Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels

3/4/24, 7:51 PM - Messages and calls are end-to-end encrypted. No one outside of this chat, not even WhatsApp, can read or listen to them. Tap to learn more.
3/7/24, 9:03 AM - my lovely sister: ❤‍🩹 *WAYE SHI?*❤‍🩹



*MARUBUCIYAR LITTAFIN*

*1:-RAYUWAR ZAINAB*
*2:-RASHIN MAHAIFIYA*
*3:-YARIMA ASLAM*


*YANZU KUMA GAMU ƊAUKE DA SABON LITTAFI MAI SUNA WAYE SHI ?*


*STORY&WRITTING* *BY* *ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR*💪 *ROYAL STAR🌟}*





*FREE BOOK* 📚📖.






*Littafi mai d'auke da soyayya,Sadaukarwa,tausayi,ilimantarwa,har ma da nishad'antarwa,*faɗa karwa*ku dai ku biyo garkuwar taku*





*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_

*Alk’alaminmu ‘yancinmu*










🅿️..........1⃣↔2⃣.


*BISIMILLAHI RAHMANU RAHIM DUKKAN GODIYA TA TABBATA GA UBANGIJI MAƊAUKAKIN SARKI WANDA YA BANI IKO NA KAMMALA LITTAFINA MAI SUNA YAREEMA ASLAM SANNAN YA BANI IKO YAU NA KAWO MUKU SABON LITTAFINA MAI SUNA WAYE SHI ? INA FATAN ZAKU BIYONI DAN JIN SAƘON DANA ZO DASHI A WANNAN LITTAFIN.*




______________ A fusace wata matashiyar budurwa ta bazata wuce shekaru sha shida a duniya ba ta ɓalle murfin wata mota ƙirar bogati ta fito jikinta sanye da uniform doguwar rigace ta ɗan wuce guiwowin ta sai doguwar safa fuskata glass ne wanda ya tufe rabin fuskar tata hakan ne bai bani damar kallonta sosai ba cikin tsawa ta ce" Safwan, Safwan" kaf ma'aikatan gidan sai da suka tsaya da abinda suke suka jeru a layi sukayi ƙasa da kai kallon su tayi ta cikin baƙin glass ɗin ta ce " ina Safwan" ta faɗa a tsiwace cike da rashin kunya shiru sukayi cikin ransu suna faɗin yau Safwan ya taɓo wannan jarababbiyar yarinyar mun shiga ku tsawar data daka musu ce tasa sukayi saurin cewa a tare" Ranki ya daɗe tunda ya tafi kaiki makaranta bai dawo ba" shiru tayi kafin ta ce " idan ya dawo a sanar dashi inason ganinsa da gaggawa", da "toh ranki ya daɗe" suka amsa mata juyawa tayi ta nufi part Ammi.




Tana zaune tana danna wayar ta taga shigowar Safna cikin fara,a ta ce "daughter kin dawo" fara,ar ta ce ta koma saboda zare glass ɗin datayi ganin idon Safna taf da hawaye ka mota tayi ta zaunar daita ta ce " daughter keda waye" cikin tsananin ɓacin rai ta ce "Ammi meyake ɗaukan kansa? waye shi ? menene taƙamarsa? aiki fa yake yiwa mahaifina yana biyansa amma sam baya respecting ɗina yau Ammi ƙin zuwa yayi ya ɗaukeni sai wani friend ɗina me Abdul yaga ina tafiya a ƙafa ya ragemin hanya ya kawoni har gida Ammi ya tozartani yau ƙawayena suka dinga yimin dariya wai ina tafiyar ƙafa Ammi bazai yuwu ba damar da Abba ya bashi tayi yawa dole fa yasan waye shi a gidan nan ba kowa bane face maƙasƙanci mai yimana aiki sannan ya dinga driving ɗina duk inda nake so naje" ta ƙasara cikin cije laɓa alamun zuciyar ta ba ƙaramin zafi take mata ba numfashi Ammi ta sauke kafin ta ce " kiyi haƙuri daughter kinsan Abbanki yanzu kina masa magana faɗa zaiyi miki dan na lura yaron ya asirce shi sam baya ganin girman kowa a gidan nan banda Alhaji ba wanda ya isa yayi masa magana yabi musamman ma ni daya maidani karkatacciyar kukar sa yafi raina ni akan kowa dan ni ban isa ma ince yamin abu ba ni wallahi ma tsoro yake ban" tsabar ɓacin rai Safna takasa magana miƙewa tayi ta nufi part ɗinta wurgi tayi da jakar hannunta sannan ta cire uniform ɗinta ta shiga wanka shower ta sakar ma kanta ko taji sanyi a ranta tafi minti talatin a toilet ɗin kafin tayi wanka ta fito gaban dressing mirrow ta nufa mayuka ta shafa a jikinta kala-kala bata buƙatar yin kwalliya dan haka lipstick kawai ta goga sannan ta bar gurin ta nufi wadrobe ɗinta riga da wando ta ɗauko wanda jins ne armey colour sai t-shirt ɗinsa ribom ta ɗauka ta ɗaure gashin kanta masha Allah tayi bala'in haɗuwa Safna kyakkyawa ce sosai kana ganinta kaga bafulatanar asali tanada tsayin hanci sosai da idanuwa fara ce saidai ba irin farin nan ba mai ɗaukan ido farinta yana sirki da ja ba ruwan ta da ɗaukan mayafi ko hijabi a haka ta tafi palourn gidan kamar yanda tayi tsammani ba kowa dining ta nufa ta fara buɗe warmers ɗin abinci duk abinda akayi be birgeta ba dan haka kichine ta shiga tayi farfesun naman kai wanda yaji kayan ƙamshi bayan ta kammala ta zuba wanda zata iya ci ta bar kichine ɗin zama tayi taci dan yunwa takeji bayan ta kammala ɗakinta ta koma ta sakeyin brush sannan ta ɗau littafin ta tanufi garden ɗin gidan domin tayi karatu kasancewar suna da C.A test ɗin english gobe duk rashin ji irin na Safna bata wasa da karatu sam tayi nisa cikin karatun ta taji alamun zaman mutum a kusa daita a hankali ta buɗe idonta ta sauke su akansa fuskar nan tasa a haɗe kamar kullum ranta ne ya ƙara ɓaci cikin masifa ta kalleshi da niyyar ta balbalesa da masifa saidai wannan kwarjin da ƙwayar idonsa suke mata yasa ta kasa cikin dakewa ta ɗauke idonta a kansa kafin ta ce " Mallam mene matsalar ka danine wai? na fahimci ganin kanka kake kai ɗaya dani koh saboda kawai Abbana ya baka dama koh to ya kamata ka dinga tuna waye kai, kai ba kowa bane face ɗan aikin mu ƙasƙantacce kuna driver na tuni idonsa sun kaɗa sunyi jawur tunda yake ba wanda ya taɓa gaya masa baƙaƙen magana irin haka sai wannan tatsitsiyar yarinyar tabbas yasan idan yayi yunƙurin hukun tata kashe ta kawai zaiyi dan haka yayi ƙasa da kansa yana ƙoƙarin danne zuciyar sa ita kuma ganin bai ce komai ba yasa ta cigaba "yau baka zo ka ɗaukeni a school ba kasani a albashinka na wannan watan" wata razananniyar tsawa daya daka mata ce tasa tayi wata irin gigicewa nuna ta yi yayi da yatsa ya ce "ke kin isa ki zauna kina gaya min magana kamar haka, kishiga hankalin ki karkiga kina yiwa sauran ma,aikata rashin kunya suna ƙyale ki Safwan ba irin su bane ni ba sakarai ne ba da zaki dinga gayamin kowace irin magana ina zuba miki ido ba dan haka ki shiga hankalinki" ta tsorata da yanayin sa amma hakan bai sa tayi shiru ba dan haka ta ce "ba tsoranka zanji ba fa dole in gaya maka matsayin ka tunda naga mantawa kakeyi kana ganinka a ɗan masu gida" tana faɗa ta zuba da gudu saboda tasan idan har ya riƙeta na lahira saiya fita jin daɗi.






Shikuwa dafe kansa yayi yana mamakin rashin kunya irin na Safna ko za,a kasheta sai tayi dole sai na saita ta sai tagane ba kowa ake yiwa rashin kunya ba dole saina koyawa yarinyar nan girmama manya ta kowa ne hali. shima barin garden ɗin yayi ya nufi ɗakin dayake nasa a gidan kan gado ya faɗa har yanzu zuciyar sa tafarfasa takeyi.




