Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yatashi yataho gaban wajen inda Aliyu yake tsaye yana kallonshi, tsayawa Zayn yayi agaban shi yakalleshi ido na ganin idanu, cikin wani kalan murya more of angry and arrogRant voice Aliyu yace “who are you!”?.


Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️




Wani kalan kallo Zayn yamai from head to toe kafin ya yatsine fuska yace “Zayn, her brother” wani kalan wuta Aliyu yaji yana cinshi azuciya anatse yace “wani irin brother ne kai dakana tareda kanwarka mace, a fragile human, da akai creating nata from one of your ribs as a man that’s to show you how weak women are zaka bari wani yay attacking nata harma achaka mata wuka all I see is kai bakai sustaining even a pinch of injury ba” wani kalan kallo Zayn kema Aliyu kaman yanda Aliyu kemai idanunsu duka yay jajir more of wuta yahadu da wuta! Cikin wani irin dark voice dan Zayn daurewa yake dan kowa na wajen yace “what are you trying to pin point anan? Are you saying ina tsaye ina kallo aka chakamata wuka banyi komiba Policeman”? Zayn yakira sunanshi rudely, dan murmushi Aliyu yayi more of murmushin wuta wlh da ace babu su Baffa anan baiga abinda zai hanashi throwing punch at this arrogant stupid guy ba dayakasa protecting Khairy har wani abu yasameta sanan yakalli Zayn yace “care to explain”? Baki Zayn yabude zaiyi magana saiga Dr da bala’in gudu dayasa not just su Baba shi kanshi Aliyu mantawa yayi yana magana da Zayn suka kallo Dr, dawani irin sauri Dr yace “who among you is O Negative?” Atare daga Zayn har Aliyu sukace I, dayasa duka reception din har ma’aikatan suka kallesu yanda sukai magana atare kaman dama jira suke ayi tambayan, da Aliyu da Zayn din kallon juna sukayi suma sanan suka kalli Dr, arude yace “come with me nai testing naku, we have run out of O negative blood, and bazata iya jira har blood bank sukawo jini ba cus tai loosing so much blood, direct transmission ma za’ayi” wani lab Dr yakaisu atake aka deba jinin su akai running test cikin 3 minute sanan matan tabama Dr result din yakalla sanan yakalli Aliyu yace


Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️


“come with me” sanan yakalli Zayn yace “u are running temperature, I will call in a Dr yazo yadubaka bakada lafiya probably jikinka yay zafi sabida accident dinan ne” Zayn jiyayi ranshi yabaci tashi yayi fuuu yawuce yafita su Baba dasuka ganshi sukace ya akayi Zayn, ahankali yace “I am running temperature, suntafi da police man din theater shi zai bayar” ahankali Baffa yadubi Baba yace “yaron nan mutumin kirki ne wlh” gyadamai kai Baba yayi har lokacin hankalinshi yaki kwanciya sai yaji yarshi tafita daga danger.


Saida aka sashi yacire kayanshi tass sanan aka bashi wani hospital gown yasaka yawanke hannuwanshi kaman yanda Surgeons keyi sanan yasa hula da hulan kafa aka shiga dashi theatre, wani irin kallon wukan cikin Khairy yakeyi da aka haska da wutan theatre cus that’s d only thing yake gani baya iya ganin fuskanta, wani lafiyayyen gado aka nunamai ya kwanta sai a lokacin ya iya hango fuskanta anyi intubating nata tana baccin alluran anesthesia, ga hawaye a gefen idanunta sun bushe, lumshe idanu yayi yanajin ana huda hannunshi suna kome zasuyi ana transfusing jinin jikinshi zuwa jikinta sanan aka cigaba da surgery ana monitoring blood level nashi incase idan yay dropping ayi disconnecting sanan ana operation nata.

Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️

Ahankali yana kallon fuskanta murya chan kasa yace “stay with me Ummulkhair, kika tafi kika barni I will not forgive you, bazan iya rayuwa babu keba, please karki tafi, Aliyu loves you morethan yanda yake son kanshi, please fight for me, fight for the sake of our love kinji” yay maganan yana share wani gajeren hawayen daya gangaromai ta gefen ido.


