Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

meye nawa dan tashiga sch aini fatanama Allah yakawo ranar rabuwa ckn sauki ko Allah yasa nasamu na Auri burin raina lowerst


Wani mugun tsaki Abdulhakim yaja masa yace "akullum kana bani mamaki domin kana kawo abinda bazai taba yiyuwa bane kuma baxaka gane anmaka gataba sai nan gaba.


"Aini walh ba gata akaiminba dan ancuceni antauyeni kuma nasan dasa hannunka tunda da ace kahana dady da hakan batayiwu ba sbd yanajin maganarka yana kuma bin abinda ka kawo to amma dayake kashuka min mugunta aikaima boyemin kayi inba hakaba tunda anjona min Ni,ima tokai meya hana ka karbi yar kauyen? Kawai dai bansan nufinka nayin hakanba sbd dakai ta dace kuma kagujeta nikuma baxata taba samun farin ciki aguna ba sai bakin ciki.




Abdulhakim yace "nikuma inhar ina raye baxan taba barin khadija ta kasance a ckn bakin cikiba... "to ko insaketa ka Aureta danta samu farin cikin? Yatambayeshi ahasale.


Abdulhakim yace "wannan kai ta shafa gaka ga khadija ga dady nan kakuma san irin hukuncin daya yanke maka nasakin daya daga cikinsu dan haka _is not my concern_




Abdallah yabuga masa tsaki yafuce


Koda yasauka kasa falon bai tadda kowa ba su dady sun tashi haka suma su mubina da dije sunkule adakin mubinar


Kai tsaye gidan abokinsa Anwar yawuce domin kwakwalwarsa tadau caji dayawa ruwa yawatsa sannan yazo falo yabaje adoguwar kujera yanashan sigari hankali kwance yana waya da babynsa lowerst




Sai faman zuba masa shagwaba takeyi harda kukanta wai itakam _she miss him over_ gaskiya zata diro nigeria akarshen wata koya shiryi tararta bai shiryi xuwantaba dole zatazo dai


Babu yanda zaiyi da ita adole ya amsa mata badan yasoba




**********
Sukuwa su Zannura da Ni,ima can wani kauye suka je me suna kaburma dake yankin dawanau kwatance sukabi suka kai kansu


Sunsha wahala kafin sugano gidan malamin me suna mallam matawalle wanda ake masa layi sai mutum yayi kusan awa guda kafin aganshi dan cikowar dake gun






Sunyi budu budu dasu nakurar jar kasa wanda danma a achaba suka karaso gidan




Suma layin suka hau don mutane sunkai 20 😱 suka tarar


Dakyar dai da hakuri da juriya suka samu suka shiga dakin da mallam yake






Mallam matawalle yaji bayanin da Ni,ima takoro na yanda take zaune da mijinta amma baya sonta




Mallam yace "me kk so ayi masa?


"So nake mallam asaka masa azababben sona a zcyrsa wanda zaizamo ma duk abinda nace shi zaibi kuma inaso yarabu da kowacce mace yatsaya akaina kawai


Yahau gyada kai sannan yayi rubutu ajikin kasa yabukaci jin sunanta dana mijinta fada masa


Yayi surkullensa yagama sannan yahada mata magunguna nawanka dazatayi da kuma na turarawa da wani rubutu da zata ringa yayyafa masa afilon dayake kwantar da kansa akai inxaiyi bacci sau uku




Dubu 20 tabashi tana godiya suka tafi ckn farin ciki




Koda suka fito dg kauyen saida suka siyi ruwa suka wanke kafafunsu dankar aganosu agida








*****
"Yanzu matar yaya dan Allah harkin gaji daga dan wannan aikin da kikayi.?




Mubina ta tambayi dije tana me jan babbar silbar fulawar da suka buga gabanta




Dije tahau dariya tana fadin "ke walh bakida tausayi mubina yanzu duk irin wannan Dukan da naiwa fulawar baisa kinyabamin ba saima mita xakiyimin Allah zangudu gun momy