*KASH LAIFIN DAƊI ƘAREWA KUDAI KU BIYONI YANZU MUKA FARA*

https://chat.whatsapp.com/CVoFH73vk0nCnVISlZC9uU

domin shiga wanna group ɗin namu mai albarka mata zallah pls ba namiji

*INA GODIYA A GAREKU MASOYANA*




*#ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR💪ROYAL STAR🌟}*
3/7/24, 9:03 AM - my lovely sister: ❤‍🩹 *WAYE SHI?*❤‍🩹



*MARUBUCIYAR LITTAFIN*

*1:-RAYUWAR ZAINAB*
*2:-RASHIN MAHAIFIYA*
*3:-YARIMA ASLAM*


*YANZU KUMA GAMU ƊAUKE DA SABON LITTAFI MAI SUNA WAYE SHI ?*


*STORY&WRITTING* *BY* *ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR*💪 *ROYAL STAR🌟}*





*FREE BOOK* 📚📖.






*Littafi mai d'auke da soyayya,Sadaukarwa,tausayi,ilimantarwa,har ma da nishad'antarwa,*faɗa karwa*ku dai ku biyo garkuwar taku*





*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_

*Alk’alaminmu ‘yancinmu*










🅿️..........3️⃣↔4️⃣.


*BISIMILLAHI RAHMANU RAHIM DUKKAN GODIYA TA TABBATA GA UBANGIJI MAƊAUKAKIN SARKI WANDA YA BANI IKO NA KAMMALA LITTAFINA MAI SUNA YAREEMA ASLAM SANNAN YA BANI IKO YAU NA KAWO MUKU SABON LITTAFINA MAI SUNA WAYE SHI ? INA FATAN ZAKU BIYONI DAN JIN SAƘON DANA ZO DASHI A WANNAN LITTAFIN.*




______________Miƙewa yayi ya shiga toilet ɗin ɗakin nasa yayi wanka ya shirya cikin ƙananan kaya na gwanjo kamar yanda ya saba gani yayi ba zai iya zama a ɗakin ba don ransa a ɓace yake kan maganganun da Safna tayi masa ɗazu fitowa yayi harabar gidan wajan Baba me gani ya zauna suna taɓa hira wayar sa ce tayi ringing ya zira hannu ya ɗauko ta a aljihunsa Nokia ce duk an nannaɗeta da kyauro ɗagawa yayi banji me akace masa daga ɗaya ɓangaren naji ya ce "to ganinan yanzu" miƙewa yayi ya cewa me gadi " Baba zan ɗan fita sai na dawo" ya ce "to yaro Allah ya kiyaye hanya" amsawa yayi da Ameen sannan ya fice daga gidan wasu motoci naga ya nufa a ƙalla zasuyi guda takwas duk kalarsu ɗaya baƙaƙene wulik sai guda ɗaya data banbanta dasu ita kuma fara ce motocin sunyi bala'in haɗuwa kafin ya ƙara wani soja ya buɗe masa ƙofar farar motar shiga yayi ya zauna kafin a hankali motocin suka fara tafiya suna barin layin kai tsaye Nasarawa G.R.A suka nufa wani katafaren gida naga sun nufa yanayin haɗuwar gidan zai bawa mai karatu mamaki gaba ɗaya unguwar babu gida mai kyan sa a parking space ɗin gidan sukayi parking duk guard ɗin da suke cikin motocin suka fito suka ƙame kowanne hannunsa riƙe da bindiga a hankali motar dayake ciki ta buɗe yana fitowa suka sara masa kallon su yayi ya ce "ina marshal Abbas?" a tare suka amsa da yafita tare da Amstron zasuyi binciken da muka fara" ya ce "ok bari in shiga in shirya zamuje wannan cafe ɗin da matar oga ke yawan zuwa" suka amsa da "toh yallaɓai" juyawa yayi ya nufi part ɗinsa falon gidan ya shiga ,yanayin haɗuwar falon sai baka sha,awa kujeru ne masu tsananin kyau a ciki blue da adon golden sai kuma ƙatuwar t v bango wadda take bango guda sai firish dake ajiye a gefe sai dining space da an wadata falon da fulawowi ba wani tarkace a falon alamu sun nuna gidan shi kaɗai yake rayuwa a gidan.




