakatawa ya yi yana maimaita sunan wayar a zuciyarshi kafin ta ce “Taɓ! Lallai mijin Nuratu ne ya sai mata wannan wayar?” Ya yi wa kansa tambayar, shigowa cikin gidan yai yana washe baki tare da zama kusa da Maman Nafisa “Hajjaju na me zan samu ne dan na san sirikin nan naki ya dunƙula ya aiko miki a samo min wani abu ciki ni ma na je na shana..”
“Allah ya shirya ka, kwana nawa ba na nan daga dawowata babu sannu da zuwa ba komai kawai ka titsiyeni da wata magana mara amfani, to bai ba ni ba, ko da ma ya bayar ba zan ba ka ba, shashasha kuɗi shi zai hallaka ka in ba ka yi hankali ba” Tsaki yai ganin ta barshi zaune shi ɗaya Zaliha na gama hoto ta zo ta yi wucewarta ɗakinsu “Aunty Nuriyya ga wayar na ajiye miki zan shiga kichin na yi mana girki, Nuriyya da ke toilte ta yi gyaran murya. Yana ganin wucewar Zalihar ya shige ɗakin tare da ɗauke wayar ya saka a aljihunsa ya fito.
Tana idar da sallah ta ci abinci kaɗan ta kwanta dan har yanzu jikinta bai sake ta ba, washegari duk inda ta san za ta ga wayarta sai da ta duba amma ko walƙiyarshi ba ta gani ba. “Mamanmu ba ki ga wayata ba? Ina Zaliha ta ajiye ne tun ɗa zun nake ni ma ina so in yi magana da Amrah”
Maman Nafisa ta ce “Kai amma Allah ya shirye Zaliha yanzu haka ta ɗauka ta tafi da shi makaranta da shi, ɗauko wayata mana sai ki kirata” To kawai ta ce mata tare da ɗaukar wayar ta nufi ɗaki, kunya ne ya sa ta ce mata Amrah za ta kira amma a zahirin gaskiya tana so ta duba ne ko ya kirata tun da jiya ta kwanta da wuri zama ta yi riƙe da wayar a hannuta tana buga Game har wajejen shaɗaya na safe ƙoƙarin miƙewa ta yi domin ta jima a zaunen cije baki ta yi tana faɗin “Ashhh!” Maman su da ke zaune tana tattara kayan turarenta ta juyo tare da kallon yanayin da take yi.
“Ke lafiya kike tafiya ƙafa buɗe? Sai ka ce wacce aka yi wa kaciya?” Da sauri ta ce “Bakomai” Bin bayanta Maman Nafisa ta yi domin ta kasa yarda da ita tun jiya da ta dawo gidan. Nuriyya kuwa ba yi ta shiga ta haɗa ruwan zafi ta ɗan zauna.
“Me kika yi da ruwan zafi..” A razane ta juyo tana kallon Maman su “B..a..Bakomai fa..” Ta ce bakinta na rawa “Muje to” Daurewa ta yi tana ƙoƙarin takawa cikin nutsuwa daga baya Maman Nafisa ta ƙare mata kallo nan ta fahimci yanayin da take ciki mamaki ne ya cika zuciyarta lallai ma wato tun ba ta tare ba ya fara tarawa da ita kenan a waje? Ƙwafa ta yi domin ba za ta ɗauki wannan iskancin cikin gidan ta ba, gwara ta tattara su je can su ƙarasa. Ba ta zauna haka ba, nan ta dafa wasu saiwowi ta sa ta dole ta zauna a ciki ga turaren tsunguno da ta zuba kan garwashi ta rufeta ta fi minti 15, tana kan turaren “Mamanmu! Dan Allah na gaji” Ƙyaleta ta yi sai da lokacin da ta ɗiɓa ya isa kafin ta buɗe ta gabaɗaya wunin ranar Maman su ba ta ƙyaleta ba, har da wani ferfesun me ruwa-ruwa ta yi mata ta

Please Login or Register in order to submit comment