Dije takarasa fada tana dariya


Mubina tace "haba matar yaya ke yanzu saiki tafi kibarni da uban aikin nan me yawa kinga fa ko cincin din bamu fara ba cake kawai mukaifa bamuyi su samosa ba balle azo kan meet pie






"Kai yau naga ta kaina dai danazo taya aiki gashi za.a wahalar dani akan za.a burge sirika




Mubina tahau dry tace "to amma dai naga kema zaki amfana tunda ko banza zaki gwanance awannan bangaren ko.?


"Eh kumafa hakane. Dije tafada. Tana janyo silbar gabanta kinga bani wannan aikin kama wani kawai.




Haka sukaita hira har suka gama abubuwan da suka tsara zasuyiwa saurayin mubina faisal wanda zaitafarwa mamansa shi dayake tana son mubina tana mata aike sosai shiyasa itama yau zata burge




Koda Su Ni,ima suka dawo basubi takan su Dijeba sai suka qule suma adaki suna qullequllensu




Cikin ledar take Away taf mubina tabaiwa dije snaks din ta tafi dashi don magriba nayi Abdallah yaxo Daukarsu don komawa gida






Abdallah Sbd Ya qular da dije sai yace da Ni,ima "ke shiga gaba dan kinfi kalar gaban mota


Aiko ta shige tana wani yauki da yatsina Wai nan annuna mata so


Allah Sarki dije ko ajikinta don hankalinta kwance tashiga baya ko afuska bata nuna jin haushin hakanba …………








_muje zuwa_πŸ„ *YAR FILLO*πŸ„
_Dijen Kauye_
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ•πŸ•
πŸ•
















*True life Story*










*Nabilancy Luv*πŸ’˜
(Auntyn S&S)












*SADAUKARWA GAREKU*


*Takwarorina abin Alfaharina ina yinku!ina sonku!!inaji daku manyan mata!!* Luv you all....


*Nabila maman khalil*
*Nabila Rabiu zango*
*Nabila Dikko*
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ˜˜πŸ˜˜


_Kaga hazik'an marubuta kaga jaruman marubuta kaga Nagartattun marubuta anbuga anbarku kun iya kun huta Nabil..-Bil..'s_ πŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌπŸ‘ŒπŸΌπŸ‘ŒπŸΌπŸ˜‚πŸ˜…












PG 75-80


Abdallah yashiga tambayar kansa "shin wai son yarinyar nan nake yi kome? Wai yaushe ma zan daina mata kallon mata tane? Yar kauyen har yau zanji kishinta wacce natsana.yarinyar da ba wayyiyaba.,mittsss!! Yaja tsaki tareda tashi yafuto daga dakin yai zaton zai tadda Abdallah don yabagarar sugaisa sai yaga ashe yatafi ma.




Tana zaune akan 3 siter tanata buga game abinta ko daga kai takalleshi batayiba duk da taji motsinsa


Shima kallo daya yai mata yafice ransa nai masa quna




Baisan daliliba ganin yarinyar natada masa wani abu arai bayama inyaganta ayanayi irin nayau.






Ranar Asabar yana kwance akan doguwar kujerar dake falon da lowerst takama a hotel din da remote a hannunsa yana ckn chanza tasha babyn nasa ta fito daga toilet da tawul ajikinta iya guiwa tazo ta dane cinyarsa tana fadin "ohh!my real gaskiya yau saika kaini yawo na zaga gari inba hakaba baxaka je koina ba kuma sainaje na nemi gidan dady ayau.




Da sauri yazabura yazauna daidai yana fadin "zan kaiki babyna shirya shirya maza inkaiki kada ki ballomin ruwa.