Yana kwance awurin yana kallon fuskanta dan baiso ya kalli abubuwan da doctors din keyi acikinta yaji suna fadin is out yaji suna clapping hakan yasa yadan dago kanshi yakallesu ganin sun ciro wukan ne yasa yasauke ijiyan zuciya ahankali, Dr yatambayi anesthesiologist din dake monitoring vitals nata. “How far?” Yace “vitals stable, heart rate back to sinus rhythm, all good” cikeda jin dadi Surgeon din yace “alright let’s stitch her up” ajiyan zuciya Aliyu yasauke sanan yakalleta yace “thank you Pickle” saida aka gama operation din tass sanan Dr yajuyo yakalli Aliyu yana ciremai abubuwan dasuka saka a hannunshi yace “weldone young man, angama operation din she’s out of danger, but u need to rest, yanzu nurses zasu fito daku zaa baka wani magani dakuma maltina dazaisa kasami karfi, i advice you karkai wani aikin karfi daga yanzu har safiya just rest okay” gyadama Dr kai Aliyu yayi sanan ahankali yarike hannun yace “thank you Dr for saving Khairy” murmushi Dr yayi sanan yajuya yafita, Nurse din dazata Iftar da Khairy takaita ICU tazo zata gungura gadon ahankali Aliyu da baida wani karfi sosai ya yunkuro zai tashi dasauri tazo wajenshi tace “please kakwanta katashi zaka fadi” murya chan kasa yace “please give me one minute to see her” yanuna Khairy dake bacci, idanunshi kadai takalla taga son Khairy a idanunshi, ahankali tace “okay” sanan takama hannunshi da taimakonta Aliyu ya iya mikewa tsaye sanan yarike gadon da Khairy ke kai ganin haka yasa tasakeshi tawuce tafice daga OR din ta tsaya agaban kofan ahankali.



Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️

Kallon fuskanta Aliyu yayi yana kallon yanda aka cire intubation din da aka mata tabaki aka sakalamata small small oxygen stream yan kananu ta hanci to help her breath on her own, ahankali yakai hannunshi yadaura kan fuskanta he’s just so short of word all he knows is he’s so grateful to Allah dayasa operation din yazama successful, ahankali yadaura kanshi kan goshinta batare daya daura mata any nauyi ba murya chan kasa yana kallon fuskanta yace “thank you for fighting Pickle, I will not rest sainai brought justice to those that did this to you” shiru yayi sanan murya chan kasa that sounds so weak yace “ba lallai nasamu naganki yanda raina keso ba because of your family but just know that Aliyu loves you alot Pickle” yay maganan gently kafin yakalli pink lips dinta dayaga sun bushe sosai, ahankali jikinshi harwani rawa yake batare daya raba fuskanshi danata ba yawani irin lumshe idanu sanan gently yay placing bakinshi kan nata, yadade ahaka without doing anything he knows this is wrong dan bai riga ya aureta but wani irin sonta dake pulling nashi yasa yashiga kissing mouth dinta calmly and so very very cool yana sauke ijiyan zuciya ahaEnkali wani kalan sanyi na ratsa shi.


Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️

Tunda yake in his life he has never ever kissed anygirl sai yau, almost 30sec yadauka yana kissing dinta kafin ahankali yasaki lips dinta da automatically sukai looking so moist yatashi tsaye yana kallonta daidai lokacin nurse din ta turo kofan dakin ta shigo, maidashi gado tayi sanan yana kallon ta tafitar da ita daga dakin, bata wani jimaba tadawo tafitar da Aliyu zuwa wani lafiyayyen daki da uniform dinshi keciki sanan takawo mai wani magani karba yayi yasha sanan yasha malt din data bashi da some vegitable salad daya kasaci dan bai son abincin asibiti, fita tayi hakan yasa yatashi yana tafiya ahankali yawuce yadauki kayanshi yashiga bathroom yasa sanan yafito daidai zai bude kofa yafita Dr yashigo tareda Baba ganinshi yasa Dr yace “ina zaka haka this is 4 nadare kabari safiya tayi please kazauna kahuta” dan murmushi yayi ahankali yace “I am fine” dan baida karfin magana sosai, anatse Baba yakama hannunshi yace “muje kazauna Aliyu dan Allah” ahankali Aliyu yabishi zama yayi kan gadon yadan sauke kanshi kasa dan bala’in kunya Baba yakeji, ahankali Baba yace “this is the second time you are saving y’ata Aliyu, without you Aliyu da hala Ummulkhair bata rayuba dan dukan munan babu mai jinin da ake nema dan haka from the depth part of my heart Aliyu ubangiji Allah yamaka albarka kaji, Allah ya azurtaka da farinciki duniya wa lahira, ankai Khairy dakin hutu likita yace nan da awa biyu ko uku alluran zai saketa tahuta she’s out of danger komi lafiya lau nagode Aliyu” gyadamai kai Aliyu yayi ahankali yakasa kallonshi, karasowa har gaban gadon Manaf yayi sanan gently yamikama Aliyu hannu ahankali yace “Aliyu can u be my friend nima” dasauri Mu’az yazo ahankali yace “wlh narigaka” dan dariya Baba yayi yace “mehaka kubar Aliyu yahuta dan Allah” dan murmushi kadan Aliyu yayi sanan yamika musu hannu suka gaisa kaman yagaya musu yanason kanwarsu bala’in so ma amman yakasa sundanyi some minutes tareda shi sanan suka fice daga dakin dan komawa gaban dakin da Khairy take dan baaa bari kowa ya shiga ba.


Shiryawa Baba yayi tsaf sanan yashigo dakin yana kallonta yace “Ummulkhairy” kallon Baba tayi dasauri tamikamai hannu kaman jira take tafashe da kuka sosai dasauri Baba yayi kanta hannunshi yakai yashare fuskanta yace “common stop crying Khairy na is a strong girl, babu kyau kuka idan akai operation kar dinkin ya kwance, dena kuka kinji” gyadamai kai tayi ashagwabe sanan murya chan kasa tace “Baba I thought zan mutu naje wajen Mama ne” girgiza mata kai Baba yayi yace “kowa idan lokacin shi yayi will go, you are alive Alhamdulillah nagode ma Allah, ya isa kinji I am here now” shiru tayi tana kallon fuskan Baba dan ji tayi kaman taji muryan Ya Aliyu yace mata I am here now, kanta Baba yashiga shafawa da hannu daya dayan hannunshi kuma yana rikeda nata.



Ijiyan zuciya Baffa dake kallonsu yayi sanan yajuya yakalli su Mom da Ammi batare daya kalli Zayn ba yace “kutashi mutafi, anjima dasafe saimu dawo mukawo abinci, Manaf kai Maman ku gida da Maheer, Mu’az saiya zauna da Baban ku anan” Matan Baba batai musu ba tashi duk suka zo zasu wuce juyowa Baffa yayi ganin Zayn azaune yasa yace “tashi mutafi” ahankali yatashi batare dayay musu ba duk suka wuce sanan suka shishiga mota suka wuce.


Suna kawai gida kallon Zayn Baffa yayi sanan yace “with me” faduwa gabanshi yayi rabon dayaga Baffa yay fushi haka harya manta maybe tun yana yaro cus Baffa is a very simple father gashi da raha da son yara, atsakiyan falon Ammi Baffa ya tsaya yajuyo yana kallon Zayn dake shigowa dakin zuciyanshi na tafarfasa, shigowa Ammi tayi waje tasamu tazauna ganin yanda Baffa tun a asibitin talura dayanda take takenshi yana wani share Zayn saikace shine yachakama Yar gwal din wuka.
Ahankali Zayn yakaraso cikin falon ya zauna ahankali akasa yakasa dago kanshi, juyowa Baffa yayi yakalleshi yahade hannunshi tabaya cikin kakkausan murya yakira sunanshi. “Zayn!” Dagokai ahankali Zayn yayi yakalli Baffa ahankali yace “naam Abba” babu wani alamun wasa akan idanun Effa yace “mekajeyi a Variety Pot”?


Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️

Faduwa gabanshi yayi ahankali yafara kokarin saukar da kanshi kasa dan ko kadan bazai iya ya kalli kwayan idon Abban yamai karyaba, cikin kakkausan murya Baffa yace “look at me Zayn bance ka saukarmin da kanka kasa ba” ahankali yakalli Baffa, cikin fushi Baffa yace “Zayn shaye shaye kakeyi”? Dawani irin sauri Ammi takalli Baffa jin kalman shaye shaye tace “wai Alhaji sabida Yar gwal dinku da aka chakama wuka dan tana tareda d’ana shine haryakai afara tuhuman d’ana da shaye sha…..” dagamata hannu da Baffa yayi afusace yasa takasa karasa maganan cikin kakkausan murya yace “kimin shiru Rabia’atu, I am not ready for sakarcin ki this morning” sanan yamaida kanshi kan Zayn yace “daya daga cikin offisoshin dayamin yan tambayoyi yasanar dani agaban Variety Pot kai parking motanka kashiga ciki Khairy kabarta amota anan waje, wajen babu abinda ake saidawa sai kayan shaye shaye da kayan maye daban daban Innalillahi wa innailaihi raji’un Zayn yaushe kafara shaye shaye tarbiyan danamaka kenan shaye shaye!” Baffa yay maganan yana kallon fuskanshi dan fuskan Zayn bayatabamai karya, kallonshi kadai yakara tabbatarmai da yes shaye shaye yaje yayi, Baffa jiyayi ranshi na tafarfasa yace “Zayn tayaya zaka dauko mace, Yar yarinya ka ajeta gaban wajen da ake shaye shaye da kasan criminals nanne majalissan su, kashiga ciki kaje shaye shayen ka kabarta inba sakarci da rashin hankali irin naka ba” Baffa yadanyi shiru yana kallonshi kafin cikin ihu da saida gidan ya amsa yace “inda yarinyar nan tamutu tayaya kakeso na kalli mahaifinta dabai dade da rasa matarshi ba iyye? Tayaya!” Baffa yay ihu da saida Ammi tadaura hannunta aka, Baffa yace “kasan menene tsakanina da Baffan ka mahaifin Khairy kuwa?? Bamuda dangantaka ta jini amman duk duniyan nan ko yan uwana basukai Baffan ka matsayi, kima da daraja awuri naba, azuciyata ba daduka duniyan nan Zayn, duk duniyan nan banida kaman Baban Khairy, bakuma zan taba samin kaman Baban Khairy ba, kabani kunya Zayn kabani kunya, kayi karatun addini kasani cewa shaye shaye is haram, duk wani abu aduniyan nan dakesa maye haramun ne annabi yahana sha, bari Khairy ta warke zaka sha mamaki” Baffa yay stairs dasauri Zayn yatashi zai bashi hakuri amman ina harya wuce hakan yasa yadawo yazauna yadaura hannunshi akai, saida Ammi taji rufe kofan Baffa sanan takalli Zayn da duk yabi yadamu ahankali tace “karka damu kasan mahaifinka bazai taba iya fushi dakaiba relax I will talk to him, kaga abinda yasa banson yarinyar nan ba banmason hadinka da ita, nasan cewa zaka dauketa kaje gidansu da ita dana sani ai da bazan taba bari kadauketa ba, akan me zata wani jazawa d’ana bakin jini, har ana kiran d’ana da dan shaye shaye, Zayn dina dako hayaki bayaso, mtswww aikin banza wlh ko ganinka nasakeyi a inda take saina cimaka mutunci Zayn nagaya maka baka ba ita dagayau” saida Ammi tagama surfafamai bala’i sanan ta tashi tai sama yadade zaune awajen sanan ahankali yatashi yafita daga dakin zuwa nashi dakin.


Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️


Baki Ammi tabude zata kara magana Baffa yadaga mata hannu cikin fushi, anatse yace “kinsan maisa duka wanan ihun dakike yi danki tozartani bazai taba bani kunya ba”? Dan murmushi yayi yace “sabida agaban dan uwana da yarana kike ko zaginane zaki iyayi” Baffa yasake murmushi yace “auren nan ba marigayiya kadai tai tunanin shi ba har mu nan, duk duniyan nan babu wanda zai rike Khairy amana kaman dan uwanta kuma Yayanta Zayn! Bata fita daga family ba zamu riketa amana dan dan uwanta take aure, banda kwanciyan hankali daya wuce nasan d’ana ke auren Khairy da mahaifiyarta tabani amana, nasanki karki manta na zauna dake tsawon shekaru danmu na farko shekarun shi 36 so babu wanda zai iya bada labarin halinki kaman ni, nariga nasan bakison mahaifiyar Khairy hakan zaisa bazaki tabaso auren shi da yarta ba abu nafarko dayasa naji bazan taba fadamiki ba kenan sai ranan da zan hada yaran nan nafada musu kisani kema, dan haka kome zakiyi kiyi Zayn mijin Ummulkhair ne nan da wata daya za’ayi walima ta tare agidanshi, kutashi kutafi” cikin yaran babu wanda ya iya cewa uppan duk mikewa tsaye sukayi banda Khairy data kasa mikewa tsaye tana kallon Baba idanunta sunyi jazur Baba shima yana kallonta, hannunta Batool takamo zata dagata tace “tashi muje Khairy” ahankali Baba yace “barta Batool” tashi yayi ahankali sanan yadauki wata yar jakan dake kusada shi yabude wani littafi yaciro tana kallon littafin ta tunashi Dairy Mama ne, karasowa gabanta Baba yayi ahankali sanan ya tsugunna agabanta yana kallonta, ahankali cikeda so dakuma tsantsar kaunar yarshi yace “Khairy kingan mu nan we are not bad parents idanma abinda kike tunani kenan, all abinda kikeji azuciyanki yanzu nasani, kina tunani tayaya aka miki aure tun kina karama baa taba sanar dake ba, auren ma da Yayan ki Zayn, wanda baki taba kallo da fuskan so ba, wanda bakisan koshi yana sonki ba” dan murmushi yayi yace “kituna babu aure mai albarka kaman wanda iyayenka suka zaba sanan suka maka banda haka kiyi tunanin auren nan mahaifiyarki dakikafi komi so aduniyan nan tahada ita tama miki shi Ummulkhair, and lastly mahaifiyarki tace nabaki Wanan abin ki karanta idan rana irin tayau tazo gashi” Baba yasamata book din a hannu, wani irin kankame book din tayi gam gam sanan Batool tadagata bin Batool kawai take suka wuce mota suka shiga suka zauna itama ahankali Anty Mariya tashigo taxauna tana kallona Khairy da idanunta suka bushe babu hawaye ko digi bazama ka iya tantance metake going through ba, chan saiga Baba yafito tareda Baffa motansu yazo yashiga yaja suka tafi sanan Baffa yawuce yakoma ciki biyoshi Ammi tayi tafara surfafa bala’i amman tak bai cemata ba


4️⃣6️⃣




Kallo daya Anty Mariya tamai taganeshi cikeda girmamawa tace “bismillah Aliyu shigo” hannunshi yasa ahankali yazare glasses na idanunshi sanan yakalli Anty Mariya ahankali yamika mata ledan hannunshi yace “sauri nake daman na shigo na duba mara lafiya ne bari naje” yajuya zai tafi dawani irin sauri Khairy data yunkuro daga gadon tana yatsine fuska sabida zafin datakeji inda aka mata dinki tace “Ya Aliyu!” Chak ya tsaya batare daya juyoba kirjinshi na tafarfasa dan ana bude kofan idanunshi suka sauka kan Zayn da yanda yaga yana kallon Khairy, juyowa yayi ahankali yazubamata mayun idanunshi hawayen dayaga sun taru a idanunta da yanda yaga tana yatsine fuska sabida tasowan datayi yasa yadago kafa ahankali yashigo dakin batare dayakai wajen gadon ba yay folding hannunshi akirji yana kallon kwayan idanunta da ita kadai zata iya fassara maganganun dake cikinsu asanyaye yace “lay ur back” gyadamai kai tayi kaman Yar baby shi, sanan takoma ahankali ta kwanta back, murya chan kasa yace “Ya jiki”? Ahankali kaman ba itane kemagana da dan kyau ba dazun nan tawani narke kaman wacce ke shirin fashewa da kuka yace “fine” kasa daurewa yayi zuciyanshi namai zafi da ciwo sosai, ahankali yace “meke miki ciwo”? Daga Anty Mariya har Zayn kallonta sukayi, gently takai hannunta tanunamai gefen cikinta, boyayen ijiyan zuciya yasauke sanan yajuya yace “lemme call Dr for you” yawuce zai fita, saida yakai daidai kofa tasake kiranshi amugun hankali. “Ya Aliyu” chak ya tsaya still, kafin chan batare dayajuyo ba yace “I will get the Dr for you, sai anjima Anty” dasauri Anty Mariya tace “sai anjima Aliyu an gode” kallon Khairy yayi nakusan 1min dayaga takife kanta a filo sanan yatashi shima yakalli Anty Mariya yace “bari naje anjima zan dawo” murmushi tayi tace “tom Zayn angode” sanan yawuce yafita, Anty Mariya da takaranci komi that just happen in this room tasauke ijiyan zuciya ahankali tana kallon Khairy datai kaman tana bacci taji anbude kofa Dr yashigo.



Aliyu na gab da tada motanshi yaji anyi knocking glass din motar, juyowa ahankali yakalli wajen ganin Zayn ne tsaye yasa ahankali ya danna botur yasaukar da glass din motar yana kallon Zayn din da idanunshi dasuka dan chanza launi, folding hannu Zayn yayi akirji dan idan baiyi hakaba ayanda kirjinshi yaji yana tafarfasa da mugun kishi zai iya dambe da wanan dan sandan, cikin wani yanayi na rashin mutunci yace “what’s between kai da kanwata”?Wani kallo Aliyu yamai ido da ido kaman yazaro bindigarshi ya bindige Zayn yakeji, akufule yace “go and ask ur sister” wani irin kallo Zayn yamai ganin kome yake takama dashi shima haka Aliyu yake takama dashi yasa awulakance yace “stay away from this hospital and stay away from my sister, I don’t want you handling case din barayin nan zanzo nasa abama wani dan sandan, duk randa nakara ganinka anyway near my sister law zai rabamu” wani matsiyacin kallo Aliyu yamai kafin yadau bakin glasses dinshi yasa a idanunshi yakalli Zayn din awulakance yace “I am the law! So do your worse” yana maganan yadaga glass din motanshi sama yawani ja motar da mahaukacin gudu yafita dashi daga asibitin yanaji kaman zai mutu da bakin kishi.




Kwana uku Khairy takara a hospital aka sallameta gidansu tace zata Anty Mariya kaman an mata kyauta, fir Batool tace itama gidan Baba zata koma babu wanda yahanata suka koma wajen nan tabama Khairy labarin all abinda yafaru har jinin da Aliyu yabata sanan tace taji Baffa yace ankama duka barayin sun saida motan Zayn din amman an samo motan itama, sanan Zayn suka dinga bi tun ranan farko daya fara zuwa Variety suka ganshi suke binshi dan sunga big boy ne.



Wuraren 11 nadare tai dialing number Aliyu harya katse bai daukaba saigashi yakirata dawani irin sauri tadauka ahankali yace “Pickle” murya chan kasa tace “Ya Aliyu ina yini” ijiyan zuciya yasauke yace “ancemin an sallameki yau ko hope u are good” shiru tadanyi kafin ahankali tace “Ya akayi kasan an sallameni” murya chan kasa yace “I come everyday to check on you dudda bana shigowa dakin” wani kalan murmushi tayi tanason Aliyu over ko Allah ma yasani, murya chan kasa taji yakira sunanta. “Ummulkhair!” Dan faduwa gabanta yayi dan wani irin faduwa gabanta yaje most time idan yakira sunanta haka, murya chan kasa tace “na’am” dan shiru yayi nakusan good 1min, sanan ahankali yace “is there anything between you and dan uwanki Zayn da I don’t know about” dan zaro idanu tayi dan bama tagane kan tambayan ba hakan yasa takasa ma magana, ahankali yasake maimaita tambayan. “Akwai soyayya tsakanin ke da Zayn ne?” Wani irin zaro idanu tayi adan rude tace “ni? Nooo a’a wlh, why will you ask me such question”? Dan shiru yayi sai chan taji yasauke ijiyan zuciya yace “abar maganan tunda kince no I believe you” tsoro taji yadan shigeta ahankali tace “Ya Aliyu are u fine” ijiyan zuciya yadan sauke sanan da kyar yace “I am now!” Yasake yin shiru saikuma chan yace “remember I told you I am a very very jealous person, banda yan uwanki danasan kun fito ciki daya su Manaf I can’t stand inga any man on this earth yana baki any affection look, Khairyyyy I love you don’t you get that, I am crazy and obsess dake” dan murmushi tayi sai yanzu tama gane maganan dayake yadauka ita da Ya Zayn soyayya suke saisa duk yay wani iri Ya Aliyu nada mugun kishi kam, dan murmushi tayi tace “Ya Aliyu kai kadai nakeso aduk duniyan nan, nima I am obsess with you, saisa nama zuciyana alkawari kai nata ne, THE PROMISE OF MY HEART is you” murmushi yadanyi kafin ahankali yace “Khairy inaso naturo iyayena suga Baba” dasauri tace “Ya Aliyu dan Allah kabari nakarasa school kagafa baifi 2month yaragemin ba nama fara project ta online nake turama professor na yana dubawa, kaga I want to enjoy my wedding ayi event kala kala nai rawa kasan na iya rawa” dan murmushi yayi yace “so I heard” dariya tayi tace “dagaske fa” hira tadinga mai kaman ba ita aka sallamo daga asibiti ba harsaida yasaki zuciyanshi sosai sanan wuraren 1 yasata tai bacci

Please Login or Register in order to submit comment