Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

birge shi wlh,ta nuna wayewa tunda ya Mata Fyade dama tunda da aure tsakaninsu ta kyauta ta yiwa kanta gata,a fili yace Gaskiya kunfi karfi na,abinda kuka Yi yafi karfi na,Kun San Ashe Ina da amfani a wajenku? Har Kuna da bakin neman Alfarma a wajena? Wacce kiyayya ce Baku nuna min ba,ba sharrin da Baku Yi min ba,nayi cikin shege kuka Bata min suna a wurin dangi da mutane,gulma babu wacce bakuyi ba,tarko ba Wanda Baku Dana min ba Ni da Umma sai yanzu Ashe Ina da amfani,Ni da nake Dan Iska lalatacce me Zan iya Yi muku,Dan Iska me zai Iya,ku yanzu Rabi da ita kuke fada? Rabi kawar gulmar ku,itace fa ke Nemo muku Gulma Kuna murna Kuna kaunarta,yanzu Dan ta auri Mijin Fadila ai sai kuyi murna tunda Kuna sonta,Bai kamata kuyiwa Rabin taku Haka ba,Sannan Mijin Fadila shi ya lalatata ya Mata Fyade Dan ya aure ta sai kuji haushi,Wato kin Fi so ya dinga lalata Yaran mutane akan yayi aure? Idan za a daure ku daurin Rai da Rai Ni Fu'ad bazan taba fitar da ku ba,ku nemi yayanku maza ai Kuna da su Kuma Allah ya Baku ko ku sanarwa mijinku Amma ba Ni ba,Mama Tace Dan Alla...kit Fu'ad ya datse wayarsa.

Kallonsa Nayi Ina Wasa da sumarsa Jin Yan Uwansa ne ban ce komai ba,Kallo na yayi yace Baki tambayeni su waye ba?nace naji matsalar family ce me zai sa na shiga,okay nufinki Bamu Zama daya ba? Abinda ya shafeni Bai shafe ki ba? Ai ba a shiga tsakanin Yan Uwa,Cizo na yayi kadan a kunne na saki Kara,Yace kawarki Rabi tayi aure,Nace wow Haka bakatatan? Yace Mijin Fadila ta aure,Na kyalkyale da Dariya nace Alhmdllh Allah na gode maka Yan Iska marasa mutunci gwara da ta musu Haka,sunje sunyi dambe da Dangin Amarya an kwashe su zuwa police station,Mikewa Nayi na dinga taka rawa Ina kida da Baki na ganji...gan....ganji...gan.... Fu'ad Yana ta Dariya yace to muguwa,nace tashi da Allah ka kaini gidan bikin Nan daga Nan mu biya ta police station nayiwa su Momy jaje Allah kiyaye gaba, Fu'ad yace bazan je ba,nace Dan Allah ka tashi mu shirya,Rokonsa na dinga Yi yace to Amma idan mun dawo Sai nayi Second Round nace har Third ma ba damuwa.
Wanka Mukayi tare ya shiryawa Cikin wata Danyar shadda peach,Ni kuwa Lace nasha me tsadar gaske Milk and Brown,takalmina me tsini da jakata da Mayafi duka milk nayi kyau, harda saka Glass brown me shegen kyau na zuba kyau.

Fu'ad Yana Bina da mayen kallo yace dole ki mallake Ni,shi yasa Duk abinda kika ce bana musu,nace gashi zaka kaini nayi gulma,idan ba ke ba wa ya Isa yasa naje gidan wata Rabi,Muna mota Muna Hira Yana Driving ya kaini gidan Rabi yace kiyi sauri 10mnt na Baki,shiga nayi Ina Taku dai dai,Me gadi ya nuna min bangaren Amarya,na shiga,su Saude sunyi mamakin ganina,sai wani Sannu da zuwa suke min,dama Dangin Amarya sun Sanni,kauyenmu Daya sai kallo na sukeyi sunga na Zama Hajiyar birni, gaisawa Mukayi Ina musu Allah Sanya Alkhairi,Naga wasu duk da rauni a fuskarsu,Dangin Ango kuwa Yan Birni tambaya sukeyi wannan Yar gidan wannne hamshaki ce Haka? Aka ce ai matar Fu'ad ce yayan Uwar gida,sai yabo na sukeyi Yan matan cewa suke kinyi kyau Ina cewa na gode,kowa cewa yake gaskiya tana da kyau Allah yayi Halitta,ga Miji kyau matar kyau za a ga Yara masu kyau,Rabi Algunguma harda rike Hannu na Tace Amaryar Fu'ad Ashe Zaki zo min?gani Kuma na furta Tace na gode Rumaila Dan Allah kiyi hakuri,Ido na kyafta Mata nace Yi Shuru Ni bana rike mutum,abinci aka kawo min Dangin Ango suna ta ji Dani Kamar sun Sanni,15mnt Fu'ad ya dinga Kiran wayana, Sallama na musu nace Oga Yana jira,Hajara ce ta rakoni da Saude,suna ta bani labarin fada Ina ta Shan Dariya har mota,Saude Tace Gaskiya na tausayawa Safna Kinga wata hambara da na Mata a makoshi saura kadan ta Suma Muna ta dariya,suna gaida Fu'ad muka Yi Sallama sai police station.