Ta tashi daga kan cinyar nasa tana dry tashige dakin gadon nata ckn yan mintina ta shiryo ckn riga da wando tafito tana tashin kamshi




Yakalleta ckn mayenso da sha.awa yace mata " _your dress is fine my baby_


tahau yarfa hannuwa tana murmushi tace "tanks my real.




Yadauki key dinsa akan table yai waje tabishi abaya.




Gidan Anwar yafara kaita sukasha hira suka kuma kora abar


Sun watse acan don sun tadda wasu makakkun mata gogaggun "yan bariki acan sunata shan shisha


Kafin su tafi matan sukai sabo da lowerst har musanyen lamba sukai "yammatan subiyu musulmaine


Anwar yaita kallon lowesrt kamar maye dan rayawa yai aransa saiya dandaneta shima don tayi masa


Duka '"yammatan fa dama nasane amma dan hadama bai hkr ba kaiπŸ˜ͺπŸ™†πŸΌ




A dabarance ya kwafi nambar lowerst dayaji tana baiwa yammatan nasa


Grand Squar yakaita tayo siyayya na kayan kwalan da abubuwan bukatu sannan suka fito


Akan hanyarsu ta komawa hotel yaji wayarsa na ring


Yana dubawa yaga Dadyne yad'aga da sallama


Aiko amsa masa sallamar baiyiba yabal baleshi da fada "Abdallah bakajin maganar mahaifa kafuta daban ackn yarana,maxa maxa kazo gida yanzun nan yaron banxa yaron wofi.


Ckn kidima ya amsa da "To dady ganinan zuwa yanzun.


Yana kashe wayar yakalli babynsa dake gefe guda yace mata "Dady ne baby fada yake tamin bansan daliliba yace min maxa yanzun inje yana son ganina.


Tayi fari da ido tace "to muje mana.


Yazaro ido yace "ke!kina haukane ?dawa zanje ke?tabdijan kice akasheni yau knn haba baby keda naketa boyeki sbd tsadar ki to meye amfanin aganka da wacce zaka Aura mukam akwai matsala hakan a addininmu


Ta lumshe idonta tareda budesu tar akansa tace "to ba matsala ka kaini masaukina saikaje din.


Yai kasa da motarsa daga kan kwalta yarage tafiya yatsaya cak yakalleta yace "ina girmama maganar dady na bana so inga yana min fada sosai kuma tunda kkga hakan akwai matsala dan haka kiyimin afuwa kitari mashin dan sahu kije zanzo da dare muyi maganar


"To amma dai inkazo kwana zakayi ko? Tafada da shagawaba


Ya daga kansa yace "kwana biyu ma kuwa.


Yazaro kudi yabata


Takarbesu kuwa tafuce


Yaja motarsa sai gidansu gabansa na dukan uku uku


******




Wani bugawa da kirjinsa yayi kamar anbuga durom saida najiyo bugun don fargaba data d'arsar masa naganin falon ack da "yan gidan gefe guda azaune akan kujera dady da momy ne


Sai Aunty maryam acan kan one siter azaune




Mubina na gefe akasa zaune ta zabga tagumi kanta akasa


Zannura kuwa tana gefe itama sai kuka takeyi kasa kasa tana share hawaye


Abdulhakim na zaune kansa shima akasa yana goge zufa


Jikin Abdallah yagama bashi babu lfy yau agidan


Asanyaye yasamu guri kusada Abdulhakim yazauna


Yagaida iyayan Nasa ckn ladabi


Dady yahau harararsa yana fadin "gaka dai kamar na Allah to amma ashe me sabon Allah ne tahanyar dayafi tsana shan giya... "wa,iyazubillah.


Wata zufa ce ta karyo masa agoshi yahau sharcewa


Dijece tafado masa arai domin ita kadaice sukai zancen yana shan giya yakuma roketa Alfarmar karta fada


Ya manta da Ni,ima taganshi ahalin maye ko don ba.a hayyacinsa taganshiba kuma basuyi maganarba


"Yaushe kafara shan giya bansaniba "?


