Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sa yayi na ƙasa kana yace “ Khalil Amanar mu ko Amanata? Meye haɗin ka da ita? .

Saurin kallon sa Ma'eesha tayi tana furta “ Ya Khalil ne ?. Wani irin mugun kallo Aliyou ya watsa mata wanda ya sata ja baya tana cigaba da Abin da ya sata amma idanun ta basu sauka akan daina kallon sa ba .

Kai kana da matsala wallahi Aliyu , dama Mom ce tazo tana son magana da kai , sai ka bata Ma'eesha su gaisa kamin ku dawo ta ganta”. Ɗannnnnnnn ...................🫶🏻🙌🏻✍🏻.
[1/22, 6:43 PM] Anty Aisha Mmn Teddy Marubuciya: *(Book 3 three)*
*Love and Amazing story*
*Written....✍🏻 Aysha Mamanteddy Mrs Usm*



_________________________

*RAINON SOJA*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story*


*Littafin na kuɗi ne please ban yarda wata ta karanta mun ba tare da Ta biyani ba , regular group ₦500... Vip group ₦1000... SPC payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932#🙌🏻😄 .*



41~42
_________________________

Ɗannnn jim yayi kana yace “ Mom Hajara ce? Bara na kira”. Kai da'alla malam dakata mana , gafa ta kuyi magana kana ƙoƙarin ɓata mun lokaci? kana Wani mun magana kaman kai ne gaba dani.....? Shiru Aliyu yayi yana jin tafarfasa amma babu yanda ya iya dole yayi haƙuri don ya lura shima Khalil ɗin ya fara Hasala ”.

Ɓangaren Mom Hajara kuwa da Mami dake Gyefen su bin su take da kallo kana tace “ Wai wannan Abubuwan da kuke yi duka na Meye haka , bani Wayar mana’ . Miƙa mata Wayar yayi yana kauda kai ransa a ɓace ya juya yana ficewa daga falon . A Zuciyar sa yana kisima abubuwa da dama da zaiyi ganin ya raba Haidar da Ma'eesha don a ganin sa zalunci ne irin na Haidar yake gwada mata .

**
Falmata! Falmata.....!! Fito a yau Wallahi indai na cika Adamu sai kin bar mun cikin gida na ”. Muryar Alhaji Adamu ya tsinke Hajiya Falmata dake kishingeɗa a tsakiyar falon ta , gigif tayi tana miƙewa daga tsaye ganin Alhaji Adamu a kan ta yana cigaba da Sababin inda yake shiga ba nan yake fita ba . Tsaye ta miƙe tana bin sa da kallo yana tsiyaya ruwar tijaran da tun da take bata taɓa ganin yana yin shi ba ,bare kuma ace wai itace yau yake yi mata ”.


Alhaji....”
Ta furta tana bin sa da kallo tare da ƙyaf ƙyaf da idanun ta har murzasu take da Hannun ta kana tace “ Mafarki nake yi ne ? Kai ne A gabana kake Mun wannan cin mutuncin? . Kamin Alhaji ya furta wani zance Nasreen dake isowa falon don itama tin daga Ɗakin ta take jin Masifar Alhaji Adamu nan take ta katse su da cewa “ Shi ne fa Mommy, Ai ba Abin mamaki bane , Dama ya gaji dake, don har kin dauki buhunan shimkafa ne zai zo yana Miki wannan sababin,? .

Ke rufe mun baki mara kunyar banza da Wofi! A yau ina sakin Uwar ki zaki tattara duka ku bar mun cikin gida .

Wani irin zafi Nasreen taji wannan yasata buɗe baki a zafafe tana cewa “ Daɗin Abin tun kamin Kayi Arziƙi mahaifina yana dashi , Ba talaka bane bare ace a nan muka fara facaka...... Nasreen yi shiru yi shiru Nasreen! Muryar Hajiya Falmata ya katse su cike da makirci da kissa irin nata tana Wani matso ruwan hawaye , kana tace “ Ai ma yayi ƙoƙari kuma Ahir kar na ƙarajin ko da wasa kin yi Tsayayya da Alhaji Adamu , Ɗauke shi matsayin mahaifin ki don shine komai namu.....ta ƙare maganan cikin Wani Sanyin , Wanda yasa Alhaji Adamu Juyawa fuuuuuu yana barin falon duk da bai san dalilin da na yin hakan ba . Amma kuma a da baya yayi ƙudurin ganin ya kora Hajiya Falmata a gidan nasa , duk da duka matan sa babu Wanda yake so da ƙauna yake kuma shakka da tsoro kamar ta . Ni Ko nace da yake Abin na ƙasa ne ba ta ALLAH ce ba ”.

Bayan fitar Alhaji ne Nasreen ta kalli Hajiya Falmata kana cike da ɓacin Rai ta furta “ Mommy yanzu akan Wannan Ɗan ƙauyen mijin naki kike mun Tsawa? Har da faɗa ? Mommy magana fa yake faɗa Miki da zagi duka ya Auna miki, kalli fa ki ganki ba'a jin sa bane , wallahi ba don kuɗin sa ba ko Almajiri ba zamu aje sa a cikin gidan mu ba . Hummmmm......” wani Jan Ajiyar zuciya Hajiya falmats tayi kana tace “ Nasreen kenan! Har yanzu ke yarinya ce , to ban da abinki Baga shi kin gama magana ba ? Kin ce Ba don kuɗin sa ba ? Tun da kika ga haka ya faru to da Wani ƙasa , kuma duk wanda ya shiga Tsakani ba xan bar shi ba Wallahi Ni falmata na rantse. Ta furta tana wani irin kumbura wuya da ciko shi , don ta lashi takobin abubuwa da dama .

**
Hahahahaha! Tashin Dariyar Hajiya Atika ka keji ta ko ina tana Wani irin ɓaɓɓaka shi kana ta kalli Rabi tana cewa “ Rabi Rabi kenan! Tawa! Gaskiya ban san irin abun da zance Miki ba ko kuma zan baki . Amma yanzu zan haura sama , Zan Miki ƙyautar Wani sarƙa da Ɗan kunne na Gwal nawa inshallah . Zubewa Rabi tayi ƙasa jiki na Rawa tana Ƙwarara godiya a haka Hajiya Atika ta wuce ta ,tana Wani irin murmushi.....ita kuwa rabi a Zuciyar ta cewa take “ A gobe zan koma wurin Aruguntsu don yaji meke wakana sannan Nima na bashi kaina don ya cigaba da jefo masu Marmaran Aiki . A yau zuwa Gobe nake so Hajiya Falmata ta bar cikin gidan nan .

**
Cike da natsuwa take masa magana cikin mulkin nan nata , kana tace “ Haidar yaushe zaka dawo ? Inaso ka dawo kamin ka wuce Lagos ina Son ganin ka . Gyaɗa kan sa yayi yana furta “ Ok Mom, Inshallah a gobe zan taho , amma kuma a goben zan bi Flight na 5:pm. Zuwa Lagos ma sauka da dare . Ɗan sauke numfashi Mom hajara tayi kana tace “Alright ka kula da kan ka”. Ok ya furta yana sauke Wayar daga kunnen sa .

Kallon sa Ma'eesha tayi
[1/23, 6:56 PM] Anty Aisha Mmn Teddy Marubuciya: *(Book 3 three)*
*Love and Amazing story*
*Written....✍🏻 Aysha Mamanteddy Mrs Usm*



_________________________

*RAINON SOJA*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story*


*Littafin na kuɗi ne please ban yarda wata ta karanta mun ba tare da Ta biyani ba , regular group ₦500... Vip group ₦1000... SPC payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932#🙌🏻😄 .*


43~44
#A fear kisssssss💋
_________________________

Kallon sa Ma'eesha tayi tana ɗan tunanin mene ya sauya shi haka lokaci guda? . Amsa shanye abun da kika haɗa yanzu , kamin na sauke hukunci na akan ki . Jiki na Rawa Ma'eesha ta amsa tana Fara shanye Cofee ɗin don ku rashin sugar bata ji ba , don da Wani huƙubar gwara Wani . Kallon Screen ɗin wayar sa yayi yana ganin saƙon Haneefa dake shigo masa kana waigo yana kallon Ma'eesha dake fidda zufa da gumin Wahala . Haɗa mun Wani yanzu ”. Ya furta yana cigaba da Latsa Wayar sa alamu Sending massage yake yi ....Wayyo Uncle Wallahi ban iya ba. Shashancin Banza! Amma kin iya surutu ai . Taho nan .... Ya furta yana bin ta da Wani irin kallo da ta rasa fahimtar sa . A sanyaye ta matsa tana tsaya masa aka . Wanda Hakan yasa Aliyu cewa “ Ɗauko mun Cup ɗin ..... Motsawa tayi tana ɗauko masa da ruwan zafin da komai , kana ta miƙa masa , yana Amsa ya Aje a gyefen sa . ɗago da duludulun idanun sa yayi yana Zuba su a saman fuskar ta ....kamin yayi mata magana da ido ba tare da yace mata komai ba , wanda hakan yasa Ma'eesha shiga yanayin to me yake nufi ? . Summmmm ta fara ja baya tare da Ƙoƙarin matsawa gare sa , Amma Kamar a mafarki ji tayi ya jawo ta jikin sa yana mata mazauni bisa cinyar sa ......Cike da mamaki take kallon sa don bata jin ko tana ƙarama ya taɓa zaunar da ita a jikin sa haka kurum ba tare da Wani hukuncin zai yi mata ba .

Uncle Haidar kayi hakuri zan haɗa maka Cofee ɗin yanxu . Ta furta tana bin sa da kallo a sassace jikin ta na kyarma da rawa na tsoro .

Wani irin kallo Yayi mata yana Ajiye Wayar tasa gyefe kana ya ja Numfashi yana saukewa a hankali....“ Ma'eesha.....¡”. Ya furta yana zuba mata manyan idanun sa , Tare da jiran amsa daga gareta ”. Na'am Uncle 🥹 ta furta idanun ta na ciko da Hawaye . Hummmm Ma'eesha faɗa mun Waye Ni a wurin ki ? Tsoro na kike ji ? Buɗe baki kiyi mun magana yanzu . Ya furta yana kai hannun sa tare da ɗaurawa bisa madaidaitan laɓɓanta masu laushi . Kai Uncle ɗina ne , kuma Yaya na! Zan ma iya kiran ka Da Komai nawa inji Mami, har Daddy duka🤗 ta furta cike da Yarinta tana kallon sa tare da Sakin masa murmushi.......Wani irin nauyi ne yaji kan sa yayi zuciyar sa na masa wani matattakala . Idanun sa sun sauya a lokaci daya . Uncle me yasa ka chanja? Ba haka bane ba kai ba Yaya na bane? Ta furta jikin ta na yin sanyi , Musamman ganin yanda duka ya sauya . A'a Ma'eesha kece kika sauya Ni gaba ɗaya kin burkita Ni. Kallon sa tayi tana Gaxa Fahimtar inda zancen sa ya nufa .


Muryar sa ce ta katse ta yana cewa “ Baki fahimta ba ko Ma'eesha? Bana so ki fahimta yanzu , Amma ki a yanzu zan koya Miki Cofee Ɗin . Hummmmm ta furta tana gyaɗa masa kai tare da bin sa da kallo .


Hannun sa yakai yana gyara mata zama tare da fara haɗa mata Cofee ɗin yana nuna mata komai cike da natsuwa tamkar bashi ba ne wannan Ali haidar din da ta sani .

Uncle Haidar dama ka iya haɗa Cofee? Ammmmmm.......Shiiiii .....ya katse ta yana Ɗaura yatsarsa akan laɓɓan sa , kana ya sauke idanun sa yana cewa “ Kin san bana Son Hayaniya da surutu silent please ”. Hummmmmm ta sauke numfashi tana bin sa da kallo , kana yace Ɗauka kisha kiji irin daɗin da zaiyi.....” kallon sa tayi tana gyara zaman ta tare da Ɗaukar cup ɗin tana shaaaaaaaaa .....Wow Uncle ka iya sosai. Gobe ke zaki haɗa mun naji irin naki kema😄 ya furta yana Mata dariya ,wanda rabon da ta ga irin shi ta manta .


Yanzu maza kije kiyi Sallah sai kiyi barci zan fita naje na dawo . A gobe zamu koma gida ki ga ƙanwar mami Mom Hajara daga can ne nake so mu wuce Lagos inshallah ”. Ya ƙare maganan yana Kallon ta.
Uncle Haidar Yau babu exercise ɗin ne ? Ta furta tana bin sa da kallon mmki ”. Daga yau babu Wani training ina so ki zama cikakkiyar mace ce ba SOJA ba .


Uncle! Ma'eesha ta kira sunan sa cike da mamaki kana tace “ Me yasa?. Lumshe idanun sa yayi yana Girgiza mata kai alamun A'a, tashi kije kiyi Abin da nace . Ya furta cike da Ɗan Tsawa yana bin ta da kallo . A hankali ta miƙe tana bashi Wuri ba tare da ta kuma cewa komai ba . Da ido yake bin ta da kallo har ta kusa shigewa Bedroom ɗin ta ya kirawo sunan ta “ Ma'eesha...” cikin natsuwa ta juyo tana ƙaƙaro murmushin nan nata Wanda take masa a duk lokacin da ya ɓata mata rai gudun kar Ta jawo ma kan ta wani Wahalar . Miƙewa yayi yana tankawa inda take tare da Isa gaban ta , yana kafe idanun ta da kallo , wanda yafi kowa fahimtar abubuwan dake cikin su na Damuwa ko akasin shi . Bakya farin ciki ko? Na ɓata Miki rai ne ? Ya furta yana bin Idanun ta da kallo , wanda tayi Saurin Girgiza kai alamun a'a, amma kuma sai taji Zuciyar ta ya tsinke ta kasa daurewa , Wasu irin Hawaye ne suka fara sauko mata masu zafi da jin kewa , Amma saboda Hakuri irin nata sai motsa laɓbanta tayi tana cewa “ A'a Uncle ba kayi mun komai ba , ina Sonka! Me zai sa naji haush...................wani irin xuuuuuuuuuu taji tun daga ƙafarta har tsakar ka . Jin ta tayi duka ya haɗa jikin ta da nasa yana Wani irin Rungume ta tamkar wanda za'a rabashi da ita na har Abada . Kukan ta da Hawayen ta su yafi tsanar gani a rayuwar sa . Uncle don Allah ka daina mun faɗa....ta furta tana ƙoƙarin ɗago da fuskar ta , Amma kamin tayi Wani Aune tuni taji bakin sa cikin nata yana Wani irin kama harshen ta tare da fara tsotsa ko numfashi da ƙyarrrrrrrrrrrrrr!!!!





Manage please🙏🏻✍🏻
[1/24, 6:05 AM] Anty Aisha Mmn Teddy Marubuciya: *(Book 3 three)*
*Love and Amazing story*
*Written....✍🏻 Aysha Mamanteddy Mrs Usm*


_________________________

*RAINON SOJA*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story*


*Littafin na kuɗi ne please ban yarda wata ta karanta mun ba tare da Ta biyani ba don ALLAH ki daure ki biya kamin ki karanta, regular group ₦500... Vip group ₦1000... SPC payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932#🙌🏻😄 .*