Saddeeq kuwa tuni ya sanarwa Abbi komai a waya, Fu'ad Abbi ya Kira yace Kar ya sake yayi Bail nasu ko uban waye yazo sai idan yazo da Kansa,Suna Sel a tare gaba dayansu sunyi jungum jungum, Fu'ad ya nemi Alfarma a barmu muje Kofar Sel din mu gansu muna daga waje suna daga ciki,Kamshin mu Suka ji Basu San waye ba da sauri Suka Mike suna ganin Fu'ad rike da Hannu na Momy Tace Alhmdllh Ni San Fu'ad me tausayi ne bazai Bamu kunya ba,Dan ma Yana tare da waccen shegiyar me bakar kafa anzo birni an waye shegiya sai kiba takeyi tana Kara kyau duk ta tsafe Fu'ad ko Ina zai je sai da ita,shima shashasha ne yaushe zai biyewa wannan Yar talakawan cewar Mama,Safna da karfi Tace to Yan Sanda Dan Ubanku sai kuzo ku fitar damu,Wani Dan Sanda yace zaku ci Ubanku Bari bakin su tafi,Khaleesat Tace Yan wahala matsiyata Kun San ko mu su waye Bari mu fita sai Mun sa an Kore ku a Aiki dan Me cin babarku ta furta da Muryar Yan jagaliya wai ita tsagera yanda tsageru ke yiwa yansanda idan an Kama su.

Muna karasawa Mama Tace Fu'ad Sannu da zuwa, Fu'ad har da rusunawa ya gaida su sabo da ya sa musu Rai,Ni kuwa cewa nayi Ashe Kuma Haka Abu ya faru? Kai Abu baiyi Dadi ba,yanzu Babyna ya kaini gidan bikin naji abinda ya faru,Bai kamata ba ai Allah Yana tare da masu Hakuri, Haba Fadila da hankalinki kina Uwar gida kin zubar da mutuncinki,Na nuna Momy nace ke Kuma gododo Uwar Fadila ace anyi doke doke da ke Haba Kamar zamanin jahiliyar farko,Haba Bai Dace ba Mama a dinga Aiki da hankali,Rabin ku ce fa,Yar Uwarki
U,me dakko muku rahoto,Rabi ta bangarenku,wlh Kun bani kunya Rabi da kuka ce Yar Kauye,Bata ishe ku kallo ba Yau shine ta tsone muku Ido har da jiwa juna rauni Haka akan Rabi Yar yarinya ta Kauye wacce Bata waye ba Yar talakawa,Ina birnin naku? Ina kudin da kuke takama da shi?me gulmar Rabi ta Kara muku?Baki suka Bude suna kallo na,Momy Tace Dan Ubanki da ke muka Yi ? Ina ruwanki munafuka,ki Bari muyi magana da Danmu, Fu'ad yace lallai bakuyi nadama ba,Baku Sha dauri me kyau ba,Ku tunanunku fitar daku zanyi? Ai Abbi ne ya turo Ni Nace lallai a Kara tsananta muku dauri,Sanda kuka yi nadama sai a fitar daku,kuka su Khaleesat Suka saki Tace wlh munyi nadama Dan Allah Yaya ka taimaka,Dariya nayi nace Sajan....Dan Sanda yazo da Sauri,kudi na zaro masu yawa a jakata,tunaninsu fitar da su za ayi har sun fara murna,Dan Sandan na mikawa nace duk wacce ta fada muku bakar magana ku tura Yar Sanda ta chasa ta,Jiki na rawa ya karba Yana cewa angama, Fu'ad yace Uwar gida ta Gama magana,da ace Rumaila Tace na fidda ku da wallahi yanzu zansa a fidda ku Kuma na Bawa Abbi Hakuri ya kyaleku Amma Tace a'a,muje ke ya juyo tare da rike Hannuna muka tafi,Ina Jin Khaleesat tana cewa Dan Allah Rumaila ko Albarkacin Wayar Dana koya muku Sanda kuka zo daga Kauye,ko kulata banyi ba musamman idan na tuna wulakancin da suka dinga min da zagi,da abinda Suka yiwa su Iya.

Sai washe gari sannan Dangin Amarya Suka koma Kauye lafiya,Dangin Ango ne Suka Kara gyara ko Ina na gidan sai dare suka tafi,10pm Ango ya shigo,bata ji wani dar ba sabo da ya rigada ya mata Fyade tun farko ta Gama Shan azabar ta,Kaji ya Bude Musu da kayan Sha,Rabi ta cikin Mayafinta sai kyallo Ido daya takeyi waje tana kallon kaji wani farin ciki ya kamata yau zata ci dadi Haka abinka da ba a saba ba,Mayafin ya cire Mata Yana kallon Amaryarsa cike da farin ciki da kauna,daukanta yayi ya zaunar da ita a carpet Suka sa Naman a tsakiya Rabi sai satar kallon Kaji takeyi ta Matsu ma ya fara Bata taji irinsu taga sai wani maiko sukeyi sun Sha Mai, Bismillah ya Furta Rabi tayi Bismillah Amma kunya ta hanata ci,shi ya ballo Cinya Guda da Kansa ya bawa Rabi a Baki ta kafa Mata hakora tare da yaga,tana ci wani Dadi taji har kwakwalwarta,Ya Bata na biyu tana ci Tace Wai Gurguwa ce Kazar? Yace ban Gane Gurguwa ba? Tace Kajin gidan gona Wanda ake kiwatawa na bature Wanda ake cewa Brolas zaka ga idan Suka girma da yawa kasa tafiya sukeyi sabo da kiba wasu har karyewa sukeyi sabo da kiba tasa sunyi nauyi da yawa ai su ake cewa Gurguwar kaza, Saddeeq Dariya ya dinga Yi yace lallai kinji dadin Kazar Nan harda Santi,Rabi tana boye fuska Tace ai Ni dai ba Santi nake Yi ba Allah,yace sabo da Allah Naga Abu a gashe Ina Zan tantance Gurguwa ce ko me kafa? Rabi Tace gaskiya ka tambayo min me gasawar Nan.
Suna ci Rabi Tace Nan gaba idan Allah ya hore maka Dan Allah ka Bude min wajen kiwon kaji gidan gona Ina so na dinga kiwatawa kaga mun huta idan zanyi Miya Watarana Kawai sai mu kamo daya na dannewa shegiya wuya na yankata mu jefa a Miya, Saddeeq Yana ta cin dariyar Santin Rabi yace to Princess za a bude Miki Inshaallah,Rabi Tace na gode Allah Kara budi Amma karka Bude min a garinmu Yan Uwa su yo min caaaa kowa yaji kwadayi yace Rabi Dan Allah Gurguwa Daya, Saddeeq yace to a Nan za a bude Gina miki kusa kusa Tace to.

Cike da nishadi Suka Gama ya Bata Yogourt tana Sha Tace an Dade Ana cutar mu Muna can kauye,Anya wannan da nonon Saniya akayi? Saddeeq yace Rabiat da bakya zuwa Nan garin ban San ya zakiyi ba ma,Dariya tayi Tace to ai abin ne Ni naka na musamman ne ko Dan Ni Amarya ce ne? Saddeeq yace ai sai abinda kike so Rabi kiyi ta Addua Allah yaci gaba da Buda Mana Zaki Zama Kamar kawarki kema Rumailan Fu'ad Rabi Tace to ai zanje na Bata Hakuri Watarana tunda ka min fadan Nan abinda nayi naji nasihar ka na canja Hali na, Saddeeq yace yawwa shi yasa kaddara ta fada Mana na Miki Fyade hakkin Rumaila ne zamu je tare Watarana ki Bata Hakuri,Rabi Tace to na gode Nima da kayi min nasiha,duk abinda kaga nayi ba daidai ba ka dinga sani a Hanya kaji yace to Rabina,Wanka tayi sosai da Brush,Ta sa kayan baccin da Kanwar ango ta zabo Mata gaba Daya tsirara take,Rabi kunya tasa taki dawowa dakin Saddeeq,sai da ya gaji yaje ya riko Hannunta ya dawo da ita dakinsa Dake part dinta,Hijab da zani ta daura ya jasu Sallah Suka idar tare da adduoi,Sannan ya dauki Rabi Kamar tsinke yayi saman Bed da ita,yace ya naji kinyi Shuru gimbiyata? Rabi Tace tausayin kaina nakeji,murmushi yayi yace Haba a hankali Zan bi Dake,Rabi Tace to Ni lashe lashen Nan naka ne yake tsuma Ni,Rumaila Tace Wai kace wa Fadila Bata lasar maka kunne? Saddeeq ya dinga dariya kamar me, yace wannan Rumaila kwai Yar tsegumi a Ina taji? Bari kiji me nake nufi,Nan ya fara Wasa da Harshensa a cikin kunnen Rabi salo salo,Rabi Tace wayyo naji hankali na zai gudu wayyoo....kamar ana shawagi Dani a sararin samaniya....Idonta yayi luuuuu ya lumshe Rabi Tace ko Azara'ilu ya Hauro katuwar katangar Nan takane? Saddeeq ko jinta bayayi,Rabi ya zarewa kayanta,Yace duk abinda nake Miki kiyi min kinji? Rabi Tace yo Kai kana da nonon da Zan taba maka ne? Ni kana ta shashafe Nawa Kai baka da shi wannan ai cin zali ne sabo da Allah fa, Saddeeq ko Bai so Bai San Sanda yake kwasar Dariya ba,yace ae naji kiyi min Haka,Rabi ta kumbura Baki Tace Allah Ni bazan taba fata ba,Ni Nawa ai me laushi ne da girma Kai fa,Kissing din Rabi Yake Yi sosai.

Rabi tun Bata tayashi Tace Kai kaji Abu Ina raina shi Ashe Dadi ake ji,Bata ma San ta fara Taya Angon nata ba,Tace kace nayi duk abinda kake min na maka Irinsa ko? Muryar Saddeeq na rawa Yace Yeah,Rabi Tace ya naji muryarka Kamar an kunna tsohuwar Radio Tasha tana gocewa? Ni ko baka da lafiya, yace please touch me, Yana nuna Mata abinda zata Masa, tun Ana kunya aka nemeta aka rasa tana Masa duk abinda yace, Saddeeq yaji Amaryarsa ba irin Fadila ba wacce Bata bin Umarninsa ko kadan,shi sai yau ma yasan yayi aure,ji yake Kamar Bai taba saduwa da mace ba sai yau,a ransa yace Wannan itace mace,Yanzu nasan nayi aure dole na faranta Miki Rai Rabi,duk abinda kike so shi za ayi,A fili kuwa kalaman kauna yake furtawa Rabi,Ina sonki matata...ahh....Rabi Ana Nishin Dadi Tace Nima Haka Hubby na,Oh Rabi da Hubby Hh,Sai da yace My princess kin Amince nayi Burin Raina? Rabi Tace a baya na Haram ka min ta karfi sai yanzu da nake Halak Dinka cika aikinka na huta,Haka Kawai na hanaka gobe ka fara gaba Dani Yi abinka Zan jure.
Murmushi Saddeeq yake Yana ci gaba da Sarrafa Rabi ya shigeta a hankali cikin nutsuwa,a hankali yake binta,Rabi ta Sha wahala kasancewarsa Yana da aure ya Saba baya gajiya da wuri,Rabi taji kukan dadi salo salo,tace Babba da Kai Kayi ta kuka da Nishi Haka? Ni ban taba jin irin wannan ba ko dai Aljanu ne kaima da Kai wannan abin bana lafiya bane, Saddeeq baya hayyacinsa Sai da tayi Hawaye sabo da Bata Saba ba itama duk kuwa da ya taba sau Daya.
Sai da ya samu nutsuwa,sannan da Kansa ya hada ruwan zafi yasa Rabi,Ihu ta saki Tace Wai Ni Haihuwa nayi ne? Sai kace wata mejego,dagewa yayi tare da yiwa Rabi komai har wanka sannan suka kwanta ya makaleta a kirjinsa,Gashi Saddeeq matashi ne kyakyawa Wankan Tarwada gashi Dan kwalisa da daukan wanka kullum cikin kamshi,ga Iya love,ta ko Ina Sadeeq bashi da makusa Rabi anyi Dace,Sai Shagwaba Rabi yakeyi Wai ya Mata da zafi shi Kuma sai lallashi yake faman Yi ji yake kamar ya hadiye Rabi ya Huta,Bai taba son mace kamar Rabi ba a duniya,Rabi a ranta Tace zaka ga daru da rigimata kuwa Nima na samu Rana sai shanya,Fadila Sorrynki Kawai.

Ni kuwa Bayan mun dawo Iya na Kira tare da fesa Mata labari,Iya Tace matsiyata Inshaallah bazai fitar da su ba sai sun ji jiki,Iya Tace ke jibi Zan tafi kauyenmu fa,nace Haba Iya Dan Allah ki zauna Mana sai Nan gaba,Iya Tace a gidan surukai Dan Rashin kunya, Fu'ad ne ya kwace wayar yace Dan Allah Iyanmu karki tafi,Iya Dan Wai ta kawo Hujja a barta ta tafi sai Tace Dan Nan na shanya kubewa da Daddawa a saman Rumfa Kar ayi Ruwan sama su lalace,Dariya Fu'ad ya dinga Yi yace Iya Wannan Hujjar Taki ba Hujja bace kwananki Nawa a Nan idan Ruwa za ayi ai yanzu Kam ya hada harda farantin shanyar Taki ya tafi dasu,Ki Bari gobe zamuzo da Fadila muje yawo,Iya Tace da Jiniya zamuje? Fu'ad yace ae,To yanzu Naga wurin Zama na soke tafiyar sai wani satin me zuwa cewar Iya,Muna ta Dariya,Iya Tace jibi Kuma a gidanka Zan yini Fu'ad ku hada min shayina me kauri komai Rana Ni Kun Gama birgeni,Indai zanzo waje ko da Yamma ko da Rana Ana bani shayi an Gama birgeni, Fu'ad yace Madara Iya Guda za zuba Miki,Iya tace yawwa da Breadi me kwakwa, Fu'ad yace to,Kafin na tafi Kuma kuyi min sakwara me laushi da Miyar agushi (Egusi) naci na koshi, Fu'ad yace karki damu Iya,sai me? Iya Tace ayi min farfesun zabo,Da me? Tace anjima Kuma ka kawo min gasashiyar hantar Nan da ka siyo min Rannan, Fu'ad yace to Iya anjima zanzo na kawo Tace Ina jiranka ka Hado min da Madara L&Z yace to,Muna ta dariyar Iya.
Iyata sabo da samun canji ta Kara haske da kina tayi wani kyau Abinta,A Daren Fu'ad ya kaiwa Iya da Kansa ta dinga godiya,ya kaiwa Umma da Abbi nasu suma,muma ya siyo Mana namu hantar Muka wargaje dadin mu.

Angon Rabi Kawai Amarci suke kwasa,Rabi Sai abinda take so,da safe ma kanwarsa ce ta kawo musu Breakfast,Rabi ta tsala kwalliya cikin atamfa super ta lefenta,Kanwar Saddeeq ta rike Tace baza ta tafi yanzu ba,Kanwar Saddeeq Zainab Tace Allahu Akbar yanzu muka San Dan Uwan mu ya Kara aure,Fadila ranar Dana kawo Mata abincin farko tsawa ta daka min tare da korata da abincin gida Tace kuje can kuci abincinku Ni ban cin irin wannan ko a gidan Ubana nafi karfinsa,da gani ko Dadi bazai Yi ba,nace Maman Saddeeq fa maman mu ita ta dafa Tace maman fa Taku ai ba Uwata bace ko,Haka na fita na tafi Ina Hawaye,Mama Tace na kyaleta,Rabi Kan Zainab ta dafa,Zainab ta girmi Rabi tayi biyun Rabi a girma Amma Rabi ta dafa kanta Tace na tabaki da Alheria Zainabubu Kanwar mu,Allah ya kawo wacce zata share muku Hawaye wacce zata sharewa Dan Uwanku Hawaye,Ku bini a Sannu Rabi ta furta tare da mikawa Zainab Hannu Suka wani tafa,Zainab sai Dariya takeyi itama,Tace Rabi kinyi a rayuwa Allah ya bada zaman lafiya,Rabi Tace Ameen Zee ta Abuja Birnin tarayya Nima gani nazo zamu Tara tare.
Sadeeq yazo tare da Zainab suka karya suna ta Hira,Rabi tace Sai Watarana zamuje wajen Kawata Rumaila kiji wacce ta fini abin Dariya sosai,Zainab Tace Allah ya kaimu, kafin ta tafi gida ta bar Rabi da Angonta.


















Masu Sharhi Ina godiya,aci gaba da gashi.









AsmaBaffa
[7/13, 8:42 AM] Sis Asma: 🎈🎈🎈🎈
DANGIN RABI
🎈🎈🎈🎈










NA KUDI NE

WACCE TA FITAR DA SHI DA WACCE TA KARANTA BATA BIYA BA BAN YAFE BA.













DANGIN RABI IS DEDICATED TO AIDA MAMAN TASNIM.














101-105











Official










By
AsmaBaffa.











Page naku ne

Aynah
Alhusnah (Mrs Idris)



















Fu'ad sabo da gudun surutun mutane ace Abbinsu ya kulle matansa da yaransa ya tambayeni shawara Bayan mun dawo gida Muna kitchen tare Yana tayani girki yace Baby ya kike gani idan nace a saki su Momy? Rumaila murmushi nayi nace da ka kyauta kuwa Bai kamata a barsu ba ko ba komai akwai yaran Abbi a ciki,Sun bani tausayi wlh Kawai a tura musu aniyarsu a sake su,Murmushi Fu'ad ya saki tare da Jan Hanci na kadan yace Amma dazu kika musu tsiya? Ai Kawai Dan na Dan rama nayi musu Amma sun bani tausayi ko ba komai Iyayen Mijina ne da kannen Mijina Bai Dace na musu hakan ba sai dai zuciya da Bata da Kashi da Kuma irin abinda Suka min na rashin kauna,Basu taba kaunata ba Amma Kawai ka fitar da su Dan Allah suje da Halinsu,Aniyarsu ta bisu Kawai,Murmushi Fu'ad yayi yace to sai gobe Inshaallah sai muje a fitar da su,Allah ya kaimu na furta.

Washe gari misalin Sha Daya na Rana muka dau wanka zuwa police station kudi Fu'ad ya biya aka fitar dasu,kafin a Bari su tafi sai da suka Sha masifa wurin Yan Sanda suka musu kaca kaca,tunda Suka ganni tare da Fu'ad Suka dinga Harara ta suna min kallon banza,ban kulasu Ba Fu'ad ya Kira Driver ya ce ya maida su gida,Momy tazo wucewa ta Bangajeni saura kadan na fada Kan wani table, Fu'ad ya rike Ni da Sauri,su Khaleesat kuwa Tsaki Suka ja min sannan suka Yi gaba, Fu'ad ya kalleni yace ke kika ce a fitar da su,Shuru Kawai nayi ya ja Hannuna Muka nufi gidan Abbi sabo da Fu'ad ya bawa Abbi hakuri a kyalesu Shine Abbi yace duk muzo gida Yana son ganin mu har Rabi da Mijinsu Saddeeq,Mun Iske kowa ya Hallara har su Momy da mazan gidan Baki daya,Yan aiki ne kawai babu,Abbi ransa a bace ya fara magana cikin kakkausar murya yace Momy da Mama ku tashi ku tattara naku ya naku ku bar min gidana,Ko waccenku ta tafi gidan Ubanta sai na neme ku,Ku Kuma duk Yan matan Nan ko wacce na Bata sati Uku wallahi duk wacce Bata fito da Miji ba daga Nan zuwa sati uku to sai na aura Mata duk Wanda Naga dama,ruwanku ne ku kawo Wanda kuke so ruwanku ku barshi Nan da wata daya sai na Daura muku aure,na gaji da Dabbaccin da kuke min a gida,me na rage ku dashi? Ilimi Allah ya gani ba Wanda ban Baku ba Amma kun biyewa Iyayenku Kuna hauka,Ku fada min Iyayenku ba kishiyoyi bane? Har sa Rai kuke Yi Zaku zauna ku Daya ba kishiya idan kun yi aure,ai ku abin a muku Dariya ne ma,abin kunya ne Kuma ace Wai Kuna gudun kishiya har zaku je ku tayar da tarzoma,abin kunya harda Uwar 'ya Ana kokawa tir da Hali irin na Iyayenku,Rabi Sanda Mijin Fadila ya Mata Fyade Baku damu ba gwara mijinku ya dinga Zina akan yayi auren Sunna ko? Ko Ita Rabi ba 'ya bace? Rabi an samu Baki Tace da Uwata da ubana Kuma suna Raye cikakkiyar 'ya ce ba marainiya ba,Abbi yace rufe min Baki Kema Yar Iskar ce ai,ba tare kuka dinga gulmace gulmace ba? Ko tunanunku ban sani ba? Sai ku Rungumi Kaddara Fadila da ke Ku zauna Yan Uwa abokan gulma,idan kunga dama karku zauna lafiya har Mahdi ya bayyana,Fadila idan Zaki Rungumi kaddara ki zauna da mijinki lafiya kinyiwa kanki gata,idan kin Bari ya sake ki sai dai ki koma Dangin Uwarki ki zauna ba dai gidana ba,Kuma wallahi bazan dauki auren jeka ka dawo ba dukkan ku duk wacce tayi yaji daga gidan Miji to ba gidana ba,Rumaila Kuma matar Dan Uwanku ne ko ku so ta ko ku kita Allah ya rigada ya hada ba yanda zaku yi da ita.

Abbi ne ya Kalli Saddeeq yace Kai Kuma matsalarka Daya da ka Iya yiwa yarinya Fyade baka kyauta ba,wallahi badan ka aureta ba na so na bi Mata hakkinta sai kayi ta Istigifari,Rabi tayi sauri Tace ya Gane gaskiya Abbi Kuma yayi nadama Kuma gashi ya aureni Muna zaman mu lafiya wallahi Dan Allah karka kaishi kotun Musulunci ya Sha Bulala Tamanin wahala ta sameni ta jinyar Miji,Abbi yace ai ba Iya Bulala bace Yana da aure hukuncin kisa za a Masa ta hanyar jefewa,Rabi ta fashe da kuka Tace Dan Allah Abbi karka Bari na dawo bazawara,Abbi yace Kai Saddeeq kaji tsoron Allah kayi kokarin Adalci a tsakaninsu Banda fifiko, Inshaallah Saddeeq ya furta Yana Jin kunyar Kansa abinda ya aikatawa Rabi Yana me Nadama,Tsawa Abbi ya bugawa Momy da Mama yace ku bar min gida na nace muku ko,Suka Mike ba shiri su Islam suna ta bada Hakuri Abbi yace wallahi sai sun tafi,Ana ji ana gani Suka bar gidan da manyan akwatuna sai Hawaye suke zubarwa,Nasiha Abbi yayi sosai Amma su Khaleesat akan an Kori Iyayensu sai fushi sukeyi suna Hararar Rabi,sai Kuma su Harare Ni Nima Ina kallonsu Har Abbi ya sallame mu,Fadila Kamar zata fashe Haka ta fito tare da bangaje Rabi ta fice Kofar gida Wai baza ta Shiga Motar Mijinta ba Matukar Rabi tana ciki,Rabi Baki ta tabe ta shige gidan Gaba suka Yi tafiyarsu da Angonta,Fadila Taxi ta shiga ta koma gidan Saddeeq,Ni da Fu'ad part din Umma muka koma tare da Aunty Samha sai dare muka bar gidan,a wajen Umma muka ci Dinner sannan Muka wuce gida.

Muna Hanya yau ba shi ke Driving ba Driver ne Muna gidan baya tunda Naga Yana ta wani mammane min a jikina Yana faman rirrike min yatsu nasan Abinda ya ke nufi,Yau she Zan koma School kaga fa ka koma Office Nima ya kamata ka mai da ni,ga Islamiyya ma gaba Daya bana zuwa,Yana min wani irin kallo

Please Login or Register in order to submit comment