Dady ya watso masa yambaya wacce yakasa amsata


Dady yadubi Abdulhakim yace "kai.fadamin yaushe dan,uwanka yafara shaye shaye bansaniba? Nasan lanada masaniya saidai in boyemin zakayi amma kasan komai akan Abdallah.




"Walh bansanshi da dabi.ar shaye shayeba saidai in yanzu yakeyi bansaniba


Abdul yafada asanyaye


Abdallah dayai tsuru agefe dabara tafado masa ckn ladabi kansa akas yace "Walh dady bana shan komai na buguwa abinda yafaru ranar munje wani partyn abokina nida wasu abokanmu to sai mukai dare kuma sukaimin mugunta alemo suka saka min abinda zai bugarni walh anan nasha yabugarni dan Allah dady kayi hkr kayafemin bada sanina nasha ba .




Dady yace "ohhh!nayi zaton koka fara shan giyane da sai ince kasako min yarana don baxan yarda su zauna da dan giyaba tunda akwai cutuwa don wataran zaka iya dawowa kai mata duka.to amma tunda hakane ya wuce.


Ohhh shet!Abdallah yaji inama yafadi gaskiya dayasan za.ace yasakesu tunda yana a maxaunin mashayi walh inama yafada da tuni yarabu da alakakai.








Dady yanuna zannura yace "kaga kanwar kanan zannurat tun daxu take mana kuka akan nace mata ta fito da mijin Aure taki domin nan da wata guda zan daura mata aure intaki fidda miji domin mubina da Abdulhakim zanhadasu aure tunda naga tasu tazo daya.




Abdallah yaji dadin hakan sai yahau yiwa zannura magana ckn sanyi don jininsu yafi haduwa "kiyi shiru sis kifidda mijin kinji




Aunty maryam tace mata "kinga malama kitsahirta mana da kukan ya isa hakan.


Momy tace "kunga kukyaleta tayi mai isarta dole tayi shiru ai.


Zannura bakin ciki da takaicine yasata wannan kukan son Abdulhakim ne aranta yanzu shikenan kanwar tace zata zama matarsa knn? Ko dai tafada ne kawai ko adawo mata dashi kanta.


Itanma mubina ranta ba dadi take jinsa domin tanada wanda takeso kuma taga dai yaya Abdul ba sonta yakeba kawai dai Amintace ta yaya da kanwa tsakaninsu tokenan anxaci soyayya sukeyi yanzu yazatayi da nata saurayin dan fillo?




Abdulhakim dinma zufar dayakeyi bata dadi bace domin anmasa shigar sauri tunda a matsayin kanwa ta ck guda yadauki mubina kuma sam bayajin zai iya son ta. To nawa ma take itada baifi watanni da gama sec.datayi yanzu yaya kenan bakuma zai taba iya bujirewa ba domin dady ubane cikakke yana masa ladabi da biyayya bai isa ayau yai masa musuba




Dady yai tambayar duniya ga Abdul ko yanada ta cewa akan batul koda wacce ykso amma fafur tai shiru kamar yadda itanma mubina tayi


Ahaka taron yawatse babu mafita rai babu dadi domin Abdallah ne kawai ransa qal yasami mafita shikam yafidda kansa a gun dady




Yana zuwa gida sashin dije yawuce yataddata afalo tana kallo


Kai tsaye yakashe kallon dama yashiryi mata wulaqanci dan yana xaton ita tahadashi da iyayansa yau


Da daga murya tace "mallam meye hakan ?


Yace "na tsofaffine ?ko dasu kkzo? "Yar kauye kawai


Ta bugi kirji da tsiwwa tace "fadi ka kara bana jin haushi dijen kauye nake kuma badasu nazoba amma kamar mallaki na suke tunda bakai kasakamin adakinba da kunnena naji agidanku ance kaf komai na gidan nan har gidan dadyne yabaka dan haka meye naka na gadara mallam.?


Yace


"Ohh!ranar da kikaje gulma da kai karar nasha giya knn? To karyarki muna fuka ke baki isa kihadani da iyayenaba don ayau na wanke kaina fadamusun da kkyi inashan giya baiyi tasiri aransuba kuma giya yanzu nafara sha.


Wannan kai tashafa kaida Allahnka.


"To inkinsan nida Allah nane meyasa baki barni dashiba kika gayawa su dadi kodon kin saba gulma.?


Tace "kai nafada da ban fadaba walh kai baka isa kayimin sharriba aiwalh danasan hakama dana fada din aikin banza....saukar mari taji akuncinta har sau biyu


Ta dafe gun tana kuka ta zabura tayi kicin tatafi dauko madoki danta rama


Aikafin tadawo yafuce da sauri sashen Ni,ima


Ni,ima yau burinta yacika hakanta yacimma ruwa domin kuwa tatsala kwalliya ta gani ta fada me janyo hankali wani mini skert tasaka fan darinka tsirara ga riga bigil iya cinya mara hannu tanata zuba kamshi


Tanajin shigowarsa taje sannu da zuwa harda oyoyonta ta daneshi


Yaso yatureta to amsa bai isaba dan kamshinne yabugoshi yasashi ashauki tuni yakarbi tarba agefensa yarikota


Tasha mamaki don yau tadauri aniyar juriyar wulakancinsa data fahimci da bacin rai yashigo saitayi kokarin kawar masa da bacin ran


Dama gashi shi sha.awarsa amakoshi take zaune bata nisa


Tajashi dakinta takwantashi akan gado ta d'ane ruwan cikinsa tafara sha masa nipple shiko sai lumshe ido yake mekama da fari πŸ™„


Dama da shirinta ta manna sirrin bokanta agabanta tayi duk abubuwan dazatayi




Iya jagwalgwalo anyi yau wasa yayi wasa ko a iya wasa sau biyu yana releaze itama yajiyarta dadi sosai don takusa suma


Da Allah yataimaka yasameta acikakkiyar budurwa kuma rawul biyu akayi


Da safe shi yayi mata wanka taringa shagwabe masa dataga yana nan nan da ita abu yafara ci


Karshe ma cewa yayi tashirya su futa shan ice cream




Itako lowerst kwana tayi batayi bacciba don takaicin Abdallah yajirgata gashi amatse take dashi


Kasa hakura tayi dashi dataga shiru kuma wayarsa akashe saita koma gidan abokinsa anwar nemansa


Anwar yaga abinda yakeso aisaiya nuna mata kwadayinsa afili akanta itakuma tace zata amince amma harsai inya kaita inda Abdallah yake tukunna


Yazare idonsa yace "ke!baxan iya kaiki gidan matan saba saidaiko inyi miki kwatance .




Ta kidime harda kwallarta "mata fa kace Anwar ko dai gidan iyayansa zakace?


Baisan batasaniba yace "au baigaya mk yayi aure bane?to yanada mata biyu ko 2 month basuba.... "wait!tsaya haka Anwar plz kaini gidan matan intabbatar mana .


Anwar makiri yana dariya yace "zankaiki ma har kofar gidan sai indawo kar aganni dake agaya masa amma sai inkinyi Alkawarin zaki jone dani muringa _making love_?


Da sauri ta daga kai tana fadin "yes!nayi mk alqawari zamuyi komai plz tashi muje ka kaini


Anwar har kofar gidan Abdallah ya kaita amma bai yarda yayi horn ba sbd kada mai gadi yaleko yaganshi


Sun taki sa.a kuwa Abdallah sunfita da Ni,imah amota


Me gadi yana ganinta yahau tambayarta gunwa taxo ?


Tace "khadija amarya.