bedroom ɗinsa ya shiga ai ban ida zama ƴar ƙauye ba saida nayi karo da bedroom ɗin komai na ɗakin na glass ne har ƙofofin hatta gadon na glass ne saidai kuma irin glass ɗin nan ne da ni ban taɓa ganin irinsa ba dan kamar katako haka yake abinda zai birgeka yana nufar hanyar bedroom ɗin ƙofar ta buɗe da kanta ba tare daya taɓata ba kyan bedroom ɗin yafi na falon sosai toilet ɗin ɗakin naga ya nufa yana tun karar ƙofar itama ta buɗe nidai na daki baki ina kallon ikon Allah zama nayi na cigaba da kallon ɗakin bayan kamar mintina biyar ya fito dreesing mirrow ya nufa zama yayi ya shafa mayuka kala-kala sumar nan tasa daya barbazata ya gyara masha Allah idan akace maka shine saurayin daya shigo gidan nan ba zaka yarda ba wadrove ɗinsa ya nufa wata tsadaddiyar shadda ya ɗauko golden colour yasa innalillahi aljan kenan balarabe zallah daka ganshi kasan ba bahaushe bane S G S funtua kenan matashin saurayi da duniya take alfahari dashi sojane wanda tantirai suke shakkarsa ana an batar sunanshi zakaga mai laifi yana zufa alamar tsoro ta bayyana akan fuskarsa cikin sauri yake fitowa dan yamma tafarayi kai tsaye cafe ɗin suka nufa yaran sa ne suka fita sukayi zagaye kafin su dawo suka ce" yallaɓai bamu ga alama komai ba" ya ce "ok ku maidani gida" suka amsa masa sannan suka shiga motocin su suka tafi a jere gwanin sha,awa bayan sun isa cikin sauri ya cire kayan ya maida kayan daya cire sannan ya barbaza sumar kansa ya dankwafa hula tashi kafiye naci wani abu naga ya shafa nan take farin nan nasa ya disha she ya canza kama cikin sauri ya shiga mota suka maidashi gidan aikin nasa.





Ita kuwa goguwar tunda ta zura da gudu bata tsaya ko ina ba sai a part ɗinta numfashi kawai take saukewa har yanzu a tsorace take dan yanayin data ganshi daya riƙeta data kaɗe so take ta ɗauko littafin ta data manta a garden ɗin amma tsoro ya hanata shahada tayi ta fito saɗaf-saɗaf ta nufi garden ɗin tana ɗaukan littafin ta kuma kwasa da gudu ta bar gurin........





*KASH LAIFIN DAƊI ƘAREWA KUDAI KU BIYONI*



*INA GODIYA A GAREKU MASOYANA*




*#ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR💪ROYAL STAR🌟}*
3/7/24, 9:03 AM - my lovely sister: ❤‍🩹 *WAYE SHI?*❤‍🩹



*MARUBUCIYAR LITTAFIN*

*1:-RAYUWAR ZAINAB*
*2:-RASHIN MAHAIFIYA*
*3:-YARIMA ASLAM*


*YANZU KUMA GAMU ƊAUKE DA SABON LITTAFI MAI SUNA WAYE SHI ?*


*STORY&WRITTING* *BY* *ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR*💪 *ROYAL STAR🌟}*





*FREE BOOK* 📚📖.






*Littafi mai d'auke da soyayya,Sadaukarwa,tausayi,ilimantarwa,har ma da nishad'antarwa,*faɗa karwa*ku dai ku biyo garkuwar taku*





*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_

*Alk’alaminmu ‘yancinmu*










🅿️..........5️⃣↔6️⃣.


*BISIMILLAHI RAHMANU RAHIM DUKKAN GODIYA TA TABBATA GA UBANGIJI MAƊAUKAKIN SARKI WANDA YA BANI IKO NA KAMMALA LITTAFINA MAI SUNA YAREEMA ASLAM SANNAN YA BANI IKO YAU NA KAWO MUKU SABON LITTAFINA MAI SUNA WAYE SHI ? INA FATAN ZAKU BIYONI DAN JIN SAƘON DANA ZO DASHI A WANNAN LITTAFIN.*




