Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ciwo saiwani kaffa kaffa take dashi kaman Yar yarinya daga ganinta kasan bata sabajin ciwo ba and she hates getting injured, fuskanta looks so innocent and so beautiful tana wani irin glowing idanunta subyi fari kal kaman tana wankesu da hypo, pink lips dinta ko daganan zaune amota da bakin glass dinan a idanunshi yana iya ganinsu, gani yayi ta tsaya takalli waya nan tsuntsayen dayagani anan barandan Mom acikin cage dinsu masu kyau dankoshi dazu dazai shigo saida ta tsaya ya kalli tsuntsayen dan sunyi kyau, murmushi tayi sosai da he could see all side dimples nata na lotsawa jerin gajejjerun white baby teeth nata sun fito tana kallonsu sanan ta tashi tajuyo tana saukowa daga staircase din, ahankali yakai hannunshi yadaura kan kirjinshi dayaji every step datai taking yana jinshi a heart dinshi, tunda yake shi he never baitaba jin haka on anygirl ba, shi baima taba tsayawa yakalli any girl kaman yanda yakalli Khairy yauba, he don’t know mesa kawai he just like how innocent she is, dan iska always know dan uwanshi idan yaganshi but anytime yakalli Khairy he sees yarinya that doesn’t know anything, yayi nisa acikin tunanin yaji tai knocking glass din motarshi wani irin daure fuska yayi batare daya saukarda glass din kasa ba yay unlocking car din hakan yasa tabude kofar motan kallo daya tamai sanan tadan sunnar da kai ahankali tace “Ya Zayn baranj…..” “you don’t talk to me daga waje get in kafin nabata miki rai” jitayi ranta yabaci ahankali tashigo motan tazauna zata fara magana yace “rufemin kofan mota” rufe kofan motan tayi ahankali kafin tai magana yatada motan yaja ana budemai kofa dasauri tace “Ya Zayn bazani ba shine abinda nazo nafadama” batare daya kalleta ba yace “idan munkai kidawo” dan jim tayi ranta nabaci, batare daya kalleta ba yace “sit belt Miss” jan sit belt din tayi tasaka sanan ahankali tamaida kanta tana kallon hanya.



Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️



Sakin hannunta yayi dawani irin sauri tajuya gabanta nafaduwa dum dum Batool sai hadiye dariyanta take ganin yanda duk Khairy ta birkice sanan suka wuce suka shiga flat dinsu, suna shiga Batool tafada kan kujera tana dariya tana kallon Khairy datai kuriii jikinta har lokacin bai dawo daidai ba, kallonsu Mom data fito daga kitchen tayi tace “ya akayi” cikeda dariya Batool tace “Mom Khairy taje takankame Ya Zayn tadauka nine saura kiris yamaketa bakiga yanda dukta rude” hararan Batool Mom tayi tace “wlh daya makemin mu danama mai godiya, yara daga tashinku kunbi gida kuna guje guje ko kayan bacci baku cireba ku wuce kuje kuyi wanka kuchanza kaya kafin na sassaba muku” Khairy tafara gaba kafin Batool tabita abaya, hartahau stairs sanan tajuyo takalli Mom tace “Mom yaushe Ya Zayn yadawo”? Batare da Mom takalleta ba tace “around 2 nadare ya shigo gidan nan kuna bacci lokacin” wani irin tsalle Batool tayi tace “yanzun nan bai wanka zanje nasame shi Mom yabani kudin ankon Na’ima” “kinfi kusa” Mom tai maganan tana shiga kitchen abinta itakuma Batool tajuya tai dakinsu, shiga tayi ganin babu Khairy afalon yasa tafada kan gado tana jiranta tafito daga wankan.

Fitowa Khairy tayi daure da towel dinta pink akirji ko kallon Batool din batayiba tawuce wajen wardrobe dinsu, tashi Batool tayi zaune tana kallonta tace “towai fushi kikedani danna tadaki daga bacci sorry to” juyowa tayi ta balla mata harara tace “ni gidanmu zan ma koma Wanan da wanchan Yayan naku yafaramin gorin gida daga ganina bazan dauka ba” dasauri Batool ta tashi dan idan akwai abinda ta tsana shine taji Khairy tace zata tafi gidansu, dasauri ta tsaya kusada Khairy dake shafa mai ahankali tace “ke dalla don’t mind Ya Zayn, wlh Ya Zayn nada bala’in kirki barshi dai da iyaji da kanshi amman yanada kirki kinga duk wulakanci Ammi baya biyemata wlh, Bakiga yana shigowa nan ya gaida Mom ba dudda Ammi bataso shi baruwan shi kuma yana sonmu, yana bani kudi koban tambayeshi ba hakama Zara’u, har dakinshi tana zuwa taitamai surutu wlh baida wulakanci, dan Allah karki kara cewa zaki tafi” kwafa tayi tajuya mata baya tanasa bra sanan tajuyo binta da kallo Batool tayi tace “ke Khairy ai wanan Bra yamiki kadan, kinada nono wlh Khairy kaman muyi musanye” dan tsaki tayi tadau riganta tana sawa, Batool cikeda tsokana tace “iyye su Ya Aliyu zai more” dawani irin sauri tajuyo zata dakamata duka ihu Batool tayi tawuce dagudu tafada bayi, dan murmushi tayi tana kallon kanta a madubi saikuma akunyace tamake kafada tace “ni bazan ma taba bari yaganni bama rigaba balle ma yaganni” karasa shiryawa tayi abinta cikin wani plain dogon rigan atampa ja batare data daura dan kwali ba tafito zuwa saukowa tayi kasa Mom ce kadai tanashan tea a dinning dayaji kayan kamshi ganinta yasa tace “ko kefa jibi yanda kikai kyau” dan murmushi tayi Mom tace “oya zoki zauna kiyi breakfast” karasowa wajen tayi tace “Mom ni indomie zandafa” baki Mom ta tabe tace “Allah dai yay wadaran naka yabaci, nidai kinga tafiyata bari naje natado Baban ku daga bacci, yadan kwanta shima yazo yay kari” kitchen tawuce itakuma Mom tai sama abinta.