Yanuna mata shashen dijen


Duk da yayi mamakin bakuwar ta dije don wannan kedarar tafiyi masa da kalar bakuwa ga Ni,ima yaita kallonta dg nesa harta shige


Dije tana falo da katuwar muciyarta agefen kujera ta dakon jiran Abdallah tayi ramuwa don taci alwashin ko za.ayi sati inya shigo saita rama dan maxga ta sosai zatayi masa


Jin ana motsa kofa yasa ta mike dasauri ta dauki muciyarta mekama da hannun kujera tayi bakin kofar


Dama ta rufe kofarne sbd kada yashifo yafita bata saniba


Ta zare sakatar ahankali da sanda ta bude kofar idonta rufe ta daga madoki ta runtuma akan lowerst aitake ta fadi sumammiya πŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌπŸ˜±πŸ˜±




_Cai !cai!caii_ _Muje zuwa dai_πŸ˜…πŸ˜‚
πŸ„ *YAR FILLO*πŸ„
_Dijen kauye_
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ•πŸ•
πŸ•














*True Life Story*








*Nabilancy Luv*πŸ’˜
(Auntyn S&S)










PG 65-70


Da Safe da wuri ta tashi ta tsalo wanka tashirya kwalliya ckn wasu kaya masu matuqar kyau english wears ne sun kamata tsam riga da skirt ne skirt din iya guiwa rigar iya cibiya kanta dayasha karin gashi anxuboshi har baya


Fuskarta simple make up tayi mata only powder and wetlips ne kawai amma tayi kyau ba laifi Ni,imar ma ba baya ba duk dai bata kyau dije kyau da diriba dan dai dijen ce ba wayewa da gayu


Ita Ni,ima chaculet ce Amma tana shafa mai na gyaran fata wanda take washewa ahankali gata doguwa siririya batada jiki balle hips


Tab!πŸ€”πŸ˜… ai hips yana ga dijen kauye dan dai bata iya kadashi bane


Dije kyakykyawa ce ajin karshe fara natural gashi man datake shafawa yanzun yanata karbarta fatarta nakara shining sbd dady yabaiwa Abdallah makudan kudade yace yanaso kowacce yaje da kansa yai mata siyayyar lefe atakaice akwatina uku uku makare da kaya masu tsada wasuma adinke yasiyesu a store less da shaddoji yan ubansun




Ita dije tunda kayan sukaxo gareta ma bata taba saka ko gudaba sai randa zataje gaida surukanta




Kicin Ni,ima tashiga ta soyowa Abdallah kwai da dankalin turawa sai shayi data hado masa me kauri


Da sallama tashiga dakinsa kamar irin matar So dinnan πŸ˜…πŸ˜„πŸ€”




Yana kokarin zira takalminsa yafuta yaga tashigo da kaya ahannunta


Yaja tsaki ahankali don ta karya masa bajet


Ckn kissa ta ajiye kayan a table tace masa "Ranka ya dade yaya ina kwana?


Ya amsa yana kawar da kai daga dubanta yace "lfy lou!!


Tace "ga kayan karinka nan.


Tahau kokarin zuba masa shayi ackn cup.


Yadakatarta "a,a barshi xan xuba da kaina ma nagode jeki.


Amaimakon taji haushima saima jin dadin godiyar da yayi tayi


Domin tasan hakanta zai cimma ruwa nan gaba sbd hakan takeso naganin yaci duk abinda takawo ahalin yanzun batasa komi na magani ackiba sai nan gaba in anjima tayi na dare saita zuba sbd yanzun zaifi yarda da ita




Ta futa ckn sanyin jiki tana kada kugu


Yabita da kallo yana ayyanawa aransa inama babynsa lowerst ce haka aida tuni yarab'ata da jikinsa


Take yaji wata muguwar sha,awa ta taso masa na "ya mace


Agurguje ya karya ya ture kayan yafice xuwa sashen Dije ko takan Ni,ima dake daki baibiba


Yatarar dijen bata falon saiyahau jan tsaki don ji yai inama tana falon kawai yaga dirinta ko zaiji dadi aransa ma


Yashiga dakinsa yayi abinda zaiyi yafito yakai dubansa dakin dijen yaga kofar arufe alamarma kamar bata tashiba


Saiyaji yanaso adole yaganta kona sakanni ne


Ahankali kamar wani barawo sadaf sadaf yaje ga kofar yatura ahankali


Yazura kansa ckn dakin gangan jikinsa na waje


Yahangota kwance atsakiyar gado ta bararraje koiya kwanciya batayiba


Wani mini skirt ne ajikinta da "yar rigar bacci b'igil me hannun bra.


Yana daga tsayen nan idonsa ya hango masa pant dinta daga ciki fari kal!


Ba sai yahau sidar yawuba πŸ˜‹πŸ˜‹ kamar wani maye yana muk'ut! Da yawu πŸ˜‚πŸ˜‚


Harga Allah tsantsar sha.awarta yakeji baisan ya akai hakanba to meyesa sai akanta? Why???




yakasa baiwa kansa amsa zabura yayi yafuce adakin ganin tayi wani juyi kamar zata farka






Saida yakawo tsakiyar falon yatsaya yana ajiyar zcy tabbas yanajin wani abu wanda yasan sha,awa ce kuma ayau ba sai wani lokacinba saiya futar da sha,awar nan akan wata macen


Daya tuno babynsa na tafe sai yahau murmushi yana shafa keya tabbas yasan yau yake ango yaune zaiyi daren farko tunda andade ba.a haduba yasan lowerst zata bashi farin ciki


Daya tuno tsamar dasuke da dije saiya hade rai yaji take kuma ransa yai masa baki daya tuno ita din wacece agunsa amatsayinsa na dan boko dan birni dan masu kudi amma arasa dawa za.a hadashi sai yar kauye "yar kauyen ma wacce yatsana aduniya.






**** *******
Da rana Ni,ima ta hada dinner sbd miji anyi girki kala uku kowanne ansaka magani harda hada juice shima dayasha hadin malam


Kuskus da joloup rice da kuma dambun shinkafa ta yiyyiwa ango


Wanda kuma alokacin angon na ni,imar yan can filin jirgi ya dauko babynsa wacce ta diro alokacin daga kasar waje a jirgin Turkish Air




Abdallah yaringa ina ka saka ina ka ajjiye da lowest wacce taringa masa narkakkiyar shagwaba


Tun amota data kwanto jikinsa tagama sumar dashi don jikinsa mutuwa yayi dakyar yake tukin dandai gwani ne wajen driving


Kai tsaye horizon hotel ya wuce dasu yakama mata daki me tsada 2 bedroom da kayan kawata daki aciki


Ta ringa jera kayan akwatinta ackn drower data gani ajikin bango tun anan yakara karaya da kidima lallai ya yarda zama lowerst tazo yi abin nata gaskene.




Itako Ni,ima tagumi tazafga tasaka kayan abinci agaba tana jiran miji yazo yaci domin inhar yau Abdallah baici abincin nan ba ai asara biyu knn tayi don tayi looz din aikin rubutu dana maganin abinci knn saura na matsawa agaba inhar batayi nasara ba yanzu ina takama ????






Dije Tana falo kwance kan doguwar kujera tanata game awayarta tayi nisa game din maciy
ji yayi dadi tanata locky afagen daga miciji na kara tsaho tana samin makin.




Saijin sallamar mubina tayi tashigo


Wani farin cikine ya lullubeta don dama ita take jira.




Ta yada wayar akan kujera ta tafi aguje ta tarota tana murna "ga kawa oyoyo.


Mubina da dariya tace mata "ga kanwa dai ba kawaba ni dan Allah matar yaya kibarni akanwar ma nagode kada kikaini wani matsayi.


Dije ta hade rai "kinfi matsayin kawa ma sai aminiya ingaya mk hhhmmm tun dazu inata jiranki saima yanzu kikazo knn


Mubina tace "ayi hkr naje gidan Aunty maryam ne shiyasa na dade.




Dije tayi dry "auuu!to nima yaushe zaki kaini gidan Aunty maryam din dan naga tanada kirki ba kamar Zannura ba.?




Mubina tace "sha kurumin kima tace ingaya mk zataxo wani satin.


Da murna Dije tace "Allah yakaimu aiko ina jira.


"Kina jira ko kuna jira,kin mance matar yayan ni,ima ce ita kinga ita din bakuwar Ni,ima ce . " mubina tafada da zolaya.




"Toni ina ruwana bata shafen ba ko meye ita agun Ni,ima ainasan tanada kirki inhar tashigo gdn nan dole zatazo nan.


"Hakane " cewar Mubina




Dije tace "kinga ni zauna kifara koyamin wayar nan


Ta mika mata wayar


Mubina ta karba tafara koya mata




Dayake dijen akwai kwanya take tafara kwashewa saigashi kafin mubina ta tafi harta iya wasu abubuwan ackn waya hardasu setin agogo da saving namba da dailing da delete πŸ˜„




Mubina tace "tonima aramawa kura ajiyarta fulatanci nakeso yau afara koyamin don jiya my hubby na yabani Assingment na wasu kalmomi wai yanaso inje inyi binkicensu kafin yadawo wani satin yanaso yajisu sun zauna abakina .




Dije tace "to fa wane kalmomi ne knn?




Mubina ta gyara zama tace "nafarko kwanaki nakesonji Litinin,Talata,laraba,Alhamis,juma,asabar,lahadi saikuma yau,gobe,jibi..


Dije ta gyara zama itama tace "kinga Litinin anacewa *Altine* Talata *Salaasa* Laraba *Alarba* Alhamis *Alamiisa* juma,a *jumb'aare*
Asabar *Asawe*
Lahadi *Alat*


Yau - *Hannde*
Gobe *janngo*
Jibi *Fab'b'i janngo*


"Shikenan "? Dije ta tambayi mubina tana dariya


Mubina tace "walh ba shikenan ba Amma mubarshi hakan sbd inyai yawa zan mance wasu yanzunma saikin maimaito


Nan dije taringa maimaito mata ita kuma tana biyawa kamar karatu aiko dai saida taga ta iya sannan ta hkr πŸ˜…


A bangaren Abdallah baidawo gidan ba baima sake tuno da matan gidan ba saida safe suna kwance ckn bargo shida babynsa kalaminta nema yatuno masa da yanada mata


"Real nayi kewarka dayawa yakamata muyi Aure da wuri kaji.


Tajishi shiru bai magantuba yadauke wuta πŸ˜„ jar uba dady yatuna da rikicin dazai fuskanta nan gaba wanda zai iya fin nabaya. amma fa yana son lowerst zaikuma shiryi yin komi akanta don ayanzu hk dayake ckn shaukinta ta jiyarsa dadin daya dade baijiba ji yake aransa zai iya fuskantar tashin hankali akanta ………






_Huuuu_πŸ€”πŸ™†πŸΌ _to fa muje zuwa_
πŸ„ *"YAR FILLO* πŸ„
_Dijen kauye_
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ•πŸ•
πŸ•
















*True Life Story*












*Nabilancy Luv*πŸ’˜
(Auntyn S&S)










PG 60-65




Tunda Aka fara tafiya Dije batayi koda tariba tana baya abinta sai kalle kallen gari takeyi tanajin wani nishadi nashigarta


Allah yayota da son ganin dogayen gine gine na bene bayama irin hawa biyu zuwa saman nan abin saiyaita bata sha.awa don tana gani a kalanda acan kauyensu to akullum dama fatanta taga taxo binni taga abubuwan da take gani a kalanda ko a hoton wani abun dai


Shiyasa ayanzun

Please Login or Register in order to submit comment