YAN ZAMAN MAKKAH BOOK 1 Complete Hausa Novel Document by YAN ZAMAN MAKKAH BOOK 1


YAN ZAMAN MAKKAH BOOK 1

Cover Design Copyright and attribute to Gnovels

Uploaded by @Admin

Total Words: 39879



YAN ZAMAN MAKKAH BOOK 1

Reading Time: 3 Hours

Added On: 26, May 2025

Author: Oum Yasmeen ,

Ebook Compiler : Kurya

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 198.49 kb

File Type: txt

Views: 46+

Download: 46+

Last download: 10 hours ago

Description/Story:

 Kwantar da murya yayi yace '' haba masoyiya'ta abarkauna ta ni wallahi yau na kasa gane inda kika dosa wannan sabon halin da kika tsiro dashi bashi da kyau.  

He lowered his voice and said, "Haba, my love, I swear, today I can't understand where you got this new behavior you're displaying—it's not good at all."  

Da hallacan kai lafafa min ni wallahi yanzu bani da lokacin ka.  
And with that attitude, spare me, I swear, now I don’t have time for you.  

Yumna ta faɗa tana banka mai wata uwar harara.  
Yumna spoke while sitting on a mat with a burning anger.  

Ajiyar zuciya ya sauke yace '' to yanzu ina zaki..,  
With a heavy heart, he said, "So now, where do you want to go...?"  

Idan ka aike ni wakai Mamman dan girman Allah baka da zuciya ne..,  
"If you send me to that Mamman, by Allah’s grace, you have no heart..."  

Murmushi yayi ya shafa saisayayyen kansa yace '' wallahi idai akan kine kare ya cinye duk wannan abin da kike kafin aure ne idan mukai aure shikkenan magana ta ƙare kinsan sau da yawa shedanu su na shigowa idan sun ga mace ta kusan yi aure..,  
He smiled, rubbing his smooth head, and said, "I swear, if we were still in the past, a dog would have devoured all this behavior of yours before marriage. But now that we're married, this talk should end. Often, devils enter when they see a woman about to marry."  

Yahu ta tofar tace '' a'uzubillahi minar sheɗanir rajim lallai ma sai yau na tabbatar kana da taɓi ƙwaƙwalwa nai maka kama da kalar matar da zaka aura..? dan Allah Mamman bana son fitina da ni nace ina so yanzu kuma na dawo nace bana yi ana dole ne ..? ka tattara su gyatumi suje su karbi kuɗin da suka kai..,  
She scoffed and said, "I seek refuge in Allah from the accursed devil! Truly, today I’ve confirmed that you have a mindset similar to the kind of woman you’d marry. For Allah’s sake, Mamman, I don’t want trouble. I said I want to leave now, and I said I don’t want to be forced...? Gather them, let them come and collect the money they brought."  

Tana gama fadar haka tai gaba ta barshi da sakakken baki.  
As she finished saying that, she turned away from him with a stiff face.  

Idan wani ya faɗa mai yumna zata iya aikata haka zai ƙaryata duk da yasan bata da kunya to be taɓa zaton abin zai gangaro har kansa ba kwafa yayi, yay gaba ransa yana mai suya.  
If anyone said Yumna could do such a thing, they’d be lying. Despite knowing she had no shame, they’d never think it would go this far. His head was boiling with anger.  

Ita kuwa yumna bata tsaya a ko ina ba sai a gidan lantana yar gidan mai gari shiga tayi ba ko sallama kanta tsaye haka ta shiga dakin jin wani nishi da ihu tayi a hankali tace '' wannan ai muryar lantana ce ba dai ilu dukan ta yake ba tab ya zaici jakar ubansa.  
As for Yumna, she didn’t stop anywhere except at Lantana’s house. Without greeting, she entered and heard a moan and a scream. She whispered, "That’s Lantana’s voice, not Ilu’s. Could he have entered his father’s bag?"  

Da sauri ta fita, cikin Sa'a ta ga taɓarya ɗauka tayi cikin sauri ta buɗe labulan uwar dakin lantana Allah ya rufa asiri dakin nan ne me duhu abu ɗaya idanuwanta suka gane mata maman lantana yana hannun ilu yana mammatsawa.  
She quickly left, and within an hour, she saw a girl carrying something. She hurriedly opened the curtain of Lantana’s mother’s room—Allah keeps secrets—the room was dark, but her eyes adjusted, and she saw Lantana’s mother in Ilu’s arms, panting.  

Zaro ido tayi ga lantana sai kuka take ai batai wata wata ba ta daga taɓaryar nan ta aza mai ita a gadon baya.  
When she glanced at Lantana, she screamed—she wasn’t pregnant before, but now she was placing oil on her back while lying down.  

Wata iriyar azaba yaji ba shiri ya dawo daga cikin duniyar da muke haka ma lantana domin sam ba suji shigowar sa ba dure taɓarya tayi akasa tana sauke numfashi domin tabaryar tana da nauyi tace '' kai wanne irin mara imani ne daman abin da kuke kenan lallai yau sai naje gida na fadawa innar ku..,  
A wave of torment hit him unexpectedly. Even Lantana didn’t see his arrival. The girl knelt, breathing heavily because the load was heavy. She said, "What kind of faithless person are you? For what you’re doing, I swear, today I’ll go home and expose you."  

Da sauri lantana ta ɗago idanuwan'ta da suka cika tab da hawaye shi kuwa ilu takaici ne ya nashi magana lallai sai yai maganin yarinyar nan in banda rashin mutunci ta shigo gida ba ko sallama ta fado musu ɗaki be ida wannan tunanin nasa ba yaji tana wannan magana.  
Lantana quickly raised her teary eyes, while Ilu was too ashamed to speak. He had to respond to this girl, especially since she entered the house without greeting and barged into their room. Before he could process the thought, he heard her saying this.  

Tashi yayi yana dafe gadon bayansa da yake masa radadi tace '' zo ki fita tun kafin mai miki rashin mutunci..?  
He stood up, rubbing his aching back, and said, "Get out before I disgrace you...?"  

Da sauri ta ɗago jin abin da yace tace '' bazan fita ko ina ba wato tabarmar kunya da hauka..,  
She quickly retorted, "I won’t leave anywhere—meaning shame and madness...?"  

Da sauri ya kalle ta lallai sai yau ya ƙara yadda yarinyar nan bata da hankali a haka Mamman yake son ta gaskiya dole ko za a me ya faɗa mai gaskiya wannan ba matar zama bace.  
He quickly looked at her—truly, today he confirmed how senseless this girl was. Mamman loved her truly, but what could he say? The truth was, this was not a woman meant for marriage.  

Cikin ƙarfin hali yace '' wallahi idan baki fita ba sai na kwashe ki da mari..,  
With a strong tone, he said, "I swear, if you don’t leave, I’ll drag you out with a beating."  

Wani kallo tai mai ta dauke kanta, tace '' kai ilu tun kafin na tara maka mutane nai maka kururuwa zo ka saka sayyadae ka kabar nan gurin..,  
She gave him a piercing look and said, "Ilu, before I gather people to shout at you, come and bury your shame here."  

Yasan halin yumna sarau ba hankali ne da ita ba dan haka ya gyara zaman taguwar sa ya fita zama tayi a gefen gadon lantana tace '' ke kuma mara hankali shi ne kika bari zai lalata miki tarbiyyar da iyayen ki suka baki wallahi tur da hankali..,  
He knew Yumna was reckless, so he adjusted his sitting position and left. She sat by Lantana’s bed and said, "You’re the senseless one—you let him ruin the upbringing your parents gave you. I swear, calm down."  

Zumburo baki tayi ta ɗauke kanta fada tai tayi ta inda ta shiga ba tanan take fita ba, ganin lantana tai mata shiru gashi bata fadi abin da ya kawo ta ba tace '' yauwa kinga wannan ɓacin ran da na tarar zai saka na manta abinda ya kawo ni..,  
She scoffed, gathered herself, and went back the way she came. Seeing Lantana silent, not saying why she came, she said, "Fine, you’re this unlucky encounter that made me forget why I came."  

Da sauri lantana ta kalle ta tana gyara zaman rigar'ta tace '' ikon Allah me ya faru...?  
Lantana quickly looked at her, adjusting her dress, and said, "By Allah’s power, what happened...?"  

Hmmm lantana ba abin da ya faru face alkairi ina na'ima kawata da ta tafi Saudiyya.  
"Hmm, Lantana, nothing happened except good news. My friend who went to Saudi Arabia..."  

Da sauri lantana tace '' eh na gane ta me ya faru ciki ta dawo dashi..,  
Lantana quickly said, "Oh, I understand. She’s pregnant and came back from it."  

A'uzubillahi rufe min baki ku kenan bakwa iya fadar alkairi sai dai sharri shege yi da me zina ke me na tarar da ku kuna yi..?  
"I seek refuge in Allah—close my mouth! You can’t say anything good, only evil. What is this adultery I’ve caught you doing?"  

Yumna ta faɗa tana aikawa da lantana harara.  
Yumna spoke, showering Lantana with anger.  

Dan kwalinta ta ɗaura tace '' to aini miji na ne kuma ba saɓon Allah muka aikata ba..kuma ba ance karuwanci ake zuwa yi ba ba aikatau ba.  
She adjusted her scarf and said, "Well, he’s my husband, and we didn’t go against Allah’s law. It’s not like we’re engaging in prostitution."  

Wani bakin ciki ne ya tokarewa yumna makogaro a fusace tace '' inji uban wa shikkenan ba dama mutum ya sami abin duniya sai ace abu kaza yake aikatawa kinga bara nai miki gwari gwari da manyan baki nima tafiya makkan zanyi neman arziki kaf dagin mu ba me hali duk taron ni kuka ke juyayi ne ban da dangin ummata suma ai mace ɗaya ce wannan mamantawa da take arlit gwara nima na nemo arziki wallahi haka kurum sai mu dinga zama bama wani bawa talauci tsoro ko zai kama gaban sa ki duba ga ki gani irin gidajen alfarmar da nake gani a waya idan baka tashi ka nema ba taya zaka same su..,  
A deep sadness overwhelmed Yumna. Furious, she said, "Tell your father this: Is there no way to get worldly possessions except through wrongdoing? Last year, I gave you advice, and now you’re talking big. You’ll travel to Mecca seeking wealth, yet our house has no dignity. All the gatherings you attend are just for show. Besides, your mother’s family—they’re all the same. This forgetful woman who indulges in nonsense is also seeking wealth. I swear, we’ll keep living like this, fearing no servant of Allah will confront us. Look at the luxurious houses I see online—if you don’t get up and strive, you’ll never achieve them."  

Dan shiru lantana tayi sannan tace '' amma yumna bakya ganin rabon bawa baya taɓa tsaire masa idan abu rabon ka ne rabon ka ne wallahi zai zo ya same ka har idan kake. rabon bawa shike binsa fiye da aljalinsa..,  
Lantana was silent for a moment, then said, "But Yumna, the servant’s portion never misses its owner. If something is yours, it’s yours. I swear, it will find you even if you hide. A servant’s portion follows them more than their shadow."  

Tashi yumna tayi ta rangada wata uwar buɗa tare da gyara zaman mayafinta tace '' sadakallahul azeem ina me karatu na gaba..? ashe bansan kin iya wa'azi haka ba kika bar cikin gidan ku da kungurmayen yan daba baki musu ba sun shiryu..? kinga sai anjima sai na zo yi miki sallama..,  
Yumna stood up, adjusting her wrapper and gown, and said, "Sadakallahul Azeem, where is my next lesson? Can’t you advise like this? Have you left your house full of reckless boys uncorrected? Fine, I’ll leave and come back to greet you."  

Bata jira cewar ta ba ta fita ranta a ɓace ganin takalmin da ta saka zai hanata sauri sai ta cire ta riƙe a hannu.  
Without waiting for a response, she left, her face hidden. Seeing that her shoes would slow her down, she quickly took them off and held them in her hand.  

Zafin ranar da ake ta sami guri ta zauna tana sauke ajiyar zuciya kamar ance ta dago kanta katuwar bishiyar goba ta gani washe baki tayi ɗamara taci da mayafinta ta fara ƙoƙarin hawa ji tayi ance billahilazi kina hawa sai na wullo dake kin faɗo ƙasa in banda iskanci irin na dan yau me zaki yi da abin da ba'a baki ba wato sata kika zo yi kenan..?  
Under the scorching sun, she sat, pouring out her heart’s burden as if she had climbed a huge baobab tree. The day before, she had seen something, made a plan, and now, wearing her gown, she began trying to climb. She said, "In the name of Allah, if you climb, I’ll push you down. Besides the nonsense of today, what will you do with what wasn’t given to you? Meaning, you came to steal?"  

Chak ta tsaya ta sauko kare wa tsohon kallo tayi ta jinjina kanta tace '' baba kaci darajar tsofanka..,  
She stopped, came down, and gave him an old look, whispering, "Dad, don’t disrespect your elder."  

A'a dawo dan girman Allah kar naci darajar tsofana bake bace yar gidam malam nura me sittin ba ai daman ace kece wacce kika fita zakka a cikin ya'yan sa tur da halinki albasa batai halin ruwa ba mahaifinki mutumin kirki.  
"No, come back, by Allah’s grace. Don’t say ‘elder’—you’re not. You’re from Malam Nura’s house, sixty years old. How can a girl like you, who has gone astray among his children, behave like this? Onions don’t behave like water. Your father is a good man."  

Takaici ne ya kama yumna zuciyar ta tamkar ta faso kirjinta amma ba komai akan jikarsa zata rama shi dai yaci darajar tsofanka sa.  
A deep regret gripped Yumna’s heart, as if it had pierced her liver. But there was nothing she could do to repay him—he had disrespected his elder.  

---  

Let me know if you'd like any refinements!



Read / Download YAN ZAMAN MAKKAH BOOK 1

START READING

OR

DOWNLOAD TXT NOW
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album