Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nakalleta nakanji dadi mara misaltuwa so why zandena langwabe wa momma alhalin har yanzu am still young. "

Gyada kai tayi tana dariya tace"to aikaga saika bada himma,ina d'iyata zahra baku shigo tare ba mu gaisa."

"Naleka na'iske tana bacci,inaga bayan tayi sallah ta kwanta."

Yabata amsa lokacin dayake goge mata takalmin data fiddo zata saka.

Mikewa tayi tace"to aibari intasaka gaba muje kugaisa da dady,saimuje mugaisheda gwaggo rabi,mumata bangajiyar biki ko?.

Ishaq kai yasoma sosawa yace'am haba,gwaggo ai tuni mun gaisa,sai dai ko dady din."

Itadai mummy gaba tayi,tana cewa"to aisaika bada himma,dafatan baka mance yau Saturday ba.kace kunada meeting appointed da shugaban NTA akan tafiyar ka ko.?"

Narke idanu yayi yakoma kalar tausayi,yace"ina sane mum but ina tunanin yanda zantafi inbar zahra banmasan iya adadin tym dazanyi a can kasar ba."

Kallonshi mum din tayi tace"wannan aiba abun damuwa bane ishaq, anawa ganin wannan riba biyu ce.natabbatar kafin kadawo zahra takara girma takumayi hankali,da ikon Allah.kaima zakafi son hakan ai."

Sadda kai kasa yayi kawai.
Har akasan zuciyarshi bayason tafiya yabar zahra,haba toma menene amfanin auren matukar baya tare da ita."?

Kai tsaye bangaren dady suka nufa,yana zaune bisa sallaya yana karatun Alqur'ani sukayi sallama.

Saida yakai karshen ayar dayake karantawa yadago kai yana kallonsu hadi da sakar masu mutmushi,

Suma murmushin sukeyi mai,musamman ishaq dayakejin tamkar an nunkamai farin cikin shine.

Mum tafara gaidashi,sannan ishaq shima yabada tashi gaisuwar.

Dady dake shafa kan ishaq yace"babana angirma,naga kwana guda harka kara kiba,me zahra y'ata dafa makane haka".

Mummy data kyalkyale da dariya tace"ah to tambayarshi dai."

Shidai ishaq dukar dakai yayi kawai yana smiling,

Kamar daga sama suka jiyo muryar gwaggo rabi,tana fadin ina mesunan malam din yakene.

Wato nizaka mayar shashasha ko,inzauna tsayin lokaci ina jiranka ashe kainan kataho wajen uwayenka kabarni baki sake,tunda ni ba uwarka bace ko?"
Takare maganar tana shigowa dakin,

Ishaq aranshi banda Innalillahi babu abinda yake mai-maitawa.shikenan yau tsohuwar nan zata mashi fallasa kuwa iri-iri.

Gwaggo rabi data nemi waje tazauna tace"dakai nake,kayimun kasake,nace ina kyallena ko uwayen naka kafara kawomawa sugani.tunda naga ai kabanbanta tskanina dasu,todai kasani tushiya itace mafarin dawa.daban haifi ubannakmeida kaima bai haifeka ba.tomezaku boyemun,inma yarinya bata kawo matancinta gidan miji ba aigwara kufada tunda wuri tagane inda dare yayi mata."

Zufa sharkaf tagama rufe ishaq yace"haba iya,waike meyasa kike hakane don Allah? Nace ai kijirani ina zuwa ko?".

"Injiraka ina?.

Cewar gwaggo rabi dake runtse idanu saboda tsabagen masifa.

Taci gaba" kaga daka ganni nan,duk da banyi boko ba tofa bawata bariki dadan boko zaiyi inkasa ganewa.inma zaka fito da sheda kafito da'ita kowa yagani.nan dai dagani saiko iyayenka gasu,bawani bare acikinmu."

Dady daya kasa gane kan inda zancen yanufa yace"shin tsaya gwaggo, waidon Allah duka wannan tada jijiyar wuyan dakukeyi ta mecece,meke faruwa ne.?

"Ka tambayeshi,"

Cewar gwaggo rabi dake nuna ishaq da yatsa.

Dady yajuyo wajen ishaq dya dukar dakai kasa yace"babana ya'akayine,meke faruwa tsakaninka da mutiniyar taka kuma."

Ishaq ya sauke ajiyar zuciya yace"no dady,bawani Abu bane kawai dai...."


"Kawai dai me?.."
Gwaggo rabi ta katseshi,

Taci gaba"inma zaka fito fili ka sanar dasu gaskiyar zance kafito,donni ba'a munafurci dani kasani."

Dr.rukayya da tunda ake maganar sai yanzu tasa baki tace"gwaggo inaga idan yaki fadi kawai kirabu dashi kisanar damu abinda ke faruwa."

Zumbur ishaq yace"but Mumm."

Da hannu ta dakatar dashi,tace munajinki gwaggo.

Aiko gwaggo rabi kamar dama jira take,tasoma wassafa labarin yanda komai ya wakana AtoZ.ba dady da ishaq ba hatta mummy saida abin yabata kunya.

Tace"gwaggo inaga don-dai bakisan wacece amaryar ba yasa kike wannan maganar,amma duk meenat*a anawa ganin yanzu andena wannan al'adar ai tuni. "

"To gwanar na'iya."

Cewar gwaggon,"aiduk abinda yaronnan yakeyi da daurin gindinki yakeyinshi.amma bari inje wajen amarysr dakaina".

Tamike tana dafa kafa tayi gaba,bata saurari kiran dasukeyima taba.

Ishaq yamike zai bita,dady yace"barta taganota watakila idan tagantan zata dena maganar datakeyi."

Dole yakoma yazauna hadi da dafe kai kawai,yana tunanin rikici irinna wannan tsohuwar.

Da sababi tashiga sashen amma jin anyi tsit yasakata cewa"to lallai y'ar mai,kyaci ubanki kuwa.wato agidan jikana zaki kawomana lalata,to munfi karfinki munrigaki munce Allah kina ina fito algunguma."

Still dai shiru taji,don haka ta nufi dakin datake ktautata zaton na amaryar ne ,tana tijara.

Wayam dakin ba kowa,

Hakan yasakata rike baki dace"ah lallaifa,amaryar kinsamu sake ."

Bata karasa maganar ta ba,tajiyo abu saman kanta racacau...

Tazabura dasauri tace"mun shiga uku,ruwa kuma adaki me rufi?.."

Sauran maganar ta makale afatar bakinta hango zahra datayi can koli bisa wardrobe tana tsotsar magarya.

Fuskarnan tasha shegiyar kwalliyar nan tata mekama data aljanu.

Goruba tadauko tafara gwaguya,bayan tafesoma gwaggo rabi yayan magaryar data tara abakinta.

Tanaci tana gwalo idanu,dayake barakumullah akwai manyan idanu saita kara tsorata gwaggo rabin.

Aiko aguje ta ufa,tana fadin wayyo ku agajeni, jama'a aljana a dakin amarya....

Zahra jin an ambaci aljana yasata durowa Dirk, kamar wacce aka jeho ta rufama gwaggo rabi baya....









*mum meenat*๐Ÿ˜

Maman Nasirudden dinku๐Ÿ’ƒ๐Ÿผ




*






*mum meenat

*MIJIN 'KWAILA๐Ÿคฆ๐Ÿผโ€โ™€*








Chapter 28.








*Writing by Maman meenat๐Ÿ˜*








*Edited by Aisha Abdullahi T.Fulani (Umman farouq)*




*Wannan shafin d'ungurunhun na sadaukar dashi gareki Ameena Muhammad'meenat faxy novel๐Ÿ˜˜.*
*Dakuma Ameenat shamsu,my meenat Ameena Abdullahi kai dama dukkan wata mesuna Amina,hakika mum meenat tana kaunarku sosai*.

*Khairat baffa,da Amshat Kuma ban mance daku ba,Nace kuji dadinku.๐Ÿ˜‰*






Zahra jin an ambaci aljana yasakata wantsalowa tarufama gwaggo rabi baya,

Wasan tsere suka soma,gudun inbakayi bani wuri.

Gwaggo rabi banda ihu babu abinda take zabgawa.
Jin taku abayanta yasakata waigowa,wayyo na Allah na ai qamewa tayi qam.
Bakinta yana karkawar fad'in"qulu,hiya ilaiya,,kuke ganinmu bamu ke ganinku.
Kirufaman asiri natuba,wa'innahu min sulaimana."

Sai alokacin zahra ta fahimci abinda gwaggo rabin take nufi,wato tana zaton itace aljanar๐Ÿค”.
Dayake abu yazo game nema,dama hausawa sunce wai meneman kuka bare anjefeshi da kashin awaki,don hka zahra ta takarkare tasoma gwagwaloma gwaggo rabi idanu tana tsomalo baki tana kanannade hannuwa.

Gwaggo rabi dai a'inda tayanke jiki tafadi saiga fitsari,sirrrrrrrr yana bin kafafunta yana gangarowa bisa tile's.
Zahra wacce dariya taso kwacemawa tadaure takama kafafun gwaggo rabi tanaja qiiiiii,har takaita bakin kofar falon.

Itadai gwaggo rabi idanu suna rufe,addu'a babu kalar wacce batayi,kai hatta addu,'ar saka tufafi saida gwaggo rabi ta karantota awannan lokaci duk da bama dai-dai take karantawa ba.

Ai zahra nakaita bakin kofa,takoma ciki aguje tana sheka dariya dacewa"y'ar tsohuwa me shegen tsoro,gobema kisake xagin abbana saina jefa maki qadangare ta windon daki.",

Tayi kwafa,tashige bayi tadau soso da sabili tawanke fuskarta fes,tamutsuka mai da powder kawai,tacanja kayanta daga bakar jalabiya zuwa Riga da wando yan Pakistan.

Hayewa gado tayi abinta tana kyalkyala dariya hada rike ciki,aranta ta'ayyana aiko gwaggo rabi tabani tunda haka take da shegen tsoro .

Gwaggo rabi dai tana zaune jagwab kofar daki,idanuwa arufe don duk zatonta Jan dataji anayimata aljanune suka saceta.
Tsoronta d'aya tabude idanuwa taganta fadar sarkin Aljanu.

Dr.aysherh daketa kwad'a sallama itada yar lelenta aneesa wadda takile cikin matsiyacin swiss,jikinta na aman kamshin turare,

Baki tasaki sororo tace"wanake gani haka kamar gwaggo rabi? ".

" Nice y'ar nan,don Allah wacce duniya nake,tamutane kota aljanu?"

Gwaggo rabi ta tambaya cikin rawar murya.

Dr.aysherh tajuya takalli anee wadda kema gwaggo rabin kallon raini,suka sakarma juna murmushi.

Dr.aysherh tace"bude idanunki gwaggo hajiya Aisha ce,nice bude,.ahankali tabude idanun aiko saita kankame hannun aysherh tanacewa wlh aljana nagani adakin amaryar isiyaku,
Har rywan sama tayomun.

Gara mugaggauta barin wurinnan tunkafin takaimu fadarsu."

Dan bubbuga kafarta aysherhn tayi ganin atsorace take tace"aljana kamar ya,ke a'ina kikaga aljanar,?"

Gwaggo rabi baki na rawa tace,",a dakin amarya mana.Nan dai takwashe komai tasanar ma aysha ."

Wani killer smile ayshan tasaki tana kallon aneesa dake smiling din itama.don sunsani babu wanda zai aikata wannan aikin sai zahra.

kama hannunta ayshan tayi tace"saurareni gwaggo, aiwato ita wannan aljanar dakika gani tofa amaryar ishaq ce take rikida tazama aljana.don haka kada kiyarda koda wasa yau ace wani yaji wannan labarin tofa zata biyo dare ta kasheki.
Shawarar dazan baki kija bakinki kiyi shiru karki sanarma kowa abinda kika gani."

Gwaggo rabi tace"aini yauma zanbar wannan jarababben gidan tunda abu yahada hadasu aljanu aikuma bani basake shigowa gidannan har abada."

Aysha ta guntse dariyarta tace"lahh,karki soma,aimaganinta d'aya dazamuyi shine mutursasa ishaq yaqara aure,tanuna anee dayatsa.Kinga yarinyata nan,tanada maganin iskokai,tokawai kiruntse idanuwa lalli idan ishaq bai aureta ba,tofa ko tsinuwace ki gifta akan mahaifinshi.
Tahakane kawai zamuyi maganin wannan bakar aljanar kuma shima jikanki ishaq yasamu magada tunda kindaisan su aljanu bakamar bil'adama Duke ba basa haihuwa."

Gwaggo rabi tayi tsuru,tana ayyana ishaq amatsayin mara hankali,to Mara hankali mana,tayaya zaka hada jini da mutanen 'boye.oh itadai taga takanta jikoki daga me auren kafura same auren aljanu.?"

Tamatse hawaye tana shima aysha albatka tace"wlh ko'ubanwa yatsaya mar agarinnan saiya auri wannan kyakywar yarinyar yarabu da waccen aljanar muje.

Takama hannun aysherh, sukayi gaba aishan nakara zugata dayimata famfo.

Zahra dake labe tanajin duk abinda sukeyi tayi kwafa,dacewa dukanku zakuci ubanku yara.....








*real mum meenat*๐Ÿ˜



*pls kuyi manage da wannan,yarona Nasser babu lafiya,shima kyanda takama munshi,kusashi a addu'a da bakunanku masu albarka.Allah yasa yagamata lafiya.*Ameen๐Ÿ˜ญ.

*MIJIN 'KWAILA๐Ÿคฆ๐Ÿผโ€โ™€*








Chapter 29.






HIKIMA WRITER'S ASSO...๐Ÿ•Š

*Writing by Maman meenat๐Ÿ˜*








*Edited by Aisha Abdullahi T.Fulani (Umman farouq)*











Zahra jin an ambaci aljana yasakata wantsalowa tarufama gwaggo rabi baya,

Wasan tsere suka soma,gudun inbakayi bani wuri.

Gwaggo rabi banda ihu babu abinda take zabgawa.
Jin taku abayanta yasakata waigowa,wayyo na Allah na ai qamewa tayi qam.
Bakinta yana karkawar fad'in"qulu,hiya ilaiya,,kuke ganinmu bamu ke ganinku.
Kirufaman asiri natuba,wa'innahu min sulaimana."

Sai alokacin zahra ta fahimci abinda gwaggo rabin take nufi,wato tana zaton itace aljanar๐Ÿค”.
Dayake abu yazo game nema,dama hausawa sunce wai meneman kuka bare anjefeshi da kashin awaki,don hka zahra ta takarkare tasoma gwagwaloma gwaggo rabi idanu tana tsomalo baki tana kanannade hannuwa.

Gwaggo rabi dai a'inda tayanke jiki tafadi saiga fitsari,sirrrrrrrr yana bin kafafunta yana gangarowa bisa tile's.
Zahra wacce dariya taso kwacemawa tadaure takama kafafun gwaggo rabi tanaja qiiiiii,har takaita bakin kofar falon.

Itadai gwaggo rabi idanu suna rufe,addu'a babu kalar wacce batayi,kai hatta addu,'ar saka tufafi saida gwaggo rabi ta karantota awannan lokaci duk da bama dai-dai take karantawa ba.

Ai zahra nakaita bakin kofa,takoma ciki aguje tana sheka dariya dacewa"y'ar tsohuwa me shegen tsoro,gobema kisake xagin abbana saina jefa maki qadangare ta windon daki.",

Tayi kwafa,tashige bayi tadau soso da sabili tawanke fuskarta fes,tamutsuka mai da powder kawai,tacanja kayanta daga bakar jalabiya zuwa Riga da wando yan Pakistan.

Hayewa gado tayi abinta tana kyalkyala dariya hada rike ciki,aranta ta'ayyana aiko gwaggo rabi tabani tunda haka take da shegen tsoro .

Gwaggo rabi dai tana zaune jagwab kofar daki,idanuwa arufe don duk zatonta Jan dataji anayimata aljanune suka saceta.
Tsoronta d'aya tabude idanuwa taganta fadar sarkin Aljanu.

Dr.aysherh daketa kwad'a sallama itada yar lelenta aneesa wadda takile cikin matsiyacin swiss,jikinta na aman kamshin turare,

Baki tasaki sororo tace"wanake gani haka kamar gwaggo rabi? ".

" Nice y'ar nan,don Allah wacce duniya nake,tamutane kota aljanu?"

Gwaggo rabi ta tambaya cikin rawar murya.

Dr.aysherh tajuya takalli anee wadda kema gwaggo rabin kallon raini,suka sakarma juna murmushi.

Dr.aysherh tace"bude idanunki gwaggo hajiya Aisha ce,nice bude,.ahankali tabude idanun aiko saita kankame hannun aysherh tanacewa wlh aljana nagani adakin amaryar isiyaku,
Har rywan sama tayomun.

Gara mugaggauta barin wurinnan tunkafin takaimu fadarsu."

Dan bubbuga kafarta aysherhn tayi ganin atsorace take tace"aljana kamar ya,ke a'ina kikaga aljanar,?"

Gwaggo rabi baki na rawa tace,",a dakin amarya mana.Nan dai takwashe komai tasanar ma aysha ."

Wani killer smile ayshan tasaki tana kallon aneesa dake smiling din itama.don sunsani babu wanda zai aikata wannan aikin sai zahra.

kama hannunta ayshan tayi tace"saurareni gwaggo, aiwato ita wannan aljanar dakika gani tofa amaryar ishaq ce take rikida tazama aljana.don haka kada kiyarda koda wasa yau ace wani yaji wannan labarin tofa zata biyo dare ta kasheki.
Shawarar dazan baki kija bakinki kiyi shiru karki sanarma kowa abinda kika gani."

Gwaggo rabi tace"aini yauma zanbar wannan jarababben gidan tunda abu yahada hadasu aljanu aikuma bani basake shigowa gidannan har abada."

Aysha ta guntse dariyarta tace"lahh,karki soma,aimaganinta d'aya dazamuyi shine mutursasa ishaq yaqara aure,tanuna anee dayatsa.Kinga yarinyata nan,tanada maganin iskokai,tokawai kiruntse idanuwa lalli idan ishaq bai aureta ba,tofa ko tsinuwace ki gifta akan mahaifinshi.
Tahakane kawai zamuyi maganin wannan bakar aljanar kuma shima jikanki ishaq yasamu magada tunda kindaisan su aljanu bakamar bil'adama Duke ba basa haihuwa."

Gwaggo rabi tayi tsuru,tana ayyana ishaq amatsayin mara hankali,to Mara hankali mana,tayaya zaka hada jini da mutanen 'boye.oh itadai taga takanta jikoki daga me auren kafura same auren aljanu.?"

Tamatse hawaye tana shima aysha albatka tace"wlh ko'ubanwa yatsaya mar agarinnan saiya auri wannan kyakywar yarinyar yarabu da waccen aljanar muje.

Takama hannun aysherh, sukayi gaba aishan nakara zugata dayimata famfo.

Zahra dake labe tanajin duk abinda sukeyi tayi kwafa,dacewa dukanku zakuci ubanku yara.....








*real mum meenat*๐Ÿ˜



*pls kuyi manage da wannan,yarona Nasser babu lafiya,shima kyanda takama munshi,kusashi a addu'a da bakunanku masu albarka.Allah yasa yagamata lafiya.*Ameen๐Ÿ˜ญ.

*MIJIN 'KWAILA*๐Ÿคฆ๐Ÿผโ€โ™€





*for only my WhatsApp grup's ,mijin kwaila fans2.and mugyara da kanmu .....grup, idan naga post nashi awani grup I promised bazan sake post nashi ba.and dan farin cikin ku nabaku wannan....*๐Ÿ˜Š



*mss Ayush....my humyra and my deeja..kun nuna kuna tare da mum meenat da novels koba novels, proud of you Guy's๐Ÿ‘๐Ÿป*


*Aisha Abdullahi T.Fulani..baki gujeniba,nasan nikikeso not my story,so keep smiles always my besty...*๐Ÿ˜Š



*in dedicated to my WhatsApp group's*



*Masu juyamun novel kuci gaba,kifi na ganinka maijar koma๐Ÿ˜*.



29----30..chapters




*ZAHRA*dake la'be tanajin duk abinda suke cewa kwafa tayi dacewa"dukanku zakuci ubanku yara....."

Saikuma tamaqale kafarta d'aya abayanta tatafi da tsalle,yanda dai almajirai suke wasannan dasuke kira(langa).
Dahaka tashige falonta tayi sufa bisa wadataccen gadonta tana kyalkyatar dariya abinta.

Kwakwazon gwaggo rabi yagama karad'e falon,fadi take"ina saihullafi din yake,kafito ayi dukkan me yuwuwa,don bazan amince ba.ehee"

Takarake maganar tana bankada labulen wawakeken falon,
Dukansu sukayo waje,ba ishaq ba hatta mummy saida ta tsorata da ganin gwaggo rabi tare da dr.aysherh, amma dayake jarumaine koda afuska basu nuna hakan ba.

Gajeren murmushi mum tasaki tana cewa "bakin safiya muka samu,"

Dr.aysherh tanarke matsakaitan idanunta dasuke akoda yaushe tsaye wajen wayewa dakuma zama very pretender's tace"kema kya fada dai mummy. "Zan fitane,nace bari dai naleko nasake maki ya gajiyan biki nd insake ganin diyata zahra..."

Murmushi mummy tayi tana nunama aysherhn kujera"have a sit,"ta umarceta in respectively.
Ba haufi tazauna tana gake gaida daddy dashima yazauna,anee ma gaida daddy da mummy tayi,and idanunta yanakan ishaq dayasake bone fuska like lion man dinnan..tajefeshi da silently smile nata,in another side tana juya idanuwanta cikin nashi in a happy moment dinnan.

Sake had'e rai yayi,amma dayake shu'uma ce saida ta tausasa murya da matukar tausasawa tace"morning my Brod.."

Kamar ya maze,amma dayake ba halinshi bane saiya kasa yace"morning too".

Yafada yana kauda kai gefe,
Kujerar me zaman mutum biyu(two sitter) ya zauna,yana gaida Dr.aysherh wadda taske fadada fara'arta.

Ahankali Anee itama tataka,talankwashe gefenshi tana goya hannunta na dama bisa shoulder dinta na hagu.

Gwaggo rabi dake tsaye gefe tasamu mazauni tana kallon zuri'ar tata gaba d'aya,cikin natsuwa kamar ba itaba tace"ishaq duka wannan taron saboda Kai na had'ashi.."

"Nikuma? Ishaq ya tambaya,akwai alamun mamaki a kan fuskarshi."

"Kwairai kuwa".

Jaddadawar gwaggo rabi Keenan dake gyad'a kai,kamar kadangare yaga taliyar manja.๐Ÿ˜‰

Duka suka sake natsuwa suna saurarenta.

Ahankali tamaida dubanta akan dady dakuma mummy tace" don Allah ku dubamun yanayin canwajen,"

Duka suka kalli inda take musu nuni dashi,inda ishaq da Anee suke.

Tasaki murmushi,saikuma tace"yanzu basu baku sha'awa ba,ace mijine da mata?"

Duka suka dubeta,don harga Allah sunyi mamakin furucinta,kai hatta da dr .aysherh datake silar komai.

Gwaggo rabi tasake duban ishaq tace"baifi maka tsariba anuna mace kyakyawa kuma wayyaya matsayin matarka,bisaga anuna *KWAILA*wacce batasan komiba sai wauta da rashin tarbiyya ace itace matarka?"

Dukar dakai yayi yakasa furta koda harafin "A" ne daga bakinshi,koba komai kalaman sunyi mashi nauyin furtawa,bayaga tsabar fargaba data gama mamaye ilahirin zuciyarshi.

Gwaggo rabi tasake kallon d'anta Alhj saifullahi dake fifita da hular kanshi saboda yanda zufa keneman tsafafo mashi tace"duk abinda zan yanke a yanzu bazema kowa dadiba,amma anan gaba hakan zaizama abin fahari ga dukkan zuri'ata.

Tasake kallon ishaq daya kasa auke idanunshi akanta tace"indai na'isa dakai kakuma daukeni da muhimmanci inason ka'auri Aneesa,batare daka gaddamta maganata ba."






*mum meenat*

*MIJIN 'KWAILA*๐Ÿคฆ๐Ÿฝโ€โ™€







*33-----34......Chapter's*







*In dedicated to mijin kwaila fans*๐Ÿ˜˜





*Daku nake masoyana,nasan yawanku baze misaltuba,kamar yanda soyayyarku gareni bata misaltuwa,nasan koda zanbaku shafi dubu na mijin kwaila bazan gamsar dakuba matukar ba gamashi nayiba.donhaka kuyi managed da wannan*๐Ÿ˜๐Ÿ˜






*Agurguje dai*๐Ÿ™๐Ÿผ



Acikin sati biyu akayi bikin amarya aneesa aka watse taro yatashi lfiya,amarya tshige dakin ango hankali ya kwanta.

yan uwan anee d kawayenta kowa yga zhra akace wai itace uwargida kunshe baki yake ysha driya harya gode allah.

wasu kam cewa suke lallai ba kishiyar anee bace yar aikinta ce.


bangaren da zahra take aka ajiye aneesa,katon falone aciki sai part guda uku,biyu suna pasing juna saikuma daya dake tsakiya.

kowaccensu tanada falo matsakaici,saikuma single bedroom dake hde da toilet sai general kitchen dake a main parlour.

dakin amarya anee fa kare kallonka ne,komai yaji babuce kawai da babu acikinshi.

umma ma tadan kara yoma zhra siyayyar trkacen kuloli da yan kayan da ba,arsaba bisa ga al'ada.

karfe goma angon yashigo gidan,bayan yakulle ko'ina tsayawa yayi yana tunanin inakuma yakamata yafara shiga.

gbanshi yasoma faduwa haka kawai bawani dalili,yatsaya cik da yar ledar kazar da abokinshi sadiq ya mtsamai tahowa da ita.

dakin zahra yafara nufa,yayi mamakin ganin hartayi bacci abinta don tanada son kallon tashar mbc 3 amma gashi hrtayi bacci sai tv daketa babatunshi shi kadai.

ya sauke numfashi yamtsa kusa da ita,gyara mata kwanciya yayi don batasaka sleeping gown ba da kayan jikinta ta kwanta.wannan yanuna batayi wankaba ta kwanta abinta.


magagin bacci yasakata yasar da zane gefe guda.

lullubeta yayi da bargo,yakshe wutar dakin yjawo mata kofa.

gabanshi na faduwa ya tunkari bangaren amarya aneesa,da sallama yashiga dakin,yayi mamakin ganinta gaban dressing mirror tna make up.

da kasalallen murmushi ta jefeshi,saikuma taimike rike da kallabi a hannu tayi hugging dinshi,cikin kunnenshi tace"ur wlcm my bobby" ishaq sakalele yayi da baki,bata barshiba takama hannunshi ta zaunar gefen gado ahankali tace "nifa kada kawanice ko bnda kunya,bana boye abinda nakesone gaskiya."

shafar gefen fuskrshi tayi dcewa"kayimun kyau d shigar manyan kaya"


shidai kai kawai ya kauda yana dan fuskewar nan,kunadai ganewa๐Ÿ˜œ

Saida takammala murje hadaddiyar fatarta da kalolin turarurukanta masu shegen fisgar zuciya tasaka sleeping dress,bakadan tayi kyau bafa.
shidai ango ishaq zubama sarautar Allah ido kawai yayi,

dakanta tashiga kitchen tadauko plates da cups tadawo har lokacin yana zaunene abakin gado,saidai sabanin da ayanzu ya talafi wuynshi da hannayenshi.

mamakin yanda take aiwatar da komai kamar va amaryaba yakama ishaq,saida ta juye kazar takama hannunshi zuwa kasan capet din,bemata gaddamaba.


ita tafara kaimashi tsokar nama abaki,ya girgiza mata kai,d salon mgnarshi me burgeta yace"am ok."


tadan tura baki gaba tana hararshi kasa-kasa dacewa"naqi yawon,meewayo kawai."


yanda tayi salon maganar tana fincinar kumatunshi kamar wani karamin yaro shine abinda yabashi dariya,yasaki very cool smile nashi,har saida beutiful point dinshi suka fitar da shape.

raba jikinta tayi dnshi tana gogamashi albrkatun kirjin,tace"take it pls,adan shagwabenta.

yanda yaji nashanu na sukuwa akafadarshi yasakashi runtse idanuwa kadan gami da furzar da iska daga baknshi.

taciji kasan lebenta dajuya idanuwa,kasan zuciyarta ta ayyana tabbas tarkonta yana gab da kama kurciya,donhka takara kaimi wajen nunamai salon gogewarta kala daban....daban.

da kissarta da barikancinta saida ishaq yasaki jiki da ita yaci naman da madarar sosai,sunadan taba fira jifa. jifa.

mikewa yayi yanufi toilet danufin watsa ruwa,anee tabi bayanshi da kallo harya shige bayin.


da sauri tafidda mgungunan matan da'aka bata tasha nasha tamatsa na matsawa,tagyara tsaf,tajuya tanufi toilet din.

ishaq dake tsaka da durzama jikinshi kumfa sai ganin mutum yayi kawai gabanshi.

ba kadan ya firgitaba,don abune dabe taba zato ko tunaniba.

neman towel yake daze kare jikinshi,anee tarike towel din tnacewa"haba swthrt,saikace kaga wani dodo haba am ur wife fa.. .harara yazuba mata yace get out pls,yana nuna mata kofa.turo baki tayi,dacewa"tayaka wanka fa zanyi nasha sanar maka wannan aiki nane."

kifita nace"yasake mai-maitawa da karfi yana nuna,,mata kofa.

memakon hakan yakice yar yalolon rigar jikinta tayi yazama babu komai jikinta,tataho dawani shegen salon tafiyarta me kama dana karuwan american.

bata jira komaib tayi hugging dinshi,tatura bakinta anashi ahankali tasoma bashi style,ishaq dai suman tsaye yayi kawai...duk jikinshi yagama mutuwa,

ahankali anee tafara shashafashi tana gogamai nonuwanta anashi kirjin,hannunta yana wasa da zangarniyarshi.

bashiri yasoma maida mata martani dawani irin zafin nama,irin sabon shiga dinnan ba๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜‹๐Ÿ˜‹..


[9:21PM, 2/22/2018] Mijin 'kwaila๐Ÿคฆ๐Ÿฝโ€โ™€: *MIJIN KWAILA*๐Ÿคฆ๐Ÿฝโ€โ™€





*Chapter 35*





*written by maman meenat*






*Edited Aisha Abdullahi T.fulani*.








Batasha wahalar tafiyar da akalar ishaq yazuwa garetaba,don tun a toilet din tagama susutashi,
Akasalance yagama wankan yafito tsayawa yayi gaban dressing mirror yana shafa lotion dinta.

takaraso kusa dashi tana dan goge lemar hannunta da tissue gefe guda tana sakin murmushi kasa-kasa.

dan kauda kai yayi gefe yana basarwa,takaraso da sagala hannayenta a kafadarshi ta dai daita fuskarta datashi tayanda suke kallon fuskar junansu tajikin mirror din.tacce" kallemufa yaaaa ishaq don Allah bamu dace ba?"

kallon mamaki yake binta dashi,yarasa gane aneesa wacce irin macece mara aji to mara ajimana don inba rashin ajinba duka wannan washi yakamata yayimata bawai ita tayimashi ba.
ita dinfa amaryace mai rike da wani kambu me matsayin gaske.

bai gama tunaninba ya tsinkayi hannuwan aneesa dake zagaye masa dukkan sassan jikinshi,aranar dai kam ishaq saida ya tabbata cikakken ango yakuma san inda hajarshi ta dosa.

Abangaren amarya anee ma wani mayalwacin farin cikine ya mamaye ilahirin zuciyarta,waiyau itace kwance bisa wadatattun kafadun ishaq tana shakar kamshinshi mai rikita tunaninta oh Allah tayaya zata fasalta irin wannan ranar agaretane,abunda tadade tana mafarkin samu yau gashi yazama mallakinta,sake rungumeshi tayi cike d tsananin farin ciki don tasameshi kamar yanda take tsammani kai fiyema dahakan.


ishaq dai baccin gajiya ne yayi awon gaba dashi,domin dai anee bata sauraramashi ba saida yakashe arna sittin kusan sau uku.shi ksama tantance wacce irin macece anee don duk kokarinshi saida taso ganin gazawarshi.

amma bako shakka yaninkaya acikin wata duniya dabai taba ziyartaba,aranshi ya ayyana dama haka mata suke? tabbas atattare dasu akwai baiwa maiyawa wanda babu wanda zaifahimci hakan siwanda yayi auren sunnah!.

gurbi na musamman anee tasamu matsuguni acikin zuciyar ishaq,hakika koda baya kaunarta tashayar dashi wata zuma wadda babu wata diya mace data taba shayar dashi ita.

sake hugging dinta yayi very hot hugging yana manna mata wani peck dake tafiya daga tsakiyar goshinta harzuwa kasan babban yatsan kafarta,

Acikin kunnenta yace"thank you so much my dear anee,bansan tayanda zan aje matsayin dakika kaini ba,tnx dear"



yasake fada yana shafar dan gajeren gashin kanta dayasha gyara yakwanta luf dashi.



farinciki mara misaltuwa yadada mamayeta,tasoma zuba mashi ruwan shagwabarta daya mantar dashi awacce duniya yake.


Anee dai aranta ta kuduri aniyar ko'ana hamaza hamata saita yakice zahra daaga zuciyar ishaq wannan gurbin da'ita kadai yafi cancanta.



washe gari dakyar ya'iya yakiceta yafada bandaki yagusar da najasa,sannan yadauro alwala yasoma raka'atanul fajr,anee dake sharaar baccinta bama tasan yatashi. ba.

saida zaiwuce msallacine kamar acikin mafarki taji anajan babban yatsan kafarta,tadan juya akasalance idanunta suka sauka akan fuskar ishaq datayi tarwassai da'ita.


tanumshe idanuwa ahankali tabude da murmushi akan fuskarta,saikuma tamika hannayenta duka alamar ya dauketa,rungume hannayen ashi yayi dacewa"so sorry,nayi alwala fa..."



taware nata idanun dariya kadan yahana ta kufcemata tace"and so...nifa saika tadani bayan duk kasakarmun kasala..." tafada a shagwabe kamar xata saka kuka.

dan hararta yayi dawsa yace" ohh hakama zakice? bayan kece kika sakemun kasalar,kinadaiso intona kowa yaji ko?

duka takaimashi da mayafin data rufe jikinta dashi,yakauce yana murmushi tadiro gadon jikinta babu koda pant ishaq daya juya dasauri danufin fita yaji harta kamoshi tasoma hararshi dacewa" aitunda kace bzaka daukeniba ba alwala kadaiba har wanka saika sake.

Tsawa yamata yana cewa"miye kikeyi hakane aneesa,bakyajin anfara tada sallah ne wai.

dada kwamusheshi tayi akunenshi tace" mufa amarene dear yau d'aya kabani wannan asubar pls..." tureta yayi dazummar wucewa amma dayake shu'umace saita zube akan gado tasaki kukan kissa gami da rike ciki..

ishaq baimasan sanda ya riketa yana tambayar abinda ke damunta ba,don zatonshi kotaji ciwone.

Anee dai saida ta rinjayi ishaq yasake kashe arna sittin,yayi missing subh prayer,abinda rabon dayayi missing harya manta *Allah karabamu da shu'uman mata Ameen*.

Atare sukayi sallah,sannan dukansu suka koma baccin gajiya.

zahra wacce tagama kwalliyarta da jallabiyya baka tagaji da buga game din datakeyi tamike tanufi part din mummy don yau bataga ishaq ba throughout abinda be taba yimataba tunda tazo gidan,duk saita ta'allaka hakan kila yana sashen mummy ne.

Da sallama tashiga bakinta nakwalama hanan daketa shirin makaranta kira,hanan data fito da school bag ahannu tana hararar zahra tace"waike mezan baki kiketa kirana haka"

itama zahran harararta tayi dacewa"dallacan danma kinsamu nakiraki,saikuma tace yarinya nima yaa ishaq zaisani makarantarku yace",

hanan dake washe baki tace"yarinya kice ajinmu kikeso,

zahra tabuga zane tana "lallaima ci'bi nannagi,yarinya ni jss2 za'asakani."

karar takalmin dr.rukayya ya.katsesu dka
[10:11PM, 2/22/2018] Mijin 'kwaila๐Ÿคฆ๐Ÿฝโ€โ™€: suka tafi atare suka rungumeta, takama hannayensu tana dariya dacewa"my babies how was your nyt" hanan ta amsa fyn momma."

zahra kam juyawa tayi tana dariya,tace"mummy aidai nima idan aka sakani makarantar su hanan zan iyayin turanci ko?
mummy dake dariya tace"kwarai kuwa diyata zahra....."

"wacece diyar taki? muryar gwaggo rabi ta katseta,tasake mai-maita tambayar"nace akalar wa? ta'ina kura take kama da biri,gayyar sod'i gayyar na ayya gayyar tsiya dangin aljanu.
tobadai anan gidanba,sha Allahu bama kida matsuguni anan gidan bare kisamu darajar iya turanci."

tafada tana nuna zahra dake murguda baki da yatsa,

gwaggo rabi tasake fusata tace"tantiriya,wato nikike murgudawa baki ko,mara mutunci fitsararriya me kama da alawar dinya."

mummy dake dafe dakai tace"don Allah gwaggo kidena haka,narasa abinda yarinyar nan ta tsaremaki kiyi hakuri don Llah kada kiyi creating enemity tsakaninki da yarinyar nan."

harara gwaggo rabi ta ballawa mummy tace"kekisan elemity nidai abinda

Please Login or Register in order to submit comment