Wani karamin tukunya tadauko sanan tashiga store dinsu tadauko indomie daya da kwai guda daya tafito sanan ta tara ruwa tukunna gas don tadaura sanan tawanke kwan a tap tazo tasaka a ruwan pot din tarufe pot din sanan takoma store, albasa tadauka awajen, wani black wukan datagani ijiye tunkwal shikadai a store din tadauko tace “hala Mom ta manta da wukan nan a store ne baga wajen wukake duk suna nan ba” takalli cabinet din wukansu wucewa gaban tap tayi tadauraye wukan sanan tasa wukan ta yanke kan albasan sanan tabare albasan tass, kafin tasa wukan taraba albasan biyu ta ijiye rabi akasa sanan tadauki rabi daya tasa wukan tafara yankawa cirrrr wukan yawani irin yanketa a tafin hannu lafiyayyen yanka dayasa batasan lokacin data saki wani azababben ihu ba daga wukan har albasan nafadi akasa daidai lokacin Zayn na shigowa falon yana sanye da 3quater dawata faran riga, jin ihu acikin din Mom yasa yay kitchen din dasauri ganin Khairy tana yarfe hannunta da jini ke tsayaya ya diddiga ko’ina a kitchen din tana ihu tana kuka ga wuka da albasa akasan kitchen din yasa yay kitchen din da sauri hannunshi yasa ya karbe hannun nata data yanke dasauri yay tap da ita kunna tap din yayi ya tare hannun kasan ruwa wani kalan fashewa da kuka tayi zata kwace hannun amma yaki yana wanke jinin daidai lokacin daga Mom har Baffa dasukaji ihunta sun shigo kitchen din dasauri wukanda Mom tagani akasa yasa tai salati. “Innalillahi waya fito da wukan daga store” cire hannunta Zayn yayi daga tap but still jini zuba yake ganin haka yasa Baffa yace “kawo first aid kit dinan Wife” fita Mom tayi daga kitchen din, ahankali Zayn dake rikeda hannun yakalli fuskanta yanda take kuka da yanda har gumi yafeso agoshinta dan ita anytime she’s stress or in pain tuni zakaga gumi yaketo mata a goshi, yanda gumi yasa gashin gaban goshinta ya kwanta ga hawaye na gangarowa daga idanunta datake gogewa da bayan dayan normal hannunta idanunta duka suna kan hannun da jini kefitowa dagakai yasa yaji beat din heart dinshi na raguwa, ahankali kaman wanda wani abu ke controlling yakai hannun saitin bakinshi kafin ahankali yadaura bakinshi kan hannun wajen yankan yanashan jinin yana kallon fuskanta, wani irin sanyi taji bakinshi yayi akan yankan kaman yadaura ice akai shiru yadena mata zafin dayake dawani irin sauri takalleshi tana ware manyan idanunta duk wani hawaye datakeyi ya tsaya chak Baffa dake bayansu tsaye ya tsaya chak yana kallonsu daidai nan kuma Mom tashigo dagudu tace “gashinan Zayn” firgigit! Kaman wanda yadawo hayyacin shi, bakinshi yazare dagakan ciwon, sanan yana rikeda hannun nata yakarbi spirit din da Mom kebashi yazuba mata akan hannun wani kalan ihu tayi dasauri yashiga hura mata hannun da iskan bakinshi hakan yasa tai shiru, auduga yakarba daga hannun Mom yadaura kan hannun sanan yasa plasta akai kafin ahankali yakalli Baffa yace “Abba akaita tayi tatanus injection” Dawani irin sauri Khairy tace “Baffa no dan Allah dan Allah Baffa kar Amin allura” dan dariya Baffa tayi yace “Khairy Khairy, ai Khairy tun tana yarinya batasan allura wuce kije ki zauna wai mema tazo yi a kitchen din” Mom tace “wai indomie zataci ga abincin normal mutane amman Khairy indomie zataci wuce tafi nadafa miki, wukan nan sabida yanda nasan kaifinshi yasa naboyeshi a store ko ya akayi tafito dashi oho” Mom tai maganan tana daukan wukan itakuma ahankali tawuce tafita hannun namata zafi, Baffa yakalli Zayn dayadan saci kallonta yace “let’s go Son, yaushe kashigo” dan murmushi yayi yace “yanzun nan nazo gaida Mom ne shine naji yarinyar chan na ihu kaman bera”



Juyowa dasauri Khairy tayi jin ita yake kwatantawa da bera, mugun kallo Baffa yamai yace “karka kara kwatantamin y’a da bera” zama tayi a dinning ahankali Baffa da Zayn suka wuce falo suka zauna akan kujera.
Baffa yace “yanzu tunda kagama komi yaushe zaka fara company and start managing everything, I want to retire nima nahuta” anatse yace “Abba bari nadan huta” atsanake Baffa yace “I am giving you just 2 weeks to rest Zayn am I clear” gyadama Baffa kai yayi cikeda girmamawa, saikuma chan yamike tsaye ahankali yace “bari naje wajen Ammi” gyadamai kai Baffa yayi yace “okay yaushe zakaje gaida Baffan naka” dan ware idanu Khairy tayi jin ana maganan gidansu, ahankali Zayn yace “anjima da yamma” ganin yanda Khairy ke kallonsu yasa yace “zakije” dasauri ta gyadamai kai tana murmushi kallon Zayn Baffa yayi yace “to kaje da Khairy idan zaka tafi” dasauri daga Zayn din har Khairy suka kalli juna dan bata taba tunanin Baffa saice Zayn yaje da ita ba ita tazaci kawai zaice taje idan ta shirya Adamu yatafi da ita, wani kalan mugun kallo Zayn yamata sanan yawuce yafita daga dakin.



4️⃣1️⃣




Babu abinda ke tashi amotan sai cool music da AC dataji yamata yawa sanyi ma takeji, kiran wayanshi da aka farayi yasa wakan ya tsaya dan yay connecting wayan da motan ne, harya gama ringing bai daukaba saiga another call shima bai daukaba sai ga third call din again, ganin idan bai daukaba this girl bazata barshi ba yasa yamika hannu yadanna wayan ta jikin motan sanan yakoma yazauna dakyau yana tuki abinshi.
“Hi Zayn” Ayshu tafadi ahankali, shiru yamata bai amsaba, ahankali tace “Faisal told me kagama komi kakoma naija, nima this week zan gama komi nadawo gida, nima a Abuja gidan mu yake” shiru yakarayi baice komiba, ahankali tace “Zayn please I know ina damunka but all i am asking for is kadinga daukan wayana, I love you beyond words” dan zaro idanu Khairy tayi tana tabe baki lallai ne!



Ahankali Ayshu tace “take care Zayn I love you so very much” akufule yace “thanks” sanan yamika hannunshi yakatse wayan yacigaba dajin wakanshi tabe baki Khairy tayi aranta tace “dan wulakanci kawai”
Wuraren 5:20 sukakai gidansu horn yayi mai gadi yabude musu yaja motan ciki yay parking wani dadi taji ya lullubeta ganin Baba zaune kan kujera a tsakar gida jarida yake karantawa but hangosu yasa yarufe jarida yana murmushi, dan satan kallonta Zayn yayi ganin yanda take murmushi tana kallon Baba yasa yay unlocking motan dawani irin sauri tabude kofan tafito sanan tatafi dagudu tana murmushi batai wata wata ba tawani fada jikin Baba ware idanu Zayn yayi saikuma yadan tabe baki yabude motan yafito ahankali yana cire glasses dinshi sanan yataho ganinshi yasa Baba yace “ke cikani katuwa dake ko kunyan yayanki bakiji” juyowa tayi takalli Zayn murgudamai baki tayi tareda juyamai idanu karaf akan idanunshi sanan tawuce ciki abinta shikuma Baba yashiga gaisawa da Zayn.




Baba bai bari sun tafi ba sai bayan sallan isha’i sabida su Manaf sun dawo suma duk aka taru a falo anata hira, rakosu duk sukayi Matan Baba nama Khairy tsiyan tasaba alkawari tana bata hakuri sanan tabude mata motan tashiga, Baba sai murmushi yake bude musu gate akayi sanan suka fice Khairy nama yan uwanta bye bye.


Kaman ba itane tagama surutu agidansu ba kaman aku shiru tayi tai lamo akan kujera tana kallon hanya, agaban wani babban waje dataga an rubuta Variety Pot Zayn yay parking, kallonta yayi daidai itama ta kalleshi dan batasan mesukazo yi ananba, ganin sun hada idanu yasa dasauri tadauke kanta, ahankali yace “stay in the car I am coming” maida motan yayi yarufe yashiga cikin wajen bayan yabar motan a kunne dan yabar mata AC akunne, wajen tabi da kallo bata iya ganin komi naciki tadaiga maza daban daban na shiga ciki harma da mata, tabe baki tayi ta gyara zamanta abinta babu abinda kemata dadi data fito da wayanta da yanzu takira Aliyu tamasan ya kikkirata yanzu Mtsww.



Tana zaune shiru almost 30min tacika tai fam sabida yanda ranta yabaci bacci ma harya soma kwasheta sama sama taji anyi knocking kofan motan tareda bude motan gabaki daya dan Zayn bai rufe motan ba dama sabida AC daya barimata a kunne, bude idanunta tayi takalli mazaunin direban dan tama zaci shine yadawo, ganin wani saurayi yashigo ciki kaman an wurgoshi yana sanye da Riga da wando irin rugget dinan yadaura handkerchief a goshi yazauna gakuma wani ta kofan inda take tsaye yana kallonta hannunshi daya rikeda sigari yana busamata a fuska, saikuma taji an bubbude kofofin bayan motan guda biyun wasu maza biyu suma sun shigo sun zazzauna suna rufe kofan back yasa taji kirjinta yabuga da mugun karfi, wanda yazauna mazaunin direban ne yakalleta yace “Madam rufin asirinki shine ki sauka daga motan nan batare dakince ko uppan ba” dudda gabanta nafadi dan tagane barayi ne saida tadaure tace “akanme zan sauka daga motan gidanmu saidai ku ku sauka” hannu wanda yake gaban kofan motan kusada ita yasa zai jawota dasauri tawani irin kwala ihu tareda saka hannunta ta tureshi yay baya tangal tangal zai fadi dan ya kwale sosai, sanan tajuyo na bangaren direban bakinta takai kan shoulder shi tawani irin gantsaramai cizo dayasa ya kwala ihu yana tureta su amman ko gezau mazan bayan suka shiga kaimata duka suna kokarin finciketa ganin tana neman cire ma Oga fata amman taki sakin fatanshi da hakoranta.




Yana zaune yanashan shisha shikadai akujeranshi yanadan lumkunshe idanu dan sosai yasoma bugarda shi kawai jiyayi heart dinshi yabuga at the same time yaji kaman Khairy ta kwalamai kira, tashi yayi dasauri yana kallon agogon shi this is almost 30 minutes daya barta a car shi wlh yama manta da ita, mikewa tsaye yayi dasaurin shi yawuce yafita.


Fincike bakinta nabayan sukayi da kyar daga jikinshi saigata kwaaaa daga namanshi har yadin riganshi abakinta kaman vampire ta tofarmai a fuska sanan suka wani irin jefata kasa kara tayi saida tabugu sosai dan motarshi jeep ce tanada tsayi daidai Zayn nakarasowa wajen dawani irin gudu dayan dake waje yazo zai shiga motan kafin yay one step Zayn ya damkoshi hakan yasa Khairy tamike tsaye da kyar tana ihun security barayi, ganin haka yasa sauran sukaja motan da gudu suka tafi suka bar dayan da Zayn kecin ubanshi ganin karfinshi baikai na Zayn ba ga Khairy na ihun security jama’a barayi gang dinshi sun tafi aka kama shi kuma ya shiga uku yasa yaciro wata yar wukanshi daga bayan wandonshi kaman ance Khairy ta kalloshi dawani irin sauri tazo wajen ko tunani batayi ba wani irin kwalama Zayn kira tayi. “Ya Zayn wuk” juyowa yayi zai kalleta dawani irin gudu ta taho ta tureshi yafadi akasa dan ita azatonta idan ta tureshi barawon zai hakura tunda babu wanda zai chakamawan tana wani murmushi ita adole hero tana kallon fuskan Zayn din gani tayi Zayn yataso dagudu amman ina yachaka mata wukan aciki daidai security da jama’a na zuwa wurin yaron yatafi dagudu security suka bishi itakuma tazaro idanunta atsaye tana kallon Ya Zayn jin wani sharp pain har brain nata jikinta nawani irin bari, ahankali takai hannunta saman cikinta dataji kaman ruwa nabulbulowa nabin jikinta ta shafa sanan tadago hannunta takalla taga jini wani irin baya tayi zata fadi dasauri Zayn yatareta shikanshi jikinshi rawa yakeyi zuciyanshi nawani irin tsinkewa, mutane dasuka taru akansu sukace. “Any Dr anan idan babu akaita asibiti”.


Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️

Itadai shuuu kawai taji bamatajin maganganun mutane, sama kawai take kallo tana kallon watan dayay haske sosai ga stars ko’ina, hannun Zayn tarike gam daya bala’in rude ahankali tace “Ya Z…yn ni…..” ganin bata iya magana da kyau the more tana magana the more jini na bulbulowa ga wukan acikinta an hanashi yacire yasa yace “stop talking Ummulkhair” wani irin rawa jikinshi yakeyi maganganun da Mama tafadimai akunne kafin tarasu nadawo mai fresh akai. “Ka kulamin da Ummulkhairy Zayn, nabaka amananta, dan Allah, Khairy bata wani jin maganan yayyinta, Khairy nada fitina, tanada rashin ji, tanada fada, ka kulamin da ita, kasa idanu a al’amuranta, protect her for me, protect my little girl…..” maganan Khairy yadawo dashi daga duniyan tunanin dayaje jin takara kankame hannunshi tace “Ya Zayn zan mutu naje wajen Mama ne nima? Zan ganta ko, ga Mama nan ma tazo wlh” daidai nan aka taya Zayn dagata aka shigarda ita mota manager wajen yace “kai Yayanta ne” gyadamai kai Zayn yayi yama kasa magana, ganin yanda baya hayyacin shi yasa yace”


Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️


“bani wayanka nakira iyayenku” aljihun gaban riganshi yanunamai daukan wayan yayi shikuma Zayn ya kankame hannunta gam tunda yake baitaba jin what he is feeling now ba, kaman zaiyi kuka yakeji , yanaji kaman wukan yadawo cikinshi, sumbatu kawai take dayake daga wajen zuwa inda Baffa yace su kaita da nisa shidai Zayn kawai yagansu Awani private asibiti ga Drs kusan biyar agaban asibitin da nurses da gado ga Baffa da Baba da Yayyinta da yanzun nan sukabar gidan duka awajen, gasu Ammi da Batool duka ana jiransu, wajen motan sukayi Drs din suka shiga, wani torchlight suka haska suka kalli yankan da wukan kafin su dakansu suka dauketa suka sata agado Ahankali, amugun rude Baba da hankalinshi ya bala’in tashi yakama hannunta yana kiran sunanta. “Ummulkhairy gani nan inatare dake kinji” batare data bude idanunta ba tace “Baba karka damu….. wajen Mama zani” Baya Baba yayi zai fadi dasauri Baffa yatare shi sanan daya daga cikin Dr din yajuyo yakalli daga Baba har all the family dasukai zuru zuru yace “don’t worry yanzu X-ray zamu fara Muga inda wukan yay puncturing kafin muyi operation mucire she will be fine” hannun Dr Baba yarike idanunshi sunyi jajir yace




Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️

“Dr save my Daughter, ban dade da rasa mahaifiyanta ba, dan Allah save my daughter dan Allah” gyadamai kai Dr yayi sanan yakalli Baffa dasu Manaf alamun su tafi da Baba sanan suka kamashi suka zauna, wajen Zayn da sai yanzu yasauko daga motan tayi tana kallonshi arude ganin jini a hannuwanshi da jikin kayanshi tace “are you okay Zayn dina”? Gyadamata kai kawai yayi kamo hannunshi tayi suka shiga asibitin duk suka zauna Baffa nabin Zayn din da kallo yanzu Khairys health first he don’t have time to go into details.



Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️
Batool dake zaune kusada Mom idanunta sunyi jajir ganin wayan Khairy data maida vibration da tun dazu bayan fitanta Aliyu ke kira yanzu ma da magriban nan sai kira yake yasa ahankali ta tashi dasauri Mom tace “ina zaki” ahankali tace “bayi” bayin datagani a reception tawuce sanan tashiga tamaida kofan tarufe tasaka sakata tsugunnawa tayi ahankali tana kallon wayan da Aliyu ke kira still kafin ahankali tai picking takai kunnenta.
“Pickle kinaso kibani heart attack ne, I’ve been feeling restless tun dazu, where have you been” ahankali Batool da muryanta kerawa sosai tace “Ya Aliyu” shiru yayi jin muryan daba na Khairy ba sanan gently yace “is this Batool”? Gyadamai kai tayi tace “y…es” jiyayi heart beat dinshi na bugawa ba kakkautawa jin yanda Batool ke kuka, adake yace “what happen to Ummulkhair”? Anatse dudda voice nata na breaking sabida kuka tace “dazu Baffa yace tabi Ya Zayn suje gidan su, tace bazata ba Bari taje tafadama Ya Zayn daganan I don’t know what happen suka tafi, shine dazun nan duk muna zaune muna dinner afalo wani mutumi yakira Abba yace wai manager wani guri ne that barayi sunyi attacking yaranshi an chakama Khairy wuka aciki…….” Wani irin fashewa da mugun kuka tayi, Aliyu jiyayi zuciyanshi na nema yafito tabaki lips dinshi nawani irin rawa yace “wher……i……my….Khairy….nw” cikin kuka tace “Baffa yafada musu clinic dinmu sun taho da ita yanzu, she’s still alive Dr sunce za’afara yin X-ray aga ina wukan yahuda kafin a shiga da ita operation, mutumin daya kira Abba yace ankama daya daga cikin barayin an ankaishi police station, Ya Aliyu Khairy tacemin you are police please those people should pay for what they did to Khairy, kaga Babanta yanzu kaman zai haukace Maman ta bata dade da rasuwa ba yanzu gashi itama ana nema akasheta, Ya Aliyu I don’t want anything to happen to Khairy” ahankali Aliyu yace “Ummulkhair will be fine” katse wayan yayi sanan ta tashi wanke fuskanta tayi tass kafin ahankali tabude kofa tafito.


Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️
Almost one hour duk suna zaune a reception din kowa yay tsur, sukaji kukan motan police dayasa dukansu suka kallo wajen, wani kalan wawan parking Aliyu yayi sanan ahankali yasauko daga motan yana cikin full dressing na police uniform dayawani irin fito da kyanshi dakuma haibanshi waje, second police car din dake tareda nashi yay parking wasu police guda hudu suka fito wani irin sarama Aliyu sukayi, ahankali daga Baffa har Baba suka tashi ganin polisawa, gaba Aliyu yayi sauran polisawan biyedashi suka shiga reception din ahankali Baba yamikama Aliyu hannu dan yana ganinshi yagansshi yace “Aliyu waya chakama y’ata wuka meta musu eh?” Anatse Aliyu da idanunshi sukai ja yana rikeda hannun Baba yace “at this moment Baba all information din damuke dashi shine barayi ne su, but we have reasons to believe cewa sun dade suna monitoring activities shiga da fita na gidajenku duka biyun, abinda yakawo mu nan kenan munaso muyi bincike mai kyau sanan mu muku tambayoyi daya bayan daya wanda zai taimaka mana wajen kamo sauran mutanen, sanan yataimaka mana wajen sanin ko kuma rayuwanku nacikin hadari ko baya ciki” gyadamai kai daga Baffa har Baba sukayi, ahankali yace “Baba karka damu koma waye will pay for abinda yama Khairy and Ummulkhair will be fine” ahankali Baba yace “nagode Aliyu, nagode” gyadamai kai Aliyu yayi yace “zan sa boys dina sumuku tambayoyi, ina wanda yake tareda ita abin yafaru”? Aliyu yay tambayan dudda yana shigowa wajen kallo daya yama Zayn dake tareda Ammi yadaura kanshi akan shoulder Ammi yay lamo yaganeshi sabida yanda jini yabata riganshi, nunashi Baffa yayi yace “Zayn zo ayi magana dakai” kallon Aliyu Zayn yayi batare daya tashi ba ahankali Ammi tace “go and give him your statement” ahankali Zayn

Please Login or Register in order to submit comment