46~47
#Bonus
#Ma'eesha
#Ali Haidar
#Khalil
#Areeef
#Adams
#Mom Hajara
#Nurse Narret
#Jidder
#Maryam
#Haneefa
#Nasreen
#Rabi#Aruguntu chapter✍🏻💃🏻💃🏻💃🏻.
_________________________
“........Da ƙyar take iya fiddawa , Abubuwan sun sanya ƙwaƙwalwarta sun gagara ɗauka mata bare kuma gangar jikin ta , Wani irin jiri ne ke ɗiban ta , tare da jin Sanyi kaman ana ƙwanƙwatsar ƙafafunta ....Shi kam Sojan namu A suƙune yake shan harshenta a yanzu , Don gaba ɗaya ya maƙale ta da jikin sa , Yana yamutsata tare da Shafa bayan ta zuwa ƙasan lallausan mazaunan ta , Wanda yake jin su tamkar sun fi ko ina laushi a cikin jikin ta , Fuskar sa yaƙara mannawa yana ɗaurawa bisa nata kana ya fara shafa maran ta daga sama yana jin Wani irin yanayi na gushewar hayyaci .....Huhhhhwwwwmmmmmmmmm , Da Wani irin ƙarfi Ta fizge bakin ta daga nashi tana ƙoƙarin ture shi daga jikin ta ne yayi saurin riƙo ta ,yana mai ƙara mannata da faffaɗan ƙirjinsa . Wani irin kuka Ma'eesha ta fashe masa dashi tana bubbuga ƙafarta a ƙasa cike da Wannan shagwaɓar nata Wanda bata san tana yin shi ba , kuma ya zame mata jinin jiki , kuka take tana kiran sunan Daddy Mami ya Khalil.....don Al'amarin na Haidar tsoro ya bata Ta rasa me zata kira shi ma a taƙaice. Wayyo Mami Anty jidder kuzo ku cuce Ni Uncle na yi mun Wani Abu mara ƙyau.....”

Hannun sa yakai yana rufe bakin ta , idanun sa sun kaɗa sunyi wani irin ja gaba ɗaya kamannin sa sun sauya mata akan yanda ta san shi. Wannan yasa ta ƙara ƙoƙarin ƙwatar jikin ta , amma kuma sai taji ya katse ta cikin Wani irin wahalalliyar murya yana cewa “ Duka na fi su Sonki da Ƙaunar ki , da Kuma Tausayinki....Ki natsu ko yanzu nayi Abin da Kowa sai ya bar mun ke na Har Abada!🙀Buɗe baki tayi tana cuno ƙaramin bakin nata gaba Tare da cigaba da kuka murya na Rawa tana Son magana amma sai taji ya furta “ warm hug please ”. Kallon sa tayi idanun ta na ƙara zubo da Wasu irin hawaye kana ta ga babu Alamar wasa kuma fa har yanzu baya dawo mata a Uncle Aliyun nata bane , A hankali ta kai hannun ta tana rungume shi tare da fashewa da kuka tana furta “ Wallahi Uncle wannan ba shi bane RAINON da kace zaka mun? Wai a haka ake yin RAINON SOJAN? da Mami tace kai ne kayi mun shi ? Su Ya Khalil bai taɓa mun Wannan Abin da kayi mun ba.


Hannun sa yakai yana shafa bayan ta yana sauke Wani irin Ajiyar zuciya kana cikin dasasshiyar murya tamkar mara lafiya yace da ita “ Dama Wa ya isa yayi Miki wannan Ai sai Ni , tun da nike dake! Kar na sake jin Kin mun maganan Khalil, idan kuma ba haka ba a ranar da nake cikin zafi tabbas jikin ki zai faɗa Miki ”. Shiru Tayi tana kame bakin ta tare da maƙalewa bisa jikin sa tana cigaba da shashsheƙar kuka .

Duk da yana jin Hawayen nata kuma yana jin zafin saukar su amma baya da control ɗin da zai iya sarrafa kansa wurin hana kansa Abin da yake so a halin yanzu.

Sosai yake shafa bayan ta yana Wani gangaro da Yatsarsa zuwa saman cibiyar ta yana ɗan zurawa tare da karkaɗawa , Wani irin lumshe ido yayi yana jin sa tamkar a cikin jikin ta yake yana Shan daɗin ta , Tabbas daga SO na Yaya da Ƙanwa ya koma na jinin jiki , a yanzu kuma so nake na rayuwa har mutuwa dake! Ya furta zancen a Zuciyar sa yana kai hannun sa tare da jan Bra din jikin ta , wani irin saurin ɗagowa tayi tana kallon sa tare da ƙoƙarin sakin masa kuka , Amma sai ya Gimtse fuska yana furta “ Shekarunki nawa ,kuma me zanji dan na taɓa Nonon ki? Zaki sauke mun Hannun ki ko kuwa Ma'eesha? . Yanda yayi maganan yana Wani haɗe fuska da tattare giran sa na sama da ƙasa ka aza ba wani Abu bane don yayi abin da yake son . Cike da narke fuska ta furta “ Uncle shekaruna kaɗan ne don Allah ka rabu dani , Wallahi Mami ........hannun sa da taji ne bisa dukiyar Fulanin nata yasa magana ta sarƙewa , Wani irin murzasu yake yi yana lumshe idanun sa tare Kai kan sa yana ɗaurawa a tsakiyar nonon ta , wanda yaji sun cika masa ko ina yanda yake SO! Cike da karaya da sarewa Ma'eesha ta sakin masa wani irin kuka mai taɓa zuciya kukan bani da maceci sai ALLAH . Girgiza kai take yi tana cewa “ A'a Uncle ka barni wallahi babu ƙyau , Muje zan yi traninng ɗin, ka kai Ni muje wurin training ɗin Uncle zan zama SOJA kaman yanda kake so ,amma don Allah ka bar mun Wannan Abin.......Wayar sa ce ta fara ringing a dai dai Wannan Lokacin wanda cikin Wani irin yanayi yakai idanun sa yana Kallon kiran , inda daga sama yaga ta turo masa Sako kamar haka “ Arrived.....” . Janye jikin sa yayi yana lumshe manyan daƙwa daƙwan idanun sa kana ya furta “ Tsuma ki sha idan zaki iya , ai naki , akwai ranan da zaki zo da kanki, ƙwaila kawai😌 . Ya furta yana janye jikin sa daga gareta tare da ɗaukar Wayar sa yana tabawa sai kuma ya koma ya Ajiye yana zama a ɗaya daga Kujerun falon tare da Sauke Wani irin numfashi idanun sa na rashin kunya har a lokacin basu daina kallon inda Ma'eesha take ba. Ita kuwa ƙasa tayi da kanta tana saurin gyara bra ɗin ta da kuma jikin ta da duk ya sukurkuta ta.


Tana a haka ne taji motsin shigowa falon, Wanda kamin ta dago tuni ƙamshin turaren ta ya yi masu marhaban da welcome . A hankali ta ɗago tana kallon Wata irin classic babe Yar gayu ajin ƙarshe amma da ganin ta kasan Karuwa ce lamba Ɗaya . Idanun ta cikin lashes haka hannayen sa cikin nails, Ga wani irin Attachment da ta sanya shi color one. Cikin shake murya da maƙale shi ta ƴan duniya ta nufi inda Aliyu yake tana ware hannun ta da Wani ɗan gudu tana furta “ Ohh! That's my Hero missss youuuu💋💃🏻. Ta ƙare zancen tana Rungume shi tare da manna ma ƙasan Lips ɗin shi kissss”.

Ɗago da idanun sa yayi yana kallon direction ɗin da Ma'eesha take inda tayi saurin yi tamkar Bata gan su . Cikin dakakkiyar Muryar sa ya furta “ Tsayuwar me kike yi anan ? Ba barci nace kije kiyi ba? Ko Kiss ɗin kike so Kema🤔?

Saurin Girgiza masa kai Ma'eesha tayi tana Juyawa zaf-zaf-zaf ko ganin gaban ta ba tayi tana nufar ƙofar Bedroom ɗin ta. Heeee! Ya furta yana dakatar da Ma'eesha daga tafiyar da take yi . Cak! Ta ja ta tsaya tana sauraren sa. Kalle Ni nan....” yayi maganan fuskar sa babu Wasa , Wanda a hankali ta ɗago da lumsassun idanun ta tana kallon sa . Mene kika gani? Kin ga Wani Abu da ya faru yanzu? . Hehehe😹 kuji mun Wani zancen banza , ƙariko har a jikin ta yayi wai amma yana Tambayar ta mene ya ta gani ? . Ɗan kallon sa tayi tana kallon Wannan budurwar kana ta Girgiza kai cikin Sanyin murya tace “ A'a ban ga komai ba Uncle ”. You sure? Kin tabbata? Kara gyaɗa masa kai tayi tana yin shiru , sai kuma taji yace “ Good wuce kiyi barci yanzu”. Da Sauri ta wuce su tana nufar Bedroom din nata.....”

Bayan Wucewar Ma'eeshan ne Ya kai hannun sa yana Rungumo Haneefa wacce take bin bayan Ma'eesha da wani irin kallo . Don ko babu shakka ta fahimci itace Ma'eeshan tashi da take yawan jin sunan ta A bakin sa fiye da kowa . Duk da shi mutum ne wanda duk dadin Sex ba zai taba yi Miki sambatu ba , Amma a Furucinsa wanda ba zata taɓa iya mantawa dashi ba shine wata rana da suke Sex da ta motsa shi iya motsawan a maimako taji yana faɗin “ Babe yaushe zamu yi Aure na cigaba da Cin ki kamar haka , Sai akasin hakan taji yana cewa “ Yaushe zan mallaki Ma'eeshan na ta zama mun mata kamar haka?”......Tirƙashi🤔 . Huhhmmmm Wannan itace Ma'eeshan ko Hero! Ya akayi kike san itace? Kin san ta ne ? Ya tambaye ta ba tare da ya bata amsa ba.


Ɗan Girgiza kan ta tayi kana ta ciza laɓɓanta na ƴan duniya sai ta furta “ a'a kawai yanda naga kana mata magana ne ya tabbatar mun da itace Ma'eeshan....” miƙewa yayi bai ce da ita komai ba , sai juyawa yayi yana furta “ Ni zo muyi da Sauri kar ta tashi daga barci , ki tafi”.

Kamar Wata bunsura ta miƙe da Sauri tana bin bayan sa inda suka nufi bedroom ɗin shi . Namiji babu tsarki bare kunya. Zama yayi yana wani warwajewa inda Haneefa ta fara cire masa komai nasa tana furta “ Miss You dear.....nayi kewar Daɗin ka . Tana maganan tare da Shafa ƙirjin sa da suman da suka yi lamɓasssss . Kallon ta yayi yana furta “ Ba sai kin yi ƙoƙarin Tada mun Wani sha'awa ba , don Ma'eesha ta gama........Shiru yayi yana kauda maganan da cewa “ Ki buda na shiga kawai na samu release sai.....Wani zafi ne taji amma babu yanda ta iya , dole ta bisa don indai Ali ne ba dai iya burkita lissafi da sha'awa ba , ko da kuwa baiyi romancing din ki ba indai ya shige ki zaki ji biyan buƙata . Me kake so nayi maka yanzu? Ta furta tana kallon sa ,inda cike da jin kan sa ya kauda kai yana ganin kamar tambayar rainin wayo tayi masa .

Murmushi tayi tana cire kayan jikin ta tare da fara masa Girgiza tana masa tafiyar Cat Walk kana ta dafa jikin Bedside drower tana masa Goho can

Please Login or Register in order to submit comment