Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

motsi tayi kaɗan kasan cewar bata da nauyin barci sosae.

"Ki ta shi muyi dinner kada yunwa ya kama min Mata!"

Ɗan juyi tayi tare da hamma, tana faɗin
"Nifa a qoshe nake YAA YAA, banjin yunwa"

Hararanta ya ɗan yi jin sunan data kirasa dashi.

Ganin zata ɓata masa loqacine, yasa kawai ya sure ta bai direta a ko ina ba sai kan tsakiyar carpet ɗin dake shimfiɗa a ɗakin, plate ya janyo ya shiga walwale ledojin daya shigo dasu, wasu lafiyayyun haɗaɗɗun kajine manyan nan irin hausa. Sai kuma Farfesun kayan ciki masu romo² sai ƙamshin kasan haɗi kawai ke tashi, Sai fresh milk da yogurt sai sauran lemuka, daidai yadda yasan cikin su zai iya ɗauka ya zuba musu. Tare Da yin bisimillah ya fara kaima cikin sa, bakinta ya nufa ita ma idanunta ta lumshe tare da buɗe wa dan tabbas Tasan ita kanta tana jin yunwar, bakin ta ɗan buɗe shi kuwa maleek ya shiga loda mata Farfesun, jin ta koshine yasa ta janye kanta tare da mayar shi gefe, hakan da tayi shine ya ba maleek tabbacin ta qoshi, tushu ya yago ya goge bakinsa itama ya goge mata, nata bakin cikin son yajata da fira ya ɗaura ta saman qafafunsa.
Bayan sunyi brush jin ƙamshinta daya daɗe da kama jikinta na neman fara sauya nasa yana yi ne, yasa shi fara yawo da hannunsa jikin sassan jikin ta, jikin Neman tsokana yace mata.

"Wai nikam ina MAGANIN ƘARA ƘYAN NAN da ASMA'UN M MAHII ta ba ki?" {SAURAYIN YAYATA}

(Nayi kewar ki Mommah Naaaaaa😌 *Mom sani* albarka da rahamar Allah ta tabbata gareki🤲🏻 Alkhairin Allah ya kai miki masoyiya ta. Abar ƙaunana MAGANIN kukana BLOODY ASHANTY, da SIS REEMAH da fan's na yan SAURAYIN YAYATA fan's club suna gaidaki sosea. Sai munzo ganin sabon gida nida fan's na KAREN BANA🥰)

Waro dara daran idanunta tayi, tare da cewa
"laaaaa na manta dashi kaga bari na tashi yanxun na ɗauko kayana, kuma Allah ko sammaka bazanyi ba"
Cikin marairaice idanu yace mata
"Haba AUTAR MATA bansan ki da rowa bafa tawan, maza ɗauko ki ƴanmin, noqe kafaɗa tayi alamun taqi wayon tare da tashi a cikin sa ta nufi wurin hand bag ɗinta, wasu jara kuna ta ɗauko guda uku manya, amma duka àn yage rubutun jikinsu, ta farkon ta buɗe tare da ɗan lasar kaɗan, jin wani irin azababban zaqine yasa ta lumshe idanunta, tare da buɗewa kafin ta kafa kanta akan gorar, ban tashi aune ba sai ganin jarkar maganin qara ƘYAN nan nayi a yashe a tsaƙar ɗakin.

{Niko nace ashe za'a yi biyu🥰}

Ganin da gaske ta shanye tassss babu sauran ko kaɗanne yasa maleek waro idanunsa, dan M MAHII ya bashi labarin MAGANIN ƘARA ƘYAN NAN, hakan yasa shi mata wayo ya nuna tamkar baima san miya ba,
Ganin tana qoqarin qara buɗe ɗayar ne yasa maleek saurin rumgumota jikinsa, tare da san yaga ya kwace gorar dake hannunta, ita kuwa jadderh data san cewa maleek wayo yake son mata na ya kwace mata maganin kara tsatstsafo d kyaun kamar yadda ASMA'UN M MAHII ta bada labarin irin ƘYAN daya qara mata loqaci guda ne yasa ta, riƙe gorar kwamm.

"Laaaaa babyn baby kalla ka gani" ta faɗi hakan tana cira yatsarta sama tamkar dai abu take son nuna mishi, hakan yasa shi cira kan sama kuwa kan kace neeee harta shanye kayanta tsabbb, shi kuwa maleek tsabbb ya gama wayo take son masa, shi yasa ya rabu da ita shima ya biye mata, dan dama AYMAN yake tausayi da itanma kanta, ya riga daya sani shine ganau kuma jiyau ya tabbata ko babu masu maganin mata A duniya to tabbas zaiyi rayuwar farin ciki ta hanyar AURATAYYA tare da jadderhn shi, aikuwa tun kamin ba ta yarda jarkar qarshen ta durƙushe qasa tana riqe maranta. Tare da wani irin juyi ta hantsilo jikin maleek, jikinta yana wani irin mazari tamkar mai jin sanyi, murmushi kawai maleek yayi irin na gefen bakin Nan tare da zagaye ta da hannuwansa ya shigar da ita Cikin faffaɗan qirjinsa, ya zaman ya mata rumfa ita kuwa oga ta hannun daman ASMA'UN M MAHII bata san loqacin data wawuri maleek ɗin ba gaba ki ɗaya, aninayen gaban rigarsa ta shiga ɓallewa kasan cewar dama biyu ne kawai ba'a ɓalle ba.
Cikin jikinsa ta shige tana kanainaye shi tana faɗin "Rufeni YAA YAA MALEEK wani irin balakin sanyi nakeji"
Takawa ya fara yi da ita a jikinsa, ita kuwa hajiyarku dake maqale jikin mijinta sammmm tama manta da wosu batun su Mommah kanta kawai tasani a wannan loqaci, dan itama ta shiga gonar hukumar su ASMA'UN M MAHII {SAURAYIN YAYATA} littafin Mommah Naaaaaa
Mom sani Keenan./

Dama shima a hannu yake daure wa kawai yake da kuma aikin daya sha masa kai, shine kawai abinda yaɗauke masa hankali daga gare shi, yanxun kuwa alhamdulillah komi ya daidaita, cikin wani irin zallar feelings ɗinta daYa taso masa loqaci gudane yasa ta shimfiɗe ta akan gadon, tare da qarasa zame rigarsa.
Kan tsakiyar gadon yahau ya kwanta ya miqe qafafunsa, tare da ciro jadderhn ku🥰data daɗe da barin DUNIYAR mutane ta tahi DUNIYAR dasu ASMA'UN M MAHII ta tahi😅.
Akan ruwan cikinsa ya ɗaurata ya hook ɗin bra nata ya ɓalle tare da ciki da ita bayan ya zare daga cikin ta, nasha nunta da suka qara cika da kyau dalilan shayarwar data ke, gashi kuma tana ɗanyen jegonta, tunda dudu ko wata uku har yanxun basu cika ba, 360 ya kai musu wata irin wawuyar raruma, tare da fara basu wani irin kisses na musamman masu tsayawa A Rai da zuciya, haka suka shiga birkita junansu, inda gaba ɗaya sun gama fita a hayyacinsu.
Hakan yasa naja musu qofa da kyau, dan yau lamarin na musamman ne.
Wane alqalumman AMMEY LAYLERH ☺️ abin ya girma kaina nima yachin.

Dan wannan lamari badai da niba gaskiya🥰


Jin kukan ayman ne ya farkar dani wajajen qarfe huɗun dare goshin asba. daga naunauyan barcin daya ɗebeni. Wanda ashe ban sani ba MALEEK ne ya zuba min maganin barci acikin guntun leman dana sha a parlourn su.

Ina shiga cikin ɗakin na tarar da maleek ɗauke da ayman, A hannunsa yana zaune tsakiyar gadon ya fito da mama yana ba ayman, lallai maleek kayi aika² irin wannan shan uwar wuya haka, nikam ba ruwana kaida fan's na jadderh wllh.
Ashe maleek ɗin ku kusan kwana yayi abu ɗaya.iya wuya kammm jadderh tasha ta a wannan lokaci, yo abinku da an daɗe ba'a haɗuba tsawon watanni.
Gashi an samu a bagas dede da wanka maleek ne ya mata.
Tsinuwa kammmm ASMA'UN M MAHII tasha ta yafi Cikin kwando wurin jadderh, kai harda ma M MAHIIN yasha Allah ya isa wurin mutuniyar taku.
Shi kuwa maleek albarkar duniya babu irin wacce baiwa ASMA'UN M MAHII ba, da MAHIIN ma kai wanda ya qirqiri ma maganin ƙara ƘYAN nan ma yasha tashi adda'ar. daga bakin GENERAL MALEEK TOUFIQ MAI NASARA.

**************
Pls a gurguje

Haka al'amurra suka ci gaba da wakana inda ayman yanta wayo abinsa, dan yanxun ya shigo wata na biyar. Inda yake zama daram abinsa kayan wasan yara, kuwa da yana magana toda yayi a wurin ayman. ASMA'UN M MAHII da jadderh kuwa sun ɗinke abinsu cassss. Inda AYUSHAN MALEEK tace wllh ba za'a yi tafiyar Nan. Ba NIHAL ɗin AYAAN { KAIƊIN MACE} ba na ASHANTY BLOODY, nan kuwa suka janyo ta cikinsu.

Ai kuwa suma mazan suka haɗe kawunansu, suka zama manyan abokan juna,

Cikin qarin girman da aka qara wa wasu daga cikin sojoji kuwa harda Jawad babban abokin maleek,inda ya tashi da matsayin maleek. Inda binciken da akayi na nasu fita da sirrin ayyukan su, aka samu hannun EL-BASHER dumu dumu. Nan kuwa kotu ta haramta mashi zama soja na har abada.
Bayan an tura shi gidan maza na tsawon shekaru biyar tare da tarar Naira miliyan biyar, nacin amanar aiki tare da ɓata musu wasu ayyukan.

Jawad wani zuwa da yayi gidan maleek, dake shi aikin nashi cen pleatu yake, anan yaga Basma Ibrahim best friend ɗin jadderh, Nan ya nuna yana ciki aukuwa babu ɓata loqaci akayi bikinsu. Sai pleatu state.

Haka rayuwan taci gaba da tafiya wani loqaci fari wani loqacin baƙi, wata rana dake sau tari familyn Alhaji TOUFIQ sukan ziyarci Mommah akai akai, nan suka shiga mummunan tashin hankalin ganin Mommah gaba ɗaya babu kamanninta tattare da ita, babu jiji dakai babu mulkin Nan, babu fara'rnan babu komi ga cutar shan inna data gamu da ita, wato mutuwar ɓarin jiki inda a likitance suke ƙiran ta da The death of the body.
Idan hankalin su yayi dubu toya tashi, nan maleek ya roƙi alfarma fita da ita waje, kasan cewar shi shugaba kuma adalin mutun na mutane aka bashi go are head na fita da itan.


Mu koma Adamawa
******

ACEN Adamawa kuwa haka kullum cutar Hajiya Laura keci gaba, sai abin yayi tamkar zata samu sauqi sai kuma abin ya kice.
Inda cutar mutuwar ɓarin jiki kuwa, dama boka ya faɗa musu duk loqacin da mahaɗi da mahaɗin suka haɗe suka haifi mai ido, to kuwa tamkar ɓarin jikin sune ya tafi, dake dama aka ce idan mutum yana kan ganuwar mugunta da Sherri ko an haska masa hanya baya ganin hasken nan, shi yasa sammm babu tunanin komai suka amince da sharaɗin boka.
Inda ita kuma Hajiya Lauran abin ya zame mata biyu domin ita sharaɗin ta biyu ne harda na duk loqacin da jinin MARYAM ABDULJALAAL ya sanya qafa cikin masarautar Adamawa to daga ranar babu ita babu hankali, haka tace taji ta gani ta kuma amince, shine sanadiyyar sumar da tayi loqacin da AYUSHA ABDULPHATA OMAR ta shigo cikin masarautar, a lokacin ta razana iya razana ganin bata haukace ɗin bane yasa tayi ta zagin boka, harda ce masa ɗan me turtsetsen ciki.
Sai gashi loqaci guda abubuwa biyun sun sa Meta.
Friend Sufyan kuwa saida little Momman nashi kuma friend nashi ta qira shi ta yanka masa rashin mutunci da kasheɗin lallai lallai ya dawo gida, ashe dama qarya yake ba uwa ya ɗauke ta, bai kuma ɗauke ta friend ɗin gaskiya da gaskiya ba, dan ƙaddara ta gitta tsakanin su. Shike nan saiya yanke qauna daga rahamar ubangiji.aikuwa cikin satin data qirashi ya tattara daga Madina ya dawo gida 9j inda ya rungumi ƙaddararsa.

Harya ma yayi aure Anun ɗin Oum anum ya aura wanda little Momman nashi ce ta wuce masa gaba, akayi auren dan suma ƴar uwarsu kara suka Bama friend auren Anun.

Anum wacce sukayi taka rar karatun Nan da jadderh a madinatul munaiwara.

Inda suke zaune cikin farin ciki da kwanciyar hankali, saida ance uwa uwace ba kowa ke amsa sunan ba. Haka friend ya dinga yawa da mahaifiyar sa qasashe qasashe dan naimar mata magani, inda da yawan wasu malam addinin sukan ce musu tabbas sai dai har idan wurin wannan bokan aka koma, shine zai walwale komai. Gashi ita kuma babu lafiyar magana, Bama ta san muke faruwa a gidan duniyar ba.
Shi yasa dai ake cewa mai haƙƙa rami na mugunta, yayo kaɗan inya gane dan zamani akema fatauci, ita duniyar faɗi gareta.
Hakan yasa masu iya magana sukan ce.

IDAN KASAMI DUNIYA ' A HANNUNKA, TOKA BITA A SANNU. DOMIN ITAƊIN BA MATA NATA BACE.
RAYUWA CE WATA RANA SAI LABARI.

KANA HAƘURI SHINE MATAKIN NASARAR RAYUWA.
KADA KA ZAMTO MAI CUTATAWA ƊAN UWANKA MUSULMI AKAN WANI DALILI NAKA.

DUK TSANANI KADA KAZAMTO MUTUM MAI SIN S0N KANKA A RAYUWA.

Kamar haka ne ya faru dasu Hajiya lubna da Laura.

Sannan su Ammey sunyi haƙuri ita da aminiyar ta MARYAM ABDULJALAAL YEKO MADINAH.

Gashi Allah ya saka musu da mafificin alkhairinsa.

Ina labarin iyalan Kashim baba?

Sunyi baƙin ciki matuqa loqacin da suka san waye mahaifinsu. Kana amayar Kashim baba wacce da taimakon ta maleek yake samun dukkan wani ishu akansu da motsin su. Haka sukayi kuka suka share ashe itama amaryar faɗe ya mata shine kuma ya aure ta bata da uba mahaifiyar ta rashin qarfi da rashin mataimaki yasa ta bashi auren ƴarta badan.ranta yaso ba, saka makon cikin daya ɓullo bayan yi mata faɗen da yayi.

*JINIOR AHLAM*

Na farkon littafin mu wanda suka faɗa da jadderh harya mareta. Ashe tun daga wannan tafiyar ba'a kuma ganin sa, saka makon maleek dake dabaibaye da rayuwar jadderh, tun wancen loqacin ya ka mashi ya garqame sai bayan wani loqaci ya sake shi bayan yasha kwakkwaran kashe di na Bara zanar da yayi wa rayuwar jadderhn.
Inda wannan abu da maleek ya masa shine dalilin shiryarsa, dama ɗan wani me kuɗine dake Kanon ai kuwa maleek yasha adda'a wurin iyayen AHLAM.
*🔥♥️ KAREN BANA ♥️🔥*
NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylerh*

Lass page 4️⃣9️⃣&5️⃣0️⃣

08104493215

✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟
==========================


*~💐 It's just that you are close to AMMEY LAYLERH, she is very kind to you🫶🏻~*

*DEDICATED TO UMMIE MUHD NASEER {Maman Humieratou, Mrs Yusuf babbah Aujara.}*

Wannan page na sadaukar da shi, wa RAYUWATA baki ɗaya My teemah ta fateemah Ibrahim malam Aujara

******
___________________
Shekarar ayman ɗaya A duniya jadderh ta kuma samun wani cikin, aikuwa jadderh tasha kuka danma loqacin ayman yana yawonsa ko ina.
Kuma dama irin yaran Nan ne da shan mama bai dame suba, haka ne ma yasa Ammey ɗauke Ayman ganin dama ba wani damuwa yayi da tsotson ba. Shi kuwa dama dake ya saba da ammey yayi zaman sa, saima kamar qara masa lafiya da aka yi ma.
Ita kuma taci gaba da rainon cikin ta, wanda yazo mata da azabar laulayi kamar me.
Wurin aikin maleek kuwa saidai muce hamdallah , dan kuwa nasara da buɗin Ubangiji haka ya ringa samun su, shine tukuici abun Alkhairin.

Do good for others it will come back to you on unexpected time👌🏻
Ma'ana.

Yi wa wasu alheri zai dawo gare ku a lokacin da ba ku tsammani ba😌

Tsabbb kuwa hakan ne ya faru da GENERAL MALEEK TOUFIQ MAI NASARA, dan kuwa wani abu ma ya manta da yayi a cikin rayuwa, haka tarin Alkhairinsa keta dawo wa gareshi, hakan yasa ya qara ƙaimi da himma wurin aikinsa, dan ganin wa cire ɓata gari daga cikin al'umma. Inda sunan GENERAL MALEEK TOUFIQ ya karaɗe ilahirin faɗin DUNIYA, babban burin kowa ace yau Alkhairinsa ya zo gareshi, inda wata haiba da daraja suka sake hawansa.

§Bayan shekaru goma sha biyar👯🏻‍♀️§
*************
Abubuwa da dama sun pharu, a kimanin waɗannan shekarun marasa daɗi da masu daɗi.

Ciki marasa daɗin kuwa ya haɗa da mutuwar Hajiya Laura, inda ta rasu bayan doguwar jinyar data sha. Bayan dogon loqacin data ɗauka.

Hajiya lubna ta fito daga gidan yari, inda gaba ɗaya ta zama wata so silent, dade da magana ma bata dame ta ba.
Inda Hajiya AYSHA galadima ammey ta ɗauki nauyin ɗawainiya da ita.
**********
Mu koma bangaren su GENERAL MALEEK TOUFIQ MAI NASARA.

Ya zama cikakken magidanci inda girma ya fara hawansa, wani matashin saurayi ne zaune a gabansa ɗan kimanin shekaru goma sha sha bakwai, gefe guda kuma wata mata shiyar budurwa ce. Itama ƴar kimanin shekaru goma sha shida.

"Papa Ni kawai kace ta fita acikin harkana tunda bata da kunya"
Cewar ayman Keenan matashin saurayin dake ji da gayu, da kuma tashen samar taka.

ɗago dararan idanunta tayi wanda suke kama sakk dana HAJIYA AYSHA ABDULPHATA OMAR {Mamie jadderh}.

"Kaji ko papi! kaji da kunnen ka ko wllh yaron Nan ya rainani, dan kawai ka bani 1 years old. Shine ka ranani har haka.."

Bakin tan ya buge tare da cewa
"shiiii"
"Amma dai ai yayan kine kuma ya fikin" ya faɗa cikin zaro mata lumsassun idanunsa da har yau basu sanja kama baaa.
System nashi yaja gefe tare da fuskantar gabas sabo da wani irin azababban ƙamshin da jiyo daga ɓangaren, ƙamshin dake rikita masa tunani da kwakwalwar sa, wanda yake sa shi mance waye shi. Amaryarsa kuma uwar gidan sa kenan HAJIYA AYSHA ABDULPHATA OMAR. Cikin takun ƙasaita ta nufo parlourn, cikin wata kyakkyawar shiga ta alfarma ta kece raini. Wasu matasan yara biyu biye da ita, ɗaYa kuma a rataye a kafaɗarta. Toufiq kenan da kuma little MARYAM, ƴan biyun data haifa, shekararsu tara da haihuwa a duniya toufiq ana ce dashi Ashraff, sai kuma little maryam anace da princess.
Sai kuma auta kilishi wacce taci sunan kaka wa maleek wato Fulani anace da ita kilishi sabo da sunan mai sunan data ci.
Yaranta biyar biyu maza uku mata inda gaba ɗaya yaran, suka tashi cikin wata irin tarbiyya da girmama junansu, da kuma mutunta mutane dan sabon da suka tashi dashi kenan.

Tana qariso tsakiyar parlourn ta wani irin jujjuya idanunta, tare da ma maleek yaran su dake zaune a gabansa, suna kallon mahaifinsu shi kuma yana kallon mamansu.
Kafaɗunsa ya ɗaga irin ko a jikin nan nashi, tana xuwa daidai kan little ammey wato AYSHA MALEEK TOUFIQ ta ɗan dungure mata ƙeya, tare da faɗin..

"Har abada kekam a kawo ƙarar yayanki zaki kare kenan NURHAN?, sammm baki biyo sunan mai sunan kiba ko ɗaya, ga shegen tsokanar ziya a wurin ki!"

Ta faɗi maganar tana dallara mata wata uwar harara.

Maleek da duk ya kusan susucewa a zaunen da yake ne yasa shi faɗin.

"Aike ta biyo komi da komi nata na kine, samm batayi halin Ammey na wllh ko ɗaya, gaba ɗaya kin ɓata min uwa"

Itama harar ta aika masa tare da zaro masa idanunta, kana da farfara masa su hakan yasa yayi saurin🥰😅.

"Kuta shi kuje AYMAN zanyi maganin ta ne"
Abinda ya iyawa furta wa Keenan, tsamm kuwa suka miƙe dan cika umarnin mahaifin nasu, suma Ashraff da kuma princess suka mara musu baya.
Ta hanyar kama hannayensu da yayyensu suka yi.

Suna barin parlourn maleek yayi saurin miƙewa tsaye tare da rungumo, jadderh cikin jikinsa.
"Waikam minene sirrin irin wannan shan kyau haka, kodai akwai ajiyata anan ban sani ba?"
Ya faɗi maganar yana shafa saman cikin da yake a shafe tamkar bata taɓa haihuwa ba.

Cikin wani irin salon jan hankali tace.

"Kaine sirrin jarumina kuma ƙaunana, sai dakai Duniyar jadderh MALEEK take haskawa. Amma meiya sa sammm baka girma ta wannan fanni?"

Wani irin shigewa cikin jikinta ya kuma yi tare da qara cusa kansa cikin wuyanta,
"Ai ke ɗince ta musamman da komi naki, sammm baki taɓa sanjawa sai ma qara haɗewa da kike abunki. Yanxun dai muje aji dani dan nakai gaɓar da bazan iya jurewa ba"

AUTA kilishi dake maqale a kafaɗar jadderh, wacce tuni barci yayi awon gaba da ita suka kai ɗakin ta tare da kwantar da ita akan gadon ta, tun daga bakin qofa suka fara al'amurra nan naja musu qofa dan gudun yauma kada su bani maganin barci. Yauma na kasa moruwa kamar waccen RANAN.
Haka suka raya wannan dare cikin annashawa, da tarin farin ciki, inda maleek sai sanya ma jadderh albarka yake, dan ta kula dashin sosae kamar yadda ya buqata.
*****
Basma tana yara huɗu inda tama jadderh takwara haihuwar farko aiko zokaga murna, da uban kayan data jibgawa little AYSHA, inda suke zaune cikin farin ciki da kwanciyar hankali.

Gaba ɗaya sun zama wasu manyan hajiyoyi. domin ko waccensu harkar business tunda kamo harkar kayan lefe cosmetics Women's jewelry kayan siyayyar jarirai.
Maka kuwa sunje yabi a qirga, mazajensu sun biya musu suma kuma sunjajje da kuɗin su.

Suna kyauta suna sadaka hakan yasa suka zam, tamkar wasu taurari masu haskaka duniya. Basma ta biyama iyayenta suma sunje hajji sunje Umrah.
Gefe guda sun haɗe sun zam abu guda suda ASMA'UN M MAHII SAURAYIN YAYATA.
Suda su Nihal ɗin Ayaan, jadderh kam ta zamo ƴar gatan dangi gaba da baya dan itace AUTAR AHALI, tamkar yadda suka raɗa mata.

AYMAN MALEEK TOUFIQ
Yana karatunsa ne akan likitanci, kasan cewar yasan labarin mahaifinsa na san zamowa likita a wancen loqacin.
Amma ƙaddara tayi aikinta a kansa ta hanyar sauya masa buri da kuma fatansa, hakan yasa Ayman yace saiya cikama mahaifinsa burinsa, ta hanyar zamowa cikakken dactorn da babu kamar shi.

Kwance suka akan haɗaɗɗen gadon su kanta, akan ruwan cikinsa bayan kammala ibadar Allah ta hanyar faranta ran junansu.

"I love u too my watermelon my heart, Ina tsananin ƙaunarki MATATA uwar ƴaƴana. Ta hanyar da baki bazai iya misalta yadda nake tsananin ƙaunarki, sai dai nace ilahu yabar ƙauna ta har gaban abada, ƴar aljanna!"
"Saidai wani loqacin ita kanta rayuwar duniyar tsoro take bani, matuƙa duk yadda ka kai da iya taka tsantsan da duniya, to tabbas wani baya taɓa ganin hakan. Kinsan wani na samu acikin ɗaya daga cikin fan's nawa na Instagram wani ya gaya min wota maganar da har na koma ga mahaliccin na, bazan daina tuna wannan maganar ba. Saidai Allahu ya Iya mana badan iyawarmu"


Rungume shi tayi tsammm a cikin jikinta bayan ta haɗe bakinsu wuri guda ta bashi wani kyakkyawan
kiss.

Cikin zallar hikimar tsara zance da wayon da ubangiji ya bata, ta shiga faɗin

"Tsabtatacce tsarkakakke baya damuwa da surutu, da munana zato da munanan kalamai, da miyagun kulle² mutane akansa. Ƙara nutsuwa bawan Allah! Ka kuma kauda kai, ka toshe kunnuwanka domin bazaka kuɓuta daga irin abubuwan, dako Annabawan Allah basu kuɓuta daga suba. Naka shine koyi Annabawan ALLAH! JARUMIN jadderh da kuma Ammey da Abbie"
Rungume ta shima ya kuma yi tsamm tamkar ya mai da ta, ciki haka yake ji.
Shi yasa Ahar kullum yake qara gode ma Allah subhanahu wata'ala da ya bashi jadderh a matsayin Mata kuma uwar ƴaƴan.

"Alhamdulillah, alhamdulillah alhamdulillahi ala kulli halin, Ahar kullum ina qara godewa Allah. Daya bani mata ta gari kamar AYUSHHH, haqiqa samun mata ta gari ma Rahama ce daga cikin Rahamomin Ubangiji, Allah shine abin godiya Allah ya dauwamar da haske marar yankewa daga cikin Rayuwar mu, haqiqa keɗin matar Alkhairi ce kana MACEN SIRRI, Allah ya dawwamar da farin ciki acikin rayuwarki na har abada. AYUSHAAA ABDULPHATA OMAR Adamawa".


Tashi yayi da ita toilet suka shige suka sallo wankansu, shirya wa sukayi cikin kayatacciyar shigar da suka saba kamar kullum.
Wayar sa ya ciro daga cikin aljihun rigarsa, ring lite ya ɗauko tare da seta wayar san TIKTOK ya shiga ya kunna musu fitacciyar waƙar nan ta Umar M SHAREEF mai taken MATATA


Ni bansan meyakai soyayya zaƙi ba, Ni bansan meyakai soyayya garɗi ba, dana sanki tun Bara bazan ta zama tuzuru ba.


Bayan sun kammala Ya kuma kunna musu waƙar JARUMI na Sadiq sale, mai taken ko wuya.

Dai dai wurin da ake cewa.

Ko ana fusge min nama na, zan yabe ki da qarfin harshe na saida ke baya ke kin sarƙafemin a zuciyata baya ke.

Haka dai sukayi abinsu suka gama.

Kana suka tattara suka yi gidan ammey wuni, dan yau ACEN sukeson yin weekend ɗinsu.

Ko acikin motar ma musu aka ta kaftawa tsakanin AYMAN da NURHAN.

Ammey tayi farin ciki matuƙa da zuwan nasu, dama haka suke mata sukanje mata akai akai.


Alhamdulillah abubuwa kam saidai muce hamdallah, domin ayman ya zama cikakken dactor tamkar yadda yaci alwashi wa

Please Login or Register in order to submit comment