______________Numfashi ta sauke da taga ta ɗau littafin a ɗakinta ta cigaba da karatun washe gari bayan ta shirya kasa fitowa tayi saboda tsoron haɗuwa dashi gashi test ɗin english ɗin ce farko shahada tayi ta fito kamar yanda tayi tsammani yana tsaye a bakin mota idon sa a lumshe kanta a ƙasa ta ƙara gurin don yau ɗin tunda ta tashi batajin ɗaɗi sosai tana ƙarasowa ya buɗe idon sa ga mamakin ta sai taji ya ce" good morning madam" kasa amsawa tayi amma hankalinta ya kwanta ganin ba abinda zai mata buɗe motar tayi ta shiga shima mazaunin driver ya zauna kafin yaja motar a hankali ya bar harabar gidan har sukaje school ɗin ba wanda yayi magana sai da zata sauka taji ya ce "sorry madam" ɗan satar kallonsa tayi sannan ta wuce ba tare data ce masa cikanka ba shi mamaki ma take bashi yau anya kuwa lafiyar ta ƙalau yasan halin Safna koda tana tsoron ka sai ta maka tsiwa da rashin kunya koda kuwa zaka kasheta amma ga mamakin sa yau sai yaga ta koma so silent sai yaji sam baiji daɗin hakan a ransa ba.



Kai tsaye daga nan gidan sa ya wuce don akwai binciken dayake so sun gabatar kirane ya shigo wayar sa ɗagawa yayi yana faɗin "hello bross ka sameni a gidana" bai jira me za,a ce ba ya katse kiran ya cigaba da driving ɗinsa.




a gidan ya samu marshal Abbas har ya rigashi zuwa gaisawa sukayi sanna ya ce "amma kana kusa dama naga ka rigani zuwa" ya ce "dama na taho kira nayi inji kana nan gidan ko kuwa kana gidan aikin naka" ya ƙarashe cikin zolaya" murmushi S G S funtua yayi ya ce "yanzu nakai ƴar rigimar makaranta dama kuma ina son haɗuwa da kai". ƙarasawa sukayi cikin falon gidan suka zauna a kan luntsuman mun kujerun dake ciki suna fuskan tar juna ɗan tsaki Abbas yayi ya ce "duk girman gidan nan wai babu mace in mutum yazo ku lemo babu mai kawo masa" harara SGS funtuan ya watsa masa ya ce "to kai tunaninka ko aure nayi mata zata dinga yimaka wahala ne" Abba ya taɓe baki ya ce "ai mu matan mu sayi maka" shiru yayi bai tanka masa ba.



Ganin hakan yasa Abbas cewa " boss dole fa musan abinyi akan wannan matsafin a kowace rana sai an samu sassan jikin mutane biyar ko shida duk an cire musu wasu sassa na jikinsu sannan yana amfani da ƙananan yara ma wajan tsafinsa shiyasa ɓatan ƙananan yara shiyasa ɓatan ƙananan yara yanzu ya yawaita a ƙasar nan" wani irin huci SGS ɗin ya furzar zuciyar sa na ƙara hasala ya ce " Marshal bazai yuwu mu zuba ido mu cigaba da kallo ba tabbas hajiya Aisha tana da masaniyar komai Amma oga yaƙi bari ayi komai saboda matar shi ce dole musan mafita ta hanyarta ne kawai zamu samu bayani akan sa har mu iya kawo ƙarshen sa amma dole muma buƙatar mace a aikin mu wacca zamu sa ta shiga jikin hajiya Aisha ta dinga kawo mana bayani" shima Abbas ɗin nufashi ya sauke ya ce "hakane amma dole sai munyi taka tsantsan dan duk wanda ya ce zaiyi bincike akan mutumin nan rasa rayuwar sa yakeyi" murmushi SGS ɗin yayi ya ce" banda abinka marshal Abbas dama ai aikin soja aikin saida raine ko a kasheka ko ka kashe" ya ce "hakane bosss bari inje naga madam sai kira take" ya ce "ohk zamuyi magana anjima" sallama suka ƙarayi sannan Abbas ya tafi shi kuma SGS ya kwanta zuciyar sa fall tunane-tuanen wannan binciken da suka sa a gaba.






"Mimi Mimi"wata tsohuwace fara soll daga ganinta duniya ta zauna mata take ta raɗa mata kira haɗe fuska Mimin tayi cikin ɓacin rai ta ce "wai nikam granny wannan kiran da kikemun kamar nayi miki sata fa" hararar ta tsohuwar tayi ta ce "yarinya sai baƙin halin jaraba dama keda Safiyanu bansan wayafi wani baƙin rai ba wallahi" sai kuma ta fara share hawaye" Allah sarki jikina Allah yasa ka dawo garemu ka sauke wannan fushin zuciyar taka mahaifin naka yayi nadama da kansa ya faɗamun amma kai ko ajikin ka kama manta da rayuwar mu Allah ubangiji ka kar kato mana da hankalin sa gida" sambatu ta cigaba dayi tana goge hawaye Mimi da haushin tsohuwar ya cikata kasancewar ta hanata yin chart ɗinta da friend ɗinta tsaki ta buga ta ce " ni wallahi granny kin isheni bari in bar miki ɗakin" kuka granny ɗin ta fashe dashi tana faɗin" ja'irar yarinya mara kunya rashin kunya zaki mun"......





*KASH LAIFIN DAƊI ƘAREWA KUDAI KU BIYONI*



*INA GODIYA A GAREKU MASOYANA*




*#ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR💪ROYAL STAR🌟}*
3/7/24, 9:03 AM - my lovely sister: ❤‍🩹 *WAYE SHI?*❤‍🩹



*MARUBUCIYAR LITTAFIN*

*1:-RAYUWAR ZAINAB*
*2:-RASHIN MAHAIFIYA*
*3:-YARIMA ASLAM*


*YANZU KUMA GAMU ƊAUKE DA SABON LITTAFI MAI SUNA WAYE SHI ?*


*STORY&WRITTING* *BY* *ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR*💪 *ROYAL STAR🌟}*





*FREE BOOK* 📚📖.






*Littafi mai d'auke da soyayya,Sadaukarwa,tausayi,ilimantarwa,har ma da nishad'antarwa,*faɗa karwa*ku dai ku biyo garkuwar taku*





*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_

*Alk’alaminmu ‘yancinmu*










🅿️..........7⃣↔8⃣.


*BISIMILLAHI RAHMANU RAHIM DUKKAN GODIYA TA TABBATA GA UBANGIJI MAƊAUKAKIN SARKI WANDA YA BANI IKO NA KAMMALA LITTAFINA MAI SUNA YAREEMA ASLAM SANNAN YA BANI IKO YAU NA KAWO MUKU SABON LITTAFINA MAI SUNA WAYE SHI ? INA FATAN ZAKU BIYONI DAN JIN SAƘON DANA ZO DASHI A WANNAN LITTAFIN.*




______________Nihla ce taji kukan Ammi ta shigo ɗakin da gudu tunda taga Anty Mimi ta juya ta fita dan tasan faɗa sukayi dan indai zasu zauna guri guda sai sunyi miƙewa Mimi tayi ta fita a ɗakin tsohuwar dan amsa kiran daya shigo wayar ta.


Wata hamshaƙiyar hajiya ce zaune gefen ta ƴan mata ne guda biyu dukkansu jikin su sanye da ƙananan riguna wanda basu wuce gwiwoyin su ba kana ganinsu kaga cikakkun ƴan bariki dukkan su suna manne a jikin hajiyar suna shafata yayin da ita kuma take lumshe ido tana amsa kira a wayar ta sallamar commender Halima ce ta karaɗe falon da sauri hajiyar ta ture ƴan matan ta saka hijabi sannan ta bada izinin shigowa fuskar Halima ɗauke da murmushi ta ce "ranki ya daɗe" ɗan taɓe baki Hajiya Aisha tayi ta ce "dame kika zo waye ya aikoki" cikin sigar yaudara Halima ta ce "alkhairi ne ya kawoni gunki amma fa idan kin ban haɗin kai" gaba ɗaya hajiya Aisha ta maida kallonta kan Halima dan bata wasa da yaran mijin nata bata doguwar magana dasu amma yau kuma har Halimcy ce tazo take mata magana a haka cikin haɗe rai ta ce "ina sauraren ki" kujera Halimcyn ta samu ta zauna ta ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya ita dai Hajiya Aisha kallon ta kawai take kallon ta Halimcy tayi kafin ta ce"Hajiya Aisha taimako ne ya kawoni garunki akwai binciken da ake a kanki kuma ana zargin kina haɗe da matsafin nan jagus sannan kuma kina less mijinki yasan da cewa kina tare da jagus amma bai san kina harkar lesbian ba kina ɓoye wannan harkar saboda bakyason a sani amma ni kuma nasan komai da kikeyi inason ki nutsu kiji inason in taimake kine amma in kikayi ƙoƙarin cutar dani wallahi zaki gani kafin nazo gurinki akwai wacca na sanar wa komai akanki har bidiyonki na tura mata na sanar daita da zarar kin cutar dani ta watsa a social media zan zauna a gunki zaki zama ƙawata ta hakane kawai zasu kuɓuta ni kuma zan dinga basu bayanan ƙarya akanki har na goge zargin da suke miki amma dole zakina biyana duk wata sannan idan kikayi ƙoƙarin sanar da wani ta ƙaremiki don asiri baya cina kuma baya cin wanda suke bincike a kanki idan kina mamaki ki gwada yanzu".




gaba ɗaya gumi ya gama wanke wa hajiya Aisha fuska karo na farko kenan data tsorata a rayuwar ta rufe ido tayi ta fara karanta wasu ɗalasuman tsafi amma me ko gezau halimcy ba tayi ba dan haka saita sallama ta ce "yanzu ya kike so ayi maganar ki zama ƙawata bata taso ba saboda kamar cin Amanar ƙungiyar mu ne amma san dinga biyanki kaso me tsoka" SGS Funtua da ke sauraron su ta na'urar dake maƙale a kunnen halimcyn ya ce "ki ƙara ƙoƙari dole ta yarda ki zama ƙawarta ta hakan me kawai zamu samu bayanai akan ta" haɗe fuska halimcyn tayi ta ce "ok na fahimci bakya buƙatar taimakona kinga tafiya ta" da sauri hajiya Aisha ta ce " tsaya dan Allah karki min haka na amince da buƙatar ki amma da sharaɗin matuƙar kikaci amanata sai naga bayanki" duk da halimcy ta tsorata hakan bai hana ta yin murmushi ba ta ce "kema haka" sannan ta fice a gidan".





Cikin farinciki SGS Funtua ya ce "good job halimcy amma fa ki kula kar ki bari aga wata alama ta cewar mu kikewa aiki" ta ce "insha Allah yallaɓai zan iya bada rayuwata akan ceton Al,umma" ya ce "good za muyi magana anjima" ta ce "godiya nake yallaɓai" sannan suka katse kiran a gaggauce ya shirya ya bar gidan dan yamma tayi hakan ne yasa bai ƙarasa binciken da yake ba.






Zaune take ta ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya chart take da ƙawayen ta sai wani ya mutsa fuska takeyi shigowar sa harabar gidan ne yasa ta ɗago idanuwan su ya haɗu da na juna harara ta galla masa sannan ta murguɗa masa baki sakin baki Safwan yayi danshi rashin junyar Safna har mamaki take bashi yarinyar daya girme mata sosai batafi sa,ar ƴar autar su ba Nihla amma sai shegiyar rashin kunya haɗe fuska yayi ya tunkaro ta ai kafin ya ƙaraso gurin ta zuba da gudu har tana zubar da lemon dayake akan ɗan table ɗin dake gaban ta abin har yaso ya bashi dariya tsoron yarinyar yayi yawa amma kuma bata fasa rashin kunya........





*KASH LAIFIN DAƊI ƘAREWA KUDAI KU BIYONI*



*INA GODIYA A GAREKU MASOYANA*




*#ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR💪ROYAL STAR🌟}*
3/7/24, 9:03 AM - my lovely sister: https://chat.whatsapp.com/CVoFH73vk0nCnVISlZC9uU
❤‍🩹 *WAYE SHI?*❤‍🩹



*MARUBUCIYAR LITTAFIN*

*1:-RAYUWAR ZAINAB*
*2:-RASHIN MAHAIFIYA*
*3:-YARIMA ASLAM*


*YANZU KUMA GAMU ƊAUKE DA SABON LITTAFI MAI SUNA WAYE SHI ?*


*STORY&WRITTING* *BY* *ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR*💪 *ROYAL STAR🌟}*





*FREE BOOK* 📚📖.






*Littafi mai d'auke da soyayya,Sadaukarwa,tausayi,ilimantarwa,har ma da nishad'antarwa,*faɗa karwa*ku dai ku biyo garkuwar taku*





*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_

*Alk’alaminmu ‘yancinmu*










🅿️..........9️⃣↔🔟.


BISIMILLAHI RAHMANU RAHIM DUKKAN GODIYA TA TABBATA GA UBANGIJI MAƊAUKAKIN SARKI WANDA YA BANI IKO NA KAMMALA LITTAFINA MAI SUNA YAREEMA ASLAM SANNAN YA BANI IKO YAU NA KAWO MUKU SABON LITTAFINA MAI SUNA WAYE SHI ? INA FATAN ZAKU BIYONI DAN JIN SAƘON DANA ZO

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment