Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yafesa turarukanshi masu sanyin kamshi kana yad'ago tareda fad'ar alhmdllh daga Hakan yanufi wardrobe dinshi.


K'ananun Kaya yad'auko Nashan iska kana yadawo bakin bed d'in ya'ajiyesu....da kallo Munir kebinshi har yad'auki boxes dinshi zesaka se alokacin yad'ago tareda makawa Munir harara Irin kadaneni da kallo d'innan...Dan murmushi Munir yayi kamun yace haba yah najeeb nifa kanenka ne kawai inaso nasan lpyr ka ne domin wlh my tsorata. "Kafeshida Ido najeeb yayi kafin yasauke ajiyar zuciya cikin cool voice dinshi meshiga jikin y'anmata yace "hum tinda kana k'anena se akace sekaga tsiraicinako? Tinda ga sa'arka. ",Ohh yah najeeb nifa namujine minene Dan kasaka kaya agabana shine zanga tsiraicinka haba yah najeeb dukkanmu fa d'aya ne. Yak'arasa zancen Yana murmushi.

Da kallo najeeb yabishi cikin mamakin furucinshi wai dukkansu d'aya ne ko uban waye yagayamishi Hakan oha, "wata muguwar harara kawai yake jifanshi da ita batareda yak'ara cewa komaiba...Hakan yasaka Munir Shanjinin jikinshi cikin sauri yamik'e yabar d'akin Yana y'ar dariya domin yasan halin yayan nashi tabbas yatsaya zesha najaki.

Shikuwa seda yagama shiryawa tsab cikin wando blue da farar Riga mekaramin hannu wanda tafitoda asalin kirarshi ta k'ak'k'arfan namuji, gaskiya mejo najeeb kyakkyawa ne bak'arya......fitowa yayi cikin takonshi na izza da takama ya'iso general parlor gidan inda yasamu mama da Ummi yarta kenan suna kallo daga dining Kuma Hajiya Umma ce da mansura se Munir da siyana. "Good evening mom yafad'a atakyaice... d'agowa mama tareda fad'ar yawwa najeeb ya jikin naka? "Alhmdllh. Inawuni yah najeeb y jikinka? Cewar Ummi. Seda yakusa kaiwa dining d'in kana yace "alhmdllh Ummi jeki gyaramun part d'ina.. okay kawai tace tamik'e tareda haurawa Saman domin ciki umurnin yayan nasu.

Good evening Hajiya Umma, yafad'a ahankali Yana zama d'aya daga cikin kujerun inda mansura taja mishi.....batace mishi komaiba se murmushi datayi kana takarabo kusanshi tareda dafa kanshi ta d'ago fuskarshi dakyau tareda manna mishi kiss asaman lips dinshi tana murmushi tace "my lovely son kaji sauk'i y jikin naka? Tafad'a tareda Dora kanshi akan cikinta daganan tsayenda take.....shidai bece komaiba Sema Hankey dinshi dayasaka yad'an goge lips dinshi kana yace alhmdllh...sukuwa su Munir da siyana harma mansura bawanda yace komai domin inda sabo sunsaba da wannan halinna Hajiya Umma muddi zatayi magana da yayan nasu to seta sakashi ajikinta Kuma yimishi kiss asaman lips ba sabon Abu bane agaresu sedai idan so Dari zatayi mishi kiss d'in tofa ze goge bakinshi na iya wannan adadin Kuma bazata fasaba dudda tafahimci bayaso. siyana ce tataso tazauna akan kafafunshi tareda dafashi tace "yah najeeb wai inji anty juwaira k'awar anty Ummi tace tana gaidaka....kafin mejo najeeb yabata amsa cikin fad'a mansura ke fad'ar ita juwaira miye had'inta da Yaya najeeb dazata gaidashi eye? "Ikon Allah toke miye naki aciki inaruwanki kibari wanda akegaidawar yabata amsa nama, cewar Munir....shikuwa mejo najeeb d'agowa yayi ahankali yawatsa musu lulu blue eyes dinshi masu firgita yam Maza kana yamayarda duban shiga siyana yace...!


MEJO NAJEEB nakud'i ne akan nera 500 kacal game bukatar complete dinshi kuwa 1k ne domin complete ne angamashi. Idan kin shirya biya Zaki iya tura kudinki a wannan account d'in 👉2276776261 sha'awanatu kasim UBA Bank kana kitura shedar biyanki a wannan nomber 👉09112799371 on WhatsApp or kikira wannan nomber 👉 07037092176 🙏








Autar alheri ✍️

🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽


🧜‍♀️🧜‍♀️🧜‍♀️🧜‍♀️🧜‍♀️🧜‍♀️

🪽🪽 *MEJO NAJEEB*🪽🪽

(Labari me sark'ak'iya ban al'ajabi rikici zalunci soyayya cin Amana dakuma romantic 💗)


Daga alkalamin Autar alheri ✍️


MEJO NAJEEB PAID BOOK NE YANZU MUKE FREE BOOK 1 IDAN MUKA SHIGO BOOK 2 SHINE ZAKI BIYA KARKI KARANTAMUN ABUNA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA MUDDIN KIKA FITARMUN DA BOOK KO KIKAKARANTA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA KEDA ALLAH.


Book 1

Page 7 & 8

"Ina amsawa jeki shirya mufita shopping kinjiko angel. "Yawwa yah najeeb zekaini shopping tafad'a cikin murna tanayi bedroom dinsu....Baki mansura tatura gaba tareda dukarda kanta k'asa tana k'uk'unai bahalin fitoda magana afili Tasha jibga agun big bro d'in nasu. Munir kuwa murmushi yayi aranshi yace Dede kenan indai yah najeeb ne zakiyiwa kaud'i rabonki Shan duka. Itadai Hajiya Umma batace musu komaiba Sema saving d'in najeeb datakeyi...ahakan siyana tadawo sanyeda baby hijab d'inta tana tsalle......mik'ewa yayi kawai yad'auketa batareda yako Kalli abuncinda Hajiya Umma tazuba mishiba yayi hanyar fita perlor, cikin sauri Hajiya Umma tace "son abuncinfa Hakan zaka fita Bakici komaiba kanabin shirmen siyana ko? "No Hajiya Umma zamu dawo yanzu yafad'a tareda ficewa daga parlor.

Gombe

Garina wayewa duk sukafito yaran gidan Dama kowa da asuba yake tashi sedai idan mutin yayi sallah Yakoma yayi kwanciyar shi Amma fa Banda Isseta domin duk abunda akeyi na gidan dasafiyar itace keyinshi...bayan sunyi sallah dukkansu kowa Yakoma ya kwanta yayinda Isseta tashiga sharar gidan bayan tagama ta had'a wanke'wanke tanacikinyine mamansu Yah balah tafito daga dakinta tana wani Harare Harare bakin panpon tanufa inda Isseta ke wanke kwanukan tana zuwa taduk'a tad'ibi ruwa seda tagama dibarruwanne zata d'auka tabanke Isseta dakarfi seda tadursune akasan wurin cikin ruwan datake wanke kwanukan...ihu tasaki dakarfi Jin yadda k'ugunta yadaki kan panpon. Tsaki Tayi kawai tazagata tana fad'ar shegiya mekamada aljana...ihunda Isseta Tayi shine yayi sanadiyar fitowar mutanen gidan ciki kuwa hadda abbansu dashigowarshi kenan. "Kee maryama lafiyarki kuwa kikeyiwa mutane ihu tinda safe miyafarune? Abbansu yatambaya. Kafin Isseta Tayi magana cikin sauri iyya hassi tace haba mlm aidagani kam wani abunne yasameta mutin na ihu haka kawai kiladai zamewa Tayi domin nahango fad'uwarta Ina bakin k'ofa. Tak'arasa zancen tana k'ok'arin tada Isseta d'in. "Ash,Sha to sannu kinji kiyi hak'uri cewar Abba yanayi gaba abunshi. Abba na d'agawa daga wurin iyya hassi tasake jefarda Isseta tafad'i secikin ruwan dake zube k'asan wurin. Tana fad'ar shegiya Allah yak'ara ai wlh Dama ba bankeki Tayiba datasani durmuya kanki Tayi aruwannan sekin sheka barzahu. "Ai sekizo kikasheta d'in tinda bazuciyar Imani cedakuba Muna furcin banza da bad'agata zakiyiba miyasa kika nuna tausayawarki gareta agaban idon mahaifinta seda yad'aga Zaki wani fitoda asalin halinki muguwar mace me fuska biyu. Mama salmu tafad'a cikin Jin haushin iyya hassi d'in.. itama harara tabanka mata kana tace Humm adeyi mugani idan Tusa nahura wuta aikema bason nata kikeyiba. "au haba tobara Nazo sekinanamun wanda kesanta d'in acikinku tafad'a tanayowa kan iyya hassi....aicikin sauri ta fad'a d'akinta batareda banko k'ofar tace sedai kiyida wani badainiba wlh....Humm dakitsaya seki nunamun ai....jiyowa Tayi kan Isseta tana fad'ar sekitashi kigyara jikinki kinzauna suna gasa Miki Aya ahannu kinayiwa mutane kukan banza, tana kaiwanan azancenta tashige nata d'akin.

Ajiyar zuciya mama bintu tasauke kana tanufi kicin d'insu Dama itace Tayi girki jiyada dare Kuma yanzu itace zatayi na safe, Hakan yasa tad'ora ruwan zafi kawai tashiga had'a kayan abuncinta harseda ruwan sukayi zafi kana tad'auko bokitin k'arfe tajuye ruwan tafito tareda d'aga Isseta domin tind'azu Bata ko d'aga daga inda takeba, seda tamik'e tsaye kana takai mata ruwan bayi tace "jekiyi wanka daga Hakan takomawarta kicin....Hakan tashiga wanka tana kuka tanayi garta gama sa'annan tafito.

Dakinsu tashiga inda tasamu yayun nata na aikin Nasu wato less sunrufe ko Ina kamar yadda suka Saba sedai rashin sanin shigowarta yasakasu yin abun dasafe domin idan zasuyi dasafen sekowa Yakoma bacci sabida kosunrufe ko Ina d'akin bazeyi duhu yadda sukesoba sabida ba dare bane, itako sunsan batashigowa seta gama duk abunda takeyi awaje Dan harsugama iskancinsu Bata shigoba yauko abun yazoda sab'anin. Ido Isseta tazaro ganin anty bulki d'are,d'are akan anty hawwa tasa breast d'inta abaki tana Sha ga hannun anty hawwa acikin gaban anty bulkin se Nishi sukeyi da gurnani, toshe bakinta Tayi ganin kuka naneman sub'uce mata domin su Sam basusanda shigowarta ba sabida sun lulu wata duniyar, dasauri tabud'e d'akin tareda ficewa tabanko k'ofar....Hakan ya ankarar dasu wani yashigo kenan cikin sauri anty hawwa yamik'e tareda dirowa daga kan katifarsu tafito waje tana lek'e acan tahango Isseta zaune wurin store d'insu ta kuka..tsaki taja kana takomawarta domin tagano itace tashigo d'akin...cikin sauri anty bulki tace "waye yashigo hawwa? "Humm wannan banzarce mana ni wlh nama d'auka mamansu Yah balah ce ko y'ar bala'in Nan mama salmu harna tsorata yanzu takatse Muna Jin dad'inmu dasora kad'an nayi release washh muje kitsotsamun please tak'arasa zancen tana kama hannu anty bulki tatura agabanta, Aiko cikin sauri tashiga yimata abunda take buk'ata atake suka koma ruwa. Wa'iyazubillah Allah yakaremu da zuri'armu Baki d'aya way'anda keyi Kuma Allah ya shiryesu Dan alfarman annabi.

Isseta Bata koma d'akinba seda Taga fitowarsu sun shiga wanka anty bulki ce tafarayi bayan tafito anty hawwa tashiga Hakan yasa tamik'e tashiga cikin sauri tashirya kamun anty hawwa tafito domin Bata K'aunar su had'u sabida anty hawwa akwai bakin hali.....seda tagama shirinta kana tafito tsakar gidan Domin k'arasa aikinta Amma fa izuwa yanzu tafara d'ingishi domin inda tabugu yafara mata ciwo sosai....seda tak'arasa abunda batayiba kana taje tayiwa abbansu inakwana daganan tabi duk matan gidan tagaidasu kamar yadda tasaba, dudda hantarar dasuke mata Amma Bata fasa gaidasuba domin wannan umurnin mamanta ne. Gun mama bintu ne k'arshe tana zuwa bayan tagaidata ta amsa kamar yadda tasaba itama bayabo ba fallasa kana tad'auko abun Karin kumallonta tabata, karb'a Tayi tareda mata godiya kana tamik'e tabar gidan.

*DABAZATA NAKETAKAWA* 💃💃

Hajiyataa Ina MATA Ina Muna MATA Ina MAZAN suke ba Muna MAZABA???

Ina Maza masu famada matsalar MAZAN taka k'ank'ancewar gaba ko saurin inzali (matsalar sanyi ko zak'i matsalar istimna'i ko sanyin jikin mace ne agareka munada sahihin maganin kowacece Irin matsace tajikin namuji uddin hajiyarka ba mutuwane Tayi gabaki d'aya ba to zamu tadata da yadda Allah kaida kanka sekayi mamaki.💪


Manyan mata maganin k'anana kugarzayo domin samun mazajenku ahannu harmada danginsu🤷

1, munada gumbar tururuwa bini adole💃

2, munada daddawar bitalmali wadda Zaki bawa kowa domin dauke Ido dakakanki ko megidanki🤷

3, munada gumbar Madara domin ni'ima ga Dad'i ga aiki kamar engine 💃gamata wanda basuda wadatar ni'imar jiki Zaki samu ruwa sosai ajikinki kamar k'orama idan kikayi release kuwa kamar ankunna panpo🙈

4, munada lalata gindin kishiya / gakuma hayak'i kurce💃

5, munada maganin hips breast kiba & skin.💃 4 in 1

6, munada maganin karfin Maza kala'kala akwai wanda zesaka namuji yayi 2 horse ajikinki💪


7, munada roba body ga budadd'iyar mace ko wacce tacika matsewa da yawa. Munada gumbar me Yasin munada mlm me kabbara.

8, munada shed'aniyar gumba munada gari me aha d'in alatsine, munada maganin infection namasu matsala sosai Kuma munada normal infection kamarna kowa. munada ingantattun magunguna nakece Reni Hajiya & alhaji gyara shine kowa bawai iya mataba harmada MAZAN domin seda lpy zaku nemi MATAN🙈 ga duk me bukatar wannan kaya namu ze iya tuntub'ar wannan nomber 👉07037092176 or 09112799371 on WhatsApp or call.

Lafiya jarice💪💃


Kaitsaye wannan kangon tanufa Ida wannan mahaukaciyar azaune tasameta kamar kullun tana tsince tsincen k'ananun duwatsuna awurin

Zama Tayi kusanta tareda riko hannunta tacire duwatsunan dake ciki kana tasaka ruwa tawanke mata hannunta tareda Bata tawanke baki kamar yadda takoyarda ita sa'annan tabata abuncinda takawo mata....Aiko kamar Jira takeyi takarb'a dasauri tasoma cikin zafi'zafi kamar wani zekwace mata.....itadai Isseta da kallo kawai tabita tana share k'wallar idonta Allah yasani tanason wannan baiwar Allah harcikin ranta tanajin k'una sosai aranta idan tatuna cewar mahaukaciya ce abun nasosa mata Rai sedai ba yadda zatayida hukuncin Allah....suna ahakan hartagama cin abuncin yauma kamar kullun seda tagyara nata komai Taga wurin Yakoma yadda takeso sa'annan ta tashi tabar wurin. Kaitsaye gidansu k'awarta halima tanufa inda tasameta zaune tanashan kunun gyad'a da fanke...zama Tayi bayan tagaisarda maman halima suka soma Shan kunun tare itadai halima batacewa Isseta komaiba domin haryanzu lamarin maman Isseta na aranta Kuma takasa gayawa kowa har mamanta sedai Abun yak'i barinta tasamu sukuni. Seda suka gama Shan kunun kana Isseta tace "halima miyasa jiya Bakije gidanmuba ko haryanzu tsoron maahh kikejine? "Humm Isseta aidoline naji tsoro kema kinsani sedai na yadda dacewar bazata cutaddamuba sabida naganida idona dazayi mana wani abun datayi Amma batayiba sedai abunda yake bani tsoro anan shine Isseta Dama mamanki ba mutin bace? Amma ke kike mutin? Shinwai dagaske ma itace mamarki kodai akwai wani abunda kike b'oyemunne? Isseta hajo ruwa fa😥 tinkamu tak'arasa Isseta Tayi saurin rufe mata Baki tana girgiza mata kanta atake idonta suka cikoda k'walla cikin dakiya dajarumta tahad'iye abunda yatokare mata mak'oshi kana tabud'e Baki cikin muryar gaskiya da gaskiya tace "yes halima wannan kifin dakika gani itace mamata itace mahaifiyata banada wata uwa aduniya samada ita Kuma Ina alfaharida Hakan. Nisawa Tayi kamun tak'ara goge k'wallar data k'ara cika idonta kana tace "eh itadin ba mutin bace kamar kowa Amma tafi mutanen kyakkyawar zuciya Kuma Hakan Allah yatsara Hakan yakesan ganinmu ita ba bil'adama ba Amma y'ar ta bil'adama Kuma banajin bakin ciki akan Hakan Sema Dad'i da alfaharin kasancewarta uwa agareni nakeji domin tahutada zama cikin K'azan tacciyar rayuwa Irin ta gidanmu. Shiru tad'anyi kamun tarik'o duka hannayen halima tace "please halima kidena Jin tsoron mamana kitayi son abunda nakeso domin itace farin cikina Kuma kisani har abada bazata tab'a cutardamuba domin uwa Koda muguwace bazata cutaddamuba y'ay'antaba balle Irin tawa uwar me zuciyar salihan bayin Allah. Tak'arasa zancen tana kace halima da sexy eyes d'inta. Shiru wurin yad'auka nawani lokaci kafin halima tasauke ajiyar zuciya tareda sakin kukanda take rik'ewa tind'azu tarungume Isseta sosai ajikinta kana tashiga magana cikin kuka take fad'ar "har abada bazan tab'a kin abunda kikesoba Isseta ko maah bak'inta nakeyiba tsoronta ne kawai nakeji Amma ayanzu kinciremun tsoron Kuma kin tunatardani abunda namanta akan uwa sabida Hakan daga yau kisaka aranki cewar maah mamarmuce mudika bawai ke kad'ai ba....wani Irin Dad'i ne ya lullube Isseta wanda Batasan lokacinda tak'ara rungume halima ba tanasakin nata kukan.........mamar halima ce tashare tata k'wallar cikin Jin dad'in amintakar yaran Nasu tace "to ragwaye idan kungama kukan ai sekutashi zuwa islamiyar lokaci na k'urewa... d'agowa sukayi atare suna kallonta, ganin tana musu murmushi ne yasa duk suka saki murmushin Suma tareda mik'ewa sukayi mata sallama suka fice.

Bayan wata ukku.

Lagos
Banana island.

Zaune yake acikin tangamemen office dinshi Yana wani aiki a computer dinshi, nocking aketayi Amma yak'i Bada izinin shigowa domin ya duk'ufa akan aikin dayakeyi idan yake ganin wani attack da'akeyi tsakanin sojojin nigar da wasu Y'an south Africa suna hak'ar ma'adanai tsakanin yobe state da kogi. Kuma abunda besaniba shine tin a yamai wannan Bada k'alar tafara Hakan yasa sojojin na Niger biyosu har Nigeria sedai har izuwa yanzu wasar b'uya akeyi tsakaninsu basuyi nasarar kama Koda mutin d'aya ba.... bud'e k'ofar da'akeyine yakatse mishi abunda yakeyi sedai yasan kap afad'in duniya mutin d'aya ne zemishi Hakan domin yasan cewar dudda kusancin dake tsakaninshi da captain Jameel bazeshigoba tabbas seya bashi umurni.


Wanda yashigo kuwa zama yayi kawai tareda juyoda computer gabanshi, se alokacin na kalleshi. Wani kyakkyawan matashin saurayine wanda baze wuce sa'ar MEJO NAJEEB ba kyakkyawane sosai sedai shi chocolate color ne Amma fa akwai kyau domin tabbas idan bakaga najeeb awuriba zakace bawanda yakai wannan saurayin kyau sedai fa idan najeeb na wurin to shidin zamukirashida mummuna🙈😂

"D'agowa yayi ya kalle mejo Daya lumshe golden eyes dinshi yace "najeeb Ashe kaga abunda nagani nima yanzu yazamu b'ullowa wannan lamarin kasanfa yanzu Ido za'asa Muna domin ganin abunda zamuyi idan Kuma bamuyi komaiba asamu abun gayawa shigaban k'asa tinda suntsani ganinmu a wannan matsayin. "Shiru mejo yayi bece komaiba Kuma be motsaba tinanin maganar wannan guy d'in kawai yakeyi harseda mutumin ya fiddaran zeyi magana sa'annan yanisa tareda bud'e golden eyes dinshi akan wannan saurayin kamun yace Baki cikin muryar da dajinta kasan mamallakinta acikin fishi yake yace "general wannan abun akwai sark'ak'iya acikinshi fa idanba Hakanba miyakawo soldiers of Niger a neja yin wani aikin batareda iziniba? Kuma idan da izini suka shigo to izinin waye? Wanene yayi wannan yankan hukuncin batareda Saka hannunmuba? "Nisawa general aliyu Haidar yayi kana yace Tabbas akwai wata ak'asa mejo Amma bamada zabi doline muyi wani abun akai....Dan shiru yayi nawasu mintuna kamun yace "shikenan zamuyi Amma bazamu tura kowanne rukuniba dakanmu zamuyi wannan work d'in, yafad'a cikin tabbatarda maganarsa..."it's ok Amma mukad'ai? "No captain Jameel da captain Ameer. "Okay badamuwa Hakan yayi....!



"Humm yanzu aka fara ba'abayi komaiba tukunna 🤔 MEJO NAJEEB nakud'i ne akan nera 500 kacal game bukatar complete dinshi kuwa 1k ne domin angamashi a complete yafita. Idan kinshirya biya Zaki iya tura kudinki a wannan account d'in 👉 2276776261 sha'awanatu kasim UBA Bank. Kana kitura shedar biyanki a wannan nomber 👉 09112799371 on WhatsApp or kikira wannan nomber 👉 07037092176 🙏










Autar alheri ✍️

🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽


🧜‍♀️🧜‍♀️🧜‍♀️🧜‍♀️🧜‍♀️🧜‍♀️


🪽🪽 *MEJO NAJEEB*🪽🪽

(Labari me sark'ak'iya ban al'ajabi rikici zalunci soyayya cin Amana dakuma romantic 💗)


Daga alkalamin Autar alheri ✍️


MEJO NAJEEB PAID BOOK NE YANZU MUKE FREE BOOK 1 IDAN MUKA SHIGO BOOK 2 SHINE ZAKI BIYA KARKI KARANTAMUN ABUNA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA MUDDIN KIKA FITARMUN DA BOOK KO KIKAKARANTA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA KEDA ALLAH.


Book 1

Page 9 & 10

"Daga Hakan sukaci gabada duba yadda abun ketafiya domin Susan yazasu fuskanceshi, seda y'anma liss kana sukabar Barack d'in kowannensu yanufi gidansu.....Koda mejo yashigo parlor gidan bakowa Hakan yasa yahaura part dinshi kaitsaye captain Jameel natake mishi baya, tin a parlor yafara cire kayan jikinshi yanayi fatali dasu. Captain Jameel ne yarika bin kayan Yana kwashe mishi har yakai bedroom dinshi

Yanashiga yashige bathroom domin yayi wanka daganin yadda yakeyin komai atsanake zakasan cewar agajiye yake selumshe golden eyes dinshi yakeyi Yana Kara waresu...shikuwa captain Jameel ajiye mishi kayanshi yayi akan bed dinshi kana yajuya yafice warshi...Yajima acikin bayin Yana wanka seda yagama wankan tass yafito daga cikin bath d'in idonshi yasauka akan k'ofar bathroom d'in, golden eyes dinshi yazaro ganin gashin mace tana lek'enshi aban d'aki cikin mugun mamaki da bak'ar zuciya yafinciko towel kogama d'aurashi beyiba yanufi k'ofar fita daga bathroom d'in...izuwa yanzu Kuma kowaye ke lek'enshi yafahimci mejo yaganshi Hakan yasa akayi hanzarin barin wurin Koda yabud'e k'ofar cikin hasala seyaga bakowa Amma yatsinkayi wucewar ko wacece dagudu tana sauka k'asa Kuma tabbas mace ce bawai namijiba, juyawa yayi Yakoma bedroom d'in zuciyarshi inbanda tafarfasa babu abunda takeyi aranshi tinanin yake wacece zata shigo mishi part kaitsaye harta wuce parlor Kuma tazo bedroom dinshi Kuma hartasamu damar lek'enshi a bathroom tukunna ma idan ta lek'enshi ubanme zatagani saninshine batayiba kome? Yatambayi kanshi tambayar Kuma dabame bashi amsarta. Cikin sauri wata zuciyar tace mishi "yo mizata gani inbanda tsiraicinka suturar da Allah yayima killatacciya itace take buk'atar gani ko wacece. Yanakaiwanan azancen zucinshi yaji wani Irin k'ololo yadanne mishi zuciya nantake idonshi sukayi jajir cikin fishi yamik'e Yana Saka kayanshi ko mai beshafaba balle wani tirare abunda masifa kemishi..ba abunda yake gani idonshi se yadda yaga wannan koma wacece tana lek'enshi, kenan ananufin Taga jikinshi kome? Duk shikadai keyiwa kanshi wannan tambayoyin gabaki d'aya yahargitsa k'wak'walwarshi....Yana gama Saka kayan yafito parlor cikin sauri sauri yake taka matattakalar ukku,ukku biyu,biyu Hakan yake had'awa domin gani yakeyi kamar Baya sauri, Yana saukowa yasamu mama a parlor tana had'a kayan abunci akan dining. Meda kallonshi yayi tsakiyar parlor yaga bakowa ananma.. k'arasawa kusanta murya adak'ile yace "mama waya fito daga part d'ina yanzu please?


*DABAZATA NAKETAKAWA* 💃💃

Hajiyataa Ina MATA Ina Muna MATA Ina MAZAN suke ba Muna MAZABA???

Ina Maza masu famada matsalar MAZAN taka k'ank'ancewar gaba ko saurin inzali (matsalar sanyi ko zak'i matsalar istimna'i ko sanyin jikin mace ne agareka munada sahihin maganin kowacece Irin matsace tajikin namuji uddin hajiyarka ba mutuwane Tayi gabaki d'aya ba to zamu tadata da yadda Allah kaida kanka sekayi mamaki.💪


Manyan mata maganin k'anana kugarzayo domin samun mazajenku ahannu harmada danginsu🤷

1, munada gumbar tururuwa bini adole💃

2, munada daddawar bitalmali wadda Zaki bawa kowa domin dauke Ido dakakanki ko megidanki🤷

3, munada gumbar Madara domin ni'ima ga Dad'i ga aiki kamar engine 💃gamata wanda basuda wadatar ni'imar jiki Zaki samu ruwa sosai ajikinki kamar k'orama idan kikayi release kuwa kamar ankunna panpo🙈

4, munada lalata gindin kishiya / gakuma hayak'i kurce💃

5, munada maganin hips breast kiba & skin.💃 4 in 1

6, munada maganin karfin Maza kala'kala akwai wanda zesaka namuji yayi 2 horse ajikinki💪


7, munada roba body ga budadd'iyar mace ko wacce tacika matsewa da yawa. Munada gumbar me Yasin munada mlm me kabbara.

8, munada shed'aniyar gumba munada gari me aha d'in alatsine, munada maganin infection namasu matsala sosai Kuma munada normal infection kamarna kowa. munada ingantattun magunguna nakece Reni Hajiya & alhaji gyara shine kowa bawai iya mataba harmada MAZAN domin seda lpy zaku nemi MATAN🙈 ga duk me bukatar wannan kaya namu ze iya tuntub'ar wannan nomber 👉07037092176 or 09112799371 on WhatsApp or call.

Lafiya jarice💪💃


"ahankali mama tad'ago tana kallonshi kamun tagirgiza kanta tace "babu kowa nikam Banga kowaba domin Ina kitchen wani abunne yafaru? "Nothing kawai yace atakyaice kamun yajuya zuwa harabar gidan zuciyarshi atunkushe....da kallo mama tabishi harya b'acewa ganinta kana tasaki murmushi kawai tareda juyawarta zuwa part d'in dady.

Gombe

Bayan sundawo daga islamiya ne suka nufi wani Dan dandamalin samari inda duk wani saurayi mejidakanshi agarin nanne wurin zamanshi...tindaga nesa yahangosu stafe kamar wasu taurari cikin farin ciki yataso Yana fad'ar "masha Allah Isseta kunaso kuzautarda samarin unguwar nanne kuyaya Irin wannan d'aukar hankali Hakan? Yafad'a Yana washe baki....itadai Isseta murmushi kawai Tayi yayinda halima tace "bakada Dama yah shamsu. "Humm aikune bakuda Dama ya akecikine aganku yanzu darana tsaka? "Nisawa Isseta Tayi sabidajin tambayar tashi kana yabud'e Baki cikin sexy voice d'inta tace "yah shamsu Dan Allah wata alfarma nake nema agunka please. "Tofa 🤔 wacce Irin alfarma Isseta? "Zumuje kaga tafad'a taredayi gaba itada halima shikuwa shamsu yabi bayansu, basuzarce ko inaba se kangunnan da mahaukaciyar Nan kezaune. Cikin sauri Isseta tak'arasa gareta ganin tana karkarwar d'ari ga dukkan alamu batada lpy ne, hankali atashe Isseta ke fad'ar innalillahi miyafarune ummyna miyasameki Hakan? Take tambayar ta kamar wata me hankalinda zatayimata cikakken bayani...ganin duk hankalinta yatashine yasaka yah shamsu fad'ar "inagafa batada lpy ne Isseta muje asiyo mata magani kinjiko. "Aa yah shamsu banaso asiyo mata magani Dama inaso mudauketa ne daganan mukaita asibitin mahaukata shine alfarman Danake nema agunka domin wlh banasan zamanta wurinnan raina k'una yakeyi sosai karwani abun yazo yacutadda ita balle kaga dayawa mutane Basu kulada tana wurinnan ba Amma yanzu sanadiyar shigowarmu tareda dakai yasaka se lek'armu akeyi atinaninsu wani mugun abunne yakawomu please Dan Allah katemakeni mukaita asibitin wlh inada kud'in da za'ayimata komai kawai d'annasan bazasu karb'eta ahannun mace bane shiyasa yah shamsu Dan Allah 🙏 tak'arasa zancen tana sakin kuka meban tausayi. "Ajiyar zuciya yah shamsu yasauke kana yace "shikenan Isseta Koda bakida kud'in nimebakine Kuma wannan abun idan muyi ai jahad'i ne domin zamu temake rayuwane sabida Hakan barana samo adedeta sahu semujeko? "Awannan karon halima ce tasamu zarafin yin magana tace "to yah shamsu mungode sosai Allah yabar zumunci. "Ameen y rabbi ya amsa kana yamik'e yafice. Ko minti 10 beyida tafiyaba segaya yadawo da me napped harbakin k'ofar kangon gidan. Ahakan suka Kamata halima da ita Isseta suka sakata a napped d'in suka nufi asibitin mahaukata dake cikin garin gombe

Suna zuwa kuwa sukaci sa'a akakarb'eta domin anyi mata duk wani gwaji dayadace ace anyi mata idan zeyu su ajiyeta anan ankoyi nasara domin dai sun karb'eta sedai dakud'in hannun Isseta harna yah shamsu bazasu Isa ayimata abubuwanda suka daceba Hakan yasa Isseta tace suyi musu alfarma da gobe zasu kawo sauran kud'in. Dahakan sukayiwa ma'aikatan asibitin sallama suka tafi gida. Koda suka dawo yamma tayi liss Hakan yasa sukayi sallama dajuna kowacce tanufi gidansu.

Yauma kamar kullun tin'asoron gidan Isseta kejin hayaniyar mutanen gidan nasu Hakan yasa tashiga cikinta ad'ure domin seyanzu tatuna cewar tinsafe tabar gidan Kuma batawaiwayoba se yanzu, atake idonta suka cikoda k'walla cikin tsoro takutsa Kai cikin gidan....da iyya hassi tafara cin Karo tana dorawa wani almajiri shara zeje yazubar musu, wani mugun kallo tajefi Isseta d'in dashi batareda tace mata komaiba Hakan tazagata tawuce...sedai abunda yabawa Isseta mamaki dukkansu matan gidan dunfito suna alwalar sallar magarib Amma ba waddatace mata komai.... zubaida ce tad'ago tana fad'ar "inakije Isseta tin safe seyanzu Zaki dawo waikinmasan abunda ab...saurin had'iye kalamanta Tayi sabida wata muguwar tsawada iyya hassi tadoka mata tana fad'ar shine sallarda zakiyi shegiya meshegen bakin kamar na aku...tsit zubaida Tayi sabida masifar uwar tata tashige warta d'akinsu...itako Isseta wani Irin fad'uwa gabanta yayi Amma batace komaiba. Mama bintu ce tad'ago taganta atsaye se ayanzu tabud'e Baki cikin murya me taushi tace "maryama jekiyi salla mana. "To mama tafad'a tana nufar inda butocin gidan suke tanazuwa kuwa jidda tamik'o mata butar "tace yaya Isseta gashi idan kingama kikaiwa mama salmu. "To kawai tace takarb'a domin yin Alwalar, bayan takammala tad'auka takaiwa mama salmu..itamadai

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment