Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mahaifin sa. Inda gaba kafff DUNIYAR suke yayinsa dan yabawa da irin aikin sa da muhimmanci, inda ya mato a qaunar AYSHAn Basma mai sunan mamienshi. Aikuwa sunyi farin ciki matuƙa iyayen nasu Nan akayi tuwo na maina.


Nima nace alhamdulillahi🙏🏻


Anan na kawo qarshen wannan littafi nawa mai suna KAREN BANA.

*Ya Ubangiji ka yafe min dukkan kura kuran dake cikin wannan ɗan littafi nawa🤲🏻*


Buri na ka ɗauki darussan dake cikin littafin kayi amfani dashi, bawai sherrin dake ciki ba, nayi hakan ne domin fadakarwa, ilmantar wa, nishaɗantarwa.

Sannan ina qara jan hankulan kishiyoyi da muji tsoron Allah, mu daina cutatama abokan zaman mu, mai karatu dake nake.
Idan har burinki bai wuce ace yau gaki a saman abokiyar zaman kiba, ta hanyar kuntata mata to keɗin ance miki duniyar madauwa mace?🤔🤔

Dan haka kiyi amfani da damar ki tun kan loqaci ya qure miki👯🏻‍♀️👯🏻‍♀️🙃🤷‍♀️.

Zaman duniya bana ƙiya ma bane, kana zaman Duniya bana aljanna bane.

Dan haka
Take care of your time

Sannan

Protect the world For her the world is uncertain It can change at any time

Sai Allah ya kaimu a wani novels ɗin nawa inda rai da rabo.
Mai taken *🧟‍♀️🐊BAƘAR KADA 🧟‍♀️🐊*

Akwai darussan rayuwa kwarai acikin sa

Wanda salon rubutun yasha ban-ban da KAREN BANA.

Kudai ku kasance tare dani

*~AMMEY LAYLERH*~
💃💃💃💃🫶🏻🫰🏻


AMMEYN ku na sonku na matuƙar ƙaunarku ta hanyar comments, ne kawai zan gane zallar soyayyar ku gareni




Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment