Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tayi tace '' to bara na dauko mayafina na fito hice ko ba mazan da suke taruwa yan zaman banza ni wallahi bana son haka , su dinga kallon haramun..,
cikin jindadin riƙe mai amanat sa da tayi yace '' to ai lahira akwai darmar lahira haka kurum ku dinga zama akan hanya baka bawa hanya hakkin'ta suna kallon shige da ficen matan mutane.,
kai dai bari abin nan nayi min ciwo my love 💕 😘.
Cewar deeeya
Yusif yace '' to bakomai wata ran sai labari insha'Allahu mun kusan matsawa mu bar musu gurin yanzu da yake safiya ce ma ba kowa..,
yauwa har naji dad'i wallahi. ta faɗa tana fitowa daga parlour bude kofar gate din tayi shigowa yayi hannunsa riƙe da jaka da kayan yan sanda rungume shi tayi tana sakar mai kiss tace '' honey nayi missing dinka sosai wallahi..,
kiss shima yayi mata yace '' nima haka ya babyn..?,
shafa cikin ta , tayi tace '' baby mun yana cikin koshin lafiya..,
riƙe hannunta yayi ya kulle kofar suka shigo tamkar ba ai komai ba , parlour tsaf ga su pauzy sun ci hijabi tamkar wasu mutanen arziki har ƙasa suka durkusa suna gaishe shi amsawa yayi yana cewa Barka da Safiya ya mutanen gidan..
Nailah tace '' barka dai yallaɓai wallahi kowa lafiya sannu da zuwa..,
sannu yace haka ma pauzy yace mata ta bashi amsa cikin ƙasa dakai shiga su kayi bedroom ɗin su deeya ta zauna akan gado cikin kissa tace '' baby nayi maka laifi dan Allah ka yafe mini..,
zama yayi kusa da ita yace '' baby laifi kuma wanne..?,
kwantar da kan'ta tayi akan kafaɗar sa tana jan zip din Jean's ɗin sa tace '' wa'yannan ya'yan makotan mu ne na gaji da zaman kaɗaici gashi ba komai nake iya yiba saboda baby ɗazu ma amai na gama yi bana iya cin abinci idan har ni, na dafa shi, shine na yiwa maman su magana ta bani su wallahi ba ruwan su dan Allah ka yafe min ban nemi izini kaba nayi gaban kaina..
cikin fusgar numfashi saboda salon da take mai ya saki wani nishi yace '' oooh ba damuwa, duk abin da ki kayi dai-dai ne..,
ba addu'a ba komai haka suka fara biyawa junan su buƙata dan dai ta kauda mai da zargine ta biye mai amma ita ko kaɗan bayan gaban ta.
bayan komai ya wakana ya kwanta yana cewa baby yau mun tabka abin kunya tun da ma dawo kin bar bakin ki su kaɗai a parlour wata kila duk ihun da nayi sun ji shi gyara kwanciyar ta , tayi a kan kirjinsa tace '' a haba ba abin da za suni idan ba sun ji ai ba wani abu bane ba suma kansu za su zo yadda ka dade baka gidan nan , na baka kulawa yadda ya kamata sai dai kuma idan mutum me so ta ka. Sane wanda baya son auren mu ya dora shine zai bani gurguwar shawara, yau watan ka nawa baka gidan nan , ka dawo na kasa baka farin ciki kullum ina alfahari da kai kana riƙe min kanka baka bawa matan waje saɓanin wasu mazan a yanzu da suna da matan su amma suke bin wasu kaga kuwa dole na yi wa Allah godiya nake kuma ƙara son nayi maka duk abin da kake so nayi maka shi akan lokaci..,
limshe idanuwan'sa yayi yana cewa nima haka nakewa Ubangiji godiya da ga bani ke a matsayin mata ta , ina rokon Ubangiji har gidan Allah muna tare..
amin ya Allah tace
parlour kuwa duk abin da ke wakana suna ji pauzy tace '' kaji tsoran Allah kaji tsoran shedaiyar mace..,
murmushi nailah tayi tace '' gaskiya kam kamar ba jiya muka gama Magana da ita ba amma ga yadda take tura kansa a cikin leda..,
tafawa su kayi suka ci gaba da hirar su.
Wannan kenan.
TURKIYYA
*Calista Luxury Resort*
ba ƙaramin kyau gunrin yayi mata ba , dan haka take bin ko ina da kallo tace '' habibtee gaskiya wannan gurin yaci kudin nasa komai unique ba ko a ina zaka samu haka ba , sai muyi shekera a gurin nan ba ruwan wani da wani..,
shafa bayan'ta yayi yace '' idan kinji ana cewa duniyar hutu da jin dad'i to wannan kenan..,
zama ta yi ta ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya tace '' na lura da haka wallahi..,
wayar tace tayi ringing da sauri tace '' miko min waye ya kira ni..,
wannan dan wahalar mijin naki..?
da sauri ta kalle sa ta haɗe ranta tace '' alhaji be kamata ace kana jefan mijina da irin wa'yannan kalmomin ba ni, narasa me yaha haɗa ka dashi kuke wannan takun sakar..,
dauke kai yayi be ce mata komai ba , ɗaga wayar tayi cikin fargaba da yake dazu ta yi mai text message sun sauka ajiyar zuciya ta sauke ta ƙara wayar a kunne tace '' hello sweet heart ashe kaga text message dina ya me jiki..?,
ta faɗa tana tashi daga gurin da alhaji yake zaune.
hakan da tayi ba ƙaramin fusata alhaji yayi ba , da yana da hali da tuni ya dade da kau da Jawad a doran ƙasa yasha tura mai yara su kashe shi amma yana tsalle tarkwan da ha ɗana mai amma ba komai wata ran hakar sa zata cimma ruwaaa...
bata jima ba ta dawo ta zauna akan cinyar sa tana shafa sajensa tace '' ya haj ya na ga ranka kamar a ɓace yake me ya faru lokaci ɗaya wannan kyakkyawar fuskar ta nuna ɓacin rai..,
saka hannunsa yayi yana shafa breast din'ta yace '' yanzu baby na biya mana kudi mu tafi wata ƙasar amma mun zo kamar baki da time dina ayyuka nawa na ajiye domin na faranta miki, ki zaga duniya na nuna miki yancin ki da wancan mutumin ya tauye miki shi ya barki a zaune a guri ɗaya bakya fita yawan buɗe ido,sai tafiya hajji malama ki fita ƙasashen turawa kiga yadda rayuwa ke wakana..,
kan'ta ne ya fasu bata da amsar bashi tana son mijin ta ban da kwaɗayin abin duniya da kuma son kyali duk wanda take ciki be wa dace ta , ba sai wanda ta hangi a waje ba , abin da zai kai ta ga wannan rayuwar haɗe bakin su tayi tana mai wani irin zazzafan kiss 💋 wanda ya kusan tafiya da numfashinsa na hucin gadi.
ganin wasan ya kai iya wasa ta dauke ta suka faɗa gado cikin fitar hayyaci su, sukan su, suke biyawa junan su buƙata ba karamin gigita masa lissafi take ba musamman yanzu da takai jijiyar sa bakinta tana sucking dinta zagewa yayi yana wani irin nisha hade da ihu shiyasaka kaf yan matan sa yake son jawaher ta iya sarrafa namiji a kan gado..
Ya Ubangiji ka shiryar damu ka bamu ikon bin tafarkin ka , hakika wanda Allah ya shiryar shine shiryayye.
wannan kenan
sai karfe goma Najlah ta tashi tana mustsuka idanuwanta da sukai mata nauyi tuno da abin da ta faru tayi ba ƙaramar kunya ce ta rufe ta ba , shikkenan fa ya gama ganin komai towel din ta ne ya zame da sauri ta daure shi a kirjinta, tare da tashi cikin nata ya cika ta ga wata iriyar yunwa da take ji tamkar an mata yasa a cikin'ta ko da daga jin yadda take ji a jikin'ta tasan yanzu jinin ya zo..
KARUWAN CIKIN GIDA.
Copy is not allowed 🚫
EPISODE ⁷
Dakyar ta iya tashi, ta shiga toilet gyara kan'ta tayi sannan ta fito bude wardrobe tayi ta dauko riga da skirt straight me tsaga a gaba rigar kuma half bubu ce sosai mix and match din tayi mata kyau kasancewar ta , kaya suna amsar jikin'ta gyara kan'ta tayi ta daura dankwali.
turare ta ƙara shafawa a jikin'ta da yake gari ne na zafi bata ce zata shafa mai ba a yanayin da take ciki zata iya amai cire zanin gadon tayi, ta canza sannan ta fito kai tsaye kitchen ta nufa gidan shiru tamkar ba mutune masu rai a cikin sa buɗe fridge tayi domin bata jin zata iya girki.
gaba ki ɗaya fridge din ba , wani abu da zai iya riƙe mata ciki tsaki taja kamar ance ƙara buɗe gidan sama wasu lemuka ta gani, bata taɓa ganin irin su ba kamar liquor amma ba shi bane saka hannu tayi, ta dauko sai dai batai gigin sha ba ta duba direction din sa zaro ido tayi, ta dafa bango kiri kiri ga sunan giya a ciki to a cikin gidan nan wa yake shan giya jikin'ta har wara yake ta mai da lemon ta rufe tana zaro ido to ko acikin ma'aikatan gidan ne..?
tun da taga akwai Christian a cikin su zare ido ta dinga yi yawa wacce tayiwa sarki ƙarya.
da sauri ta gunna fanfo ɗin sink ta wanke hannunta buɗe fridge tayi, ta dauko tarwaɗa ta zama ƙanƙara sakata tayi a ruwa domin ta narke blending kayan miya tayi sama sama saboda tafi so ta gansu a ciki batare da sun niƙe ba bayan ta juye ta ƙara niƙa albasa itama sama sama tafi ma kayan miyan fitowa ginger ta daka guda ɗaya ɗanya ta ajiye a gefe bayan kankarar ta gama narkewa ta wanke tarwaɗa da lemon tsami saboda karni da kuma yauƙinta zai ragu.
allaiyahu ta dauko ta yanka shi sannan ta ajiye shi ɗora tukunya tayi akan wuta, ta kunna gas farar shinkafa ta dauko gani tayi ba sai an ma gyara ba yar gwamnati ce.
wankewa tayi ta zuba a cikin ruwanta , ta rufe
fara soya kifin nan tayi da manja sannan ta cire ta ajiye a gife ta zuba tattasanta amma bata zuba albasa ba , saboda tafi so ta dinga jinta sama sama ita bata dahu luqub ba ita ba ɗanya ba.
bayan ta gama soya miyar ta , ta zuba mata komai ta fasa tarwaɗar nan a ciki amma ta zare mata ƙaya sannan ta zuba allaiyahunta nan da nan gidan ya dauki kamshi gama tuwon ta , tayi.
ta zuba a plate ta zuba miya ragowar ta saka a cikin flask kafin tuwon ya wuce sai ta gyara ko ina tamkar batai komai ba sannan ta fito kamar ance ɗaga kanki sama suka haɗa ido da yaya JAWAD da laptop a gaban sa gaban tane ya fadi kenan tun ɗazu yana gurin nan amma bata gansa ba tabbas da ta , fito taji kamshin sa ,
ƙasa tayi da kan'ta saboda kunyar da ta kamata alama yayi mata , tazo ajiye abincin hannunta tayi ta ƙarasa gurin sa tsugunawa tayi tace '' yaya gani..,
sai da ya gama shan kamshin sa , sannan yace '' ya jikin naki..?,
kan'ta na ƙasa tace '' da sauki..,
Allah ya ƙara sauki idan kin gama cin abincin ki sha magani kar kuma nazo na ganki baki sha magani ba ranki zai ɓaci
ya faɗa still hankalin'sa nakan laptop din'sa
Najlah tace '' insha'Allahu zan sha..,
period din tazo...?
habawa ji tayi tamkar ƙasa ta tsage ta shige ciki , wata iriyar kunya ce , ta kamata shiru tayi ta ƙasa magana juyowa yayi ya kalle ta yace '' tashi kije..,
tashi tayi tana jin yadda idanuwan'sa suke yawo a jikin'ta ƙasa tafiya tayi ta fadi Allah ya saka ta dafa wata flower da akai decoration da su a flower duk wata kusurwa akwai ta da sauri ya tashi ya riƙe ta yace '' subbanallahi ya za a yi daman ki saka wannan skirt din baki san yanayin jikin ki dana , da dayan zu ba ɗaya bane gabaki ɗaya yanzu jikin ki a buɗe yake sai kin gama period din nan zaki dawo dai-da kiyi taking care..,
kura mai ido tayi hannunsa ya saka zai tsokane mata ido da sauri ta kautar da kan'ta, wata iriyar kunya ta kamata a hankali yace '' me kike kallo..?,
kai ta girgiza mai alamar ba komai
okay kawai yace , ya koma inda yake ya zauna
ganin haka ita ma sai ta bar gurin cikin sauri ta dauki abincin ta , ta shiga daki zama tayi ta fara ci cikin nishadi abincin ba ƙaramin dad'i yayi mata ba
bayan ta gama ci ta fito domin ta wanke plate din da ta ɓata ji tayi yace '' kin sha maganin naki..?,
da sauri ta juyo ta girgiza mai kai
to me kike jira ya faɗa haka yana kallon ta
ƙasa tayi da kan'ta, ta turo dan ƙaramin bakin ta , tayi bata ce komai ba , takaici ne ya kama shi lallai ma yarinyar nan ta raina shi yana magana ta nuna mai kamar da bango yake magana ta kowa yayi a har ida take kwasa tayi a guje har tana ƙoƙarin hardewa zama yayi a kan sofa yace '' zubo min abinci..,
leƙo da kan'ta tayi a cikin, kitchen idanuwanta fal da kwalla tace '' dan Allah ba zaka dake ni ba..?,
da sauri ya juyo yace '' me kikai min da zan dake ki..?,
hawayenta ta goge tace '' yaya jawad gida nake son zuwa..,
ido ya kura mata yau kwananta ɗaya tana maganar tafiya gida yace '' da gidan Aliyu ne ba zaki ce , zaki tafi gida ba ko..?, da yake nan an daure ki a gidan dodo shi ne kika damu kanki sai kin tafi gida..,
kasa magana tayi jin maganar da yace a cikin zuciyar ta , tace ba dole na so tafiya gida ba , kai gaba ki ɗaya baka san mene tausayin dan adam ba muguntar ka tayi yawa..
ganin tayi shiru yawa me tunani yace '' kije ki zubo min naci yunwa nake ji..,
kana cin tuwo.
da sauri ya kalle ta yace '' zaki zubo min ko sai na taso..?,
da sauri ta shiga flask din ta dauko mai ta ajiye a gaban sa sannan ta dauko plate da chokali ta ajiye mai ruwa ta dauko mai da lemo ta kawo mai zata bar gurin yace '' zauna anan idan kin shiga dakin me za kiyi..?,
zama tayi badan ranta ya so ba , kunna TV yayi ya kai tashar labarai BBC zaman da tayi ba ƙaramin takurata yayi ba , ko wanne motsi idan tayi tana jin idanuwan'sa a jikin ta , wayar sa ce tayi ringing ajiye chokalin hannun sa yayi ya dauka tare da ɗagawa yace '' Hisham dan Allah dan duba office dina Ka turo min takardun nan insha'Allahu gobe zan shiga shari'ar naga yadda zata kaya Allah ya bamu nasara da sa'a..,
Hisham yace '' Allah ya temake ka ban fito ba yanzun nan nake shirin barin gurin nan nabar madam tana zaman kaɗaici..,
girgiza kai Jawad yayi yace '' dan iska kai dai ba zata taɓa chanzawa ba maza dan Allah ka dauko min su ka turo min..,
dariya Hisham yayi yace '' aini ba irinka ba ne ga nama ina gani, naiwa kaina ƙita amma insha'Allahu zaka faɗa cikin tarko...,
da sauri ya kashe wayar yana jan ƙaramin tsaki idan ba maganin wannan dan iskan yayi ba , ba zai sarara mai ba.
yaya bacci nake ji.
Najlah ta faɗa tana kallon TV ganin ga a inda hankalinta yake sai yayi mata banza be kulata ba , wanne bacci karfe uku da kusan rabi.
juyowa tayi har hawaye ya fara zubowa a kuncinta cikin shashsheƙa tace '' bacci nake ji..,
okay lokacin sallah yayi zaki kwanta duk baccin da kikai ɗazu be ishe ki ba..?,
cewar Jawad
share hawayen ta tayi tace '' kwanciya nake son yi..,
murmushi yayi yace '' good tashi ki kwanta..,
tashi tayi har ta fara tafiya yace '' zo..,
juyowa tayi ta dawo ta durƙusa tace '' gani..,
dan jim yayi sannan yace '' jeki daki na ki dauko wata leda ki kawo min...,
ƙasa tayi da kan'ta tace '' ina ne dakin naka..,
da yake ita bata taɓa hawa sama ba.
idan kika hau zaki ga wata baranda na facing dinki ki shiga ciki zaki ga daki..
tashi tayi tace '' to..,
fara tafiya tayi har ta hau sama kallon ko ina take gwanin sha'awa gaskiya yaya ba ƙaramin kuɗi ne dashi ba gini yawa a ƙasar waje haka ta raya a zuciyar ta shiga gurin da ya kwatanta mata shi zaro ido tayi ganin ta a wani guri wannan shi ake kira da aljannar duniya shiga Cikin tayi ashe parlour ne sai wata kofa murɗawa tayi ashe toilet ne mai da kofar tayi ta rufe ta nufi daya kofar tana turawa ta leƙa zaro ido tayi ta shiga tana kalle kalle can ta hango ledar limshe ido tayi sosai kamshin room freshener da aka saka a cikin Humidifier ya birgeta daukan jakar tayi ta fito kawo mai tayi dai-dai lokacin da ya fito daga kitchen tsayawa tayi har ya ƙaraso cikin ladabi ta miƙa mai amsa yayi yana cewa sai yanzu kika ga damar kawo mini..?
kai ta girgiza tace '' dakyar na gano dakin..,
wani shu'umin murmushi yayi yace '' uhmm zama ki san shi ne..,
kallon sa tayi cikin rashin fahimta sai dai be bata damar tambaya ba,
sai ma haɗa rai da yayi ya zauna yana buɗe jakar yace '' ungo..,
kallon takardun da ya miko mata tayi amsa tayi tana dubawa, takardar makaranta ce haka ta ayyana a ranta ganin rubutun da yaje jikin takardar yace '' gashi nan sun baki admission wata me kamawa zaki fara zuwa..,
godiya tai mai har zata tashi yace '' nace miki na gama da ke ne..?,
kaita ta girgiza yace '' okay ban da saka mayafi ko kayan ado hijabi ne har ƙasa da niqab da safa banda kula maza duk da nasan kina da hijabi na saka a dinka miƙi wasu insha'Allahu zuwa jibi zan kawo miki..,
da sauri ta ɗago jin wannan fi'ili na yaya Jawad sai kace wata matar liman wannan kunshe kai yayi yawa a hankali tace '' yaya safa, fa da niqab wallahi shaƙe ni za su yi ga zafi..,
haɗe rai yayi yace '' ni sa'an kine na kafa miki doka ki dinga fadamin ga zance ga magana to wallahi karki bi kiga yadda zamu kwashe dake a cikin gidan nan , wannan tsari na ne dole ki bi..,
ajiyar zuciya ta sauke tace '' insha'Allahu zan bi..,
yauwa ungo karɓa tayi chocolate ce daga gani me tsaɗa ce daman ita gwanar shan zaki,
ba karamin farin ciki tayi ba da wannan chocolate din.
tashi tayi tana murna ta shiga daki wanka tayi ta chanza pad, sannan ta saka kaya marasa nauyi kwanciya tayi ta dauko chocolate din da ya bata, ta fara ci a ko gama sha ba tai ba bacci ya fara ɗaukan ta.
ajiyewa tayi dakyar ta matsar da wayar ta
gefe ta kwanta lokacin an gama idar da sallar la'asar bacci ne me nauyi yayi a wan gaba da ita.
dawowar sa kenan daga masallaci ya shigo yaga tana bacci zama yayi a gefen gadon ta , ya kura mata ido a hankali ya saka hannu ya matsar da gashin kanta da ta rufe mata fuska,
shi sai yau, yaga kamar da ake cewa suna yi da ita .
ko lokacin da yana makaranta abokanan karatunsa sun kawo masa ziyara suna ganin ta suka fara cewa Jawad ga copy dinka wallahi kuna mutukar kama da ita limshe idanuwan'sa yayi masu kama da me jin bacci tabbas JINI ƊAYA BA WASA BA.
haka ya ayyana a ransa.
gangaro da hannunsa yayi kan kirjinta ba ƙaramin shock yaji ba musamman da fatar hannun sa ta hadu da ta kirjinta.
KARUWAN CIKIN GIDA
EPISODE ⁸

https://www.youtube.com/@nasreenminallah

Juyi za tayi da sauri ya dauke hannun sa tare da tashi tsaye ajiyar zuciya ya sauke lokacin da yaga bata buɗe ido ba ta koma baccin ta ja mata kofa yayi ya fita daga dakin kai tsaye part din sa ya nufa ba
zama yayi tare da zuba uban ta gumi abubuwa da yawa ne suka hana shi sakat.
daukan laptop din'sa yayi ya soma aikin sa domin tunanin da yake ya ragu.......
amma ina kasa komai yayi dafa kansa yayi da ya soma sara mai matsar da laptop din tayi ɗaukan wayar sa yayi ya kai tsaye number jawaher ya kira har ta gama ringing din'ta bata dauka ba ajiyewa yayi sai gashi ta kira Muryar ta ƙasa ƙasa yawa tame maye wannan yanayi nata baƙaramin ƙara saka Jawad tayi ba cikin wani hali tace '' sweet heart baccin gajiya nake wallahi kaga jiki na duk yayi sanyi yakake NAJLAH tayi maka abinci ko restaurant kaje ka siya..?,
hnmm beb ni yanzu ba abinci nake buƙata ba..
kirjin tane yayi wani irin bugu tashi zaune tayi tasan sarai halin mijin nata kar yace ta dawo gobe, kudi ba matsalar sa bane cikin kwantar da hankali tace '' beb me kake bukata..,
Keeeee yaja karshen maganar.
zaro ido tayi tace '' ka saka aranka ka riga ka samu ma..bara na kiran ka video call..,
jawaher video call bazai amfanar dani komai ba sai ma ya ƙara tun zura ni..
my justice to kasha lemon tsami insha'Allahu duk abin da kake ji zai yi ƙasa.
ajiyar zuciya kawai ya sauke yace '' to yanzu yaushe zaki dawo wallahi jawaher bazan iya jurewa ba..,
gaban tane ya ƙara faɗuwa tace ''haba sweet me kuma ya kawo wannan maganar..?,
ajiyar zuciya ya sauke yace '' sai anjima..,
ya faɗa tare da kashe wayar bin wayar ta , tayi da kallo Alhaji kallon ta yayi yace '' me ya faru ya kira ki da wannan tsohon daren kamar besan ban bancin naija da turkiya ba..?,
da sauri ta kalle sa tana mamakin halin alhaji karfa ya manta jawad mijin tane kuma ya na da ikon kiranta a ko wanne lokaci...
bata ce mai ƙala ba ta , tashi tsaye fridge ta buɗe ta dauko ruwa me sanyi gorar sa har hazo hazo take yi ya kusan ƙanƙara balle murfin tayi ta kafa baki bata cire ba , sai da taga ba komai a ciki sannan ta cire jan dogon tsaki tayi tana miƙa jingina tayi da bango tayi shiru ganin yanayin da ta shiga alhaji ya matso kusa da ita kama lips din ta yayi kau da kai tayi tace '' Alhaji in har ba zaka cire tsanar da kake wa Jawad ba, ba shakka alakar mu tana shirin yankewa ina son mijina ya za a yi ka dinga nuna min baka son mijina nima din kenan ba sona kake ba akwai abin da kake so kana samu zaka yardar da ƙwallon mangaro ka huta da ƙuɗa..
JAWAHEER ni kike faɗawa wannan maganar..?,
wani murmushin takaici tayi ta dauke kan'ta daga kallon sa da tayi tace '' wanne dare ne jemage be gani ba ....?.da har kake tunanin zan raga maka..?,
tashi yayi ya zo har inda take yace '' DAREN MUTUWAR SA....,
da sauri ta kalle sa tace '' me kake nufi da haka...?, kardai kwantan ɓauna kake min..?,
ɗage kafaɗa yayi alamar owo miki.. rakiya tayi mai da ido har ya fita daga dakin tsaki tayi ta dauka kwalbar giya da ɗazu yayi musu oder ta , ta fara sha ba kakkautawa..

************ TARABA STATE..
UMMEE ni gaskiya matata tane buƙata ke kirawo yaya yaje ya basu HAKURI tun da dai kin korar min beb ɗina..
da sauri Hajiya bilkisu ta kalle sa tana mamakin halin ALTAB kwata kwata bashi da kunya ƙasa magana tayi sai girgiza kafa tayi idanuwan'ta ya kaɗa yayi jaaa.
cije lips din'ta tayi anya kuwa lamarin nan na ALTAB ba da sa hannun wannan BAKIN mugun me jikim hankaka fatar jikin sa fari , amma naman sa baki dole ta saka a gayyato mata malamai suyi mata abinci ke idan kuwa haka ne ƊAN BUZUU ya taɓo abin da yafi karfin sa..
UMMEE wai ba zaki rabu da mutanen nan ba su basa gaban ki amma ke kullum suna cikin zuciyar ki me ya saka zaki saka sharri ga alkairi kuma auren ki da ya mutu daman can Ubangiji ya nufa rabo nane ya fito dake daga gidan nan ni da bani da wani karatun addini amma nasan haka amma ke , karatun ki be miki amfani ba wallahi... *WALLAHI TAUSAYIN YAYA NAKE DA YAZO DAGA CIKIN TSATSON KI*
hannnu ta ɗaga mai tace '' ya ishe haka haka jawad nace ya ishe haka tun kafin na faɗa maka wata bad magana ka fitar min daga cikin dakin nan shasha komai dan kai nake da ubanka ba wani bane..,
dariya yayi yace '' wallahi bana bukatar Dukiyar haram ubana kuma da kullum kike rainawa alhamdulilah yana da nashi arzkin kina gidan wani amma kina kallon arzikin tsohon mijin ki......NIFA TRUE CE BAZAN FASA FAƊA BA wallahi...,
pillowcase ta dauka zata jefa

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment